Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tsalle yabi sarki Kuddaru,samayarika lodamai naushi marasa,adadadi atare sudiro kasa sarkiKudaru yabaje akasa yaiyunkurinmikewa amma yamakara tuni sadauki Ashraf yasunkuceshi yai wani jiyin waina dashi asama yasaukoshi kasa xaikarya markashin baya aikoda Sarki Kuddaru yaga mutuwa saiyafasa ihu yanacewa yakai Sadauki AShiraf ina rokonka kada kakasheni domin xanmuku amfani atafiyarku sai yasaukeshi yarima Baulakiyace dama muna neman jarumaine har mutum bakwai lallai xamutafi tare kotsawayawa basuyi ba kawai sai suka hau dawakai sukai gabaalokacin tafiyarsune Yarima Baulaki yadubi Sadauki Ashiraf yace yakai Namijin maxaje shin baka bamulabarin Jaruma Shasiraba Sadauki Ashiraf yace aibabban labarine mai,cikeda al,ajabi tausayi gamida tsantsan jarunta dakuma xunxurutuncin,amana KAI ABOKAI KAFIM SADAUKI ASHRAF YABADA LBR NAN SAINA DIBI DAFADIKA MAIMAIXAXXAFA RANGYAL KENAN hhzanshSARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng #CIGABAN;;;'- KICIBIS MUGUN GAMO PART 1;;I Lokacinda Sarkin yaki Safranu yadurkushe bisa guiwowinsa yafasheda kuka sai matarsa da yarsa Shamsira suka shugo dakin Haulata tadubeshi tace yakai mijina yau wani bala inne yafado birnin Durbaj keke kuka sarki yaki yamike yakalli matarsa da 'yarsa Shamsira yace yake matata lallai kisani Kukan maxabala iine tabbas makiya sunshiryamin makirci sunyi kullekulle suntunxura xuciyata harna dauki alkawari agaban Sarki Yamranu cewa xantafi Yankin Kuryan domin samo ruwan waraka dake Rijiyar suruf yanki mai mutukar hadari domin wajekarakainan bakaken aljannune,damiyagun halittu tabbas ratsa wannan yanki sai jangwarxo sannan futa yankin araye sai mai tsananin Sa,a, amma saboda ina takama da takobin nasara sainai kasadan cewa xanje to ashe Makiya sunshirmin mutuwatace domin sun dauke dogarona takamata karfina wato TakobinNasara koda matansa taji wannan,al,amari sai tafasheda kuka taceyakai mijina kaje kafadama Sarki Yamranu abinda yafaru natabbatabaxaib arka katafiba domin shi,adaline Sarkin yaki yace mutukar nanua gaxawata Duniya xataimin dariya makiya zasuimin ihu mawaka zasu xageni gamida yimun xambo tabbas kimata da darajata xata xubesannan jarumai xasu daina tsoronazan xamo kamar akuya agarke Shanu babu wanda xan,iyaba tsoro lallai saina gwammace inmutu akan Inrayu Haulata tace yanxu menene mafita awannan lamari yakai mijina kawai sai 'Yarsu Shamsira tace mufuta guda dayane sarkin yaki da matarsa suka xuba mata idanu SHAMSIRA tacigaba dacewa yakai babana lallai nasan kasani damutuwar tsaye to gwara anemeka arasaKashirya kadauki hanya katunkari Yakin kuryan nayi imanin cewa xaka,iya gwabxawa da gogawa da,miyagun yamfashi da mugan sarakuna da dabbobi masu hadari dake wannan hanya kafin ka,isa Bakin daji Nikuma nama alkawari babana zankawoma Takobinka mahaifiyarta tadaka mata tsawa tace ke mahaukaciya shinkinsan masifa da bala,indake wannan tafiya kuwa koko kinsa bala in da xaki tara idan kisakanki aneman takobin Nasara Sarkin yaki Safranu yadafa kafadar matarsa yace aa matata lallai yarinya tayi tunani maikyau lallai yin hakan shine tsira da mutuncimmu dakuma kimarmu yadaga murya yace tabbas karo da maxa badadi ammanida 'yata xamu kara Tuni sarkin yaki Safranu yashirya yaishigan kayanyaki yadare ingarman bakin dokinsa yakalli yarsa yace yarinyata ninaigaba kece nake jira muhadu abakin daji kawai sai yasaki linxamindokinsa dokin yaiwani futan burguaguje kamar walkiya yabace Shamsira tai murmushi tace Sainaxo babana tunda Sarki yaki yadauki hanya baitsayaba saida yai kwanaki bakwai yana karta gudu adokar daji yana keta koramu da duwatsu yana wuce sahara da sarkakiya tamkarmai niyar kure duniya arana na takwasne yanacikin tsula gudu adokar daji sai yaga ayarin mutane sunyi layi maitsawo bakidaya sundaura hannayansu akawunansu gawasujibga jibgan mutane sai fama tattare dukiya sukeyi suna tarata aguriguda kai inkaga tarin xinareda axurfa saikarantse arxikin duniyace atareta awajen agefe kuma ga wata katuwar rummfa maxaje sunkewayeta domin bada tsaro tunkafin Sarkin yaki Safranu yakariso yafahimci cewa yamfashine suka tare ayarin wasu fatake suke musu fashi yarike linxamin dokinsa