Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Uban maxaje to yanxu waniJarumi muke hari kuma menene tarihin Jarumtarsaaikafin Sadauki Ashiraf ya amsa wannan tambaya saisukaji anrafka ihu gamidatsawa mai rudarwa atare Suka mike gamida xare takubba sujadaga saigawasu gayyar murda murdan mata masukamada Bishiyar Rimi matan sunabisa wasu maka makan kadoji masu tashi asama suka taru,asama sukaisahu bakidayansu suna sanyeda bakaken kaya suna rike da wasu sharfada Sharfadan takubba Shugaban wannan runduna wata Bankareriyar macene tana gaba tadakama Su Yarima Baulaki tsawa tace kaiyara lallaial,amarinku yaxarce wasa tunaninku yafara karfi Burinku nasamun kafuwato amma kusani dagayau burinku tunaninku kwarin guiwanku duk xasu kare domin anan xankasheku bakidaya Yarima Baulaki yace waceceke kuma wani gabake tsakanimmu dakike Shirin yakarmu matannan tabushedadariya tamkar ta haukace akarke tahade ranta tace nine Sakibatu Jarumar Mace maitaken kosunkai dubu kina,ajalinsu sannan kusani nice Tahannun Damar #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng takuma turonine inkasheku domin taga Shirinku nadada karfi axukatanku Sadauki Ashuraf yakwarma Ihu yanunata da tsinin mashi yace lallai yau sai kimmutu domin nairantsuwar cewa indai nai idobiyu da mutuminda yake son Sarauniya Juhu to bamakawa saina kasheshi Jinhaka Sai Sakiba takyalkyaleda dariya tace dakyau namiji lallai yau xanga iya Jarumtarka kaida Jama,arka Sakiba tadubi Dakarunta tace kai yammata kusaki Kadojinku muga yadda xata kasance takesuka sauka akan kadujin suka tsaya asararin Samaniya dankari Kadojinnan masu fuffuke sukama shawagi asama gamidahangame bakunansu sukai kan su Sadauki Ashraf suna kaimusu wafta dankari tuni yaki yakaure tsakanindakarun fansa dakuma kadojinnanYarima Baulaki yakwarma ihu yaxaro wata majajjawa yarika kwarma ihu yana kakkabo kadojinnan kasa suna fadowa matattu hoho yarima Safwan yaxaro bakansa KAYYAAL,AMARIN BAKYAU domin tuni yarikama kadojinnan ruwan kibau suna kamawa da wuta duk inyawatsa harbi sai yakashe samada dari har wani tashi sama Yarima Safwamyakeyi yana alkafiya gamida watsaharbi,ko,ina Itako Jaruma Shamsira saita xare takobi tagirgixa tadaka tsalle tadare bayan wata katuwar kada kamar barnaniska kamar balbalin bala,i haka Shamsiri ke yagalgala kadojinnan duk,inda tagifta sai wuta takama Sama taibaki kasa,tadau ZAFI SHAYI,YA,ISO #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng 3 J CIGABAN #KICIBIS;;;;;;;;#MUGUN :::;;;;#GAMO Yaki maitsanani yakaure tsakanin Dakarun famada kadojinnan Sadauki Ashraf yakwarara ihu yadaka tsalle tamkar tsuntsu haka yatashi sama yarika amfani da bakin mashiyana soke Kadojinnan cikin kankanin Lokacin Dakarun fansa sukai kaca kaca da kadojinnan suka xube akasa bairjik gawawwaki koda hakatafaru Sai Sakibatu dake tsaye asararin Samaniya takwarara ihu gamida tsawa tayo kasa itada murdamurdan matannan masu kiran samudawa sukai gabada gaba dadakarun Fansa Sakibatu takwarara ihu tace kai tsinannu lallai kunwuce yadda muke daukanku to amma yanxu xaku mutu taitsawa dakarunta sukwarma ihu sukai kan dakarun Fansa Sadauki Ashraf yace abokai muxare takubba mununama dakarunnan banbanci dankari sukai ihu gamida futa aguje suka hadu sukasarkeda yaki mai tsanani tabbas Matannan tsafaffune domin basajin duka balle sara amma sai suma Dakarun fansa sujure gamida dakewa akaci gabada dibar Gumu dabakin gumurxu ana wannan artabunne wata dakariya tashammaci Yarima baulaki tashekamar Sara aka kansa yafashe jini yawankemar Fuska tsananin karfin Saranda taimar Saida yadurkushe akasa samada Mata arba,in sukai masa kuri atare sukadaga takubba xasuimai rufdugu amma sunmakara domin tuni Jaruma Shamsira takwarma ihu tadira atsakiyarsu kamar walkiya tasossoke musu idanu bakidaya suka xube kasa matattu tundaganan Dakarun Fansa sukama sarfatan rayukan matannan suna soke musu idanu gamida datse musu kawuna tuni