Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 6
daya baki mijinki me sonki da tausayinki gashi Allah ya ɗaga darajar ki zaki tafi birni" Ɗagowa tayi ta dubi Hajjo fuskarta taf da hawaye tace “Waye Allah?" Da sauri Hajjo ta kalleta da mamaki tace “Allan ne baki sani ba ƴar nan tab to wannan wanne irin aure ne shi mijinki naga ai musulmi ne...." Har yanzu idanunta nakan Hajjo ta kuma cewa “shima kina nufin yasan Allah?" Jinjina mata kai tayi tace “tabbas yasan Allah domin kuwa alama ta nuna bayan sanin Allah har tsoron azabarsa yanaji Habeebah kinason sanin Allah?" Saurin ɗaga mata kai tayi tayi murmushinta ta dafa kanta tace “Zakisan Allah harma ki bauta masa yanzu Meye abin da kike bautawa?" Sunkuyar da kanta tayi tace “Uwa me tsarki ita nake bautawa kuma ita ce abar dogaro na itace take bani nasara akan komai nawa sannan yanzu itace tayi fushi dani harma tasa iyayena sukayi fushi dani yanzu Shikenan rayuwata bazatayi albarka ba....." Murmushin tausayinta Hajjo tayi ta mike ta zari buta tace “bari naje nayi sallar magaruba sai mu zauna" nan ta zauna tana kallon yanda Hajjo take sallarta kamar yanda ta taba ganin ɗan birni yanayi, bayan Hajjo ta idar ta sako musu tuwo da man shanu suna ci Hajjo na bata labaru masu ban dariya sai gashi ta saki jiki tana ta dariyarta da haka Liman ya shigo ya taddasu yaji daɗin yanda ya samu Habeebah tanata dariyarta abin ya matukar faranta masa rai ya mika mata wayar hannunsa yace. “Mijinki ne yakeson mgn dake" ƙasa tayi da kanta cike da kunya Hajjo ta karɓi wayar tace “kekam da a cikinmu akayiki bansan irin halin da zakiyi ba kawai daga mijinki na kira sai kiyi ƙasa dakai to ko yaranmu ai sun daina wannan kunyar" Tana mgnr tana kara mata wayar a kunnenta tayi shiru tana jinsa yanata mgn taki cewa komai har ya kashe ya sake kira Hajjo ta tashi ta nufi garken shanu hakan ya bata damar cewa “Ɗan birni...." Ajiyar zuciya yayi yace “har yaushe zaki daina cemin ɗan birni kike kirana da sunana Beebah?" Ajiyar zuciya tayi tace “kaje gdane?" Gyara kwanciya yayi yace “ina kwance a gadona inajin dama kina kusa dani da kin ragemin kewa ko tausa kyayi min...." Wani gwauron numfashi ta sauke daya sanyashi tambayarta “Meye" a kunyace tace “Kunya kabani ai babu kyau sashi ya rinƙa taɓa sashi" dariya sosai mgnrta ta sanyashi yace “Har yanzu?" Ɗaga kai tayi tace “Eh" murmushi yayi yace “idan nazo ɗaukanki nan da sati biyu zaki maimaita min am kinsan me?" Girgiza masa kai tayi tace “Aa" yaja fasali yace “Hajiyata tana gaisheki na sanar da ita komai daya faru ta sanyawa aurenmu albarka sosai tayi mana fatan alkhairi" dariya tayi tace “Hajiyanka mahaifiyarka kenan?" Jinjina kai yayi yace “Eh tayi murna da samuwarki cikin alhinta Habeebah mahaifina Sarki ne a garinmu Sarki Khalil na ƙasar Dutse shine ya haifeni mahaifiyata kuwa Hajiya Kilishi wato Ummusalma haifaffiyar Masarautar Daura ce mu bakwai mahaifiyarmu ta haifa maza biyar mata biyu nine ƙarami a maza a dakinmu sai mata biyu da suke ƙanne a gurina matan mahaifina uku Hajiya Zulai wato Hajiyan soro tanada ya'ya Hudu uku mata ɗaya namiji Nasir kenan sa'anni muke dashi sai Hajiya Hauwa Hajiyan ƙofa yaranta biyu dukka maza Fahat da Salim gidanmu bamuda matsalar ƴan ubanci duk da dai ba'a rasa shi ko yaya ne