Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
miji damata babu wanda yasan tsakaninsu sai Allah musa yacigaba da magana batsoro balle shakka lami kozaki tsine mini sainafadi gaskiya tabbas wannan cikin bana Ahmad bane domin najiyo hirarta da kawarta dazu ina bandaki alokacin tazo kusa da bandaki batasan inacikiba suke tattaunawa akan maganar cikin nan yakwashe labarin dukkan abinda yaji suna tattaunawa awayar itada kawarta yasanarda su Raliya takara rudewa kunya duk tacikata kamar kasa tatsage tanutse cikinta Umma tadaga hannu sama tana fadin Alhamdulillah yau SAKAYYA tabayyana ga SHEGE yatabbata a inda ake ambatonsa kullum!!! Lami kuwa wuki wuki tayi cike da tsananin kunya tana muzurai RALIYA TAGAMA CUTARTA ! Shi kam malam jibril fashewa yayi dakuka yana fadin kincuceni Raliya kinzubarmin da kima!! Allah ya isa banyafemiki ba!!! Allah ya..............."malam sulaiman yadaka masa tsawa yana nunashida dan yatsa kai rufemin bakinka ahaka ma bakayimata bakiba ta aikata wannan shedanci inakuma ga kayimata bakin? Kabarta kawai duniyace ta isheta riga dawando Ammandai yaya saika hanani la'antar wannan yarinyar wacce keyawon duniya da aurenta? Malam sulaiman yace aimaganar aure ta kare kai Ahmad saketa yanzunnan duk da daman tasaku Ahmad yaji wani farinciki yabaibayeshi wanda baitaba jinsaba atsawon rayuwarsa NI AHMAD NAJANYE DUKKAN IGIYOYIN AURENA AKAN RALIYA HAR ABADA Raliya taja baya atsorace sannan tafashe dakuka maikarfi lami kuwa kamar tasanyama gidan fetur dawuta sukone gabadaya kowa yahuta tatashi tafita fuu suka bita da kallon mamaki malam sulaiman yayi murmushi kawai don lami bazata sauyaba itakam ma'u tunanita akan ace Raliya tacigaba da kasancewa matar Ahmad ne da yaya zatayi da rayuwarta? Ahaka suka isa gidansu batareda wani yayiwa wani maganaba Ahmad yajima akan gado yana game awaryasa amman ma'u batashigo dakinba yamike tsye san da ya ankara da jimawarta bata shugoba yafito falon yajiyo muryarta tana amsawa da kyar muryarta kasa kasa yashigo falon da sauri ma'u kina ina? Can bayan kujera yajiyota tana fadin gani nna yaya cikina da bayana zasucire ya isa gurin datake dasauri yana salati yatarar da ita kankame jikin kujera tahada uban gumi sai kada kai takeyi kamar tahadiye kunama cikin fargaba yace yaya dai ma'u lafiya meya faru cikin karfin hali tace tun agidansu umma naji cikina naciwo Ahmad yamatsa gabanta sosai yafara kokarin tayarda ita zaune komota zan nemo muje asibiti? Yaya bazan iya tashiba wani abu yarikemin kafa wash! Innalillahi wayyo yaya.........!!! Ahmad duk yagigice yasaketa ya ma rude yarasa mai zaiyi yanufi kofar fita yana fadin bari na kirawo babar A'ilo karkafita kazo na mutu a gabanka yaya......ka zodon Allah!!! Yadawo dasauri da tsananin tashin hankali ya runguneta gaba daya yafita daga cikin hayyacinsa labarin yanda mahaifiyarsa tahaifeshi kawai keyawo aransa yanzu idan ma'u ta mutu yaya zaiyi da rayuwarsa? MUHADU ALITTAFI NA HUDU Abdullahi Yusuf maitama See translation 14 May 2015 at 07:48 · Public Save · More Like React Comment Share Like60 Write a comment... · Ummu Suhairat Mungode Like · React · Reply · More · 14 May 2015 Jameeylarh Dalhart tenxs Like · React · Reply · More · 14 May 2015 Halima Abdullahi JAXAKALLAH Like · React · Reply · More · 14 May 2015 Jermeelerh Muhammad Umar Tnk Q! Like · React · Reply · More · 14 May 2015 Sardaunan Telolin BG tñc Like · React · Reply · More · 14 May 2015 Ummu-rumaisa Abubakar MUNGODE Like · React · Reply · More · 14 May 2015 