kuka kamar ranta zai fita saboda da tashin hankali_
_Allahu akubar masha Allah ya maku albarka har karshin rayuwar ku Allah ya baku zaman lafiya_
_Amin ya Allah_
_Da gudu *mufida* tashige cikin dakin ta tana shiga cikin daki sai saman gado kuka take sosai kamar Ranta zai fita saboda da tashin hankali *innalillahi wa inna ilaihi raji,un* ya Allah ina rokonka idan wannan Aure alkhairi gare ni Allah ya tabar muna da shi idan kuma ba alkhairi bane Allah ya kawo mani mafi alkhairi a rayuwata_
_Amin ya Allah_
_Ashe tun sanda tashigo cikin daki suka biyo ta_
_'yata dan Allah kiyi hakuri da hukunci da Baffa ya yanke maku insha Allah wannan Aure sai kiyi alfahari da shi kinji_
_sai ta daga kanta Tace Insha Allah mama na ina gode ma Allah da ya bani ke a matsayi mahaifiyata Allah nagode maka cikin kuka_
_yar uwata dan Allah kiyi shiru haka mana Insha Allah wannan Aure alkhairi ne_
_To kawata nasani komai da komai dan haka ki watsar da duk wani Abun da ba alkhairi ba kinji_
_To ina godiya sosai da kulawar ku Allah ya saka maku da alkhairi kuma naji dadi sosai Insha Allah zan Aure yayan ki Yusra kada ku samu damu da izinin Allah_
_Wayyo Allah na wayyo dadi kai Amman wallahi da naji dadi sosai Allah_
_haka suka cigaba da labari mai dadi sosai har lokacin sallahr isha'i Yayi kowa Ya tashi yaji ya kwanta
_Ahmad ne kwance yana tunanin rayuwar Aurer da zasuyi da *mufida* Yanxu idan na Auri Yarinyar nan nace na Aure mai Yarinyar da bata da wani tsayi kuma bata da kiba Yarinya kamar kaza gashi ta renani kamar mai himm sai yayi murmushin mugunta_
*DARE MAHUTA BAWA*
_*mufida* ce kwana ce tana tunanin rayuwar duniya Allah sarki Baffan *mufida* Allah ya jikan ka da Rahama cikin kuka Yanxu wai wannan mugun mutune zan Aura gashi kana da kyau sosai sai dai mugun hali tana cikin magana kuwa taji muryar *leemat*_
_Kawata gani nazo gurin ki tashi zaune_
_Sai natashi Zaune ina kallon *leemat* kawata ya su Ammi da Baffa_?
_lafiya Qlau alhamdulillah kawata *mufida* dan Allah kiyi hakuri da maganar da Baffa ya yanke maku haka shine mafi alkhairi a rayuwar ku dan haka ki cire wani abu a ranki Yanxu dan ki godewa Allah da hadaki da suruka mai sonki sosai kinji kawata_
_To nayi maki Alkawari Insha Allah zan zama mai biyaya ga rayuwar Auren mu cikin farin ciki sosai_
_kai Amman wallahi da nafi kowa jin dadi sosai Allah kuwa yau ina cikin farin sosai_
_Allah ko Kawata?_
_Allah kuwa Yanxu dai ki kwanta kiyi bacci mai dadi kawata Allah ya barmani ke *mufida *kawar aljanana*_
_Haka na kwanta sai bacci mai dadi ya dauke ni_
*ASUBA TA GARI MUFIDA DA AHMAD*
*WASHE GARI DA SAFE KUWA*
_Zazzaune suke saman kujera duk suna labari har yanxu *mufida* da Ahmad babu Wanda yasa bakin sa a cikin maganar da sukeyi_
_Yau suna Cikin farin ciki sosai Amman ban da Ahmad da *mufida* sai dai murmushin dole suna cikin magana akan hidimar biki sai ga suwaiba ta shigo cikin falo sai taga mutane Zaune suna magana_
