da Mama da Yusra sun shigo cikin falon_
Assalamu Alaikum
_Amin wa alaikum Sallam su mommy barka da zuwa_
_Yauwa ''yata abun ya basu mamaki ganin Ahmad da *mufida* Zaune sun san be son mutane Amman ga *mufida* nan Zaune ikon Allah_
_Ummi na barka da zuwa mommy barka da zuwa har kun dawo_
_Eh wallahi mundawo gashi mun kwaso gajiya sosai haka suka zazzauna saman kujera suna futawa_
_Ahmad ya tashi mommy zan fita sai na dawo_
_Ok babu damuwa sai kadawo to har sai da yakai baki kofar falo sai yaji muryar Auta Yusra_
_Ya Ahmad dan Allah ka siyo muna kayan dadi_
_Ok babu damuwa sister Zan siyo maku insha Allah haka ya fita waje_
_Kai Amman naji dadi sosai Allah_
_*Mufida* ce Tace mommy zan shiga cikin Daki zan kwanta_
_Ok babu damuwa 'yata_
_Haka ta shiga cikin dakin su ta kwanta tana tunanin rayuwar duniya Allah sarki rayuwar mu Ashe zamu Zauna cikin irin wannan gidan tana wannan maganar sai taji muryar *leemat*_
_Kawata gani nazo gurin ki mu cigaba da labari_
_La kawata sai Yanxu har na fara tunanin ko baki zuwa guri na yau tana murmushi_
_Hhh kawata kenan to gashi Yanxu na zo gurin ki ko tana kallon *mufida*_
_Sai ta fashe da kuka sosai kawata kin ga wahalar da ya *Ahmad* yasani Yanxu_
_Kiyi hakuri *mufida* Ahmad dan uwan kine bazanyi gaggwar hukun tashi ba_
_Amman koshi din ne ya guji takura maki ko kuma ya hadu da fushina_
_Babu komai Amman dan Allah kiyi masa hakuri da ya kara zan fada maki insha Allah_
_Cikin fushi sosai har idanuwan ta sun wani Irin ja sosai saboda tana cikin fushi_
_Haba kawata dan Allah kiyi shiru ko baki so na Yanxu_
_To shikenan kijin na Hakura Amman gaskiya idan aka sake ko himm_
_To insha Allah haka ta samu da *leemat* ta dawo dai dai sai hankalin Mufida ya kwanta sai tayi ajiyar Zuciya Allah ya so ka mai kama da ni_
_murmushi leemat tayi mufida ke nan duk abunda ke tsakanina da Ahmad narigada nasani da Sannu zaku Sani_
_Haka suka cigaba da labari har lokacin Sallah yayi sai sukayi Sallama *Mufida* da *leemat* to kawata sai gobe insha Allah_
_Ok babu damuwa yar uwa ta Allah ya kaimu lafiya_
_Amin ya Allah sai taba ce bat_
_Bayan kwana biyu_
_Su mommy ce da Mama Zaune da Ahmad da Auta Yusra da mufida Yusra tana basu labari su kuma sai dariya suke yau Suna cikin farin ciki sosai sai ga wata mata da yaran ta guda biyu da yar budurwa da Saurayi sun shigo cikin falo_
_Assalamu Alaikum_
_Amin wa alaikum Sallam gaba daya hankalin kowa ya dawo gurin masu shigowar sai suka ga wata yar budurwa da wata mata da Saurayi_
_Amin wa alaikum Sallam Aa suwaiba ke ce gidan mu_
_Eh ni ce ko kuna mamaki ne da zuwa na wannan gidan_
_Gaba daya kowa hankalin sa ya tashi dan da mommy tA san ta sosai sai Ahmad dama Ahmad ya tsane ta sosai haka suka Zauna duka suka buga uban tagumi suna cikin bakin cikin zuwa ta gidan nan_
_Mama kuwa ta tabajin labarin suwaiba can da dadewa_
_Himm dama inason dawowa wannan gidan to gashi Allah ya kawo mu dan haka zamu Zauna cikin wannan gidan sai an raba gado sannan zamu koma garin mu_
_Ke yar lele tashi muje ciki kuzani dakin da zaku zauna kai muje ko kun zo gidan ku babu Wanda ya isa ya hanaku abun da kuke so a cikin gidan nan Mtssw aikin banza kawai_
_Ahmad zai fada mata magana mommy Tace Haba Baba na Ashe ban isa da kai ba ko_
_Haba mommy Yanxu fisabidillahi kina ganin abun da Goggo suwaiba keyi sai kice nayi hankuri haba dan Allah_
_Mama Tace Ahmad kayi shiru haka nan mana nima kai na nasan bazata raga mani ba wallahi Yanxu baku ga kallon da takeyi muna ba ne Haba dan Allah ku rinka sa ma ranku ruwan sanyi mana_
