Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
har ya ayyana cikin ranshi ko kurma ce sai kuma ya hango kamar ma'un sace mamakinsa yakara karuwa ganin tanata sauri tayi gaba yafara kwalla mata kira ma'u ma'u jikinta yadauki rawa saboda yagama shigarta tatsaya cak takasa matsawa daga inda take takuma kasa cigaba da tafiya har ya isa inda take tsaye yaleka fuskarta don kara tabbatarwa itace hankalinsa yatashi da yatabbatar itace cikin fargaba yace ma'u inazaki har lokacin taka magana sai idonta dake zubda hawayen tsoro kamar yakara yin magana saikuma yafasa ya kama hannuta kawai yafara tafiya Asma'u tafara binsa tana hawaye SHIKENAN TASHIGA UKKU TASAN YAU MAIRABATA DA YAYA AHMAD SAI ALLAH GASHI GIDAN BABU KOWA BABU MAIKWATAR TA Hakatayita binsa zaro zaro tanarungume dakayanta harsuka shiga gidan suna shiga yamaida gidan dasakta yadatse hakan yakuma yakadamata ciki tafashe dakuka sosai yakalleta harlokacin hannunta yana rike cikin nasa baice komaiba saida suka dangana cikin dakinsu yazaunarda ita gefen kujera yana fadin inazuwa bari nazo yafice yanufi dayan dakin dasauri tamike tafara zagaya dakin tana kuka hannunta bisa kanta tafara magiya don Allah kayi hakuri yaya nadaina wlh bazankara daidai lokacin yazo da zabgegiyar belt saita kuma zabura tafara ihu dakarfi yasanya hannu bisa lebensa yana fadin shishshi kidaina kuka ma'u badukanki zanyiba nadauko ne domin kidakeni kirama dukan danayimiki yanzu nagano illar abinda na aikata Amshi kirama ma'u yamike mata belt din mamaki yacikata tafara ja dabaya domin bata yarda domin batayarda harzuciyarshi abinda yake nufiba kenan tafi yarda yanayin hakan ne domin yasami damar kamata kawai ganin tanaja dabaya yasanya yacabko hannunta gam cikin nasa saitafasa kara jikinta narawa yadamkata belt din yana fadin dagaske nake ma'u badukanki zanyiba kirama dukanda nayimaki indai har zakidaina yunkuri gudowa kibarni ma'u kalamansa suka sata yin sororo tana kallonsa rike da belt ahannunta duk da karamcin shekarunta maganar yayan nata tagirgizata yasakarmata hannu da belt yajuya yazauna akan kujera yana maicigaba da kallonta ki dakeni ma'u kirama don Allah gani nazauna yanda zaki iya dukan nawa bana fatan kikara yunkurin gudowa idan kika gudu nashiga ukku bansan indazan sanya rayuwataba kobakisan Raliya ma guduwa tayi tabarni da aure naba? Tadan zare ido tana mamakin jin abinda yace tadaure tace dagaske Raliya tagudu? Itama dukanta kayi tagudu yaya?yanda tayi tambayar abin yaso yabashi dariya amman yadake yace bandaketaba kinsan halin Raliya ban isama natabataba balle duka banso kema kigudu idan kika gudu kowa bazai yafeminba harda INNATA MAISONA Kirama don natabbatar kinhuce kinji ma'u Tayi murmushi zuwa yanzu hankalinta yadan kwanta ta isa gabansa tadurkusa tamikamasa belt din tanafadin yaya bazan iya dukankaba nasan nice nayi laifin ma kayi hakuri bazan karaba ranshi yayi haske yace shikenan nahakura amman kimin alkawarin bazaki kara yunkuri guduwa kibarniba Allah bazan karaba nadaina bazanyimaka irin abinda raliya tayimakaba Alkawari abune maigirma ma'u kiyi kokarin rikeshi tadaga kai alamar to tana murmushi ya mike tsaye shikenan kinhuce yanzu mikikeson nadafamiki kici ki kwanta ta turo baki gaba da shagwaba yaya kaine kace nadinga yin abu irin na matan aure amman kakibari nakoyi girki daman umma ma batakoya miniba saitace jagwalgwalo nakeyi kuma ai matan aure sune sukeyin girkinsu dakansu nagani yayi murmushi ma'u ko buhun shiririta yakamo hannuta.... 