_To munafukain banza kawai Kuma wallahi tallahi babu Wanda ya isa ya hanani cin dukiyar Yaya na ehheee_
__Gaba daya suka jiyo suna kallon suwaiba tazo gurin su zata wuce dakin ta sai taji muryar Alhaji Yusuf_
_Suwaiba dama kinana_
_Sai ta zaro idanuwan ta cikin tashin hankali da mamaki saboda Muryar da taji sai ta jiyo tana kallon sa_
_yayaaa Yusuffff kai ne nake gani kuwa?_
_Ni ne kuwa_
_*Innalillahi wa inna ilaihi raji, un* shikenan karshen rayuwata yazo_
_Cike da mamaki suke kallon ta me yake faruwa ne suwaiba ba?_
_ku kwantar da hankalin ku Yanxu zata baku labarin abun da ke faruwa cewar *malam Ahmad Ali*_
_Sai da ta durkusa kasa Dan Allah kuyi mani rai cikin kuka zan fada maku gaskiya_
_To muna jin ki ki fada muna gaskiya_
_Tooo zan fada maku nice nayi maku sanadin komai da komai wallahi_
_Kamar ya kenan suwaiba?_
_Idan baka manta wani lokacin da zaka banki ba kayi magana akan zaka amso kudi miliyan ashirin da ukku to lokacin zan shigo cikin dakin ka sai naji wannan maganar Shiyasa na kira yan fashi da makami su amshi kudi sai Allah be basu nasara ba haka suka dawo gurin na suka fada mani_
_Nayi bakin cikin sosai haka yasa na Hakura da wannan sai nayi tunanin wani Abune ya kama nayi Yanxu haka anyi wannan tunanin naje gurin boka na sai mukayi wata magana akan_
_akan na rabaku da kai da Aliyu bayan kuje gurin Baban ku saboda kana son ya dawo gurin ka da zama haka yasa nayi wa boka na akan ya raba ku gaba daya shiyasa ko yana son zuwa gurin ku babu dama saboda sai yasa ma ransa zuwa sai yaji ya fasa zuwa gurin ku_
_dan Allah kuyi hakuri wallahi shairin shedan ne_
_*Innalillahi wa inna ilaihi raji, un* Yanxu abun da zakiyi muna ke_
_*innalillahi wa inna ilaihi raji, un* dama kekiyimuna mugun abu ko cewar Ahmad_
_*mufida* ce ta mike tsaye tana cikin fushi sosai dama nasani haka zata kasan ce to bari kiji wallahi tallahi sai *leemat* Tace_........
*YAN UWA NA RABIN JIKI NA ALLAH YA BARI ZUMUNCI*💖💖💖💖💖
*ALLAH YA JIKAN MAHAIFINA YAYI MASA RAHAMA AMIN YA ALLAH*🤲🏻🤲🏻
*TAKU CE HAR KULLUM*💖💖💖💖💖💖💖
*BY*
*HASSY SOJA*💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
*YAR MUTAN GUSAU*🌹🌹🌹🌹💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
💖💖💖💖💖💖
7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
*MUFIDA*
🧟♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟♀️
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
_Story and writing_ ✍🏻
*Bye*
*Hassy soja*💞💞
*YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA*
*(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
*A GASKIYA BABU ABUN DA ZAN CE MAKU SAI GODIYA SOSAI*
💓💓💖💖💖💗💗💜💜
*ALLAH YA BARI ZUMUNCI*💖💖💖💖💖
*BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*
*SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻
_________________________
Page......3️⃣6️⃣↪️4️⃣0️⃣
➿➿➿➿➿➿➿➿
_*mufida* ce ta mike tsaye tana cikin fushi sosai dama nasani haka zata kasan ce to bari kiji wallahi tallahi sai *leemat* Tace_
_kawata *mufida* dan Allah kuyi hakuri da hukunci da zanyin ke ta Yanxu_
