Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
dariya tafasa yankashi takama gashin kansa tace kaje kagayama Sarauniyarka cewa SHAMSIRA bayarinya bace tafikarfin karamar runduna saidai banban tawaga sannan kagayamata tanada xabi daya acikin biyu kodai tamikomin aljani,Kirilliya gobeda hantsi kokuma da yammaci in,afkocikin birninta ikashe nakashewa inkarya nakaryawa sannan indauki abin,farautata inyi tafiyata,take aljani Kaufur yajuya yanufi Fadar Sarauniya LISA dankari lokacin daaljani Kaufur ya isa Gaban Sarauniya lisa agalabaice yafadi agabantayabata labari bala,in da ya afkamashida Jama,arsa hohoRan Sarauniya lisa yabaci takama cika tana batsewa tamike takwarara ihu taceda sarkin yakinta Mousol,ahada tawagar maxaje aje ayitatakare Aljani Kaufur yace aafa Ranki yadade lallai aljana karama tayi gaskiya yarinyarnan masiface kuma,annobace tabbas xaiyi wuya wani jarumi ko sadauki yai galaba akanta amma idan mukasa yaudara lallai xamukaitakasa Sarauniya Lisa tace lallai ba karfi ko karfene nasarar yakiba tabbas agobene Burimmu na mallakar Takobin NASARA ZAICIKA hh SHAYI MAIXAFI #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 2E CIGA BAN KICIBIS MUGUN GAMO Gari yawaye haske rana yagauraye ko,ina Shamsira naxaune tushen wata itaciya tana wasa takobi saitaji kofar birnin Tamotsa dasauri tamike mikewarta keda wuya sai akabude kofar shiru babu wani mahalukin daya leko itakuwa Shamsira saita xubama kofar idanu can aka busa wani kaho mai tsananin kara gamida kuwa dankari aisai kasa tarika girgixa wani irin amo natashin kida yarika tashi saiga tawagar mayaka ciki bakaken damarar yaki sun fara futowa daga cikin birnin duniyar Sama sukarika tuttudowa kamar tururuwa saukai wani dai,ra sannan agabato dawata kujera ta alfarma akafa akai tannti saikawai Sarauniya Lisa tabayyana akankujeran dakaru sukai gai suwa sannan aka gabato da aljani Kirilliya adurkusar dashi bakidaya jikinsa babu inda batabo tsaninin masifa da azaba da ake ganamar yauda kullum tasa yasauya kamanni yakomabakinkirin yakara muni duk wannan abindake faruwa Shamsira tana tsayEtana kallo Sarauniya Lisa tamike taitattaki taku goma sha bakwai saida yarage tsakanintada Shamsira baiwuce saura taku bakwaiba sata tsaya takarema Shamsira kallo tabbas dole asha mamaki ace yarinya karama kamar Shamsira tana yaki irinna manyan jarumaida suka gabata Sarauniya lisa tace naji kalamanki sannan nainaxari akan bukatanki nason mubaki Aljani Kirilliye sarauniya Lisa tace tokisani shi,aljanine maitsananin taurinkai domin babu kalan axabar dabamu ganamasaba domin yafadamana inda yakai takobin Nasara amma tsinannan aljanin nan yaki yafadamin inda yaboyeta Shamsira tai murmushi tace lallaikisani yake Sarauniya Wani wanwanine lallai idan har,aljani kirilliya yashigo hannuna tofa bamakawa sai yafada inda ya ajiyemin takobina Sarauniya Lisa tai murmushi tadafa kafadar Shamsira tace na yarda da jarumtarki dakwarewarki afannin yaki kuma xambaki aljani Kirilliya abisa sharadi Guda Shamsira tace menene Sharadinki Sarauniya Lisa tadaure fuska gamida xaxxare idanu tace kisani ke shamsira lallai idan kikai nasara akan aljani yafada miki inda ya,ajiye takobin nasara to taredamu xaki wannan tafiya domin baxamutaba bari miki wannan takobiba saidai abinda hali yayi Shamsira tai murmushi tace bakomai aikomai na Duniya dan gasane take akamika mata aljani kirilliya ShamsiRa takaremai kallo sannan tafuskanceshi takama gashin kansa tace kai aljan shin xakai bayani koko saika dandani kamshin mutuwa aljani yaidariya yace haba yarinya kisani ni bakaramin aljanibane daxakimin baraxana da mutuwa baxan fadaba kuma baxaki iya kasheniba domin inki kashene kinrasa takobinki har,aba SHAMSIRA taimurmushi tadan juyabay alokaci gudakuma tawaiwayo gun aljani takifamar mari aljani yakwararaihu tsananin masifarxafin marin saida yaga taurarin mutuwa,yadaina gani bakidaya waniduhu yamamaye idanunsa can yafara gani dushidishi kawai sai Shamsira tacusa yan yatsunta biyu akofofin hancinsa takafa kumbunanta tagirgixa aljani yakwarara ihu