Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
agefen Durowan Shi Yafara karantawa. Baitashi Kan sallayar ba harsaida aka Kira sallar AssalAtu,Alwalan yakuma daurowa yafuta zuwa masallaci. Bayan yadawo Daga masallaci ne,Anan falonshi yadan kishingida akan sofa Yafara bacci,'karfe 7 daidai Alam Na Wayarshi yatashe Shi Da satali dauke abakinshi yamike Agaggauce yashige wanka Shiri yayi yafuto zuwa falon gidan. Anitha yataras tana jera Plaks Na shayi DA soyyayn Kwai,Cikin ladabi ta gaida dr Obinna,dr Obinna ya amsa Yana fa'din Yaya darenki?Anitha tace"Lfy uncle Bt hellince Babu lfy "Dr yace hop kinbata mgni? Anitha tace"Eeh dr yace Okey. Kujeran Dinning table din yajawo yazauna Anitha tayi Savin nashi Daman bawani tarkacen tahadaba Daga Soyayyan Kwai ne Sai Ruwan shayi DA bread. Bakwai DA Rabi Dr Obinna yagama chakalan break fast din,Mikewa yayi harsai futa yadawo DA Baya,Anitha yakwalawa Kira, Anitha tafuto Cikin Shirin xuwa schl tana fadin" Gani uncle. Dr yace "kiramin Hellin din,Anitha tashige dakin Hellin Atare suka futo DA hellindin. Kamar Mai ciwon gaskia Sai Langwabewa take,ganin dr Cikin Shirin futa yasa tayi saurin gaisheshi tana yatsina Kamar Mai ciwon gaske yayinda take kallon gaban wabdonshi tana tunanin zakin Bananar Shi Kamar yabata Tasha yanxu Dan harga Allah Bata koshiva. Dr Cikin Kauda Kai yace"Hop Jikin dasauki inkunga DA matsala ltr kisameni a asibiti. Hellin tayi saurin cewa DA sauki uncle ai Anitha taban magani. Issoryt dr yafa'da Yana tfy, Anitha tace"uncle Man motana yayi 'kasa,Dr yace "kifuta DA ATM naki xantura Miki kudi yafa'da Yana futa afalon Anitha tace"Thanks uncle adawo lfy,Aminn yace.aranshi Itama Anitha Zama tayi tayi break fast,Ko kafin tagama dr yaturo Mata kudin ta hanyar transfer Kudi Mai yawa Wanda Zai kwana Mata biyu. Tashi tayi Takoma daki ta dauko key Na Mota tare da litttafanta tayi sallamawa Hellin yawuce schl. Old my Frnds share ND comments. *Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.* 08100044786. *AUREN CHOCHI.* *Book one.* *By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.* *Littafina Na kudine sbd masoyana masu kaunar book dina Na mayar DA complete 1 kyauta bt 2 kadai Zaku biya kudinshi Cikin farashi Mai sauki only 300Naira,agamai bukatar Shiga group Na Auren CHOCHI just call me.08100044786.* *Page 58&59.* Baa dauki dogon lokaciba, jamp Na Radiya yafuto,Cikin Ikon Allah tasamu Mak Mai yawa Wanda Akeso batare DA Bata lokaciba dr David yayi Mata cuku cuku Na neman admission Duk kokarin dr David Na Sama Mata Amman yakasa samu DA Kanshi karshe dole Saida ya danganta DA neman Alfarman dr Obinna. Cikin yardan Allah akasamu Sanadin dr Obinna kasan cewan Shi malamin Cikin makatantar, inda Suka Bada Radiyar Admission tasamu gurbin Shiga Babban makaranta uny Na Cikin Birnin Na ikko wato Garin lagos. Take Dr David yayi Mata rgst DA Duk abunda yakamata shida Radiyar sunsha zarya aschl din Har komai ya kammala,Direba guda dr David din yadauka Na musamman sbd Kai Radiya schl. Batare DA Bata lokaciba Radiya tafara zuwa schl inda tafara karantawa mascommunication. Radiya Kanta yayi zafi GA soyyr dr Obinna DA kullum Ke 'karuwa acikin Ranta,Agefe GA Yaya IB daya