_Daddy dan Allah kayi hakuri akan abun da zan yanke Yanxu_
_kowa yayi shiru Sai tunanin rayuwar sa yake_
_Suwaiba a gaskiya kin bani mamaki ko da yake dama kin saba Amman babu komai Yanxu ina bukatar ki tashi ki bar wannan gidan nan Yanxu kada ki kuskura ki dawo wannan gidan nan_
_To nagode maku sosai gashi nayi maku laifi Amman kun yafe mani Allah ya saka da alkhairi da gudu ta fita waje sai gidan ta_
_Mama dan Allah kuyi hakuri haka mana kada Ciwon kai ya sameiku_
_To 'yata *leemat* babu damuwa insha Allah_
_Daddy dan Allah kayi hakuri da abun da suwaiba tayi maku_
_To 'yata *leemat* Insha Allah babu damuwa Allah yayi maku albarka har karshen rayuwar ku_
_Amin ya Allah_
_To Alhamdulillah Allah mungode maka da ka nuna mu wannan alamarin da ya faru to gashi Allah ya nuna mu karshen wannan abun Allah ya kare mu da Irin wannan Abubuwan_
_Amin ya Allah *malam Ahmad Ali* muna godiya sosai Allah ya saka maka da alkhairi_
_Amin ya Allah_
_To ku kwantar da hankalin ku kunji_
_To *malam Ahmad Ali* muna godiya sosai Allah yasaka maka da gidan aljannah_
_Amin ya Allah_
_To masha Allah to Yanxu sai ku ci gaba da shirye shirye ko_
_Insha Allah kai Amman wallahi naji dadin wannan hadin sosai Allah ya bada zaman lafiya_
_Amin ya Allah_
_Haka suka cigaba da shirye shiryen bikin su *Mufida* da Ahmad_
*BAYAN WATA BIYU A YAU NE ZA, A DAURA AUREN MUFIDA DA AHMAD*
_Ahmad kayi sauri Yanxu za, a daura maku Aure fa_
_Baffa na gama gyarawa Yanxu_
_To kayi sauri Yanxu mu ake jira fa_
_OK sai ga shi ya fita wajen su Kawu_
*wow gaskiya Ahmad kayi kyau sosai*
_sai ya durkusa kasa Kawu ina kwana_
_lafiya Qlau Ahmad Allah ya baku zaman lafiya_
_Amin ya Allah_
_haka suka fita waje sai gurin daurin Aure_
*AN DAURA AUREN* *AMARYA*
*MUFIDA* *ALIYU DA* *ANGON TA AHMAD YUSUF AKAN SADAKI DUBU HAMSIN*
*MASHA ALLAH ALLAH YA BADA ZAMAN LAFIYA*
_Amin ya Allah yau su Daddyn da *malam Ahmad Ali* suna cikin farin ciki sosai_
_Ahmad kuwa wani Irin jiri yakeji kamar zai fadi kasa Amman Allah ya taimake sa su *malam Ahmad Ali* suna kusa da shi_
_Haka duka suka shiga cikin gida cikin farin ciki sosai_
_Haba *mufida* ki tashi ki gyara mana Yanxu fa ke ake jira fa cewar Auta Yusra_
_Dan Allah Auta Yusra ki rabu da ni wallahi ban jin dadi fa_
_Uhm ko dai sai ta daga mata gira_
_*mufida* sai ta zaro idanuwan ta ko dai me?_
_Uhm babu komai dai kawai kina son ganin ya Ahmad ne ta tashi da gudu_
_*mufida* sai ta bita da gudu wallahi Auta Yusra Zamuyi fada da ke idan kina hadani da wan can mugun mutune_
_hhhhh wallahi ya Ahmad ba mugu bane ba sai zagayar dakin suke kamar kananan yara_
_Kai amarya da gudu *innalillahi* gaba daya suka jiyo su ga mai magana_
_Asha mommy ce To idan kun gama gyarawa sai ku fito falo ana jiran ku_
_To haka suka gyara sai suka fito dakin su sai gurin su mommy_
_To ku Zauna mana_
_sai suka Zauna suna kallon mutane falon_
