Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
7 / 7
rufe ya wanke nazia da wani wawan mari. Ahmad ya daga hannu zai rama ma ta nura ya riqe mai hannu..... Boy! Don't make the mistake of bullying me. ..! And for your information, you made a great mistake the other time beca use she's married to me, any time I sight you talking with her, you'll re st behind the bars... Ya sakeshi da qarfi. [2:08AM, 4/7/2015] Auntie M. Jabo: A SHE KAINE MIJINA6?9? Na hauwa m. Jabo Ya sake mai hannu da qarfi & ka bace min da gani! ahmad yaji tsoro, ya ma tsa baya sai na hadaka da security wallahi ya wuce yan surutai ya juyo gu n nazia. kada kiga ina nibiyarki ki nemi wulaqantani gaban mutane.! Ke har kin isa ki rqee hannun namiji a gabana wannan ya....!! Ta kalleshi ido cike da hawaye murya na rawa ta rasa abin fada mai yaji haush i, duk fasaha ta bace mata. I definitely loved you before I know your dirty hidden color. Learn your lessons as appropriate.... I really hate you deen... !! Ta bi ta gefensa ta wuce ya rasa abin fada waima shi da yake neman sulhu mixai kaishi marinta?? Ya dungule hannu ya daki iska ya wuce abinshi. Abi n mamaki nazia sai bata fadawa najma abinda ya faruba tunda tasan batada gaskiya kuma ta mata alqawarin xata daina wulaqanta nura.! Tana xuwa tace miya tsayar dake haka tace fada na tsaya kallo security suk azo garin gudu aka bigemin fuska. ayyah sannu.!! ************ Tun daga ranar nura bai qara xuwa makarantarsuba harkwana hudu.! Nazia tadamu tana kallon cewa abinda ta masa ne yasa yaqi dawowa gashi ba hal in magana, Naxoo xamuje gidan uncle dina na karbo saqon umma please tunda bamuda lec ture sai 4.. naxoo ta aminta sukaje, a hanya najma sai danne dannen waya take a mata sms itama tayi har suka isa gidan ba kowa maigadi ya gaidasu ya basu key suka shiga najma tace ta zauna ta kawo mata lemu. Ta kawo mat a lemu ta shiga wani daki ta dauko wasu ledoji ta fita tace mata idan kun shirya ki mini waya inxo mu koma skull..!! Nazia ta miqe tsaye banganeb a malama mi..... ta budebaki da mamaki miya kawo nura nan gidan?? Yasa ke y ya kulle qofar ya maida key aljihu ya matso kusa da ita tsoro da mamaki suka kamata wato set up ne suka mata ko?? Ta rasa bakin Magana sai ta nemi guri ta zauna. Nura ya matso kusa da ita ya tsuguna yana fuskantarta qamshin turarensa ya daga mata hankali amma ta fuske.... nura ya fara bata haquri akan marin da ya mata a skull gaban s aurayinta, nifaba saurayina bane! Ok. Koma miye kiyi haquri ta kawar daka i. Nura ya shiga aikin rarrashin nazai yana magana yana kuka alamu sun nun a yayi dan dana sanin abinda ya aikata. Ita dama tuni ta yafemai kodan gan in halin da ya shiga, (( kaji mace idan dai tanason namiji tsakani da All ah wallahi komai ya mata zata haqure)) batace dashi komaiba ganin ya tsana nta kukanshi ne sai taga rashin dacewar haka yana namiji yaxo yana mata ku ka tace shikenan ya wuce!! Ya dago jajayen idinsa ya kalleta nazai kice ki n yafemin mana!! karo nafarko da ya taba kiranta da nazai saidai hulwaty....!! [2:14AM, 4/7/2015] Auntie M. Jabo: ASHE KAINE MIJINA 7?0? Na Hauwa M. Jabo. Ta kasa magana tausayinsa da tausayin kanta ya kamata ta tuna soyayar da ya nuna mata amma lokaci daya ya wulaqantata har yana cemata yar iska!!! Batasan lokacinda ta fashe da kukaba ta dora kanta akan cinyoyinta tana re ra kuka.! Hankalin nura yayi matuqar tashi ganin kukan hulwarsa baisan sa nda ya rungumota jikinsa ba yana rarrashi tana shaqar qamshin turarensa ha nkalinta yana neman gushewa a jikinta batayi qoqarin kwace kantaba taci ga ba da kukanta da sauti. tana kwance a jikinta shiko yana ta rarrashinta ya na bata magana yana jadda damata ya karbi kuskurenshi bazai iya rayuwa ida n bataba, tana kuka tayi qasa da murya daidai kunnensa tamai magana kamar rada, deen u betrayed my life! U really hurt and harm my life because my heart insisted & become mad in your love.!! It's not an exergration that i can't do with out you. I remain yours no shacking I sincerely love you.! Deen please kada ka qara barina