Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
7 / 7
ne in ka mutu ka sadu d rahamar Allah,ita kuwa Rahama bata samuwa g wanda bai bi Allah d manzo ba. Bn Allah kuwa shine kada ka bata masa,kabi dukkan abn d Manzonsa ya yi umurni,Sannan ka hanu daga abn d ya yi hani. Aure bautar Allah ne Kum sai kayi hkr sannan za ka yi bauta d kyau. hk dai umma tayi ta wa Abba nasiha hr zcyrsa t sauka, sannan sukayi Sallama. Washe gari misalin karfe 2,Abba ya dawo gida dg mkrnt d yake koyarwa, dn suna ta shirye-shiryn jarabawa (J.S.C.E.) Su ummi ne za su zana,wnk y fito sai ga wayr Alhj ta shigo.Y daga cikin girmamawa. Bayn sun gaisa Alhj ya ce Abbana kana ina ne? Ya ce ina nan gida.Alhj ya ce kaje gidanmu ka amshi mukallin dakina ka shiga kasa mukallika bude dirowar nan tawa,zaka g wadansu ta kardu irin littafin nan na rubutu. kabi a hnkl za ka g wani a samnshi an rubuta Alhj Sale Jigawa,d ajami ne rubutun,maza ka kawo min. Abba ya ce to.,Yana cikin duba littattafan sai ya ga wani an rubuta wasiyya,dk littattafan d ajami Alhj yake rubutu, Abba ya dauki littafi ya bude shafin farko an rubuta........ Babi Na Daya "Ni Alhj Sulaiman, nayi kudirin ko bayan raina 'yata Habiba (ummi) zan aurar d ita ga dan Idrisu(Abba). Da sauri Abba ya rufe littafin gabnshi yana wata muguwar faduwa,ya sake budewa ya kalli kwanan wata. Alhj yayi rubutun ne ranar d a ka haifi ummi,Ya yi sauri ya maida komai ya dauki wnd aka aiko shu yana zufa ya kalle dakin ya maida wa umma makullin ya fita da sauri Ya buga mashin can ya hango ummi suna dambe da wani yaro an raba su ta tirje kafafunta ba ko takalmi, mayafinta taci damara da shi. Ya ce "Ke! tn dg nesa ta jiyo muryar Abba,ya yi mata dakuwa ta kwashi takalmanta a hannu ta yanka d gudu. Yabi ta da kallo hr ta shige gida ya lumshe ido tare d fadin "Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un."Me ma ya kai shi bude littafin wasiyyar Alhj Babba, Duk garin kano akwai mutumin d ya tsana irin Ummi?? To fa! ku biyomu a littafi na biyu An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 7 of 7