sugamadasu ai Sai Sakibatu tai sama xata tsera amma tamakara domin tuni Yarima Safwan yaimata ruwa kibau marasa adadadi tafado kasa matacciya Sukara gaba harsuka isawata korama suka xube agurin domin gajiya bayan sunsha ruwa sunhuta sai suka mike suka haye dawakansu sukaci gabada tafiya bayantafiyarsu tainisa sai Yarima Safwanyace yakai sadauki Ashiraf shin inamuka dosa Sadauki Ashraf yace ahalin yanxu xamutunkari birnin Dumar domin muhadu da Sadauki ZAINUR babban matsalarda xamu fuskanta shine Kasar Dumar yau shekara goma kenan bashiga bafuta Jaruma Shamsira tace komenene yasa aka haramta shigeda fuce awannan kasa Sadauki Ashraf yace kafin kisan wannan dalili yakamata kiji tarihin Sadauki Zainur bn Zannanu da,kanwansa Zairura yaci gabadacewa shidai Zainur da kanwasa Zairura sun kasancene marayu domin tun sunakanana lokacin Zainur yanada shekara bakwai ita kuma Zairura tanada shekaru Biyar abarsu marayu basuda wasu dangi dasuketaimaka musu inda abincima yake musu wuyar samu tilas Zainur yakama aiyukan karfi ana biyansa kudi suna samin abincin daxasuci ahakane Zainur yahadu dawani Manomin lambu mainoma yayan itatuwa irinsu Karass lemo gwaba mangwaro ayaba dasauran kayan marmari Zainur yaxama dan kwadagon mailambunnan har tsawon shekaru goma inda sukai mugun sabo kuma suka sami saukin wahalarrayuwa Tabbas Zainur na mutukar kaunan kanwarsa domin duk abinda tace tanaso tofa iyawuya sai yasamomata bayacin abinci harsai yatabbatar kanwarsa taci takoshi baya barci har saitayi barci wannan yasa Zairura tataso cikin gata tamkarbata rasa iyayantaba Rannan Zairura na barci saitai mafarki taganta acikin wata katuwar Lambu ,lambun cike da furanni kalakala masu bansha,awa da birgewa tanata yawo acikin lambon cikin jindadi da,anna shuwa saita hangi wani Kasaitaccen Fure maitsananin kyau tundadake arayuwanta batataba ganin Fure maikyansaba Furene mai launika bakwai farko Sandar Furen korene Sharr sannan Furen nada kunnuwa shida Ja,fari shudi ruwan dorawa dakuma ruwan kasa kuma akoyaushe furen canxa launi yakeyi daga wannan kalan xuwa wancan kalan gawani kamshi dake futa ajinki Furen mai dadi gaske cikin xakuwa Zairura tanufi Gurin Furennan tana isa tamika hannu xata tsinki Furennan wanda shikadaine irinsa awannan lambu saitaji andaka matatsawa mairaxanarwa wanda saboda tsananin tsoro Saida tafarka abarci nanfa tashiga damuwa domin soyayyan Furennan yakamata tsananin takaici saita fasheda kuka mai tsanani wanda saida dan,uwanta Zainur yatashi koda yaga halinda yar,uwansa keciki sai hankalinsa yatashi shima yafasheda kuka yarungume yarun gumeta yana tanbayarta dalilin kukanta take tabashi labarin Mafarkinda tayi dakuma Furennan koda Zainur yaji damuwar yar uwansa sai yamike yakama hannunta yace kikwantarda hankalinki yar uwata lallai ko,awace Duniya wannan Fure yake to saina samomikishi awannan daren yadauketa yakaita gurin babban boka Marxu koda bokayagansu cikin wannan bakindare Sai yace kai sarkin Noma shin meketafeda kune haka awannan tsohondare Zainur yakwashe labarin mafarkin kanwarsa Zairura koda boka yaji labarin mafarkin Zairura dakuma burinta nason xuwa inda wanna fure yake Sai boka yakwarma ihu yace kai yara lallai kuna nemamdibo ruwandafa kanku sannan xaku gayyato mutuwarku kusa lallai kusani baxaku iya xuwa wannan Lambuba har,abada yaci gabada cewa lallai inamai baku shawara daku hakura dawannan burinaku dominbaxaicikaba Zainur yamike yace karyane indai akwai wannan guri aduniya indai akwaiwannan fure aduniya tosai kanwata tamallakeshi Boka Yamike yadubi Zainur yace asanina kaiba jarumibane bakada dawata jarumta face suka yayan itatuwa dabasu ruwa tayaya zaka iya tunkaran Lambun LAJHUR gurine dake tsakiyar bakaken aljannu dakwankwamai yadaga murya yacekaikasani kafin kaje Lambun Lajhur wuyama takasheka,Zainur yace tabbas niba jarumibane amma nataradukiya maiyawadomin irin wannan rana saboda haka xannemi wani