25 April 2015 at 08:47 · Public Like Page · Save · More Like React Comment Share Like7 Write a comment... · Maryam Balarabe nyc stry wlh Like · React · Reply · More · 25 Apr 2015 Jamilubello Bello Nxt pls Like · React · Reply · More · 25 Apr 2015 Tajudeen Aminullah Abubakar Tnx 1 · Like · React · Reply · More · 25 Apr 2015 Free Mode See Photos Facebook logo Go To Home Jamila Umar Tanko Books DAME AKE ADO part 12. 2⃣ DAME AKE ADO 3 Zanfara koya miki girki dagayau amman bazaki fatara yin girkiba harsai kin iya sosai eh nayarda saranda na iya zanyi bazan kara sabamakaba tafada cikin hanzari shikenan muje kicin din mezamu dafa yanzu tanabiye dashi saida suka nufi kicin din tace danmalele da wainar fulawa Mai manja wannan duk abinci bane kayan kwadayine kuma ni ban iyasuba yanzu dare yayi indomie zamudafa da Albasa muci yabata Amsa Ai itama tanadadi yaya amma ni na iya itabafa sai ansanya awutaba idan akasanyata aruwa tadade saikaga tayi laushi sai aci yakalleta dasauri da mamaki yace waye yace miki haka akedafa indomie ma'u tasami kujera tazauna tana dariya ganin yanda yasaki baki yana kallonta tace amakaranta bording haka mukeyi tunda ba abarinmu mukunna risho kuma akicin ma ba abarinmu sai siniyoyi kawai suke bari tobahaka akeyi bari yanzu nakoyamiki yanda akeyi yafara kokarin bude indomie din yana zubawa acikin tukunya yadauko albasa ya yanka yazuba akai haka rayuwarsu taci gabada gudana kullum ma'u saikara girma take halittun jikinta nakara bayyana shikuma Ahmad sonta da sha'awarta nakara karuwa acikin ransa saidai tsananin tausayinta yahanashi aikata komai akanta hasalima kogado daya baibari sunkwanta da itaba itatana gado shiyana kasa akan leda dafilo yawurgar haka ake baccin kullum tasaki jikinta da gidan domin yabar yaran suna shigomata sutayata hira suyita wasansu irin na yara sannan yana koyarda ita girki hartasoma iyawa saidai abinda yake damunta baiwuce rashin zuwan Ummanta gidan ba gashi tayi kusan wattanni goma sha ukku kuma shi yayan nata yakibarinta taje bayanshi kullum saiyaje yanata lallabata dai akan tayi hakuri yau tunsafe yafice aiki yabata damar tadafa shikafa da miya domin ta iya yanzu amman kadatabari kowane yaro yafara shigarmata kichin zuwa yanzu ma natsuwa tafara shigarta duk wannan shiriritar ta YAR AUTA tafara dainawa ta iya gyara gidanta tsaf kamar bashiba tashare tagoge ko ina girki ma indai bamai wahala bane tana kokarin yinsa iyakacinta dayaran aike kawai kosuyimata wanke wanke dashara wajen karfe bakwai yashigo gidan abunda yabashi mamaki baiwuce yin horn dayayi sama da sau ukku amman ma'u batazo tazo tabudemasa gidanba domin dayayi horn daya biyu ana ukkun zata fallo koyajiyo muryanta tana fadin yaya inazuwa amman yau yayi yafi sau shidda amman baijiyo matsinta ba saiya matsa jikin kofar gidan sosai yatura da hannunsa saiyaji kofar tabude yashigar da mashin dinsa yasami guri ya ajiyeshi ga mamakinsa saiyaga gidan kaca kaca babu gyara kamar yanda yasaba gani Ransa yabaci dayajiyo karar talabijin da alama kallone yadauke mata hankali tamanta da gyara harda budemasa kofarma yayi nufin shiga dakin yajiyo kauri daga kicin danhaka yanufi kicin din dasauri shinkaface akan risho takama harta kusa konewa gaba daya miyar kuma