_To Alhamdulillah Allah mungode maka da ma nuna muna wannan ranar mai albarka to Ahmad ga *mufida* nan a matsayi matar ka dan haka sai ka bata kulawa sosai_
_Amana ce Allah ya baka sai ka kula da ita Allah ya baku zaman lafiya_
_Amin ya Allah_
_To *mufida* ga mijin ki sai ki kula da shi sosai zaman Aure sai da hakuri dole sai kunyi hakuri to Allah ya bada zaman lafiya Allah ya bada zuria dai yaba_
_Amin ya Allah_
_To ku tashi ku Tafe Yanxu gidan ku sai bayan sati biyu Auta Yusra zata zo gurin ku_
_Ai kuwa *mufida* ta fashe da kuka kuka take kamar ranta zai fita saboda da tashin hankali Yanxu shikenan ba zan kara kwana kusa da Mama na ba sai ta rungume mamar ta_
_wayyo Allah na shikenan ka rabani da Mama na wayyo Allah na wayyo mommy dan Allah ku ce masa ya tafiyar Sa ban zuwa kuka take sosai Kamar Ranta zai fiti saboda da tashin hankali_
_Mama da mommy da Auta Yusra sai kuka suke sosai_
_Su Daddy da *malma Ahmad Ali* da Ahmad su mommy sun basu tausayi sosai_
_Ahmad ka dauki matar ka kuje dan Allah ka rike amanar marainiya ce_
_To daddy insha Allah zan rike ta amana Allah ya bamu zaman lafiya_
_Amin Ya Allah Allah ya maka albarka_
_Haka ya rike mata hannu muje ko_
_haka suka fita wajen motar su Allah ya baku zaman lafiya_
_Amin ya Allah_
_Haka suka shiga cikin mota sai gidan su haka suka cigaba da gudu *mufida* sai kuka take sosai kamar ranta zai fita saboda da tashin hankali_
_ke malama sai kiyi mani shiru ko zaki sa mani ciwon kai Mtssw aikin banza kawai sai kace wadda aka sace_
_Da sauri *mufida* ta daga idanuwan ta tana kallon sa_
_Ashe ita yake kallo wata uwar harara da ta watsa masa harara da murgudar baki_
_Ni ko himm Allah zaki shigo hannu na_
_haka suka cigaba da gudu sosai sai da suka shigo cikin gidan su *Mufida*_
*Wow gaskiya gidan nan ya hadu sosai kai falon gidan komai Ash kalo kai idan na tsaya fada maku Abubuwan da ke ciki sai mu kwana ban gama ba*
_Haka *mufida* suka shigo cikin falo sai ya zauna yana kallon ikon Allah kawai wai ke *mufida* kike ko wa bazaki zauna bane_
_*mufida* Tana nan tsaye tana kallon falo tana jin maganar sa Amman sai tayi kamar bataji sa_
_ke malama kina jin Abun da na ce fa_
_Sai ta turo masa baki uhm uhm to ni ban san mai kace ba_
_ke wai ina wasa da ke ne Allah zan ballaki Yanxu kuwa ya tashi tsaye_
_*mufida* kuwa tana ganin haka kuwa da gudu ta shiga cikin dakin ta ta rufe kofar dakin_
_kullum cikin fada suke kamar kaji_
*Bayan sati biyu kuwa*
_*mufida* ce kwana ce sama kujera tana hutawa sai ga Ahmad yazo zai fita_
_Yauwa Qaunata zan fita waje Amman ba zanji ma ba yanxu zan dawo dan Allah ki kula mani da kanki sosai kinji_
_Cike da mamaki take kallon sa Amman kamar an rufe mata baki sai Tace to adawo lafiya Allah ya tsare hanya_
_To sai nadawo haka ya fita waje be da "dade da fita ba sai ga wasu mutane sun shigo cikin falon Amman fuskar su a rufe take *Mufida* sai kallon su take bayin Allah lafiya dai ko_
_bata rufe baki sai taji sun shaka mata wani Abu take ta some suka dauketa suka gudu da ita_......
