Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 7
ta.!! Shine sanadiyar batanta.!! Kuma shine mutumin da ta qara tsana second time a rayuwarta wanda yayi sa nadin shiga tashin hankalinta..!! Jin tayi an katsata da wata irin tsawa ke hulwa badake nake magana ba?? Nura ya kalli nihal yace ke ina naziah ta shigane?? Nihal ta kallu uncle dinta cike da mamaki tace uncle wannan ma ai sunant a kenan fa naziah .. WHAT??? [11:00PM, 2/13/2015] Auntie M. Jabo: ASHE KAINE MIJINA.?5?5? Na hauwa m. jabo... What??? Eh uncle itama sunanta nazia.... itace qawata da nake baka labari lokacin, kuma itace wacce ta maka rashin kunya lokacin da taje gidan mu, No bashi nake neman saniba nihal.! wai itace matar tawa??? nihal da mamaki ta kalli uncle dinta.! tace kaman ya uncle dama bakasan ma tar taka ba??? yayi shiru yarasa abinda xai fada... ita nihal mamakinta shine wata hudu dayin auren baima tama sanin matar ba to ya akayi akace mata tayi ciki?? kuma uncle yace mata bai santaba bai ma taba ganintaba amma batayi tunanin abin yakai hakaba!!! nazia iya tunaninta ta gane cewa lallai wannan nura shine mijinta, kuma shi ne uncle din sis khadee, kuma shine deen dinda ya yaudareta yaci mata mutun ci.... Dukansu sunyi churko churko kowa ya rasa abinda xai fada.!! nazia taji tsoro matuqa tayi tunanin kada su mata wulaqancin dayafi wanda deen ya mata da wanda wannan tsohuwar qawar tata ta mata, tajuya xata ko ma dakinta ta tattaro kayanta ta wuce gida tunda dama ya saketa.. tana tafiya kamar wacce kwai ya fashewa a ciki dama batada lafiya cikinta d aya xube... tayi taku biyu uku kikajita lauuuuu... ta fadi "nima jabo bansan miya sa ta fadiba" duk sukayo kanta nura jikinsa na rawa yake bubbugata amma ko m otsi batayiba hankalinsa ya tashi matuqa suka yayyafa mata ruwa amma inaa a shiru da sukaga xasu bata lokaci sai suka dauket sai asibiti.... a hanyar asibiti kamin a isa ta farfado taganta a mota tayi yunqurin miqewa xaune taji an dan daneta irin ta kwanta dinnan a jikin wani qamshin da tak eji yana dukan hancintane ya tabbatar mata cewa tana tare da deen ne ta da qo dagyar tana dubawa taganta ashe jikin deenma take kwance... dukda rashin qarfin jikintanba bai hanata tashi a jikinsa da qarfiba hadi d a dalla mai harara da wani uban tsakiba, ko ajikinsa shidai ta samu lafiya itada dan cikin da ke jikinta!!! "kunji wawa baima san cikin ya xubeba koni jabo da masu karatu munsan cikin ya xube ko baku saniba????" kusaukeni anan.. !! ta fada a taqaice dan bata iya magana sosai. deen ya bu de baki xaiyi magana... Nace a saukeni anan!! Wannan karo da gadara hadi da isa ta fada tare da tsiwa irin tata, komai ta fanjama fanjam... ta murda marfin motar wallahi idan baku tsaya ba xan sauka, kuma motar tana tafiya ne... deen ya tabbatar da xata aika yacema nihal ta tsaya tafita ta basu wuri... nazia tamai kallon banxa. dawa xa'abarka??? [11:23PM, 2/13/2015] Auntie M. Jabo: ASHE KAINE MIJINA.?5?6? Na hauwa m. jabo. Ya kalleta ya marairaice haba hul.... ta katseshi da sheeeeee....!!! yimin shiru munafuki macucu mayaudari lokaci daya ta kirashi da sunayen ta bude marfin motar da qarfi ta fita abinta... yafito yabita a baya har xata shiga taxi yaja ya tsaya yabita da kallo hadi da kallon cikinta lokaci daya Allah ya sakamar qaunar cikinta fiye da yanda y ake tunani... nihal nason tayi magana amma kuma yanda taga ya daure fuska ya wani chan xa sai tayi shiru... chan kuma sun kama hanya tace