matsa Mata DA Kiran waya kullum Yana Bata hkr tare da jaddada Mata irin soyyr dayake mata. Akwai ranar DA Har Kuka Saida Ya IB din yamata Yana Kara Mata Tuni DA Baya irin Zaman soyrr DA sukayi, Tare da sanar DA ita Infa Bata aureshiba bazai auri wata maceba saidai yamutu Babu mata. Radiya Sbd tausayin Ya IB Har Kuka itama tayi gazatonshi Radiyar tayi hkr Zata aureshi,saidai me" hkrn Dai tabashi tana sanar dashi ita Babu mgnr aure agareta yanzu schl tafara. Shima Halil kullum Cikin aike yake Mata Na abubuwan more Rayuwa Kama Daga sutura harnaci waya kuwa yanxu haka yakuma canza Mata DA wacce tafi ta farko kyau DA tsada. Damuwar mutum uku yasa Radiya agaba Wanda yake Shirin rikota kwanyanta,Itakan Bata Na IB kona Halil Damuwar dr Obinna shine Ke tsaye aranta Wanda kusan kullum saita xubda hawaye sbd sooyrshi dake hura zuciyarta. Aunty Saada DA Kanta takira Radiyar Tabata shawara Kan yanxufa dole saita Maida hankali Kan karatu kafin tasamu sakamako Mai kyau Dan karatun University bakaratune Na wasaba musamman Cikin wannan makaranta Mai cike DA Manyan Malamai masu fasa kwanya GA kashe Kudi Kamar banxa. dole Radiyar tabi shawaran aunth Saada DA karfi DA yaji tafara tacire damuwar dr Obinna,tare da fuskantan karatun ta. sbd schl din already anfara karatu ma'ana cosmate nata sunwuceta akaratun,dole takebin wasu tana karban handout nasu Dan ganin inda Suka tsaya,intadawo gida kuwa aunty Saada ta'dauko Mata lesson teacher Daman shike Kara Mata haske Akai. Fara xuwanta schl Bada jimawaba Radiya tayi kawaye kasan cewan itadin yarinya CE Mai son jamaa bugu Da Kari itadin Mai Shiga Raine Cikin Duk inda taje,tundaga ayhuwan Radiya Har ixuwa Yau Allah yaxuba mata kwarjini saikace Kudi. Koda take jukun kullum tana fama DA soyyr kawaye DA 'yan uwa,Suma samarin baabarsu abayaba saidai ya IB shine Ke tsawatar wa Duk saurayin DA yazo kofar gidan DA sunan Wajenta yazo tare da musu kashedin DA bazasu Kuma xuwaba. Koda ya IB yaji lbrn Komawar makatantar Radiya,sosai Yashiga damuwa shikan harga Allah baiso hakanba yaso ace Radiyar tayi hkr tahuce kawai ayi musu aure,Domin Yana tsoron kartashiga Jamia tace tafi karfinshi. Niko nace IB ai namakara lols. Shikan Halil dadi yaji Na Fara zuwan Radiya schl,Dan ranar DA ta mishi albishir ba karamin farinciki yayiba,Dan harsaida yayi musu kyauta itada aunty Saada nafara xuwan Radiyar schl. Aunty Saada itace tafadi abunda sukeso Kamar yadda Halil din yabasu zabi. Batare DA Bata lokaciba yayi Mata transfer. Cikin Jin dadi yakira Daddy Yana murna,Domin zaiso uwar yayanshi takasance Mai ilimin Boko Domin shidin Duk abokanshi mata DA Maza Yan bokone masu Ji DA kansu. Albishir yayiwa Daddy din nafara xuwan Radiyar schl,Daddy yayi Dariya Yana fa'din "cngrt swt son. Shikan Shi Daddy Yana mamakin Yanda kullum Soyayyr Radiyake karuwa axuciyar Halil bilhakki DA gaske,Aranshi Yana mamakin me Radiyar keyiwa Halil din Wanda yake Mata irin wannan crazy lov. Mommy datake Zaune tanajinsu Bayan sungama wayar,tace"Daddy Anya mundauko hanyar bullewa kuwa?gaskia yadace musanar DA Halil gaskia Duba DA yanda yakeson Auta kaga Kar nan Gaba inmunxo rabasu tashafi lfyrshi. Kasanfa shikan yariga yagama sakan kancewa DA yasamu