mommy naji an ce kina son magana da ni_
_Eh dama kan maganar kasuwan cinka da Aure ya naji kayi shiru ne ko akwai wani abu_
_Aa babu komai Yanxu dai dama munyi magana da Kawu ne akan ka suwancin to Yanxu dai alhamdulillah komai yana tafiya dai dai zuwa jibi zanje England Insha Allah_
_Maganar Auren fa_
_Har yanxu ban samu wadda tayi mun ba kick gaba da addu, a dai_
_Ke kuma yusrah maganar komawar ki school nagaji da wannan zaman baki_
_Zuwa jibi nima Insha Allah_
_kai masha Allah Allah nagode maka Allah yayi maku albarka yabaka mata tagari ke ma Allah ya baki miji nagari_
_Amin ya Allah_
_haka suka cigaba da labari har lokacin sallah yayi kowa ya tashi yayi dakin sa_
*A GIDAN SU MUFIDA KUWA* *YAU NE SU MUFIDA ZASUYI BAKUWA*
_*Mufida* ce Zaune tayi tagumi tana tunanin Anya suna zuwa gidan mu kuwa tana cikin tunanin sai ga mama ta fito dakin ta_
_Haba *Mufida* kiyi hakuri mana tunda kika ga basu zoba wata kila suna da uzuri ne ki kwashe girkin da kikayi ki kashi daki ko_
_a kofar gida kuwa wata kafurar mota ce ta tsaya kofar gidan su *Mufida*_
_To mama na haka Allah ya so da ni bata rufe baki sai suka ji Sallamar wasu mutane_
_Assalamu Alaikum_
_Amin wa Alaikum Sallam a nan gidan ne_
_Eh nan gidan ne_
_To kushigo cikin gida *Mufida* dauko tabarma_
_To Mama na sai ta shiga cikin dakin su ta dauko Tabarma ta shin fida musa_
_Wani Babban mutum ne tare da matar shi sai wata yar budurwa nagani mai kama da India_ 🇮🇳
_*Mufida* ce tsaye tana nuna yar budurwa da hannu Tace la *leemat* ke nake gani kuwa ko mafarki ne_
_*leemat* na murmushi Eh ni ce *mufida* kiyi hakuri da rashin zuwa mu gidan ku Wallahi wani uzuri yarike mu_
_Wallahi babu damuwa bisimllah Ku Zazzuna ga gurin nan_
_Ok haka kowa yasamu guri ya Zaune_
_To Alhamdulillah Allah mungode maka da ka nuna mu wannan rana mai albarka_
_To Ni dai sunana *malam Ahmad Ali*_......
*Yan uwa na rabin jiki na Allah ya bari zumunci*🤝🏻💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Allah ya jikan mahaifina yayi masa Rahama Amin ya Allah **🤲🏻🤲🏻🤲🏻
*Taku ce har kullum*💕💕💕💕💕💕💕💞💞💞💕💞💕💞
*By*
*hassy soja*🥰🥰🥰😍😍😍😍💞💞💞💞
*Yar Mutan gusau*💞💞💞💞💞💞💕💕💕💕💕💕💕
7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
*MUFIDA*
🧟♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟♀️
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
_Story and writing_ ✍🏻
*Bye*
*Hassy soja*💞💞
*YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA*
*(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
*A GASKIYA INA JIN DADI COMMENT DINKU YAN UWA*❤️❤️💖💖
*ALLAH YA BARI KAUNA*💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*
*SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻
_________________________
Page 1️⃣6️⃣↪️2️⃣0️⃣
➿➿➿➿➿➿➿➿
_To Ni dai sunana *malam Ahmad Ali* matata kuwa *Hauwa, u* 'yata kuwa *Halimatu* Amman yan uwan ta *leemat* suke ce mata mu ba mutane bane_
