Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 7
wannan shine karo n a farko dana hada jiki da deen duk kuwa qaunar juna da mukeyi, nida deen qabaki daya mun fita hayyacinmu, nidai ban tabajin abinda nakejiba yanzu sabida shine karo na farko dana kusanci namiji, kuma namijin ma wanda naf i qauna arayuwata, in taqaita muku dai deen yayi nasarar kawar da budurci n hulwarsa, duk tsimin da ake dura mata,sai da ya Siga, kundai san sakwat awa da hade hade, wallahi haka deen yayi nasarar kawar mata da budurcinta , tun tana kuka, har ta daina kuka numfashinta ya riqa fita sama sama, sa bida taji jiki, ga budurci kuma ga magungunan da aka kimsa mata cikin ma wasu idan sun shigo hannunta a shara take zubawa, amma ta hadu hadi, ke i n taqaita muku saida deen yayi kusan awa daya da rabi akan nazia yana abu daya,Kuma ba wanda ya gaji cikin Su bare yayi qoqarin hana daya, ba wand a yana da aure, qarar wayarshine ya mayar dasu halinda suke ciki, abu na farko da yazo mishi shine yayi zina da matar aure.!!! Subahanallahi..... ASHE KAINE MIJINA. ??42? Na HAUWA M. JABO.. Bayan sun mini nasihohi aka kwasheni sai gidan mijina, su zainab khalifa d a fatima duk an kawo jiki ana jiran ango da abokan ango Suxo ko za'ayi sa' a asamu wanda zai taya, amma har gurren 12:30 na dare ba ango ba abokanshi haka suka gaji da jira suka tafi gida, suna cixon yatsa" nima jabo xee kh alifa ta bani tausayi danaga kwalliyar data chaba?? " Naziah dai haka ta zauna jugum sunaa fita ta kulle daki, dan ta cika alqawari n deen dinta, Nayi bacci na, ga zafin da gabana yake min na wahalar da deen ya bani, cikin bacci nayi ta mafarkinsa...!! Ji nayi an bubbuqa mini qofa, in fito ashe har 11 na safee yayi, na fito w ai zamuje walimar da akeyi bayan amarya da ango sunyi Xxxxxxxx.. na buqa g afa ni wallahi banida lafiya!! akayi sama da qasa in xo muje naqi zuwa suk a gaji suka kyaleni, Bangaren nura kuwa yayanshi yayi rantsuwa idan har baije walimar nan ba s ai yaci mutuncinsa, kuma bashi bashi har abada, dan ya zubar masa da mutu nci iya zubarwa ranar daurin aure da baijeba, bama daurin aureba duk wani events da aka shirya nura bai halarci ko daya ba, haka dai ya shirya yaj e walimar bada son ranshi ba wannan karon kuma ba amarya.. Walima tayi walima, an raba kayayyakin aure, gaskiya yayan nura mutumin ki rkine kuma ya fitarda dan uwansa kunya, inaga walimar da akayi ba'ataba yi n irinta ba duk sokoto, sabida komai need, anyi lafiya an qare lafiya an bar amarya da angonta da kuma halayensu...... ASHE KAINE MIJINA 43? Na HAUWA M. JABO.. Nura ya siyo wa matarshi sabuwar waya kuma aciki yayi saving din numbers a da sunanshi, koda bashida number ta amma ya mata letter yace duk duk a binda take buqata ta mishi sms a wayan da ya aiko ya ijiye mata akan han yar dakinta.. Bangaren nura dana nazia daban ne, batasan shigarshiba batasan fitar shiba, haka shima,m baisan chinta ba baisan shantaba, kullum yana manne da waya yana waya da abar qaunarshi hulwaty azeez dinsa,.itama dai haka, sun a farantawa juna rayuwa da kuma jaddada alqawuran da suka yiwa juna na kad a ta kuskura mijinta ya kusanceta ita kuma tace kada ya kusanci matarshi.. ... Haka rayuwar aure ta kasance, mata tun tana kulle qofarta har ta gane cewa mijin nan nata yafita qiyayyarta, sabida haka saim ta dan saki jiki ta ra ge zaman daki tana zama parlour tayi kallon ta tayi chatting dinta, a grou ps chat, dama mayyar