_To Ummi insha Allah bazan kara ba_
_Yauwa dana Allah yayi maku albarka har karshen rayuwar ku_
_Amin ya Allah shikenan Abun da zaki ce masu haka suka cigaba da labari har lokacin sallahr isha'i kowa ya tashi wasu dakin su Ahmad kuwa ya shige cikin dakin sa_
_Dare mahuta bawa wata yar India tsaye cikin dakin Ahmad_
_Ahmaddddd Ahmaddddd ka tashi muje nace ka tashi muje_
_Cikin bacci yaji muryar wata yar India Tace ahmaddd ka tashi ina son magana da kai_
_Cikin bacci yaji magana Ahmad zan tafi Amman zan dawo ba da jimawaba insha Allah sai taba ce bat_
_Da sauri Ahmad ya tashi Zaune Yana ce wa innalillahi wa inna ilaihi raji,un Allah ya kayi muna tsari da mugayen mutane da aljannu_
_Washe gari da safe_
_Su *Mufida* da Yusra suna cikin kitchen suna girki sai ga Gwoggo ta fito dakin su sai tayi tsaye tana kallon su *Mufida* cikin kitchen_
_Kai dan uban ku ba ku iYa gaisuwa ba ne cikin bala'i_
_Ina kwana Gwaggo_
_Da ban kwana zaku gani eeyye nace zaku gani ne_
_Dan Allah kiyi hakuri ce war Yusra Amman mufida kuwa ko kallon idan take batayi ba dan ita aiki kawai takeyi_
_Auta Yusra bani kwai da albasa_
_Ok sister gashi Ashe kin iya girki_
_Hhhh Yarinya ba dole nayi yaba dan Mama na tana koya mun har su manta da wata Gwoggo dake tsaye a gurin_
_Gwoggo kuwa mutuwar tsaye tayi saboda yada taga mufida ko kallon idan take bayi ba_
_Ke karuwar banza dan uwar ki ina wasa da ke ne eeyyee tana wannan maganar_
_sai taji muryar mommy Haba suwaiba 'yarki ce fa kike fada da ita fa_
_Ke dallah rufe muna baki ke har kin isa nayi fada da wannan Matsiya cer yarinyar nan mufida da yatsa *mufida* kuwa ta kafe yatsan da idanuwan ta_
_Gwoggo tasauke yatsanta kasa Amman takasa sai tasaki wani Irin ihuuu cikin tashin hankali kuwa_
_Wayyo Allah na wayyo yatsa na wayyo uwata wayyo uba na_
_Mommy da Yusra cikin tashin hankali meya ke faruwa ne_
_Ke saudatu dan Allah ki taimakeni wayyo yatsa na wayyo zan mutu sai ga su Mama da Ahmad da gudu suka shiga cikin kitchen_
_Mommy meya ke faruwa ne_
_Baba na nima wallahi ban sani ba kawai da tana fada da 'yata *mufida* kawai sai mukaji ihuun ta_
_To Allah ya sawake ce war Ahmad_
_To ita wannan matar da wani sabon salo tazo da shi to wani Abu akayi mata da zata zo tayi muna ihuu_
_Mama kuwa ta gane ko menene *mufida* zo muje daki ko_
_Haka Mama taja mufida suka shiga cikin dakin ta sai ta rufe kofar dakin_
_Mufida kiyi hakuri da Gwoggon ku dan Allah ina kawarki ne dan nasani bake bace_
_Sai taji muryar leemat Mama gani_
_Koda Mama ka dago idanuwan ta sai taga leemat Zaune tana cikin fushi sosai_
_Haba 'yata ban san ki da haka ba Amman dan Allah kiyi mata hakuri wannan karon idan ta sake to kiyi mata abunda zaki yi mata kin ji ''yata kin ji_
_To mama insha Allah kin san ban son ana fata mata rai wallahi inason kawata sosai_
_Haka ne babu damuwa Allah ya shige muna gabaki daya_
_Amin ya Allah haka suka cigaba da yimata Addu'a_
_Gwoggo tana ihuu sai taji Yatsan ta yasaki wai Allah na Allah nagode maka_
_Suwaiba ya yatsa nan_
_Wata uwar harara da ta watsa mata ban sani ba munafukar banza kawai Mtssw aikin banza kawai_
_Mommy Tace Allah ya baki hakuri sai ta wuce dakin_
_Suwaiba na shiga dakin ta sai ta isko yar ta da yayan ta Zaune suna kallon film sai sukaji shigowar ta_
_Mommy wallahi Kaza nikaso cikin shaguba take magana_
_Mommy nima inason wallahi_
_Kai kuje kitchen mana_
_Ok babu damuwa mommy haka suka fita wajen_
_Suwaiba ce Zaune tana tunanin wai ya akayi Asiya tazo wannan gidan ni fa har nafara jin dadi sosai wai sai ga Asiya Tazo_...........
