hakuri wallahi nagaji da yawa fa_
_Allah sai kin gyara sa ko kuma sai yayi murmushi_
*BAYAN SATI BIYU DA FARUWA HAKA*
_Ahmad Zaune yana aiki da laptop sai ga *Mufida* ta fito dakin ta da kayan bacci sai taji muryar Ahmad_
_Qanwata zo muje daki ko_
_Ban zuwa ko ina tana murgudar baki_
_Haba Qanwata Yanxu dan Allah bakiji nasihar da Baffa ya muna ba_
_kaga malam dan Allah ka rabu da ni bazan kara zuwa gurin ka ba fa_
_Him babu damuwa Amman kin sa Allah yana fushi da matar da mijin ta ya kira bata zoba ko?_
_Uhm kai ni fa nagaji da surutu fa_
_To shikenan kije Amman ko duk sanda kika shigo hannu na ko him yana kallon yana daga mata gira_
_Allah ya tsare ni mugu kawai sai ta shige daki da gudu ta rufe kofar dakin_
_Wai Allah ya soni haka ta cigaba da suturu har bacci mai dadi ya dauke ta_
_Ahmad ne Zaune saman kujera yana tunanin rayuwar su wai ni ya zanyi da Yarinyar nan wallahi inasonta kuma inason tabani hakkina wallahi sai yayi wannan tunanin sai ya saki murmushin mugunta_
*washe gari kuwa*
_*Mufida* ce Zaune tana kallo sai ga Ahmad ya fito dakin sa yana sanye da yadi pink da hula pink yayi mugun kyau sosai_
_kamshi turare sa ya game falo sai *Mufida* ta daga idanuwan ta tana kallon sa_
_Ashe ita yake kallo tun da yafito sai ya hadi rainsa yace_
_lafiya dai kike kallo na ko_
_Wake kallon ka Allah ya tsare ni mugu kawai_
_Ni kike cewa mugu ko?_
_Eh sai murguda masa baki_
_Him ni dai sai nadawo_
_Ina zuwa haka_
_fira zani gurin amaryar da zan Kara_
_Sai ta zaro idanuwan ya Amarya kuma yaushe akayi muna Aure da zaka ce wai Aure zaka kara_
_ohhho dai ni dai sai na dawo sai ya fita_
_Sai ta fashi da kuka tana cikin kuka sai taji sallamar Auta Yusra_
_Assalamu Alaikum matar ya Ahmad kin ciki ne_
_Amin wa Alaikum sallam_
_Ta shigo cikin falo sai taga *mufida* zaune kasa tana kuka cikin tashin hankali Auta Yusra Tace_
_lafiya meya ke faru da ke ne?_
_Da sauri ta rungume Auta Yusra Auta Yusra wai ya Ahmad aure zai Kara_
_Hhh wallahi wasa yake maki Yanxu ya kira ni yace nazo muyi girki zuwa anjima zan koma gida Amman zan baki shawara sosai_
_Dan Allah ki kula da kyau ya Ahmad yana son kamshi sosai yana son mutum mai yawan murmushi da fari, a da yawan dariya kuma yana son mace mai shagwaba sosai yana fama da ciwon mara Amman kin san maganin sa_
_*innalaillahi wa Inna ilaihir raji, un* dama bashi da lafiya kuma ina maganin sa yake?_
_To ke ce_
_Ni kuma?_
_Eh Dan Allah duk abun da yace yana so Dan Allah ki bashi ko menene_
_insha Allah zanyi kokari_
_Yauwa yar uwa ta shiyasa nake sonki sosai haka suka shiga kitchen suka girki mai rai da lafiya bayan sun gama sai *mufida* tayi wanka tasa kayan masu kyau sosai ga turare mai kamshi ta fisa sai ta fito falo Auta Yusra tana chat sai taji kamshi turare mai dadi sosai ko ta daga idanuwan ta sai taga *mufida* tsaye tana murmrushi_
_wow sister kin gan ki kuwa wallahi kinyi kyau sosai Allah yasa ya Ahmad yadawo Yanxu yaga wannan wanka_
_Bata rufe baki ba sai sukaji sallamar Ahmad_
_Assalamu Alaikum_
_Amin wa Alaikum sallam_
_ko da yashigo cikin falo sai ya ga *mufida* tsaye tana kallon sa tana murmurshi sai ya zaro idanuwan sa yana kallon ta da mamaki_
_*mufida* ce nake gani ko mafarki nake_
_Ita ce dai matar ka to ya Ahmad sai da safe dan ni zan wuce gida_
_haka ta fita sai gida_
_Ahmad kuwa mutuwar tsaye yayi saboda ganin irin kwaliyar da *mufida* tayi masa_