tunda ya shiga gidan Annabi ma bare mu bayin Allah, abu ɗaya ne matsalar family ɗina munada ƙabilanci duk wata mace da yayyuna suka aura to ta fito ne daga tsatsonmu haka matan ma ba'a kaisu ga waje a cikin dangi akan auraddasu kasancewar mahaifinmu da ƴan uwansa sunada yawa sannan suna ƙyamar talauci wannan yasa musu gudun bare saboda sunce daga bare za'a samu musu musakai a gwamutsa musu zuri'a da datti" Numfashi yaja ya sauke yaci gaba da cewa “Habeebah nasan zaki fuskanci ƙalubale zama da zuri'armu domin kece kika fara shigowa wannan zuri'a tamu matsayin mata kuma kika zo a wani yanayi da mai ƙaramar ƙwaƙwalwa bazai mawa rayuwa uzuri ba" Numfashi ta sauke hawaye ya zubo mata tabbas wannan shine an gudu ba'a tsira ba anyi gudun wuya an haikewa wuya har ta fara kukan tausayin kanta na kasancewa matar Habeeb tun yanzu wannan wanne irin dangi ne da basa ƙaunar bare? Muryarsa ce ta katseta da cewa “kiyi hƙr da yanayin da zamu ɗan samu kanmu nasan zamu fita babu wani yanayi da yake dawwama Beebah da wasa nake Miki bazan iya barinki kiyi dogon Zama a garin nan ba zuciyata bazata nutsu ba gobe xansa Azo a tafi dake" zaro ido tayi tace “gobe?" Murmushi yayi yace “ko baki shirya ba?" Sunkuyar dakai tayi tace “Amm...." “Shetttt" yace mata sannan yace “amma me? Banson jayayya karki fara kinji?" “to" ta amsa da ita sannan yaci gaba da janta da hira tana ƴar dariyarta har zuwa wani lokaci sukayi sallama Hajjo ta nuna mata makwanci ta kwanta bacci ya ɗauke ta cike da mafarkan Ɗan birni. Washegari da wuri batama tashi daga kwanciyar safe ba Liman yazo yace tazo tanada baƙi taja ajiyar zuciya ta miƙe ta ɗauki hijjab ɗin da Hajjo ta bata jiya tasa ta fito tun daga nesa ya kafeta da manyan idanunsa tayi masa kyau da shigar Muslim women sai yaji ta ƙara shiga ransa ta ƙarasa gabansa kanta a ƙasa ta tsugunna tace “barka da hanya" numfasawa yayi ya sanya hannu ya ɗagota ya sanya hannu ya lakaci hancinta yace “Sannu matar Prince Habeeb kina lfy?" Sake sunne kanta tayi tana ajiyar zuciya yajata ya shigar da ita motar yaja suka bar gurin a guje. Yanda ta ɗago da alamun firgici yasashi kallonta yayi mata murmushi yace “zaki koma rayuwa a inda aka halicce ki don gurin" nandanan jikinta yayi sanyi ta mayar da idanunta ta lumshe tare da kwantar da kanta a kujerar wani zazzafan hawaye ya zubo mata yabita da kallo hakanan yaji ta bashi tausayi. Sun jima suna tafiya tana rera kukanta batare daya ce mata ƙala ba bawai don kukan baya damunsa ba sai don bashi da kalmar dazai iya rarrashinta da ita, dole tayi kuka rabuwa da dangi ƙawaye da garinka rabuwa ta har abada batare daka shirya ba dole ne ya taɓa zuciya da gangar jiki. Bai nufi gdansu da ita ba wani Unguwa ya nufa yayi parking ya fito ya buɗe get na gdan ya shiga da motarsa yayi parking sannan ya kamo hannunta yaja fasali yace. “Kiyi hƙr Beebah nasan kinajin ciwon rabuwa da makusantanki ne wlh ban rabaki da danginki don cutarwa ko zalumci a gareki ba sai don hakan shine yayi daidai da tsarin rayuwarki, Dukkan wata mace a duniya a ƙarƙashin haka take ko yanzu ko gobe ko jibi sai kinbar gdanku kin tafi gidan aure so ki kwantar da hankalinki insha Allahu nayi alƙawarin baki kulawa saikin zama abar alfahari ga danginki baki ɗaya" Hannunsa yasa ya share mata