matar aure. Kuma abunda Na Lura ita kanta Radiyar Yau DA gobe yasa tafara sakewa DA Halil din Wanda gareshi Gani yake soyyrshine yasamu guri ya zauna axuciyar Radiyar,alhalin ba haka bane tunda koni DA ita munyi mgn Kan Halil din sbd Karta ki kulashi yaki Zaman schl. Daddy yace "hakane Bt Koma mezai faru mubari yagama schl din yadawo Nigeria Sai asanar dashi nafi kowa sanin matukar yaji mgn sabanin Wanda muka dauraashi Akai tsab xai dawo Kasar nan. DA wannan mgnr Daddyn yakashe Wutar mgnr DA Mommy takawo. Wata guda cur DA Fara zuwa schl Na Radiya,AUREN Mardiya yazo,Duk inda Radiyar taso tazo bikin Hakan Bai damuba sbd rashin lokaci Domin karatu suke gadam gadam hasalima ranar auren wato Friday ranar Zata Fara jarabawa. Saidai Aunty Saada ita DA aunty Suwaiba sune suka Zo jukun auren,tare da gudunmowa Mai yawa Na kece raini Kama Daga tv fridge harma DA Injin wanki,Shiko Babah kayan Gara suka kawo mishi Sai kudu Mai yawa DA suka bashi. Mardiya DA umma Ammi bakaramin murna sukayiba,Dan Daman Cikin kayan auren DA Baba yasaya baisayi abunda su Saada suka kawoba. Itama radiyA tabada nata gudunmowa Naira 30,000 akawowa Mardiya Tare da Bada Amminta atamfofi uku Cikin Wanda Mommy tasai Mata. Ya Ib Sai nan nan yakeda su Saada DA Suwaiba Dan neman gindin xama Ko zasu shawo masa Kan Radiya. Saada dariya tana fadin"Ya IB shagaki. acikin zuciyarta tana fadin Auta tayi Maka Nisa fiye DA Nisan Nigeria DA bangon Duniya Dan tasan mgnr DA sukayi DA Baba abune Mai wuya DA zaiyi kaffara Kan rantsuwar Shi game DA fasa auren. Kwanan su aunty Saada biyu ajikin suka dawo Garin lagos cike DA tsaraban 'kauye,Ya IB kuwa Shima tsaraba sosai yayiwa Radiya Yace akawo Mata Aunty Saada takarba tana fadin Auta ta gode. Ranar DA suka dawo weekend ne Radiya tana gida,Cikin ihu DA kewan 'yan uwanta ta rungume su Duka sbd aunty Suwaiba itama direct gidan saadar ta tawo Sai dare Zata wuce gidan Daddy. Radiya DA Mai aiki sune suka gabatar musu DA spcl food DA suka musu,dr David shikan Yana like ajikin matarshi Yana fa'din yayi kewanta musamman Dan bbyn Shi dake Cikin Saada Dan wata biyu. Radiya tace"Yaya David Dan Allah kabar aunty tabani lbrn Babana DA biki Dana amminah. Dr yace"Ankidin Barni ingama ganawa DA bbynah yafa'da t Yana dago Saada tsaye Babu Kunya suka wuce daki sukabar su Radiyar afalo. Radiya ta turo Bakinta tana fadin "aunty subina Sanar Dani kinji! Subi tace" o.o Aida bakisan daniba Saida aunty big ta tashi Dan haka Anki afadan. Radiya ta shAgwabe fuska tana matsan hawaye tare da fa'din" ayyya Aunty subina kiyi hkr mana. Aunty subi DA Yar aikin Saada sukayi dariya,Radiya tace"shkkn ma tafa'da Zata tashi awajen aunty subi tarikota tace"Dawo autanmu wlh Kowa lfy Baba Ammi dasu Yaya IB Har amarya since agaisheki Kinga GA sakonki can Na tsaraba inji Baba harma DA ya IB tafa'da tana Mata nuni DA kayan DA suka dawo dashi dake zube afalon. Aunty subi tacigaba DA Mata bayani tana fa'da Mata irin tarban DA suka samu wajen mutanan gidan musamman Baba,sbd tarba Mai kyau Baban yamusu. Radiya tayi dariya sbd Jin da'din kowa Yana lfy,Dakin Radiyar suka wuce DA subi tayi wanka ta canza Kaya kafin suka futo falon Dan cin abincin DA aka shirya musu Akan dinning table. Sai dare Direba yamaida aunty subi gida sbd gobe Monday zAta wuce aiki shiyasa Bata kwanaba. 