uncle nifa bangane wannan abunba nakuba naga.. bakuma xaki ganeba... ya bata amsa a taqaice, ta kalleshi ta gefe, har xata qara magana ya katseta.. kuma banason inji wannan abinda ya faru gurin kowa...!! hmmmm..! nihal taci gaba da driving dinta, uncle ina xamu tafi yanxu.. gidana!! nanma amsar a taqaice ya bata.. To ai.. to ai me? look nihal kindameni da magana kibarni inji abinda nakeje please eeeeeeee...! har suka isa bata qara mai maganaba... nazia direct gidan su ta wuce tana xuwa ta fada jikin innarta tana kuka, inna tana tambayarta abinda ya faru dagyar ta iya bude baki tace nurane ya s akeni .!!! Inna tasaka salati..! sakifa kikace!!! eh wallahi inna ya sakeni!! inna tana ganin abin kamar bada gaskeba ko kuma mafarki, to Ina takarda, nazia tadan taqaita kukan nata tace takarda tana gida namanta da ita, hankalin inna inyayi dubu ya tashi, inna ta kalleta rai a bace kinga yanda kika dawo lokaci daya kamar mai jego !!? qirjin nazia ya qara bugawa.. waima miya hadaku ne da har ya sakeki?? naci gaba da kukana ban bata amsaba inajinta tayi waya da yaya ta gaya ma r abinda yake faruwa. bansan abinda yace mataba kawai sai naji tace to sai ka iso ta kashe wayar... taxo taxauna kusa dani, tayi tagumi chan kuma tace, Allah dai ya saukeki lafiya amma wallahi yaronan baiyi halin iyayensaba, amma dai bari muji miya hadaku kamin ince wani abu. !! Wani rasss naji dama inna tasan inada ciki kenan ?? to ya akayi suka gane in ada ciki? yanxu idan ma nace baitaba kusantanaba ba yarda xasuyiba lallai da sake.... [11:31PM, 2/13/2015] Auntie M. Jabo: ASHE KAINE MIJINA.?5?7? na hauwa m. jabo. Lallai da sake dole insan yanda xan bulloma lamarin "xancen xuci takeyi" A llah nagode ma da ka xubar da cikinnan.. na tashi xan shiga dakin inna kenan, sai sallamar yaya mukaji yashigi kama r an turo shi yayi jaaa kamar qauta?? sai huci yake kamar wani kasa... wallahi inna tun farko nasan xa'ayi haka.!! nurr bayason nazia itama bata sonsa amma muka rufe ido muka ce sai anyi auren nan kuma na gaya miki ha ka tun farko yanxu ga wulaqancin da yayi mana nan yasokota dan ma cikarsh i dan iska baitashi sakintaba saida ya mata ciki yanxu dan Allah inna abi nda yayi ya kyauta kenan?? Ya mata adalci kenan?? yanxu ki..... inna ta katseshi kai wai wane irin mutunne kai bakasan miye ya hadasuba kawai xakaxo kana ma mutane rigimar banxa, Ai ka bari ta mana bayanin mi ye ya hadasu har ya saketa sannan ka fara rigama rigimamme kawai.! dan taxo tace yasaketa haka kawai ba fada ba komai xai saketa?? dukansu bas ason juna to katabbata akwai laifin kowanne su aciki kabari tayi bayani da bakinta, ta kuma nuna takardar sakin sai aji yanda xa'abullowa abin.. yaya yayi ajiyar xuciya ya nemi guri ya xauna, amma fuskar nan har yanxu a turnuqe, ya kalleni cike da tausayi kiyi haquri nazia kidaina kuka Allah xai saka miki idan ya yaudareki ina takardar sakin naki,?? Nazia ta bude baki dagyar muryanta duk ya dushe.. yana gidan! miyasa bakixo dashiba, mantawa nayi dashi. gobe xamuje ki dauko kayanki da kuma takardar Allah ya sakamiki!!, ana cew a ya natsu ashe da sauransa, ni da ganin idinsa nasan baida kirki mutum ba nxa ay dama nasan xaiyi fiye da haka....!! Inna ta kalleshi rai a bace waikai lafiyanka? waya gayamaka ana shiga tsakajin mata da miji.?? wallahi xasu baka kunya daga baya ana ma magana kamaida ni mutuniyar banxa...! ai inna duk ke kika janyo tun farko ni banso auren nan ba amma kika nace sai