_ya Ahmad ka zauna mana ga girki nan idan kaga ma sai kaje daki sai ta zuba masa abinco tana gamawa sai tayi dakin Sa_
_Ahmad kuwa wani irin dadi yaji sosai wai yau ni ne tare da matata wayyo Allah na Allah nagode maka haka yagama cin abinci sai ya bita dakin sa_
*Asuba tare amarya da ango*
*BAYAN WATA HUDU*
_*Mufida* ce kitchen ta gama girki sai taji zuciyar ta natashi da gudu ta shiga toilet sai amai sosai take amai kamar kayan cikinta zasu fito_
_Ahmad yana bacci cikin bacci yaji Ana amsi da sauri ya tashi ya fita waje sai yace_
_*Mufida* kina ina ne?_
_Sai yaji shiru amai akwai yake ji dagudu yashiga toilet koda yashiga sai yaga *mufida* durkushe kasa_
_*innalillahi wa inna ilaihir raji, un* *mufida* meya ke damunki?_
_Wallahi zuciyata ke tashi_
_Tashi muje asibiti_
_To haka sukaje asibita doctor yayi mata gwaje gwaje_
_Congratulations matar ka tana dauke da ciki wata ukku Dan Allah ku kula da baby sosai abinci mai gina jiki_
_Da gaske doctor?_
_Eh mana_
_Wayyo Allah na wayyo dadi kai doctor na baka kujera makkah_
_Alhamdulillah Allah nagode maka da kabani Ni,ima *Mufida* Ina gode ma Allah da ya hadamu da ke Ashe ke alkhairi gare ni Allah ya saka maki da alkhairi_
_Amin ya Allah_
_Haka suka kuma gida sai ya kira daddy fa mommy da Ummi_
_Zazzaune suke suna labari sai sukaji muryar_
_kawata ina ta yaku farin ciki sosai gaba daya suka jiyo_
_oyoyo kawata *leemat* wai Ashe fushi nake da ke_
_Haba kawata kiyi hakuri mana wallahi mun tafi saudiya wajen wa,azi *malam Ahmad Ali*_
_Allah sarki kawata wallahi babu damuwa yasu Baffa suna dai lafiya ko_
_lafiya Qlau_
_Masha Allah yaushe zasu zo ne?_
_Zasu zo insha Allah_
_Haka ta zauna sukayi labari sai da lokacin sallah yayi sai Tayi masu sallama_
*BAYAN WATA TARA*
*MUFIDA TA HAIHU LAFIYA TASAMU YAN BIYU MACE DA NAMIJI*
*SATIN DA ZA, AYI BIKIN SUNAN YA ZAGAYO*
_Yau yake suna masha Allah gida ya ciki da mutane mai jigo tayi kyau gasu Auta Yusra gasu *Aljanana leemat*(Har da yan group din *Mufida kawar aljanana* fans, kai kai har da su Maman imam da su princess Rahima da su Amina Ali da su Rufaida dasu Maman zee dasu Maman heedaya da su maman alameen kai Ashe kuna da yawa sosai kowa ya dauko wanka kaiπ€ princess Rahima da Maman imam da Amina Ali da Maman zee da kun rufe baki kada kuyi muna kauyen ci faπππ€£π€£Amina Ali da ke da Maman zee ina kallon ku kusa da kaskon tuyar namaπ kada ku daukaππππ€£π€£π€£πππ€ͺπ) Anyi Biki lafiya an gama lafiya sunan yara kuwa *leemat* and *Aliyu*_...
*ALHAMDULILLAHI ALLAH NAGODE MAKA DA BANI IKON GAMA MUFIDA KAWAR ALJANNA LAFIYA ABUBUWAN DA NA FADA DAI DAI ALLAH YA BAMU LADAR SA KURAKURAN DA KE CIKI ALLAH YA YAFE MUNA AMIN SAI MUN HADU CIKIN SABON BOOK π DIN NA MAI SUNA(SUMMAYYA SUMEE BABY GIRL)*
*BAN MANTA DA KU BA*ππππππππ
*NARPHYSEET*
*UMMUL ARSHAQ*
*KHADIJA AMINU*
*AMINA ADAMU*
*NANA MURJANATU*
*UMMEE YUSRA*
*HAFSAT GODOWOLER*
*MARIAM ABDOU*
*REAL QUEEN*
*HAMEEDA BUNXAH*
*MAMAN HIDAYA*
*NANA SAAD*
*UMMU SAFEYYA*
*UMMU MUQREEN*
*RAMATU HAYA*
*MOMEEN AL AMEENU*
*MMN SADIQ*
*SALMA KABIR ADAM*
*MAMAN SULTAN*
πππππππ
*ALLAH YA JIKAN MAHAIFINA YAYI MASA RAHAMA AMIN YA ALLAH*π€²π»π€²π»π€²π»
*TAKU CE HAR KULLUM*πππππβ€οΈβ€οΈβ€οΈβ€οΈππππ
*BY*
*HASSY SOJA*πππππβ€οΈβ€οΈβ€οΈβ€οΈπππππππ
*YAR MUTAN GUSAU*πππππππβ€οΈβ€οΈβ€οΈβ€οΈβ€οΈπππππππππππ
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels