Babu da'di ajikinah.
Shima Markus Tambayar yayi Cikin damuwa,yace" Frnd any big problem wt our Daddy?
Dr Obinna ya rausayar dakai Cikin sanyin murya yace"Uncle Kaci Zaki Ko?Uncle ya langwabe Kai Yana Daure ciwon DA yakeji ajikinshi.
Cikin Damuwa yace"Tabbs naci Obinna saidai bafa DA yawa naciba kawai shaawa Sakwaran tabani shine nadanci guda biyu.
Dr Obinna yazaro Ido waje Yana fa'din "sakwara Har malmala 2 uncle Subhanalla gaskia Dole sugan tayi sbd.... 'Rasa mexaice yayi sbd Takaici karshe kawai TAkarda yajawo Cikin jakarshi yayi rubutu Takardan yamikawa Markus Yana fa'din"Asamomun mgnin nan yanxu it's urgent.
Markus yakarba DA Sauri yafuta afalon,uncle Tuni hankalin Shi yakuma tashi sbd ganin Damuwa afuskan dr Obinna Dan yasan akwai matsala.
yayinda yakejin Wani Sabon ciwon Yana taso mishi Saka makon rashin kwanciyar hankalin daya fa'da yanzu,dr Obinna Lura DA tashin hankalin DA uncle Yafara Shiga shine yasa ya sake fuskanshi dake daure Cikin Rarrashi Mai ha'de DA nasiha Yafara Lallamin uncle.
Tare da kwantar mishi DA hankali sbd Ahalin yanzu tashin hankali Ko kadanne bayi bukata wajen uncle sbd gudun Kar jininshi ya ninka Na yanzu Hawa.
Minti 16 DA futar Markus yadawo Hannunshi Rike DA tarkacen allura drp dasu mgni.
Dr Obinna,yakarba Alluran Yafara Bada uncle kafin, Yafara daurawa mishi ruwan Wanda Zai taimaka mishi wajen daidai tuwar sugar din nashi yazamo nrml Dan anfi bukatar sugar tahau daace tasauka, mgni ya Ballo dakanshi yasa abakin uncle tare da kafa masa ruwa abaki.
Baadauki lokaciba uncle Yafara lumshe Ido alaman bacci sbd mgnin akwai masu Saka bacci aciki.
Dr Saida yaga uncle yasamu bacci kafin yace DA Markus"Barin Duba Mommy inzo inwuce plx frnd kaji DA uncle.
Markus yace"No problem bt Mommy Bata Kasar 2days Kenan DA tfyrta Dubai,Dr Obinna Yace Okey Allah yasa tadawo lfy.
sallama yayiwa Markus,Markus yace"Frnd muje inmaka Rakiya dr Obinna yadaga mishi hannu Yana fa'din"zauna ka kularmun uncle,Markus yace"Wannan dalilin ma shiya hanani zuwa office.
Anan falon sukayi Sallama Suna tsokanar junansu,kafin dr Obinna yafuto agidan yawuce asibiti.
Tare sukayi sallar asubahi DA Babah sometimes Sai gari ya waye Duka, yakan shigo Na musamman yagaida Iyayen nashi saidai Yau Kan Koda suka futo Cikin masallaci Bayan Baban yabi Har zuwa kofar gida.
Baba Ganin Bai wuce 'Dakinshi dake wajeba Cikin soro, yasa yace"Ibrahim lfy kuwa ai Iyayen Naka Basu Futoba nasan sunkoma gado DA suka gabatar DA subahi.
Ya IB yadurkusa kasa Yana shafa Kanshi,tare da fa'din "Ina kwana Baba Gaisuwar tashi Baba ya amsa Yana kallonshi cike DA Nazari.
Ya Ib yace"Baba Daman wajenka nazo,Baba yace"To to mushiga Daga ciki,Gaba Baban yayi Ya Ib Yana bin bayanshi Har zuwa falon Babah,kasan cewan Ammi keda girki Yau itace keda kwanan turaka.
Wannan yasa suka taras DA ita tana Zaune Kan sallaya tana lazimi, ganin Baba yashigo DA Ya IB yasata Cikin kunya Tamike IB yayi saurin gaisar DA ita Ammin ta Amsa tana Shirin futa adakin, Sannu DA shigowa tayiwa Baban kafin tawuce Gabansu tabar Dakin ixuwa nata Dan tasan tunda tAgansu tare da Ya IB tasan akwai mgnr DA zasuyi.