Jarumin daxaimana rakiya Boka yatuntsireda dariya akarke yace kaiyaro kajekaxaga nahiyannan kaf inkasami Jaruminda zaimaka rakiya xuwa Lajhur tonima Xanrakaku NIKUMA RUMFAFAR SHAY SARAUNIYA JUHA Littafi na Hudu 4 Na Ibn Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com #SARAUNIYA;;;;#JUHA PART 4;;;;;A Tundaga wannanrana Zainur yashiga bin Sadaukai da jarumai kasa kasa Gari gari yana neman Jarumi ko Sadauki da zai Rakasu Lambun Lajhur amma duk wani goga da ytunkara sai yace baxai Salwantarda rayuwansaba akan bukatar waniba al,amarinfa yagagara yakoma bin bokaye amma duk bokan da yatunkara da batun Lajhur sai Boka yarafka ihu yace shaidanu da hatsabibai dasuke rayuwa awannan yanki sunfi karfin saninsa hankalin Zainur yatashi yashiga damuwa mutuka gashi akullum kanwansa Zairura sai ramewa takiyi bata dawani aiki sai kuka gamida rera wakoki ga Lambun Lajhur watarana Zainur yaji labarin wani hatsabibin Jarumi kuma sadauki sannan shahararran matsafi gagara badau Sai yaje gurinsa yagayamai bukatansa Jarumi yakwarara ihu sannan yaxubama Zainur idanu akarshe yabusheda dariya yadafa kafadan Zainur yace kai wawa shin kai bana mijibane shinkai bakada kashine koko baka da xuciyane tokasani lallai idahar kana tunanin akwai wani mutum daya da xai saida rayuwansa yaje Lajhur domin kanwanka tokayi kuskure lallai kasani mafi yawancin masu kasadaukar darayuwansu masuyane lallai jarumai Maxaje Fama dayawa sunyi kasada aduniya suntunkari Mutuwa sunsaida Rayuwansu saboda Soyayya Budurwa kanni da kuma iyaye kokuma kasarsu Jarumi yadubi Zainur yace idan har akwai wanda zai saida Rayuwansa yatunkari Lajhur domin Farin cikin Kanwarka to kaine domin kaine masoyinta shakikinta na gaskiya maitsaya mata akan komai Jarumi yadakama Zuinurr tsawa yace kaje kashirya kadauki kanwanka katunkari Lajhur mutukar soyayyar gaskiya kakema yar uwanka to tsau tsayi bala,i ko masifa da mutuwa, basu isa suhanaka xuwa Lajhurba domin cikama yar uwanka burinta kalaman Jaruminnan sunyi tasiri axuciyar Zainuir yaji ajikinsa cewa lallai xai,iya duk wata jarumta da namiji zzaiyi domin Farin cikin Kanwarsa kawai sai yamike yadubi Jarmin yace lallai naji hudubanka kuma kalamanka sun farkaddani daga barci tabbas mutukar inason farin cikin Kanwata todolene nadauki Damarar yaki natunkari Lajhur koda kuwa xan hallaka Zainur yadaga murya yace yaka namijin maxa lallaine niban iya rike takobi ko mashiba hannayena sun shaharane awanje shuka kayan marmari gamida basu Ruwa to amma komai na,iyacanxawa lallai ina rantsuwa da soyayyar kanwata xanrike Takobi amadadin yayan itatuwa xan girbe kawunan maxaje amadadadin amfanin gona tabbas Saina cikama yar uwata burinta kuma Ruwa da iska mutun da aljan Basu isa sudakatardaniba lallai Burina shine rayuwata yadaga murya yace saboda haka duk wanda yace xaishiga tsakanina da burina Mutun ko,aljan dabba ko dodo to Saina kasheshi ABOKAI AYI HAKURI XAMU HADU ANJIMA UXURI UXURI ,,,#SARAUNIYA #JUHA PART 4B,,,,, Lokacinda Zuhair yadawo gida sai yatadda kanwarsa xairura tahada kaida guiwa tanata kuka tanajin motsin shigowansa saita mike tarungumeshi tanacewa ya,dan,uwana andace ansami namijin faman da xaikaini Lambun Lajhur domin insamo kyakkyawan fure abin birgewa idanun Xainur sukai jajur tausayin kanwasa yakamashi sai kawai yaceansamu jarumin daxaikaiki Lambun Lajhur kanwata tasakeshi tace yakai dan,uwana shin wani Gwarxon jaruminne namiji uban maxaje xai saida ransa yakaini Lajhur domin farin cikina Zainur yace Nine kanwata tsoro yakamata tadan jada baya takalleshi atsorace gamida tashin Hankali tace haba dan uwanatayaya xaka iya kaini Lajhur bayankaiba jarumibane hasalima ko takobi baka iya rikewaba lallai indai kaine wannan tafiya baxata yuwuba kuma na hakura har abada Xainur yace akamme xaki janye bukatanki ya yar uwata Lallai kisani Tunkina yarinya baki taba tambayata wani abu nakasa samo miki shiba to wannanma nine xan zan samomiki