Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 6
sa na aikata wannan barna amma ba don ina so ba. Ina mai rokon sarki da ya sa a gaggauta kashe ni yanzu, domin ba zan iya ci gaba da rayuwa ba a cikin jin kunyar abin da na aikata kuma ina rokon alfarma guda daya, idan har Zalulu ya bar dana Imal a raye a kula da shi kamar yadda zan kula da shi." Koda Mahakuf ya zo nan a zancensa sai ya fashe da kuka, shi kuwa sarki Asmar sai hawaye ya Zubo daga idanunsa ya bude hannayensa biyu da kyar yana mai kiran Sunan Mahakuf. Mahakuf ya mike tsaye ya isa gare shi suka rungume Juna, suna kuka tare. Jim kadan sai aka ga jikin sarki ya sandare babu abin da ke motsi a jikinsa. Nan take gidan sarautar ya kaure da koke-koke, labarin mutuwar sarki ya yadu nan da nan. Ana cikin wannan bakin ciki ne kuma aka ga dakarun yakin Zalulu, suna barkowa daga kowacce kusurwa, nan take suka hau mutane da sara da suka gami da harba kibiyoyi, da kona gidaje. Nan fa gari ya dada rudewa da iface-iface, masu gudu ha yi masu neman maboya na yi. Ga shi a wannan lokaci ina rukunkume da gawar mahaifinmu ina ta zabga kuka. Koda na ji an ce ga Zalulu can tare da dakarunsa sun shigo gari suna barna saii zuciyata ta kufulo, na ruga iiZuwa bangarena a fusace na debo kayan yakina. Koda ganina haka sa matata ta rugogareni ta rukunkumeni tana kuka ta ce,Ya kai mijina ka yi hakuri ka rungumi kaddara. Kada ka ce za ka tari danuwanka da yaki, domin ba za ka yi nasara ba, domin shirrinsa babba ne. Zai fi kvau ka zo mu sulale mu ka bi barauniyar hanya mu fice daga garin nan in ya so ka manta da cewa kai dan sarki ne har abada a rayuwarka." Koda jin wannan batu sai na ce da ita haba abar kaunata ai har abada dan sarki baya gudun gadon gidansu. Da dai na gudu gwara a kashe ni a filin daga wajn neman yancina. Ke dai na umarce ki da ki gudu, amma ni kam babu gudu babu ja da baya. Idan da rabo ma sake saduwa a yayin da na zamo sarki." Ina gama fadin haka na janye jikina daga nata na ruga da gudu izuwa filin fada, inda ake fafata yaki, ko waigenta ban yi ba. Ina zuwa kuwa na iske Zalulu da dakarunsa suna ta ragargazar fadawan mahaifinmu da dakarunsa, a lokacin ma saura kiris su gama da su gaba daya. Nan fa na kwarara uban ihu, sannan na zare takobina na ruga cikin makiya na hau sara da Suka. Wohoho nan fa na zame musu alakakai domin duk inda na sa gabana sai dai ka ga maza na zubewa kasa matattu. Koda danuwana Zalulu ya hango takobin da ke hannuna wacce ta kasance ta gadoce tun ta kakanmu, kuma rantsatstsiya ce, sai yá dakawa dakarunsa tsawa ya umarce Su da su yi min rufdugu su rabani da takobin. Da yake sarkin yawa yafi sarkin karfi sai suka yanyameni suka danne ni da tsiya suka karbe takobin, sannan aka daurenı tamau de sarka. A gaban idanuna Zalulu ya kamo mahaifiyarmu ya yi mata yankan rago. NI kuma sai ya ce a tafi da ni daji a haka rami a binneni, iya wuya a barni a haka har yunwa da kishirwa su kashe ni. Kafin a tafi da ni ne ya zo gabana ya tsaya ya ce, "Ya kai danuwana ka yi sani cewa bana son na kasheka da hannuna domin duk irin tsanar da iyayenmu ke nuna minin kai baka taba nuna mini ba. Asalima ban da nuna mini so da kauna babu abin da kake mini sai kuma nasiha. Duk da haka ba zan barka da rai ba, domin idan kana raye kana da