yakarisa gurin ahankali yana isa sai wani danfashi daga cikin masu taredukiyannan yaceda Sarkin yaki kai wawa maxa sauko kabada dokinka da damararka da takobinka domin idan Sarkin Barayi GAXABU yafuto fashi,toshifa bayakyale komai sai yakwace Sarki yaki yacehaba dansamari,inna bada Dokina todame xantafi sannan damarata nagadone tayayaxambada ita gawanda bashine magajintaba ran danfashinnan yabaci,yadakama Sarkin yaki tsawa yace kaiwawa shin rayuwarka kakeso ko Dokinka da damararka lallai kada kabari megida yaji labarinka tabbassai yasarema kai Sarkin yaki Safranu yai murmushi yace toje kafadama megidannaka ni Safranu Uban maxa nace idan har abunawane tobabuwanda ya isa yarabanidashi ran danfashinnan yabaci yakwarma ihu yaxaro takobi yakaima Sarkin yaki Sara caraf sarakin yaki yadamkoshi yashake wuyarsa har saida yamutu yaijifa da Gawwarsa dankar ai sai Gayyar Yamfashinnan kimanin maxaje dubu goma sukaxare takubba gamida kwarara ihu sukayo kan Sarkin yaki afusace Sarkin yaki yakwarara ihu maitsoratarwa domin saida sama tai rugugi akasaki wani walkiya cak gayyar yamfashinnan sukatsaya suka xubamasarkinyaki ido nanfa akama kallonkallo tsakanin dakarun yamfashi daSarkin yaki can sarkin yaki yace kai tsinannu la,anannu lallai kusani nakashe dan,uwankune abisa taurinkansa lallai nibana bukatarku Ubangidangu nakeson gani domin inkoyamar darasi afannin jarummta sarkin yaki yadaga murya yace kaimazaje shin xakukiramin Sarkinkune,koko kunfison yaxo yakalli gawawwakinku awalakance kamar matattun karnuka dankari wadannan kalamai nasarki yaki Safran sun matukar konama yamfashinnan rai sukaji kamar ya antaya musu ruwan xafi atare sukwarara ihu gamida xaretakubba sukanufeshi da mugun nufi shima yaima dokinsa kaimi ya,afka musu da axabebben yaki Kayya fitana akwwance take maitasota kuwa tsinannene domin tuni afara barin jini mutuwa tafara kaikawo tana daukan masu kararrun kwana Sarkin yaki Safran yarika xarya acikin maxaje yana turasu kiyama duk inda yasa gaba saidaika fili cikinkankani Lokaci yaima yamfashinnan kisa karedangi shiko shugabansu duk tsiyar da,akediba yana cikin tantinsa yana hutawa yanadaijin hayaniya awwaje amma dayaji Shiru sai yaleko kayya wani narkeke katone maikiran samudawa muni tamkar dodo koda yaleko yaga jama,arsa bakiya kwace akasa babu daya mairai ga Sarkin yaki tsaye acikinsu yana huci SARAUNIYA JUHA Littafi na Daya 1 Na Ibni Abdullahi Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com SARAUNIYA JUHA Littafi na biyu Na Ibni Abdullahi Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng CIGABAN KICI;;;;;;;BIS MUGUN GAMO PART 2A;;;;;Lokacinda shamsira da dakaurunnan suka hadu sukacame da yaki sai,al,amarin yai tsamari lamari yata,axxara domin Shamsira taxamemusu ciwon ido saihakuri domin waniirin masifar yaki take saukemusu domin gunji take tanasare kawunansu kamar maisaran dawa tana bisadokinta saitai tsalle gamida alkafiritana feke kawunan makiya inko taware tasari hulan karfen dakekan dakarunnan tosai tafasa hularsannan takobin yawuce taraba kan gida biyu wohoho filin yaki yahadu yarude gamida cakudewa sai ihun mazaje da karajimma maza ketashi jini yarika malala jikkuna surika xuba kamar ruwa Shamsira taxamema dakarunnan annoba duk inda taratsa saidai kaga gawawaki birjik masifa tai masifa bala,i yai bala,i aikoda akadau lokaci maitsawo ana gogawa tsakanin dakarunnan da Shamsira sai labari yasha bambam domin kaf dakarunnan Shamsira taturasu kiyama saita kasance atsakiyar gawawwaki tadaga takubbanta sama takwarara ihu sannan tanuna shugaban dagarunnan wanda kesanye jar dahulan karfe tacekai tsinanne la,ananne lallai kasani,nibayarinya bace kuma nafi karfinbaban yaro kawai sai Dakarennan yaxubama Shamsira idanu akarshe yabusheda dariya akarke yadaka matatsawa yace ke yarinya mekisani afannin yaki nawa kikashe sannan nawa akashe agabanki yadaga murya yace to abisa karkashe jama,atalallai saina miki Horo maitsananin kafin inkasheki Shamsira takwarara ihu gamida rugawa aguje tatunkari Dakarennan inda yai murmushi yazare takobi yaikanta kwatsam suka hadu atsakiya sukaima juna sara atare takubbansu sukahadu wani kara maitsiwa yatashi nanfa suka sarke da fada tamkar xasu cinye kansu surika kaima junansu miyagun sara da suka anacikin wanna yakine maitada hankali gamida girgiza tunanin dan,adam sai Dakarennan yakawoma Samsira wani wawan sara takauce tamaida mardamartani cikin hanxari takaftamar Sara akafada gurin yadare jini yai tsartuwa tsananin xafi dakarennan yakwarara ihu yafusata yakaimata Waninagartaccen sara dakyar tagoce amma dukda haka saida takobin yasauka awuyan dokinta tuni yasare kandoki Shamsira tadike gamida kwarara ihu tadubi gawar dokinta ranta yabaci idanunta suka cicciko dakwalla tuni takama xubarda hawaye dokinta wanda suka girma atare yaugashi ankasheshi agabanta takasa kareshi Shamsira takara kwarara ihu takalli dakarannan shikuma yatuntsire dadariya yace ke yarinya lallailai kisani kamar yadda nakashe Dokinki tohaka kema yanxunnan xaki mutu tsananin Fusata Takasa maimagana face tanunashida hannu taimar alama dacewa inyacika yashigota dakaren yakwarara ihu yaima Dokinsa kaimi yatunkari Shamsira Itakuwa komotsi batayiba facema tamaida takubbanta cikin Damaranta tagyara tsayuwanta yanaxuwa yakawomata sara afusace tasunkuya takobin tawuce taiwuf tashiga karkashin dokinsa tasungumi Dokin takwarara ihu taisama dashi cak taiwurgi,da Doki damai dokin take dokin yakarye awuya Dakarannan yatashi kafin yaiwani yunkuri tun Shamsira tafalloda masifan gudu tasanya takobi tashinkekansa jini yaiwatsi kanyaisama tasa kafa tabanke gangar jikin takwarara ihu tanufi wata korama tawanke jikinta bayan takintsa sai tacigaba datafiya akasa harta riski Kofar shiga kauyan Darul Sihir tanashigasaitai arangama da sarauniya Luriyya Shamsira tadurkusa taigaisu sannan tasanya guiwowinta akasa tafasheda kuka tabude baki xatai magana amma saikuka yaci karfita takasa magana Sarauniya Luriyya tashafikan Shamsira tace kiyi hakuri Yake Shamsira lallaikisani mumatsafa haka muke bamuso amutu kuma bamuso arayu,tabbas Waxiri kasarku kanin Sarki Yamranu da Galadimar gari Ikbal sunxo gurina neman taimako akaimahaifinki tabbas nice natura aljani Kilgumu yasace takobin mahaifinki wato takobin nasara Shamsira tamike tadubi Sarauniya, tace yake uwar hatsabiba yake mebakandamiyar axaba kece mekamar xakima yaro riga amma tawuyarsa kike nema kece meshiga ruwada banten yaro dan kada naki yajike Inarokonki daki taimakeni kifadamin inda zanga aljani Kilgoma domin inkarbi takobin nasarainkaima mahaifina da yake tunkara Bakin daji mai tsananin hadari Sarauniya Luriyya tadafa kafadan Shamsira tace dakyau yarinya mai xuciyar manyan jarumai lallai nasaninda Alkani Kilgoma yake ammafaahalin yanxu shima yana tsakanin mutuwane da rayu domin yafada Masifar damai tsamoshi sai gogaggen jarumi mai tsananin Sa,a Shamsira tace meyafaru dashi yake uwar matsafa sarauniya tace kisani yake Shamsira,bayan Aljani Kilgu yainaran sace takobin mahaifinki sai yakaita wani waje yaboyeta wanda koni Bansan,inda ya,ajiyetaba to,ahanyarsa tadawone yai arangama da tawagar Sarauniya Lahamiyya sarauniyar aljannu masu fiffike suka xagayeshi inda sarauniya Lahamiya ta,umurceshida yabata Takobin nasara inda yakece dadariya yacemata ai aikingama yagama nariga naboye takobin,a inda babu wani mahaluki daxaikara ganinta ran sarauniya yabaci takwarara ihu tai umurni dacewa akamashi nanfa jama,arta sukaikansa inda shikumayajadaga namfa yaki yakacame atsakaninsu yamusu mugun barna amma sunyi nasarar kamashi,inda suka daureshi da sarkokin wuta suka sukai duniyar samadashi sunacankullum sai sunganamar axaba kaladubu domin yafada musu,inda yaboye takobin nasara ammatsananintaurinrai inna aljani Kilgoma yaki Fada Koda Shamsira taji inda aljani yake saitace lallai zanyi yattaki zuwa duniyar sama inyaki sarauniyaLahami yya da jama,ata inkubutar da aljani Kilgu Kuma dolene yafadamin inda yaboyemin Takobina Sarauniya Luriyya tarafka Ihu tace ke yarinya baxaki iyaba SHAMSIRAtace xan iya domin bagirma gadamusa sai AXABA KUMANASAN,KARO DAMAXA BADADI AMMA XANKARA,shayi ya,isoSARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 2A CIGABAN KICIBIS MUGUGU ;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;GAMO Lokacinda shugaban yamfasshi Gaxabu yafuto daga cikin bukkansa yaga dakarunsa bakida kwance akasa babu sauran mai amfani sai yatakarkare yakwarara