Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels SARAUNIYA JUHA Littafi na Daya 1 Na Ibni Abdullahi Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com ΔΞΞSARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ngPART1AΞΞΔ ##CIGABAN KICIBIS MUGUN GOMO Sarauniya Salimatul andulus takarema sadauki Ashraf kallo sannan tace kasani yakai wannan jarumi kamar yadda kanemi inbaka labarin dana Sadaukin maxa daukakansa da faduwarsa dakuma dalilin xuwansa gidan kurkukun xama har ada to zambaka amma sai kamana alkawarin cewa zaka yaki bakin Zaki komai hadarinsa Yarima Ashraf yace lallai nayi miki alkawari yake wannan Sarauniya xan tunkari Bakin zaki koda kuwa zai zamo sanadiyar mutuwata Koda Sarauniya Salimatul andulus taji kalaman Sadauki Asraf sai tai murmushi sannan taxauna akaragar mulkinta gamidaharde kafafu sannan tafara magana kamar yadda nabaka labari galaba da yarima Baulaki yayi akan Sarki Kakus bn makus Sarkin da mudauki tsawon Shekaru ashirin muna gwabza yaki bamui nasara akansaba amma Acikin kwanaki yarima Baulaki yatarwatsa rundunarsa gamida Sare kan Sarki Kakus yarabamu da fargabada tashin hankali damuke fama dashi iyaye da kakanni towannan nasara itace tajawoma yarima Baulaki daukaka da girma akasar andulus tsofaffi nasamasa albarka samari na alfahari dashi yammata Suna reramar wakokin yabo hakadai yaxamo tauraro mai haske wanda hartakai yadda ake ganin girman dana yarima Baulaki ba,amin wannan kallon saidai kash duk wannan girma dadaukakan da yakedashi sai yasami wata tawaya tacewa bashida wani aiki sai bin mata indai ana bukatar wani abu ahannunsa toda ansa mace aciki to angama watarana akai bakin wasu kyawawan yammata guda biyar yankasuwa suntaho kasar andulus dan gudanar da kasuwancinsu kawai Sai Yarima Baulaki yakyalla idonsa akan shugaban yammatannan Mai suna Munaya Munaya takasance kyakkyawan macace tagaban kwatance tabbas tsananin kyanta babu wani danamiji da xaiyi toxali da Munayya batareda yaji yakamu dasontaba aiko sai sukama soyayya mai karfi da yarima Baulaki inda taitayaudaransa har yakamu da tsananin kaunarta tayadda baki daya yataremata hakika Yarima Baulaki bashida wani buri aduniya Face yasami dama ya aikata Masha,a da Munaya amma Saitaki yardadashi kwatsam watarana Munaye ta aika cewa tanason ganin Yari Baulaki agidanda take Zaune kamar walkiya Sai gashi yaje yataradda ita tana xaune abisa wata katuwar kujera ta alfarma tasanya wani kaya Sharashara komai na jikinta abayyane yake takasance tamkar tsirara kayya aikoda Yarima Baulaki yai toxali da Munayya awannan yanayi Sai yarude gamida futa ahayya cinsa yakama sambatu yananeman ya aukamaya Tamike cikin yauki da salo na yaudara tafara magana cikin shagwaba tace yakai yarima Baulaki hakika nayarda dakaunarda kake nunamin sannan na yarda xan aminta inbaka kaina amma inada Shara guda dayatak arude yarima Baulaki yace wani Sharadine maxa kifadeshi lallai inamai rantsuwa da abin bauta Diman sainacika mikishiAtsorace Munaya tace inasone kadauko kan abin bautarku Diman kakawomin gabana wohoho ai koda yarima Baulaki yaji Sharadin Munayya sai yakwarara ihu gamida xare takobi yasaita makogwaran Munaya afisace yace ke mahaukaciya lallai badan ina tsanani kaunarkiba datuni kanki yai gare akasa yadaka mata tsawa yace lallai kijanye wannan sharadi kokuma yanxu inkasheki abinka da Makira Sai tasabiwasukalamai na yaudara tanacewahaba jarumin maxa nifa ba ina nufin kabani kan abin bautanku bane aainada wata bukatace wanda bokayen duniya suntabbatarmin indai inaso