'karfe biyu saura minti ashirin Radiya DA kawayenta biyu suka futo Daga klass,Radiya sanye take DA Riga DA Wando bakin jeens Sai Rigar material fari Wanda yasauko Har guiwanta bakin gyale tayafa akanta Dan siriri,Sai brief case Mai kyau DA Halil yaturo Mata Daga Kasar waje Wanda iri dayane Sak DA nashi Wanda yake Shiga schl jakar Taji kyau Duk Wanda yagani saiya Fadi kyau nata, Some times Radiya takan riko jakarne sbd ajiye Dan littafi Ko hijab inhar bata Saka hijab dinba ajikinta. Hannunta rike DA takardu guda biyu handout. Sai Yar yatsanta dake sanye DA chasbi counter. Radiya Mai kyauce tayi Sawai gwanin shaawa,Sukansu kawayenta tunda tazo suke fa'din Radiya Jamil kinyi kyau wlh. Dariya Radiyar tayi,Cikin Rigimah Wanda yanxu Yaci uban Nada sbd anxamo 'yan Aji 'daya a uny tace tenchu my Pple. Masallaci suka dauki hanya, Kasan cewan Dukkansu musulmai ne yasa Duk DA yinwar DA sukeji Amman suka wuce masallaci Dan Fara gabatar DA farali wato sallar azahar. Ahanya suka hadu DA wasu en Klas nasu,Jabira khabiru tace"Radiya Jamil Maryam Abdullahi Lallai kuntaka zero,Maryam tace"Zero kanmene ?Tace"Wlh bohal na bangaren Mata ya lalace kinga Muma munfutone musayo ruwa sbd alwala. Radiya tayi caraf tace"sbd Allah Duk bangaren masallaci arasa Ruwan alwala?Jabira tace"Ohh musu kikeyi?Shkn jeki xama kidawo Radiya tace"adallah mujenku Nasan iskancin jabirane sbd Allah qi akwai abangaren Maza. Jabira tace"taff Nibaxanje canba sbd ruwa tunda DA'yan kudadena acikin jaka. Mitsw Radiya taja tsaki tana fadin "banxa Talaka wayasani mako Yar ta sayan Ruwan gareki Kunga muje Maryam Abdullahi. Masallacin suka wuce itama Jabira wucewa tayi xuwa sayo ruwa tana dariyan Mgnr Radiyar sbd tsokanar datayi Mata. Koda sukaje masallacin dagaskene Ruwan bayixuwa sbd lalacewa Daga Saman bohal. Jakarta tamikawa maryam,Buta uku tadauka tana fadin barin samo ruwar. Kai tsaye ta xaga ta Baya tayi bangaren Maza,Sbd Tuni an idar DA Sallah yasa Babu mutane DA yawa awajen Radiya Tabude famfon Maza ya'divo ruwa Buta uku. Saidai wajen daukane takasa hadosu Duka uku. Hakan yasa tayi kundunbala tahado Duka Duk, Ahankali take tafiya dankar su zube. Dr Obinna DA futowarshi Kenan Daga masallaci Tabaya yazago sbd Lokacinshi yakare futa xaiyi yawuce gida Hakan yasa yabi shortcut. Tundaga nesa ya hango Radiyar Kuma Sarai yaganeta itane Bata ganshiba,Gud yafa'da aranshi sbd Shiba manjwa bane yaukan ya tabbtr Radiya musumace bt as how? Aranshi yace"Kamar yadda kafuto Kai kadai agidanku Muslim,Wannan yasa ya kawar DA mamakin Shi tare day Dan Daga kafa sbd Sauri yakeyi xai wuce Wani waje. Itakan Radiya Tfyr datake ahankali sbd Kar Ruwan yaxube shine yabashi Daman isowa kusa DA ita Yana zuwa Kai tsaye yawuce abunshi Kirjintane yayi mummunar bugawa Sbd Jin kamshin turaren Dr Obinna,Idontane yabi mutumin daya wuce gabanta Aiko shidinne tagani tafe Cikin takunshi Mai daukan hankali inda yake tfy anutse Yana Sosa kunnanshi DA car key. Radiya batasan lokacin DA Taji jikinta Yana rawaba,kafin ta Ankara butocin Ruwan dake hannunta Duka uku sunxube ixuwa kasa. Plx my Frnds share ND comments. Taku Har akullum matar Faisal Zakhari. *Phone number is 08100044786.