gatacan gefe marfi yabude hangam takaici yakara kamashi me ma'u keyine nashiririta yau agidan? Yasauke shinkafar yakashe risho dasauri sannan yanufi dan falon nasu kobai daki ma'u ba zatasha fada yadaga labulen yana kwalla mata kira ga mamakinsa saiyaga babu kawa dakin sai TV dakefaman babatu itadaya daga sannan hankalinsa yafara tashi da wutar nepa babu ma'u gaban Tv tana kallo lallai akwai matsala MEKEFARUWANE? saiya saki labule dasauri yanufi dakin gado yanacigaba dakiran sunanta ma'u ma'u yadaga labule yanaware ido kozaihangota amman babu ita acikin dakin babu alamunta hantar cikinsa takada afili yace na shiga ukku ina ma'u tashigane ma'u yasake kwalamata kira dakarfi saiyaji kamar sheshshekar kukan mutum abayan gado yashiga cikin dakin dasauri yana cigaba da kiranta gamamakinsa saiya hangota rakube bayan gado ta tattare jikinta kamar wacce akasanya zama ahaka dole mamaki yabaiyana akan fuskarsa ganin yanda take ta hada gumi idonta yayi jajir alamar tayi kuka takoshi sai ajiyar zuciya take ya isa gabanta yana tanbamyarta ma'u lfy meyafaru meyasameki? Saikawai takara fashewa da kuka tanaja dabaya tanafadin don Allah yaya Ahmad kada kadakeni kaine kace bazaka kara dukanaba kome nayi maka narantse da Allah banyi iskanci dakowaba banyi abinda Raliya tayi da sisco ba kakawo kur'ani nadafa mamaki yakara kamashi datsoro ganin yanakara nufarta tana karaja baya jikin lungu yadan dakata da kwantarda hankali yace tsaya ma'u gayamin meya faru bazan dakekina nako rantse da Allah kome kikayi bazan dakekiba kobakisan kingirmaba yanzu ko umma bazata dakekiba balleni gayamin meyafaru? Cikin sheshshekar kuka tana kara tsatstsare jikinta tana kudundunewa tace Amman dai kasan niba yar iskabace ko yaya yadaga kai cikin rawar jiki nasani ma'una salihace ba yar iska bace ba meyafaru wanine yashigo gidan yayi miki fyade ne ma'u kigayamini zan iya zandaukan dukan abinda yafaru akanki nasan kaddara ce kaji harkafara fada tun bangayamaka ba wlh banyi iskanci dakowaba yaya banyi komaiba yafara fusata haba ma'u kisanarda ni meyafaru kigayamini meye menene cikin karaji da ihu yayi maganar maimakon tadawo natsuwarta saima takara gigicewa kamar zatashiga cikin gadon tafashe da kuka maikarfi jikinsa yayi sanyi yagamo yatafka wauta yadubeta yace ok calm down ma'u yi hakuri gayamin tell me menene ? Ganin batada niyyar magana yasanya yafaki numfashinta ya cafke hannunata yadaga cak saita kara fashewa da kuka da ihu takankame jikinta kamar zata suma fadi take wlh banyi iskanci dakowaba yaya narantse da Allah gabansa yadinga faduwa ganin jini guda guda ajikin zaninta da gurin gabadaya hankalinsa yatashi kwarai da gaske takasa cigaba dakuka cikin karaji yace ma'u meye wannan mezangani haka 3⃣ DAME AKE ADO 3 Bajinin al.ada bane irin naku namata ba....... Cikin kuka tace nima dafarko nayi zaton irin abinnan dawasu kawayena keyine mistration idan sanya Auduga da.ake goge hanci shikenan saiya tsaya nikuma dana sanya saiya jike nakoma sanyawa yajike saikuma jinin yadinga zubuwo bayan banyi komai wlh banyi komaiba Abin sai ma yabashi dariya duk da jinin yazuba dayawa yasaki hannunta domin tadansamu natsuwa sannan yafara magana bakomaiba ne ma'u kowace mace dayanda take fara Al.adarta amman zo cire kayanki kiyi wanka saimuje chemist muji ko wata matsalace tayi doguwar ajiyar zuciya da jindadi tama manta da yayanta