Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 5
7/9/20, 3:17 PM - Messages to this chat and calls are now secured with end-to-end encryption. Tap for more info. 7/9/20, 3:17 PM - This chat is with a business account. Tap for more info. 7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels *MUFIDA* 🧟‍♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟‍♀️ ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️ _Story and writing_ ✍🏻 *Bye* *Hassy soja*💞💞 *YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA* *(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 *BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI* *SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻 _________________________ Page 1⃣↪5⃣ ➿➿➿➿➿➿➿➿ *A CIKIN GARIN ADAMAWA KUWA*. *WANI KATON GIDANE KAI GIDAN YA HADU SOSAI* _Wani hadadden Saurayi ne zaune da shida wata yar burdurwa durshe Agaban Sa kamar wata mai neman gafara_ _Haba Sadauki na wallahi inasonka da yawa fa dan Allah kasoni_ _Ko kallon inda take beyi ba haka ta cigaba da surutu gashi yaki kulata_ _Amman takasa Hakura sai magiya take_ _Ke mahaukaciya nayi maki kama da mahaukaci irin kine banza yar matsiya ta marar zuciya kamar wata karya_ _To bari kiji wallahi na tsani mata banza matsiya ciya sai wani mugun wari kikeyi wai nan kin mayi wanka kuwa watan Ki nawa rabonki da wanka_ _Mtssw haba wani dogon tsaki yaja tare da toshe hancin sa kamar yaga kashi_ _Haba Ahmad yanxu dan nace inasonka shine zakace mani ina wari kuma kasan daddy na da mommy na_ 😭 _Kuma fa wannan wankan saboda kai nayi Sa wannan kayan saboda kai nayi order Sa A Dubai wannan Mayan yau nafara sanya su turare kuwa Manya ne masu masifar tsada nake Amfani da su yau harda turaren Momy na sabo nabude duk dan saboda kai_ _Amman karasa Abunda Zama saka mani dashi sai wulakanci to nagode sosai stashi tayi ta ruga da gudu ta shige motar ta tabata wuta_........! _Mtssww banza yar kauye tazo taci kawa mutane guru da doyi mtssw zaman gurin nan bazai yuyuba,_ _Mtssw aikin banza kawai wallahi na tsani mata dan har yanxu banga wace tayi mani ba banza kawai mtssw shima ya shige cikin gidan_ _Assalamu Alaikum_ _Wata farar mata ce nagani zaune tana aiki da wata katuwar laptop 💻 Tace Amin wa alaikum salam Aa Babana Har kadawo to yakukayi da ita dafan tayi maka_ _Mommy dan Allah kibar wannan maganar kaina keyi mani ciwo kuma Zuciyata tashi takeyi kamar zanyi Amai yanzun sai zan hau sama ko zan dan samu Sa,ida ya tafiyar Sa yayi_ _mommy Tace to Allah ya kyauta Yanxu Abunda kakeyi ka kyauta Allah ya shirye Ace Abu tun kanada kurciya har girmanka nadauka duk wan can lokacin kurciya ke damunka Ashe dai Halin kane_ _Allah dak yakawo maka karshen wannan mummunar dabi, a taka_ _Wata budurwa ta fito daga cikin daki Tace Amin ya Allah humm mommy kenan ki dai na wahalar da kan ki wallahi In dai ya Ahmad kunya zai rika baki yaci Ace Kin Hakura da cin zarafin da yake yimaki_ _Tum daga "yayan dangi dana kawayen ki Allah dai ya kyauta_ _Amin ya Allah suka hada baki gurin fada_ *A CIKIN KAUYEN YOLA KUWA* *GIDAN SU MUFIDA* _Ke mufida ke mufida ke wai kina ina ne wai_ _Na, am mama naganin fa wow masha Allah wata kyakkyawar yarinya ce tafito fara swal