chatting ce idan sun hadu da m jabo a group din kar m u shagala ayita wasa da dariya kamar dama sun san juna su suke debe mata k ewa, idan ana zolayarta da zancen banana takanyi murmushi aranta tace da d een dina bai dandana min ba ina har in koma ga mahaliccina indai akan wann an mijin nawane bazan san komai akan banana ba... Gashi duk wani salon sarrafa namiji ta koyo shi sai dai ba mijin kuma bata bu qatar sa a tunanin ta anyitane dan deen dinta.... SHE KAINE MIJINA 44? Na HAUWA m. JABO Deen dinta, wasa wasa naziah tayi wata biyu gidan nura, kullum cikin liSsafi take, yanxu ya rage saura wata biyu ta kashe aurenta taje gurin abin qaunar ta tanata shirya plane na yanda xata bullo ma abin ya sallameta cikin mutunc i dan ta kula shima dan is ne.... Bayan wata biyu ne yayan nura ya shiya mana tafiya honey moon a turkey, Cy prus da India, nidai kam sai sms ya mini wai inje kaduna gobe amini passpo rt in shirya driver zai kaini, araina nace kuma uwar me xa'ayi da passport har baxan je ba kuma Sai na tuna da yaya yace ko banyi dan kowa ba nayi dan yayan shi... munyi passport da komai, aka karbo mana visa da ticket da komai tafiya ta kankama na gama shirina koda ni ba son tafiyar nake yiba dan ina gudun achan ya sami sa'ata ya bata min shiri amma haka nayi biyayya ga karamcin da yayansa yake min yasa na amince.. Na fito parlour ina jira sai sms naji ya shigo "kije driver zai kaiki airpor t zanzo daga baya" araina nace tafi nono fari, na kira deen dina na gaya mi shi zanyi tafiya yace shima zaiyi tafiya amma ya chanza bucking dinsa, naje airport driver ya bani dollars rapper daya nidai bansan ko nawa bane amma na san suna da yawa, na saka jaka, har jirginmu ya kusa tashi baizo ba araina n ace kardai ya wuce cikin jirgin ban ganshiba tunda ba saninsa nayiba, nayi h anxari na shiga jirgi, ko minti uku banyiba da zama ba sms ya shigo, Bazan sami damar zuwa yauba, idan kin isa let me know..!! haushi ya kaman i, ya zai turani wata qasa ni kadai, amma van damuba sabida nafi buqatar h aka... Na isa Cyprus lafiya, qasace ta arna ga tsadar rayuwa, dala 100 idan na fi tar ko abincin kirki banaci in qoshi da ita, ni kadai nake holewata, na sa yi sim C guda biyu daya a dayar wayata daya a tablet dina, na kira deen di na na fada mishi na iso lafiya, na kira iyayena na gaya musu na iso lafiya , layin da nake kiran deen daban wanda na kira gida daban, ban kira nura b a dan banida Lokacin sa, sati na daya a Cyprus deen dina ya baqunci qasar, tunda yazo muke tare dashi ya mayar dani kamar matarshi, gabaki daya na t are hotel dinda ya kama ina honey moon dina dashi mai makon mijina na sunn a, sau dubu sai mun qare lalartamu deen yake kukan abinda ya aikata ni nak e qarfafa mishi guiwa garin qarfafa guiwa ma sai na qara bashi kaina akoma ruwa nariqa na gama da rayuwar deen na Sangartashi da kaina, yanda baxai taba iya rayuwa da wata mace idan baniba..... Tir da halinki naziah ????????....., ASHE KAINE MIJINA 45 NA HAUWA M.JABO Bacci mai dadi da nauyi cike da mafarkin deen dina.. ban farkaba sai guraren 11 na tashi na kimtsa mukayi break fast, deen ya siyo min ticket daga abuja zuwa sokoto, shi kuma yace sai gobe za i dawo, bada son raina na rabu da deen dinaba amma ya xanyi dole in haqur a, na isa gida cike da murna da farin ciki bana tunanin komai sai deen dina, i nna taji dadin yanda ta ganni nayi qiba tubarkalla dani, qirjjina ya ciccik o