Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 6
sure he will understand idan kika gayamai, tace toh I will try idan nasamu chance, ” wana chance kuma kike naima inji salma, kinsan already kinyi committing babban crime by impersonating a dead person , wlh d earlier d better, ki gayamai da wuri tun kafin yaji abakin wasu, “Jikin kursum yay sanyi ba kadan ba, dole ta gayamai yau idan yazo,” kawata nagode sosai da shawaranki, salma tayi murmushi, Allah yasa adace kawai, nizan wuce yanxu, kidai tabbata kin gayamai, kursum tace toh, ta mike ta raka salma har bakin gate, salma tace wai make faruwa ne, dazu naga wasu mata da niki nikin akwatuna sun shigo, “Haba dai nikam banga kowa ba inji kursum Salma tace OK sai dai munyi waya, sukayi sallama ta wuce. Samira!! samira!! ” da sauri ta fito daga kitchen, gani Antee sumy, kursum tace ina hanifa ? , tayi bacci nakaita daki…. “wasu mata ne sukazo dazu bansani ba? samira tace yan’uwan gimbiya, biki suka zo , suna bangaran baki kursum ta kwalalo ido waje, wa xaiyi aure a gidan nan ? ,”Antee baki da labarin baba shehu zai auri gimbiya gobe… ” kasa magana tayi dan takaici, afusace ta wuce dakin gimbiya Gimbiya na baje adaki sai lissafi kayan dazata siyo take, kursum ta bango kofa ta shigo, tafara wurgi da kayan gimbiya, yau dole kibar gidan nan, gimbiya tace kursum miye haka ? “Ta wurga mata harara, ban taba sanin ke makira CE ba sai yanxu, ashe ke kika tura acewa ex mijin sumy tayi aure tabar gari, toh yau karya ki takare dan nima yanxu xan fasa kwai, ke kibar gidan nikuma dama nasamu mijin aure. “Gimbiya tayi tsuru tsuru tabbas dagaske kursum take ba alama wasa, tana iya wurga ta waje, ta nisa tace kursum kiyi min hakuri nasan nayi laifi, ki bari idan na auri Shehu saiki tona asiri. Kursum data gama kulewa tace baki isa ba, u must leave yanxu nan, ta shiga tura akwatu nan ta waje, ” gimbiya dukta gigice tarasa abun cewa, can dabara ta fado mata, tace kursum naga mahaifiyar ki……. “Chak ta tsaya, karya kike, so kike ki raina min hankali gimbiya tace wlh dagaske nake, ta zazzage kayan ta, ta dauko wani karamin pink hankie da takarda aciki ta mika mata Kursum ta amsa, na miye wannan? ” tace mahaifiyar ki taban ranar data kawoki wajena, “da sauri ta bude, ba wasu rubutu masu yawa bane, ” kursum aka rubuta daga sama, daga kasa akasa lovely Mom…… Agigice ta kalleta, wace ce mahaifiya ta? “gimbiya tace ba kowa bace face umma dake zuwa gidan nan…… Dammm, lokaci guda zufa yafara keto mata, umma !! umma!! ta kira yafi a dirga, Umma y did u abandon me, u’r such a nice woman, ” kuka kawai take hankali tashe, sai yanxu ta tabbatar shakuwar su da umma ba abanza bane……… *Xarah Bukar* *Dedicated to Bady social* ~luv u all~ [16/09 10:09 pm] Xarah bukar : KURSUM by ~Xarah Bukar Page Ta dago idonta daya sauya launi tsabar kuka, ta kalleta tace kin cuceni, kinsan umma ce mahaifiyata shine kika boyemin har nayi falling in luv da yayana na jini bansani ba, Y ?, miyasa kike min haka ?? “Gimbiya tayi wiki wiki da ido, kiyi hakuri, mantawa nayi ban gayamaki ba, tunda yanxu kin kasani ba kuka zakiyi ba, tattarawa zakiyi ki koma gidan ta….. Haushi da takaicin kalamata ya hana kursum ce mata uffan, afusace ta fice takoma dakin ta …. Baba shehu ne tare da abba suna xantawa, “abba yayi dariya yace nazo nai mawa da’na aure ashe kaima auran xakayi…..” Yayi yake yace kasan aure lokaci ne, idan yazo dole ayi, ashe ya’yan namu sun shirya sai aure kenan, “Abba ya murmusa, shine dai ya nace yana sonta ,kasan yaran zamani sai abunda suke so ” baba shehu yace ai gwara ayi auran nan da sati biyu zaifi, dan nagaji daganin zainab ba aure, “abba ya numfasa, ba zainan nake nufi ba, yar wajan hadiza data dawo kwanaki nake nufi, ” dif