*DAN ALLAH KUYI HAKURI DA WANNAN WALLAHI BAN JIN DADI KAINA KE CIWO*🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
*YAN UWA NA RABIN JIKI NA ALLAH YA BARI KAUNA*💞💞💞💞💞💞💞💞
*ALLAH YA JIKAN MAHAIFINA YAYI MASA RAHAMA AMIN YA ALLAH*🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻
*TAKU CE HAR KULLUM*🌹🌹🌹💞💞💞💖💖💖💖💖💖💖
*BY*
*HASSY SOJA*💖💖💖💖💖💖💖💖💖💞💞💞💞
*YAR MUTAN GUSAU*🌹🌹🌹🌹💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
*MUFIDA*
🧟♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟♀️
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
_Story and writing_ ✍🏻
*Bye*
*Hassy soja*💞💞
*YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA*
*(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
*A GASKIYA BABU ABUN DA ZAN CE MAKU SAI GODIYA SOSAI*
💓💓💖💖💖💗💗💜💜
*ALLAH YA BARI ZUMUNCI*💖💖💖💖💖
*BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*
*SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻
_________________________
Page......4️⃣1️⃣↪️4️⃣5️⃣
***********************
➿➿➿➿➿➿➿➿
************************
_Ahmad ya dawo gida sai yaga tashin hankali mai gadi kwan ce kasa cikin jini sai ya zaro idanuwan sa_
_Baba mai gadi meya ke faruwa da kai ne maimai kon yayi magana sai yaji shiru_
_Sai ya ga bakin sa da jini sai ya ga yana nuna masa hanyar waje Amman be gane ba haka ya shiga cikin gida ko da ya shiga sai yaga babu kowa sai kayan Abinci kasa gilas din dani taibor ya fashe da gudu ya fita waje_
_Sai gurin mai gadi maiyasa me kune ban ga *mufida* dana tashiga_
_Wasu.... mutane... ne..... suka shigo .... cikin gidan... nan ... ne.... suka buga.... mani ..... karfe aka... suka sace *Hajiya mufida*_
_*Innalillahi wa inna ilaihi raji, un* yaushe abun ya faru dan Allah cikin tashin hankali_
_Kana fita sai gasu sun shigo cikin gidan nan Yanxu sai ya some saboda tashin hankali_
_Cikin sauri ya dauko wayar sa sai ya kira daddy_
_Daddy ne Zaune da mommy da Mama da Auta Yusra suna cikin magana sai wayar daddy ta fara ringing_
_Sai daddy ya dauko wayar sai yaga sunan Ahmad_
_Daddy dan Allah ka dauka please_
_Assalamu Alaikum_
_Amin wa alaikum Sallamu wayyo Allah na wayyo daddy wayyo mommy_
_Cikin tashin hankali meya ke faruwa da kai ne?_
_Daddy an sace *mufida* ga mai gadi nan kwan ce kasa cikin jini_
_Cikin tashin hankali daddy ya mike tsaye yace *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* yaushe haka ya faru_
_Yanxu daddy dan Allah ka taimake ni_
_To ka dauki mai gadi ka kaishi asibiti Yanxu gamunan zuwa cikin tashin hankali_
_Su mommy da Mama da Auta Yusra sai kallon daddy suke_
_daddyn Yusra lafiya dai ko?_
_Babu lafiya ku zo muje asibiti Yanxu cikin tashin hankali_
_Dan Allah ka fada mani gaskiya meya samu *mufida* wallahi Zuciyata ta kasa hakuri_