*YAN UWA NA RABIN JIKI NA ALLAH YA BARI ZUMUNCI*💖💖💖💖💖
*ALLAH YA JIKAN MAHAIFINA YAYI MASA RAHAMA AMIN YA ALLAH*🤲🏻🤲🏻
*TAKU CE HAR KULLUM*🌹🌹🌹💞💞💞💞
*BY*
*HASSY SOJA*💞💞💖💖💖💖💖💖💖💖💖
*YAR GUSAU*💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
_Gogo tasauke yatsanta kasa Amman takasa sai tasaki wani Irin ihuuu cikin tashin hankali kuwa_
_Wayyo Allah na wayyo yatsa na wayyo uwata wayyo uba na_
_Mommy da Yusra cikin tashin hankali meya ke faruwa ne_
_Ke saudatu dan Allah ki taimakeni wayyo yatsa na wayyo zan mutu sai ga su Mama da Ahmad da gudu suka shiga cikin kitchen_
_Mommy meya ke faruwa ne_
_Baba na nima wallahi ban sani ba kawai da tana fada da 'yata mufida kawai sai mukaji ihuun ta_
_To Allah ya sawake ce wa Ahmad_
_To ita wannan matar da wani sabon salo zo da shi to wannan Abu akayi mata da zo tayi muna ihuu_
_Mama kuwa ta gane ko menene mufida zo muje daki ko_
_Haka Mama taji mufida suka shiga cikin dakin ta sai ta rufe kofar dakin_
_Mufida kiyi hakuri da Gogon ku dan Allah ina kawarki ne dan nasani bake bace_
_Sai taji muryar leemat Mama gani_
_Koda Mama ka dago idanuwan ta sai taga leemat Zaune tana cikin fushi sosai_
_Haba 'yata ban san ki da haka ba Amman dan Allah kiyi mata hakuri wannan karon idan ta sake to kiyi mata abunda zaki yi mata kin ji ''yata kin ji_
_To mama insha Allah kin san ban son ana fata mata rai wallahi inason kawata sosai_
_Haka ne babu damuwa Allah ya shige muna gabaki daya_
_Amin ya Allah haka suka cigaba da yimata Addu'a_
_Gogo tana ihuu sai tayi Yatsan ta yasaki wai Allah na Allah nagode maka_
_Suwaiba ya yatsa nan_
_Wata uwar harara da ta watsa mata ban sani munafukar banza kawai Mtssw aikin banza kawai_
_Mommy Tace Allah ya baki hakuri sai ta wuce dakin_
_Suwaiba na shiga dakin ta sai ta isko yar ta da yayan ta Zaune suna kallon film sai sukaji shigowar ta_
_Mommy wallahi Kaza nikaso cikin shaguba take magana_
_Mommy nima inason wallahi_
_Kai kuje kitchen mana_
_Ok babu damuwa mommy haka suka fita wajen_
_Suwaiba ce Zaune tana tunanin wai ya akayi Asiya tazo wannan gidan ni fa har nafara jin dadi sosai wai sai ga Asiya Tazo_...........