Shamsira tajawo yatsuntada karfi tatarkato tarkacen hancinsa tayo wajedasu jini yabarke tsananin masifan xafi da radadi take aljan yafadi sumanme Shamsira takama kunninsa tafigeshi tuni yafarka daga suma sukai idobiyu daShamsira taimarmurmushi tace ya,isheka kokana bukatan kari taciro wata yarkamar wuka adamararta aikoda aljani yaga haka sai yace aa yake uwar maxaje lallai xamfadamiki inda na boye takobinnan Shamsira takalli Sarauniya Lisa taimurmushi tace toya kiji akaronafarko xaiyi bayani tace ina kakaimin takobina aljani yafasheda dariya yacetabbas fadamuku bashida amfani domin takobin baxai daukuma aljanba balle dan,adam Shamsira takama gashinkansa tace kaiwawa inakakaimin takobina aljani yace tana kwarin mutuwa kwarin da baruwa amma yakecimmutane dankari ai Sai Sarauniya Lisa tamike dakarunta suka jadabaya bakomai yabasu tsoroba face jin aljani ya ambaciKwarin mutuwa domin wani shu,umin kwarine maicike da bakaken aljannu da kwankwamai damiyagunhalittu sannan akwai wasu macixaimata damiji masu tsananin girma da tsayi kaifi da tsini baya tasiri ajikinsu sambasa daukanraini kuma basa daure ganin bako tsananin dafi ko inuwar mutum suka sara toba makawa sai yamutu Sarauniya Lisa takwara ihu taxare takobi tanuna aljani Kirilliya tace kai tsinanne lallai kacika maketaci tayaya ka,isa kwarim mutuwa harga ije takobin,ama,ajiyar tarihi aljani yakyalkyaledadariya yace kisani ni aljanine maitsanani gudu tamkar walkiya saboda haka dawannan damar nai amfani najefa takobin ataskan tarihi kuma cirota saidai in ankashe macixannan mata damiji kuma aduniya babu wanda xai iyakashesu Kai Shamsira tadakamai tsawa tace karyane lallai indai har halittace nawannan Duniya tabbas sai tamutu inko harxai mutu tosai ansami makashinsa aduniya Takwarara ihu tadubi Sarauniya Lisa tace toyaya rankiyadade shinkin shirya shirin tafiyane koko kinkaraya Sarauniya Lisa tace lallai saidai amutu duka ammanida dakaruna muma xamutunkar kwarin mutuwa domin mutuwa Dolece Kawai sai Shamsira tafalfala damasifan gudu Sarauniya Lisa tace tawagar aljannu masu bakin fiffike kubi bayan Shamsira take suka tashi sama sukama binta haka itama sarauniya Lisa Saita haye wani doki mai fiffike yatashi sama tabi yan jama,arta tariskesu tashiga tsakiya aci gaba datafiya asararin samaniya itako Shamsira tanata sheka gudu harta iso inda aljani Dumal ya ajeta tatafa hannaye sau uku aljani Dumal yabayyana agabanta yace yashugabata ina munufa tace kwarin mutuwa aljani yakwarara ihu yasureta yai samada ita yana cewa lallai xa,amutu kuma xa ai KICIBIS MUGUN GAMO akwari MUTUWA tonida banida fiffike yaxanyi MUFIDA taimakeni dakofin SHAYI SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 2GCIGABAN KICIBIS #MUGUN GAMO tafiya taitafiya Sarauniya Lisa da Shamsira agaba Dakaru nabiyedasu sukarika keta rafukada koramu da kwaxaxxabai gudu suke tsulawa tamkar masushirin kewaye duniya saida suka shafe tsawon mako uku suna surfafa gudu saisuka isa wani bakin daji mai surkukintsiya gaduhu gawasu manyan itatuwa dogaye masu suffan mutane cik tawaga tatsaya domin naxarinwannan shu,umin daji aljani kirilliya yabusheda dariya yadaki Ka yace to munfa iso kwarin mutuwa lallai duk wani jarumi maiji dajarumta da hatsabibanci to yatunkari wannan tsinannen daji Shamsira takalli Sarauniya Lisa tace shin kinshirya yinkicibis mugun gamo tadira akan aljani Dumal kawai sai taxaretakobi tanufi Kwarin mutuwa sarauniya lisa tadubi dakarunta tace kaimaxaje saidaifa amutu kuxomuje tanufi Kwarin mutuwa saurakiris sushiga dajin saisukaji ankwarara wani Sakaran ihugamida kururuwa cik sukatsaya har Jaruma Shamsira kaiya aikamar tururuwa kamarFarin,annoba sai aljannu suka rika bulbulowa tacikin Kwarin Mutuwa sukatare kofar shiga sukai sahu nanfa akama Kallon kallo tsakanin aljannu dasu Gimbiya LISA sai wani gabjejen aljani yabaiyana yakwarara ihu afusace yanunasu Shamsira yace kai tsinannugantalallu lallai kusani kunkawo kankuga mutuwarku tabbas xaku iyashiga dajinnanne kawai idan kun,iya kashemu sannan kusani iya yawanku muma iya