Sosai, nima na kula da hakan, musamman lokacinda na zo abuja deen dina y ake cewa na qara kyau da ni'ima qirjina ya cicciko dai dai hannunsa, na dau ka santina yakeyi ashe da gaskene, munsha hira da inna Sosai, sai guraren maqreeb yaya ya dawo muka gaisa dashi yaji dadin ganin yanda n ayi kyau, autan inna waje ta karbeki, na kyalkyale da dariya, ai yaya waje ta hadune naijarmu ce sai a hankali..!! munyi hira sosai dasu, anan nake jin yaya wai zai auri Zainab khalifa, abin mamaki yarinyar da ya tsana kum a ya raina wai itace har yake ce mata honey a waya,Lallai soyayyah soyayya h ce, sai guraren 10 na dare sannan na koma gidana duk na gaji ga kaya niqi niqi dana niqo.. ina zuwa sai bacci ya kwasheni, ban farkaba sai kusan asuba, nayi sallah n ashiga aikin gida ko ina na gyara duk yayi qura na aikatu amma kuma gidan sosai yayi kyau gidan na chanxa mai fasali.. guraren la'asar sms yashigo" GOBE KISHIRYA KIYI GIRKI SU YAYA XASUZO SU MIKI SANNU DA DAWOWA" mtwss shi wannan mutumin shirmensa yayi yawa.. Na Shirya musu girki kala kala, Cikin kayan da deen dina ya siyo min na fitar musu da tsaraba, sunxo sunji dadin ganina da sukayi na kula da matar yayan nura sai kallona take tana mu rmushi motsi kadan tace mini sannu, araina nace matar nan tana sona, naji d adin zuwan su, sun tafi sun barni da Kewa..... ASHE KAINE MIJINA.??46? NA HAUWA M.JABO... Na isa Turkey... Ai nasan kin isa Turkey Ya karanta sms din yayi dariyar mugunta nura kenan ... A Turkish naji dadin qasar duk da cewa ita ma akwai tsadar rayuwa amma tafi Cyprus arha.. sai da na shalle sati biyu anan, nayi kewar deen fiye da ko wane lokaci,ku llum muna waya muna faranta ran juna, danma kar ya ga jarabata tayi yawa y a rainani da tuni nace ya biyoni Turkey, amma dole in kama kai, ko yanzu dai na more, "wawiya" Haka na qare zama Turkey na wuce India ba nura ba labarin sa nayi xat on xamu hadu koda sau daya ne amma ina... a indiya nayi wata daya cur dan qasar tafi su dadi da kuma sauqin rayuwa, du k kudina da suka rage a India na qarar dasu... a India ne na fara wani zazzabi zazzabi, amma dai ban baiwa zazzabin hadin kai ba dan kada ya rage min jin dadina, har yaren India na koya dan xaman da nayi, na hada tsarabata da wacce deen ya siya mun da wacce na siya na biya kudin kilo na dawo gida, a abuja na sauka, nayi waya gida na gaya mus u na iso gida, ina mijin naki nayi dumm,ko baya kusa idan yaxo ki gaidashi , nace aah ai sai qarshen sati zai Dawo.... , sukace to Allah ya dawo dashi lafiya, nayi waya da deen dina na gaya mi shi ina abuja yace in kama hotel in jirashi yazo, haka kuwa akayi na kama hotel, shima gobe ya iso, aranar kwana mukayi muna abu daya, deen ya nun a min yanda yayi missing dina nima na nuna mar munji dadin juna.....Tir d aku.?? Har deen yake cewa Asia ta karbeki kalli yanda qirjinki ya cicciko, na rufe fuskata na fada qirjinsa, yayi murmushi yana shafani a hankali, tabbas da ba deen ban san yanda rayuwata zata kasanceba, banajin ko za'amutu zan bai wa nura kaina a matsayin mata, haka bacci ya daukeni bacci mai dadi da nauy i inata mafarkin deen dina.... ASHE KAINE MIJINA ???4?8? Na HAUWA M. JABO, Barni da kewa.... A mota matar yayan nuru take ma yayan nuru gulma wai inada ciki, Kaga yaronnan mutumin banxa yana nuna ma mutane bai damu da naziah ba Ashe munafukin yana xagawa kaganta har da ciki, murna a gurin abban Fat ima kamar me, kamar ma ba'ataba musu haihuwa