yana gabanta tafara kokarin cire rigarta da sauri baiyi zaton ganin abinda yaganiba YAUSHE MA'U TAZAMA HAKA ? ASHE TAZAMA MACE CIKAKKIYA BAISANIBA ? Bugun kirjinsa yafara sauyawa sai yakauda kansa dasauri yana kokarin nemo nutsuwa yasanya cikin nutsuwarta cire kayan takeson yi gaba daya yau babu yar kunyar da take nunawa agabansa saboda bata cikin nutsuwarta tadauko wani zaninta tadaura kafin yazubamata ruwa cikin bokiti yasanya mata abandaki tana fatowa yace maza shiga bandaki kiyi wanka batare da yakalleta ba itama bata kula da komaiba tanufi bandakin tanashiga ya shige dakin da bokiti ahannunsa ya fara kwashe kayan nata dasuka baci yayo waje dasu sannan yafice domin siyo mata Audugar mata Har yadawo tana cikin bandakin bata gama wanka ba hakan ya bashi damar gyara dakin yana tsaka da gyara da gyaran tashigo da sallama yadaga kai da sauri yakalleta yana amsawa cikin shagwaba tace yaya nagama amman haryanzu yana zubowa kadan kadan dariya takwace masa yadaga kai yana kallonta waike wacce irin sakaryata ce ne ma'u ? Amshi nan kisanya da pant dinki Aikinsan yanda akeyi ko ? Tadaga masa kai alamar eh tasani yauwa shirya kafin nima nawatso ruwa nima yanzu nadawo nadan gaji ta amsa yafice shima yajuya domin shiga wanka amman zuciyarsa naci gaba da sakawa da kwancewa Ahaka sukaje chemist din wata ma.aikaciyar jinya datake dan taimakawa acikin Unguwa idan dare yayi duk karadin Ma'u kasayimata bayani tayi sai rufe fuska da dariya kawai ta iya Aunty deeja ma'aikaciyar jinyar tadinga dariya tana zolayar ma'u daga karshe tayiwa Ahmad bayanin babu wata matsala daman wasu matan sukanyi haka farkon fara Al'adarsu amma da sunyi saudaya shikenan idan zasu karayi jinin baya zuba kamar na farko tabasu magunguna da shawarwari sannan suka bar gurinta Ahanya ma'u tayi shiru taga inda yayan nata zaikaisu domin taga ba hanyar gidansu sukayiba gamamakinta sai taga kamar hanyar gidansu Ummanta ake nufa tayi shiru dai tashanye murnarta saidai sanda taga sun shiga layin dadi ya cikata harta gaza boyewa sai data rukunkumeshi tana zabga ihun dadi dafari yadan tsorata da yanda yaji ta makalkaleshi har suka faduwa amma da yagano murnar jindadi ce sai ya saki ranshi amman rikon datayi masa yakara tsinka jijiyoyin jikinsa cikin ranshi yafara korafin abin da yarinyar ke masa cikin lokacin yagaza jurewa yana ganin zai iya karya Alkawarin da ya daukarwa zuciyarshi na barin ma'u tazama CIKAKKIYAR MACE Tasan kanta kafin ya tunkareta da wasu Al'amura na aur e 4⃣ DAME AKE ADO 3 Haka yadaure yakarasa kofar gidan yatsaida babur din yana tsayawa tana dira tun bai karasa tsayuwar ba caraf yacafko hannuta ganin tana shirin zubawa da gudu tayi cikin gida ma'u bakida hankali gudu zaki sanya atsakaiyar titi? Kobakisan ke matar aurebace yanzu saiki sanya mukoma wlh kifasa shiga gidan takwantar da kai cike da fargaba domin tasan kadan ne abinda yayan nata zai iya aikatawa tace yi hakuri yaya nadaina bazan komaba yasaki hannun nata yana girgiza kai to kitsaya mushiga tare banason zumudi nagaya miki takada kai kawai takasa cewa komai amman murna da zumudi suncikata tadan daure tatsaya yagyara tsayuwar babur dinsa yakulleshi sannan suka nufi cikin gida yaya Auwalu yana cikin chemist dinsa azaune ya hangosu tundaga nesa yafara wangale baki da fara'a don ganin yanda ma'unsa tazama butikekiya sunagab da shagon ma'u takufce