shi Xairura tafasheda kuka tarungume dan,uwanta tanacewa kayi hakuri dan,uwana indai domin farincikinane kakeso kasa kanka amasifa to ni nahakura Zainur yaxame jikinsa ajikin yar uwansa sannan yadaka mata tsawa yace kisani, kinrayune da jinin jikina domin tunkinayar,jaririya iyayammu sumutu ninenaraineki harkikawo haka bantabagaxawaba agurin yimiki hidimaba domin cika alkawarin da nadaukama Mahaifiyammu yai Shiru can sai yadafa Zairura yace kanwata kisani inayawan tuna kalaman mahaifiyarmu alokacin tanacikin gargaran mutuwa tana rungumedake akirjinta kina jaririya takama hannuna takankame tacemin Yakaidana Zainur mahaifinku yamutu yabanni daku gashinima xammutu inbarka da kanwarka Zairura Inaso kadaukamin alkawari baxakabar kanwarka tai maraiciba kodanaji kalaman mahaifiyata saina Fasheda kuka nakankame hannayenta inacewa Ummata baxaki mutuba kayya aisainaji jikinta yasaki idanunta sunkafe bakinta abude nagirgixata natabbatar ta mutu saina fasheda kuka nadaukeki tundaga wannan rana nairantsuwa agaban abin bauta cewa baxanci abinciba saikinci ba xansha ruwaba saikinsha baxanyi barciba saikinyi sannan nairantsuwa duk abinda kikeso saina samomiki Shi komai rintsi komai wuya yadaga murya yace kuma tundaga wannan ranan har yanxu bangaxaba kuma bankasaba kuma har,abada baxankasa Xairura tafasheda kuka tadurkushe agaban Zainur tanacewa nasani dan,uwana kadade kanamin hidama inarokonka daka hakura yayana mufasa wannan tafiya domin tafiyace maitaken tafiyar ajali lallai idan mukai kuskuren yin wannan tafiya to masifu da bala,i inda suke hanyama kawai xasu kashemu Zainur yakama kafadar Xairura yace ina kanwata indai jinimmu dayane inda kece yar uwata daya jal aduniya toruwa da iska Mutum da alja basu isasu hanani cika miki burinkiba yadaga murya yace inarantsuwa dake dakuma soyayyarda nake miki duk wanda yaikokarin shiga tsakanina da burinki to nine xan kasheki Zairura tabude baki xatai magana Sai yadakatarda ita y Indai kinyarda nine dan uwanki gatanki abin dogaranki tokije kikwanta gobe kuma xamu tsunduma cikin duniya baxamu sauraraba har sai mun isa Lajhur Zainur da Xairura sunyi shiri kuma sundauki hanya tafiya suke bisa kosassun dawakai badare barana har saida sukai kwanaki goma shadaya aranta goma shabiyune suka suka isa wani babban birni mai suna Kwandira shidai wannan birni yana karkashin wani axxalumin Sarkine maisuna Kulxum shi yakasance ma,abocin lalatane da mata domin duk inda yaga kyakkyawan mace tofa bamakawa taxama mallakisa tanada mji kobata dashi badamuwarsabane wayyo arashin sani Sai Zainur dakanwarsa suka ratsota birnin kawai sai suga dakaru sunkewayesu akai gabadasu sai gidan Sarki Sarki yakalli Zairura yaganta takai mace Sai yakalle Zainur yace kai yaro meke tsakaninka da wannan yarinyar ZAINUR yace kanwatace Sarki yabushedadariya akarshe yace lallai katsira dakace matarkace dana sa andatse kanka amma tunda kanwarkace tashi kaitafiyarka Zainur yakama hannun yar,uwansa waisu tafi ai Sai Sarki Kulxum yadakamai tsawa yace kai wawa kaida ita kunrabu har abadamaxaka ficemin akasata Zainur yafasheda kuka yaxube agaban Sarki yana badahakuri abashi kanwarsa Sarki yafusata yasa kafa yabankeshi yai umurnida ai wajedashi Sai Xainur yakwarara ihu yaxaretakobi yanawani muxurai yanacewa kai tsinannu lallai mutukar ina raye babu wanda ya,isa yatamamin yar uwata kawai sai gabadaya Jama,ardake Fadan suka bushedadariya kamar mahaukata bakomai yasa sudariyaba face ganin Xainur kotakobinma bai iyarikewaba amma yakewani kurari dacin alwashi can Sarki Kulxum yaimadakaru tsawa yace kuima sakarancan duka kujefardashi abola tuni dakaru sukadakamai wawa sukama dif saida yadaina motsi sukai wajedashi suka jefardashi abola suna tafiya Sai akwarama Xainur ruwa yafarfado sai yai idobiyu dawani mutun maikamada mahaukaci kayan jiknsa sunyi bakinkirin gatarin gashi akansa Mutumin yaceda Zainur kai wawa Kanada jiki irin namazaje