* *AUREN CHOCHI.* *Book one.* *By Sayyada tahir Matar Faisal.* *Littafina Na kudine sbd masoyana masu kaunar book dina Na mayar DA complete 1 kyauta bt 2 kadai Zaku biya kudinshi Cikin farashi Mai sauki only 300 Naira.ga Mai bukatar Shiga group Na Auren CHOCHI just call me.08100044786.* *Page 60&61* Wani sanyine Mai tsananin dadi yaziyarci zuciyar Radiya,Idonta taware sosai tana karewa dr kallo ta Baya son Ranta Sosai Shigar jikinshi ta geznah hap Jamfa jajaxur tai mishi kyau kafarshi sanye yake DA Jan Takalmi Jan hulah. Haka kawai Radiya Taji tana kaunar bin Bayan dr,Dan Bata koshi DA ganinshiba. Batayi wata wataba ta bi bayanshi,Saida taga ya nufi motarshi Honda Hala JA itama kafin tayi ajiyan zuciya tana fadin "Dr Obinna he is spcl Evin his dress r spcl,I rilly rilly like him tafa'da aranta. Ikon Allah tunda tazo schl din take Raba idanuwa Ko Zata Ganshi sbd tana DA labarin Anan yake Pat time Daga bakin dr David sbd time DA suke xaryan cuku cuku dr David din yake sanar DA ita sbd abokinshi dr Obinna tasamu Har dr David din Yana fa'din ashema kinsanshi Wanda kukaje gidansu. Radiya tace aranta Sani Kan ba sanin shanuba, Amman afili tace "eeh naganeshi. Saidai tunda tazo schl din Basu taba haduwaba Duk irin nema DA baxa idonda Radiyar takeyi kullum Dan kaunar ganin kyakkyawan fuskar tashi. Saiyau Allah yamata gamon Katar DA ganin fuska Mai tsada fuska Mai sanyata nishadi Duk ranar DA taganshi. Daga nesa yahango futar dr Obinna Cikin second get din schl din,Dan first get Yana can farkon shigowa,Saida motarshi yabacewa ganinta kafin taja ajiyan zuciya. Tsit Tsit tafarajin ruwa Yana xuba Tacikin panties nata wannan ya tabbtr Mata Tayi Nisa wajen tunanin dr gashi tajawo wa Kanta Abunda always yake faruwa Duk lokacin DA ta tsananta tunaninshi. Radiya Taji Wani kasala DA mutuwar jiki,yayinda matsanancin ciwon mara Yafara muntsininta. Ahankali tadaure tajuya Maimaikon Takoma wajen butocin data Bari ah ah zagawa tayi Takoma bangaren Mata Dan tasan lallai Sallah yaharamta gareta harsai tasamu tsarki. Wani hawayene Mai dumi Taji Yafara zarya Akan fuskanta,Na tausayin Kanta Kan soyyr Wanda Yafara xame Mata jaraba ya salam.! Hawayen tayi Sauri ta goge sakamakon hango su Maryam Daga nesa Suna alwala,wannan yasa tadanji sanyi tasan sunsamu nafuta Kenan Na Ruwan alwala Koda ta dawo wajensu,su Maryam din Sai masifa suke Mata Wai ta shanya su Badan Wani Dan ajinsu yakawo musu ruwaba DA haryanzu ita suke jira. Batace dasu komaiba tamikowa Maryam hannu,Tana fadin"Bani ajiyata xanwuce gida tafa'da tana cixan baki,Maryam da safiya sukace"Lfy Radiya Jamil?,Radiya Cikin karfin Hali tace"Marata. Ayya sannu sukafara Atare,Jakar nata Maryam rataya akirjinta tare darike Mata takardun nata, tana fadin" Daman tundazu Naga direbanki yazo muje inmiki Rakiya Sai indawo inyi sallah. Har Mota Maryam taraka Radiyar tana Mata sannu,Radiya Kai kawai take dagawa takasa mgn Shima Direban sannu yake ta Mata Har suka Isa gida. Ko agidan kwanciya tayi takasa komai sbd Maran Babu abunda takeso DA kauna aranta irin sake ganin fuskan dr Obinna. Gashi gidan Babu kowa aunty