tafalla dagudu tayi cikin gida domin bazata iya jure wannan jan ran da Ahmad kemataba Ahmad yabita dakallo da tsananin mamaki kafin yafashe dadariya yaya Auwalu ma yafito daga cikin chemist din yana babbaka dariya yace Hoo! Autar Umma wai haka take daman haryanzu batayi hankaliba Ahmad? Ahmad yayi dariya dasauki dai haryanzu yaya yamikawa yayansa nasa hannu suka gaisa suna cigaba da dariya subiyun yaya Auwalu yacigaba da magana Rufe chemist yakamani domin yazama dole naje naga AUTAR UMMA don kada umma tayi fushi dani suka sakeyin dariya sannan suka rantaya sukayi cikin gida gaba dayansu bayan yaya Auwalu yarufe chemist din nasa Acan cikin gida Umma da malam suna zaune suna kallo kasancewa akwai nepa labaran karfe tara suke kallo ma'u tashigo aguje ta manta babu ko sallama ta fada dakin tana kwallawa umma kira dasauri suka jiyo suna dubanta don fargaba Umma kam kasa magana tayi sai malam ne yayi karfin halin daka mata tsawa lokacin data iso tafada cinyar ummanta tana dariya Ke asm'u lafiyarki ke halan kinayin haukane ko? Cikin dariyar farinciki tace yi hakuri baba wlh dadine yacikani nadade bangankuba ina yini ..... Umma dai kallon Autar tata takeyi bakinta yaki rufuwa domin takoma wata babbar budurwa malam yadaure yahadiye fadan domin yayi murna daganin autar tasa yace har kullum dai bazaki daina sakarciba ina mijin naki yake kuma tarike baki tana dariya Umma kinji abinda baba yace wai inamijina maimakon yace yayana? Abin yabasu dariya gaba dayansu suka bushe da dariya Umma nashafa kan ma'un dafadin Ho! Autata naga randa zakidaina shiririta wlh dai dai lokacin Auwalu da Ahmad suka shigo ma'u takalli yaya Ahmad tana yar dariya tace yaya bazankara guduba Allah yanzu ma nakagune naga Ummatane yakada kai yana murmushi baice komaiba Auwalu yayi hararar wasa yanafadin nikuwa meye laifina da aki tsayawa agaidani tarufe fuska tana dariya yaya inawuni banacin kwantai yabata amsa umma tana dariya tace duk kin cikamu dasurutu kinhanani gaisawa da dana Manya yaya akayine saigaku da daddare kuma lfy Ahmad yasami guri yazauna yana dan yake yana satar kallon ma'u da tafara raba ido yace lafiya lau munzo kawai gaishekune baba inawuni malam sulaiman ya amsa dasakin fuska sannan ya gaida Umma tashi daga nan akaballe da hira anata dariya Ma'u dadi yacikata tanaji kamar kada takoma gidan mijinta shikansa Ahmad hirar tayimasa dadi jiyake kamar kada yabar gidan iyayen nasa domin hira cikin danginsa da iyayensa tafi komai yimasa dadi malam ne yafara ankara yace kai saiyaushe ne zaku tafi ne naga kuntsaresu sai hira kuke sharba deeje Umma tayi dariya tana fadin nibabu ruwana sutafi mana aiban hanasuba ma'u taturo baki gaba kamar zata fashe dakuka nidai mukwana anan don Allah baba kwana kuma? Malam yatambaya Ahmad yace eh gobe saimuwuce dasafe Auwalu yafashe dadar5⃣ DAME AKE ADO 3 kardai Ace rayinyar nan yakoyama shiriritar ta Ahmad banda hakan kawai saiku kwana gidan bawani dalili yamike tsaye gwara nawuce ni domin naga bakuda niyyar tafiya Aitafiya yazama dole kuwa kutashi kuwuce inji malam itadai Umma murmushi takeyi idan zasu kwana anan haka takeso tasamu damar ganawa da diyarta ta domin tagayamata dukkan abinda takeson gayamata saboda takasa zuwa gidansu duk da tanason zuwa malam ne yahanata yanacewa wai me zatayi gidan yara tunda suna zaune lfy aishikenan haka ma'u tatashi tana kumbura