da ita kamar yar India gashin har baya bazata wuce Shekararta sha biyar ba Aduniya_ _Naam mama ganin_ _Yanzun ina zaki samo muna koda yar tafasa ce musamu muci kin san rabon mu da abinci tun sauran furar jiya da mukayi want kakau muka samu muna samu kudin saya kin san yau ko surfafau bamu samu ba balle wan kakau_ _Kuma kin san babu Wanda zai bamu ran cen kudu tunda bamuda hanyar biyan bashi_ _Gashi mahaifinki_ _Allah yayi_ _masa rasuwa gashi bamu da kowa_ 😭😭 _Kuma_ _babu inda kike zuwa gaki marainiyace ke baki_ _da kowa sai ni Sai Allah Ni kuma yan uwa na suna Niger 🇳🇪 bani da kudin zuwa_ can to yau ina zakije kisa momuna abincin bawai ta mummunar hanya ba kinji ko kuma ba tako wace hanyaba Sai hanya ta kwarai_ _mama na_ _dan Allah kiyi shiru_ _haka ko zanji saukin wannan damuwar tamu wallahi nima ban sani ba Amman zan shiga dajin dake dan kusa damu_ _Insha Allah zan samo muna Abinci kiyi mani Addu'a kinji mama na_ __To mufidar maman ta Allah ya kaiki lafiya kuma kikula da kanki sosai kinji ko_ _Insha Allah mama na zan kula da kai na to na tafi_ _Haka *Mufida* tacigaba da tafiya bata bata tsaya ba_, _sai da tayi nisa sosai Ta coma Wani dajin kawai tafara Addu,a tashi ga cikin dajin_, *WANAN NAN DAJIN AKWAI DUHU SOSAI KUMA BA KOWA NE KE IYA SHIGAR SABA AMMAN MUFIDA TA SANYA KAI CIKIN SA* __MUFIDA tashigo cikin dajin bakin ta dauke da Addu'a sai da tayi nisa sosai sannan ta zauna tana hutawa sosai Tace Allah sarki mama na nasan kinan kina tunanina Insha Allah Allah zan taimake my da yardar Allah zamu samu abinci sai can ta dawo daga tunanin maman ta_ _mikewar da zatayi sai tayi Ido biyu dawani kullin Leda mai zane kuma gefe daya Taga Ayaba da lemu abarba_ _Duk da ABUN ya tsorata ta batayi kasa a gwiwa ba ta duka ta debo abunda zata di ba sai tajuya har zata tafi tayi taku biyu zuwa ukku tadawo ta duka ta dauki ledar ta juya tafita dajin gudu gudu sauri sauri daker tasamu taga tafita daga cikin dajin tayi hamdala ya sarki Allah mai RAHAMA mai_ *JINKAN BAYINSA* _________GASHI marece yayi haka ta Isa gidan su kamar zata tashi sama gashi yau ba karamin farin ciki takeji ba ______ Assalamu Alaikum Mamana Albishirin KO yau kam zamuci Abunda muka kusan shekara bakwai bamuci ba _____Mama dake Zaune Tace Amin wa alaikumus salamu Aa Mufida kin dawo ______Mufida Tace Eh mamana nadawo gashi mun samu Abubuwan mamaki Ajiyewa tayi agaban mamanta, Wata Irin zabura mama tayi ta yanka mata Wani mahaukacin Mari tace..........!!! AHMAD KUWA...... *IDAN NAGA COMMENT DA YAWA TO ZAN CIGABA DA TYPING INSHA ALLAH* *INA YINKU OVER* 💃🏻💃🏻💃🏻💞💞💞💞 *MASOYYA NA ALLAH YA BAR ZUMUNCI*🤝🏻💞💞💞🌹🌹🌹 *Allah ya jikan mahaifina yayi masa Rahama*🤲🏻🤲 *Taku ce har kullum*🌹🌹🌹💞💞💞💞 *By* *Hassy soja*🥰🥰🥰 *Yar mutan gusau*🌹🌹🌹🌹💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 💞💞💞💞💞💞 7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️ *MUFIDA* 🧟‍♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟‍♀️ ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️ _Story and writing_ ✍🏻 *Bye* *Hassy soja*💞💞 *YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA* *(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 *A gaskiya masoyya na na yarda kuna sona da yawa fa*😝😝😝😝😝😝 *Nima fa ina mutuwar son ku*😝😝😝😝😝😝 *BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI* *SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻 _________________________ Page6️⃣ ↪1️⃣0️⃣ ➿➿➿➿➿➿➿➿ _wata Irin zabura mama tayi ta yanka mata Wani mahaukacin Mari_ _Tace minake shirin gani ne *Mufida* kina da hankali kuwa?