_mama ta zaro idanuwan ta ba mutane bane?_
_Eh mu ba mutane bane *aljannu* ne_
_*innalillahi wa inna ilaihi raji, un* *aljannu* fa sai ta fadi kasa some?_
_Cikin tashin hankali *mufida* Tace *innalillahi wa inna ilaihi raji,* mama na dan Allah ki tashi kada ki mutu ki bari ni sai ta fashe da kuka sosai_
_*mufida* kiyi shiru haka mana dole ta some saboda ba taba ganin *aljanni* da idanuwan ta ba sai yau ko dalillin ki Amman ki kwantar da hankalin ki kada ki damu_
_To Baffa_
_Sai ya shafi fuskar mama sai tayi ajira Zuciya Allah ya sa mafarki ne ba da gaske bane_
_Ki kwantar da hankalin ki babu abun da zai cutar da ke muna tare dake sai sukayi murmushi_
_Mama na ki kwantar da hankalin ki koma ki yarda da su babu abun da za suyi maki kuma ba za su cutar da keba_
_To *mufida* babu damuwa insha Allah muna nan tare da ku_
_To Alhamdulillah Allah mungode maka Yanxu zan baku labarin abun daya hada mu Amman sai dai wannan Abun ba yanxu ba kuyi hakuri_
_To babu damuwa malam Ahmad Ali_
_To masha Allah lokacin da Baban mufida yana raye ya ta'ba fada maki yana da Dan uwa ne?_
_Eh to ya taba Fada mani yana da yan uwa sosai sai dai bai fadama mani inda Suke ba Amman munyi niyar tafiya ba mu samu zuwa gurin su ba saboda a lokacin zamu gurin su sai ciwo ya kama shi sai Allah yayi masa rasuwa_
_Mama na dama Baffa yana da yan uwa ban sani ba?_
_Eh *Mufida* yana da yan uwa Amman ban san inda Suke ba_
_la ikon Allah Yanxu Ashe inada yan uwa Allah sarki Baffafan *mufida*_
_To dan haka sai ku gyara gobe insha Allah zamu je_
_wayyo Allah na wayyo dadi kai Amman *leemat* zuwan ku gidan mu alkhairi ne Allah ya saka da alkhairi_
_kai masha Allah Allah mungode maka da ka nuna mu wannan ranar mai albarka to *mufida* sai ki shirya kin ga sai muyi Sallama da mutanen unguwar mu ko?_
_Eh mama na haka za, ayi insha Allah_
_Amin ya Allah to mu zamu koma duniyar mu sai gobe insha Allah ku tashi muje ko_
_To muje mu rakeku ko sai murmushi suke saboda yau suna cikin farin ciki sosai_
_To yan albarka muje ko_
_haka suka fita waje su *Mufida* kuwa an saki baki da idanuwan da hancin sai kallon mota suke kamar baza, a mutu ba_
_*mufida* a rufe bakin ko gaba daya su saki dariya dan abun ya basu dariya to kawata sai gobe ko?_
_To kawata Allah ya kaimu lafiya_
_Amin ya Allah_
_*mufida* *kawar aljanana* hhhh kawata sai kallon mu ake_
_haka sukayi Sallam su *Mufida* suka shiga cikin gidan su suma *leemat* sai duniyar su_
*WASHE GARI SU *MUFIDA* *ZASU TAFIYA*
_*mufida* ce Zaune tana tunanin rayuwar duniya Allah sarki rayuwa wai yau mu zamu shiga cikin kyakkyawar rayuwa sai ga su *leemat* sun shigo cikin gidan su *Mufida*_
_Assalamu Alaikum_
_Amin wa alaikum Sallam Aa *leemat* ne barka ku da zuwa_
_Eh Mama mune ina kwana gasu malam can waje suna jiran ku_