ba, a hirar har an saka suna yaran da naziah xata haifa, idan macene sunan mamar nura idan kuma namijine sunan marigayi baban naz iah, kunji mutane da iyayi..... Dan aikin da nayi na gaji Sosai na kwanta sai bacci, na tashi da wani irin xaxxabi da kasala na kula aikin da nayine ya haifar min dasu tunda da mu na gun honey moon bana komai deen dina yake mun, a India ma nayi irin wann an xaxxabin Nasha panadol naji sauqi.... Nura ma ya dawo Sokoto munanan kamar yanda muke ba wani bayani har yau n akai wata uku da Kwana ashirin jikina ya bude, nayi qiba na gara kyau da ni sai missing din deen dina nakeyi... Na dauko waya na kira deen muna hira nake gayamai fa lokaci yayi ya kitsa min abinda xan fada ma mijina ya sakeni nima yace min akwai wani abu da yake jira yana kammala shi xai sallami matar tashi kamin lokacin na kamma la idda na sai muyi aure.... Suna kammala waya jikinta na rawa ta dauko dayar wayan da nura ya bani d ama dashi take mai SMS. Bata taba kiran saba Shima bai taba kirantaba, Duk abinda deen dinta ya fada taga idan ta fadamai xai rainata my be ma yaq i sakinta sai kawai ta chanxa shawara ta tsara yanda xata mai haka kuwa aka yi ta aika SMS tana jiran reply.... Abin mamaki ba musu ya aminta da buqatar ta na ya saketa amma da sharadin cewa sai nihal ta dawo ta ganta sannan xata tafi gidan su amma yanxu xai b ata takarda tayi ran tsawa akan ta yarda..... ASHE KAINE MIJINA ?? 49? Na HAUWA m. JABO. .. Itama ta amince da sharadin sa duk a SMS suke maganar, Nan take nura ya rubuta takardar saki ya ijiye ma naziah a hanyar dakinta, murna kamar ta kasheta yau xata kai ga burinta,ya deen dinta xaiji idan yaji ta karbo takardar saki,murna ba'a magana, kamar ta wuce gida amma sai tace bari dai ta cika alqawari kuma taga wanna n nihal da akeji da ita,kowa xancenta yakeyi xata dawo karatu canada, kuma tace gidansu xata sauka... Naziah na Kwance tana yan tunane tunanenta, yanda aurenta da deen xai Kas an ce tunda yanxu ta xama baxawara, a bikin Su tayi kaxa tayi kaxa, a wan nan tunanin ta gangaro wani tunani.. Sai yau nake tuna cewa fa... tunda nayi aure banyi al'adaba ko sau dayaba.. Sai yau nake tuna dan ciwon dane da yawan xaxxabin da nakeyi.. Yanxu nake fahimtar inajin cikin cikina kamar ana min motsi.. Sai yau na tuna duk kwanciyar da nake da deen dina a jikina yake xube min. ....din bai taba amfani da condom ba!!! Lokaci daya hankalina ya tashi lallai ni lafiyayyace kuma komai xai iya far uwa dani, Kardai ciki nake dashi??? Wai ma idan nayi ciki ya xan kalli inna, gashi na kashe aurena rana ta fark o da naziah ta fara nadamar abinda ta aikata gashi ta karbi takardar rabuwa da nuraya xatayi??? Ta Shiga kogin tunani Lallai mafita itace taje asibiti Dr ya dubata, ba shiri tadauki key Sai wani prvt hospital, ta fara yima Dr bayani abinda ya kawota , Bayan bincike bincike Dr ya gane cikine da ita Dr yaxo yana fada, ke kinsan k inada ciki amma bakixo aka dubaki ba sai yau, to lallai jaririnki yan...... Batamaji abinda Dr yace ba ta fadi sumammiya.... ASHE KAINE MIJINA ??50 NA HAUWA M. JABO.. Sumammiya, likitoci sukayo kaina aka samu ta farfado ta fara sun batu, Dr dan Allah kataimakeni Dr ka rufamin asiri ya xanyi da rayuwata...!! shi Dr yadauka taji abinda ya fada ne na cewa yaron cikinta na cikin matsala kuma cikin xai iya xubewa ko wane lokaci.. hakan yasa yake bata haquri da magana tare da alqawarin kasan cewa Dr ta har ta