_ _mama Wallahi ba abun da kike tunanin bane ba_ _To *mufida* idan ba abun da nake tunanin bane to menene?_ _Mama na ki yarda dani Wallahi ban taba yin sata ba sai kuka take kamar ranta zaifita_ _To uban waye yabaki?_ _zatayi magana kenan_ _dakata bani bukatar jin komai da gareki_ _mama na dan Allah_ _wata muguwar harara da ta watsa mata sai tashige cikin dakin ta Cikin fushi sosai_ _dole tayi shiru Sai tunani take ko mama tayi fushi da nine *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* Allah yasa ba fushi take dani ba_ _Mama bata sake fitowa ba Sai da zatayi Alwalar sallar magrib bata ko kalli inda *Mufida* take ba_ _*Mufida* baiwar Allah kuwa takasa kwakwkwaran motsi_ _Haka har dare Mama bata kulata ba_ _Haka *Mufida* ta kwanta Cikin damuwa_ _Dare mahuta bawa wata yar budurwa nagani mai kama da *Mufida* kai Jama, a Kai Ashe *Mufida* ce zaune cikin dakin mama da shiga takamala to ina tasamu wannan kayan?_ _Dama *mufida* tana da wa inan kayan ikon Allah_ _Tayar da mama tayi zaune_ _Sai murnurshi tace haba mama yanxu dan Allah kin kyauta kenan? _A gaskiya ban ji dadi ba Amman zan cigaba da bibiyar ki a Sannu har sai ranan da kika yarda da 'yarki_ _Zan raga makine albarka cin 'yarki_ _Sai Tabace bat_ _Bace warta keda wuya bacci ya kwashe Mama_ _washe garin da safe ko da mama ta tashi sai taga kayan Abinci shinkafa da taliya da Naman Kaza da sauran kayan Abinci_ _Sai tazaro idanuwan ta tashin hankali Abunda bata taba ganiba_ _*mufida* ke *mufida* *mufida* kuwa tana cikin dakin ta bacci take bata masan abun da ake ba_ _sai da Mama tazo Cikin dakin *mufida* ta iske ta tana bacci wato bacci makika ko_? _ke *mufida* bada ke nake ba_? _*mufida* kuwa cikin bacci taji kamar muryar Mama_ _ke *mufida* dan gidan ku bada ke nake ba_? _da sauri sauri *Mufida* ta tashi zaune Mama na ina kwana_ _wata uwar harara da ta watsa mata sai ki taso idan kinga dama sai tajuya ta fita waje_ _*Mufida* cikin damuwa ta fito tsakar gidan sai taga abun da Mama tagani sai ta zaro idanuwan ta_ _mama na kayan Abinci waye_ _Sai ta daure fuska gidan uban wa kika dauko wa inan kayan_ _Cikin tashin hankali Mama na ni *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* wallahi tallahi bani ba ce_ _humm toshikenan tunda haka kika ce_ _*mufida* sai kuka take kamar ranta zai fiti saboda da tashin hankali *innalillahi wa inna ilaihi raji, un*_ _haka *Mufida* ta cigaba da kuka gashi Mama har yanxu bata yarda da ni ba *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* _Misalin karfe 2:00 na dare wannan yar budurwar tabayana cikin dakin Mama_ _ke mama har yanxu baki yarda da 'yarki ba ko to A yau yazama na karshe gobe insha Allah kika kara yi mata Wani Abu ko to zan dauketa kowa ma ya huta_ _Sai Mama ta tashi Zaune Tace *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* ke dole ma sai *Mufida* ta sanar da ni ina tasamo Wa inan kayan _washe gari *Mufida* tana wanke Wanke sai ga Mama ta fito tsakar gida_ _*Mufida* sai ta durkusa kasa Mama na ina kwana _lafiya Qlau zonan inason ki fadamun gaskiya_! _To Mama na insha Allah zan gayamaki gaskiya_ _To ina kika dauko wa Inan kayan?