hawayen yace “kukan ya isa haka muje na baki ruwa kiyi wanka ki canza kaya ki bani lbrn kuruciyarki" Fitar da ita yayi a motar suka nufi ƙofa ya buɗe suka shiga ta tsaya tana ƙarewa falon kallo sake da baki da kuma bayyanannan tsoro ta dubeshi yayi murmushi ya sake riƙe hannunta yakai bakinsa ya sumbata ya ɗago idanunsa da suke lumshewa kamar me jin bacci ya zubasu akan fuskarta yana ayyana abubuwa da yawa a ransa saidai shi kansa baya ƙarfafawa zuciyarsa gwiwa wajen aiwatar da abinda take muradi. Zubewa yayi a kujera kallon Beebah na saukar masa da wata kasala me narka lakar jiki ya miƙa mata hannu da nufin tazo gareshi ta noƙe cike da tsoro yayi wata miƙa ya miƙe yace “ok muje bamuda lkc" batayi masa musu ba suka nufi wata ƙofa ta buɗe ɗakine harda gado kato na alfarma ta kuwa lalace a kallon gadon bataji sanda ya zare mata hijjab dinta ba saijin hannunsa tayi a ƙirjinta ya sanyata cikin jikinsa ya rungumeta da wani salo me narkar da cikakkiyar mace, itakam Beebah yanda taji yana sama da hannunsa saman ƙirjinta yasa ƙirjin nata dukan uku² tayi saurin juya masa baya ya kasance ƙirjin nata ya koma ƙirjinsa hakan ma daɗi yayi masa yasa hannu ya tallafi mazaunanta. Nan take jikinta ya ƙara ɗaukar rawa ta janye da sauri zatayi mgn yasa hannunsa kan bakinta ya lumshe idanunsa da suka kada sukayi jawur yace “Mijinki ne ni Beebah akwai bambanci da irin mazan da kike tsoro muje na nuna Miki yanda zakiyi wanka bamuda lkc na faɗawa Hajiya na daukoki idan munje don Allah kada ki bani kunya duk abinda kikaji na faɗa a matan gda da Mai martaba ki gasƙata hakan kinji?" Ɗagansa kai tayi ya jata suka shiga bathroom ɗin dake batada duhun kai batasha wahalar gane komai ba ya fita ya barta tayi wankanta dama jiya da dare Hajjo ta tsefe mata gashinta tasa klin ta wankeshi tas gashinta yanada muguwar cika ga tsayi ta sharceshi da matajin data gani a gurin ta sake shi ta fito sanye da hijjab ɗinta yana kwance a gado ya rungume hannunsa a ƙirjinsa ya lula sama jannati yaji ta shafa fuskarsa ya sauke ajiyar zuciya me ƙarfi ya sauke idanunsa akanta tayi masa murmushi tace “Tunanin me kakeyi?" Tashi yayi zaune ya kuranta ido har Saida ta tsargu sannan ya janyo ta ta zauna kusa dashi karon farko data fara zama a abu me laushi dangin katifa ya tallafi fuskarta yace “A matsayin ƴar aiki zan kaiki gdanmu...." Wani kallo tayi masa na sosai tace “Ƴar aiki baiwa fah kenan?" Numfashi ya sauke yace “Hakane zaki tsaya iya bangaren mahaifiyata Hajiyata tasan matsayinki a gurina Habeebah bawai don kaskanci ba a'a saidon kareki daga duk wani abu da ka iya faɗowa bayan bananan zan kaiki matsayin ƴar aikina karki damu shekara ɗaya kawai zanyi na dawo kasar nan gabaɗaya nayi ƙoƙarin tafiya dake na hasaso asirina zai tonu domin babu wanda yasan da aurena dake sai Hajiyata nabarki gurinta amana kuma zanyiwa Khalisa da Hudah kashedi akanki bazaki samu matsala da kowa ba kiyi hƙr kinji....." *share please* [4/16, 7:49 PM] AM OUM HAIRAN: *BAMAGUJIYA* *(HOT LOVE AND DESTINY)* NA *FAUZIYYA TASIU UMAR* *OUM HAIRAN* https://youtube.com/channel/UCZ5Vt2--iGyJfTwItSzAnGg *Paid book* Kunata cewa promo ɗin dana baku yayi kaɗan to gashi nan na ƙara daganan zuwa jibi zaku sameshi a 200 PC 500 Ki biya ta waɗannan hanyoyin acct details 