_To gamu muje ko_
_kai Mama Yanxu badai da wannan kayan zaku ba_
_Eh dasu mana suke nan kayan mu_
_Ayya to ga kayan sarauta sai ku sa_
_To *mufida* ki tashi ki gyara ga kayan nan_
_su *mufida* sun gyara da su *leemat* sunyi wankan alkiba Irin kayan sarauta
*wow kai gaskiya ba karamin kyauwu sukayi ba*
_haka suka kama hanyar Adamawa_
*CIKIN GARIN ADAMAWA KUWA*
_mommy ce Zaune tana hutawa sai ga Auta Yusra ta fito dakin ta_
_mommy barka da hutawa_
_Yauwa barka dai Auta ina zuwa haka?_
_mommy zan je waje na zagayo ne nagaji da zaman guri daya_
_OK babu damuwa sai kin dawo_
_haka Yusra takama hanyar waje sai tasamu gurin zama sai ta Zauna tana hutawa sosai sai ta ga wata kafurar mota doguwa ce ta shigo cikin gidan_
_Sai ta mike tsaye tana kallon taga suwa ne a cikin motan nan sai ta ga wasu yan mata ne sun fito daga cikin mota sai wasu mutane sun fito daga cikin mota_
_masha Allah larabawa a cikin gidan mu yau da gudu ta shiga cikin gida_
_mommy mommy mommy_
_Naam Auta lafiya cikin tashin hankali meya ke faruwa ne_
_wayyo Allah na mommy larabawa cikin gidan mu yau kuma Yanxu ma bata rufe baki sai taji Sallama su *Mufida* da *leemat*
_Assalamu Alaikum_
_Amin wa alaikum Sallam_
_mommy tsaye take tana kallon mutane masu shigowa sai taga yar budurwa mai kama da Ahmad da Auta da mijin ta kallon ikon Allah kawai take_
_Bismillah ku shigo mana ku zazzauna_
_To haka duk suka shigo cikin falo suka zazzauna sama kujera_
_su mommy suma suka Zaune to Auta kawo masu abun motsa baki mana_
_OK Auta sai ta shiga cikin kitchen ta dauko kayan Abinci da lemon juice mai sanyi sosai haka ta aje masu sai ta Zauna tana kallon mutane sai Yanxu hankalin ta ya sauka a kan *mufida* *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* mommy kalli wannan yar India_
_gaba daya kowa hankalin sa ya dawo kan *mufida* su kuma sai kallon juna suke kamar su daya suka hada baki gurin daya *innalillahi wa inna ilaihi raji, un*_
_Baffa mama na *leemat* kuna ganin abun da nake gani kuwa?_
_ku kwantar da hankalin ku ina Ahmad yake_
_Daga mommy har Auta Yusra suka saki baki da idanuwan su da hancin su sans kallon *mufida* da *leemat* da *malam Ahmad Ali* da *matar sa Hauwa* da *mama* maganar su ta basu mamaki sosai_
_ku rufe baki mana zanyi maku bayani Yanxu insha Allah akira Ahmad mana_
_Yusra da gudu ta hausama sai ta shiga cikin dakin *Ahmad* sai ta tashi faduwa kasa Ahmad ne Zaune yana aiki da laptop sai ga Yusra_
_ke Auta lafiya zaki shigo mani daki babu Sallam?_
_ya Ahmad dan Allah kayi hakuri su mommy suka ce nakira ka Yanxu_
_OK muje haka suka fita wajen su mommy da su *leemat* *Mufida* Sai yayi tsaye yana kallon mutane Zaune suna kallon sa_
_To Ahmad ka Zauna mana sai ya zaro idanuwan sa da mamaki yake kallon su_
_haka ya zauna yana kallon ikon Allah_