Saada DA dr David Suna wajen aiki,Mai aiki kadai itace Ke aikinta akiching Sai karfe wajen uku kafin Cikin ya Lafa mata,Sai Alokacin tasamu Daman yin wanka tagabatar DA sallahr azahar tana idarwa Babu jimawa akayi Kiran sallar laasar batare DA Bata lokaciba tagabatar. Dr Obinna Sarai yaji lokacin DA butan hannun Radiya yafa'di. Still yanajin time DA take bin bayanshi,Aranshi yake fa'din wannan daya kuwa? Saidai tunowa DA yayi yanda Duk wata mace keyin fiye DA yanda Radiyar tayi dazaran sunganshi yasa yaja tsuka mitswwww Afili yace Matan yanzu Sam Basu DA Aji Daga Na turawa harna hausawa. Kansa ya JINJINA Yana mamakin wannan Yar karamar yarinya hartasan Wani bin namiji Wani haushine ya turnike Shi Baisan lokacin DA Wani tunani yafa'do mishiba,haka kawai ranshi ta Raya mishi Wani tunani. aikuwa Tuni ya yarda DA mgnr zuciyarshi. Cewan irinsune Maza zasuyi saurin amfani DA damarsu su Batasu. "Rubbish grl kawai yafa'da afili Kamar tana ganinshi. Saidai tunowa DA yayi yaganta DA butar alwala. Haka kawai yaji 'dan sanyi aranshi tare da yardarwa Kanshi itadin da ta kasance musulma. Badan komaiba shikan zuciyarshi Yana respect Duk wani mace Ko namiji daya kasance Cikin addinin musulci. Parking motarshi yayi adaidai gidan uncle nashi Baishiga DA motarba Cikin get din ba Anan waje yayi parking. Motar yabude yadauko jakarshi ta aiki tare da daukan wayoyinshi biyu yamaida motar yarufe.karamin kofar gidan yabude yashiga cikin gidan,Tunda get masu Gadi kemasa sannu hannu kawai yake Daga musu harya Isa Cikin gidan. Bangaren uncle nashi yawuce wato uncle Omowa Wanda yakasance yayane wajen momcy uwa daya Ubah daya. Atare ya Tara's DA uncle din tare da Babban danshi Markus Wanda yake saanni DA dr Obinna Kuma abokaine shida dr Obinna Na Rai darai. dr Obinna yashigo dakinda sallama,Uncle yawashe baki Yana fa'din" Ur wlcm Obinna Kaine tafe ainayi zaton Sai dare Zan ganka. Markus yayi murmushi Yana fa'din frnd barka DA xuwa,dr Obinna yayi Murmushi Shima Yana mikawa Markus hannu tare day fa'din"Yes uncle Bazan iya kaiwa hardare alhalin ka sanar Dani Baka DA lfyba. Uncle yayi murmushi Cikin Jin dadi Domin akwai 'kauna DA aminci sosai tsakanin Shi Da 'yar Kanwar tashi fiyema DA Markus DA shikadaine danshi aduniya. Uncle yace"Ngd Likita bokan turai,Markus yace"Daddy bokan Nigeria ma bare wannan ai bokane harna Mata Daddy kaga inda Mata Ke Faduwa Suna mutuwa akanshi Markus yafa'da Cikin tsokana. dr Obinna ya doka mishi harara Yana fa'din"Uncle rabu DA wannan Sarkin surutun. Tasowa yayi yakoma gaban uncle jakar aikinshi yabude Yafara Duba hawan jinin uncle gami DA Aina suger nashi. *Megidana yadawo Frnds Kuyi hkr da wannan.* *Still gobe xanyi azumi ba lallai inyi typin ba bt mayb Ku samu bandaice bazanyiba Sai yanda ta Yiwu tnx somuch my Frnds.* Dr Obinna yazauna kusa DA Markus Cikin ladabi yagaida uncle,uncle ya amsa Yana Tambayar Shi aikin nashi,dr Obinna Yace mungode Allah. *AUREN CHOCHI.* *Book one.* *By Sayyada tahir Matar Faisal.* *Littafina Na kudine sbd masoyana masu kaunar book dina Na mayar DA complete 1 kyauta bt 2 kadai Zaku biya kudinshi Cikin farashi Mai sauki only 300 Naira.ga Mai bukatar Shiga group Na Auren CHOCHI just call me.08100044786.