_kiyi hakuri dan Allah maman *mufida* wallahi Yanxu Ahmad yake fada mani an sace *mufida*_
_*innalillahi wa inna ilaihi raji, un* sai ta fadi kasa some?_
_*innalillahi wa inna ilaihi raji, un* yau mun shiga ukku wayyo Allah na shikenan sun sace *mufida*_
_Dan Allah Asiya ki tashi kada ki mutu ki bar mu_
_Daddyn Yusra mu kai ta asibiti Yanxu_
_To haka suka dauki mama sai asibiti_
_An bata taimakon gaggawa Sai da numfashin ta ya dai dai ta san nan doctors suka fito cikin dakin da aka kwantar da mama_
_Daddy ya kira Ahmad a wayar sa_
_Assalamu Alaikum kana ina ne_
_Amin wa alaikum Sallamu ganin fitowa daga cikin dakin mai gadi_
_Ok ina jiran ka Yanxu_
_To haka ya fito daga cikin dakin mai gadi sai yayi gurin su mommy_
_Su mommy da daddy da Auta Yusra da Ahmad suna cikin tashin hankali yana zuwa gurin su mommy sai ya rungume mahaifiyar sa yana kuka sosai_
_mommy ina Ummi take_
_Tana cikin dakin kwan ce_
_mommy mushiga cikin dakin mana inason naga Halin da Ummi take ciki_
_OK babu damuwa Baba na muje cikin dakin_
_haka suka shiga cikin dakin da mama take ciki ko da suka shiga Ciki sai suka ga mama Zaune tana tunanin *mufida*_
_Ummi dan Allah kiyi hakuri kinji_
_uhm Ahmad dole ne nayi tunanin waye zai sace *mufida* bata rufe baki ba sai sukaji wani Irin iska mai karfin gaskiya_
_Gaba daya kowa hankalin ya tashi saboda wannan Irin iska sosai_
_Sai ga wasu mutane sun bayana cikin dakin duka suna tsaye suna kallon mutane dakin_
_mama ya jiki cewar *leemat*_
_Daga mommy har Auta Yusra har Ahmad da daddy abun ya basu tsoro sosai saboda basu taba ganin *aljannu* ba sai yau_
_ku daina mamaki Yanxu dan ina cikin fushi sosai dan haka ku dauki Mama ku koma gida Yanxu sai taba ce batt_
_haka su mommy da Ahmad da Auta Yusra da daddy suka koma gida_
_Wani gida nagani wasu mutane Zaune da ka gan su kasan basu da imani_
_*mufida* ce Zaune an daure ta sosai sai wasu yan mata ne su ukku Zaune suna magana_
_Shegeya suwaiba gaskiya shawarar ku tayi wallahi suka fashe da dariya sosai_
_Shegiya malika gaskiya kuna bani dariya fa_
_Ai dole ne Wallahi Yanxu ba munyi maganin damuwar mu ba_
_gaskiya ne yar uwa_
_Suwaiba ce tsaye tana kallon *mufida* ita *mufida* kallon ikon Allah kawai takeyi suwaiba dama ke ce?_
_hhhh dama ni ce kuma ga yan uwa na can zaune yan uwa na ku taso mana_
_OK yar uwa haka suka zagaye *mufida*_
_Yar budurwa ya ya ne Yanxu zan baki labarin abun da ya faru_
_Ni ce nayi wa Ahmad asirin tsanar mata saboda inason sa Amman ya wallakanta ni Shiyasa nace sai na dauki fansa kuma gashi hhhh suka fashe da dariya_
_Ni kuma nazo gurin sa nace masa inason sa kun san mai himm Amman wai baya sona ya tsanane ni Shiyasa nace sai na dauki fansa_
_Ni kuma suwaiba_.......