Nerjer'ert Bint Erbdoullerh Tnx alot Like · React · Reply · More · 14 May 2015 Isah Shaaibu Anayi munajin dadi Like · React · Reply · More · 14 May 2015 Fatima M Bello Mun gode Like · React · Reply · More · 14 May 2015 Babangida Lawan Miko Ok Like · React · Reply · More · 14 May 2015 View more comments… Free Mode See Photos Facebook logo Go To Home Jamila Umar Tanko Books DAME AKE ADO part 23. BOOK 4*1 Ma'u kam tana durkushe kankame da kujera saigyada kai take tana nishi, shikuma Ahmad yama rasa mai yakamata yayimata cikin ikon ubangiji tazabga wani irin nishi cikeda kabbara saiga yarinya tafado facal! Ihun yarinyar ne ya ankarar da Ahmad yazura hannu yajanye yarinyar gefe ahankali donyaga kamar zata zauneta saiga mahaifa tafito itama gaba daya ma'u takwantarda kanta ajikin kujera tana maida numfashi Ahmad yarasa maizaiyi saboda ihun yarinyar keyi gamahaifa ajikinta yakalli ma'u yace ma'u mezanyimata ne? Tadan kalli yariyar nima bansaniba yaya kakirawo babar A'ilo dasauri yafice yanufi gidansu babar A'ilo yatarar kofar gidan akulle danhaka yafara bugawa baijima dafara bugawaba suka bude mahaifin A'ilo ne yafito yanatambayar wanene? Yanabudewa yayi arba da Ahmad hankalinsa atashe nan take Ahmad masa bayani yajuya gida yasanarda babar A'ilo suka fito dahanzari suka garzayo gidan Allah yasa baijima dayin siyayyar haihuwaba harda reza acikin kayan kafin karfe dayan dare babbar A'ilo ta kammala komai tagyara maijego da jaririya da kuma dakin Ahmad kam shiya wanke dukkan kayan dasuka baci cikin ransa yanajin son ma'u da tausayinta nakuma shigarsa cikin daren su Umma sukaji lbr donhaka danhaka ana idarda sallar asubah Umma ta iso gidan tun gari baiyi sha ba tatarar da diyarta fes! Ranta yayi tas! Shikuwa Ahmad kwana yayi idonsa akan diyarsa komai dake jikinsa shine ajikin wannan yarinyar ya rungumeta kamar zaimaidata ciki yayita yimata addu'a duk wadda tazo bakinsa Duk wani duba anyiwa ma'u batasami matsalar komaiba sukansu likitici Sunyi mamaki domin ganin ma'u tanada karanci shekaru amman dai sunsan kowace mace da irinjikinta musamman itada tahaihu durkushe daga karshe dai sunbata magunguna itada diyarta suka wuce gida matan yayyenta dasu yayyen nata dukkansu suna jiran dawowarsu Ahmad saibasu labarin kammanin diyar yake yi anata dariya kowa yakagu sudawo din sanda suka iso gidan yacika da murna da hayaniya akadinga shigowa barka hayaniyar ce tasanya lami da diyanta suka gano wani abu yana faruwa agidan Amina tadawo ranta abace takasayin koda magana lami tadubeta tace malam kigaya mana abinda yafaru mana kishigo sum sum saikace tinkuya tome zangayamikine wai waccan banzarce tahaihu.....lami tatashi agigice cikin firgici tace badai ma'u ba? Itamana sunckawa mutane gida da ihu banza kawai!!! Lami takoma tazauna tana huci kamar zatafaahe da kuka Raliya kam takasa cewa komai sai kallonsu kawai take itakadai tasan metaki cikin ranta lami tsinuwa da baki babu wanda batayiwa diyar da aka haifaba ma'u kam taga karamci daga gurin yan uwanta da mijinta don duk yankudin hannunsa da wanda yake tarawa akan diyar nan yakarar dasu itama hajiya amina tadauki soyayya tadora akan diyar nan kullum saitazo ganinta saitake tunamata da Ahmad lokacin dayana jariri Rashin shigowar lami dadiyanta barka yadaurewa Umma kai kwarai dagaske amman tadanne abin acikin ranta gurin yiwa diya huduba saida akasamu sa insa domin shi Ahmad sunan Umma yakeso asamata itakuma Umma tadage sunan mahaifiyarsa za asanya domin ita akwai sunayenta dayawa