Baba yanemi kujera tazauna tare DA fa'din Bismillah Ibrahim,Ya IB yanemi 'kasa Kan Kafet yazauna,sake gaisar DA Baban yayi kafin yayi Dan shiru,Baba yace"Ina jinka IBrahim Naga gari yawaye yadace kayi Maza Dan ka Bude shago sbd Masu sayan Na Karin kumallo.
Yaya IB yace "Hakane,Kanshi yakuma sunkuyawa kafin yadago Cikin ladabi Yafara mgn,"Baba Nazone inbaka hkr Kan abunda yafaru Abaya shiru yadanyi Yana Hada mgnr DA Zai furta aranshi kafin yacigaba Baba Dan Allah DA manzonsa Dan Darajan alQur'ani kayi hkr kasake Saka mana ranar aure Nida Radiya,Sbd wlh tlh Nida ita dukka Muna 'kaunar juna Kuma bazamu iya rayuwaba matukar Babu 'dayanmu.
IB yamike Ahankali yadawo gaban Baba guiwowinsa Duka biyu yasanya akasa Kan Kafet Cikin kaskantar dakai yace Nagamaka DA Rabbil izzati Baba Kabani auren RadiyA.
Yafa'da Yana xubar DA hawaye,Azahirin gaskia farkon mgnr Ya IB Babu digon hkr Ko tausayi axuciyar Baban hasalima Shi haushin mgnr yakeji saidai tsakiyar mgnr DA karshenta sune suka hadu suka Fara kashe zuciyar Baba.
Abunka DA 'da DA Maaifi soyayyace from indillah Wanda Babu Wanda ya Isa yaraba sai Maras Imani,Hakan yasa Baban Taji jikinshi tayi sanyi Gami DA tausayin gudan jininshi IB.
Saidai inda Gizo Ke sakan shine Bazai taba cutar DA marainiyar Allah ba,musamman Radiya Wanda yakejin kaunarta fiye DA 'ya'yan cikinshi,Dole yabada Radiyar Dama tayi za'bin DA Kanta sbd yanzu bAida tabbacin Radiyar tana yin Ibrahim inda abayane Shima shaidane Radiya Tana kaunar Ibrahim.
Gyaran murya Baba yayi Cikin murmushi wacce koyaushe ba'a rabata Akan fuskanshi Ko yaushe,Cikin farin Ciki Ko bakinciki.
Yace"IBrahimu aini Tuni nayafe maka,Dafari banji dadin abunda kayiba Tabbs najima Raina Bai baci irin ranar DA Naji mummunar furuci abakinka Kan gudan jinina Yaya Jamilu,Hakan yasa Na yanke hukuncin DA shine mafi alkairi,Aiko Babu komai zaka tauna harshenka wajen mgnr Duk bacin ranka sbs darajan shidin Yaya Jamilu ubane GA wacce kake son auren wato Radiya.
Sannan Koda ace nine Gaba dashi aizaka mutumtashi Dan darajar Ni maaifinka Amman sbd son zuciya DA rashin sanin Hikima ta neman aure Kayi mummunar furuchin DA Kaine yau kake nadama to harga Allah nayafe maka Kuma Na manta DA faruwar Hakan bisaga sharuddan yafiya shine in anyafe akuma manta DA komai.
Saidai Har akullum Ina fa'da muku bazanso zuciyata Kan Ikon waniba,akanku Ko Kan iyayenku harma DA 'kannanku,ma'ana Ita Radiyar itace Mai wu'ka DA Nama Intaga Har Yau tana Kan bakanta Na aurenkA falillahilhamdu inko tacanza raayi Falillahilhamdu,saidai ayanxu Kan kasani Radiya tana makaranta Duk wani mgnr aure Zai biyo bayane lokacin DA tafara jarabawan kammala karatu.
Sbd haka Ni Banda matsala,Sauran mgn yarage taka DA Radiya, Daga karshe Ina Mai Maka nasiha Dan Allah inranka ya'baci karinga hkr Kana control Na zuciyarka, Inba hakanba Tofa Dana sani bakayi komaiba Akai.