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko ku turo katin waya MTN ta WhatsApp number na kamar haka 09013718241 ƴan Niger kuma zaku tuntuɓi wannan number don biyan kuɗinku +227 95 04 58 22. *Free Page 13-14* ★★★~~~★★★~~~★★ Zubansa idanu tayi zuciyarta na hantsilowa a rayuwarta bata juri ƙasƙanci ba duk da kasancewarsu ba wasu shahararrun masu dukiya ba amma girma ake bawa gdansu a ƙauyensu yau wai ita ce zaakai wani gida da sunan ƴar aiki..... Hannunsa taji yasa ya ɗauke mata hawayen da ya sulalo daga kwarmin idanunta ya girgiza mata kai ta dauki rigarta daya ɗauko mata doguwa ta zura tana cewa “Bazanyi maka musu ba ba kuma zan baka kunya ba" tana mgnr muryarta na rawa alama da take nuna kukan takeson haɗiyewa zubanta idanu yayi cikin mutuwar jiki yace “Hakan baiyi Miki ba ko Beebah?" Girgiza masa kai tayi tace “yayi" daga haka ta nufi ƙofa zata fita ya riƙota ya haɗata da jikinsa. Hannunsa yasa ya zuge zip na rigar ya saukar da ita ƙasa tayi saurin haɗe hannunta a ƙirjinta ya kawar dakai ya buɗe cikin wata jaka da suka shigo da ita ya zaro bra ya sake janyota bataso yake taɓata tsoro takeji saidai bata isa hanashi ba tanajinsa ya saƙala mata wani abu a ƙirjinta ya mayar mata da rigarta ya kama hannunta suka fice yasata a mota shima ya shiga suka fice itadai ƙirjinta sai dukan tara² yakeyi taga sun ɗauke hanya sunbi wata hanya da take da yawaitar mutane da alama cikin gari suka shigo Beebah banda rarraba idanu babu abinda takeyi haka suka isa ƙofar gdan sarautar ya rinƙa buga horn ana bashi hanya ana ɗaga masa hannu wani ya ɗaga wani kuma ya share har suka isa harabar inda motoci suke. Parking yayi ya fito ya buɗe mata itama ta fito tanabin gidan da kallo dukkan wasu shika-shikai na tsoro sun gama bayyana a tattare da ita ji takeyi kamar ta runtuma da gudu wannan duniya wacce iri ce ya ɗaukota ya kawota ciki, Bata lura da inda suke takawa ba da kuma yawan mutanen da suke kallonsu har suka isa harabar gidan inda bangarorin matan gidan yake ya saki hannunta yace “biyoni" batare da ya tsaya ba haka ta rinƙa binsa kamar raƙumi da akala a daidai wani corridor sukaci karo da wasu kyawawan ƴan mata biyu da bazasu wucce tararrakin Beebah ba suka rusuna cikin ladabi sukace “Barka da dawowa Bro" dagansu hannu yayi suka miƙe tare da bin bayansu da kallo itama Habeebah su take kallo har tana tuntuɓe suka shiga sashin Hajiya Kilishi bata falo alamar da take nuna masa kodai tana sashin mai martaba ko kuma tana ɗakinta. Wata Cikin hadiman sashin ya duba yace “Ina Kilishi?" Cikin ladabi tayi ƙasa tace “Allah ya taimakeka tana ɗakin hutawa tayi izinin kada abar kowa ya shiga saboda tana buƙatar kaɗaici" Bai tsaya ba saima nufar matakalar benen da yayi ya haura saman yana cewa da Beebah ta biyosa Ita dai data kalli tsayin gurin taga yanda yake takawa sai taji bazata iya hawa ba kawai sai ta samu guri ta zauna a step na farko na benen tana kallon yanda hadiman suketa kai kawo a falon. Sun ɗan jima sannan taji Muryar dattijuwa tana fitowa tana cewa “kuma shine kabarta a ƙasa don sakarcinka" kallo ɗaya tayiwa kyakkyawar dattijuwar tayi ƙasa da kanta cikin ladabi da kunya ta durƙushe a ƙasa tace “Ina yini" murmushi Kilishi tayi ta rusuna ta kama hannunta tace “Habeebah sannu da zuwa muje ciki kinji" tana