*YAN UWA NA RABIN JIKI NA ALLAH YA BARI ZUMUNCI*💖💖💖💖💖
*ALLAH YA JIKAN MAHAIFINA YAYI MASA RAHAMA AMIN YA ALLAH*🤲🏻🤲🏻
*TAKU CE HAR KULLUM*🌹🌹🌹💞💞💞💞
*BY*
*HASSY SOJA*💞💞💖💖💖💖💖💖💖💖💖
*YAR GUSAU*💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
*MUFIDA*
🧟♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟♀️
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
_Story and writing_ ✍🏻
*Bye*
*Hassy soja*💞💞
*YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA*
*(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
*A GASKIYA BABU ABUN DA ZAN CE MAKU SAI GODIYA SOSAI*
💓💓💖💖💖💗💗💜💜
*ALLAH YA BARI ZUMUNCI*💖💖💖💖💖
*ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI*
💖💖💖💖💖💖💖💖
*BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*
*SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH*🤲🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻
_________________________
Page....... 2️⃣6️⃣↪️3️⃣0️⃣
➿➿➿➿➿➿➿➿
_Suwaiba ce Zaune tana tunanin wai ya akayi Asiya tazo wannan gidan ni fa har nafara jin dadi sosai zan ce dukiya wai sai ga Asiya Tazo gidan nan Haba dai kada a ce asirin su ya karye ne?_
_To idan hakane kuwa zan koma gurin boka na wallahi Haba dai Yanxu na gane tana wannan maganar Sai ga yar ta ta shigo cikin dakin su_
_mommy lafiya dai ko?_
_Ina fa lafiya ace duk shirin mu ya tashi abanza kawai_
_kamar ya kenan?_
_maganar asirin da mukayi wa su Asiya da saudatu ya tashi a banza_
_kai Haba dai Yanxu nasu wanan mutane ya lalace kuma_
_Eh mana mukayi wa mijin Asiya da mijin saudatu asirin raba su Amman Yanxu wai gasu cikin gidan nan_
_mommy dole mukoma gurin boka to Amman yaushe zamu_
_OK babu damuwa 'yata zo muje falon mu Zauna_
_haka suka fito cikin dakin su suna magana akan zuwa gurin boka sai suwaiba ta hango su *Mufida* Zaune suna cikin Abinci_
_su *Mufida* ne Zaune suna cikin Abinci kai Amman sister kin iya girki mai dadi_
_Wannan Abun ne yayi dadi?_
_kai ya Ahmad Wallahi yayi dadi sosai ko matar da zaka Aure bata iya yin Irin wannan girkin ba_
_Gaba daya kowa ya saki dariya uhm Allah kuwa_
_Wai ke Auta ina wasa da ke ne eeyyee Allah zan ballaki Yanxu kuwa_
_Haba Ahmad Autar tawa zaka balla ko_
_Allah Ummi Yarinyar nan ta renani Yanxu_
_To kayi hakuri mana_
_mommy dai bata ce komai ba sai dai tana kallon su tana murmushi_
_*mufida* kuwa ko kallon in da suke bayi ba tana nan tana cikin Abincin ta_
_uhm wai ke *mufida* yau lafiya kike kuwa ce war Yusra_
_uhm lafiya Qlau wallahi kawai dai ban son yin magana in ina cin Abinci_
_OK babu damuwa Yar uwa_
_uhm alhamdulillah na gama cikin Abinci Yanxu mommy gobe fa ne insha Allah_
_Eh haka ne gaskiya bamu manta ba 'yata cikin farin ciki sosai_
_To Ahmad ko ka manta ne?_
_Aa wallahi ban manta ba Ummi_
_Suna wannan maganar sai su ga suwaiba tazo gurin su zata Zauna Ita da 'yarta_
_To munafukan banza kun gama zagin nawa ne_
_mommy Tace *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* Haba suwaiba daga zuwan ku Yanxu sai ki ce muna zagin ki Haba Dan Allah bata rufe baki sai taji saukar Mari a fuskar ta_