Ya IB Cikin farin Ciki yace"ngd sosai Baba ngd sosai Allah yakara lfy Mai amfani Allah yaja kwana,Daman yafiyarka DA albarkanka nake nema insha zanyi iyakar kokarina wajen ganin Mun daidaita DA radiyA Babah saika Tayani DA Addua,Baba yayi dariya Yana fa'din "Ungo Naka adduar Kai kadai ah ah itama diyata Radiyar Duka zanmuku adduar mafi alkairi Allah yatabbtr.
Ya IB yace aminn Baba insha Allah ninema alkairi din,Banda ansamu akasi Aida yanzum...dariya yayi sbd Kunyar mgnr DA zaice.
Baba yayi dariya Yana fa'din"Yanzu kashiryawa *Auren CHOCHI Ko?*
IB yayi dariya Shima Cikin rufe ido DA hannunshi yace "wlh nashirya Baba indai Akan Radiyace Ko auren Gaba DA Chochi Na amine,Baba yace"'dan nema Jeka Allah ya kyauta.
IB yamike Cikin murna Yana fa'din barinje inbude shago,atashi lfy Baba Allah yabiya Baba yace"Aminn Allah yamuku albarka.
Yau weekend Dukkansu Suna gida Daga aunty Saada Har Radiya,Tun wayewar Garin Yau din suke bacci sbd hakance take faruwa dasu Evry weekend sukanyi baccin Huce gajiya.
Mai aiki itakaice take Kiching tana Hada break fast,Motar Aunty Subine tashigo get gidan,Bayan tayi parking tafuto DA Yar Kamar Kitt Na akwati Wanda kayanta Ke ciki,Maigadi Dasauri yazo ya kwashi gaisuwa Aunty subi ta Amsa tare da Mika mishi sabbin dubu guda uku godiya Yafara Mata danjun da'din Kyautar Tata.
Yau Kan sammakon tayi Hakan yasa Koda tashigo falon Babu kowa,Daman time to time tana musu ziyara ayi weekend DA ita
Direct Dakin data Saba sauka tawuce taajiye akwatinta, falon tadawo tabude breakfast dake jere awajen dinning table tafara CI yayinda take Danna rimot Na tv tana kallo.
Radiya itace tafara futowa Cikin Riga DA skt Yar Kanti tayi ado afuskanta DA alaman yanzu tayi wanka,Cikin murna tace Oyoyo auntyna DA gudu takarasa ta rungume aunty subi din.
Hira sukacigaba dayi Suna Break fast din tare,Har Aunty saada DA dr David suka futo Suma Cikin shirinsu tsab Na kananun Kaya Wanda Kowa yayi kyau acikin shigarshi.
Dr David yace"ah ah likitace agidanmu DA safe Ko Anan kika kwana?subi tace"Ina dazu nazo sbd amatse nake Kan mgnrmu.
Saada tace"Ur wlcm sis,SuwAiba tace" Tnx gd mrng sis,"Mrng Saada tafa'da tana Zama kusada Kujeran dr David,Radiya tagaida aunty Saada tare da dr David,Itakan Radiya Tuni takoshi da abincin saidai tana Zaune wajen Suna Hira,Suwaiba tace"Dr Yaya mgnr masoyina dr Obinna,Hop kashigar Dani?Dan wlh nagaji DA jira kaganni zuwa nayi Yau din nan muyita ta Kare Dan soyyrshi Yana Shirin kasheni.
Wht Radiya tafa'da afili tana dafe kirjinta,Lokaci daya Taji numfashin ta Yana Shirin daukewa,Saada DA subi lokaci daya suka kalleta Cikin mamakin halinda tashiga saidai ganin zasu ramfo zancenta yasa Cikin Sauri tawayance tana turo baki Tare da fa'din "Gaskia ba ajinki bane aunty subi haba aisai arainaki ma.
Suwaiba tayi dariya,tace"Kai Auta wlh Har kin razaneni nayi xatonma aure kikaji lbrn dr Obinna zaiyi dayanzu saidai inyi hauka Dan wlh tlh DA hannunah zankashe Duk wata mace babba Ko yarinya mace Ko namijin DA zatayi shishshigin Shiga tsakanina DA dr Obinna,I knw shidin mijin mace dayane Kuma ba Kowa bane Saini Suwaiba Jamil tafa'da tana nuna Kanta DA Babban yatsa.
