Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 7
ta zun6uri baki bayan ta amshi kudin ta wuce tana yankun- kunai, ya ce "Ke!" ta waigo "Zo nan . ta dawo, Ya kama mata kunne, Kin san kwana 2 bn ta6a lafiyarki ba ko?to kiyi abn d yau zaki gwammace ba ki zo duniya ba. ya rankwashe mata kai, Sannan ta wuce tayi ce fanan ta nufi gidn Matar gidn tana zaune d kayan mkrnt a jikinta,,Ummi ta mata Sannu harara ta zuba ma Ummi, Ummi ko ta rama,sannan ta ce "Mijinki ya ce in zo in yi mashi sakwara d miya. "Bishira ta ce, To sai ki koma gidn ubnki ki dauko tukunya d murhu b dai nawa ba, Ummi ta ce, To ni dai gaskiya d ubana ba. Bishira ta taso tana cewa Sai na wa? Ummi ta ce, Oho,amma ba nawa ba. Za ta kai mata duka ta goce ta ajiye mata kayan miyan ta ce " Gashi sai kiyi, kila ma baki iya girki ba ne. Taje ta fadawa umma, Umma ta ce "Ke ummi karya ki ke daga zuwa zata hauki d zagi sai ka ce Mahaukacciya? To kije ki fada wa Abban in ya so sai kuje tare ya fada mata amma fa kada ki ce masa ta zage ki, ki ce masa dai yazo ya fada mata zaki tayata. Ummi ko kyn mkrnt ba ta cire ba ta nufi gurinshi,yana tsaka dinki taje,Ummi sai ce masa tayi ta ce ba zam mata girki d tukunya ba. Ya ce Muje gidn ganin nan. "a kofar gida ta zauna tana jiranshi, sai d y shiga sannan ta bishi. Tana tsaye tsakar gida tana jin rigimar d suke yi.Bishira ta dage ita fa babu mai yi mata girki d kayan aiki, shi kuma ya ce tunda ba a koya miki girki ba a gidnku dole ne in sa kanwata ta mini. Ta ce ya turo Fati mana,wannan maran kunyar yarinyar mata tarbiyya ba za ta zo mata gida ta zage ta ba. Ran Abba ya 6aci, ya ce Ga ki nan mara tarbiya,ina fada kina fada ina matsayin mijinki.,Ummi tafi ki tarbiyya domin uwar d ta bata tarbiyya ita ta bani har ki ka amince ki ka aure Ni. Ta ce, Ta baka tarbiyya ko ta asirceka? Ta mallake ka har baka ganin Mahaifiyarka d gashi sai ita. Zancen ya soki Abba sosai Har ya daga hannu zai mareta sai kuma ya fasa,ya juya ya fita. Fatanshi Allah ya sa ummi bata ji ba,dn yasan tsaf sai ta fada ma Umma. Tana zaune gefen rijiya ya nufo ta,Ummi ina kayan Miyan? tana nuna masa su tare d cewa 'Gasu ya ce,Dauki ki kai ma ummana. Har ta kai bakin kofa ya sake cewa "Ummi!"ta tsaya ya zo ya kalleta Ummi kin ji me Bishira ta ce? Ummi ta dube shi cikin ido,,sannan ta kalli hanyar fita. Naji duk abnda ku ka ce,Ya lumshe ido "Ummi dn Allah ka da ki fad ma Umma. Ta tsura mashi ido,bata ta6a jin Abba ya yi mata magana cikin tattausar murya ba sai yau tunda ta taso. Ta ce, "To." Ta juya, yasa ke cewa Ummi. a waiwayo Don Allah kin ji? kai kurum ta daga sannan ta fita Tafe take tana Mmkn me yasa Abba baya son Umma taji zagin da Matarshi tayi Mata? Hakika d taso Sanar da Umma amma yanda ya yi 'yar Murya yana rokonta sai t jure,koda taje gida bata sanar d Umma ba. Cewa tayi kawai ya ce a ma barshi sai dai cikin ranta ta tsani Matar Yaya Abba fiye d tsanar d ta yi wa Abba. Shi kuwa Abba duk wata hulda tsakaninnshi d matarshi ya dakatar d ita,saboda yana son nuna mata matsayin umma a gurinshi. In ya fita tn Asubahi bacce ke kawo shi gidan,wanka ma cn gdn Umma yake yi sai ya ce mata Bishira tana mkrnt. A cikin rana t 3 hnklnta y gama tashi,taje t fadawa umman Bashir,ta aiko yaje tayi ta fadan gami d zazzagnshi,ya bata hkr y fita. Amma sam Bishira, bai canza mata ba. Sai ma sabon salon d ya dauko na yn kaura daga falon zuwa dayan dakin d babu kowa,dk kayn sawanshi y tattara y koma can. Abba yana d zcy g taurin kai,Umman Bashir ta ce,"Yanzun in kin samu saukinshi to uwar goyonshi ki ka fada mawa, km gwada ki gani za ki gane ta fini a gurinsa. Sannan ki g aikin asiri. . Bishira t nufi gurin umma t same t zaune tana yankan ku6ewar miya. tun d a ka kawo ta yau ne rana ta farko d ta zo. Umma ta ce, "A'a Maraba d Bshra. shigo koda yake je ki gaida tsohuwa. Taje suks gaisa,Tsohuwa ta ce Ke dai wannan yarinyar kirkinki d sauki,a ce tunda ki ka zo unguwar nan baki ta6a zuwa kin gaida iyayensa ba? Umma t jiyo 6aram6aramar d Tsohuwa ke yi,d sauri tazo ta ce Tsohuwa b laifinta ba ne, laifin Abba ne. Ba sai ya kawo ta ba za tazo? Jin haka Bishira ta samu bakin magana,wlh Tsohuwa laifinsa ne nayi in zo ya ki,yanzun hk kararsa na kawo. in y fita tn Asubahi sai dare bana sanin shigowarshi. Yanzun ni tn jiya ma bn sa shi a idona ba,Umma ta ce Shi Abban ne ke hk? Ta ce IIlahi kuwa, ni bana son in je gidanmu in kai karanshi ne amma shi baya gani,yanzun fa ya tattare y koma dakin nan d ba kowa. Ran Umma ya 6aci, a irin tarbiyyar da ta yi wa Abba bata zaci zai wulaqanta mace ba, . Ummi tana shigowa daga Islamiyya ta ce,maza d sauri shagon yayanki kira mn shi. kan keke ta same shi yana t dinki, t shiga d sallama,sauran yaran shagon ma suna t dinki,ta ce yaya Abba Umma ta ce kazo yanzu. Ya dube ta me ya faru?Ta girgiza kai,bn sani ba, ta dai ce kazo. Take ya mike,ita km t fice d gudu. A ranshi ya ce ko yaushi Ummi zata yi hnkl t dinga tafiya irin t mata? Yana shiga gidn umma t rufe shi d fada,ba tare d tambaye shi dalilin shi na yi wa matarshi abn d yake mata ba. Ta ce,"Maza gata nan dakin Tsohuwa kaje ku koma gida ka bata hkr. kanshi na kasa bai ce kala ba ya nufi dakin Tsohuwa. Ya dube ta Tashi muje. Har daki suka shiga ya dube ta kiyi hkr. Ta ce, To nima kayi hkr. Ya ce kin ga matar d ki ke zagi ta baki gaskiya alhalin danta nake fushi. Ya ce ki kula kici albarkacinta karki sake ki km fadin wata mummunar magana a kanta,km hucewar da nayi da hkrn d na baki kada ki zata dn kin isa ne,umurninta na cika,ta ce to na daina. . Da dare gidn Umma ya je ya bata hkrn dn yaga ta dau zafi, ya ce, "Umma yarinyar nan bata kyautawa, abn d take min ni d har zan kai wa yarta kara na gaji. Umma ta ce, kada ka soma,kayi t hkr in girkin ne matsalarku tunda bata son tazo ta koya kai ai ka iya,sai ka ware lkc ka zauna ka dinga koya mata kasa tayi kana kallo har ta iya. Ya ce To, amma kin huce kin daina haushina,? Umma ta ce , sam ban jin haushinka Abba raina yana 6aci ne in ji an ce ga laifinka, ya ce to na gode ummata. Shawarar Ummanshi ya dauka,ranar farko ya ce ta dora farar shinka fa sai da ya koya mata yadda zata dafata kashi-kashi,harkala 4. Sannan ya ce,tayi jajjage tayi tana wai-wai ita duk ta gaji. Yana gefe zaune d wayarshi yana ta Game sai d yasa ta tayi miyar komai yana nuna mata yadda zata yi. Sai gashi kafin wani lkc Bishira ta iya girki, gurin tuwo ne a ka danfi samun matsala,sukai kwana 4 suna yi yana gudaji. . Yanzu sun samu jituwa dk d dai abncin ma ba ya samunshi kn lkc sai dai kuma fannin tsafta.Duk da yakan zage ya gyara gidn d shara kullum in ya dawo Masallaci ya wanke bayi fes,cikin dakunan a nan matsalar take, sannan jikinta ma bata son gyara shi. Cikin haka ta kamu d laulayin ciki sun je asibti sun samu magunguna dk d hk amai ko ruwa tasha sai y dawo, dk hnkln Abba ya tashi y kira wayar Anti ya sanar d ita. Da dare tazo dubata ita d mijinta suka zo,sun same su Abba yana bata tea,ganin Anty,Bishira ta soma kuka wai ita zata bi Anty. Anty ta ce A"a ki zauna ga mijinki na kula d ke, ni dai bana zama in kin je gidana ba zai miki dadi ba. Sunyi Murna d Abba ya fada musu ciki ne, take Anty ta kira Mahaifiyarsu ta fada mata. "Tabdi!" in ji hjy. tun yanzun? To Allah ya raba lfy. Anty ta ce to sai anjima,dn jin yadda hjyr bata yi murna d cikin ba, km bata so Abba ya gane. Ta dubi Bishira, Momy ta ce a gaisheki d jiki, Bishira ta ce ba za ta zo ba?Rannan d muka yi waya d Anty Aisha ta ce min ita ko Momy taje / ZURFIN CIKI book 1 part 8 ZURFIN CIKI book 1 part 8 Posted by Bashir Sani Fesan on 14 Dec 2016 - 22:01 Ni kuma sai naga ta min qanqanta. Ummi ta ce, ahj kaima ka sai mota ne mu dinga shiga? ya ce, to xan siya mamana, ki dunga min addu'a kinji? umma ta ce, nayi murna abbana, ya yi abin hawa. bari in je masa albishir. tsohuwa ta taba baki, sannan ta ce, kullum burinku da tattalinku na ne sunan mlm ne, ita takwara kun maida ta baya. umma ta ce, sai na dawo. ta fice, dan tasan tsohuwa da mita. abba yayi murna samun abin hawa, domin da dan nisa in da ya ke xuwa, waton makarantarsu ummi, in ya shirya ya kanxo gidansu ummanshi ya dauki ummi su tafi. jwanci tashi su ummi an shiga aji uku, lkcn abba ya gama service din shi, ya amshi certificate. bayan sun je sun yi faretinsu. dakin umma ya dire, ummi tunda ya shigo take kallonshi da kayan yan bautar qasa. ita kam kayan suna birgeta, ya dube ta kallan fa? ta dauke kanta, sannan ta murguda baki, umma ta nufi kicin tana dariyar halin ummi da abba. dama ummin tana kwance kan kujera ne tana wasa da wayar umma, yace ta ga me kyau tana ta kallona, ba xa dai ki samu miji mai kyau kamar ni ba. . Ba ta san lkcn da ta ce, tir, da me kama da kai gara in mutu banyi aure ba. ya dubeta da sauri sannan ya dauki hijab din umma ya jefeta, tare da cewa, mummuna, qaxama gaki mahaukaciya. wama xai aure ki? sai kn mahaukaci dan umanki. ta hade rai tana kallanshi, ya ce daina kallona me kama da goggon biri, in kuma kika min wata magana in xane ki. fuu ta tashi ta shige uwar daki. tana jiyo hiransu da umma, in da yake cewa, naso a ce ummi tana aji uku ne lkcn da xan bar makarantantan mu bari tare, saboda sam bata ji. gashi akwai mlmn da aka samu a makarantan ma su bata yara, sannan tana da wata qawa da aka kama da wani malami a bayin makaranta. sai da taci duka sannan ta rabu da yarinyar. umma ta daff qirji tare da cewa, na siige su ni suwaiba, to ko amina ce qawan tata? abba ya ce, ba ita ba