yawammu kenan kowannenku xaikara dadakare daya acikimmu duk wanda yakashe nasa to yasamidamar shiga Kwarin mutuwa aikoda jin haka Sai Shamsira takece dadariya tace kai wannan tsari yayi tadubi Sarauniya Lisa tace xanyi gaba shawara yarage naku kodao kubiyoni kokuma kukoma gida cikin rashin nasara,Shamsira takwarara ihu tafalfala aguje tanufi tawagar aljanunnan tana ihuu afusace Sarauniya Lisa taitsawa gadakarunta tanacewa idan har dan,adam baiji tsoran afkama aljanun kwarin mutuwaba akammeye mu aljannu xamuji tsoran aljannu tadaga murya tace mujee, maxaje suka rafka,Ihu sufuta aguje sutunkari tawagar aljannun kwarin mutuwa suma sukataso akahade atsakiya tabbas yawansu dayane kowani dakare yasamu dakare sushiga dauki badadi ashiga musayan takubba karfiyahadu dakarfi dantse yagogi Dantse tabbas aljannun kwarin mutuwa sunxarce aljannun lisa amasifa domi tuni sunfare kisa gamida xubarda jinin dakarun Lisa itakuwa Shamsira da shugabansu take gogawa,inda taxamemar alakakai tatakurashi takuntatashi tatoshemar kofantsira ta addabeshi takaimar miyagunharehare tunyana iyakaisara har yagagara saidai yakare can tashammaceshi takifeshida mari tsananin xafi saida aljani yaga bakin taurariyarude gamida futa ahayyacinsa kafin yasami natsuwa tuni taxabgamar Sara awuya kilta killekansa aljani yafadi kasa matacce Shamsira takwarara ihu tace kai maxaje nidai nakashi makiyina sai kubiyoni domin naigaba kawai saita afka cikin Kwarin mutuwa dankari dajine maiban tsoro tanashiga wani gawur taccen xaki yataso mata aha, lallai aiki saidan gado domin lokacindaXakin yadako tsalle daniyyan diraakan Shamsira tuni tacafke Xakin taijuyi dashi sau uku tafyadashi ajikin wata katuwar bishiya take da Zakim da bishiyar suka dagargaje dankari adaidai wannan lokacinne Sarauniya lisa da tsirarun dakarunta wadanda suka tsira suka fado Kwarin Mutuwa tofa ai alokacinne kuma sukarika jin wani huci gamida wani irin nishi maikarfi nanfa kowa yakasance cikin shirin kota kwana tabdiiijam kawai sai makamakanmacixannan matada miji subaiyana ganin girman macixan kawai yasanya wasu maxaje sakin futsari awando inda wasu suka tsorata suka juya aguje daniyyar futa adajin amma ina sunmakara kuma aikin gama yagama domin tuni Macijiyarnan taiwani tsalle tatashi Sama tashagaban dakarunnan masu kokarin gudu tafeshesu da ruwan wuta take suka kone kurmus dankar nanfa maxaje sukara tsorata Shamsira tadaga murya tace yaku maxaje lallai kada kubari tsoro yahallakaku abanxa kusani magabata sunacewa tabukawar mutun daya aciki makiya mutum dubu shima kokarine tadaga murya tace mutunkari macixannan dakarfin xuciya gamidataurin rai cewa muna xamukashesu lallai xamuinasara maganarta yaitasirimaxaje sukacire tsoro suka kwarma ihu sufadama macixannan dankari abinbakyan gani domin kamar mayunwacin zakin daya shekara baici abinciba sai yatsinci kansa aturakar beraye haka macixannan suke lakwame aljanu daya bayan daya wohoho turnuku fadan ibilisai yarobai ganiba balle yaraba Shamsira taritsa namijin macijinnan sukariki kifama juna masifa duk inyakawomata duka dakansa takauce yasami bishiya to saibishiyar taradaddage taxama gari haka inyakawo marduka dabindi toduk abida yasamukoda dutsene sai yatarwatse sunacikin gwagwar mayane macijin yainasaran makama Shansira kansa saida taisama macijin yabude bakinsa take Shamsira tawuce bakinsa inda shikuma yafara kokarin hadiyeta abinka da hatsabibiya sai tamiki acikin bakinsa tasokamar mashi asaman bakinsa tsananin zafi saida macijin yaiwani gunji yawatso Shamsira waje tsananin masifan xafin bakin macijin har Shamsira tafara saba macijin yaikumaji yakanannade Shamsira yamatseta tsananin xafi takwarara ihu tajixata amuta sai tahangame bakinta dartsama macijinnan Cixo tafixga harsaida tayago naman macijinnan jini yafeshemata fuska macijinnan yaiwani tsillo tuniShamsira tasa takobita datsekan Macijinnan kan yakawomata Cixo tadamkeshi taijifa dashi sama Kan yajuyo aguje bakibude daniyyan yankamata cixo Shamsira tanuna kan,macijin tanakarantu wasu damusantsafi take wata wuta takone