anyi sannan yanxu ga wulaqncinda yaI mata kina cewa abari sai anga takarda, kawai inna kisa mana ido dan ba qara bari xamuyi mu maimaita ku skuren farkoba dole in nemawa qanwata yanci dan anga bamuda uba..!! Karo na farko da yaya yaqi sauraren inna idan tana magana, haka idan tana magana ya maida mata amsa.. mamakin duniya yacika inna tasaki baki sululu tana kallonsa, Lallai baitaba mata hakaba, kawai bari ta barshi har ya sauko sannan su fahim ci juna.... [11:38PM, 2/13/2015] Auntie M. Jabo: ASHE KAINE MIJINA?5?8? na hauwa m. jabo. har ya sauko sannan suyi magana su fahimci juna. ya tashi fauuuu... har yakai qofar fita ya juyo ke nazia xo muje, na kalli inna naga ta dauke mana kai na fuske abina nabi yaya ina dan dingis hina. part din yaya muka wuce da yake an gyarashi tunda yaya ya kusa aure da zai nb khalifa.! mukaje sashensa muka xauna a parlour yaya yaso yamin magana amma ganin fuskata yanda na harqitse yasa yaja bakinsa ya dinke, amma ransa a bace , ki shiga dakina ki kwanta ni xan kwana anan kamin gobe muga yanda xa'ayi. . ba musu na amince dan bayana kamar ya bude dan xafi gashi na jiqe sharaf da jini, ina buqatar xagayawa in kimtsa jikina... na tashi naje dakinsa.. direct bayi na wuce dan in gyara jikina saidai kuma ba pad sai da tissue nayi amfani na watsa ruwa na fito.. ina fitowa na nemi guri na baje. abinka da mara lafiya ga gajiya nandanan bacci yayi awon gaba dani... A bangarennura ko kuma muce deen, ya gama rudewa ya zare kamar wani dan gwaya.. dama hulwarsace matarsa?? dama itace a gidansa bai saniba?? yanxu tana dauke da cikinsa! waima ya xaman cikin yake shege ko mai uba.!?? dana ba shege bane! dana dan halal ne koda bada sanin junan mu muka sameshiba.! dayan bang aren xuciyarshi ya bashi amsa, ina qaunar dana fiye da raina! lokaci daya qirjinsa yayi wani mummunan bugawa daya tuna cewa ya saketa !! ya tuna wulaqancin da yamata. anya xata yafemin kuwa?? bangaren xuciyarshi ya bashi amsa da xata yafe masa tunda tana sonsa!! amma yana tunanin baxata taba yafe marba..... yafi yarda da cewa baxata yafemar ba. kuka ya saki kamar qaramin yaro ya durqushe qasa lallai na yaudari kaina n a yaudari soyayyar da hulwaty ta nunamin... [12:08AM, 2/14/2015] Auntie M. Jabo: ASHE KAINE MIJINA??5?9? Na hauwa m. jabo.. ta nunamin, ya rasa yanda xai yi da rayuwarsa, xuciyansa kamar ta fito dan baqin ciki da damuwa babban burinsa ta isa gida lafiya..! waima da wane ido xai kalli iyayenta dama nashi iyaye iyayenta sun mai kara mci tun tana jinjira ya nemi a bashi ita kuma aka bashi aka ijiyemasa ita t un lokacin har ta isa aure lallai ya xalunceta, koda baya sonta baidace ya mata abinda ya mataba, kodan karamcin da iyayen ta suka mai , mixaicewa iya yensa idan sukaji cewa ya saketa.!? yanxu yake tuna maman nihal ta taba cemar nazia nada cikii yana kallonsu wa ni iri har yake ce musu shi ko ganinta yayi baxai ganeta, ashe da gaske hu lwarsa tana dauke da cikinsa..!! Lallai ya tsuke tunaninsa ya akayi bai ganetaba? ya akayi bai gane sunanta ba..!? Ta taba gayamin sunanta nazia amma tace babanta yana kiranta da hul wa, so tafison sunan shi yasa bai gane sunanta na asali ba. ya tuna lokacinda xai siyamata ticket daga abuja xuwa sokoto yaga sunan ta Nazia muhammad amma baiganetaba.! duk tunanin daya dauko baya kaiwa qarshensa, yaga ba yanda xa'ayi ya gan eta, amma hadda jahilci yayi mai yawa . yanxu yatuna ya kirata hulwarsa da jahila ashe nine jahilin nine