_Alhamdulillah Allah mungode maka da ka nuna muna wannan ranar mai albarka Yanxu zakuyi mamakin abun da ya hadu mu_
_Hajiya saudatu kin san wannan matar tare da 'yarta *malam Ahmad Ali* yake magana_
_Aa ban san ta ba kuma ya akayi ka san sunana?_
_kada kiyi mamaki saboda baki gama jin komai ba_
_Wannan ita matar kanen mijin ki ita kuma wannan yar sa ce uwa daya uba daya_
_Miji na Allah yayi masa rasuwa Amman kafin ya rasu ya taba fada ma ni yana da Dan uwa Amman ban san shi ba_
_Mijin ki be mutu ba yanana raye_
_Be mutu ba kace fa_
_zan baku labari komai da komai_
_A lokacin da mijin ki ya tafi America yana aikin kasuwan ci kullum sai ya Kira ki a waya lokacin da *Ahmad* yana da shekara shida kina da cikin *Yusra* to lokacin wata mata ce take son sa sosai sai ta fada masa shi kuma yace baya sonta yana da mata dan haka sai tayi hakuri_
_Ashe Tana nan Tace Sai taraba sa da yan uwan sa da kowa ma haka taje gurin boka ta yayi masa asiri yace duk sanda yaga daya daga cikin yan uwan sa to asiri zai karye Yanxu haka yana can Yazama dan aikin ta girki wanke wanke kai komai da komai_
_To kunji abun da baku sani ba ko_
_Gaba daya suka dauki *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* sai suka fashi da kuka sosai_
_To kuyi hakuri dan Allah Insha Allah zamu gurin sa sai sati mai zuwa_
_To shikenan Alhaji mungode sosai Allah ya saka da alkhairi_
_Sai kai *Ahmad* kai baka son maganar Aure ko_
_Sai ya zaro idanuwan sa da mamaki abun da ya fada_
_ka dai na MamakI saboda abun da baka so ne_
_hakane magana ta dan haka duk sanda muka dawo zan maku Aure Insha Allah_
_Cikin tashin hankali dan Allah kayi hakuri Baba_
_Babu wani uzuri sai anyi sa insha Allah_
_Sai ke Yusra wani yana sonki da Aure ke ma Insha Allah_
_Sai ke *mufida*kema za, ayi Insha Allah_
_*mufida* kuwa sai ta zaro idanuwan ta cikin tashin hankali Haba Baffa dan Allah kayi hakuri su_
_Mommy kuwa Tana cikin farin ciki sosai Kai Amman naji dadi sosai Allah kuwa_
_Cikin kukan farin ciki kai Ashe zanga jikokina Allah mai ko_
_Mama itama taji dadi sosai Tace Allah mmungode maka Allah yayi maku albarka_
_Amin ya Allah_
_haka suka cigaba da labari har lokacin sallah yayi *malam Ahmad Ali* yace to mu zamu koma gida sa sati mai zuwa insha Allah_
_Tun Yanxu bazaku bari sai sati mai zuwa ba_
_Aa ga dai su *Mufida* nan tare da mamar ta_
_OK babu damuwa haka suka tashi suka rakesu waje *mufida* muje ko haka suka fita waje gurin motar su ko da suka isa *mufida* da *leemat*_
_kawata ki kwantar da hankalin ki kinji kada ki damu Kullum Sai nazo gurin ki muyi labari Amman idan kina daki babu kowa sai Mama sai tayi murmushi_
_*mufida* Sai tayi ajira Zuciya Allah ya sa kai Amman Da naji dadi sosai_
_Ashe duk suna kallon su *leemat* da *mufida* ikon Allah Yanxu Ashe haka suke son junan su_.......