kan,macijinnan yakone kurmus dankari aisai yaki yatsaya cik Maciyannan takalli gawan mijinta taiwani gunji KAINATSORA NAFECE SABODA TSARO BATSOROBASARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 2H CIGABAN KICIBIS #MUGUN;;;;;;;;;;;;;;;;¥;;;;;;;;;;;;;;;#GAMO Lokacin da macijiyarnan tai idobiyu dagawar mijinta sai taiwani kugigamida gunji tairimi tafara feshin wuta tako,ina kayya namfa dajin yakama da wuta ita Shamsira datatsokano wannan masifa tuni tafalfala damasifan gudu cikin kwarin mutuwa yayinda hankalin maciyarnan yagushe tarikice tahaukace dadaukan fansa can tanata kashe jama,ar Sarauniya lisa inda sukuma sunrude sai futa aguje sukeyi domin neman tsirada rayuwansu cik macijiyar tatsaya taiwani juyi can tahangi Shamsira tana tsinkagudu tanufiinda Takobin Nasara take wohoho aisai maciyannan taiwani kara,daya hargitsa dajin taiwani sulu tafutaaguje tabi bayan Shamsira kai abin baimataba kawai saitai fuffuke tatashi sama tana masifan gudu asama kamar walkiya tuni takusa kamo Jaruma Shamsira aikoko Shamsira tawaigo tahangi macijiyarnan nadaf dacimmata saitakara xage damtse wajen futa aguje tsanin gudu hartana bacewa gamida tada kura tsanani masifa atare su isa gurintakobin lokacin da Shamsira takai Hannu xatadauki takobin to alocinne macijiyar takaisara,tasami Shamsira ahannu wani masifaffen xafida xugi yaratsa sassan jikinta takwarara ihu amma saboda tsananin naci da jarumta sai Shamsira tasa hannunta nahagu tasure takobin dukda jirina dibarta domindafin macijiyar yafara tasiri ajinkinta,amma saida tasa takobin tadatse kan macijiyar kan yaitsalle yadawo danufin cixon Shamsira amma saitasa Takobin tarabashi gidabiyu alokacinne dafin macijiyar yacikarfinta saitabaje akasa kamar tamutu alokacinne Sarauniya Lisa taitsawagan dakarunta tace wannan lokacimmune tasamu takobin amma baxaimata amfaniba domin dafin macijiyar taimata illa tadaga murya tace kuje kudaukomin takobi sannan kukasheta domin takasace hadarice ga rayuwarmu atsiyace dakarun Sarauniya Lisa sutunkari Shamsira domin sudauke takobin sunadab da isa garetane Shamsira tafarfado tahangi dakaru sunnufota gadan gadan dakyar tamotsa domin gabobinta bakarfi tajawo takobin nasara tamikeamma haryanxu Jiritakeyi tamkar tasha giya tsananin dafi har aman jini takiyi dakaru sucigaba datunkarota kawai sai Shamsira tatuno maganar mahaifinta awani lokaci dayake bata horon yaki Kunama taharbeta taikara yatambayeta meyasameta tace kunamane taharbeta sai yacemata Ke yarinya maxadauki Kunaman kicinye Shamsira taishiru takasa dauka Sai mahaifinta yadaka mata tsawa mai tsoratarwa aitsananin raxana batasan lokacinda tasungumi kunamar tajefa abakiba tatauneta tacinye wani abin mamaki saitaji tadaina jin xafi da radadin harbin kunamar takalli Mahaifinta cikin mamaki xatai magana Sai yadakatarda ita tahanyar daga mata hannu yace yata hakika dayawa Dabbobi masu dafi makarin dafin najikinsu aikoda Shamsira taiwannan tunani sai takalli takobinta taga yajike sharkaf Dajini macijiyarnan take Tasa halshenta talashejinin majiyarnan dankari ai saitaji tawatstsake taji wanikarfi yashigeta tajikamar xata iya yakan duniya kayya aisai tatakarkare takwarara ihu ihunda yatsorata dakarun Sarauniya Lisa suka kame aguri daya suna kyarma Shamsira tadakamusutsawa tace kaimaxaje yakutsaya Sarauniya Lisa tace aa kada kukusanceta xakumutu tadaga murya tace dakyau Jaruma Shamsira lallakinyi nasara kincinye wannan gasa nida jama,ata muna muki fatan alkairi kawai sai Sarauniya lisa,daragowar Jama,arta sutashi sama Shiko al,amarin Sarkin yaki Safranu mahaifin Shamsira bayan gogawarsa da yamfashi sai yanausa cikin daji bayan gwagwar maya da turkaturkagamida bakin gumurxu sai ya,isa Yankin kuriyan inda Rijiyar suruf take to awannan dajinne yaraina jarumtarsa domin yakasa kashe kodakurace awannan daji yafada hannun bakaken aljannu sukadaureshi sannan suka gabatardashi agaban Sarkinsu maisuna Juda inda yai umurni da,atafida Sarkin yaki SAFRAN bakin rijiyar Suruf ayankashi axuba jinin acikin rijiyar domin ashayarda almatsutsan