daqiqin ni ne axxalumin yaci gaba da kuka hadda gunji kamar qaramin yaro.... nihal tana parlour tayi jigum tajiyo kamar ana kuka ta leqo taga lallai uncle dintane yake kuka..!! itakam ta rasa gane komai duk tunaninta bata samun amsa, lokacinda xata iso Mamanta tace kada ta riqa barin antin nata da aiki dan tanada juna biyi ( ciki) lokacin da taxo uncle da aunty nazia sun nuna basu ma san juna ba.!! duk tunanin ta bata sami amsaba. taja ta tsaya qofar dakinsa. tana tsoron ta shiga dakin ya balbaleta da masifa gashi ya gargadeta.. ganin kukan da yake ya tsananta da wani gunji da yake yasa bata tsaya wata wataba ta fada dakin taje gunsa cikin tsoro, uncle miyake faruwa?? kamar baijitaba ta qara maimaita tambayar har saida ta tabashi da qarfi sannan ya dago ya k alleta yanda taga ya chanxa ya hargitse lokaci daya abin ya bata mamaki da tsoro.. kodai yanada aljanune?? ta kalleshi uncle mi yake faruwa ?? ya kasa magana amma dai ya daina kukan da yakeyi, ya dago ya kalleta abin tausayi dashi " koda ni jabo bancika jin tausayin maxaba dan basuda kirki amma yadan bani tausayi kadan??" ya bude baki nih al xaki timakeni???. Eh uncle xan taimakeka..!! kinyi alqawari!?? Eh nayi..! Duk wahala??? Eh.!! nihal talk tome ina cikin matsananciyar damuwa da tashin hankali kimin alqa wari idan kowa ya gujeni ke xaki tsaya tare dani xaki rufamin asiri..!!? Uncle na maka alqawari duk wuya duk wahala xan kasance tare dakai har qar shen rayuwata...!!! ___________________ kuyi haquri kun jini shiru wallahi nayi busy ne da yawa wannan ma a train na rubuto mukushi idan na dawo xan kammala. [1:07AM, 3/21/2015] Auntie M. Jabo: ASHE KAINE MIJINA 6?0? Na hauwa m. Jabo. Har qarshen rayuwata. Yaji dadin alqawarin da nihal ta daukar masa yasan kuma akwai ta da jajirc ewa akan abinda takeso idan har ba wulaqanci a ciki. ta yarda dashi saidai tunaninsa daya ya xasu bullowa abin., ? Dolene ya gayawa nihal gaskiyar a binda ya faru anya zai iya kuwa? tabbas baxai iyaba zai tonawa kansu asiri ne kawai wannab sirrine tsakaninsu baidace kowa yajiba. zaidai san yanda z ai bullowa abin. Nihal dai tana zaune tana kallon uncle dinta duk da ya da ina kuka amma yana wani gunguni gunguni dukkan alamu dai ya zautu ta kira sunansa uncle ya dago ya kalleta, au kinanan? Ai Kina iya tafiya, tace to, ta tashi ta tafi cike da saqe saqe a ranta haka yac i gaba da tunane tunanensa yana kuka har barci yayi awon gaba dashi.. Bai farka ba sai guraren asuba ya tashi idonsa sunyi hulu hulu ba kyan ga ni. Maimakon yayi sallah sai ya wuce dakin hulwarsa yana shiga ya dauki t urarenta yana shinshinawa hadi da hugging din kwalbar turaren yana kwall a kamar wani xararre ya tashi yana yan tabe tabe tabensa har yakai gun wa yarta battery low ta mutu ya jona chaji komi yake nema oho ya dauko hand bag tinda yana lakube anan yayi karo da takardar sakinta da magungunab.! vai duba maganin kona miye ba tunda yasan tanada ciki xai xama maganin ma su cikine. Aranshi Wato bata tafi da takardar ba "yama manta da cewa suma tayi a hanyar hosptl ta farfado tace a kaita gida" lokaci daya baqin cik insa ya dawo farin ciki yayi wani murmushi bada bata lokaciba ya shiga ba yinta ya yayyaga takardar yayi xuba a bayi yayi bayan gida akai?? ya kora rowa yayo alwula yaje yayi sallah... Allah kadai yasan abinda yake saqaw a a ranshi har gari ya waye yana laximi akan Allah yasa ta yafe masa su d awo normal... Yaxo ya sami nihal ta hada mai break