ihu yaxare takobi yafuskanci Sarkin yaki yadakamai tsawa yace kai tsinanne wayekaidaxaka shigo yankina kakarkashemin jama,a sarkin yaki yace Nine Namiji uban maxaje ajalin axxaluma Sarkin yaki Yamranu da Kafranu maikaran kama kura Sarkin Barayi Gaxabu yace tokuwa yau xakamutu mutuwar tawula kanci yadaga murya yace tabbas abisa xunubinda ka,aikata nakashemin yarana sainai gunduwa gunduwa da sassan jikinka akarshe kannukane xasucinye namarka Sarki yaki yabusheda dariya akarshe yamurtuke fuska yace wane yaro wane uban yaro yanuna Sarkin Baryi da tsinin takobi yace lallai banfuto dankaiba amma inkace xaka tsaidani tonikuma xankasheka ran Gaxavu yabaci yakwarara ihu yasheko aguje yaikan Sarkin yaki Safran yanacewa kai tsinanne maxa bisa kanka komotsawa Sarkin yaki baiyiba a,inda yake tsayeba har Gaxabu yakariso yafara kaima Sarkin yaki mahaukatan sara dasuka inda shima sarkin yaki yafara gocewa dakarewa tare damaida martani tuni gurin yahargitseda ihu gamida kururuwansu tabbas Gaxabu bakaramin jarumibane kuma gagarabadau domin saida suka dauki tsawo sa,ahudu suna doka yakitamkar xasucinyekansu amma babu wanda yainasaran yankan dan,uwan fadarsa, saida miyagun kurakurai masutada hankali anacikin wannan arangamane sarkin yaki Yakaima Gaxabu wani wwawan sara damugunnufi atsakiyar kai cikin hanxari danuna kwarewa afagen fama Gaxabu yasa takobi yakare amma saboda karfin saran dakuma karfin dantsen Sarkin yaki Yamranu saida takobin Gaxabu takarye takobin Sark Yaki yamranu taxace take yafaskara kan sarkin Barayi Gaxavu gida biyu yafadi matacce dankari aisai Jama,arda da akema fashi suka,tsorata sukama shirin fadawa Daji amma sai Sarkin yaki yadaka musu tsawa yace kai sakarkaru shin inaxaku kubar dukiyarku take suka tsaya nan Sarkin yaki yabikowadaya bayan daya yabasu dukiyarsu inda yaigaba danufin xuwa Yankin Kuryan domin samo ruwan waraka dake rijiyar Suruf yakawoma yarima Lurwan dan Sarki yamranu maimulkin kasar Durbaj Acan kuma birnin Durbaji, yariya Shamsira kuwa bayan tafiyar mahaifinta da kwanaki biyu saitai damaran yaki tasanya wasu jajayen damara taiban kwanada mahaifiyarta Haulata tahaye Jan dokinta tasurnini hanyar Daulatul Sihir tafiyar kwana daya da uni dayane tafara hangen katangar birnin inda tacika da tsananin murna Kwatsam saitaji wani ihu gamida tashin Kururuwa tako,ina Shamsira taja lunxamin dokinta tatsaya cak tana kalle kalle shiru bataga kowaba Sannan batakara jin motsin komaiba Sai Shamsira tasaki linxamin Dokinta,daniyyar taci gaba datafiya aisaita karaji ankara kwarara ihu gamida hayaniyar dawakai dankari aisai tahangi dandaxon mayaka cikin mummunan shigar yaki dauke damiyagun makamai suntunkarota suna,ihu Shamsira tagyara tsayuwanta,akan dokinta taxaro fararr takobinta tagirgixashi takalleshi tai murmushi saitadubi tarin mayakan dake tunkarota tace kukaraso domin kuriski mutuwarku ahannununa tana rufe baki dakarunnan nakarasowa sukai gaba dagaba bakidaya dakarunnan sun sanya hular karfe akansu tarufe har fuskokinsu saboda haka Shamsira batasamma kosuwayeba Shugaban mayakannan mai sanyeda Jarhula yadakama Shamsira tsawa yace keyarinya lallai kisani kinyi kadan kuma kinyi,kankanta kifutoneman takobin Nasara lallaki koma gida domin da mahaifinki da Takobin nasara duka sun hallaka baxaki sake ganinsuba har,aba saboda haka kikoma gida domin kirayu Shasira tadakamai tsawa tace kaisakarai matsoraci maiboye fuskansa ahular Karfe lallai kasani nice yar gado yaki gadonane gwagwarmaya ajinina yake galaba dabi,atace tun,inacikin mahafiya tadaga murya tace shinxaku Kauce kuban hanyane inwuce koko saina gwada muku aikin gado Ranshugaban mayakannan yabaci zuciyarsa tahassala yatakarkare yakwarara ihu yadama dakarunsa tsawa yace asamu wani acikinku yatsinkomin kan mara Kunyarcan wani jarumi yaikukan kura yatunkari Shamsira itama taikansa suna haduwa yakaimata sara tagoce tasanya takobinta taimasa tsargan ramadagashi har dokinsa wasu dakaru hudu sukayo kanta taikansu itama suna haduwa tatsinke kan mutum biyu tasare kafar doki daya takara tsage dayan shima, Shugaban mayakannan yahassala yakwarma Ihu ya,umurci dakaru ashirin su,afkamata sukai kanta aikoda Shamsira taixarya acikinsu saubiyu