Sami sauqi, ya rubuta mag anguna da allurai da kuma abincin da xata riqaci... Ta dawo gida cike da xullumi,da tunani, shin xata fara fadama deen labarin cikin da take dashi ne?? ko kuma ta fara da maganar sakin da aka matane,? ? "Nima dai jabo sai kallonta nakeyi" tadai yanke shawaran Sanar dashi xan cen cikin b4 sakin.... dama bata tafi phone dinta ba, Ta kira deen dinta, koda taxo ya kira har 8,ta kira He'll hulwatiy ya kike ina kika shiga inata kira baki dauka ba.?? Hello ko baki jinane?? har xai kashe sai yaji maganarta a hankali, Inajinka deen!!! Lafiyan ki kuwa?? Naje hospital ne...!! Subhanallahi hulwatiy mi yake damunki?? Waye bashi da lafiya?? Kimin bayani mana kinyi shiru... Na fara magaba ka katseni shi yasa nayi shiru..!! Sorry hulwatiy kinsan Banason abinda xai taba min lafiyar kine ko kadan, ke ce jina kece ganina.. kece duk wani buri na rayuwata...!!! Talk to me please m hulwatiy.!! Tayi ajiyar numfashi, Daxu Dr y dubani... Eh inajinki ci gaba, miyake damunki mi Dr yace?? Yace wai inada juna biyu... What..!!???? [9:13PM, 2/14/2015] ?+98 939 488 1183?: ASHE KAINE MIJINA ??..515? 1? NA HAUWA M. JABO.. WHAT...!!!!??????????? Eh yace ciki nake dashi, haba hulwatiy, Kidaina min irin wannan wasan mana!! Kamar ya Wasa Wallahi deen da gaske nakeyi. Hankalin deen ya tashi matuqa, ya Rasa abin cewa, Ok ki bari anjima xan kiraki yanxu inajin maganar wannan shasha shar tana zuwa kada taji mi muke fada!! Amma ai yau Monday deen daxu kace min kana office ne!!! Eh ina office inaga tanada buqatar kudine taxo gurina!! Amma kace min baka taba ganinta ba ya akayi har kake gane muryarta.?? Anya deen!!!! No kingane ai...... Sai taji sallamar mace a wayar kuma taji an kashe aranta tace ee naji murya r mace inaga ta biyo shine, sai bata gane komai, kuma bata taba tunanin yau dara a gurin deen ba. Da farko kuma har taji tsoro, Amma fa ita dole deen yaxo a xubar da cikin nan kamin tayi yun qurin barin gidan aurenta, aranta ta riqa saqe saqe har bacci ya dauketa A bangareen deen kuwa yanata saqe aran shi yanda xa'ayi da ckin nan, shikam bai San yanda xaiyi da itaba, kuma yasan illar xubar da ciki dan xata iya mutuwa, kuma dole Shi xaikaita hospital kuma shi xaiyi sign Lallai baxai iy aba...!! idan ta mutufa?? Miye mafita?? Mafita dayace kawai ka rabu da matar mutane kaje ka rungumi matarka!!! Idan nayi haka anya na mata adalci??? Lallai nayi kuskure nayi jahilci tarayya da matar aure, Haka ya qare tunanensa qarke ya yanke cewa xai rabu da ita kawai taSan yand a xatayi da cikin...... Kinji mugu dan iska kadan daga cikin halayen sheguuuu..?? bata farka ba sai guraren maqreeb, tasan ma deen ya kira, a gurguje tayi sal lah bata qareba aka kira maqreeb tayi maqreeb tayi addu'a ta janyo waya.. Ta duba wayam ba miss call ko daya abin ya bata mamaki matuqa. Ta daure t a kira shi sai na uku ya dauka, Hello deen....ASHE KAINE MIJINA ?? 52. Na HAUWA M.JABO.. Hello deen, Hello...Kanajina kuwa? Eh inajinki.!! Ya naji kana magana fada fada.?? Waya tabamun kaine?? Kedai ki fadi abin da xaki fada kawai.!! Tayi shock dajin wannan maganar a bakin deen, wanda daidai da rana daya bai taba mata koda gaddama ba bare ya mata baqar magana.!! Tayi ajiyar xuciya, Allah ya baka haquri, dama maganar cikinnan ne nace ya xa'ayi dashi.?? Kuma dama inason in gayamaka na karbi takarda sakina..!! Deen yayi duuum jin wannan maganar ta hulwaty, Lallai maisha ta riqa tash