fast bai iya ci sosai ba yadan taba d ai kawai duk dahaka nihal tayi mamakin sakewar da yayi akan jiya. Nan xarg inta ya qara tabbata akan uncle dinta yanada jinnu dan su suke haka one ti me kuma kamar ba'ayiba Taso suyi magana sai kuma ta basar tunda jinnu ne baxai tuna komai ba....!! Naxia bata farka ba sai guraren 8 na safe duk jikinta ya qara ciwo sabida b atasamu tasha maganiba, ta rarrafo taxo palo ta sami yayan ta bayanan tasan ba gurin aiki yaje ba dan sai 10 yake tafiya aiki?, tayi tunanin bari taje kitchen ta hada tea ta kora tana xuwa taga yayanta tana fere dankali abin ya bata dariya dan bata taba ganin yaya a kitchen ba. duk ya xubar da rabi garin ferewar aranta tace lallai zainb khalifa xatayi fama ko irin mata ba taji dadiba miji ya tayata girki da dan ayuka yaya kam ba abinda xai tabuka . Ta kalleshi ta gaidashi ya amsa cike da fara'arsa hadi da tausayin yar ma rainiyar qanwarsa!!! kin tashi tace eh.! Ka kawo In qarasa yace aah ki bar shi xan qarasa kina baquwar tawa sukayi dariya... AI yaya a wannan duk ka x ubar da rabin dankalin yayi murmushi ina practice ne kamin maaadam taxo dar iya ta kamani amma na fuske wato zainb khalifa ce maaadam. lallai rayuwa ma i juyi da yanda yaya ya tsani xainb khalifa amma yanxu itace wacce yake bur in ta xama uwar yayansa.... Kije ki shirya muje gidan wancan yaro ki dauko takardar sakinki da kayan b uqatarki. No yaya muje a haka kayana duk suna chan gidan. Kije ki duba wardrobe dina zaki ga kaya ki xabi daya ki saka Naje dakin abin ya bani mamaki ganin kayan mata kamar wani qaramin store ta dauki wani dogon riga baqi ta saka duk da ta rame amma kayan su. Ka rbeta sosai. Koda ta fito harya qare hada musu break fast ta xauna suka ci lallai taji yunw a rabonta da abinci tun jiya da safee.!! Suka fito sukaje sashen inna suka gaisheta ta amsa ba yabo ba fallasa suka gaya mata zasuje gida nura in dauko takardar sakinna da kayana har sunkai bakin qofa inna tace ban yarda kuyi chin mutunci da kowaba yaya ya amsa d a insha Allah..! Suka isa unguwar tunda suka isa unguwar qirjinta yake dukan uku uku har suk a isa gidan suka iske gidan a bude suka shiga nihal "sis khadee" sukayi kar o da ita a palo tana chatting fuskarta cike da fara'a da gani ita da ammar suke soyewa koda bansan still suna tareba. Tana ganin mu tayi shock xunbur ta miqe ta gaidamu cike da fargaba yaya y a amsa mata rai a sake direct dakina na wuce abu na farko danayi karo das hi yasa nasan an mini bincike dakin cike da qamshin turarena kamar anyi w anka dashi hand bag dina komai an juye a saman gado waya a chagi haka dai ta tattare kayanta na buqata amma ta nemi takardar sama da qasa bata ba labatinta.! wayarta ma dagyar ta ganta dan a chaji take ta fito a sanyaye tacewa yaya bataga letter dinba da kuma yanda ta sami dakin anan suka ga ne yayi bincike ne kuma shi yadauke takardar ran yaya ya baci matuqa ya k alli sista khadee ke ina nura?? Bakinta na rawa tace Yaje office ya dauko wasu takardu har suka gama xaman jira bai dawoba an kira wayar a kashe s uka tafi gida sunje sun ma inna bayani tayi tagumi batace komai ba. Anan aka xauna ake tambayata da wane dalili ya sakeni yaya yake cewa kodai da nihal kuka sami sabani nace aah na rasa abinda xan fada....... [1:54AM, 3/21/2015] Auntie M. Jabo: ASHE KAINE MIJINA6?1? Na Hauwa m. Jabo. Na rasa abinda zan fada na sake fashewa da kuka, shikam yaya ya rasa abin f ada sai kawai ya tashi ya fita abinshi nayi kukana, inna dai taga kukan bam ai qarewa bane tazo tana rarrashina har nayi shiru. Guraren maqreeb yaya ya dawo ya sameni nadan saki jikina baicemin komaiba h ar zai fita inna ta kirashi ta tashi ta shige daki ya bita baya bansan mi s uka tattaunaba naga sun fito abinsu. Ya qara wuta inna bata min magana nima bance musu komai ba har nayi Kwana biyu a gida. Ina duba wayata da yake na dan saki jikina kadan kuma na wa rware rashin lafiyarda nayi dan inashan magani akan kari. Ina karanta wa ni hausa novel a group din hauwa m jabo sai wata tace amata sending din w ani pic ina dubawa kawai naci karo da hoton takardar sakina dana dauka za n nunawa deen lokacin dan inason inyi surprise dinsa.. sai yacimin mutun ci yace bani bashi "dama na nuna mai tun lokacin zai gane tunda rubutunsa ne" sai naji maganar yaya da inna da guduna na fito na na nunawa yaya ho ton takardar sakina yana dubawa baice komai ba ya ma inna bayanin takarda r inna tace saina fadi dalilin sakina naga dai boye boye ba nawa bane sai kawai na bayyane musu komai na gaya musu bai taba kusanta naba yaya ya k alli inna inna ta kalli yaya cike da mamakin maganata sai inna tayi qarfi n hali ke dan mijin ki ya sakeki kada ki maida mu mutanen banza, kinason kice cikin da kike dashi ina kika sameshi?? Ko kin dauka dan baki gaya ma na kinada cikiba mu ba zamu ganeba ki chanza wata qaryar ba wannan ba.!!! ! Inna ta karkade zaninta ta qara gaba ta barmu da yaya ya juyo ya kallen i yazo kusa dani ya zauna. Ya dafa kafadata nazia kiyi magana ki fadi gaskiyar abinda ya hadaki da mi jinki wani ki mai sharri ko qire ko qage duk bai taso ba ki fadamin gaskiy a kinji autar inna! Na fara rantse rantse akan ba abinda ya taba shiga tsa kanin mu dashi iya abinda na fada shikenan ba wani ciki da nake dashi kawa i dai nayi jikine hatta honey moon da mukaje kowa da ban ya tafi abinsha h aka dai nayita tona asirin zaman mu amma ban fadi yanda muke dashiba.... Yaya kam ya gamsu dan bai sanni da qarya ba dama shi baiga ciki ba inna ta bashi labarin cikin wacce akace tanada tace ba haka bane miye nasu na qa rya tawa. Ya shiga sukayi magana da inna ya fito ana maimaita maganar cike da jimami .... Zamu jirasu zuwa qarshen sati idan har danginsa basuce mana komai ba za muje mu kwaso kayanki dan ba komawa zakiyi gidannan ba.. nura da nihal sun rasa yanda zasu bullowa lamarin nura daikam ya dawo kam ar wani almajiri sai tarin qasun ba dayatara duk wanda yaganshi ada yagan shi yanxu yasan yana cikin wani hali, su kitsa su warware duk yanda zasu bijirowa iyayen zancen saki ba tare da tonon asirinsa ba a maida nazia s un kasa samun mafita nura ya rasa yanda zaiyi, ba wata mafita da yake da ita idan yace baitaba kusantar ba to cikin na uban waye waye?? Ga son dun iya ya dauka ya gwallafawa cikin nan hawaye ne suke gangaro mai na nadama r abinda ya aikata nihal har ta saba da ganin kuka uncle dinta tuntana ma i kallon mai jinnu har ta gane tsabar son da yake yiwa nazia ne da damuwa r da yake ciki. A qarshe sun yanke shawarar kada su gayawa iyayensu ita n ihal qarshen wannan satin zataje gidansu nazia suyi magana. "kaji wauta irinta yara wai nihal zataje biko" Nazia dai kam inna ta yarda ba tada ciki tunda bataga cikin ba yanxu kuma alamomi sun nuna haka tunda lokacin kullum idan sunyi waya da nura daga y ace baya gida sai yace yana kan hanya sai yace tana bacci ko tana sallah h akadai bai taba baiwa nazia sun gaisaba kullum