ce. umma ta ce, hu-um, to makarantar boko dai ba tilas, da yaro ya fada cikin irin wannan rayuwar gara a bar bokm. abba ya ce, ina ganin xan nemi koyarwa a makarantan, in naci sa'a an daukeni to sai ta qarasa har lkcn. . Abba ya ce Ina ganin zan nemi koyarwa a mkrntr in na ci sa' an daukeni to sai ta ci gaba hr zuwa lkcn d zata gama,sai in bar koyarwar. Umma ta ce,To hkn za a yi. Ummi km daga cikn dk take mgn ita 1,ta ce Da na shiga 3,ka ci gaba d koyarwa a mkrntrm ko dai ka ci gaba d hn ni sakewa? In yana aji numfashi mai karfi ma bana iya yin shi,Allah yasa kada a dauke ka. Murna kmr me gurin Ummi d taga an yi bakwai 2 Abba bai zo ba,hk na nufin ba a dauke shi a mkrntr ba. . Don hk ta ci gaba d tsula tsiyarta. Kwatam! a sati na 3 sai gashi ya zo daukarta suje mkrnt,hr kuka sai d ummi tayi don takaici. Daga dawowarshi km y dora mata daga in d ya tsaya,d rashin mutunci,hr t soma yi mishi fatan mutuwa,dn tana ganin matsawar Abba yana raye baza ta ta6a jin dadin rayuwar dny ba. Tunda cikin bishira ya samu t daina zuwa mkrnt, Abba bai matsa mata ba,amma d yaga t soma dan jin dadi,sai ya ce ta fara zuwa. . Haka ta ke zuwan yau taje gobe ta ki zuwa ta ce ba a komai hr lkcn biyn kudi yayi. Duk d tsadar mkrntr hk Abba ya fige ya biya,daga bisani ma sai ta daina zuwa, Abba ya kira Anty a waya ya fada mata Bishira ta ki zuwa mkrnt. Yaya-yayi ta ki,shi km gsky ta zo tayi mata fada,dn ba ya so su momy suga laifinshi., Don ko d suka je gaisuwar surukai sai d ta ce "Kada a katsewa 'yarta krt"Anti ta ce za ta zo. . Ai kuwa ranar d Anty tazo taga ta kaici gidn Bishira,ko ina datti,Falon d ta leka dk kura d yanar gizo-gzo. Cikin dakin baccinsu kuwa ko ina yamutse d kaya,bngo dk t tofe shi d miyau,sannan g wani gwangwani madara gefenta ta kusan cika shi d miyau. Gashin kanta rabi an tsefe shi rabi ba a tsefe ba.jikinta fari sol tamkar bai ta6a ganin ruwa ba. Anty t doka salati tare d cewa Bishira me zan gani hk?Dan ubnki hk ki k dawo? Dubi gdnk?dubu kanki? A kanki a ka soma ciki?nan t zauna ta zageta tas, sannan ta taya t suka gyara gidn suna yi tana fada. Ta ce Hk ki ka ga ina yi a gidana?Ko sauran jama'a hk suke yi? Za ki sa a zagi uwarmu a ce an sangarta ki alhalin aikin gida dk a na sa ku.Sannan kin ki mkrnt,to ki sani kanki zaki cuta dn kuwa dk ranar d mijinki y zama wani abu 'yar boko zaya nema ya tafi d ita cikin lamuranshi. . Zan km hada ki d momy.byn sun gyara gidn t sata tayi wanka t dauki kaya masu kyau t saka. Gwangwanin miyau tasa t tayi jifa dashi,ta ce ki dinga saka sweet ko goro a bakinki zanje nan d sati 1 zan dauko momy muzo tare. kin san dai me zai biyo baya. Abba da ya shigo gdn byn Isha'i dk d cewa dare ne sai d y gane an tsaftace gdn,Domin kamshi tare d iskar da ke kadawa a gdn sun bayyana hk. Dakin ta da ya yi wa kaura yau kam hr bakin gado,ganin t cikin kwalliya yasa shi cikin wani yanayi wanda ya kwana 2 bai shiga ba. Ko abncin bai nema ba,ya shiga caftar Syy,wnd ita ma dk d tana laulayi tana ra'ayin hkn,don hk sai suka rankaya. Kwana 2 ya dan samu sauki kazantar dn tana tsoron momynsu tazo ta gani,sannan tana zuwa mkrnt. Amma d momyn tazo tayi mata