*yan uwa na rabin jiki na Allah ya bari zumunci*🤝🏻🤝🏻💞💞💞💞💞💞❤️❤️❤️❤️
*Allah ya jikan mahaifina yayi masa Rahama*🤲🏻🤲🏻
*Taku ce har kullum*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💕💕💕💕
*By*
*hassy soja*💞💞💞💞💞💞💞💞💕💕💞💞💞
*Yar mutan gusau*
💕💕💕💕💕💞💞💞💞💞💞💞💕💕💕
7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
*MUFIDA*
🧟♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟♀️
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
_Story and writing_ ✍🏻
*Bye*
*Hassy soja*💞💞
*YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA*
*(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
*A GASKIYA BABU ABUN DA ZAN CE MAKU SAI GODIYA SOSAI*
💓💓💖💖💖💗💗💜💜
*ALLAH YA BARI ZUMUNCI*💖💖💖💖💖
*BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*
*SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻
_________________________
Page....... 2️⃣1️⃣↪️2️⃣5️⃣
➿➿➿➿➿➿➿➿
*mufida* ce kwan ce tana bacci saman kujera gasu babu kowa su gidan biki sai ga Ahmad yazo zai fita sai ya hango mufida kwan ce tana bacci
Lallai ma wannan yar kauye to wallahi sai kin tashi yana zuwa gurin mufida kuwa sai ya mare ta tarrraasss yayi murmushin mugunta
Cikin tashin hankali wata Irin zabura tasaki wata Irin kara wayyo Allah wayyo mama aljannu
Hhhhhh ke uban waye yakawo ki gurin nan ne eeyyee
Sai ta zaro idanuwan ta saboda ya bata tsoro sosai dan Allah kayi hakuri kaji
Ke yar kauye ba zama ya kawoki gidan nan ba sai ki tashi muje ki gyara man dakin nan ko
Tooo Amman dan Allah kada ka dakeni wallahi bani son fada da duka
Ai kuwa duka Yanxu na fara kina tashi ko kuwa sai na ballaki eeyyee
Jikin ta na rawa haka ta shiga cikin dakin sa sai tayi tsaye tana kallon dakin kamar na mace tana tunanin rayuwar duniya sai taji muryar sai
Ke aiki zakiyi ko kallon dakin mutane eeyee kuma idan kika gama gyarawa ga kayan ce sai ki wanke so sosai dan inason ki iya aiki kada a Kai ki gidan mijin ki baki iya gyara ran daki ba baki iya aikin mata ba
Kuma wallahi Awa biyar na baki sai ya fita waje
Mufida sai tayi ajira Zuciya Allah ya soni haka ta gyara komai da komai sai ta ga gyawa tasa iya firishina daki ya dauki kamshi sosai sai ta wanke kayan sa tayi masa guga sai ta aje masa su sai ta tsaye tana tunanin ko yana ina ne Allah ya sa ya fita waje haka ta fito tsakar falo
Ashe yanan Zaune yana kallon laptop fitowar ta yaji sai dan kallon *mufida* ya dauke idanuwan sa gurin ta tazo gurin sa sai ta durkusa kasa
Yaya na gama aikin Yanxu
Sai ya zaro idanuwan sa da mamaki yake kallon ta kin gama kika ce
Eh na gama gyaran daki da wankin kayan
Ok babu damuwa zai ki iya tafiya
To sai ta koma gifen sa ta Zaune tana hutawa sai ga mommy da Mama da Yusra sun shigo cikin falon
Assalamu Alaikum
Amin wa alaikum Sallam su mommy barka da zuwa
Yauwa ''yata abun ya basu mamaki gani Ahmad da mufida Zaune sun san be son mutane Amman ga mufida nan Zaune ikon Allah
Ummi na barka da zuwa mommy barka da zuwa har kun dawo
Eh wallahi mundawo gashi mun jiya sosai haka suka zazzauna sama kujera
Ahmad ya tashi mommy zai fiti sai na dawo
Ok babu damuwa sai kadawo to har sai da yakai baki kofar falo sai yaji muryar Auta Yusra
Ya Ahmad dan Allah ka siyo muna kayan dadi
Ok babu damuwa sister Zan siyo maku insha Allah haka ya fita waje
Kai Amman naji dadi sosai Allah
Mufida ce Tace mommy zan shiga cikin Daki zan kwanta