ammaka kiran manyan sadaukai amma xuciyarka ta yandaudune Zainur yakalli mutumin yace wayekai Mutumin yace sanin koni waye bashine abu maima himmaciba kaje kaceto rayuwar yar uwanka shime daidai domin kasani mutukar Sarki Kulxum yaimu,amula da yar uwanka tokuwa sai yakasheta domin hakane dabi,arsa Zainur yakwarma ihu mutumin yace gashi kayi kurari irinna xaki tokaje kafarauci rayukan makiyanka kamar Xaki yayinda yafuta farauta Katunkari makiyanka kamar Damisan da akwashema yaya mutumin yadaga Murya yace katafi da xuciyar kajene domin kakashe bawai akashekaba lallai xakai nasara Kokallon Mutumin Xainur baiyiba Kawai sai yatunkari Fadar Sarki,Kulxum SHAYI YA, ;;SARAUNIYA JUHA PART 4C;;; Lokacinda Zainur yatunkari gidan Sarautan Dumar domin yakwaci kanwansa Zairura afusace yanajin kamar xai iya yakar Duniya har ya,i Fadar wasu dakaru biyu suka tunkaroshi suna ruri takubbansu axare nanfa Zainur yatsorata yaJi kamar yajuya da gudu ahaka hardakarunnan suka iso gunsa sukasa kafa subankeshi saida yai sama yafado kasa yabugu da wani katon Dutse kansa yafashe jini yawankemar fuskaDakarunnan sutunkaroshi afusace Kawai Sai maganganun Mutuminnan sukarika dawowa kunnin Zainur gaKa dasuffan jarumai ammaka kira irin tamaxaje amma xuciyarka ta yandaudune Kuma kasani daxaran Sarki Yabiya bukatansa da Yar uwanka to kasheta xaiyi adaidai lokacinne dakarun sukawomai Sara yaita maxa yagungure gefe guda yakwarma ihu yararumi wani katon dutse yagabxama daya aka tuni yadargaxamar kai dakaren yafadi Sumamme damatsanincin sauri yasuri Takobin dakaren yasokama dayan aciki Dankari ai sai dakaru sukwarara ihu sukayo kan Xainur shima yaikansu yana tuna maganganun mutuminnan lokacin da yakecemasa kaje kafarauce rayukan makiyanka Kamar,Damusan da akwashemata yaya tabdi ai sai yafuta aguje yaruftama makiyansa kamar mahaukacin xaki haka yake kashe dakarunnan maxaje suka tsorata sukulle kofar Fada Zainur yakwarma ihu yasa kafa yabanke kofar kofan taisama tadanne jama,a masu yawa nanfa masifa takaure acikin fadan inda Xainur yarika kashe maxaje bashara,a har yakai inda Sarki ketsaye kamar walkiya Zainur yadaga takobi yayanke kan Sarkinnan take kan yai Sama jine yai feshi yabata kowa acikin Fadan dankari ai hakan na faruwa Sai bakidaya jama,ar Fadan suka durkushe bisa guiwowinsu suna masu mika wuya, Zairura tarugoda gudu tarungume dan uwata saida suka jima ahaka sannan surabuda juna yakama hannunta sukai waje babu wanda yatanka masa Lokacinda suka bar wannan kasa Sai Zairura takalli dan uwanta taga yaxama kamar mahaukaci ga yanka ajikinsa masu tarin yawa Kawai saita fasheda kuka tadurkusa agaban Zainur tace kayafeni yakai dan uwana najefaka acikin masifa ZAINU yakama kafadan yar uwansa yace kisani yake yar uwata Inrasaki shine babban masifa lallai akan inga mutuwarki gwara mutanen Duniya sumace bakidaya yagirgixa Zairura yace kisani yake kanwata nayi rantsuwa da iyayammu cewa komai masifa da bala,i saina kaiki Lambum Lajhur domin ki tsinko Furen So Kuma kisani domin cikar burinki sai nadauki Rayukan mutun da aljan masu yawa yadaga murya yace bamutunba ba,aljanba koma menene Inyace zaidakatardani to Saina turashi Kiyama Xairura tarungume Zainur tafasheda Kuka tanacewa Inasoka yayana Sukaci gabada tafiya badare barana bakidaya Tsoro yafuta acikin xuciyar Zainur daji yake ketawa tamkar wani shahararren mafarauci saida sukai doguwar tafiya natsawon kwanaki Goma aranan ta shadayaene Zairura taceda Zainur tanajin yunwa take suka sauka atushen wata Katuwar bishiya Zainur yaceda Zairura kixauna anan xanshiga daji infarauto mana abinda xamuci yashiga daji itakuwa sai takishin gida abinkada Gajiyayya ai sai barci yakwasheta takama barci harda munshari can Zainur yadawo sabeda wata katuwar Barewa sabe abayansa kawai Sai yahango wata katuwar damusa tatunkaro inda Zairura ke kwance tana barci dankari Sai yajefarda Barewar dake wuyansa shima yatunkari Zairura