bukatata tabiya sai nakwata da namiji agaba Kan abin bauta Dinan lallai wannan shine dalilin Xuwana kasar andulus cikin makirci takauda wukan da yadaura mata awuyanta tafadajikin yarima Baulaki saida tatabbata tafiddashi acikin hayya cinsa tahanyar shayardashi giya tagusar maida tunaninsa har ya amince xaikawomata Kan abin bauta Diman take yanufi gidan bauta yanaxuwa yafada cikin gidanbauta saboda girma dadarajarsa Saidakaru da malaman gidan bauta suka rika durkusawa suna gaisheshi amma dasuga yanufi abin Bauta Diman har yacire kanta sai sukayo kansa Domin abin bauta Diman takasance abu nafarko mafi soyuwa azukatan al ummar kasan andulus saboda haka induk xasu kare to bazasu taba yarda awula kantataba afusace malamin Bauta yadakamar tsawa yace kai Shinkasan abinda kake shirin aikatawa kokasan bala indakake shiri xunguro manaYarima baulaki yaxare takobi yacelallai kusani babu wani abu maimuni da xan aikata da abin bauta xantafida itane natsawon dakika talatin sannan indawo da ita yadaga murya yace kuma duk wanda yaikokarin dakatardani to saina datse kansa sanin halinsa da jarumtarsa dole abarshi yafuta da kan abin bauta abinda fiye dashekaru dubu baya ba,atababa koda yatafi saidakarusunufi Sarauni sugaya mata halin da akeciki take tadebi dakaru tabi bayansa shiko lokacin da yaje gidan Munayya kawai sai yatararda itatsirara haihuwar uwanta dankari aibaisan lokacinda yajefarda kan abin bauta dinanba yaje yarungumeta take munaya tarika yaudararsa hartabashigiya wanda agaurayatada maganin barci aiyanasha barci yadaukeshi kawai sai Munaya tadauki kan abin bauta Dinan tabace bat adaidai lokacinne Sarauniya Salimatulandulus dadakarunta suka shigo suka tarar Yarima Baulaki yanata sharar barci afusace Sarauniya tasa takobi tayankeshi acinya tsananin xafin yankan yatashi afurgice yana kiran Munaya sai yai arbada mahaifiyarsa kawai sai yafashe dakuka yadukusa agaban mahaifiyarsa afusace Malamin gidan bauta yace lallaiyarima kacucemu kayi sanadiyar rabamu da abin bautarmuSarauniya tace malam mekakenuf,iyace wannan yarinyar watasarauniyace da ba,amasan sunantaba takebi kasa kasa tana sace abubuwa masu mahimmaci naksashe duniya tabbas intarabakuda abu tohar abada Kunrasa WACECE,ITA ##SARAUNIYA ¥¥¥JUHA PART1B Lokacinda Sarauniya Salimatul andulus taji xancen malamin fada cewa wata Sarauniyace daba ama san sunantaba itace takebi manya manyan kasashe tana sace musu abubuwa masu mahimmanci tabbas wannan Sarauniya tai rantsuwa da karfin ikonta gamida darajar abin bautanta sai ta sace duk wani abuda yaxamo natarihi aduniya tabbas aikinta natafiya yadda takeso domin ahalinyanxu tasace manyamanyan abubuwa natarihi aduniya dake Masarautu dubu goma tajefa kasasheda dama cikin balai da musifa sannan dayawa tasa sarakuna yake yake gamida kashekashe malamin fada yakarke dabarkewa dakuka yanacewa tabbas har,abada bazamu taba samun kan abin bautammuba sannan musaurari bala i da musifan daxata ruftomana Hankalin Sarauniya yatashi takalli yarima Baulaki takifeshi damari taxare takobi zataSare kansa Sai malamin Gidan bauta yadakamata tsawa yaceyake Sarauniya hakika yarima Baulaki yatafka babban kuskure tahanyar salwantar mana da abin bautanmu mai daraja tabbas yajefamuacikin tashin hankali to amma inmuka tuna abubuwan alkairi da yarima Baulaki yamana abaya wajen ceton rayuwammu daga hannun axxalumin Sarki Kaku bn Makus to yana bukatan Sassauci acikin hukuncin daxa aimar malamin yakarisa maganansa dacewa lallai bai cancanci akasheshiba Sarauniya tamaida takobinta tadubi