annurin fuskan baba shehu ya dauke, aranshi yana mamakin karfi halin irin na alhaji Imam, wato karuwa ya zaba akan yar’sa….. Ya kirkiro murmushi dole yace xainab da sumayya duk ya’yana ne, karma ka wahalar dakan ka, na bawa danka ita har abada, idan kun shirya ana iya auran asati biyu kacal…. “ba karamin dadi Abba yaji ba, burinsa bai wuce yaga yazid yay aure, yama baba shehu godiya sosai Burinsa yaga yazid yay aure, suka tsaida rana nan da sati biyu kacal, sunyi hira sosai, daga bisani daddy yamai godiya ya fice. Baba shehu kaman ya fasa ihu dan haushi, da sauri yay dialling no din p.D…. “hello detective ya ake ciki ne ? p.D yace Alhaji munata bincike dai, nan da sati daya zan kawo report din komai… ” okay, ka gaggauta cox we are running out of tym, p.D yace ba matsala munsa kan aikimu. Har dare tana zaune a daki ba mafita, taci kuka harta gaji daga bisani ta tashi ta dauro alwala tahau salloli. Washe gari aka daure aure baba shehu da gimbiya, babu wanda ke farin cikin aure, “sai shewa suke a parlour suna dariya, Hinde kawarta tace wai ina masu gidan ne ?? naga tunda mukazo babu wanda ya tarbe mu ” gimbiya taja tsaki, aini ba ruwana dasu tunda nazama matar gidan, ina samun dukiyar su xan gudu bazasu kara gani na ba….hinde ta kwashe da dariya, gaskia kawata kinyi dabara , ko gidan nan kika samu kin more ba kadan ba, nidai kima mijin naki magana yay employing dina a company dinsu, “gimbiya ta balla mata harara tace keda kike nurse a psychiatric hospital miye na kwalaman aiki da mijina, indai aiki kikeso xan baki, Wana aiki zaki ban ? “ta murmusa tace aiki ne mai sauki , kinga nurse din hajiya ta tafi jiya, so xaki zama in charge of kula da lafiyan ta da bata magani Hinde ta bata rai, shi maganin bata iya sha sai an bata…..gimbiya tace ke wawiya ce wlh, maganin dazai gusar mata da kwakwalwa nakeso ki bata, kinga idan dosage yamata yawa zata fara hauka saimu kaita psychiatric, shine kadai zaiza insamu dukiyar gidan nan hankali kwance:) ” kin samu dukiyar ni kuma fah ? inji hinde, “haba kawas idan nasamu 50-50 xamuyi mana Hmmm kawai hinde tayi, tasan halin hafsatu da kudi, amma zatai aikin. Shiga na alfarma tayi ta fito rike da hanifa, ta leke dakin hajiya, chan ta hangota kwance kan gado tana bacci, karasa wa ciki tayi ahankali, ta kare mata kallo, aranta tace Allah kadai yasan maike damun hajiya, ta lura she is alwyz depress, ta janyo blanket ta rufeta sannan ta fita Tana sauko wa suka bita da ido, ko kallan su batai ba tayi waje, hinde tace itace kursum ? “gimbiya ta yatsine fuska, itace fah, amma banda case da ita already matsalolin rayuwa sun mata yawa. Yana zaune cikin mota, ta bude ta shiga, ta kalleshi tai murmushi, sorry 4 keeping u wait “ya lumshe sexy eyes dinshi yaja mota ,yace am not complaining, ya taba cheeks din hanifa, cutie bakya magana sai murmushi alwyz, ” kursum tace datz wat u have in common, kasan jini baya karya “yace I don’t understand, jinin wa kuma ? Da sauri ta share xancen tace I cnt wait 2 c umma, kwana biyu nayi missing dinta, plz ya yazid mu tsaya shoprite ensai mata sumtin special ” yay murmushi, toh yar umma, ni kuma mi zaki siyamin ? “caraf tace nothing, amma xan siyawa sister dinka chocolate… ” banda sister ai, ni kadai umma ta haifa a duniya, so dat chocolate belongs 2 me… “Jikinta yay sanyi, dama da gangan tamai batun sister dan taji mai xaice, she has to b sure ko dagaske umma ce mahaifiyar ta Sun iso shoprite, ya kalleta da alama tayi zurfi cikin tunani, ya tabo ta, ” hey are u alright ? “firgigit ta dawo hayyacinta, hmm yea am okay ” yace muje koh tace toh… Siyayya na gani na fada tama umma, ita kanta batasan iya adadin turaruka da super wax din data kwasa ba, taje counter akamata package din