saiga hawaye yazubomata malam ne yahau salati yace Asma'u kuka kuma todayau kindaina zuwa gidannan tunda hakane karka kara barinta tazo Ahmad saita fashe da kuka tana fadin baba kayi hakuri shiyake hanani zuwa ko ina idan natafiyau bansan randa zankara zuwaba Hakan yadace yayi kumuje dan Allah idan muka biyewa shiriritar Asma'u saikukai dare gabadayansu suka nufi kofa banda umma data kamo hannun Asma'u dasauri taja baya dadi yacika ma'u dantayi tsammani cewa zatayi tazauna saitaga tahauta dafada amman cikin nasiha kinajina ma'u yanzu kinga kinzama matar Aure ba iridaya kike darayuwarki tabayaba don haka saikin nutsu kinyi komai yanda yakamata kidaina gudu da tsalle koba ayimiki aureba yakamata kinutsu haka kobakisan kinfara zama budurwaba Tarufe ido tana dariya kunya takamata waidan ma umma batasan Abinda yafaru da itaba yau kenan Umma takatsemata kunyar kinga bude idonki muyi magana kinga babu lokaci tabude idonta tana kallon umman nata Umma taci gaba da magana cikin hanzari yaya batun girki kin iya yanzu kullum idan yayanki yazo natambayeshi sai yace wai kin iya tayi dariya na iya umma na iya dafa indomie da shikafa da taliya rannan har miya nayi Umma tayi ajiyar zuciya haryanzu dai dasauranki zansiyamiki littafin koyon girki zanbaiwa yayanki yakawomiki muje kada sugaji da jiranki sukayi hanyar fita dasauri Umma tanaci gaba dayimata fada saida suka fita waje sannan takalli umman nata tace Umma shikuma yaya bakiyimasa fada kice yadinga barina inazuwa gida sannan yabarni bakoma makaranta dan Allah Umma umman nata tayi shiru damuwa tadan bayyana akan fukarta tace A ah babu maganar zuwanki gida kullum yanzu baikamata kifara yawoba kibari sai nangaba to Umma makarantar kumafa kinsan yayane yakecewa zanzama likita daidai lokacin dasuka iso wurin su Ahmad dake tsaye asoron gidan maganar ta karshe tadoki kunnawansu gabadaya ma'u tayi shiru ganin duk sunzubamata ido sai takama ina ina gaban Ahmad yayanke fadi domin indai ma'u tahadashi da mahaifiyarta akan maganar makaranta tagama dashi domin bazai iyaja da maganar mahaifiyarsaba sam maganar malam takatse musa fargabar dayake ciki kashiga kugaida jibril mana Ahmad yakalli malam dasauri ma'u taturo baki gaba kamar zatayi magana maganar umma takatseta malam ai inaganin yanzu sunyi bacci kosunyi bacci aizasu iya zuwa sutashesu sugaisa dai kushiga kugaidasu malam yabata amsa Ahmad yashga gaba ma'u tarufamasa baya Abin mamaki saisukaga lami tafito daga bayan kyaure soro sumi sumi babu kunya balle tsoron Allah Ashe labe takeyimusu daman tasan kuma idan suka shigo gidan mijinta zaifara nemanta Umma da malam sukabita da kallo lokacin dasu Ahmad suka shiga gidan tanajin hirarsu sanda taji sungama zasu tafi tafito dagudu talabe abayan kyauren bata taba zaton zasu shigo gidanba Lami tawuce sum sum tanufi cikin gidan kaitsaye malam yabita da kallo baki bude Umma kuwa salati tasanya tana fadin oh ni deeje Allah mai iko baka damu da mutumba ammanshi yamaida lamarin rayuwarasa gabadaya akanka malam yadagamata hannu ganin tafara masifa yana fadin kinga ya isa wuce muje ciki mukwanta deeje tayi kwafa tawuce ciki tana huci ta gyada kai malam yabita duk ransa yabaci amman yana kokarin boyAbdullahi yusuf maitama 09034598552ewaiya 26 April 2015 at 07:57 · Public Save · More Like React Comment Share LikeHaha58 Write a comment... · Bintu Zahra Ammafa Kayi Mana Tsallake... 