Yarima Baulaki tace kaiconka dana karushe tarihin da kagina sannan kaxubar da girma da daraja dakake dashi a idanunMutanen kasar andulus tadaga murya tace dadakaru kudaukeshikukaishi Babban gidan Kurkukun andulus ku ajiyeshi Zama na har abada kuma lallai aciki xaimutu domin Kasar andulus bata bukatansa har abada Sarauniya Salimatul andulus tadubi Yarima Asraf tace tokaji dalilin dana sa akulle Dana yarima Baulaki agidan Kurkuku xama nahar abada taci gabadacewa to yanxu saika shirya katunkari Bakin xaki domin kakasheshi amma kasani lallai baxakai nasaraba domin gogaggun Jarumai naduniya suntunkareshi amma babu wanda yai nasara akansa kawai rayuwansuce take Salwanta tace idanko harkai nasaran kashe bakin Zaki tonaima alkawarin duk abinda kakeso aduniya katambayemu mukuma xamui makashi Kawai Sai Sadauki Asraf yace lallai ina tabbatar miki cewa nine ajalin Bakin Zakin da yagagari jaruman fama kawai sai yai waje yanufi yanki Buxra inda Bakin xaki,ke rayuwa saida sadauki Ashraf yai tafiyarsa,abiyar cur sannan yafuta birnin andulus yafada dajin Zubur inda Bakin Zaki kerayuwa koda yashiga yankin sai yaji anasakin wani gurnani gamida wani kugi dankari ai sai wani Shirgegen Zaki yabayyana girmansa yakai rikakken sa bakidaya jikin Zaki bakinkirinne gawasu Jajayen idanu kamar wuta sannan yanada wasu gatsau gatsaudin hakoraabakinsa koda sukai idobiyu da Sadauki Ashraf Sai Zakin yakalleshi yahamgame bakinsa yakarci kasa yadanno agujee yayokansa tuni shima Ashraf yakwarma ihu yaxare takobi yaikan Zakin suna haduwa Zakin yasa kirji yabanke Ashraf tuniyai fatali dashi Sadauki Ashraf yabaje akasa tsananin dakuwa dakyar yake motsawa Zakin yadako tsalle daniyar danneshi cikin Zafin namaAshraf yagoce Zakin yadira agurin daya kauce afusace Ashraf yarumbaci Zakinnan sukacame da fada tamkar mutum da mutum suka rinka gungure Suna dukan juna can Zakinan yai nasarar kafa kunbunansa akirjin Sadauki Ashraf yana kokarin tsaga kirjin biyu tsananin xafi yakwarma ihu jini yafara tsatstsafowa kai koda Ashraf yaga xakinnannakokarin mai illa sai yaita maxa yabarka ihu yaxaro wata karamar wuka adamararsa yakafama Zakinnan wukarnan idonsa tuni idon zakinyafashe tsananin Zafi zakin yasaki Ashraf yafasa ruri yakama tsalle tuni Sadauki Ashraf yaxaro wani katon gatari yadaka tsalle yadare bayan Xakinnan indakasan yahau giwa kawai sai yarika tafkama Zakinnan sara kota ko,ina Zakin yaita juye juye gamida zambarma amma sadauki Ashraf yamakale abayan Zakin yana kaftamar sara kamar ruwan sam tilas Zakin yagaji Zaryarsa yadur kushe akasa jini naxuba kota ko ajikinsa tun yanamotsi har yashura yadaina motsi Sadauki Ashraf yakwarma ihun samun nasara yasa Gatari yayanke kan Bakin Zaki yahaye dokinsa yanufi Cikin Birnin Andulus Turkashi tunda yashiga cikinbirnin andulus jama,a suga kan bakin Zaki ahannunsa sai jama,asubarke da ihu damurna suka rika bin bayan Sadauki Ashraf sunamai jinjina gamida reramai wakokin yabo da cinnasara ahaka suka rakashi har Fada aikoda Sarauniya,taga sadauki Ashraf da kan bakin Zaki ahannunsa sai tamike bakidaya jama,ar dake Fadansuka mike Sarauniya tatari Ashraf tarungumeshi can tasakeshi takama Kafadarsatagirgixashi tace dakyau namiji uvan maxaje lallai kai sadaukin Sadaukaine karabamu da annobar da yadamemu yagallabemuhar takai yana baraxanar tarwatsa mana kasammu takoma kujerar mulkinta taxauna sannan tace yakai ashraf kacika alkawarinka kakashe mana Bakin Zaki maza katambayamekakeso,awannan duniyar tamu Kudi dukiya mulki mace maxa katammbaya nikuma xan baka sadauki Ashraf yace ni banaso Dukiya mulki ko mace Sarauniya tace mekakesone Uban mazaje Sai yace sonake kiyardaki zaki bani Yarima Baulaki domin xamui wani aiki tare dashi Kaiiii Sarauniya tadakamai tsawa tace wanenekai dakakeso kabude kofar da adade da killeta lallai kasani badan daraja dakima na alkawariba danasa ansare kankan Ashraf yace wannan shine bukatata mutukar baxan Samuba to nahakuraSarauniya tadakamai tsawa tace maxa kaficemin afada kafin insa asaremin kanka kawai sai Ashraf yajuya yadauki hanyar futa haryakusa futa saiji muryar sarauniya tanacewa shinme yasa kakeso abaka yarima Baulaki Ashrafyajuyo yace Saboda Sarauniyar data cutardaku nima Tacutar dani KUMA NIDA DANKI MUNABUKATAR DAUKAN FANSA SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 1C CIGABAN KICIBIS ¥¥¥¥ MUGUN GAMO koda Sarauniya Salimatul ansulus taji bukatan sadauki Ashraf baya bukatan komai saidai ahadashida Yarima Baulaki Sai dakamai tsawa gamida cewa yai gaggawar futa daga fadarta kafin tai umurni asare kansa Ashraf yajuya yanufi kofar futa har yakusa futa afadan sai Sarauniya Salimatul andulus tace yakai wannan sadaukin maxa shin menene dalilinka nasan haduwa da yarima Baulaki Ashraf yace saboda Sarauniyar da tacuceku tonima tacuceni kuma nida danki yarima Baulaki muna bukatan daukan fansa Sarauniya tace yakai wannan Jarumi shin xaka iya bamu labari Cutarda wannan sarauniya taimaka Ashraf yace xanbaku labari ammada sharadi Sarauniya tace menene Saradinnaka Ashraf yace sai yarima Baulaki ya amintacewa zaibini sauda kafa turkashi sai Sarauniya salimatul andulus tabushe dadariya tanacewa ina aishidana xakine lallai shi sarkine sam baya xama akarkashin wani sadauki Ashraf yace kina yawan kuranta jarumtar danki wanda idan an hadata da jarum tata shiba kowabane to inaso kishirya mana gagarumin yaki tsakanin nidashi lallai duk wanda yainasara toshine jagora atafiyar da zamuyi sarauniya tamike tai taku bakwai ta isa xuwa gaban yarima Baulaki tadafa Kafadarsa tace tabbas banso ka cutu akasataba domin kataimakemu karabamu da bakin Zaki to amma kacika baki dakurari agaba al ummata tabbas idan muka barka katafi batare da kun gwabxa yakida danaba to xaka tafine kana mai alfaharin cewa katari yarima baulaki yaki munji tsoro tadaga murya tace lallai kashirya domin gobe xakai kicibis mugun gamo lallai xaka raina kanka bansan iya adadin yanka da sara da dana xaimakaba amma inafatan kada yakasheka sadauki Ashraf yace ba,asan gwaniba sai angwabxa Kodagari yawaye sai jama,a sutaru afilin gasa na jankala inda za,agoga tsakanin yarima Baulaki da Sadauki Ashraf jama,sukai dafifi sai ihu gamida kururuwa sukeyi sunama yarima Baulaki kirari gamida reramai wakokin yabo yarima Baulaki da Sadauki Ashraf suka fuskanci juna sunama junansu kallon hadarin kaji dankari Yarima Baulaki yadakama Ashraf tsawa yanacewa kai karamin jarumi shi danka kashe bakin xaki shine kake tunanin zaka iya arangamadani lallaikasani yau saika raina jarumtarka domin saina turmusa hancinka akasa Ashraf yai murmushi yace kai yaro tsaya matsayinka kar zancen yan duniya yarudeka kadauka cewa kai jaruminne da gaske lallai kasani kurin yaro nagidane amma idan yaje Dawa tofa yaxama nama wohoho wadannan kalamai na sadauki Ashraf sun fusata Baulaki yakwarma ihu gamida xare takobi yace kai yawan maganganu rashin artabu rashin jin rashi tsagawa lallai surutunka yayi yawa taho inbaka jikinka atare suka kwarma ihu sukaikan junansu suka hadu sukai kwaram sukacame da yaki tamkar zasu cinye kansu dankari nanfa