a ba abinda yafi illa ya fatattaketa ta rabu dashi, amma ya mata adalci k uwa? Anya yiyiwa kanShi da son da yake mata adalci kuwa? Anya xai ma iya rayuwa ba hulwar sa, xaka iya mana dayan xuciyar ta bashi amsa.... Takeshi daga dogon tunanin da ya tafi, deen kayi shiru deen!! , Yanda ta fadi maganar da murya mai Sanyi sai ta qara bashi tausayi.!! No Inajinki ci gaba.. Ai na fadi duk abinda xan fada.! Kai nake jira... Dama ke duk abinda mukeyi dake kinSan bakiyi planing ba?? Dan ki xubar min da mutunci yasa kikayi tarayya dani? Akan me xaki bari ciki ya Shiga,?? Ta yaya xan aureki da ciki?? Sam bakiyi tunaniba kuma bakiyi naxariba, ni Muslimine baxan taba yin shirk a gurin xubar da cikiba, Sabida haka kisan yanda xakiya da cikin ki, ki nem i mijinki kuyi Sulhu ya rufa miki asiri ba hannuna ac...... Deen kaine kuwa..!!? Ta Katse shi cike da mamakin abinda yake fitowa daga bakin deen mi yake Shirin faruwa da itane abin kamar a mafarki... Ki saurareni ya fada yana mai daqa murya.!! Daga yau Sai yau kada ki qara nemana..!! kadama ki qara nuna kinSanni.!! jahilar banxa wacce batada tunanin.... Bansan lokcin da wayar hannuna ta subucemin ba cikina ya fara juyawa na f adi qasa na fara rero kukan nadama... Tabbas na jahilace tana kuka tana surtai,banida ilimi gaskiyan ka deen ni j ahilace ina matar aure namaida wani namijin mijina ina xankai haqqin aurene ?? Kadan daga axabar da Allah xaimin kenan kamin inje qiyama inchi ubana... Chikinta yaci gaba da juyawa, sai ta fara xubar da jini, Ta tabbatar da idan har ciwo yakamata anan sai dai ta mutu ba wanda xaikaita asibiti, Ta rarrafa tun tana ganuwa taja mota sai hospital, kamin ta Isa ta jiqe sharka f da jini, bayanta kamar ya bude.. Takasa qarasawa cikin sai kwasarta akayi akayi ciki da ita, Likitoci sukayo kanta, aka mata allurai.... Lokacinda ta farka taji ana qara mata ruwa, Dr yaxo yana mata sannu, Hajia naziah sai dai kiyi haquri munyi iya bakin qoqarinmu na ganin mun t sayar da xubar cikin amma abin yaci tura, qarke ma Sai mukaga idan mukayi wasa xaki iya rasa rayuwar ki, sai kawai muka miki allura cikin ya qaras a xubewa... Wata hamdala tayi hadi da jin dadi, lallai Allah ya rufa mata asiri da ya xuba r da cikinnan..., Dr yace Yanxu xamu baki allurai da yan magunna kuma yakamata ki sanar da mai gid anki halin da ake ciki, kamin mu sallameki, No Dr maigidana baya gari kuma ni ba yar nan bace.! Tafada muryanta yan a hadewa, Dr ya kalleta yace to shikenan xaki xauna anan har zuwa gobe ko jibi idan k in qara Samun lafiya Sai mu sallameki... Dr kayi haquri ka sallameni yanxu kaga banxo da phone dina ba kuma nasan mijina da iyayena xasuyi ta nemana hankakin Su xai tashi ataimaka min ple ase Dr...!! Hajiya baxai yiWu ba, duk da kinada cikakkaiyar lafiya amma ya dace kidan qara samun rest.... ASHE KAINE MIJINA?? 5?3? Na HAUWA M.JABO... Samu rest, duk yanda Dr yayi akan naziah ta bari har gobe idan taqara jin sau qu a sallameta ta tafi gida amma abin yaci tura, ta nace akan tunda tanada la fiyar ta gida xata tafi... Ya rubuta mata magunguna da kuma allurai , kuma yace tana buqatar hutu da natsuwa, yace mata mahaifarta ta sami matsala xata riqa zuwa ana dubata har ta Sami lafiya,kuma idan tayi wasa xata iya rasa haihuwa har abada, y a qara bata haquri akan Kasa war da yayi na ceton yaron dake cikinta kama r yanda ya mata alqawari anan dai ya qara mata bayanin cewa dama cikin xa i xube