_ke dallah!! rufe muna baki ku har kun isa ku zage ni na kyaleku eeyyee bata rufe baki ba Itama taji tarrraasss_
_Gaba daya kowa hankalin sa ya dawo kan su *mufida* ce tsaye tana kallon suwaiba sai Ahmad sune suka ramawa mommy shima tsaye yake yana kallon suwaibar_
_sai hug suke_
_Mommy da mama da Auta Yusra da yar suwaiba cikin da mamaki suna kallon *mufida* da Ahmad_
_ke ba fa zaki shigo muna cikin gida kina muna tashin hankali ba_
_himm kadan ma kika gani dan wallahi wata rana sai munyi maki dukan tsiya_
_Mtssw aikin banza kawai *mufida*bata rufe baki sai taji tarrraasss_
_ko da ta daga idanuwan ta sai taga wannan dan Saurayi tsaye yana kallon *mufida* yana murmushi be Ankara ba sai yaji tarrraasss har guda biyu_
_ko da ya daga idanuwan sa sai yaga Ahmad tsaye yana kallon sa_
_Su mommy da mama da Auta Yusra suna kallon ikon Allah kawai cike da mamaki_
_Kai har ka isa ka mari Qanwata to wallahi tallahi duk sanda ka kara marin wata daga cikin su ko himm_
_Ahmad dan Allah kuyi hakuri mana_
_OK babu damuwa Ummi na Hakura Amman gaskiya duk sanda ya kara ko himm_
_*mufida* Ahmad kuzonan ce war mama tana kallon Ahmad da *mufida*_
_haka tazo gurin mama Amman fuskar *mufida* tayi ja sosai_
_Ahmad shima sai ya zauna yana kallon Ummi Amman fuskar saba annuri_
_Auta bani ruwan sanyi sosai_
_OK haka ta shiga cikin kitchen ta dauko ruwan sanyi sosai sai takawo ruwan sanyi_
_Ummi gashi_
_To Auta Yusra tana murmushi tana kallon *mufida* da Ahmad to gashi kowa ya sha ruwan sanyi ko_
_*mufida* tazo amsa sai Ahmad ya amshe ruwan sanyi yana sha yana daga mata gira_
_Mommy kina ganin shi ko_
_Baba na ban son haka fa ka dai na fata mata rai fa_
_Haba mommy Yanxu fisabidillahi kina ganin ta ita fa ta fara Allah kuwa_
_Suna hada ido *Mufida* ta watsa masa harara da murgudar baki_
_Ni ko yana kallon *mufida*_
_Ta daga masa gira_
_har su manta da suwaiba nan a tsaye cikin bakin cikin Haka ta shiga cikin dakin ta_
*dare mahuta bawa*
_kowa da kowa yana dakin sa yana bacci mai dadi hankalin sa kwance_
_dan suwaiba ne kwance yana bacci hankalin sa kwan ce sai ga wata yar budurwa tsaye tana kallon sa wace ce wannan yar Budurwa ne?_
_*leemat* kenan tana cikin fushi sosai hhhhh yaro yaro ne yau zan nuna maka ba a taba godiyar mu sai ta nuna hannun sa da Yatsan ta wani Irin Abu ya shiga cikin hannun sa_
_cikin bacci yaji hannun sa kamar an soka masa wuta wani Irin zabura da yayi yasaki wata Irin Ihuun wayyo mommy wayyo hannu na hannu kuwa kamar an ce ya kara_
_Ya tashi da gudu zai fiti waje Amman kofar dakin be budewa sai yadawo yasaki wani Irin ihuun ya rike hannu sai kuka yake sosai_
_ita kuma tanan tsaye tana Kallon sa tana murmushi sai taba ce battt_
_haka ya Zauna yana ta kuka har bacci ya dauke sa asuba ta gari dan Saurayi_
*washe gari kuwa*
_Mommy da mama da Auta Yusra da Ahmad da *mufida* dukan su sun tashi cikin farin ciki sosai kowa ya gyara_
_su *mufida* wankan alkiba Irin kayan sarauta har takalmi duka sunyi Kyauwo sosai_
_Suna Zaunawa sai gasu *malam Ahmad Ali* da *matar sa Hauwa* da yar su *leemat* sun shigo cikin gidan_
_Assalamu Alaikum_