sushigamasayan takubba surika kaima junanansu miyagun sara tabbas karfi yahadu da karfi domin yakin yakasancene ana bigi in buga anacikin wannan gumurxune yarima Baulaki yatakarkare yakawoma Sadauki ashraf wani nagartacce sara dakyar Ashraf yakare tsananin kafin Saran saida takobin Ashraf tafadi tuni Baulaki yasa kafa yabankeshi yaisama yafado tim Jama,a subarke da ihu gamida tafama yarima Baulaki,afusace sadauki ashiraf yamike jini nazuba ahancinsa yaikokarin daukan takobinnan amma sai yarima Baulaki yatare yahanashi dauka dankar sadauki Ashraf yajada baya yakwarma ihu yasheko agujee hannu bamakami yarima Baulaki yakaimar sara caraf yadamki hannun Baulaki kamar yadagaBuhun yayi yai sama dashi yamaka dakasa Baulaki yakwarma ihu gamida kokarin yunkurawa xaimike aibasamu wannan damarba tuni Ashraf yasa kafa yabankeshi yaje can yafadi jini tabaki tahanci afusace ya afkama Sadauki Ashiraf sukame da mitaccen danbe mai ban tsoro domin saida suka hadama kansu jini da majina bakiyaya jikinsu jini kexuba duk inda dayansu yadun kule hannu yagabxama dan uwansa tofa sai gurin yakumbura yafashe akarshe sukaima junansu karo da kawunansu tsananin xafi da radadi saida suka futa ahayyacinsu sufara ganin bakin taurari sukama layi tamkar masha atare kuma alokaci guda susa kafafunsu sutokari junansu bakidayansu sukai sama tun asaman suka suma atare suka baje akasa bamai motsiii Hankalin jama,a yatashi filin yai shiru tamkar mutuwa tagifta Sarauniya salimatul andulus tamike gamida kwarma ihu tafada filin gasa MEXAI FARU KWAJI BAYAN NA SUBURBUDI TALIYA SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 1D CIGABAN KICIBIS MUGUN GAMO Lokacinda sarauniya salimatul andulus takwarma ihu tafada filin gasa saitaikan Danta yarima baulaki tatabeshi taga komotsi bayayi tajijjigashi tamkar yamutu tamike gamida rarumar tulun rurwa takwarara mai take yaiwani Dogun numfashi ya farfado saita juya kan Sadauki Ashraf sahima takwaramai ruwa take shim yafar fado aikoda yarima Baulaki sukai ido biyu da Sadauki Ashraf sai sukwarara ihu atare sannan sukai kan junansu dashiri yakin Karshe Saura kirs sugamu Sai sarauniya Salimatun andulus takwarara ihu gamida daka musu tsawa caik suka tsaya suna Hararan juna gamida yunkurin afkama juna Sarauniya tadubesu tace yaku maxajen fama lallai dukkanku jarumaine Sannan kunada buri iridaya Shine Kunaso kunemo Inda Fadar SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng take lallai fada atsakaninku yakare tabbas kuna bukatan Hadin kaine domin yakar tsinanniya kuma Shaidaniya Sarauniya Juha kawai sai suka jefar da makami Suka rungume juna bakidaya Mutane suka barke da tafi da suwa Bayan wani lokaci Sai sukarabuda Juna Yarima Baulaki yadubi Sadauki Ashraf yace yakai jarumin maza shin awace nahiya SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng take kuma mutumce ko aljan Ashraf yadafa kafadan Yarima Baulaki yace sanin tarin SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng sai munsami masanin tarihi haxikimmutu Maisuna Fashiru sannan samun wannan Saurayin masanin Tarihi bazai taba yuwa munaba Harsai mun hada tawagar jarumai bakwai Wandadasune zamu tunkari SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng mui arangama da ita Yarima Baulaki yace to a,ina xamu Samesu kuma menene dalilin Yin hadaka dasu Sadauki Ashraf yace dukkansu cikakkun jarumaine makasa rayukan dan adam kuma futunannune afagen yaki Sannan dukkansu Sarauniya Juha tajefasu acikin Masifa dabala i kamar yadda tasamu aciki Sarauniya Salima tul