2 · Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015 Hajara Umar Jibril Tenx 1 · Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015 Ahmad Sabo To ina labarin raliya? 1 · Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015 Abubakar Ahmad Pate Lere Haba dan allah acigaba Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015 Ummin Mustafa Muhd amma kana kokari Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015 Salees Naja'at angaida maitama Like · React · Reply · More · 27 Apr 2015 Bintu Zahra Mungode Sannu Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015 Mukhtar Umar Daura Kayi kokari Like · React · Reply · More · 27 Apr 2015 Princess Hauwa Gaskiya wannan labarin yana dadi Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015 Hussaina Abdulkadir THANKS Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015 View more comments… Free Mode See Photos Facebook logo Go To Home Sirrin zuciya DAME AKE ADO part 13. Asma'u da Ahmad suka shiga gidan suna kwallah sallama jibrilu yafito daga cikin daki yanagoge idonsa dakokarin gano masu sallamar domin akwai haske wutar nepa mamaki yadan bayyana akan fuskarsa yabude baki yana fadin wai wanake gani kamar Asma'u tadan kalli yayan nata tana murmushi nice baba ina yini lafiya kalau Asma'u Ahmad yadan durkusa dasauri yana fadin baba inayini jibrilu yakalleshi dasauri koshi yasauya amman sauyawar ma'u dagirmanta yafi bashi mamaki kwarai dagaske danshi yana dan ganinsa jifa jifa yana Amsa gaisuwar Ahmad yana kallon ma'un kafin yafara kwallawa lami kira saigata ta bullo simi simi cikeda borin kunya yakalleta cikin yanayin tuhuma daga inakike haka kuma lami? Gabadaya suka kalleta suma saitakama susar keya nadan leka wurin dijene nasamo ashana yakada kai yanafadin oho! Malam jibrilu yacigaba da magana ga Asma'u sunshigo gaishemu yamaida subansa ga Asma'u waiyaushe kuka iso gidan nema? Ahmad yace bamujima dazuwaba yamike tsaya bari muwuce dare yayi Allah yatashemu lfy cikin hanzari mlm jibrilu yace Ameen wani irin dadi yacika ransa ganin yanda ma'u tazama sukayi musu sallama suka kuya sukanufi kofar fita daga gidan shikuma yabisu da kallo yana kada kai Lami kuma tabisu dawata uwar harara kamar idonta zaifadi tasaki uban tsaki wanda harsaida yaran suka jiyo ma'un ce tawaiga dasauri amman yayan nata yajata suka wuce malam yamaida kallonsa akan lami kekuwa lafiyarki kike wannan tsaki saikace wata tsaka A a macijiya ba tsakaba tabashi amsa tana murguda baki yakada kai yashige daki yanafadin saikuma kiyi Lami nibacci nakeji Duk wani taimako da dabara Ahmad yakoyama ma'u yanda zata tsabtace kanta tun tanajin kunya hardai tasaki jikinta dashi bata iya boye masa komai domin randa jininma yadauke saida ta taddashi yana kallo tace yaya kasan wani abin dadi kuwa yakada kai yana murmushi yau jinin yadauke gaba daya yayi murmushi ho ma'u waton andaina jinkuyata ma kenan yanzu ko? Shikenan saiyin wankan haila kin iya ko ta isa kusadashi tazauna tana murmushi na iya yaya tun amakarantar islamiyya nakoya mana saidai wanka yanadayawa Akwai wankan janaba Akwai na hailah dana wankan biki dasauransu Toni wanne zanyi kodayake aiduk iri dayane saidai niyace tabambata ko? 7⃣ DAME AKE ADO 3 Yadaga kai hakane kezaki yi wankan haila ne don haka saikice nawaitul guslul haila farillah sannan saiki fara yin wankan