_Amin wa alaikum Sallam_
_Oyoyo kawata *leemat*_
_Oyayo Kawata *mufida* cikin farin ciki_
_Baffa ina kwana Ammi ina kwana_
_lafiya Qlau alhamdulillah *mufida* ya gida_
_lafiya Qlau Baffa_
_Masha Allah_
_Baffa ina kwana Ammi ina kwana_
_lafiya Qlau alhamdulillah Ahmad kana lafiya dai ko?_
_lafiya Qlau alhamdulillah_
_Masha Allah Auta Yusra kina lafiya dai ko?_
_lafiya Qlau Baffa_
_To masha Allah sai ku tashi muje ko_
_OK haka suka fita wajen motar su *leemat* sa Airport suka shiga jirgi sai America_
_Suwaiba ko da ta fito dakin ta sai taga babu kowa cikin gidan_
_To ina suka shiga ne ko suna cikin dakin su ne?_
_Haka ta shiga cikin 'daku nan su babu kowa cikin har ta gaji dole ta koma falo ta Zauna tana tunanin wai ina mutanen gidan nan suka shiga ne ko suna gurin bokan sune?_
_kai Haba dai shiyasa suke Abunda sukaga dama ko oooohhhoo to nima wallahi sai naje gurin boka na_
_Jirgin su ya tashi lafiya sai America_
*AMERICA KUWA*
_su *mufida* sun shigo cikin garin America lafiya suna tsaye suna kallon mutane suna wuce wa sai ga wata Irin katuwar mota doguwa tazo gurin su wani dan Saurayi ne ya fito daga cikin motar_
_Assalamu Alaikum malam Ahmad Ali barka da zuwa_
_Amin wa Alaikum Sallam Aa malam bello kazo lafiya_
_lafiya Qlau alhamdulillah Aa *mufida* da *leemat* da *Ahmad* da *Yusra* *Asiya* da *saudatu* kuna lafiya dai ko?_
_Cikin da mamaki suke kallon sa shi kuma sai murmushi yake_
_kada kuyi mamaki saboda ni Yayan *leemat* ne dan sun fada mani sunan ku_
_la Yaya bello kai ne gaskiya kawata ta fika kyau sosai ai kuwa duk suka saki dariya_
_Allah ko_
_Sai ta daga kanta sosai ma_
_To ina godiya sosai to kuzo muje ko lokacin yana tafiya_
_Ok Haka suka shiga cikin mota sai gidan su Daddyn su Yusra_
_Wani Babban mutune ne Zaune yana karatun jarida sai yaji gaban yana faduwa dumm dumm Amman har yanxu be san komai menene ba haka ya cigaba da karatun sa_
_Sai yaji sallamar wasu mutane_
_Assalamu Alaikum_
_Amin wa Alaikum Sallam anan gidan ne?_
_Eh anan gidan ne_
_To ku shigo mana_
_OK haka suka shigo cikin falo_
_Wata Irin zabura yayi Yana nuna mommy su Ahmad da Yusra da hannun sa_
_Saudatuuu ke ce nake gani ko makarki nake?_
_Ni ce daddyn Ahmad tana kukan farin ciki_
_Sai yaji kan sa ya Sara kamar zai rabe biyu sai yace *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* sai ya fadi kasa some_
_Cikin tashin hankali su *Mufida* da Ahmad da Auta da mama da mommy sukayi gurin sa da gudu zasu taba shi sai sukaji ance kada ku taba shi koda suka jiyo sai ga wata mata tsaye tana kallon su_
_Koda ta daga idanuwan ta sai cikin na *malam Ahmad Ali* sai wani Irin Abu ya shiga cikin idanuwan ta_
_*Malam Ahmad Ali* yace ku dauko ruwan sanyi sosai_
_Baffa ga ruwan_
_To sai ya amsa ruwan sai yayi Addu'a ciki sosai To gashi ku zuba masa da ya tashi sai ku nashi yasha_
_To haka aka zuba masa ruwa sai gashi ya tashi Zaune yana kallon su *Mufida* da Auta da mama da Ahmad da mommy da su *leemat* sai ya Fashe da kuka sai ya durkusa kasa_
_dan Allah Saudatu kiyi hakuri wallahi ban san komai ba_........