_ _mama na cikin dajin da nashiga_ _To ya isa *mufida* kiyi shiru haka nan nima ba ason rainaba na Mare kiba_ _Da sauri *mufida* ta rungume mahaifiyar ta to mama na nasani bazaki dakeni hakanan ba sai nayi laifi sannan zaki nuna mun nayi laifi Allah ya bar mani ke mama na_ _Sai tayi murmushi amin ya Allah Allah ya maki albarka har karshin rayuwar ki_ _amin ya Allah_ _Amman dan Allah ki kiyaye kinji ban son abun da zai cutar da ke_ _insha Allah _haka rayuwa ta cigaba da tafiya kullum sai an kawo masu Abinci Amman har yanxu basu gane mai kawo masu ba_ ************************************************** *A CIKIN GARIN ADAMAWA KUWA* *GIDAN SU AHMAD KUWA* _Mommy ce Zaune da ita da Auta wato Yusra suna magana akan zuwa gidan kawun su_ _mommy wallahi inason zuwa gidan su Kawu gaskiya_ _To Auta Amman bake zakiyi driving ba ko?_ _mommy inason nayi driving da kaina fa_ _A, a Auta kibari Babana yazo kutafi ko_ _ok mommy sai ga Ahmad yayi wankan shada pink wow gaskiya Ahmad yahadu bakadan ba_ _kanshin turare sa Ya game falon Auta ta daga idanuwan ta wow masha Allah ya Ahmad wannan wanka haka_ _Sai ya watsa mata harara ban sani ba ke zonan_ _ya Ahmad gani sai ta Durkusa kasa_ _wai ina wasa da ke ne?_ _A, a ya Ahmad_ _To shikenan kije ki gyara muje_ _ok muje na gyara_ _uhm haka zaki ko_ _Eh_ _mommy kuwa sai murmushi take tana kallon yaranta_ _OK muje yar budurwa mommy_ _uhm uhm uhm uhm mommy kina dai jinsa ko sai duka kafa take_ _uhm rabu dashi kinji Auta_ _mommy muntafi sai mundawo_ _OK ina gaida mutane gidan_ _haka suka fita sai gidan kawun su_ *Wani mahaukacin gida ne suka shiga* _suna shiga cikin falo wata yar budurwa zaune da waya hannu Sallama su Yusra taji_ _Assalamu Alaikum Anty amarya_ _Amin wa alaikum Sallam_ _wata mata ce tafito daga cikin dakin ta Aa wanike gani kamar Ahmad da Yusra_ _mune Anty amarya Kawu yana gida kuwa Sai murmushi take Amman banda Ahmad_ _Aa Auta ce da Ahmad Ahmad gani Auta shima sai murmushi yake_ _ya gida ya mommyn Ku tana lafiya dai ko_ _lafiya Qlau take_ _masha Allah to ya maganar karatu_ _karatu Alhamdulillah_ _masha Allah to kai Ahmad ya kasuwar_ _Kawu alhamdulillah Dan Yanxu motochi sun kare_ _Masha Allah kace komai lafiya Qlau_ _Eh komai lafiya_ _masha Allah Allah ya jikan mahaifin ku_ _amin ya Allah_ _To mu zamu koma_ _Tun Yanxu bazaku bari ku ci girki ba_ _Alhamdulillah mun koshi_ _OK babu damuwa insha Allah muna nan tafe_ _To Allah ya nuna mu lafiya muje ko Auta_ _Baby baki rakiyar su ne_ _da gudu tabi su Ahmad ya bude kofar mota kenan_ _Haba hubby na Yanxu dan Allah ka kyauta kenan a gaskiya ban ji dadi ba Wallahi_ _wata muguwar harara da ya watsa mata_ _tsoro yaka mata saboda wannan uwar harara da ya watsa mata_ _Na tsani mata banza matsiya ciya kawai wallahi tallahi idan nakara ganin ki ko humn_ _haba hubby na Yanxu dan Allah ni zaka Kalla kace mani matsiya ciya kuma kasan daddy na ko_ _wallahi tallahi kin ci albarka cin Kawu da Anty amarya da na maki dukan tsiya