andulus tace shin yanxu ina kunufa Sai Sadauki Ashraf Yadubi Sarauniya yace zamu kasar Durbaj mu,isa Kurkuku Karfe da Karfe mukwato Jaruma Shamsira jarumar mace gwanar iya Sarrafa takobi gamida dadillanci rayukan makiya lallai ita din gobarace daka kogi balbalin bala iine yakariki Maganarsa dacewa mutukar munaso muyi nasara awannan yaki todole muna bukatar SHAMSIRA wacce akema takeda yar Kundumbala Sarauniya Salima tul andulus takwarara ihu tadaki Kijin Sadauki Ashraf tace kai yaro lallai kai mahaukacine tabbas kuruciya nadibarka Shin kasan wane Sarki Lamsaru mai mulkin kasar Durbaj kuwa shin kanada tarihin Kurkukun Karfe dakarfe kuwa to idan bakasaniba kasani Sarki Lamsaru yafikar fin runduna hatsabiban jarumai miliyayan dubu suyakeshi tabbas shidin shaidanine kuma hatsabibine wanda sarakunan duniya kemar takeda Mutum darabin aljan tagirgixa kai tace samdana baxaiyi wannan tafiyaba lallai muna bukatar cigaban rayuwansa domin shine magajina daya tak dana haifa aduniya Yarima Baulaki yace aa mama lallai mutukar idanmuka mallaka Jaruma Shamsira xatataimakemu xuwa Birnin Juha tobamakawa sai munje kasar Durbaj mun gwabxa yaki da Sarki Lamsara munkaudashi adoran kasa domin mu isa kurkukun Karfe da karfe mukwaci Jaruma Shasiraaa Sarauniya tace aaa dana lallai baxaku iyaba domin karo da aljani baya yuwama dan adan Yarima baulaki yakwarara ihu yaxare takobi yace inarantsuwa da mamata saina tunkari Sarki Lamsar na yakeshi shida jama,arsa yadaga mur yace lallai mutum ko aljan ruwa ko iska rintsi da tsanani basu isa suhanani cika Burinaba Sannan duk wata Hallitta datai kokarin shiga tsakanina da burina to saina rabata daduniya yakwala Ihu yace SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng axxaluma mayaudariya lallai ga tawagar daukan fansanan gareki kina samane ko karkashi kasa ko ruwa ko dutse lallai sai munkawo karshen Zaluncinki yadubi Sadauki Ashraf yace dan uwa lokacin yaki yasoma muje lallai dunuiya zataji maxa tabbas SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng tatuna ma Sarakuna Masifa Yarima Baulaki Da Ashraf suka haye dawakai suka sukanesu Su fuce akasar andulus AMFARAFA XAKUMA AYITA SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 1 F cigaban kicibis mugun GAMO Lokacinda sadauki Ashiraf da yarima Baulaki suka barkasan Andulus sai sukai kudancin Duniya domin suriski Kasar Durbaj inda sarki Lamsaru ke mulki domin su isa Kurkukun Karfeda karfe Sukwato JARUMA SHAMSIRA gwanan sarrafa kibiya da takobi tafiya suke bisa dawakansu kamar xa,su tashi sama domin saida sukai tafiyar Wata guda batareda sun yada xangoba akwana na talatinda dayene suriski wani katon gari maisuna kaikaxo shidai wannan gari Nakaikaxo duka mutanen garin maxansu da matansu barayine kai hatta kananan yaransu barayine asalin gurin bagaribane wani yankine da yakasance maitsananin duhu daban tsoro tosaboda hadarinsa Sai yanmfashi sukarika tare fatake suna kwace musudukiya akarshe suka kafa gari karkashin jagorancin sarkin barayi Kuddaru shine suka sanyama garin Kaikaxo domin duk mutumin dayashiga garin tokuwa sai yarasa komai nasa lokacinda suka isa kofar garin sai suka tarar kofan garin abude Ashraf da yarima Baulaki sukunna kaicikin garin garine mai girma gamutane sunata kaiwada komowa amma sai akarika Kallonsu sudai tafiya suke basudamu dakowaba saida sukaxo tsakiyar garin sai sukaga wata tawaga na maxaje kimanin su arba in sunshagabansu sukatare hanya Sadauki Ashraf yacedasu kai maxaje menene natare mana hanya alhali mubamutabi kowaba kuma