* *Page 60&61* Wani sanyine Mai tsananin dadi yaziyarci zuciyar Radiya,Idonta taware sosai tana karewa dr kallo ta Baya son Ranta Sosai Shigar jikinshi ta geznah hap Jamfa jajaxur tai mishi kyau kafarshi sanye yake DA Jan Takalmi Jan hulah. Haka kawai Radiya Taji tana kaunar bin Bayan dr,Dan Bata koshi DA ganinshiba. Batayi wata wataba ta bi bayanshi,Saida taga ya nufi motarshi Honda Hala JA itama kafin tayi ajiyan zuciya tana fadin "Dr Obinna he is spcl Evin his dress r spcl,I rilly rilly like him tafa'da aranta. Ikon Allah tunda tazo schl din take Raba idanuwa Ko Zata Ganshi sbd tana DA labarin Anan yake Pat time Daga bakin dr David sbd time DA suke xaryan cuku cuku dr David din yake sanar DA ita sbd abokinshi dr Obinna tasamu Har dr David din Yana fa'din ashema kinsanshi Wanda kukaje gidansu. Radiya tace aranta Sani Kan ba sanin shanuba, Amman afili tace "eeh naganeshi. Saidai tunda tazo schl din Basu taba haduwaba Duk irin nema DA baxa idonda Radiyar takeyi kullum Dan kaunar ganin kyakkyawan fuskar tashi. Saiyau Allah yamata gamon Katar DA ganin fuska Mai tsada fuska Mai sanyata nishadi Duk ranar DA taganshi. Daga nesa yahango futar dr Obinna Cikin second get din schl din,Dan first get Yana can farkon shigowa,Saida motarshi yabacewa ganinta kafin taja ajiyan zuciya. Tsit Tsit tafarajin ruwa Yana xuba Tacikin panties nata wannan ya tabbtr Mata Tayi Nisa wajen tunanin dr gashi tajawo wa Kanta Abunda always yake faruwa Duk lokacin DA ta tsananta tunaninshi. Radiya Taji Wani kasala DA mutuwar jiki,yayinda matsanancin ciwon mara Yafara muntsininta. Ahankali tadaure tajuya Maimaikon Takoma wajen butocin data Bari ah ah zagawa tayi Takoma bangaren Mata Dan tasan lallai Sallah yaharamta gareta harsai tasamu tsarki. Wani hawayene Mai dumi Taji Yafara zarya Akan fuskanta,Na tausayin Kanta Kan soyyr Wanda Yafara xame Mata jaraba ya salam.! Hawayen tayi Sauri ta goge sakamakon hango su Maryam Daga nesa Suna alwala,wannan yasa tadanji sanyi tasan sunsamu nafuta Kenan Na Ruwan alwala Koda ta dawo wajensu,su Maryam din Sai masifa suke Mata Wai ta shanya su Badan Wani Dan ajinsu yakawo musu ruwaba DA haryanzu ita suke jira. Batace dasu komaiba tamikowa Maryam hannu,Tana fadin"Bani ajiyata xanwuce gida tafa'da tana cixan baki,Maryam da safiya sukace"Lfy Radiya Jamil?,Radiya Cikin karfin Hali tace"Marata. Ayya sannu sukafara Atare,Jakar nata Maryam rataya akirjinta tare darike Mata takardun nata, tana fadin" Daman tundazu Naga direbanki yazo muje inmiki Rakiya Sai indawo inyi sallah. Har Mota Maryam taraka Radiyar tana Mata sannu,Radiya Kai kawai take dagawa takasa mgn Shima Direban sannu yake ta Mata Har suka Isa gida. Ko agidan kwanciya tayi takasa komai sbd Maran Babu abunda takeso DA kauna aranta irin sake ganin fuskan dr Obinna. Gashi gidan Babu kowa aunty Saada DA dr David Suna wajen aiki,Mai aiki kadai itace Ke aikinta akiching Sai karfe wajen uku kafin Cikin ya Lafa mata,Sai Alokacin tasamu Daman yin wanka tagabatar DA sallahr azahar tana idarwa Babu jimawa akayi Kiran sallar laasar batare DA Bata lokaciba tagabatar. Dr Obinna Sarai yaji lokacin DA butan hannun Radiya yafa'di. Still yanajin time DA take bin