wawuya kawai ni har yanxu babu macen da tayi mun Mtssw_ _haka suka fita sai gidan su_ _baby kuwa Tafadi kasa sai shure shure da kuka tasaki ihuu mommy mommy_ *A GARIN YOLA KUWA* *Gidan su Mufida*kuwa*....... *Masoyya na abun alfahari na*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 *Yan uwa na rabin jiki na Allah ya bari kauna* *Allah ya jikan mahaifina yayi masa Rahama amin ya Allah*🤲🏻🤲🏻 *Taku ce har kullum*🌹🌹🌹💞💞💞 *By* *Hassy*soja*🥰😘😘😘😘 *Yar mutan gusau*🌹🌹🌹🌹💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️ *MUFIDA* 🧟‍♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟‍♀️ ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️ _Story and writing_ ✍🏻 *Bye* *Hassy soja*💞💞 *YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA* *(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 *A GASKIYA INA GODIYA DA COMMENT DIN KU SOSAI ALLAH YA BARI KAUNA* *Amin ya Allah* 💕💕💕💕💞💞💞💞💞💞💞❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ *BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI* *SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻 _________________________ Page 1️⃣1️⃣↪️1️⃣5️⃣ ➿➿➿➿➿➿➿➿ *A GIDAN SU MUFIDA KUWA* *BAYAN WATA BIYAR* _Mama ce Zaune tayi tagumi tana tunanin duniya Allah sarki Baban *mufida* da Yanxu kana tare damu sai ga mufida tafito dakin ta sai taga Mama tana kuka_ _Mama na meya ke damun kine dan Allah ki fada mani sai ta fashe da kuka Mama na dan Allah ki fadamun meya ke damunki_ _*Mufida* tunanin rayuwar mu nakeyi Yanxu watan mu biyar fa da kawo muna Abinci Amman Yanxu babu Abinci gaki ke mace ce baki da kawaye baki da Yaya baki da Qanwa gashi yan uwa na suna garin Niger 🇳🇪 yazanyi da rayuwa ta_ _mama na dan Allah kiyi shiru haka wallahi damuwa tayi mun yawa Amman Yanxu insha Allah zanko ma shiga dajin kusa damu ko da Allah nasa adace Amman Mama dan Allah kada ki kara maimata yi mani hukunci batare da bin cike ba zan tafi Yanzun Allah ya tsaremu da mugayen mutane da mugayen aljannu _Amin ya Allah dan Allah *Mufida* ki kula da kanki sosai kinji ban son abun da zai cutar da ke_ _insha Allah Mama na ki cigaba da yimani Addu'a kinji mama na_ _To *Mufida* Allah ya tsareki da mugagen mutane da mugayen aljannu_ _Amin ya Allah mama na natafi sai nadawo ki cigaba da yimani Addu'a kinji mama na_ _kullum *Mufida* ina maki Addu'a Allah ya kaiki lafiya_ _To *mufida* Allah ya kaiki lafiya kuma ki kula da kanki sosai_ _Amin ya Allah Insha Allah mama na zan kula da kai na to haka *Mufida* ta fita ta cigaba da tafiya sai da tayi nisa sosai_ *MUFIDA TA KAWO DAJIN TA SHIGA* _*Mufida* tashigo cikin dajin matsafa sai Addu'a takeyi sai da tayi nisa sosai sannan ta Samu gurin zama tana hutawa sosai Tace Allah sarki mama na nasani kinan kina tunanin ko lafiya insha Allah lafiya Qlau zan koma gida_ _Ina ma ace ina samu da kudi kai shagali tana wannan maganar_ _Sai ga wata yar budurwa fara ce sosai ga kayan fulani A jikin ta tazo wuce wa la *mufida* ke ce ko makarki nake_ _*mufida* kuwa taji an ce mufida sai ta daga idanuwan ta ta ga mai magana sai taga yar India sai da ta tsorata sosai sai ta fara jada baya baya Tace *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* mutum ce ko aljanah_ _yar budurwa Tace