bamucema wani cikankaba hasalima mubakine hanyace kawai tabiyo damu lallai bama daniyyar kwana awannan gari atare kuma alokaci guda Tawagar mazajennan suka fasheda dariya sukaita dariya tamkar baxasu dainaba saida sukaidariya ta,ishesu alokaci guda suka tsaida dariyar suka daure Fuska sannan wani murjejen kato yakwarma ihu yace kai kusani tunda kukai Kuskuren shigowa wannan gari mai suna Kaikaxo tokuwa dawakanku rigunanku xobunanku takubbanku kaida duk wata dukiya da kuketareda ita tota haramta agareku taxamo mallakin sarkin barayi Kuddaru dan Kaddaru jarumin yadaga murya yace yaku bakimmu kunada xabi guda daya acikin biyu kodaikomiko Dukiyarku dakanku kokuma mukwata dakarfin dantse akarshe musadaku da ajalinku Yarima Baulaki yaidariya yace lallai kundade kuna azabtarda mutane kuna kwace musu dukiya toyau kun gamu da gamanku lallai xakui kici bis Mugun gamo domin mu baxamu baku koda xobeba sannan kuma kunadazabi kodai kubarmu muce salim,alim kutsirada rayuwarku kokuma kutaremu yaki muimuku kisan gilla dankari ran jaruminnan yabaci xuciyarsata hassala yakwarara ihu yace kai karamin jarumi lallai kalamanka sun janyo maka mutuwa domin bakawoka akaiba Kaikazo dakanka ya umurci wani katon Barde yasaromai kan Yarima baulaki Barden yakwarma ihu yaxare takobi yaikan Baulaki yakaimar sara Bauki yakauce tareda maida martani tuni yatsarge katonnan gida biyu kamar rama tashin hankali yarima baulaki yace ashe bangaya mukuba kada kui kokarin gwada jarumtarku akammu afusace Maxaje arba indinnan sukai ihu gamida kururuwa suka Nufi Baulaki Shima yai gunji ya,afkamusu da sara da suka kamar barnan iska haka Yarima Baulaki yarika sassabe kawunansu gamida kareraye kasusuwansu tuni Yasadasu da,ajalinsu Saura Shugabansu wanda yake tsaye yana kyarma domin ganin mutuwa tsirara yarima Baulaki yadaka mai tsawa yace kai karamin barawo lallai baxan kashekaba kaje kagayama Sarkinku cewa mumunfi karfinsa xamu keta birninsa muwuce batareda munbashi kosisiba inya cika Sarki Barayi yataremu yakwaci Dukiyarmu Dankari aikoda sarki Kuddaru yaji Sakon Yarima Baulaki Sai yamike yakwarara ihu yai umurnida ahada runduna ta maxaje da shu,uman mata ta Mutum dubu sittin domin sutunkari Yarima Baulaki da Sadauki Ashiraf KUDANJIRANI ABOKAI NAJI WANI KAMSHI NATASHI AMAKOTANA BARI INLEKA SAURA KUMA WANI YAI GULMATA SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng CIGABAN KICIBIS MUGUN GAMO PART 1 G Sadauki Ashiraf da yarima Baulaki sunadaf dafuta daga birni Kaikaxosai suga an garkame kofa kafin sutambayi ba,asi saisukaji anrafka guda gamida kururuwar maxaje abayansu koda suka juya sai sukaga wata bakar kura ta hadu taisama kamar xata tabo gaji mare tanufosu gadan gadan Ashiraf da Yarima Baulaki saisuka ja daga suna jiran kasowanta sannu ahankali kuran takariso tacure aguri guda tarika juyi can Kurar tayaye Komai yabaina aisaiga Sarkin barayi Kuddaru darundunar maxaje Dubu Saba,in nanfa akama hararan juna tsakanin Su yarima BAULAKI da rundunar Sarki Kuddaru saida akadauki Tsawon dakika Sittin ana hararan juna sai Sarki Kuddaru yakwarara ihu yacedasukai tsinannu hasararru lallai kun tafka babban kuskure tunda kushigohar kasata kukashemin jama,ata tokuwa saina ganamuku axaba kaladubu kafin inmuku Kisan gilla irinkisanda duniya bazata mantadashiba yadaga murya yace lallai kisandaxammuku sai yaxamo tarihi abin karantama yambaya koda jin wannan kurari na sarki Kuddaru Sai sadauki Ashraf da yarima Baulaki Suka busheda dariya akarshe sukadaure Fuska kamar an aiko musuda mutuwar