bayanshi,Aranshi yake fa'din wannan daya kuwa? Saidai tunowa DA yayi yanda Duk wata mace keyin fiye DA yanda Radiyar tayi dazaran sunganshi yasa yaja tsuka mitswwww Afili yace Matan yanzu Sam Basu DA Aji Daga Na turawa harna hausawa. Kansa ya JINJINA Yana mamakin wannan Yar karamar yarinya hartasan Wani bin namiji Wani haushine ya turnike Shi Baisan lokacin DA Wani tunani yafa'do mishiba,haka kawai ranshi ta Raya mishi Wani tunani. aikuwa Tuni ya yarda DA mgnr zuciyarshi. Cewan irinsune Maza zasuyi saurin amfani DA damarsu su Batasu. "Rubbish grl kawai yafa'da afili Kamar tana ganinshi. Saidai tunowa DA yayi yaganta DA butar alwala. Haka kawai yaji 'dan sanyi aranshi tare da yardarwa Kanshi itadin da ta kasance musulma. Badan komaiba shikan zuciyarshi Yana respect Duk wani mace Ko namiji daya kasance Cikin addinin musulci. Parking motarshi yayi adaidai gidan uncle nashi Baishiga DA motarba Cikin get din ba Anan waje yayi parking. Motar yabude yadauko jakarshi ta aiki tare da daukan wayoyinshi biyu yamaida motar yarufe.karamin kofar gidan yabude yashiga cikin gidan,Tunda get masu Gadi kemasa sannu hannu kawai yake Daga musu harya Isa Cikin gidan. Bangaren uncle nashi yawuce wato uncle Omowa Wanda yakasance yayane wajen momcy uwa daya Ubah daya. Atare ya Tara's DA uncle din tare da Babban danshi Markus Wanda yake saanni DA dr Obinna Kuma abokaine shida dr Obinna Na Rai darai. dr Obinna yashigo dakinda sallama,Uncle yawashe baki Yana fa'din" Ur wlcm Obinna Kaine tafe ainayi zaton Sai dare Zan ganka. Markus yayi murmushi Yana fa'din frnd barka DA xuwa,dr Obinna yayi Murmushi Shima Yana mikawa Markus hannu tare day fa'din"Yes uncle Bazan iya kaiwa hardare alhalin ka sanar Dani Baka DA lfyba. Uncle yayi murmushi Cikin Jin dadi Domin akwai 'kauna DA aminci sosai tsakanin Shi Da 'yar Kanwar tashi fiyema DA Markus DA shikadaine danshi aduniya. Uncle yace"Ngd Likita bokan turai,Markus yace"Daddy bokan Nigeria ma bare wannan ai bokane harna Mata Daddy kaga inda Mata Ke Faduwa Suna mutuwa akanshi Markus yafa'da Cikin tsokana. dr Obinna ya doka mishi harara Yana fa'din"Uncle rabu DA wannan Sarkin surutun. Tasowa yayi yakoma gaban uncle jakar aikinshi yabude Yafara Duba hawan jinin uncle gami DA Aina suger nashi. *Megidana yadawo Frnds Kuyi hkr da wannan.* *Still gobe xanyi azumi ba lallai inyi typin ba bt mayb Ku samu bandaice bazanyiba Sai yanda ta Yiwu tnx somuch my Frnds.* Dr Obinna yazauna kusa DA Markus Cikin ladabi yagaida uncle,uncle ya amsa Yana Tambayar Shi aikin nashi,dr Obinna Yace mungode Allah. *AUREN CHOCHI.* *Book one.* By *By Sayyada tahir Matar Faisal Zakhari.* *Littafina Na kudine sbd masoyana masu kaunar book dina Na mayar DA complete 1 kyauta bt 2 kadai Zaku biya kudinshi Cikin farashi Mai sauki only 300Naira,Gamai bukatar Shiga group Na Auren CHOCHI just call me,08100044786.* *Page 62&63* 'dan Jim dr Obinna yayi Yana Nazari Saka makon ganin Yanda jinin uncle din nashi yahau ita kanta suger din Tasauka irin Wanda baason. 'damjin DA Kai dr Obinna yayi yakasa cewa komai Yana Nazarin matsalan Uncle din nashi, Uncle dake Lura dashi Yayi saurin cewa" likita lfy?Jikin yahau sosai? Ko aidaman inajin

Chapter 11 of 12