saiduk tasadasu da alinsu tadubi sugaban dakarunnan tace kaiwawa lallai kasaninina wuce yarinya kuma nafikarfin yaro tadaga murya tace uban yaroma baxai iyadaniba tace lallai ksani toro dakarunka ashirin arba,in Hamsin baxasu iyamin komaiba kawai katoro rundunarka bakidaya domin ni KICIBISNE MUGUN GAMO maisa akwana kiyama Shgaban runduna yakwarara ihu yace muje bakidaya mugamada wannan Karamar shaidaniyar kafinta girmata gagari al,umma atare kuma alokaci guda dakaru sukwarara iho sukaikan Shamsira suna ihu gamida ruri Shamsira tamaida farar tabi taxarowasu kananan takubba guda biyu daya ja daya bakakirin takwarara ihu tadubi tarim mayakan dake tunkarota tace lallai yau xaku haduda masifar SHamsira yar Godo tadaki wuyan dokinta dokin yairimi gamida haniniya alamar yairantsuwabajada baya Shamsira tamurmushitace tabbas karo da maxa badadiamma ni yau xankara taima Dokinta kaimi Dokin yaxabura yatunkari makiya Shamsira nakada takubbata asama tanacewa kai tsinannu gafalallu lallai yau gadajanku xasu kwana banxa domin duk saikummutu TABDIJAN KALLON WANNAN YAKI SAI,ANCI ANKOSHI NANUFI KICIN DOMIN CASKALEWA DA,GIRKI SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng CIGABAN KICBIS MUGUN GAMO ~~Koda Sarauniyar Matsafa Luriyyya taji xafafan kalaman yarinya shamsira tanacewa lallai koda xatarasa rayuwanta saitaje Duniya sama domin takarbo takobin mahaifinta Saikalamansuka birgeta sarauniya Luriyya tadafa kafadar Shamsira tace dakyau uwar maxaje lallai duk danasan hadarindake cikin wannan tafiya tobaxan hanakiba kuma bashakka xantaimakeki sai sarauniya tadaga hannayenta takama karanto wasu kalaman Surkille sai aka sakiwani sakaran,ihu kasa takama girgixa takewani mummunan aljani yaketo kasa yafuto yaigirgixa yaigaisuwa gasarauniya Luriyya yace yashugabata mekibukatanayi miki tace wannan yarinyar nake bukata kakaita duniyar sama aljani yakwarara ihu yaitsalle yatumu,akasa yamike yace haba shugata meyasa xaki jefa rayuwata tsakanin Mutuwada rayuwa sanin kankine xuwa duniyar sama birni aljanu masu fiffike yakasancene tamkar gidan mutuwa domin mutukar bako yaje wannan duniyatokuwa har abada baxaidawoba kodai akasheshi kokuma akulleshi akurkun duhu shida futowa har,aba sa,annan yakalli Shamsira yace lallai dan,adam dakaranbani sannan yanada tsananin girmankai inba hakaba tayaya wannan yarinya dabakai Girman jaririya aduniyar samaba zata nemi akaita can kaiwai danson tsokano futuna ran Shamsira yabaci dajin kalaman aljani tafusata tadakamai tsawa tacekai wawa kasani kaibawane bakada ixinin tambayar dalilin inda aka akeka kawai xaka cika Umurnin uwargijiyarkane Domin kai bawane abin wulakantawa ran aljani Dumal yabaci kawai sai yasungumi Shamsira yaisamada ita yanacewa bari inkaiki duniyar Sama inga iyakar jinkanki saida aljani Dumal yakwashe wata guda cur yana tsulagudu asarari Samaniya arana ta talatin dadayane aljani Dumal yasauka doran kasa inda yasauka awani kasurgumin daji maibantsoro Shamsira tatambayeshi komeye dalilin saukansa awannan jeji mai hadari Sai aljani Dumal yakecedadariyar mugunta alokaci gudayadaure fuska kamar an,akomardamutuwa ahalinsa yaceda Shamsira bakina jincewa ke jaruma bace kuma ke 'yace babaiwaba kamarni shamsira takuramai ido aljani yakarakecewa dadariya akarke yadakama Shamsira tsawa yace tokisani nakawoki makabartankine domin awannan dajin Dodanniya BARUSA daminta Turgul dakuma yayanta guda bakwai suke rayuwa kuma babu abinda sukeci face naman Bil,adama shiyasa nakawokinan domin inga mutuwarki agabana Shasirataimurmushi tace kaiwawane lallaibakasan wacece SHAMSIRABA wacce akema lakabi da yar gado uwarmaxaje aljani yacedakyau yammata idankin cika Jaruma tokiyawata acikin wannan jeji nikuma ina tabbatar miki acikine xakiriski Mutuwarki sannan kixama abincin Dodanni komagana Shamsira bataimasaba kawai saita juya tanausa cikin daji inda aljani Dumal yarika binta abaya yanamata mugun fata kwatsam Shamsira taji wata igiya tasargafemata kafa kafin taiwani abu tunianyi samada ita anratayeta asama tana lilo kanta akasa kafunta asama takama wuwwurga idanu koxataga wadanda suka dana mata tarko dankari aisai taga wasu gabxa gabxan Dodanni subakwai suntunkarota suka kewayeta suna xaxxare