ahalinsa Sai Sadauki Asherafyaxare takobi yasari Iska sannan yanuna sarki Kuddaru da jama,arsa yace kai tsinannu rashin jini rashin tsagawa yawan maganganu rashin artabu shin ku mazajene komata inko maxajene kotaho mugwabzaYaki domin aga waxai mutu kuma waye xai rayu dankari aiwadannan kalamai na Sadauki Ashraf sai suka xama tamkar yawatsama Sarki Kuddaru da dakarunsa ruwan xafi sarki Kuddaru yakwarma ihu ya,umurci wani yanki na maxaje dasukawomai kan Sadauki ashraf, sukwarara ihu gamida kururuwa sukaikansa Shima yai gunji gamida kumaji yaikansu saida yarage Saura kiris suhadu sai Sadauki Ashraf yakwarma ihu yadaka tsalle yadira atsakiyar makiya wohoho aituni yatsinke kanmaxaje samada Hamsin nanfa yaki yakaure masifa takullu mazaje sukarika kaimar sara da suka shikuma yarika kaucewa da karewagamida maida martani tuni gawawwaki su yawaita jini yakama kwarara kura yatashi yarufe ko,inada ko,ina yaxamo ba,aganin komai Saidai karan takubba da ihun maxajecan ihun maxaje yalafa karan takubba yagushe Sannu ahankali kura tayaye dankari aikoda haske yabayyana sai ga Sadauki Ashiraf tsayeatsakiyar gawawwaki takobinsa nadigar jini bakidaya yakashe maxajennan Hankalin Sarki Kuddaru yatashi yakara kwarma ihu yai umurni da bakidaya Dakarunsa su afkama Sadauki Ashiraf dakaru sukai kururuwa sutunkari ashiraf shima yaikansuda wata irin xuciyar fusata suka hadu atsakiya sukacameda masifeffen yaki maitada hankali sadukiAshiraf yarika ragargaxan makiya tamkar barnan iska aisai yakin yaba Yarima Baulaki sha,awa kawai saiyaxare takobi yakwarma ihu yaruga aguje yadaka tsalle ya afkama abokan gaba dasara dasuka tamkar gobara daga kogi nanfa yaki yasauya salo domin Sadauki Ashraf da yarima Baulaki haduwa sukayi sunakai sara tare suna kai suka atare lallai idan gwanaye biyu sukahadu sunayakar makiya abin abakyau domincikin lokaci kankani sukarudadakarun sarki Kuddaru sutarwatsasu suka baxama daji Koda Sarki Kuddaru yaga dakarunsa sufashe sai yakwarara ihu yace kaiyara lallai kuncika maxajen fama domin shekata arba in, ina tarwatsa maxaje ina karya sarakuna ina furgita sadauka kai har tawagar aljannu na fasadarundunata amma yau daya kunkashe nakashewa sannan kuntarwatsa ragowar Sunshiga daji Sarki Kuddaru yadaga murya yace tokuwa kuma bamakawa saina yanke kawunanku dominyaxamo,abintunawaagareni Ashiraf yacekai wawa lallaimu bamuda niyar kasheka ammainkanemi mukasheka tolallaikuwa xaka mutu Kuddaru yafusata yahassala yakwarma ihu gamida xare takobi yatunkaresu atsiyace nanfa sukacame dayaki mai tsanani sushiga kaimar sara yana gocewa gamida maida musuda martani lallai sunsan cewa Sarki Kuddaru jarumin gaskene domin saida yafutunesu yakwaxxabesu har yayanki Ashiraf acinya yakaftama Yarima Baulaki sara agadan baya atare sukwarara ihu Sarki Kuddaru yasa kafa yabake Ashiraf Yarima Baulaki yakawomar Sara caraf Sarki Kuddaru yarike hannun Baulaki yai kukan kura yasungumeshi yamakada kasa Baulakiyakwwara ihu yamike afusace cikin xafinnan sarki Kuddaru yasa kafa yabankeshi saida yarima Baulaki yai Sama yaje yabuguda wata katuwar bishi Sarki Kuddaru yakwarara ihu yajijjiga takobi yanufi inda Ashraf ke kwance kamar yamutu yana isa yadaga takobi yakaimai bahagon sara daniyyar,datse kan ashiraf cikin xafinnama sadauki Ashirafyagungure gefe guda Sarki Kuddaru yasari Kasa kamar mashi Ashirafyamike yadunkule Hannu yagabxama Kuddaru wani wawan naushi ahakarkari dankari,aisada Sarki Kuddaru yai sama kamar anharba kibiya aikafinyafado Yarima Baulaki yamike yadaka

Chapter 1 of 15