dake cikin rijiyar Jini take wasu bakaken aljanu su dubu goma susungumi Sarkin yakisunufidashi Rijiyar Suruf lokacin dasu,Isa saisuka kwantardashi sutake Sannan wani gajeran aljani mairafkeken kai yaxaro wata xandamemiyar wuka hartana kyalkyali yatunkari Sarkin yaki daniyar yankashi Dankari Kawai Bakaken aljannunnan sunji jinine yafamtsamu ajikkunansu koda sukaiduba sai sukai arbadaJaruma sHamsira tanatsaye rike datakobin Nasara mamaki yakama aljannunnan ganin yarinya kara kuma bil,adama tama Kuddaru malamin yanka kisan wulakanci saisukabar Sarkin yaki sukayo kan Shamsira afusace kayya fashi barnan aiki koya yagaji baisababa Shamsira taixarya acikin bakaken aljannunansau uku take takashe fiyeda rabinsu sauran suja tunga nan afara kallonkallo Shamsira tadaka musu tsawa tace kaitsinannu lallai kusani nine ajalinku kuma mutukar kukaiKuskuren shigoni toxaku mutu abanxa Kawai sai aljannunnan suka tashiSama xasu gudu Sarkin yaki yakwarara ihu gamidama Shamsira tsawa yace yarinya Mutukar kibarsu suka tsira tokuwa mubaxamu tsiraba aisaitai wanigunji taka tsalle kamar tsuntsuwa haka Shamsira tatashi Sama kamar aikin aljannu tuni takakkabosu kasa sunfado matattudasauri Sarkin yaki yaxura gugan karfe yajawo ruwannan yadura awni kurtu shida Shamsira suka haye bayan Aljani Dumal aljani yai sama Sarkin yaki yadakama aljani tsawa yace lallai kaigudun dabakatabayiba domin kuskure kadan xakayibakidayammu mu hallaka to alocinne sukaji ankwarara ihu abayansu aikoda suka waiga sai suka hango dandaxon bakaken,aljannu maxansu damatansu yaransu da tsofaffinsu kwansu dakwarkwatansu sunbiyo bayansu damasifar gudu suna ihu daruri TABDIJAM bari indibi TUBANI KUJIRANI #SARAUNIYA #JUHA PART 2J CIGAGABAN KICIBIS #MUGUN;;;;;;;;;;;;;;Ψ;;;;;;;;;;;;;;;;#GAMO Lokacinda Sarkin yaki Safranu yamikama Yarima Lurwan Takobin nasara sai jaruma Shamsira tarigashi futa afada dagabaya yarima yafuta yanufi fadamarnan yana xuwa ya iske kyankyawan bafulatanannan tana kwance abisa kilasai tsira haihuwar unta koda yarima lurwan yaga haka sai yakara kidimewa yarude yanufeta dasauri sai tamike tamikamar hannu shikuma yabata takobin kaico aitana karba saiwani hayaki yagauraye gurin inda yarimaLurwan yadaina ganin komai yarika dawurwura acikin hayakin sannuahankali hayakin yagushe komai yadawo daidai aikoda hayakinnan yagushe sai Yarima Lurwan yanemi Bafulatana sama ko kasa yarasa hankalinshi yatashi yatakarkare yakwarara ihu yafadi kasa sumamme dakaru suka shigo fadamar suka daukeshi xuwa gida dankari Shamsira nagida labari ya isketa takwararaihu tadauki takobi tanakokarin futa adakinta saiga mahaifinta Sarkinyaki Safranu yatareta nanfa suka fara kallon kallo sai yadaga mata tsawa yace yarinya kadaki aikata kuskure domin kaddara tariga fata Shamsira tace kamar yadda kaddara tasauka akan takobina tasalwanta tobabu makawa shima yarima Lurwan kaddaran mutuwarsa taxo Sarkin yaki yadakama Shamsira tsawa gamida kawomata mari caraf tarike hannunsa damatsanancin Sauri tajawoshi cikin dakinta,itakumataiwaje kafin yaiwani yunkuri tuni Shamsira tajawo kofar tasanya wani katon kwado tagarmekofar Sarkin yaki yakwarara ihu Shamsira tace kayi hakuri baba amma saina cika alkawarina tabbas saina kashe yarima Lurwan tahaye dokinta takobi axare tsirara tanufi Fadan Sarki Yamranu tundaga nesa tahangi dandaxon mayaka sunkewaye masarautan domin dakatarda ita kawai taima dokinta kaimi tanufesu gadangadan nanfa jarumai suka afkamata inda tafara musu kisangilla dankari nanfa yaki yasarke dakaru suka rika kawo mata sara tana karewagamida maida martani tarika keta kiraxam maxaje tanatsinke kawunansu tabbas ran Shamsira yabaci kuma tahassala wutarrantsuwa yacita domin tamancema da jama,arta take yaki kisatake karma tana tsakiyar abokangaba tsananin masifa saida tatarwatsa maxaje tatarar an rufe kofar fadan tajada baya sannan tajuyo tarogo aguje tanufi kofar Fadan saida taxo dabda kofar saitadamke linxamin dokinta dokin yaikara gamida haniniya take yadaka wani uban tsalle tamkar tsuntsuhaka dokin yatsalake kofar saigashi