Auwalu yasaka sani yasaka itakuwa ma'u babu maisunanta dakyar ya amince da hakan akasanyawa diyar sunan Asma'u saiyakejin kamar mahaifiyarsa tadawomasa son diyar yarika shigarsa Ranar suna anyi suna maikayatrwa namasu rufin asiri anci ansha dai misali wannan abu yakoma konawa lami rai Raliya kam har kuka tayi takunshe cikin daki takasa kolekowa waje datuni itace zatahaifi wannan diyar ta halak tayiwa kanta tabbas tashiga cikin tsananin tada sani wacce hausawa sukecewa keyace Adaren ranar suna ciwo yakumeta cikin daki tuntana abin itadaya hartafara kiran mahaifiyarta lami tashigo dakin sukaci gaba amman shiru babu haihuwa sai azaba tun lami naganin abin wasa ne hartafara tsorata shikam malam jibril tunda yafuskanci abinda kefaruwa yashige dakinsa yarufo kofa da lami taga bahaza taje tabuga masa tanakuka yavude kofar ransa abace yaya akayi lfy dai ko? Cikin kuka tace Raliya zata mutu jibril kataimaka mini yagalla mata harara Rayuwar raliya da mutuwarta duk dayane agurina lami don gwara ma tamutu kona huta da abin gori yajuya yashige dakinsa avinsa yaja kofa lami tafashe dakuka gami dajuyawa dakin da gudu savoda jiyo kuwar diyar tata datakeyi sukacigaba da fama amman har tsakiyar dare shiru shikansa jibril saida yakaraya yaleka dakin halin dayaga diyar tasa yadaga masa hankali kwarai dagaske yagigice yanafadin yayazasuyi? Lami tana kuka tace asibiti za'akaita kawai yadan waro ido agigice asibiti gashi banida ko kwandala kuma shi asibiti saida kudi kinsani Abdullahi Yusuf maitama See translation 19 May 2015 at 08:37 · Public Save · More Like React Comment Share Like63 Write a comment... · Jamila Umar Tanko Books 10x@maitama ya skul? 2 · Like · React · Reply · More · 19 May 2015 Jamila Umar Tanko BooksJamila Umar Tanko Books lapia klau surry kepa? Mukhtar Umar Daura muna gdy Like · React · Reply · More · 19 May 2015 Nafeesah M Adamz Littafin ga dadi amma guna ja muna rai dayawa akai Like · React · Reply · More · 19 May 2015 Mukhtar Umar Daura muna gdy Like · React · Reply · More · 19 May 2015 Abdull Muh'd Mumbers ku taimaka ahada musu kudin asibity!! Like · React · Reply · More · 19 May 2015 Salees Naja'at Allah sarki dan uwa, sannu da kokari. Like · React · Reply · More · 19 May 2015 Abashiyyah Umar tnkx alotx Like · React · Reply · More · 19 May 2015 Ummu Suhairat Godia marar adadi Like · React · Reply · More · 19 May 2015 Abdulrahaman Jumeh Muna godiya Like · React · Reply · More · 19 May 2015 Saa Zakka Ta mutu kawai yar bnxa Like · React · Reply · More · 19 May 2015 View more comments… Free Mode See Photos Facebook logo Go To Home Jamila Umar Tanko Books DAME AKE ADO part 24. Book 4*2 Kaje wurin yayanka mana agidime yanufin gidan yajima yana buga kofa can jimawa malam sulaiman ya iso yana tambayar waye? Jibril yace nine malam sulaiman yabude masa kofa cikeda mamaki dalilin zuwansa cikin dare agidime jibril yayi masa bayanin abinda kefaruwa malam sulaiman yace to aisamun mota cikin wannan daren shine aiki amma bari yashiga yayiwa Umma magana ko akwai dazata iya yi akai? Sanda malam sulaiman yasanarda Umma abinda kefaruwa tayi tsalle tadire tace babu inda zani nima diyata tahaihu yauhar kwana bakwai amman daga lami har yayanta babu wanda yaleko danhka itama babu inda zata tunyana mata fadan har saida yafara yimata magiya dakawo mata hadisai wadanda suka sanyayarmata da guiwa tanufi gidansu lami tana zuwa taga halin da Raliya take ciki tasan lallai tajigata takwanta shabe shabe ga kanda yana yunkurowa yana