mgnr tanajan hannunta zuwa saman ta rinƙa takawa a tsorace yana kallonta wani ɗaki Hajiya Kilishi ta buɗe suka shiga mamaki ya cika Habeebah ganin irin ƙawar da aka kashewa ɗakin gadone six by seven sai wardrobe nasu dake maƙale a jikin bango madubin ma ya cinye rabin bango sai wata ƙofa a gefe da take a rufe ga freezer nan madaidaiciya sannan gefe ga Despenser nan itama an dora Mata gorar ruwa akai. Zaunar da ita Hajiya Kilishi tayi a gefen gadon ta zauna a gefenta ta kamo hannunta tace “Duk da shigowar ki family ɗin mu tazo da yanayin da banson ki shigo a haka ba Habeebatullah inayi Miki murnar zama mata gurin Autan maza ina fatan kamar jajircewarsa wajen ganin ya mallakeki kada ta zame masa kaico a gaba kiyi rayuwa cikin aminci da sirri. Habeebah Nice surukarki ma'ana mahaifiyar mijinki na karɓeki a matsayin suruka amma da sharraɗin wasu dalilai zasu sanya ki zauna a ɓoye zaki rayu anan batare da kowa yasan wace ke ba zamu faɗawa duniya keɗin ƴar aiki ce da muka ɗaukoki domin wasu aikace-aikace nawa Ni kaina bazan jingina ki da mijinki ba domin kusancinku idan yayi yawa zaisa kokwanto a zukata saboda haka ki zauna da nutsuwa watarana komai zai wucce" Tunda Kilishi ta fara mgnr idanun Beebah ke zubar da hawaye data rasa na Meye ne, Hajiya Kilishi irin matan nan ne da basa ƙaunar ganin wani na ƙasansu cikin damuwa hakan yasata dafa kanta tace “ko hukuncin dana yanke dan gujewa faɗawarki cikin takura da tsangwamar gdannan baiyi Miki bane Habeebah?" Saurin girgiza kai tayi tace “badon shi bane inayin kuka ne saboda rashin sanin halin da Jumme take ciki...." Kilishi kallon Habeeb tayi ya shafa kansa ya juya ya fice daga ɗakin tasan halinsa da miskilanci amsar bawa matar tasa ya rasa shine yasashi ficewa haka ta kirkiro murmushi tace “inaji a raina kowa yana cikin amincin Allah Haby ki saki jikinki a gdannan kada ki tsangwami kanki hakan zai sama maki kusanci da jama'ar cikinsa wanda kusancinki dasu shine matakin nasarar aikin dake gabanmu" Nuna mata komai ta rinƙayi tace “Wannan ɗakin wata hadima ta ce Sakina da Allah yayiwa rasuwa zakigansa kusa da ɗakina itan amintacciya ce gareni tana kula da dukkan lamuran da suka jiɓanceni shiyasa ban yarda tayi nesa dani, can kuma ɗakunan ƙannenki ne Huda da Khalisa yanzu suka fita sunje makaranta" jinjina kai tayi Hajiya Kilishi ta juya tace “zanje ƙasa zan Turo a kawo Miki abinci kici sosai kafin zuwa anjima na gabatar dake a gurin mutanen gidan" Fitar Kilishi ya bata damar ƙarewa ɗakin kallo tana ayyana abubuwa da yawa a ranta bayan mamaki itakam harda tsoro ace wannan ɗakin a ciki zata rinƙa kwana ita kaɗai tasaba gdansu ita da Jumme da Jimo suke kwana ɗaki daya tunda Tani ta mutu. Da wannan tunanin taji an buɗe ƙofar ta dago kanta wata mata ce tazo ta ajiye mata kayan abinci ta zuba mata shinkafa ce da miya miyar taji kifi banda sai farfesun naman zabo a gefe sai lemo kala² sai sinasir da yaji miya duk ta zuba mata itadai batace komai ba har ta gama ta ɗago tace “Yarima Habeebu yace na tabbatar kinci abinci sannan ya damƙa amanarki a hannuna duk abinda ya dace zanke nuna Miki" Gdy tayi cikin ladabi Larai ta miƙa mata abincin da takurawarta taci shinkafar sosai tana yabawa da daɗinta tunda take bata taɓa cin abinci mai daɗin wannan ba