*YAN UWA NA RABIN JIKI NA ALLAH YA BARI ZUMUNCI*💖💖💖💖💖
*ALLAH YA JIKAN MAHAIFINA YAYI MASA RAHAMA AMIN YA ALLAH*💖💖💖💖❤️❤️❤️❤️❤️❤️
*TAKU CE HAR KULLUM*🌹🌹🌹💞💞💞💞
💖💖💖💖💖💖💖💖
*BY*
*HASSY SOJA*💞💞💖💖💖💖💖
*YAR MUTAN GUSAU*💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
*MUFIDA*
🧟♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟♀️
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
_Story and writing_ ✍🏻
*Bye*
*Hassy soja*💞💞
*YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA*
*(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
*A GASKIYA BABU ABUN DA ZAN CE MAKU SAI GODIYA SOSAI*
💓💓💖💖💖💗💗💜💜
*ALLAH YA BARI ZUMUNCI*💖💖💖💖💖
*BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*
*SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻
_________________________
Page......3️⃣1️⃣↪️3️⃣5️⃣
➿➿➿➿➿➿➿➿
_Dan Allah Saudatu kiyi hakuri wallahi ban san komai ba cikin kuka_
_sai ta rungume sa Wallahi babu damuwa na yafe maka Allah ya yafe muna ga baki daya nasani ba laifin ka bane cikin farin ciki_
_Sai ya daga idanuwan sa yana kallon *mufida* da Ahmad Auta Yusra da maman *mufida* da *malam Ahmad Ali* da *leemat* sai ya tashi tsaye yana nuna Maman *mufida* da hannun sa_
_Asiya ce nake gani ko makarki nake?_
_Cikin farin ciki Tace ni ce Yaya_
_Ina dan uwa na ne ban gashi ba ko yayi tafiya ne_
_Cikin kuka sosai Allah yayi masa rasuwa_
_*Innalillahi wa inna ilaihi raji, un* Yaushe ankayi haka ban sani ba kai Amman Ruma kin cu ce ni Allah ya isa kije gidan ku na sakeki saki ukku_
_Wayyo Allah na wayyo uwata wayyo uba na wayyo nashiga ukku sai ta saki dariya hhhhh hhhhh dan Saurayi yan mata kun ga haukace wata daya biyu ukku hhhhhh haka tafita daga cikin falo_
_*Innalillahi wa inna ilaihi raji, un* Kun gani ko Allah ya shirya mu_
_haka ya cigaba da kuka har sai da *malam Ahmad Ali* ya da katar da shi_
_To malam Yusuf dan Allah kayi hakuri haka nan mana Addu'a yake nema ba kuka ba kaji_
_To ina godiya sosai da kulawar ka Allah ya saka da alkhairi_
_Amin ya Allah_
_Ya sunanki 'yarta?_
_*Mufida*
_Masha Allah Allah ya raya muna ke *mufida*_
_Amin ya Allah_
_To mu tashi muje cikin falo ko cewar mommy_
_Aa gaskiya gida nake so Yanxu_
_OK babu damuwa insha Allah_
_To ku tashi muje ko_
_haka suka fita wajen motar su *leemat* suka shiga cikin sai Airport suka shiga jirgi sai kasa Nigeria_ 🇳🇬
_jirgin su *Mufida* ya sauka kasa Nigeria 🇳🇬 agari Adamawa lafiya_
_Sun shigo cikin falo suka zazzauna saman kujera duk sun gaji uhm Auta Yusra dan Allah muje daki_
_OK babu damuwa Yar uwata muje ko_
_Yar uwa *leemat* muje ko_
_OK yan uwa na cikin farin ciki sosai_
_Sun shiga cikin dakin sai suka ga kayan su *Mufida* kasa ciki da mamaki suke kallon dakin su *Mufida*_.
_Uhm ikon Allah haka tayi muna ko?_
_muje wajen su mommy da daddy ko da suka fita waje su mommy suna magana akan Aure da za, ayi_
_To yan albarka ku Zaune ko Zamuyi magana_
_To haka suka Zauna duka suna kallon *malam Ahmad Ali*_
_To Alhamdulillah malam Yusuf Allah mungode maka da nuna muna wannan ranar mai albarka Allah ya albarka ce rayuwar mu_
_Amin ya Allah_
_To Ahmad ya maganar mu da mukayi_
_Cikin tashin hankali yace *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* dan Allah Baffa kayi hakuri wallahi tallahi har yanxu babu Wanda tayi mun_
_himmm Allah ko to shikenan babu damuwa_
_Auta fa_
_uhm dama inason dan gama karatu sannan_
_OK babu damuwa insha Allah yaron yanan tafe_
_To zan yanke hukunci game da Aure ku dan haka sai. kowa ya shirya ke *mufida* da Ahmad zai a daura maku Aure Bayan wata biyu daga baya sai a daura ma Yusra Insha Allah_
_Suka hada baki gurin ce wa *Innalillahi wa inna ilaihi raji, un* dan Allah Baffa kayi mani rai_
_Baba na gidan ku nace gidan ku Allah kashiga hankalin ka fa kuma Aure sai anyi ko kana so ko baka so cikin facen rai_
_Kiyi hakuri mommy Insha Allah zan zamo mai biyaya a gareku_
_*Mufida* ki kwantar da hankalin ki Insha Allah wannan Aure alkhairi ne kinji 'yata_
_Insha Allah zanyi maku biyaya kamar ya Allah ya umarce mu da zamo masu biyaya sai ta fashe da