please!! Ya qara matseta a jikinsa, ya rada mata a kunne Hulwaty..!! I can't leave you! You're my life, sight. I wholeheartedly love y ou. Your love is in my blood. me all my short comings, I will never repeat it again.! Ta qara lafewa a jikinsa batace komaiba taci gaba da kukanta yana shafata y ana rarrashi nidai jabo na saki baki ina kallonsu abin yana bani mamaki wai har sun shirya! dama ance tsakanin mata da miji sai Allah, da nice da ba haka kam??... Sun fahimci junansu sun yafi junansu a hankili ta janye jikinta daga ciki n nashi yace kin gaji dani ne tamai murmushin nan da yayi watanni bai gan iba ya shafa fuskarta daidai dimple dinta shima yayi murmushi. Suka share hawayen Junansu suka dan taba hira chan nazia tace: najma fa tana jiranm u, deen yace nifa har na manta da ita! Lallai deen duk taimakon da ta mak a shine zaka manta da ita? Waima ya akayi kukayi wannan tunanin?? Ba ruwa nki sirrine tsakaninmu.! Su rirri manya koda muka fito sai mukaga bashir da najma suna soyewa..( aruwar jabo najma da basheer suna burgeni da sun yi aure da saina rubutomuku labarinsu.) Sannunku fa, laaaa kinga ni har na manta da ku. U see.. da deen ma yace ya manta dake! Laa hulwa banda sharri fa yaushe nace na manta da najma, ai ni banida kamar najma a fadin duniyar nan. Duk muka kwashe da dariya.. .. Mun koma makaranta cike da farin ciki na baiwa najma labarin abinda ya fa ru tanajin dadi har tana cewa yaushe zamusha biki! ************ [2:27AM, 4/7/2015] Auntie M. Jabo: ASHE KAINE MIJINA 7?1? NA HAUWA M JABO. ******** Wata sabuwar ssoyayyah akeyi tsakanin nura da nazia kamar ba abinda ya t aba shiga tsakaninsu nima dai hauwa jabo suna burgeni kuma ina daukar da russa a love dinsu kamar su hadiye juna. Haka zaka gansu kamar wasu budu rwa da saurayi, amma duk da haka naxia akwai abinda bata yi dan kawai ts are gida.! Nura yama mai gari magana akan sun daidaita da nazia zasu maida aurensu k owa yayi farin ciki da haka bada bata lokaciba aka maida aurensu nan ma a nyi sabuwar bidi'a auren ssoyayyah...!! Daren ranar nura ya tuhumi nazia akan xubar mai da ciki da tayi kamin ta gane shine mijinta aranta tace ASHE KAIE MIJINA bansaniba.!! sabida haka yau sai ya tabbatar da cewa ya sami wani yaron. bata bashi amsaba dan ta san bata zubar da cikin ba tayi niyya sai Allah yayi nasa ikonn. sai baya n sati daya tace ya rakata asibiti yana mamakin mi ya sameta tace sudaije a sibiti takaishi gun Dr da ya dubata anan Dr yama nura bayanin cewa ba zubar da cikin akayiba zubewa yayi da kanshi sanadiyar damuwa da tashiga da kuma rashin lafiyar yaron kuma ya gaya musu dagyar ma idan xata qara s amun ciki hankalin nura ya tashi dajin haka Dr ya kwantar mai da hankali da cewa akwai magungunan da takesha tana qarewa zata warke zata samu ciki . Haka kuwa akayi nazia tun daren farko data koma samu wani cikin. Soyayy ah suke kamar su hade juna suna girmama juna.!! Sun shiryaa da sister khadee amaryar ammar, kamar basu ba haka qawancen su da najma sai abinda ya qaru dan nazia nason najma. dan itace sanadin maid o mata da farin cikin ta, so tana mata fatan samun yaya bashir dinta. zai nb khalifa kuwa uwar kuri da iyayi kullum tana min waya ya baby irin dai ana neman gindin zama gun nazia wai ita dangin miji.... *********** Naxaia da nuraddden kullum cikin farin ciki suke Cikin ikon Nazia ta h aifi yayanta uku duk maza AHMAD HAMEED MAHMOUD. yayan abin son kowa k awaonsu ma ya wuce misali nima jabo nayi kamen daya da yata dazan haif a idan nayi aure.. ummulkhairi qarin jini ma tayi kamun daya da yarta mai shan nono..... Tammat bi hamdillah. ----------------------Ina godiya ga dinbin masoyana masu bibiyar books dina da masu kirana a waya da masu mini magana a whtassapp duk ina godiya da qauna da kuka nu na min nagode.... Duk da tsaikon da aka samu na rashin kammala littafin da wuri ina dada ba ku haquri.. kuma kuyi haquri da hausar tawa sai a slow. sai mun hadu a wa ni book nan gaba mai suna...........WACE CE ITA. An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 7 of 7