Tashin hankali Radiya tafa'da acikin zuciyanta,lokaci guda tafarajin Kanta Yana sarawa, murmushin dole ta Kirkiro tana bin antun nata DA kallo,yayinda takejin aranta saidai subi ta kasheta Dan Babu gudu Babu JA Baya Cikin kaunar dr Obinna aranta infact Bata DA Ikon Hana zuciyarta son dr Obinna.
GA mamakin radiyA Sai Gani tayi dr David DA aunty Saada Suna kyalkyalan dariya,Ko ajikinsu mgnr subi Bai furgitasu ba duk DA tafadi mgnr Cikin iyakar gaskiarta.
Dr David yace"lallai kam sis aisai kudaura damaran yaki DA manyan Mata Dan ninan shaidane masoyan abokinah sunwuci tunaninki Daga Cikin bakaken fatar Har fararen fata sbd nasan mafi yawa cikinsu lokacin DA muke schl.
Suwaiba tayi tsalan tace",Ainasani suke sonshi,Dan dr Obinna baitaba son kowaba Very 3zaisoni Koda tsiya Koda arziki.
Dariyar suka cigaba dayi Suna hiran dr Obinna,Wanda Radiya keji Kamar Zara rasu sbd tsananin zafin kishin dr Obinna dake bugun xuciyartA lokaci guda taji tsanar Suwaiba Mai zafi Yashiga Ranta,Wayartace tayi Kara kallo daya tayiwa sunan tadaga Duk DA badaukar wayar. YA ib takeba Sai yayi Kira Goma Bata daukaba sbd nacinshi gareta,yaukan dataga Kiran awannan lokacin Saida tayi Handalah a Cikin ranta Domin tasamu hanyar guduwa ma jin xafafan mgnan ganu masu barazanar illata ta.
Hakan yasa Cikin Sauri tadauki wayar tana fadin hello.
Dakinta ta wuce tana amsa call dinta,Kallo daya zaka Mata kasanfa Babu nutsuwa ajikinta Tabbs tana Cikin garari,shikanshi IB din tana shigewa daki takashe wayar gabaki dAyanta toilet nata tawuce tafashe DA Kuka Mai karfi Yi takeyi tana dAfe kirji Kamar wacce tarasa uwarta DA ubanta.
DA Misalin karfe biyu Na dare baiccine yakaurace a idon Radiya,sbd tsananin Damuwar furucin DA Suwaiba tayi Kan Duk Mai kaunar dr Obinna,Radiya Babu abunda Bata sa'ka ta warwareba Cikin zuciyarta Daga karshe shawaran da zuciyarta keta azalzalanta shine tayanke shawaran dauka.
Hakan yasa DA Sauri Tamike DA Kwance,Kofarta tabude DA hanzari tafuce,kiching ta nufa Cikin saa tasamu abunda taje nema zungureriyar wu'ka ta dauko Cikin maajiyinta sabuwa Dall Sai sheki takeyi Batare DA tunani Ko Dana saniba Radiya ta nufi Dakin DA Suwaiba ta sauka.
Awannan lokacin Babu Imani Ko das bare tausayi axuciyar Radiya,burinta daya tafara kashe Suwaiban kafin ita Suwaiban tadauki wannan mataki akanta.
Murfin kofar Suwaiban tarike Cikin lucky tasamu abude Bata Saka key ba Ahankali tabude kofae tana Sanda,Ras Idonta yahango Mata Suwaiban Kwance Tana Sharan bacci Harda minshari,Gadam gadan Radiya tanufi gadon Suwaiba rike DA wu'ka.
Wayyo Allah Radiya Kar soyy yasaki aikin DA Zaki mutu kina Dana sani,Masu karatu Kutaro Radiya Tunkafin tafa'da tarkon shaidan DA sharrin soyy.
Anan nakawo 'karshen Littafin Auren CHOCHI Kashi Na daya,gamai bukatar Shiga group Na Auren CHOCHI 2 saitayi payment nata Cikin wannan asusun 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.,Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044786.
Plx my Frnds share and cmmnts.
*Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.*
*Phone number.08100044786.*
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 12 Chapter of 12