aharabar masarautan nanfa tatsinci kanta atsakiyar maxaje wani Dakare yace yake maigirma Shamsira lallai kisani kece shugaban dakarummu na gobe badaidai bane ki yaki da mutanenki Tadakamai tsawa tace kai wawa ainariga nayi rantsuwa dagirma da daraja na takobin nasara indaiYarima Lurwan yasalwantarda ita toshima sai rayuwansa ta Salwanta dakaren yace tokuwa xakimutu domin sarki yayi umurnin indai kikokarin kashe dansa tomukasheki Shamsira takwarara ihutace tokutaho mugwabza mugani nidaku waxai mutu kuma waxai rayu ta,afka musu dasara dasuka tanacewa duk wanda yashiga tsakanina da burina tokuwa sai yamutu tatarwatsa maxaje tafada cikin gidansarautan dukwani jarumi dataikarodashi tokodai yarabe yabata guri kokuma tasadashi da ajalinsa ta,isa dakin yarima tashakoshi tayo wajedashi tajefar aharaban Masarauta tadaga takobi xatadatse kansa saitaji saukan kibiya ahannunta kibiyar tahuda kashin hannunta tafuce tsananin xafi saida takobin hannunta yafadi takwarara ihu tadurkusa don tadauki takobin da hannun hagu kawai sai arigata dauka sannanasakafa abanketa saida taisama sannan ta fado tsananin naci tamiketarintsa idanunta takwarara ihu alokacin databude idanunta sai taiarbada mahaifinta atsaye agabanta yanacika yana batsewa tamkar yafuskanci abokiyar gabansa Shamsira tace baba Sarkin Yaki yadakamata tsawa yace ke yarinya kinyi kuskure kuma saina nuna miki kuskurenki tace aa baba nibanyi kuskureba kuma saina kasheshi, Sarkin yaki yabuda yace xaki iya kashe yarima amma bayan mungwaxa yaki kin kasheni Shamsira tace ina baba kaiba tsarar fadatabane amma inamai rantsuwa dakai cewa indai inaraye tokuwa bamakawa saina kasheshi ran Sarkin yaki yabaci yace totunda baxakibi umurnin mahaifinkiba lallai yanxu xankasheki domin atarihin gidammu kaf xuriyammu babu wanda yatabama wannan masarauta tawaye yadaga murya yace,ammake kinkashe jama,armu marasa adadadi yace lallai kokisaduda kokuma inkasheki Kawai Sai Shamsira tadurkushe bisa guiwowinta tace kagafarceni baba lallai saidai kakasheni amma mutukar inanumfashi to saina kashe yarima Lurwan sarkin yaki yace yanxu xaki mutu domin mumungaji sadaukar darayukammu dana yayammu gawannan masarauta yakwarara ihu yaxare takobi yanufi yarsa daniyyar datse kanta yadaga tagobin xaisaukemata sai Sarki Yamran yace kai dakata kada kakuskura kasheta Dole Sarki yaki yatsaya cik domin Sarkine kemagana sarki yace tabbas yarka tayi kuskure amma dana yafitalaifi to idan hardana baimutuba tobaikamata itama tamutuba Sarkin yaki yabude baki xaiyi magana saiSarki yacemai banason wata magana kawai kasan wani hukuncinda xakamata amma banda kisa afusace Sarkin yaki yaceda,dakaru kudauketa kukaita Kurkun Karfe da Karfe ku garkameta Xama nahar abda take dakaru sukai gabada ita adaidai nanne Sadauki Ashiraf yai shirudaba Yarima Baulaki da Madugu wannan labari Yarima baulaki yaceto yanxu mene abinyi Ashraf yace lallai muna bukatanta acikin tawagarmu domin takobinta nabirni JUHA saboda haka xamu tunkari Kurkukun Karfe da karfe domin kwatota, Madugu yakwarara ihu yace shinkasan masifa daba in,dake wannan tsinannen Kurkuku kuwa Ashraf yacebakomai bane inkahada damasifar dakeB,IRNIN JUHA KUNUNFA YA,ISO SARAUNIYA JUHA Littafi na uku 3 Na Ibni Abdullahi Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com ##SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng CIGABAN KICIBIS MUGUN #GAMO Madugu uban tafiya yadubi Sadauki Ashrafyace shin wacece Sarauniya Juhu Mutunce ko,aljan awani yanki takedaxama Sadauki Ashraf yace lallai babu wani mutum ko,aljan da yasan cikakken tarihin #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ngkaiwaidai Bokaye suntabbatarda cewa,ita mutumce hatsabibiya maitakama da kundin tsafi dakuma takamada dakarfin dantse sannan babban burinta aduniya shine tatara ilahirin kayayyakin tarihidasuka rage aduniya saboda haka tagina wani katon gida atsakiyar binninta maisuna Birnin Juha tayi alkawari saita cika wannan gida dakayan tarihi lallai tayi rantsuwa kota halinkaka saita mallake dukwani kayan tarihin dasuka rage