idanu gamida lashe bakunansu kamar sacibabu can Saiga Dodanniya Barusa damijinta suna wani tafiyar kasaita Dodanniya taceda yayanta yarakusanya kibou kuimata ruwan harvi domin mushanye Jininta daga baya macinye namarta atare Dodannin sukadana kibau alokaci guda suka saki Harbi bibiyoyinnan sukatafi aaune sutunkar Shamsira aikodaShamsira taga mutuwa tsirara saitarafka ihu taiwani yunkurin karfi tajuya kanta Sama taxaro wani gatari adamararta tayanke igiyarda aratayeta tuni taikasa inda Kibaudinnan suka hadu wata wutatatashi dankari tunkafin Shamsira takai Kasa tasa gatari tafaskara kan dodo daya yafadi matacce tanadira kasa tasare kafafun dodannin biyu tsananin furgita dodanninnan sunkasama Shamsira komai Dodanniya takwarara ihu gamida dakama yayantaTsawa tanacewa kaitsinannu takashe yan uwanku agabanku shine xaku xuramata ido dodanni suka fusata sukai kururuwa sufarmatada Sarada suka nanfa yaki yasarke masifa takullu lallai Dan hakindakaraina shike tsokanema ido domin Shasira tagallabi dodanninnan ta addabesu tabudemusu masifar yaki tatakurasu tatoshe musu duk,wataKofartsira tuni tasauke kawunan tsinannu kasa gabadaya taturasu kiyama dankari Dodanniniya da mijinta sukwarara ihu wanda yarikita dajin dodo Turmul yasheko aguje yadamki wuyan Shamsira yamakata daka tsananin buguwa ko,ihu bata iyayiba tuni tasume afusace Dodo yadaga kafarsa daniyar tatsileta saura kiris yatake kanta Sai tafarfado dakyar tawurkila jikinta tagungure gefe guda kafan dodo yadira a inda takauce tsananin mugunnufi saida kafarsa taburma kasa fiye darabin kafarsa yanutse akasa aikafin yaxaro kafarsa tuni Shamsira tashekamar sara akwauri kil tasare kafan Dodo yakwarara ihu kamar tsuntsuwa Shamsira tadaka tsalle taisama taxabagama wuyan dodo sara Kayya aisai gakansa nagungure akasa jini na feshi tako,ina Dodanniya takwarara ihu akarshe tafasheda kuka mai tsanani tabbas inka ganta awannan hali xaka tausayamata can taishiru taxubama Shasira ido ta auna kankantartata saitace ke yarinya lallai keba mutunbace tabbas keshaidaniyace acikin suffarmutane nayi arangama da hatsabiban mutane da gagararrun aljannu amma yayana suke hallakasu ammake yau kinkashesu kumakinkashi mijina Dodanniya tace lallai kimmin barnan dababu yadda xanyi,indau fansa har,abada dominkonakasheki baxan huceba kumama kashe irinku asarane domin Duniya tabukatanku nankaba Tace maxakibacemin dagani Tausayi yakama Shamsira saitafasheda kuka tanaba dodanniya hakuri afusace Dodanniya taxare takobi takobi Tadakama Shamsira,Tsawa MEXAIFARUNAFECE#SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 2 D CIGABAN #KICIBIS MUGUN #GAMO Dodanniya taxare takobi tadakamaShamsira tsawa tace keyarinya lallaikigaggauta barin yankinnan tunkafin kifusatani Koda Shamsira tajihaka sai tajuya dabaya bata kara juyowaba harta riski aljani Dumal wanda tuni yagama tsorata da jarumtar Shamsira tunkafin taimar magana yace ranki yadade barka daxuwa nakuma jinjina miki tabbas keba yarinya bace uwar maxajene mai goya yammaxa taimurmushi tace mucigaba datafiya lallai kada kakuskura katsaya saika kaini Duniyar sama kokuma kamutu aljani ya,sunkuceta yaisamada ita yanacewa da girman kujerarki Shamsira Uwar maza tunda sufara keta sararin samaniya basu tsayaba saida sukai Kwana tara arana nagomane su isa wani katon bakin Dutse yakaiyakawo bakaganin iyakarsa sai aljani yasauka Sannan yaceda Shamsira yashugabata lallai mun,iso duniyarSama tabisa wannan bakin Dutse xakitafiya natsawon sa,a biyu abisa wannan dutse sannan kiriski birni tace tomeyasa baxamuje tarebaaljani yakwalla ihu yace lallai inna kara taku goma abisan wannan dutse saina hallakasaboda haka inanan inajiranki kuma ina miki fatan alkairi Shamsira tasa fuskanta kudu batareda fargaba kotsoroba saida taitafiya mainisa Saita riski katangar birnin kyakkyawar ginine da,akai daxallar dusar kankara tabbas kaida gani wannanduniya suna cikin kwanciyar hankali domin awannanduniya kwata kwata babu xafin rana inuwace maisanyi maidadi Shamsira tana ganin,aljanun dasuke rayuwa awannan yanki sunata shawagi asarari Samaniya maxada mata yarada manya kowannensu da fiffike wani abun mamaki shine suna ganinta amma sam basudamuda itaba kwatsam saiwata aljana