hhhhh Haba da i*mufida* nice kawarki fa kuma ina zuwa gurinku ki kwantar da hankalin ki ni ba mutum bace ni *aljana* ce_ _*mufida* kuwa taji an ce *aljana* ce sai tafadi kasa some_ _*innalillahi wa inna ilaihi raji, un* *mufida* dan Allah ki tashi wallahi bazan cutar da ke ba sai ga ruwa sun fito tsakar su *Mufida* sai tazuba mata ruwan_ _sai *mufida* tasauke ajira Zuciya Allah ya sa mafarki ne ba da gaske ba hhhh Haba Ashe mafarki ne_ _yar budurwa sai kallon *mufida* take saboda taga akwai tsoro a cikin idanuwan ta da tashin hankali *mufida* ki kwantar da hankalin ki ki yarda da ni wallahi tallahi bazan cutar da ke ba_ _*innalillahi wa inna ilaihi raji, un* dama da gaske ni ba mafarki nakeyi ba sai ta durkusa kasa dan Allah kiyi mani rai wallahi bazan kara zuwa dajin nan ba_ _Haba *Mufida* nice fa kawarki ki yarda da ni inaso ki zama kawata da ga yau kinji_ _To insha Allah to ya Sunan ki ne_ _Ni 'yace ga *malam Ahmad Ali* kuma Baba na yana sane da ku sosai nikuma sunan *leemat* kuma ni bazan cutar da ku ba inason ki sosai kuma zan taimaka maku insha Allah_ _masha Allah nima inasonki sosai Allah ya bar zumunci dan Allah ki taimaka muna kada ki cutar damu_ _To Insha Allah haka suka cigaba da labari har lokacin zuwa gida yayi_ _To *mufida* ki gyara inan zuwa gida gobe insha Allah kinji_ _da gaske_ _insha Allah sai nazo gurin mama na_ _haka *Mufida* ta koma gida cikin farin ciki_ _Assalamu Alaikum mama na barka da gida_ _Amin wa alaikum Sallam Aa *Mufida* har kin dawo_ _Eh mama na nadawo gashi_ _*mufida* kayan menene a ciki?_ _kayan marmari ne akwai Ayaba da kankana da lemo da sauran kayan Abinci_ _Ciki da mamaki mama take kallon *mufida* kayan Abinci kuma?_ _Eh mama na wata kawata ce ta bani su kuma Tace tana gaida ke_ _kawarki *Mufida* wane guri_ _Cikin dajin da nashiga muka hadu da ita kuma Tace tana nan tafe gurinki_ _Eh mutuce kuwa cikin tashin hankali_ _Eh mama na ki kwantar da hankalin ki da tazo zata baki labari har karshin rayuwar su_ _Mama kuwa mutuwar Zaune tayi saboda mamaki da alajaba yakama ta_ _*Mufida* kuwa har ta manta da mamaki da mama ta shiga_ _Mama na ga Ayaba_ _uhm *mufida* ina mamaki ne shiyasa ko da yake Allah ya cida da mu Allah ya beya ta_ _Amin ya Allah haka suka cigaba da cin abun su har magriba tayi sukayi Alwalar magriba suka shiga cikin dakin su_ ************************* *A CIKIN GARIN ADAMAWA KUWA* *GIDAN SU AHMAD KUWA* _Mommy ce Zaune tana aiki da laptop sai ga Auta Yusra ta fito dakin ta tayi wankan kana nan kaya Riga da wando y'ello sai murmushi take_ _mommy ina yini_ _lafiya Qlau alhamdulillah Auta antashi lafiya_ _lafiya Qlau mommy_ _masha Allah dama inason magana da ke da Baba na kiji ki kiramu shi Yanxu_ _ok Allah ya sa ba laifi mukayi ba_ _babu wani laifin dakukayi mu_ _sai ta haura sama *Ahmad* ya fito daga wanka_ _Assalamu Alaikum ya Ahmad ina yini_ _Amin wa alaikum Sallam lafiya Qlau Auta ya akayi ko labari zaki bani ne?_ _mommy ce Tace nakira ka tana son magana da mu_ _OK ki ce mata ina zuwa Yanxu_ _OK sai ka fito_ _yana gama shiryawa sai yafito daga cikin dakin sa sai kusa da mommy ya Zauna yace ina yini mommy_ _lafiya Qlau Baba na da Fatan kana lafiya_ _Alhamdulillah gani

Chapter 1 of 5