haka ta yagi naman zabin ta ture Larai na kallonta tana mamakin zubin sirrin ɓoyayyen jyawun yarinyar zallar ƙuruciyar ta bayyana akan fuska da jikinta babban abinda yafi ɗaukar hankalin Larai wata suma lufluf kwance a jikinta me ban sha'awa, hakanan Larai taji yarinyar ta shiga ranta fiye da yanda tayi tunani. Haɗe kayan Larai tayi ta fara ɗebewa Habeeba babu ƙyuya itama ta fara diban kayan suna fita dashi sai gashi cikin yinin sun samu wata shaƙuwa da Beebah da Larai kamar dama sunsan juna hakan yayima Kilishi daɗi sosai duk da ta lura Beebah irin yaran nan ne masu kunya taƙi sakin jiki da ita sannan bata bari ko idanu su haɗa ko magana takeyi da taganta zatayi shiru ta fara ƙasa dakai. Sai dare Khalisa da Hudah suka dawo suka ishe Beebah dake sunada son mutane kuma Kilishi ta faɗa musu zatayi baƙuwa batason raini batason kyara ko tsangwama tsakaninsu itama matsayine da ita a gurinta kamar su shine yasasu janta a jika tsakanin yammar da daren sai gashi sunyi wata shaƙuwa ta ban mamaki da ƙannen mijin nata. Sune suka rinƙa janta lungu da sako na gidan suna zagawa da ita sune har gaban Mai martaba suka kaita matsayin baƙuwa da tazo daga Daura dangin Kilishi kenan aikuwa ya jima yana kallon yarinyar nutsuwarta ta burge shi da kuma yanda ta saki jiki da komai na gidan. Abu ɗaya ne ya basu mamaki idan suka tashi zasuyi sallah saidai suga tanata kallonsu har suyi su gama su dawo suci gaba da harkokinsu sai gashi da akazo kwanciya rigima ta sarke Kilishi tace taje ɗakinta ta kwanta su kuma sunce saidai su kwana ɗaki daya da ita, kan dole Kilishi ta barsu saboda ta lura itama tafi son shiga cikinsu. Kwanciyar ma Saida akayi rigima wannan tana cewa a gadonta zata kwana wannan tana a gadonta zata kwana itadai kallonsu kawai takeyi ƙarshe ma tayi shimfida a ƙasa tace ita tafijin daɗin kwanciya a ƙasa. Kwanciyarta tayi a ƙasa Saida Kilishi ta lekosu taganta a ƙasa ta kuwa rufesu da faɗa dole ta koma gadon Hudah ta kwanta baccinta na yau dabanne dana koyaushe daɗinsa ma dabanne donma sanyin A C ya hanata sakat saijan bargo takeyi tana kudunduna. Haka sukaci gaba da rayuwa sati guda ta wucce sukaga bata sallah saidai tayita kallonsu hakan yasasu tambayarta Meye yasa bata sallah ta dubesu tace bata san ya akeyi ba sun cika da mamaki nan Khalisa taje ta fadawa Kilishi Kilishi tasa aka kirata da hikima da komai suka rinƙa cusa mata son addinin Musulunci cikin satin biyun kafin yabar ƙasar Saida ta karbi kalmar shahada yayi murna sosai duk da ba shiga harkar su yakeyi ba ko Itan baya sauraro saboda gudun tonuwar asirinsa hakanan yake daurewa saidai kawai duk inda yagansu zaune yakan yawaita zagaya gurin wani lkcn har idanu suke haɗawa ya kawar dakai itama sai ta koyi shareshi duk da a farko abin yayi mata bambarakwai amma dataji yanda ƴan uwansa suke tsoronsa kuma suke fadin miskilancinsa sai tasawa zuciyarta dangana ta mayar da hankalinta wajen ɗaukar darasinta gurin Kilishi data ware mata makaranta islamiyya take koyar da ita duk wani abu daya kamata ta sani a matsayinta Na baliga. Ana gobe zai tafi da dare wajen takwas da rabi dukkan yaran gidan suna babban falon suna kallo ita kam ba ma'abociyar kallo bace tana kwance a dakinsu dake tayi kaura daga nata ɗakin bata kwana a ciki saidai yini ko