aduniya tabbas ahalin yanxu tatara kayayyakin tarihidayawa tahanyar yaudaran yayan sarakuna da sarakunan kansu tabbas tasanya yayan sarakuna sunkashe kansu dakansu wasu ankashesu wasu an dauresu dauri nahar abada sakamakon bayyanarta,agaruruwansu tana rabasu da abubuwa masu mutukar tarihi akasarsu sadauki Ashraf yace kasani yakaiMadugu taraba yarima Baulaki dakan Gunkinsu wanda akakerashi da Xallar xinare sannan taraba Jaruma Shamsira da Takobinta maidimbin tarihi to kasani kamar haka tama yayan sarakuna dayawa kuma baxata dainaba harsai andakatarda ita MADUGU yace tayaya xa,a,iya dakatarda Ita alhali ba,amasan nahiyarda take rayuwaba Yarima Baulaki yacezamudakatarda itane tahanyar hada dakarun Fansa dominbankado maboyar #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng Maduguyakalli Sadauki ashraf yace #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng tayaudari YarimaBaulaki tarabashida kan gunkinsu abin bautansu Sannan tayaudari Yarima lurwan tawafce takobin Nasara mallakan Gimbiya shamsira Shin kai meta aikatamaka kodajin wannan tambaya Sai hankalin Sadauki Ashraf yatashi idanunsa sukada jajur jijiyoyin jikinsa sukai burdumburdumMadugu yatsorata yace aa namijinmaxaje lallai kasani ninatambayeka labarinkane kawai domin naji karfin taimakawa awannan yaki Sadauki Ashraf yadafa kafadan madugu yace kasani #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng tacutar da sarakuna, Jarumai, sadaukai,matsafa, dakuma yayan sarakuna tasanyasu acikin takaici gamida tsananin bakin ciki to,amma kasani Nine mutumin dataima cuta nakarshe aduniya yadaga murya yace lallai taxalunceni xalunci kuma babbaMadugu yace wani irin xaluncine megirma haka Saudauki Ashraf yagirgixa kai yace aa lallai bayanba amma xakasani bayanmun hada tawaga tamaje madauka fansa maitaken Dakarun Fansa Kawai sai yaitsalle yahaye dokinsa yace abokai kutaho mukarasa Birnin Ragaf domin mutunkari Kurkukun karfe da karfe domin kwatar Jaruma Shamsira uwar maxaje yasaki linxamin Doki suma suka haye dawakansu surufa masa baya nanfa surika tsula gudu adokar daji saida sukai Kwanaki uku suna keta daxuxxuka da keta koramu gamida haura manyan Duwatsu sannan su isa jiki katangar birnin Ragaf sutadda katuwar kofan garin agarkame Sai Yarima Baulaki yadubi Sadauki Ashraf yace menene abinyi shi xamu karya kofarne mutunkaresu da yaki koko akwai wata dabaranne agareka Ashraf yace lallai yaki danxammbane saboda haka xamushiga Birninne amatsayin yankasuwa daga birnin andulus take yasabi wasukalaman Surkulle kawai saiga wasu rakuma da alfarai kimani ashirin Sunbayyana kowanne dauke dakaya nikiniki Madugu yace dakyau tsafi gaskiyar maishi Sadauki Ashraf yakwankwasa kofar birni sai wani kato mutummaikama da bishiyar kuka yabude wata yarkaramar taga maikama da alkuki yaleko yace kusuwaye Sadauki Ashraf yace muattajiraine yankasuwane daga kasar Andulus munxone domin baxa hajarmu awannan gari kawai sai akabude kofarKaton mutuminnan yace lallai wannan kasa tamu tana maraba dabaki amma kusani mutukar akwai cin amana ko yaudara ataredaku tofa xakumutu ahannun jarumanmu Take suka shige birnin sukasauka agidan sarkin kasuwa maisuna Karduxyabasu wani katon gidasuka saukabayan sunci abinci sunyi wanka saisuka shiga gari dominsamun ruhuton Kurkuku Karfe dakarfe sunacikin tafiya sai suhangi wani mahayi akan bakin doki yaishiga irin tamanya jarumai yatunkarosu cik suka tsaye badakaren yakariso gurinsu yadire agabansu nanfa,akama kallon kallo tsakanin Su yarima Baulaki da wannan dakaren Can sai dakarenyace barkanku daxuwa birnin Ragaf Yarima Baulaki DAN Sarki Salmanul andulus da Sadauki Ashraf dan Sarkin yaki Kunda karoda Dubu, tareda Madugu uban tafiya sarkin Barayin nahiya ANDULUS Mamaki yakamasu jin Dakarennan yakaranto asalinsu dakaren yabushedadariya yace kai yara kuna mamakinenasan koku suwaye tokusani nine Sarkin yaki Safranu mahaifin Jaruma Shamsira wacce kukeso kukwaceta akurkukun karfeda karfe yadaka musu tsawa yacekai yara lallaikusani babu wata gaba atsakanimmu saboda haka kuigaggawan futa