fada t tafi,shi kenan sai ta koma gdn jiya,dama Hausawa sun ce mai hali ba ya fasa Halinsa. Haka dai hr cikin ya tsufa Umma tasa shi ya sayi dk wani abu da mai jego da jaririnta za su bukata. . Ita km ta daka yajin mai jego ta tanadi sabulun salo zuwa Kwallin da za a sa ma jariri. Wani dare Abba y kira Umma,Alhj ne y daga nan y sanr d su bishira bata d lfy,yana ganin haiuwa ce. Alhj d kns y raka umma hr gidn suka buga Abba ya bude,suka shiga.Ranar Alhj y yi burin mota,dmn d yana d mota yanzun sai su tafi assibiti. Bishira bata d juriya,dn hk sai raki take yi,tana fadin a kaita assibiti. A daddafe suka kai 4 dare Ahlj ya je ya taso abokinshi suka kaita assibiti tare d su umma,karfe 8 na safe ta haifi danta namiji. . Umman Bashir d taji sai ta hau fadan me ya sa ba a sanr d ita ba?Alhj karami ya rufeta d fadan cewa,ita wace irin mutum ce? Sam ita bata son Alkairi ba,sannan ya fita ya yi wa Alhj babba barka,dg assibti gdnsu iyayenta suka wuce d ita ba tare d sun nemi shawarar mijinta ba ko ta iyayenshi. Hjy ce ta bada wannan umurnin,rai 6ace Abba ya zo gurin umma dn ita ta baro gurin ne d iyayenta suka iso. Ya ce,"dama umma umma haka akeyi sai a daukar wa mu2m mata a tafi da ita ba tare da neman izini ba?to gaskiya bazan yarda ba." umma ta ce,"ka kyalesu, Allah ya raya.shi kenan, tafiya da ita ba laifi bane tunda ita kadai ce a gidan ba mai kula da ita matsalar dai da basu nemi izininka ba." ya ce,"sai ka ce ba zamana take ba? wankan gidan addini ne?dama fa niyyata in kawo ta nan gidan ki lura da ita." umma ta ce,"to yanxu dai hakuri kawai zan baka,ka bar maganar." tayi ta lallashinsa har dai ya hakura,amma shifa ya dau alwashin sai ya nuna musu nasa ikon. umma ta hada abubuwan data tanada suka tafi da makota.bayan sun shiga gidan aka kai su gefen da maijego take. sun sami dakin tamkam da jama'a nan dai suka zauna aka gaisa,sa wani gani-gani ake musu ga talakawa. umma ta ce,bishira ina ummar taku mu gaisa?sai da ta yatsin fuska sannan ta kalli kanwarta"sumayy a kije ki cewa momy ga baki,koda yake kice mata yan gidan su Abba ne." Hajiya zainu tana zaune da kawayenta da suka zo barka, tana labarta musu rashin mutuncin dangin mijin bishira dashi kanshi mijin. ta ce,"yau kwananta uku tunda tazo gidan nan bashi ba danginshi,kuma yanda bishiran take fada mana laifin masu rikonshi wato wan ubansa da matarsa. sun mallake yaron sai abinda suka ce,hajiya nafi ta ce,"ku nuna musu kuskurensu ne yanzu haka tunda kika ga sun mallake shi kila shine mai dan samun gunshi suke ci." Hajiya sabuwa ta ce"shi yasa auran talaka ko tsiya,yar wajena Amina da tazo min da wani wai sun hadu a ummara,koda na bincika sai na tarar likita ne.karamin likita ubanshi dashi ya dogara na ce ba dani ba." Hajiya zainu ta ce"ai gara shi wannan fa tela ne." "TELA?" kawayen suka hada baki, ta ce"au dama ku duk fadan da nayi lokacin biki baku ji ba? tabi ta nace sai shi gashi nan yanzun ya wulakanta mu." Ta dube su d wulanqacin da ya fi Ki haihu kwana 3 tun dg asibiti miji bai kuma bi ta kanki ba? Hjy Nafi ta ce in bai zo don kowa ba ma yazo dn dansa. Zainu ta ce Ina nan ina jira ko shi ko danginshi domin........ Sumayya ce ta katse su da sallama. Sannan tace momy wai kizo ga yan gidan su Abba sun zo. su duka suka mike ita d kawaynta suka nufi gurin su Umma. Hjy Zainu ta kalli gurin d su umma suke,sannan ta kalli Bishira, wadannan sune 'yan gdn Su Abban? Bishira ta ce Eh ummar tasa ce gata nan. ta nuna umma Hjy zainu suka kalli juna d kawayenta sannan suka yi 'yar dry wanda hkn ya kashe jikin umman. Tasan cewa akwai wani tanadi d a ka yi mata. Hjy Zainu ta ce d kawayenta ku mu zauna,aikin zaune yafi na tsaye. Suka zauna. Ta kalli umma Dama ko ina son ganinki,ke ce uwar goyon tasa ko? ta ci gaba To gsky ba ki yi wa dnki tarbiyya ba,sbd rashin mutunci a yi maka haihuwa amma kwana 3 ba zuwa ba aike? Kuma sai yau za ku kwaso kafa kuzo in 'yarki ce zaki so hk?umma tayi shirun tana tunani, ta kuma rasa me zata ce dn tund take ba a ta6a ci mata mutunci ba irin wannan ba. Amma ita bata iya fada ba,dn hk sai ta ce, To Hjy a yi hkr, bn san cewa Abba bai zo ba,Amma zan tsawata mishi,dn kuwa bai kyauta ba. Sai dai km shi ma bai so yadda a ka dauko masa mata ba izininshi ba,dn ya same ni d fushinsa ya ce min shi ba ya son wankan gidan nan,sannan ba a yi shawara da shi ba a ka taho d ita nan. kin ga km hkn bai dace ba.......... "Dakata min Hjy zainu ta katse ta Shi ne ya haifar min 'yar d hr zan tsaya neman izininsa? shi kuma a wa? Ramatu mokociyarsu ta ce "Miji km hjy ai ba abn wasa ba ne. hjy nafi ta ce ko?to ke kinji hjy Zainu tabdi!Tun farko kuskuran naki ne da ki ka bar 'yarki tayi irin wannan auran na rainin d tsiya. Umma ta ce d abokan tafiyarta wadanda ko dan (ba) ba su ce ba, ta ce kuzo muje"Ta dubi hjyr "Allah ya baku hkr.Hjy zainu ta ce Ai ban ga gama maganata ba. umma ta ce,To fadi ina jinki. Hjy zainu ta ce Sako ne zuwa ga danki ki fada masa ba komai muke nema dg gare shi ba,abn d ya siya ma na yaron dk mun canza wasu sdb dk 'yan gida ne. Bukatarmu ya zo ya yi wa yaronsa huduba,in km ya kai gobe za mu yi masa d kanmu. umma ta ce Abba ya yi wa dansa huduba,tn lkcn d a ka haife shi. Hjy Zainu ta ce,To ai bai yi shawara d uwar yaron ba,ko d ya ke ga ki dawa zaiyi shawara? Uwar d ta haife shi ma bata zama komai ba, a dai ji tsoron Allah. umma jiki ba karfi ta fito. Su Ramatu suka biyo ta hr kuka sai d umma tayi dn takaici. koda taje gida sam bata fada ma kowa komai ba,illa dai dk wanda ke gidn yasan yau umma tana cikin 6acin rai. Hatta ummi da bata d kn gado sai d tayi ta tambayrta,umma baki d lfy ne?ta ce Eh,kaine ke ciwo. Da ta zauna sai ta shiga tunani so take lallai sai ta gane aibnta,ko kasawarta akn Abba. Ta kasa fahimtar mallakr d a ke fadin tayi wa Abba. Tana ganin nuna tsanarta ga Abba shi ne mafitarta. Abba ne ya katse mata tunani d cewa Ummana ina t zuwa ba kya nan. Ta dube shi g mmknta ba ta iya bayya tsanarta g Abban, maimakon hk ma sai ta samu kanta da cewa Naje ganin jariri ne. Ya shiga ya zauna kusa d ita t dube shi Yanzu Abba dm bn isa in fada maka mgn ka ji ba?Dama kin zuwa kayi ka duba matarka da danka? Ya shafa kai,Umma anjima d dare zamu da su Ahmad ni haushi sukai bani. Ta ce to ka tabbata yau din kaje,Sannan ko sun nuna ma fushinsu naka