dan ba daidai yakeba, haka ta dawo gida guraren 11 na safe, tanata saqe Saqe aranta har ta iso gida, Nidai banyi dacen rayuwa ba, na cutar da kaina na cutar da mijin aurena, nakasa kare darajar aurena, qarke ga yanda deen dina yamin, Lallai maxa b a abin amince wa bane, anya kuwa deen dinane yamin haka?? Dayan xuciyar ta ya bata Amsa Eh deen dinke malam naziah... Any how mun tashi 1__0, tasha alwashin sai ta rama abinda ya mata... "Kinji hauka ko ina xata Ganshi ta rama ohoooo" Ta iso gida ba qarfin jiki, ta Samu tayi wanka da ruwan dimi ta qasa jikinta Sosai tasha tea ta nemi guri ta kwanta, a baccin ma dai mafarkin deen ta ri qayi, tana taShi ta tsine ma baccin da mafarkin gaba daya.. guraren qarfe hudu na yamma sms ya shigota, taji duuum nurane "JIBI NIHAL XATAXO KI GYARA MATA DAKINDA XATA SAUKA" .. .. Tayi duum ita kadama suxo Suga halinda take ciki su ganota, Hakanan ta lallaba taje dayan banqaren ta dan gyara sama sama, ta koma d akinta, dama naziah akwai xama daki "kamar jabo" Yauce ranar da nihal xata iso guraren 4:pm xata iso, Nura yasa an yo siyayyah abubuwa kala kala duk na tarbar nihal, Naziah aranta taji tana son gani wannan yarinyar da ake axarbarbabin zuwant a... kamin qarfe biyu ta kammala hada komai gida yayi fes dama fes yake girki k ala kala ta hada duk na tarbon nihal, itama dai tadanyi wanka duk da yanay in yanda ta kode ta chanxa tayi wani iri da ita amma dai tayi kyau, abinka da kyakyawan mutum... ASHE KAINE MIJINA.?? 54? Na HAUWA M. JABO.. Tana xaune parlour tana kallo har guraren biyar basu isoba,lokacin shan m aganinta yayi ta shiga daki kenan taji qarar mota haka qirjinta ya riqa d ukan uku uku, ko miye haka ohoo..!!, tanajin maganar Su sama sama, abinda yafi bata mamaki muryar wacce takeji kamar tasan muryar amma ta manta in da tasan muryar, Aunty..! Aunty..!! Auntyyyyyyy..!!! Ina kike gamu mun iso, muryar da taji kenan ana gwalla mata kira, Shikam nura yana ijiye nihal ya fita dan kada naziah ta kwafsamai gaban m n ihal.... Na'am ina zuwa... naziah ta bada amsa a taqaice.. Ta fito qamshin da taji Lallai tasan qamshin, amma tasan hancin tane yake ya udararta... Tafito da Walwala abinda take gani gabanta yafi bata mamaki akan komai, ba kowa bace face tsahuwar qawarta da tafi tsana a rayuwar ta itada mugun u ncle dinta wacce Sanadiyar su ta bata wato sista khadee, tuni ko wacce ta daure fuska naziah ta kalli s...khade a wula qance ina nihal take?? Nihal ta kalli naziah cike da mamaki da al'ajabi Lallai wannan naziah ce ku ma itace matar uncle dina dama ance mata sunanta naziah...!! Kuuut yau ake yinta.. Ko wacce na kallon yar uwar ta, nihal cike da mamaki tace nicefa nihal din ,naziah tace miya kawoki nan gidan, suna cikin magana kawai sai ga nura ya shigo... Nihal..!! Nihal...!! Ya Shigo da kaya niqi niqi a hannu yana kwalawa nihal kira.. Abinda ya gani shine ya bashi mamaki hade da daure kai, ledodin hannun sa duk suka xube, Jikin Sa na rawa hadi da sarqe war murya ta tashin hankali hadi da tsori ya kalleta murya na dancing, ke miyaa miyaa kawoku gidanaaa.!!?? kinxo dan ki tarwa tsamin iyali na hadi da jin dadina ko??, waima uban wa y a baki address din gidana...!!! Naziah ta gama raxana jin yace miya kawota gidan sa, idan dai nan gidan sane to Lallai mijintane!! Kuma shine uncle din sista khadee da yace mata almajira kuma ya mareta, sh ine mutun na farko data tsana a tarahin rayuwar

Chapter 4 of 7