*DAN ALLAH KUYI HAKURI WALLAHI CHARGE NA YA KARE*🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
*YAN UWA NA RABIN JIKI NA ALLAH YA BARI ZUMUNCI*💖💖💖💖💖
*ALLAH YA JIKAN MAHAIFINA YAYI MASA RAHAMA AMIN YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻
*TAKU CE YAR KULLUM*💖💖💖💖💖💖
*BY*
*HASSY SOJA*💖💖💖💖💖💖💖
*YAR MUTAN GUSAU*🌹🌹🌹🌹💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣
7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
*MUFIDA*
🧟♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟♀️
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
_Story and writing_ ✍🏻
*Bye*
*Hassy soja*💞💞
*YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA*
*(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
*GAISUWA GAREKU YAN UWA NA*
*YAYA LAWALI*
*ANTY ZALIHA*
*ANTY UMMA*
*ANTY KHADEEJAH*
*YAYA NAZIFI*
*AUTA ZAINABU*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
*YARA NA BAN MANTA DA KU BA*💋💋💋💋
*BABY IHSAN*
*RUFEE BABY GIRL*
💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
*GAISUWA GAREKU MASOYYA NA ALLAH YA BARI KAUNA*
*MAMAN IMAM*
*MRS BELLOW*
*PRINCESS RAHIMA*
*MAMAN HEEDAYA*
*AMINA ALI*
*RUFAIDA*
*MUHSIN CHUCIN*
*MAMAN ZEE*
*BEEEBAT*
*MMN ABBA*
*SALMA M ALIYU*
*JUWAIRRIYA*
*ZAINAN SFY ROGO*
*AMEENATU YAKUBU*
*MOMMYN AMEER*
*AMERTULLERH*
*MMN NIMRAH*
*MMN IMAM*
*JAMS BEBYSS*
*MMN SULTAN*
*MOM NABEEL*😘
*ummu Abdullahi*
*mm abul*
*DA DAI SAURAN SU ALLAH YA BAKU ABUN DA KUKE SO DUNIYA DA KIYAMA*
*A GASKIYA BABU ABUN DA ZAN CE MAKU SAI GODIYA SOSAI*
💓💓💖💖💖💗💗💜💜
*ALLAH YA BARI ZUMUNCI*💖💖💖💖💖
*BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*
*SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
_________________________
Page......4️⃣6️⃣↪️5️⃣0️⃣
***********************
➿➿➿➿➿➿➿➿
************************
_Ni kuma suwaiba dama wannan ranar nake jira to gashi tazo hhhhh yau zamu kashe ki mun kashe banza hhhhh_
_Himm suwaiba kenan a tunanin ki zan ji tsoronki hhh to bar kiji wallahi tallahi yau baza ku bar wannan gidan lafiya ba_
_Ta dauko wuka kenan sai sukaji wata Irin iska mai karfin gaskiya da wata kalar kara mai ban tsoro_
_Gidan har girgizawa yakeyi saboda tsananin iskan mai karfin gaskiya_
_Hhhhh suwaibaaaaa malikaaaa Samiraaaa kun aikata Babban kuskure a rayuwar ku_
_Hhhh suwaiba dai Yanxu sai ki gudu hhh cewar *Mufida*_
_Hhhh suwaibaaaa aka dauki suwaiba da malika da Samira akayi sama da su aka sako su a kasa haka ta ci gaba da buga su da kasa har sai da suka suma_
_Su mommy da Auta Yusra da maman *mufida* da Ahmad Zaune suna tunanin duniya sai suka ga *leemat* *mufida* tsaye gaba daya su tashi tsaye su nuna *mufida* da *leemat* da hannun su_
_*mufida* ke ce kuwa?_
_Eh ita ce cewar *leemat* sai ta bace batt_
_*Mufida* suwa ne suka sace ki?_
_Zatayi magana kenan sai aka jefo su suwaiba da malika da Samira kasa_
_*leemat* ce tsaye tana cikin fushi sosai Tace dama nasani hakan zata kasan ce shiyasa nace maku kuyi hakuri da hukunci da zan yanke mata to gashi Yanxu kuna gani ko_