daukar kaya ke kaita Larai ta shigo tace “Beebah kije inji Yarima yana ɗakinki" wani ras taji gabanta ya faɗi saboda cikin kwana biyun hakanan taji itama tana tsoronsa kamar yanda ƙannensa da sauran hadiman gidan suke tsoronsa. Juyawa Larai tayi zata fice Beebah ta miƙe tabi bayanta ta jima tsaye bakin ƙofar ɗakin kafin tayi ƙarfin halin buɗewa yana tsaye a tsakiyar ɗakin goye da hannunsa a bayansa ta tsaya jikin ƙofar ya juyo ya zubanta idanu tayi ƙasa da kanta ya tako ya tsaya a gabanta tayi ƙasa zata durƙushe ya riƙota tayi baya kamar zata fadi yasa hannunsa ɗaya ya tallafi bayanta ya dago fuskarta ya zuba idanunsa a kanta tayi saurin lumshe nata yaja numfashi ya haɗata da jikinsa yana sauke ajiyar zuciya ya ɗora lips nasa a wuyanta ya sauke mata kisa me kashe jiki hakan yasata jan fasali itama tana ƙoƙarin janyawa yajata zuwa gefen gadon ya zaunar da ita yana saita nutsuwarsa ya sauke numfashi me ƙarfi yace “Habeebah!" Yanda ya kirata da karsashi yasata saurin buɗe idanunta suka shiga cikin nasa yayi mata murmushi tare da lakace mata kumatu yace “ke yarinya ce ƙarama me ƙarancin lissafi wato dana kawoki nan Ni na gama amfani a gurinki kin manta da wayeni a gurinki kawai harkar gabanki kikeyi babu ruwan ki da mijinki ko?" Sunkuyar da kanta tayi tace “To ba kaina ba sai ka rinƙa hahhaɗemin fuska nikuma tsoronka nakeji" zubanta idanu yayi yanda take sarrafa harshenta wajen furucin ya bashi nishadi yaja numfashi yace “Ok yanzu na sake Miki me zaki bani gobe zan tafi...." Da sauri ta ɗago tace “Gobe?" Jinjina mata kai yayi yace “Banason tafiyar nan kawai babu yanda zanyi ne ta kamani dole Beebah kinsan dai matsayin da kike kai yanzu, ke ba daidai kike dasu Hudah da Khalisa ba bare Amna da Khaulat ke matar aure ce kada rashin ganina yasa kiyimin wasa da igiyar aurena dake hannunki Beebah amanar kanki na hannunki shekara ɗaya tanada tsayi amma kamar yau ne insha Allahu zan dawo ina fatan kafin dawowata komai ya daidaita mu fara rayuwar ƴanci kamar kowanne ma'aurata" Jikinta ya mutu ta kasa cewa masa komai Saida tajita kwance flat a gadon yayi mata rumfa gabanta yabada wata irin muguwar faɗuwa data sanyata rintse idonta da ƙarfi zuciyarta nabada wani sauti dam² musamman lkcn da taji dumin lips ɗinsa a saman bakinta, wannan yanayi ya sanyata tsumar jiki data zuci wacce ta sabbaba mata neman sume masa lkcn da ya ɗora hannunsa a ƙirjinta ya zurasu cikin rigarta ya zuge zip ɗin ya fito da dukiyar fulaninta ya damƙe a hannunsa. Azabar da taji da kuma firgicin data shiga yasata sakin ƙarar da yayi saurin toshe mata baki da hannunsa ya sanya lips ɗinsa ya kama nipples ɗinta da bakinsa.... Tuni firgicinta ya sake bayyana ta shiɗe masa tare da ƙanƙameshi numfashinta na shirin ɗauke wa hakan ya sanyashi saurin sake mata boobs ɗinta ya miƙe a kasalce ya zubanta idanunsa da suka kaɗa sukayi jawur, ga mamakinsa sai yaga ashe bama ta numfashi wani yawu ya haɗiye yana ƙoƙarin saita nutsuwarsa ya buɗe freezer ya dauko ruwa me sanye ya ɓalle murfin bottle ɗin ya tsiyaya a hannunsa ya shafa mata a fuskarta, babu jimawa taja ajiyar zuciya ta fara shure² tana kai masa duka yayi saurin riƙe hannunta yace “Ya isa matsoraciyar matata na hƙr akwai lkc"......... *Sanarwa* Daga wannan paging na gama

Chapter 5 of 6