Ok babu damuwa 'yata
Haka ta shiga cikin dakin su ta kwanta tana tunanin rayuwar duniya Allah sarki rayuwar mu Ashe zamu Zaune cikin wannan gida tana wannan maganar sai taji muryar *leemat*
Kawata gani nazo gurin ki mu cigaba da labari
La kawata sai Yanxu har na fara tunanin ko baki zuwa guri na yau tana murmushi
Hhh kawata kenan to gashi Yanxu na zo gurin ki ko ta kallon *mufida*
Sai ta fashe da kuka sosai kawata kin ga wahalar da ya *Ahmad* yasani Yanxu
Kan uban ce uban waye yaturo shi cikin fushi
Babu kowa Amman dan Allah kiyi masa hakuri da ya kara zan fada maki insha Allah
Cikin fushi sosai har idanuwan ta sun wani Irin ja sosai saboda ta cikin fushi
Haba kawata dan Allah kiyi shiru ko baki so na Yanxu
To shikenan kiji na Hakura Amman gaskiya idan aka sake ko himm
To insha Allah haka ta samu da *leemat* ta dawo dai dai sai hankalin Mufida ya kwanta sai tayi ajira Zuciya Allah ya so ka mai kama da ni
Haka suka cigaba da labari har lokacin Sallah yayi sai sukayi Sallam *Mufida* da *leemat* to kawata sai gobe insha Allah
Ok babu damuwa yan uwa ta Allah ya kaimu lafiya
Amin ya Allah sai taba ce fat
Bayan kwana biyu
Su mommy ce da Mama Zaune da Ahmad da Auta Yusra da mufida Yusra tana basu labari su kuma sai dariya suke yau
Suna cikin farin ciki sosai sai ga wata mata da yaran ta guda biyu da yar budurwa da Saurayi sun shigo cikin falo
Assalamu Alaikum
Amin wa alaikum Sallam gaba daya hankalin kowa ya dawo gurin masu shigowa sai suka ga wata yar budurwa da wata mata da Saurayi
Amin wa alaikum Sallam Aa suwaiba ke ce gidan mu
Eh ni ce ko kuna mamaki ne da zuwa na wannan gidan
Gaba daya kowa hankalin sa ya tashi dan da mommy da Mama sun san ta sosai sai Ahmad dama Ahmad ya tsani ta sosai haka suka Zaune duka suka buga uban tagumi suna cikin bakin cikin zuwa ta gidan nan
Himm dama inason dawowa wannan gidan to gashi Allah ya kawo mu dan haka zamu Zaune cikin wannan gidan sai an raba gado sannan zamu koma garin mu
Ke yar lele tashi muje cikin dakin ki sai kai muje ko kun zo gidan ku babu Wanda ya isa ya hanaku abun da kuke so a cikin gidan nan Mtssw aikin banza kawai
Ahmad zai fada mata magana mommy Tace Haba Baba na Ashe ban isa da kai ba ko
Haba mommy Yanxu fisabidillahi kina gani abun da Gogo suwaiba kayi sai kice nayi hankuri haba dan Allah
Mama Tace Ahmad kayi shiru haka nan mana nima kai na bata raga mani ba wallahi Yanxu baku ga kallon da takeyi muna ba ne Haba dan Allah ku rinka sa ma ranku ruwan sanyi mana
To Ummi insha Allah bazan kara ba
Yauwa dana Allah ya maku albarka har karshin rayuwar ku
Amin ya Allah shikenan Abu da zaki ce masu haka suka cigaba da labari har lokacin sallahr isha'i kowa ya tashi wasu dakin su Ahmad kuwa ya shige cikin dakin sa
Dare mahuta bawa wata yar India tsaye cikin dakin Ahmad
Ahmaddddd Ahmaddddd ka tashi muje nace ka tashi muje
Cikin bacci yaji muryar wata yar India Tace ahmaddd ka tashi ina son magana da kai
Cikin bacci yaji magana Ahmad zan tafi Amman zan dawo ba da jimawaba insha Allah sai taba ce fat
Da sauri Ahmad ya tashi Zaune Yana ce wa innalillahi wa inna ilaihi raji,un Allah ya kayi muna tsare da mugayen mutane da aljannu
Washe gari da safe
Su *Mufida* da Yusra suna cikin kitchen suna girki sai ga Gogo ta fito dakin su sai ta tsaye tana kallon su *Mufida* kitchen