komawa yakasa nishi lami saikuka takeyi itada Amina Umma takalli lami tace kunada koko? Dasauri lami tace akwai tafice tadauko Umma ta amsa tayi addu'a tatofamata aciki sannan tace adagamata Raliya zaune suka kama Raliya dakyar suka durkusarda ita Umma tace tadafa kujera tatokare kafafuwanta akasa takafamata wannan kunun cikin katon kwanon sha tadinga sha harsaida tashanye shi tas! Cikin ikon Allah saiga karfi yazowa Raliya tafara wani irin nishi da karfi Umma tariketa saiga diya tafado cikin ikon Allah kuma harda mahaifa baki daya lami tafashe murna Umma tadallamata harara keda zaki godewa Allah saikuma saikuma kikama guda? Saiki kawo reza lami tazura da gudu tafara nemo reza da zare Umma ta amsa tayanke ta kulle cibiyar bayan ta yanke Raliya tayi zaune takasa ko motsawa saboda abu biyu keyawo aranta murna darabuwa da abinda kecikinta dakuma abinkunyar dazaifara bibiyarta harkarshen Rayuwarta malam jibril natsaye jikin kofar dakin dadamuwa akan fuskarsa yanajiyo sautin kukan jaririya yazame yazauna yanasallami da damuwa Shikenan shege yatabbata agidansa diyarsa ce tahaifamasa shege yashiga Ukku!!! Umma dai tanagama abinda zatayi takalli lami datayi wuki wuki tace to lami ga Raliya tasauka tasami irin abinda kikajima kinagorantawa Ahmad akai sainace Allah yaraya Ameen lami tabude baki dabakinciki amman batada abincewa dazaiyi daidai da irin maganar Umma tafada mata hartafice daga dakin lami takalli raliya dake zaune kamar tashaketa don bakin ciki takalli diyar wacce kekuka wutsil wutsil da kafafuwa saitayi tsaki tajuya tafice daga dakin dasauri Raliya tabi yarinyar dakallo tamika hannu tadauketa ta kuramata ido fatanta baiwuce tagano dawa diyar kekamaba wanda zatace shine ubanta domin maneman nata nada yawa amman iyakacin kallonda tayiwa yarinyar takasa gano dawa yariyar tayi kama hawaye yakama fitowa daga idanunta soyayyar yarinyar tanashigarta ahankali meyasanya batazauna gidan Ahmad tahaifi wannan yarinyarba kobayan hakanne tabar gidansa Datahuta dagori daduk abinda zaibiyo bayan rayuwar wannan yarinyar data haifa yanzu dakyar lami ta iyadaura ruwan dumi domin takaiwa Raliya tayi wanka basu sami kwanciyaba saiwurin karfe 4 nadare sannan suka kwanta kiran sallar farko Raliya tamike tsam tadauko jakar kayanta tafara zubawa dukkan abinda tasan natane daman sugama yin waya da Ruky tuncikin dare sungama shirya abinda zasuyi bayan takammala shityawa ta juya ta kalli jaririyar dake bacci hawaye yazubomata taji kamar kada tagudu tabar diyarta amman bazata iyacigaba daharka yanda takesoba matukar tanatare da wannan jaririya tagoge idonta dasauri tadauki jakarta tafice har gari yawaye rana tafito lami bata leka dakin da Raliya takeba can yarinya tafara kuka daga cikin daki daga lami har amina babu wanda yakula dakukan datakeyi domin suna tunanin mahaifiyarta nakusa da ita shikam daman malam jibril tunda yafita baidawo gidaba musa kuma tunda akayi rikicin nan baidawo gidaba saiyatare can wani dakin abokinsa dan baisan abinda zaifaru dashiba idan sukaci karo da lami kukan ya ishesu lami tamike afusace tanufi dakin tana fadin Raliya wai uban me kike yine kikabar yarinyar nan tana kuka haka? Tadaga labulen dakin afusace saidai ga mamakinta saitaga dakin wayam babu kowa saijaririya dake tsala kuka tashiga dakin dasauri tafara bincike Raliya! Raliya!! Raliya!!! Amman taji shiru babu ita babu alamunta tafito dasauri takalli Amina cikin ihu kedubaman bandaki ko Raliya tashiga Amina tamike dasauri domin taga mahaifiyar tata arude take tace lami batanan lami tadafe kirji agidime tana fadin nashiga ukku kardai ace yarinyarnan tagudu tabarman diyar nan? Ihun jaririyar yacikamata kunne takoma dakin dasauri tadaukota tarungume tana jijjiga dafadin kemaza dubamana gidan nan sosai harcan gidanu deeje kigani intana can Amina tajuya tanufi hanyar fita lami tacigaba da jijjiga jaririyar hankalinta atashe kamar tazabga ihu taji sanyi aranta Abukamar wasa karamar magana tazama babba! Domin duk inda aketunanin za'asamu Raliya anduba babu ita babu alamunta dole lami tanaji See translation 1 June 2015 at 10:27 · Public Save · More Like React Comment Share Like41 Write a comment... · Ammatullah Suleiman Dan allah ku tayasu nemanta mana kilan adace Like · React · Reply · More · 14 Dec 2019 Babangida Sulaiman Muhammad Assalamun alaikum ina ci gaban ban gane ba Like · React · Reply · More · 2 May 2019 Dauda Gimba Tnx Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015 Usman Aliyu Taller mungode Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015 Musa Muhd Hmm Like · React · Reply · More · 16 Jul 2015 Mubina Bind Muhammad Mungode Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015 Ahmad Sabo Ai ni da naji shiru, na yi tunanin ko saceka akayi! Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015 Aslamiyya Usman Mun gode 1 · Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015 Munirat Rayyan Gud Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015 Ummu Abulkhair Gud Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015 View more comments… Free Mode See Photos Facebook logo Go To Home Jamila Umar Tanko Books DAME AKE ADO 4**2 tun ina boye halin da nake ciki har iyayena suka fuskanta don na rame na fita daga hayyacina bani da kwanciyar hankali sam ga danbanzan duka danake sha ahannun salim, iyayensa kuma kamar kurame domin sun toshe kunnuwansu daga duk wani kuka na game da dansu, sai asannan nagano salim dan iyayene marasa tarbiyya. shekararmu biyar ina cikin wuya da tashin hankali danmu daya, kwatsam! wata rana salim ya dawo gida abuge daga yin magana ya rufeni da duka har da karaya ahannu wannan shine ya kawo karshen aurenmu domin na gaji da azaba iyayena ke tausaya....... Tayi shiru tana maida numfashi idonta ya cika da kwalla ta cigaba, shekaru uku da mutuwar aurena nakasa samun wanda ya dace dani da burikana, Ahmad ka tuno ummi da soyayyarta cikin ranka? Gaban Ahmad ya fadi ummi ta dawo dashi ruwa tsumdum! amma ya dake yace ummi ko kin manta kina magana da Ahmad SHEGE ne dan gidan asma,u mahaukaciya ne? Nine dai yadda kika sanni ba,a sauyani ba bakuma a siyomin uba a kasuwa ba, me zakiyi da shege ummi? Hankalinta ya tashi ta mike daga inda take kishingide ta kankame wayar tana fadin wallahi bazan ga laifinka ba akan dukkan abinda zaka fada ba, amma ka sani ko mahaifana sunyi da sun sanin rabamu, don sun gano wani mara iyayen ma yafi mai uwa da uba daraja da hali na gari. kayi hakuri Ahmad ka manta da dukkan abinda ya wuce ko bakayi magana ba Allah ya saka maka cikin ruwan sanyi Yayi shiru baice mata komai ba yana maida numfashi har sanda muryarta ta kara sauya masa tunani da fadin ka yafemin Ahmad! Yanda ta furta maganar ya sanyaya dukkan gabbansa baisan sanda yace nayafe miki ummi Wani irin dadi ya cikata tace nagode Ahmad ina fatan zamu dora daga inda muka baro asoyayyarmu? Yayi wani tari da bai shiryaba yace "Nan fa daya! Ai ma,u ce kadai matata ta duniya insha Allahu Farin cikinka ya gushe lokaci guda, cikin damuwa tace kayiwa ma,u alkawari ko rantsuwar bazaka mata kishiya ba kenan Ahmad? Ya kada kai, ko daya ban taba yi mata wannan alkawarin ba amma na sanyawa raina hakan, iyayen da suka rikeni suka maidani mutum kamar kowa suka raineni sanda bansan kaina ba suka bani aure sanda na rasashi yaushe zan iya hada son diyarsu da na wasu matan? Bazan iya ba! koda ace ma,u tana azabtar dani bazan iya hadata da kowacce mace ba, balle ina cikin mazan da ke cikin sa,ar aure da iyali a duniya, don haka bana bukatar kari sai dai nayi miki addu,a ummi Allah ya baki wani mijin daya fi mijinki na farko alkhairi dani kaina......... Sai ta fashe masa da kuka tana fadin don Allah kada kayimin haka Ahmad kada kace zaka rama dukkan abinda na aikata maka, ni mace ce bazan iya dauka ba. Jin kalamanta zai iya karya masa zuciya, bayan kuma yasan ko kukan jini zatayi bazai taba iya yi mata abinda take bukata ba don da ma,unsa tayi kuka gara kowacce mace a duniya tayi kukan jini in ancire mamansa, dan haka da sauri yace kiyi hkr ummi sai anjima! ya kashe wayar. Ya koma jikin kujera ya kwanta tausayin ummi da sautin kukanta suna turereniyar shiga zuciyarsa har baisan sanda aka turo kofa aka shigo ba, sai da aka daki tebur dinsa sannan ya daga kai da sauri kamar wanda ya farka daga barci. Nana ce tsaye ta rike kugu tana kallonsa. Ya wayance Sorry hajiya na tafi wani dan tunani ne. Ka tafi babban tunani dai, wannan tunanin naka baiyi kama dana komai ba bayan na soyayya, ko ka tuna da tsohuwar budurwarka ne? Yayi yake me ya sanya tayi saurin ganoshi? Amma sai ya dake yace waya gaya miki haka? Mubar wannan chapter mu koma ta aikin daya shigo dake. Taja kujera ta zauna ta dora kafa daya kan daya tace. Yau ba aiki na shigo yi ba hira ce ta kawoni, sai kuma nayi katari da samun babban labari akan fuskarka. Don Allah ka gayamini ka taba soyayya Ahmad? Tambayar tazo masa a bazata cikin mamaki yace maiyasa kikayi min wannan tambayar? Ta gyara zama domin nagano da gaske akwai kalmar soyayya a doron kasa, idan na rantse maka bazan kaffara ba ban taba soyayya ba, bantaba jinta cikin jikina ba a baya dukkan rayuwata na karar da ita ne haka bantaba surkata da soyayya ba, bantaba son wani ba, hakan ne ma yasa iyayena da dangina suke zaton ina da mutanen boye (aljanu) musamman da wasu malaman da suka sha fada musu wai bakin aljani ne ya aureni, sunce sai anyi da gaske zai barni nayi aure, su fa sun yarda da hakan shi ya sanya suke lallabani da banka min magunguna a tsawon shekaru ashirin da wani abun da haihuwata babu wanda ya taba matsa mini nayi aure, don ance musu da sun fada ko sun matsamin zasu iya rasani daga lokacin don aljanin wai zai gudu dani. Tayi shiru tana kallon Ahmad dake kallonta da mamakin jin abinda take fada, tayi ajiyar zuciya ta cigaba da magana. Ahmad babu abinda iyayena ke bukata yanzu a rayuwarsu bayan ganin aurena, amman suna tsoron fadamin haka, nasan dukkan abinda aka gaya musu na kuma san karya ne, amma na bisu ahaka don ni a karan kaina bana bukatar auren, ban ma taba jin naga wani mutum ina sonshi ba sai cikin shekarar nan 14 August 2015 at 08:56 · Public Save · More Like React Comment Share Like28 Write a comment... · Amirah Muh'd Tnx Like · React · Reply · More · 14 Aug 2015 Aisha Dalhatu Sannu da kokari Like · React · Reply · More · 14 Aug 2015 Autan Fazebuk So masu gari Like · React · Reply · More · 14 Aug 2015 Shafiu Shanabash DAME AKE ADO...? Like · React · Reply · More · 14 Aug 2015 Ibrahim Ubali GD Like · React · Reply · More · 14 Aug 2015 Zaharaddeen Abdullahi muna godiya sosai Like · React · Reply · More · 14 Aug 2015 Ummu Suhairat Sae kuma muka ji shiru wae malam yaci shirwa. Like · React · Reply · More · 14 Aug 2015 Abdul Umar Katuka Meye haka wnnan labari ba kai? Like · React · Reply · More · 24 Feb 2016 Ibrahim Al-hassan Naja buk din yahadu Like · React · Reply · More · 23 Feb 2016 Usman Aliyu Taller Nice Like · React · Reply · More · 15 Aug 2015 View more comments… Free Mode See Photos Facebook logo Go To Home Jamila Umar Tanko Books DAME AKE ADO.... 4**6 ya kwanta tausayin ummi da sautin kukanta suna turereniyar shiga zuciyarsa har baisan sanda aka turo kofa aka shigo ba, sai da aka daki tebur dinsa sannan ya daga kai da sauri kamar wanda ya farka daga barci. Nana ce tsaye ta rike kugu tana kallonsa. Ya wayance Sorry hajiya na tafi wani dan tunani ne. Ka tafi babban tunani dai, wannan tunanin naka baiyi kama dana komai ba bayan na soyayya, ko ka tuna da tsohuwar budurwarka ne? Yayi yake me ya sanya tayi saurin ganoshi? Amma sai ya dake yace waya gaya miki haka? Mubar wannan chapter mu koma ta aikin daya shigo dake. Taja kujera ta zauna ta dora kafa daya kan daya tace. Yau ba aiki na shigo yi ba hira ce ta kawoni, sai kuma nayi katari da samun babban labari akan fuskarka. Don Allah ka gayamini ka taba soyayya Ahmad? Tambayar tazo masa a bazata cikin mamaki yace maiyasa kikayi min wannan tambayar? Ta gyara zama domin nagano da gaske akwai kalmar soyayya a doron kasa, idan na rantse maka bazan kaffara ba ban taba soyayya ba, bantaba jinta cikin jikina ba a baya dukkan rayuwata na karar da ita ne haka bantaba surkata da soyayya ba, bantaba son wani ba, hakan ne ma yasa iyayena da dangina suke zaton ina da mutanen boye (aljanu) musamman da wasu malaman da suka sha fada musu wai bakin aljani ne ya aureni, sunce sai anyi da gaske zai barni nayi aure, su fa sun yarda da hakan shi ya sanya suke lallabani da banka min magunguna a tsawon shekaru ashirin da wani abun da haihuwata babu wanda ya taba matsa mini nayi aure, don ance musu da sun fada ko sun matsamin zasu iya rasani daga lokacin don aljanin wai zai gudu dani. Tayi shiru tana kallon Ahmad dake kallonta da mamakin jin abinda take fada, tayi ajiyar zuciya ta cigaba da magana. Ahmad babu abinda iyayena ke bukata yanzu a rayuwarsu bayan ganin aurena, amman suna tsoron fadamin haka, nasan dukkan abinda aka gaya musu na kuma san karya ne, amma na bisu ahaka don ni a karan kaina bana bukatar auren, ban ma taba jin naga wani mutum ina sonshi ba sai cikin shekarar nan shine ya dawomini da rayuwata irin ta sauran mutane wadanda ke dandanar kalma da aman soyayya. Gaban Ahmad ya kama bugawa ganin irin kallon da take masa amman sai ta basar ta kauda idonta daya ciko da kwalla tace ka manta da wannan bani labarin tsohuwar budurwarka ko ita ce matarka ne? Yayi murmushi yana kallonta ta kauda kanta gefe. Yace ke da baki san amo da dandanon soyayya ba yaya kika gane ina cikin soyayya, ko kuma na tuno da tsohuwar budurwata ta da? Tayi murmushi kuma fa hakane kanada gaskiya. Amma ina zaton na gano hakan ne cikin littattafan soyayya na turawa da nake karantawa ko kuma ayawon kallon fina finansu. Koma dai meye sai ka bani labarin nan yau. Yayi dariya lallai da gaske kin shiga cikin soyayya amman babu abinda zan gaya miki bayan nace miki ummi ce tsohuwar budurwata ta bugomin waya bayan ni kuma na ma,u ne ita daya. Gabanta ya fadi yanayinta ya sauya zuwa damuwa da kyar ta

Chapter 10 of 15