_Ahmad ya tashi tsaye yana nuna malika da Samira kai dama Ashe ku ne kuka sace *mufida* kuma matata_
_Cike da mamaki yake kallon su sai yace wallahi tallahi sai mun ji kotu_
_Daddy ya tashi tsaye yana nuna suwaiba da hannun sa yace *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* suwaiba Ashe dama baki tuba ba dama Ashe akwai abun da kike son yi shiyasa kika ce muyi hakuri ko_
_To Allah ya isa wallahi ban yafe maki ba_
_Dan Allah kuyi hakuri wallahi shiren shedan ne Wallahi_
_su mommy da Mama da Auta Yusra *innalillahi wa inna ilaihi raji,un* suwaiba Ashe dama karya kike wallahi ba muyafe maku ba_
_Yanxu zan tafi da su duniyar mu sai ta dauke sai ta bace batt su sai duniyar su_
_Sai ga *malam Ahmad Ali* yazo tare da matar sa_
_Assalamu Alaikum_
_Amin wa alaikum Sallamu_
_La Baffa kai ne_
_Eh *mufida* kawarki ta fada mani komai_
_To sannu da zuwa Ammi ina yini_
_Lafiya Qlau alhamdulillah_
_Masha Allah Yanxu nasan zakuyi mamakin gani mu ko?_
_Hakane *malam Ahmad Ali*_
_To Alhamdulillah Allah mungode maka Yanxu zan baku labari Mu ba mutane bane_
_su daddy da mommy da Ahmad da Auta Yusra suka ce *innalillahi wa inna ilaihi raji,un* ba mutane bane?_
_Eh mu ba mutane bane_
_*innalillahi wa inna ilaihi raji,un* sai suka fadi kasa some?_
_Ahmad kuwa mutuwar Zaune yayi saboda tsorata sosai da yayi_
_*mufida* da Mama kuwa hankalin su ya tashi sosai_
_Baffa yasu mommy?_
_Ku kwantar da hankalin ku Yanxu zasu tashi insha Allah_
_To *malam Ahmad Ali*_
_Sai ya shafi fuskar su mommy da daddy da Auta Yusra sai gashi sun tashi Zaune suna kallon *mufida* da Mama da *malam Ahmad Ali*_
_Allah yasa mafarki ne ba da gaske bane_
_*mufida* Tace mommy da daddy da Auta Yusra da ya Ahmad ku kwantar da hankalin babu abun da zai cutar da ku_
_Hakane gaskiya *mufida *kawar aljanana* ce sanadin ta ne muka hadu da ku_
_*mufida kawar aljanana* ce kuma?_
_Eh haka ne gaskiyar magana_
_dan haka ku kwantar da hankalin ku babu abun da zai cutar da ku Insha Allah muna nan tare da ku_
_Shekaru da shekaru muna tare da ku_
_Ikon Allah Ashe *leemat* ba mutun bace kuma *Mufida kawar aljanana* ce Allah mai iko cewar Auta Yusra_
_Eh haka ne Auta Yusra a koda yaushe muna tare da ita sai dai babu Wanda yasa ni sai mama na_
_Sai da yayi masu nasiha mai ratsa jiki sosai sannan suka koma duniyar su_
_Alhamdulillah Allah mungode maka Yanxu sai ku tashi ku je gida ko zuwa gobe sai muje gurin mai gadi ko_
_To *Mufida *kawar aljanana* muje gida ko yana kallon *mufida*_
_Sai suka fashe da dariya uhm Allah ya shirya ku Ahmad_
_Amin ya Allah Ummi sai da safe Allah ya kara lafiya_
_Amin ya Allah_
_OK mommy daddy sai da safe_
_Allah ya kaimu lafiya_
_Amin ya Allah_
_Haka suka fita sai gidan su *Mufida* da Ahmad suna shiga cikin falo kuwa sai yayi murmushi yace_
_ke *kawar aljanana* kije dakin na ki gyara sa_
_Sai ta daga idanuwan ta sai cikin na shi_
_ya daga mata gira ya akayi ne ko ba zaki iya bane?_
_Uhm dan Allah kayi