kaiyya aikoda damusannan na hango Xainur sai ta yake baki tai gurnani sannan tasheko aguje tanufi Zairura yayin da itakuma Zairura keta sheka barci wohoho aisai Zainur yakwarara ihu ihun yakarade dajin bakidaya Zairura tafarka abarci saitai toxali da Damusa natunkarota da masifar gudu takwarara ihu tarude tarasa abinyi takasa koda motsawa kawai sai taji muryan dan,uwanta nakwala mata kira tuni tajuya tanufeshi aguje tana ihu Inda damusanan tabiyo bayanta tana Ruri Shima Zainuryakwarma ihu yanufota Saura kiris Zairura takarisa gurin dan,uwanta saida musarnan tadaka tsalle daniyyar tadanneTa Ai sai shima Zainur yakwarma Ihu gamida daka wani uban tsalle yarungumi Damisarnan tun,asama sufara goga fada sudiro kasa sukai gungure damusar takartamar yagaa akirji tayagemar Fata tsanani Xafi yakwarara ihu ahaukace yagabxama damisa Duka abaki saida hakoranta biyu suka futa,tabaje akasa amma sai tamike tafara Xagaya Zainur shima yakama xagayata can takaradaka tsalle shima yadaka tsalle suka dunkulewa atsakiya sukadiro kasa Zainur yadamki wuyar Damisar dakarfi yagirgixata yamakureta taji wuya tairurin wuya yaijifa da,ita tabbas damisan taji wuya kawai Saita canxa Tunani amaimakon sake tunkar Zainur kawai sai ta yage baki tai ruri sannan tanufi Zairura damasifan gudu tana ruri Wohoho aiSai Zainur yakwarara ihu gamida Ruri yabi bayan damisannan da axababban gudu yana kwarara ihu Idan ita kuma Zairura tatakure agure daya tsananin tsoro takasa kuka takasa ihu sai kyarma kawai takeyi tana jiran MUTUWA KO RAYUWA Tabbdii Jamm saifanasha SHAYI Yauwa naji Dadi DAMUSAR tadaka tsalle xata bangaje Zairura Sai Zainur yai wani Sufa kamar Zaki yadamki kafafun baya na Damusa bakidaya suka zube akasa Shida Damusar yaki Sakin Kafafun yayunkura da ita yai wuri wuri da Damusan yamakata ajikin wani katon Dutse kan Damusar yadagar gaje tamutu koshurawa batayiba Aguje Xai rura tarungume Dan uwanta tana kuka Kaiya asheduwannan gumurxuda akeyi tsakanin Damusan nan da Zainur wasu bakaken arnan daji nanan sun xagaye ko ina Kwatsam sai Zainur yaji ansokamar wata karamar Wuka agadan bayansa saida talume yagantsare gamida kwarara ihu jini yakama kwarara yadur kushe akasa kawai sai arnan dajinnan suka furfuto sukama Xairura sukai Samada ita suka nutsa cikin Daji Zainur yakwarma Ihu Akawo min,SHAYI DOM,ALLAHH {#SARAUNIYA JUHA #PART 4D} *#Cigaban Kicibis *Mugun *#GamoLokacinda bakaken arnan dajinnan suka sokama Zainur Wuka agadan baya wukar talume tsananin xafiyakwarara ihu gamida durkushewakasa tsanani dafifin wukarnan yakama ganin jiri duniyar tarika juya masa yanaji yana gani arnan dajinsuka dauke Xairura suka shige cikin daji da ita babu abinda ya,iya yana kwance jini nakwarara ajikinsa sai xubar hawaye yakeyi na bakin ciki da takaicin yanaji yanagani antafi da yar uwansa yarika dukan kasa da hannayansa yana Fatan mutuwa taxo tadaukeshi can sai yarika tuna kalaman Jarumta dake ciki littafin yakin Duniya Jaruma,Axira tana cema Samarin askandariya yaku yayana lallai kusani Sallamawa Mutuwa tabewane lallai komaitsanani karkai fatan kamutuwa kaifatan samun mufuta kodan yaya sannan kai alwashin daukan Fansa mutukar karayu Lallai kusani Tabukawar,Mutun daya atsakanin makiya shima kokarine aiSai Zainur yai wani yunkuri yamike yasa hannu yakama Wukar dake kafe abayansa yarufe idanunsa yaxareta wani masifaffen xafi Yakwarma ihu yakife akasa shiru kamar yamutu Can yakara yunkurawa adudduke yashiga daji jini naxuba ajikinsa yafadanan yafadanan har ya isa tushenwani Jan ganye kawai sai yakama yagar ganyen yanaci yana xuvar hawaye take jinin dakexuba ajikinsa yadaina xuba yajingina acikin wata itaciya yanadan hutawa can barci yafara daukansa kawai Saiyai mafarkin arnan dajinnan summa Yar uwansa Zairura Tsira Wani kato yadaga takobi xaidatse matakai Dankari aitake Zainur yafarka gamida kwarara ihu yamike yafada daji aguje yana kwalama yar,uwansa kira saida yakwana