kwana kwana yake mata shima yaya ya yarda dan shima kusan haka ta faru ya kira nazia ina nura tace ba ya gida ya kira nura ya nazia yace tayi bacci bayan daidai likacin suka qa re waya yayi tunanin wani abu saidai bainkawo komai a ransa ba haka dai ko wa ya riqa fadin albarkacin bakinsa.. Nazia baqin cikin wulaqancin da deen ya mata yana damunta amma ba halin f ada dan ita ta janyowa kanta sonsa ya rufe mata ido yanxu ga abinda ya ma ta tasha alwashin duk ya kuskura yazo gidansu sai tamai kaca kaca. Yau suka shirya kwaso kayanta da la'asar guraren biyu saI ga nihal a gidan inna dai kam bata ganeta ba tace gun nazia tazo. Inna ta kira mata nazia ta shige dakinta. Nazia ta fito da fara'a wa zata gani maqiyarta sista khadee. Nazia Ta wani d aure fuska tasha magani ta zauna akan hannun kujera ta dora qafa daya akan d aya tana girgizawa tana shan sweet..... sis khade ta gaisheta ta amsa da lfy a taqaice. Gunki nazo, aunty nazia idan zaiyiwu mu shiga daga ciki.. No.. Nan ma is ok nazia ta bata amsa ba tareda ta kalleta ba. Ta hadiye yawu tayi qasa qasa da murya. Dama aunty akan maganar....... Ta dakatar da ita da hannu... Don't ever called me your aunty, am not & i will never be the one. I can hea r you go ahead.! Ta qara kawar da kanta gefe.. Nihal Tayi ajiyar zuciya dama akan maganar uncle ne naxo dan Allah...... na nma ta qara katseta.. Shot your mouth up! you thinkless, do to most disgraced embrassemented ma tter you already done to me & your inrespective your mannerless, uncle do ! But your came with another ovios alonatic thinking?. to let me tell you, kije ki fada ashawon uncle dinki idan ya isa yazo da ka nshi ke banida lokacinki wawaye kawai, ran sis khade ya bala'en baci taji m aganar har cikin ranta tasosu kuma taji haushin maganganun nazia amma ba ya nda ta iya tazo gyara tayi barna.?? Ta dago ta kalli nazia taga yanda ta daure fuska tasha jinin jikinta ta rasa ab in fada chan nazia ta juyo. Get out of this abode.! before I disgraced your personality now! Think les s, stupid people haved to go and find an approach of manners & valuable of any mankind has wasing to you. Oya ga hanya ta nuna qofa get out.!! Ta fada da tsawa.! Sis khade ta gama qulewa tasan idan har taci gaba da zama faruwa naci ba nat a bane mutuncinta yafi mata komai ta dauki jakarta ta fita kamin ta fita ta jiyo tsakin nazia think less kawai..! Nazia tasani sarai sis khade batason tsaki tasha fada da mutane a secondary skull akan tsaki dan kuwa da kamata tsaki gara ka waska mata mari... har t a tsaya sai kawai ta wuce rai a bace... Ta fada mota taja daqarfi tana fotowa gidan taja ta tsaya tana kwalla, lalla i nazia taci mata mutunci da yake tasan weak point dinta shi yasa ta mata ha ka anya zata iya cika alqawarin da tayiwa uncle dinta kuwa da wuya dan bata daukar raini gun kowa wallahi. ta share kwallarta taci gaba da driving ka mar zuciyarta ta fito dan baqin ciki ita zata cire hannunta dan tasan nazia da bala'en tsiwa komai zata iyayi.. Idan kuma ta juyawa uncle dinta baya wazai taimakeshi.?? Dayan xuciyarta tace wanda yasa ya saketa ya taimaketa.. [5:14PM, 4/2/2015] Auntie M. Jabo: ASHE KAINE MIJINA 6?3? Na Hauwa M. Jabo. Sis khadee Tana tafe tana tunani yanda zatayi. qarshe ta yanke shawarar za me hannunta daga lamarin baki daya. ko banxa batasan abinda ya hadasu, ga rainin wsyo irin na nazia da bazata daukeshiba tayi tayi uncle ya fada ma ta abinda ya hadasu,

Chapter 5 of 7