damar tunanin mallakar karagar mulki." Yana gama fadin haka na fashe da kuka, na ce, "Ni dai ka kashe ni yanzu tun da ka kashe ubanmu, kuma ka kashe umarmu, menene amfanin rayuwata kawai ka karasa ladanka, ya zamana kai kadai ne ka rage a danginmu." Zalulu ya sake bushewa da dariya, sannan ya bada umarnin a tafi da ni. Nan take aka daukeni aka kainin can tsakiyar daji aka haka rami aka binneni iya wuya, sannan aka bar mutum uku a wajen masu gadina da nufin ba za su bar wajen ba, har sai na mutu. Sai da na kwana biyu a cikin ramin nan ba ci, ba sha, yunwa da kishirwa suka galabaitar da ni, Rananan kwari kuwa suka yi ta cizon fuskata. A wayewar kwana na uku ne kawai na ga an karbo kibiyoyi sun zo sun soke dakarun dake tsarona su ukun nan. Nan take suka zube kasa matattu. Ba zato, ba tsammani sai na hango matata ruke da kwari da baka ta taho gare ni. A guje ta karaso inda nake ta tone kasa ta fito da ni. Cikin sauri ta ba ni ruwa kadan na sha na dawo cikin hayyacina, sannan ta tashe ni tsaye ta na dubana, ta jani iZuwa cikin jeji. Daga wannan rana muka Ci gaba da rayuwa a cikin wannan daji da muke yanzu na zamo mafarauci har kuma na sadu da kai na kawo ka nan gidana. Koda hilairu ya zO nan a labarinsa sai ya yi kaki ya tofar da jini al'amarin da ya girgiza Umairu da matarsa kenan suka fashe da kuka. CIkin karfin hali da matukar juriya Hilairu ya ce. Ya kai Umairu ka yi sani cewa ni kam tawa a kare.. Sa'adda boka Shamakalu ya z0 nan a labarinsa sai ya ga Shafaru ya soma lumshe idanu alamar Cewa yana jin barci, don haka sai ya umarce shi da ya kwanta ya yi barci. Shafaru ya mutsitsike idanunsa ya ce, '"Kash! Amma ban So barci ya yi mini tsiya ba, domin ina matukar jin dadin wannan labari domin akwai tausayi da al'ajabi a cikinsa. Boka Shamakalu ya ce, Ai duk tausayin da ke cikinsa da abin al'ajabi bai kai wanda ke cikin labarin ku ba, kai da danuwanka sarki Salkuf, domin na kagu gari ya waye ka ci gaba da ba mu labari in ya so, idan muka sami lokaci nima sai na karasa maka wannan labari nawa. SHIN SU SHAFARU SUNA ZUWA SAMO WADANNAN ABUBUWA GUDA UKUU? WANE IRIN BALA'T ZA SU HADU DA SHI A CIKIN DAJIN MUTUWA? WANE MATAKI SARKI HAMARU ZAI DAUKA IDAN DAKARU SU KOMA SUKA GAYA MASA SAKON BOKA SHAMAKALU? SHIN ATTAJIRI ABAIRU ZAI SAMI NASARAR DAUKAR FANSA AKAN AMSHIRA DA HUMAILA? MU HUDU A DAJIN MUTUWA LITTAFI NA BIYU DON JIN CI GABAN WANNAN LABARI DAGA MAIDEBE MUKU KEWA ABDUL'AZIZ SANI MADAKIN GINI 07028526896 08022496755 Rubutawa Shuraihu Usman Lambar waya 08140419490 an saka a shafin www.dlhausanovels.com.ng Ina masu Sha'awar karanta littatafan Hausa, kama daga kan na yake yake, irin na su, Abdulaziz Sani M ginj, Shehu usman Muhd, Muktar Yaron malam, Ashiru Sani Muhd, Nura Iliyasu, Nura sada , isah Muhammad, Sarana mohammed, imrana Musa, Abdurrahman Iliyasu, Kh Abdulkarim Waziri, Sani Yusuf, Rabi'u Muhammad Gumel, ibrahim Adam Usman, Mansur sufi... dama wasu marubutan na da, Nesa ta zo kusa marmaza kuje shafin www.dlhausanovels.com.ng ku downloading duk littafin da kuke da bukata zuwa kan wayarku a kyauta batare da ko sisin ku ba. kada dai ku manta sunan shafin www.dlhausanovels.com.ng Shuraihu Usman 08140419490 2020 - DL HAUSA NOVELS An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 6 of 6