yanagarari adokar daji yana neman arnan dajinnan amma ko alamansu baiganiba yai yawohar yunwa ta makeshi yakife akasa tsananin yunwa kamar ransa Xaifuta dakyar yake nunfashi ahaka barci yakwasheshi har gari yawaye Zafin rana tadikeshi yafarka yajajiki yanemi yayan itaciya yaci yaji karfa ajikinsa yagangara wata korama yasharuwa agurin yaxauna yakama tunanin yar iwansa yanacikin wannan haline Sai yarika jin wani Sautin kida naratsa kunnuwansa cak yatsaya yasaurara dakyau tabbas kidane xunbur yamike gamida kwarma Ihu tafiya yake kamar Mahaukaci tamkar xautacce yana tunkaran inda kidannan ke futowa kidan nakara Karfi akunnuwansa yafara hango taron arnan dajinnan maxada mata sunyi cincirundo sunyi Kuri yakara Sauri kawai Sai yahango Kanwansa Xairura ammata tsirara wasu katti sun dauketa xasu sata awata Katuwar Tukunya wanda akadorata akan wata gagarumar Wuta mai ruruwa Dankari Zainur yakwarara ihu mairaxanarwa wanda tasa Arnan dajin sukasa sa Xairura acikin tukunyarnan bakidaya sunsha mamaki lokacinda suwaigo sukai toxalida Zairur atsaye yana kyarmakamar maxari Shugabansu maisuna Takur yakwarara ihu yai nuni da akamomai Zainur Take wasu kattinSugoma suka tunkaroshi suna Ihugamida ruri Sai Zairur yaxaro karamar Wukannan da arnan dajinnan sukasokeshi da,ita afarko shima yaikansu afusace tabbas Jarumta Baiwace kumakomai Saida Kundumbala domin Suna haduwa suka sarke da fada tamkar wani Jarumin maxa haka Xainur yafarmaki katti gomannan yakashe biyar yasumarda uku yatsinkema biyu kawuna kaiya ai sai bakidaya arnan sukayo kansa atsiyace suka hadu akai kwaram kwatsam wutar yaki yatashi kamar barnar Iska haka Zainur ke kashe Arnan dajinnan yana Fatali da gawawwakinsu sarki takur yafusata yadakama Mutanensa tsawa suka kara kaimi gamida axama sukewaye Zainur sukarika kaimar Sara da suka marasa adadi sukaimai munanan raunuka,yanka da Suka tun yanakai sara yakoma karewa yasareyadurkushe akasa jini nakwarara ajikinsa Arnan dajin suka kwarara ihu suhadu xasui masa Rufdugu saiSarki Takur yadaka musu tsawa take suka tsayacak suna huci Sarki Takur yace Kai maxaje kukyaleshi na lura cewa shi jarumine kuma sadaukine amma kuma bai iya yakibakawai yana wannan yakine domin kwatar yar uwansa adalilin hakaneYakashe mana jama,a masu yawa Sarki Takur yadaga murya yace abisa Wannan xunubi nasa xamu Sare kan yar uwansa agaban idanunsadomin yadandana xafin rabuwa daMasoyi take aka tsaida Zairura agaban wani katon gunki Sannan Sarki Takur ya umurci wani katon mutum da yasanya takobi yasare kan Xairura Katonnan yakwarma ihu gamida daga katuwar takobinsa maitaken gayama jini na wuce daniyar tsinke kan ZAIRURA kayya lallai jini jinine kamar walkiya Zainur yamike gamida Kwarma ihu yasungumi wani mashi ya auna katonnan akirji yacillamar Mashin yatafi aaune mashin yaje yacaki kirjin Katonyafasa kirjin katon yakwarma ihu yafadi matacce Sarki Takur yakwarma Ihu gamida umurnin cewa atsinkema Zainur kai ainan gayyar arna sukayo kansa inda shikuma ya aukamusu da balbalin bala i inda yarikama arnannan kisan kiyashi kamar wutardaji haka yake kashesu duka daya yakema arnannan su wuce lahira Ran Sarki Takur ransa yabaci ganin irin kisan da Zainur kema jama,arsaai sai yaxare takobi ya yaruga aguje yanufi inda Xairuara ke tsaye daniyar yasare mata kaikaiya Zainur nacikin karo da maxasai yahango Sarki Takur yakife Zairura damari takwalla kara yasa kafayabanketa tabaje akasa Sarki Takur yadaga takobi daniyyar rabata gida biyu Kamar guguwa tamkar aljani Zainur yakwarara ihu yai wani futan burgu gamida banke duk wani jarumida yasha gabansa ciki kankanin lokaci kamar kiftawar ido ya,isa gurin Sarki takur lokacinda yake kokarin datsa Zairura aiwani Dibar karan mahaukaciya Zainur yaima Sarki Takur yatsandara dakasa yabishi yadamkoshi yakama wuyarSarki takur yamurde dakarfin tsiyayatsige kansa Jini yaifeshe yawatsuako ina aisai arnan daji sutsorata suka zuvarda maka