gajeriya tasauka agaban Shamsira tadakamaTa tsawa tace ke bil,adama shin wani taurinkaine da ganganci yakawoki wannanyanki Shin kigajidarayuwane kixonan domin kimutu Shamsira tace nidai sunana Shamsira kuma naxo wannan duniya takune domin inkarbi aljani kirilliya aljana takwarara ihu wanda yaxagaye ilahirin birnin kankace haka tuni Dakarun aljannu masu fararan fiffike suntaru sunkewaye Shamsira wani Jibgegen aljani yatambayi Gajeriyar aljanannan yace karama menene nakwarara wannan ihu ahassale tace wai wannan karamar halittan itace taxo kwatar aljani Kirilleya ahannummu dankari aljanu sufusata sukwarara,ihu katon aljaninnan yakwarma ihu yaxare takobi yatunkari Shamsira afusace yanacewa lallai yarinya kinkawo warginda baikamata ace yanxumma kina rayeba komotsawa Shamsira batayiba har aljani ya isagareta yakaimata wani wawan Sara daniyyar yaguntule kanta caraf Shamsira tadamki Hannunsa takifamar mari tsananin masifa saida yaga taurari akarke ganinsa yagushe yadaina ganin komai tasakada tabankeshi yai sama yafado matacce aljannu suka jada baya gamida xare takubba Shamsira tace aafa lallai naxo Duniyarku da salama kadaku fusatani lallai idan nafidda makami natunkareku da yaki to yawanku makamanku jarumtarku da maxantakarku baxasu tsareku daga mutuwaba aljannu suka fusata sukwarara ihu atare kuma alokaci guda suka falfalo aguje sunufo Shamsira suna ruri Shamsira tace Kaiya lallaicutar mutuwa batajin maga taxaretakobi tacekotaho inbaku mutuwa kyauta tanatsaye sukaraso suka farmata damugun nufi itakuma taiwani kumaji gamida karaji takwarma ihu ta,afkamusu dasara da suka lallai Jarumta baiwace domin irinkisan gillan da Shamsira kema aljannunnan yakaxamta tasoke wannan tatsire wancan tasarema wannan kai tafarke tunvin wannnan taxamemusu tauraruwa mai wutsiya ganinki ba,alheriba duk inda taratsa saikaga gawawwakin aljannu naxuba kamar xubar ruwa daga sama tabdiii jam aikoda Shamsira taixarya acikinsu sau uku sai yarage yar gajeriyar aljanannan atsaye amma bakidaya jama,arta sunxama gawawwaki aljana takwarara Ihu Shamsira tadamki aljanan tace lallai kije kigayama Sarauniyarku Ni Jaruma Shamsira wacce akema lakabi da yar gado nadirobirninta da Salama inabukatan tabani aljani Kirilliya domin yaje yanunamin inda takobin Nasara take indauki abata domin takobin mahaifinane aljana tatashi sama cikin matsanancin gudu ta,isa Fadar Sarauniya LISA afurgice tafada Fadan ta,isa gurin Sarauniya Lisa taigaisuwa Sannan tabude baki xatai magana sai Sarauniya Lisa tadakatarda itatahanyar dagamata hannu Aljana taishiru tana haki Sarauniya Lisa tace kinaso kicemin wata karamar yarinya maisuna Shamsira wacce akema lakabi da'yar gado tashigo Duniyarmu takakkashemana jama,a sannan taturoki gurina wai inbata aljani Kirilliya Aljana tace hakane ranki yadade Sarauniya lisa tabushe dadariya tace Lallai yaro baisan wutaba sai yataka tabbas saina nunama yarinyarnan cewa kidan maxa daban dana mata saina ganamata axabobi kala dubu saitafuta akamanninta tayadda koda Iyayanda suka haifetama insuganta baxasu,iya ganetaba sarauniya Lisa tadaga murya tace tabbas Saitagwamce tamu amaimakon tacigabada rayuwa koda aljana taji kalaman Sarauniya Sai tace aa ranki yadade lallai wannan yarinya tawuce saninki kuma taxarce tunaninki tabbas ita ba mutum bace shaidaniyace acikin suffar mutane lallai kadamufuskanceta gaba dagaba da yaki sarauniya Lisa tadakamata tsawa tace mekike nufi kina nufin mudauki aljani kirilliya mumika mata saboda tsoron mutuwa aljana tace aa inanufim mushirya mata gadan xare muimata shigo shigo baxurfi mukamata Kawai sai aji anacewa karyane bakidaya Aljannun dasuke cikin fadar suka juya don suga maimagana sai akai toxali da Kwandan aljannu masu Jajayan fiffike yanacewa yake Sarauniya LISA batunyauba nakecemiki tawagar aljannu masu fararan Fuffike basuda amfani lallai inaso kibani dama nida Jama,ata Zamutunkari SHAMSIRA shayi YA,I##SARAUNIYA #JUHA CIGABANKICIBIS # MUGUN GAMO PART 2E Koda aljana Karama taji furucin kwamandan aljanu masu fiffike sai tadakamai tsawa tace kaiyaro lallai kabi ahankali domin tabbas garinneman gira xakarasa idanunka kausarauniya Lisa takife aljana karama da mari tace lallai suruntunki yayiwa tace