tunda kince kin iyako tadaga kai na iya mana itakuma janabar mece ita ta tsareshi da ido tanason jin amsar da zainata shikuma duk yarikice yama rasa mezaicemata ma'u datambayar tsiya take amman bari yayi mata baro baro yahuta kinsanme akeyi idan anyi aure tsakanin miji da mata kamin yakai karshe tace nasani mana wanke wanke da shara ko? Baisan sanda yagashe da dariyaba yace bawannan bane raya sunnar ma aiki ne aure takuma katseshi raya sunnar ma aiki kuma yin sallar dare ko Azimin litinin da Alhamis duk basu bane bari nanumiki raya sunnar ma aiki saiya kamo hannunta yajata jikinsa ya kankameta domin hakan zuciyarsa ta aiyanomasa yayi tuntuni yaturo bakinsa cikin nata jikinta yadauki rawa tsoro yakamata firgici yashigeta takama kokarin kwace kanta dason fasa ihu amman tagaza shida kanshi yaji wani yadarsu azuciyarsa yasaketa dasauri jikinsa amma yana rawa tafara daja dabaya kamin tafasa kuka tanaganin anyin irin wannan amman cikin fina finai wanda aganinta sai yan iska ne sukeyi meyasanya yayanta zaimata haka kunya dafar gaba duk suka baibayeshi waiwane irin rashin hankaline yajagoranci zuciyarshi ya aikata hakan ga ma'u yarinyar dabatasan komaiba yamike ya isa inda ta takure tana sheshshekar kuka ma'u meye abin kuka kuma wai bakisan meye aure bane wannan abin danaimiki shine soyayyar aure bashi bane wannan iskanci ne turawane keyinsa acikin film yadafe kai dadamuwa wai wace irin yarinyace ma'u gata haihuwar birni kuma yar makaranta wadda yakamata ace tasan komai amman ba abinda tasani yagyara murya yana shirin lallabata amman tini tafice daga dakin tanacigaba da kuka yabita da kallo yama rasa mezaiyi washe gari dasassafe yashirya yafice gurin aikinsa yabarmata rubutu atakadda ganin bata tashi daga bacci ba yau basu kwana daki daya ba ma shi falo yakwana don ganin duk tafirgice dashi zuciyarshi fal tunani kamar yanda suka saba kullum saisunyi meeting kafin sufara aiki da manajojin gidan man sannan ayi lisafin abinda ke cikin litar kowa yau mai gidan manne baki daya da kansh yazo wato ALHAJI NURA KWANGILA YAN LEMAN duk ma aikacin dayaganshi sai gabanshi yafadi domin yariga kowa isowa Ahmad kusan nakarashe a shigowa gabansa yayanke yafadi amman daya dubi wayar hannunsa yaga haryanzu bakwai bata karasaba yadanji dadi aransa domin yasan baiyi latti ba bayan duk sun taru babban manaja yasanardasu yabude sabbin gidan mai a legas yanason zai dibi wasu dagacikin ma aikatan suje suhadu dawadanda za adiba sabbi acan suyi aiki natsawon watanni ukku dasu harwa dancan susami gogewa don hakan kowa yakasance cikin shiri sunansa zai iya fadawa 8⃣ DAME AKE ADO 3 Dawannan yayi sallama dasu yatafi kusan kowa bayason sunanshi yafada dan bamaison yayinisa da iyalinsa musamman shi Ahmad dayake da danyar amarya shakaf inazaiwuce yabarta har tsawon wannan kwanakin donhaka afili da cikin ranshi yake addu ar Allah yasa babushi din yanagab datashi daga aiki yaya Auwalu yakira wayarshi bayan sungaisa Auwalu yace idan yatashi daga aiki yabiya tacan gidan ya amsa dato sukayi sallama sanda ya isa gidan yaya Auwalu matarsa hafsa tashiga tsokanar shi tunyana ramawa harbakinsa yayi shiru datafara hadawa da matarsa yaya Auwalu yace kinga hafsa idan zaki taimaki yaron nan kibashi abinda kikace to idan kuma bahakaba yayi tafiyarshi tamike tana dariya tashiga cikin daki minti biyu hafsa tafito

Chapter 6 of 15