mansu su fantsama cikin daji agujee NAJINJINAMA ZAINUR SAINAAA,,,, {#SARAUNIYA #JUHA PART 4 E} CIGABAN KICIBIS MUGUN GAMOLokacinda arnan daji sutsorata sukazubarda makamansu suka fada daji,aguje Inda ita kuma Zairura takwarma ihu tanufo dan,uwanta aguje amma kafin takawo kansa tuni Zainur yasulale kasa sumamme xairura tarun gumeshi tana Rafka kuka tanajijjigashi tana kiran sunansa amma ko motsi bayayi Zairura tarude tarasa abinyi gabadaya tatsanikanta domin adalilintane dan,uwanta yashiga wannan masifa kawai sai tamike tararumi wuka tasanya amako gwaronta taima dan,uwanta kallon karke Saitaga hanna yansa na motsi sai tajefar da wukar tadauki tulun ruwa takwararamaI take yafarfado tarungumeshi tana kuka tadaukeshi tasashi acikin bukan arnannan takama mai magani tadinkemar duk inda aka yankeshi tashafe ilahirin jikinsa da magani tadan bashi abinci kawai Sai yakama barci komotsawa Xairura batayiba akansa har gari yawaye rana tatake sannan Zainur yafarka yatashi yaxauna koda sukai,ido biyu da dan,uwanta sai tafasheda kuka tarungumeshi tanacewa kayi hakuri dan,uwa nasaka acikin Bala,i Ina mairokonka daka hakura mukoma gida dan,uwana nidai na hakurada batun Furen so Koda Zuhairu yaji kalaman kanwansa sai yamike yace kisani yake yar uwata lallai saidai in mutu amma baxamu koma bayaba lallai komai wuya Mutuwa da rayuwa Ruwada Iska Mutun da aljan baxasu namu xuwa Lambun Lajhurba domin kisamu Furenso kwanaki bakwai sukayi awannan guri sannan sukara gaba saida sukai tafiyar kwanaki tara sai suka riski wani karamin gari mai suna Sundar Garine maitarin Jama,a gasuda son xama lafiya kuma basa kyamar baki kowasu irine mutukar baxasu cutardasuba lokacinda Zainur da yar uwansa Zairura su shiga wannanan gari sai suka nemi gurin kwana inda suka sauka agidan wani mutum maisuna Mouxur yaimusu kyakkyawan masauki yakarramasu da abubuwanci danasha Mouxar yanada wata karamar yarinya bata wuce Shekaru gomaba yarinya kykkyawa gatada kokari dason jama,a bakidaya ilahirin kauyan asan yarinya Lajmira duk inda tashiga akauyan sai ammata kyauta domin yarinyace mai baiwar Iya sarrafa harshe ta,iya magana cikin Fasaha Wata rana Zainur da yar uwansa Zairura da mai masaukinsa Mouxur da yarsa Lajmira sunje bakin wani kogi domin susiyo danyan Kifi kuma sudan sha iska subude idanunsu suna cikin yawatawa suna hira Kwatsam sai sukaga Jama,ardake kaikawo abakin Goginnan sunkama gujeguje suna iface iface Mouxar yakama hannu yansa yaceda Zairnur yakamata mubar wanna guri domin wasu dodannin ruwane ke shammatan mutane sufuto surika kama mutane suna cinyewa kaiya aikafin suiwani abu kawai Sai wani dodon ruwa yawafce Yarinya Lajmira takwarma ihu Mahaifintama yakwala ihu Aikoda Zainur yaga Dodon ruwannan yaigaba da Lajmira sai yakwarara ihu yayunkura xaibi Dodannan Sai Mouzor yarikeshi yace yakai Zainur lallai kasani wannan kaddaran yatace rayuwanta taxo karke domin wadannan dodanni su bakwaine bakuma sa tabuwa domin kaifi da tsini baya tasiri ajikinsu su sunkasancene rijiya gaba dubu komai yafada saidai tarihi Kan kace haka bakidaya jama,a suwatse Bakowa sai Zainur da Xairura da Mouxar Saikuma dodannin ruwa bakwai sabeda yara bakwai sunnufi Ruwa Zainur yafuxge hannunsa ahannun Mouxor yace lallai koda xan hallaka baxan bari tsinannun dodannin nan sutafi da Lajmiraba domin ina ganintane tamkar Kanwatace Zairura Sai Yakwarara ihu yadakama Dodannin tsawa yace kai tsinannu lallai kutsaya anan cik sukatsaya tareda juyowa domin suga Shafaffe daman dake tanka musu Sai sukai arbada Zainur agabansu Suka xubamai idanu cikin tsananin mamaki Sai suka kwarma ihu suka tunkaro Zainur shima yaikansu shima yaxare takobi yafada musu sukacameda yaki maitada hankali Nanfa xairmur yaxamema Dodanninnan alakakai yafutunes yatakurasu dukda kaifi da tsini basa tasiri ajikinsu toshima sunkasa mai koda kwarxane ajikinsa saida akadauki tsawan Sa,anni uku ana goga wannan

Chapter 5 of 15