kawai ka ba su hkr,Ya ce to umma ta ce Na sanka d zcy ne. Ya ce to zan kiyaye Umma. Ya kuma dabn ta ummata yau na ganki a yanayi mara dadin gani. ta dube shi kaina ke ciwo Abba na kuma sha magani. Da gaske ciwo kanta ya dinga yi dn damuwa. Yace Allah y kara sauki. Ya fita. Da Ahmad d Muktar suka je,sun ci sa'a Alhjn yana gari. suka shiga suka gaishe shi suka kuma yi wa juna barka. Sam ba ruwanshi da matsala,Suka shiga ciki tare d Sumyya,sn samu Aisha ta zo ita d mijinta. Bishira km hade rai tayi lkcn d taga su Abba? Su Muktar suka dauki jariri,sannan suka gaida mai jego. ta amsa tana musu wani kallon daga ina? Aisha ce taje ta sanar d uwar tasu. Nan ko ta shigo ta samu su Abba d abokanshi. Ta shiga zazzaga mishi masi fa,wai sai yau yaga damar zuwa?Ai ta samu lbrn yadda yake wulaqanta mata yarinya. ta ce km a bakin mahaifiyarka naji kaji tsoron Allah ka talike a gurin uwar goyonka sai yadda ta ce. to 'yata tafi karfinta. Abba sam ba zai juri ji ba,dn hk ya mike ya fita. tana ta cewa saurare ni ko waiwayowa bai yi ba. Su Muktar dai suna ciki suna bata hkr ya kira wayar Ahamad ya ce zan tafi in ba za ku fito ba. Ya kashe ba tare d jiran asmar Ahmad din ba, hk suka fito. Muktar ya ce Tabdi! lallai matar gidannan bata d mutunci.Ahamd ya ce ka fada ma mai gidan Mana. Abba ya ce Ni sai ma in sakar Musu 'yarsu "Kul in ji Muktar, Kada kayi hk Ahmad ya ce, Ashe hr umma suka yi wa rashin mutunci dazu? Abba ya ce Ummata?Muktar ya ce Eh, bayn fitarka take fada,Abba ya yi shiru dn takaici. Gidanshi ya wuce,gado ya hau ya kwanta. . Tabbas sun ci zarafin ummarshi,dn ya ganta cikin yanayin da bai ta6a ganinta aciki ba. Ko me dame suka fada mata?Umma bata cancanci cin zarafi ba.Ranshi ya kai makura gurin 6aci,ya rufe gidn ya nufi gdn su Umma. Lkcn d ya shiga umma ta nufi dakin Alhj,Sallamarshi ce ta tsaida ita,ya shiga dakinta ta dawo ta shiga. Tana cewa Abba hr ka dawo daga gurin ma su jegon?bai amsa ba,kanshi na kasa,dmn sai ya samu kansa da jin kunyarta sakamakon abn d aka mata sbd shi. Ta ce lfy Abbana?Ya dube ta,maimakon amsa sai ya ce umma me suka ce miki dazun d ki ka je gidn? Tayi dn yaki ita a dole Murmushi , Na me Abba? ya ce mamn bishira ta ce taci miki mutunci ko? Umma tayi 'yar dry,sannan ta ce ko daya ta dai fada maka hk ne dn kaji haushi. Ta ciga ba d cewa,Abba dn Allah ka bi sannu hr t dawo...... Ya ce umma na san sunci miki zarafi sosai "ZURFIN CIKI' ne da ke umma shi yasa ki ka shanye, amma yanayinki dazn y nuna.Umma b zan zauna d matar d baya san darajarki, dk kuwa yadda na kai sonta,ina ga zamanmu ba zai yiwa d bishira ba. Umma ta ce "Kai! Kai!! kul na sake ji zanyi fushi d kai me tsanani Abba,dk hakkinsu d ke kanka matarka d danka ta ka sauke su,kuma koyaushe kaje ka gansu, ba km na son su Alhj suji wannan zancan. Ya ce yanzun hk zan zauna umma cikin 6acin rai? Tunda na auri matar nan bn huta ba,kema baki daina shan zagi ba? umma ta matso kusa da shi ta dafa kafadarshi. Abbana ka sani cewa ba a toru ka dny dn k huta ba,nawa ganin duk wanda a ka haifa daga ran d ya diro dny y gama hutu komai jin dadinsa,komai kudinsa,ko mulki. Hutu daya

Chapter 6 of 7