komai, ta mika credit card dinta, daya daga cikin agent yace madam ur bill is settled “Okay kawai tace tasan shine ya biya, yana tsaye awaje tare da hanifa…… Hankali kwance ta fito, bata Ankara ba taji an bangaje ta, tana dagowa sukai 4 eyes da zee tare da meerah, ” zee ta kalle meerah, galfrnd ga karuwar data min snatching ya yazid, meerah data shagala da kallon kursum tace not bad, she is pretty, so I don’t blame him.. “Rai abace kursum ta balla masu harara, tace zee banda lokaci, bad behaviour dinnan naki yasa ya yazid yayi dumping dinki a dustbin, ” zee tai kwafa tace cousin sis ur dayx are numbered, tsakani na dake zamuga waye bad person, kuma ki rubuta ki ajiye nice matar ya yazid bake ba.. “hmm kawai kursum tace, ta raba ta gefe tawuce… ” meerah tace galfrnd dole ki susuce, ur sis is damm pretty, I tot ko irin village gals dinnan nan tsaki zee tayi, kizo mu fara shopping kar dare yayi, ko kema kin kamu ne ? “Aaah haba dai, kinsan kece tawa Koda ta dawo bata nuna mai ta hadu da zee ba, sai murmushin dole data kirkiro, yaja mota har gidan umma….. Umma na zaune a parlour suka shigo, ba karamin dadi taji ba, dan batasan da zuwan su ba, “har kasa kursum ta duka suna gaisa, ta amshi hanifa dake bacci tace yaudai sumy tazo gidan ummata, ” kursum sai sunne kai take, gabadaya she is not comfortable saboda wani irin mayataccan kallo da ya yazid ke mata, “umma dake lura dasu ta kalli ya yazid tace my son na bar glasses dina a mota jeka dauko min, sum sum ya tashi, umma tai murmushi, daughter sannu da kokari duk kayan nan nawa ne ” kursum tai shuru, ita dai abunda ya kawota gidan bai wuce tasan ko umma ce uwarta ba, Umma tace ga hanifa kaita dakina ta kwanta, barin duba masu aiki a kitchen “tace toh, ta amshe ta.. Tana shiga dakin ta ajiye hanifa kan gado, ta zuge jarkar ta dauko dan karamin paper da gimbiya taba ta, ta kalli rubutun, aranta tace dole ta binciko any note mai rubutun umma dan tayi comparing ko ita ta rubuta…. Da sauri tahau bincike, taja side drawer taga magazines dayawa, ta fiddo su gabadaya tana dubawa, dakyar tasamu karamin memo mai rubutu aciki, tayi comparing, sam baizo daya ba, nan take tafara zubda hawaye ” bata Ankara ba saiji tayi umma tace lafiya kikemin bincike ? Agigice ta juyo ta kalleta, tace umma plz ki gayamin gaskia ke kika haifeni ? umma ta kwalalo ido, bangane mai kike nufi ba ? “Kursum ta mika mata karamin paper din, tace kin tuna wannan ? Umma ta karba ta duba, ta kalli kursum a tsorace tace ina kika samu paper dinnan ? wace CE ke??? *Xarah Bukar* *Dedicated to Bady social* ~Luv u all~ *KURSUM* By ~ Xarah Bukar Gaba daya ta kidime, dakyar ta maido da hankalinta tace umma kawata da mukai accident nake nufi, gimbiya tacemin ke kika kaita wajenta 18yrs back “umma ta bata rai, kin sani aduhu, bangane xancen kiba ” ta karaso gabanta ta tsuguna, umma nasan kinsan komai, ki taimakeni en cikawa kursum burinta na sani wace mahaifiyarta, plz help me….. “ta sauke dogon ajiyan zuciya,ta dagota suka zaune kan gado, tace sumy ki daina kuka, nasan baki da aminiya data wuce kursum, amma kisani bani na haife taba, asalima taimaka mata nayi na kaita wajan gimbiya….. ” kursum ta dafe kirji, umma wace ta haifeta? Ina take ??? ” tabbas tana garin nan kuma da ranta, saidai nai mata alkawarin bazan taba gayawa kowa ba, sai kiyi hakuri da cikar burin kawarki, iyakacin abunda xan iya gayamiki kenan…. Hankalinta yayi matukar tashi, jikinta har wani kyarma yake, fatan ta bai wuce Allah yasa data da mom dinta ba, atleast taji dadi ya yazid ba yayanta bane, “cikin tsananin damuwa ta dago ta kalli umma, tace nagode sosai koba komai yanxu nasan bake kika haifeta ba, ” tai murmushi tace daughter banson ganin ki cikin damuwa akan