Kai dan uban ku ba kuyi gaisuwa ba ne cikin bala'i
Ina kwana Gogo
Da ban kwana zaku gani eeyye nace zaku gani ne
Dan Allah kiyi hakuri ce wa Yusra Amman mufida kuwa ko kallon idan take batayi ba dan ita aiki kawai takeyi
Auta Yusra bani kwai da albasa
Ok sister gashi Ashe kin iya girki
Hhhh Yarinya ba dole nayi yaba dan Mama na tana koya mun har su manta da wata Gogo tsaye guri
Gogo kuwa mutuwar tsaye tayi saboda yada taga mufida ko kallon idan take bayi ba
Ke karuwar banza dan uwar ki ina wasa da ke ne eeyyee tana wannan maganar
sai taji muryar mommy Haba suwaiba 'yarki ce fa kika fada da ita fa
Ke dallah rufe muna baki ke har kin isa nayi fada da wannan Matsiya cer yarinyar nan mufida da yatsa *mufida* kuwa ta kafe yatsa da idanuwan ta
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
*MUFIDA*
🧟♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟♀️
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
_Story and writing_ ✍🏻
*Bye*
*Hassy soja*💞💞
*YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA*
*(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
*A GASKIYA BABU ABUN DA ZAN CE MAKU SAI GODIYA SOSAI*
💓💓💖💖💖💗💗💜💜
*ALLAH YA BARI ZUMUNCI*💖💖💖💖💖
*BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*
*SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻
_________________________
Page....... 2️⃣1️⃣↪️2️⃣5️⃣
➿➿➿➿➿➿➿➿
_*mufida* ce kwan ce tana bacci saman kujera gashi babu kowa sun tafi gidan biki sai ga Ahmad yazo zai fita sai ya hango mufida kwan ce tana bacci_
_Lallai ma wannan yar kauyen to wallahi sai kin tashi yana zuwa gurin mufida kuwa sai yashara mata mari ji lake tarrraasss yayi murmushin mugunta_
_Cikin tashin hankali da wata Irin zabura tasaki wata Irin kara wayyo Allah wayyo mama aljannu_
_Hhhhhh ke uban waye yakawo ki gurin nan ne yace ki kwanta eeyyee_
_Sai ta zaro idanuwan ta saboda ya bata tsoro sosai dan Allah kayi hakuri kaji_
_Ke yar kauye ba zama ya kawoki gidan nan ba sai ki tashi muje ki gyara mani dakina kinj ko_
_Tooo Amman dan Allah kada ka dakeni wallahi bani son fada da duka_
_Ai kuwa duka Yanxu na fara kina tashi ko kuwa sai na ballaki eeyyee_
_Jikin ta na rawa haka ta shiga cikin dakin sa sai tayi tsaye tana kallon dakin kamar na mace tana tunanin rayuwar duniya sai taji muryar sa_
_Ke aiki zakiyi ko kallon dakin mutane eeyee kuma idan kika gama gyarawa ga kayana can sai ki wanke su sosai dan inason ki iya aiki kada a Kai ki gidan mijin ki baki iya gyaran daki ba baki iya aikin mata ba_
_Kuma wallahi Awa biyu na baki kafin su momy su dawo sai ya fita waje_
_Mufida sai tayi ajiyar Zuciya Allah ya soni haka ta gyara komai da komai sai da ta gama gyarawa tasanya air freshener dakin ya dauki kamshi sosai sai ta wanke kayan sa tayi masa guga sai ta aje masa su sai tayi tsaye tana tunanin ko yana ina ne Allah ya sa ya fita waje haka ta fito tsakar falo_
_Ashe yana nan Zaune yana kallon laptop fitowar ta yaji sai yadan kalli *mufida* ya dauke idanuwan sa gurin ta tazo gurin sa sai ta durkusa kasa_
_Yaya na gama aikin Yanzun saura mi_
_Sai ya zaro idanuwan sa da mamaki yake kallon ta kin gama kika ce?_
_Eh na gama gyaran dakin da wankin kayan_
_Ok babu damuwa za ki iya tafiya_
_To sai ta koma gifen sa ta Zaune tana hutawa sai ga mommy