acikin kasata kokuma kumutu Sadauki Ashiraf yace kawai daga kafada mana asalimmu kaimana baraxana da mutuwa sai mu janye daga kudirimmu yagirgixa kai yace lallai Maxamfama basa tsoran mutuwa damin ita abokiyarsuce akullum suna tareda ita yanuna Sarkin yakida yace kumaduk mutumin dayai kokarin shiga tsakanimmuda burinmu tofa kowaneneshi sai munkasheshi dankari wannan magana tassala Sarkin yaki yatakar karkare yakwarara ihu kawai saiga dakaru na ketowa tako,ina daga Sassan birnin ragaf sunahada tawaga cikin kankaninlokaci dakaru samada miliyan guda suhadu agaban Su Sadauki Ashraf Sarkin yaki yacekai yara bakuna jin jarumta gamida IZaba to kufuskanci wadannan maxajen inga iya jaruntannaku Yarima Baulaki yace maxa kaimusu umurni su afkomana mukumaxamu nunamaka cewa munxone domin mukashe bawai akashemubaRan Sarkin yaki yabaci yakwarma ihu gamidabada umurni fara yaki Dakaru Sukai ihu gamida gunji Sukai kan su Yarima TAB ZA,AYITA BARI INLEKA RUFAR SAHAYI##SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 3B QCIGABAN,,,,,,,,,,QKICIBIS #MUGUN;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;#GAMO Sarkin yaki Safran yafusata yakwararaihu yaima dakarunsatsawa dasumasu Sadauki Ashif Rufdugu wohoho dakaru sukaigunji gamida karajin sukaikansu suma Su Sadauki Ashrafsukwarara ihu sukaikan abokan karawansu ahadu atsakiya akai kwaram yaki yasarke masifa takullu tasamu gidan zama nanfa afara asaran rayukan maxaje kamar barnan iska haka sadauki Ashiraf yarike datse kan maxaje yana farke tunbin makiya duk inda yawulka sakaji maxaje na ihu, hakatake awajen madygu uban tafiya tsananin masifa da bala,i harwani tsalle yakeyi yana kai maxaje kasa kamar wani mayun wacin xaki haka yake kaiwawon kora duk inyakai sara ko suka tofa sai yakashemakiya marasuadadadi dankari lallai maxa suke maganin maxa domin Yarima Baulaki shikuma wani dogon mashi yarike dawani bakin garkuwa yarika kutsawa cikin maxaje yana turasu kiyama kaiya yaki masifane jini yarika malala kawuna surikatashi Sama kura tahadu taisama tatokare sararin Samaniya bakaganin komai kuma ba,ajin komai sai ihun maxaje gamida karan haduwan takubba,aikoda adau wasu dakikai ana wannan bakin artabu sai akadainajin ihun maxaje adaina jinkaran haduwan takubba sannu ahankali Kura tayaye dankari aisaiga Sadauki Ashraf yarima Baulaki Madugu ubantafiya suna tsaye atsakiyar gawawwaki makamansu na digan jini amma bakidaya ilarin dakarun Sarkin yaki Yafranu Sunwuce lahira dankari kodaSarkin yaki yaga wannan masifa da bala i da Aka saukema Jama,arsasaiyakwarara ihu yacekai yara lallaifa yau kuntono masifadabala,i sam baxaku rayuba yaxamemuku dole kumut Sadauki Ashiraf yace aafa Baba lallai kasani mumunriga munyi rantsuwa sai mundauki yarka Jaruma Shamsira tokuwa duk wanda yaiyunkurin dakatardamu zai mutu Sarkin yaki yakara kwarara ihu yaxare Takubba guda biyu yai kansu afusace yanacewa karya kuke yara lallai yauxaku dandana kudarku Kawai Sai Madugu yanuna Sarkin yaki da hannunsa tareda karanto wasu kalamai daga kalmomin tsafi take wata murtuke kiyar igiyatasauko dagasama tadaure Sarkin yaki yakasa kodamotsawa Sarkin yaki yakwarma ihu Madugu yace kayi hakuri Baba manya sunacewa mailaya yakiyayi maixamani kawai sai sukada linxamin dokinsu suka tunkari Kurkukun Karfe da Karfe domin suSadu da Jaruma Shamsira inda subar Sarkin yaki adaure yanacewa Kuje kurkukun Karfe da karfeacanne xaku riski Mutuwarku domin yartawa dakuke neman hadin kanta itace xata kasheku tahannayenta masu albarka,Lokacin dasu sadauki Asraf suka isa Kurkukun karfeda Karfe saisukasha mamaki domin suntaradda kofan Kurkunne abude babu masutsaron kofan alhali tarihi yanunacewa ba,abude kofar sai shekarashekara sannan dakaru dubudarine aljannu suke gadin kofan amma saigashi suntarar kofan a wangale batsaro nansuka cik suka xubama kofar ido suna naxarinta can sai Yarima Baulaki yacekai abokai lallai akwai makirci mai girma agameda wannan gida lallai sai munsaya kula gamida takatsantsan jin haka sai Madugu yace lallai akwai Makirci maigirma

Chapter 3 of 15