abunda bai shafeki, kinga aure zakiyi, ki ajiye past aside kiyi focusing on ur future “toh kawai kursum tace… Turus yayi ganin fuskokin su da damuwa, da sauri ya ejiye glass din akan drawer, ya karaso yace umma hop all is well, ” ta balla mai harara, babu ruwanka tsakanin mune, koh sumy ?? Kursum dai murmushin dole ta kirkiro, batace komai ba, ya yazid ya kalleta, cry cry baby, bana hanaki kuka ba “ta shagwabe fuska, ni banyi kuka ba, kawai dai am feeling dizzy…., ” caraf umma tace muje kici abinci kisha magana, ta mike taja hannu kursum sukayi parlour, ya yazid dake tsaye yabisu da ido, yarasa wani irin so umma kema sumy, ko yaushe bata da xance sai nata. Ta saki jiki sunyi hira da umma sosai, bayan magrib ta mata sallama zata wuce , ta dauko mayuka da sabulai masu tsada ta bata, ba karamin dadi kursum taji ba, tai mata godiya sosai. Suna shirin fita Abba ya shigo, ta gaida shi da fara’arta, “ko kallan ta baiyi ba, ya amsa a takaice ya shige daki , jikin ta yayi sanyi, tarasa dalilin dayasa abba bai sonta, daga ya yazid har umma basuji dadi ba ,haka dai suka fice a sukwane Alhaji narasa miyasa baka son yarinyar nan, ko gaishe ka tayi dakyar kake amsawa, abba ya nisa yace bata da mutunci ne, kirikiri ta sauke shehu daga MD ta maida kanta, alhalin ita ba komai tasani a harkar company dinba, Allah yaga zuciya auranta da yazid bai dadarani ba, kece dai kika nace ayi, “shiru kawai umma tayi, ta lura kota mai bayani bazai gane ba Ba wanda yace uffan, kowa da abunda yake sakawa a zuciyan shi har suka iso gidan, Ya amshi hanifa suka shiga ciki, parlour tsit ba kowa, ya janyo ta jikinshi yace nasan u are hurt da yadda abba yay treating dinki, “hmm am not, na dauki abba tamkar ubana, komi yamin bazan taba damuwa ba.. ” yay murmushi, I love u alot and I do appreciate ur respect towards my parents,”tayi shuru tana tunanin kodai ta gayamai ne, ta nisa tace ya yazid akwai important abu danake son gayama.. “Ina jinki, wat is it ?? ” ta sauke doguwar ajiyar zuciya sannan tace ni ba wace kake tunani bace, asalima ni ba yar gidan nan bace kuma hanifa ba ya’……shss ya katse ta da hanzari, nasha gayamaki ki ajiye past dinki aside let focus on d future, alot of people make mistakes in dia lyf no one is perfect, basai kin gayamin komai game dakeba, no matter abunda kikai bazan guje kiba…. “Ba karamin dadi kursum taji ba, koba laifin tasan bazai guje taba, tayi murmushi tace I love u more, ” yay dariya yace 1st tym in history my witch tace tana sona, itama dariyan tayi ,yamata gud nyt ya koma gida.. Ta kwantar da hanifa a daki sannan ta shiga dakin gimbiya, zaune take gaban dressing mirror tana tsansara kwaliya, “kursum ta shigo ta kare mata kallo, ke kuma ina zaki adaran nan?? ” gimbiya ta washe baki, dakin mijina xanje mana, ko kin manta nazama matar gidan… “Hmm Allah kadai yasan ya akai baba shehu ya yadda ya aureki, ni nasan sumtim is fishy, ” gimbiya ta balla Mata harara, koma dai minene anruga an daura, ya kukai da umma ?? “Kursum tace ba wani hop wlh, ba itace ta haifeni ba, tasan wace uwata, amma tai mata alkawarin bazata fadi ba, dan haka nidai xan cigaba da bincikawa tunda tacemin tana garin nan… ” gimbiya ta yatsine fuska, wai bazaki hakura da naiman taba, uwar nan taki bata da mutunci, inda tana sonki data nemoki da dadewa, “kursum ta bata rai, ya isheki haka, karki zagan min uwa, dukda ta jefar dani I don’t hate her, am sure tana da reason.. ” toh saiki nemota ai tunda baki da zuciya, ni kinga tafiyata , ta feshe jikinta da turare ta wuce dakin baba shehu….. “kursum dake tsaye ta bita da idanu *Xarah Bukar* *Dedicated to badia* ~Luv u oll~ [04/10 6:12 AM] : [19/09 8:35 pm] Xarah An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 6 of 6