lallai kisani mutukar aljannu masu jajayan fiffike sukai nasara tosai kinxama baiwarsu inyaso suyankaki sucinye SARAUNIYA LISA taceda Kaufur kwamandan aljannu masu jajaye fiffike kaje kayaki wannan yarinya lallai inaso kaxomin dakanta abisa tsinin mashinka,Kaufur yaigaisuwa yai waje yatashi sama baidira ako,inaba sai yadire agaban dakarunsa wanda yawansu yakai dubu dari bakidaya sukai gaisuwa agareshi batareda ya amsabayace yakutaron maxaje lallai kusani dama tasamu daxamu kauda Aljannu masu fararen fiffike daga gaban Sarauniya Lisa domin sungabxa fada dawata karamar yarinya bakuwa datashigo duniyarmu inda yarinyar taimusu kacakaca asaboda haka Sarauniya Lisa tadamkamin alhakin yanko kan,wannan yarinya kuma tamin alkawarin cewa mutukar nayanko kan yarinyar tokuwazata bani Aljana Karama amatsayinbaiwata yadaga murya yace kungakenan bakidaya ilahiri aljannu masu fararen fiffike xasu koma bayimmu dakaru sukai ihu aljani Kaufur yatashi sama suma sukabi bayansaSHAMSIRA taxira guga tana jan ruwa awata rijiya dantana jinkishi saitaji inuwa takaru sam babu alaman xafin rana tadaga kanta sama dankari ai saitai toxali da jama,ar aljannu sun mamaye sararin samaniya tamkar Tsuntsaye kawai sukafara dira kasa bibbiyu suke sauka kamar kashin awaki kodamuwa dasu Shamsira batayiba tacigaba dajanruwanta tajawo takafa kai takwankwada to asannanne tafuskanci dandaxon aljannunnan tagansu makamaka bakidayansu babu maikaramin sanwa suka xobo mata ido kamar mayu najin maita itama sai taxuba musu ido domin ido baifi idoba can aljani Kaufur yaketa tsakiyaraljannu yafuta yakarema Shamsirakallo awulakance sannan yadakama Shamsira tsawa yace ke yarinya Lallai kisani naxonanne kawai domininsare kanki inkaima Sarauniya Lisa Shin xaki yanke kankine dakanki domin kisamu saukin axabata koko insa dakarena yasare kanki cikin,ukuba Shamsira takyalkyaleda dariya kamar taxare akarsheta daure fuska takalli Shugaba Kaufur tace kaiwawa lallai gasani niba yarinya bace sannan kasani ita damusa batadaukan raini lallai abisa kalamanka idan harkasake nadamkeka saikagwammace mutuwa da rayuwa ran,aljani yabaci yakwarara ihu yaitsawa tuni wani yanki na aljannu kimanin sudubu biyar sukaikanta Shamsira taimurmushin mugunta maitaken murmushin Zaki taxaro wasu kananan wukake tawatsama dakarunnan wukaken suka afkama aljannunnan dasara da suka tuni sukai kacakaca,dasu suturasu kiyama sannan wukaken sukoma hannun Shamsira tarike kayanta tanuna aljanida yatsa tacekai aljan lallai kasani ni wutace kuma idan aljani yataka wuta saitsalle aljani yakwarara ihu yadaka tsawa bakidaya tarin aljannu sukai kan Shamsira itama takwarara ihu tadaki kasa kamar tsuntsuwa tatashi sama tadira atsakiyar,aljannunnan turkashi,lallai aiki saidan gado domin tun,asama Shamsira tasare kawunan aljannu fiye dadubu uku tanadira kuwa yaki yasarki masifa tawanxu Shamsira tarika dandatsar kasusuwan,aljannunu nan kamar mahauci amahauta taxamema makiya guguwar annoba tarika fatalida aljannu bata barin wanikai face tafekeshi batabarin wasu kafafuwa face takarerayasu haka takema aljannu tsarganrama tanawatsarwa,tana yaki tanama kantakiyari tanacewa lallai bagirmaba gadamusaba axaba ni Shamsira yargado wane mutum wane alja inadaka amutu adakeni amutu takawarara ihu taiwani wawan kora kayyaaikisan yayi kisa yaki yaiyaki masifa taimasifa tilas aljannu suka janye daga finlin yaki sukoma baya suka jadaga sunama Shamsira kallonIblishiya tadaka musutsawa tace kaitsinannu lallai kusani kunriga da kunhassalani nakawo iyawuya sabodahaka bakucancanta kucigaba darayuwaba kawai saita nunasu da yatsa take wata dunkulallalliyar wuta ta,afkamusu takone fiyeda rabinsu aljannu sukaraya gamida tsorata da Sha,anin Shamsira sai suka watse wasu suka tashi sama wasu suka baxama cikin daji Ran,aljani Kaufur yakwarara ihu aikafin yarufebaki tuni Shamsira tabayyana agabansa tadamki wuyansa taisama dashi tamakashida kasa,tasa kafa tatake kirjinsa tsananin masifa saida yai aman jini tamikardashi yana galabaice takifamar mari tuni hakoransa biyar sukai waje daga bakinsatadoramai wuka awuya xata farke tuni yasaki Futsari awandonsa tsananin tsoro al,amarinda yaba Shamsira dariya kenan tabusheda

Chapter 2 of 15