kadai ce Allah yabani aduniyan nan taje chan wani kasa tana karatu ba, banda hakama Amah bakiga yanda alamomin girma suka bayyana ajikinta sosai ba?" gyadamai kai Amah tayi cikeda gamsuwa da bayaninshi tace "nagani" yace "burin kowani mahaifin ya killace yarshi intana wanan matakin ya aurar da ita, na kashe all meetings danake dashi throughout this week, hutun sati biyu kacal gareta, nariga na sanar da iyayen Ahmad zasuzo anjima da daddare we are having engagement ceremony tonight, nikah zai biyo baya nanda sati in 7days time dudda a al'adance yakamata bayan engagement ceremony da shekara ne ake biki but I can't wait that long" ya karashe maganan ahankali saikuma yasaki dan murmushi mai kama data bakin ciki ya kalli Amah yace "Amah anya zan iya rayuwa kuwa in bana ganin y'ata?" yasakeyin murmushi hawaye na taruwaa idanunshi yace "Amah bantaba fadamiki wanan ba sabida nasan fada zakimin kice nabar yarinya tai concentrating a karatu kaza kaza kaza, kinkosan cewa ban taba kaiwa sati daya cur batare danaje Egypt ba dukko nisan shi?" ware ido Amah tayi cikeda mugun mamakin shi dan tasan dan danta business man ne yana yawan tafiye tafiye but bata taba sanin haka yake zuwa wajen Widad a makarantan ba frequently ba, one thing she knows for sure shine she always wondered ayanda Aby keson Widad kaman zaiyi hauka ya iya hakura hartai shekara a makaranta bai gantaba, maganan shi ne ya yanke mata dogon tunanin dataje yace "kinsan yanzu intai aure bazan iya dinga zuwa haka ina ganota bako" ya share hawayen dayadan zubomai da sauri yay murmushi yace "Amah banson ko kadan Widad ta wahala aduniyan nan, saisa nake aiki nake neman kudi sabida ita, dazaran na aurar da ita I believe lokacin tadawo cikakiyar mace, zanyi handing all over my properties, companies komi da komi nawa, all my assets to her ni zanyi retire na huta, shi will be managing everything, komi da komi dana mallaka nata ne Amah dan banda wani magaji aduniyan nan sai ita, I make sure nabata komi ranan da aka daura aurenta agaban mijinta da kowa, innai haka hankalina zai kwanta dan nasan tanada komi bazata taba wahala ba, yakika gani Amah?" kumatun shi Amah taja cikeda murmushi tace "brilliant thought, kasan I'm always proud of you Othman kai d'a ne nagari mai adalci, ina mai goyamaka baya dari bisa dari akan wanan hukuncin daka yanke, mu munriga munyi rayuwanmu aduniyan nan, munci duniyan mu da tsinke, mutuwa yauko gobe takan iya daukanmu, inhar bamu bama Widad da yanzu tafara girma komi damuka mallaka ba maimuka yi?" dan murmushi tayi tace "nima zinaruka na tunna lokacin aurena da mahaifinka, gabaki daya daman ita nakema ijiyansu ranan aurenta da izinin Allah zan bata, Allah yamaka albarka Othman Allah kuma yasanya ma auren albarka, na yarda da Ahmad sosai, nakuma san yanda yake sonta tun tana yar yarinya" dan dariya Aby yayi yace "kinsan mahaifinshi yacemin daya fadamai maganan engagement din danayi yakusan suma kinji fa yarinta" "ba yarinta bane tsabagen so ne da kauna ta gaskiya" suka kwashe da dariya irin ta manyan nan kafin tai hugging nashi su a dariya atare gwanin ban sha'awa.
[11/1, 11:44 PM] Re@lš¤ K@usy š: š« _TWO DIFFERENT WORLD_ š«
āļø M SHAKUR
5ļøā£
_*This novel is For free. Wanda mu kungiyan *FREE HAUSA NOVELS WATO BANZA ASSOCIATIONS* MUKA DAUKI NAUYIN KAWO MAKU.
AYI KARATU LAFIYAAAAAAA
page 5
Bathroom tawuce dan shegen fitsari takeji, fitsari tayi sanan ta tube gown din jikinta tayo wanka gabaki daya tasaka bathrobe tafito tana kulle igiyan, zama kusada Salima tayi tana murmushi tace "I am so happy wlh, ina cikin tsananin farin ciki, am getting married to the man dat I love, wai kunga yanda Dr dina yay kyau kuwa" tai dan murmushi tana kallon lallen kafarta kaman mai tunanin wani abu tace "Dr na is so cute and duk mutanen dayake mu'amala dasu haka suke da kyau suma, just look at his best friend, shima yanada kyau wlh, so handsome saida baby na yafishi kyau nesa ba kusa ba" tai murmushi tareda danyin fari da idanu, dariya Salima da dayar kawarsu mai suna Nana sukayi dan is so obvious sonta yafi nashi yawa dat is inma yanason nata kenan, Nana tace "Ilham kinason Dr ki sosai wlh, har yanzu baki bamu labarin shi ba, waye shi a ina kuka hadu?" dagakai tayi tana kallon Pop dakin saikuma ahankali ta kwanta kan gado ta daura kanta ka hannayenta ta sauke ajiyan zuciya tace "Mummy na da Ammi (Maman) Waleed are gud friends very good friends, so su suka hadamu, parents dinmu suka hada auren maman shi na sona sosai, ita batason her only son ya auri any kind of girl saidai girl din da she trust sabida kar a cutar mata da yaro, tana sona sosai and taga nagama karatu na, inada good career ga kyau ga brains, gani yar aminiyarta saisa tace am the best choice for her son, that's that for that" tai dan murmushi taredayin tafi, Salima tace "to bamu labarin Dr" dan juya idanu Ilham tayi tareda gyara kwanciya tace "uhnnn Waleed baida wani much story to tell cus shiba loud person bane, baida hananiya, baida surutu sanan baya keeping friends, Arham shi kadaine abokin shi aduniyan nan" tasake yin shiru sanan tace "bayan su Mummy sun gama kulle kulle su kan zasu hadamu aure, sai wata rana Ammi ta aiko Waleed musamman danya kawo wasu kaya wajen Mummy na, itama Mummy na cus komi plan ne nita tura waje bayan ya iso tace na shigo dashi falo na karbi sakon, ina fita waje, Oh Allah" tai dan shiru sanan tace "wlh I've seen many men, many guys, yara masu kudi nayan gayuma, yaran baze da nile tun ina University but bantaba ganin one like Waleed ba, I saw a very tall full guy fari in complexion, ko kadan baida rama jikinshi acike, yana sanye da cooperate dress da alamu office zashi a ranan, wani farin riga ne ajikinshi da bakin wando yasa wani blue and white necktie, yanada full saje da gemu baki sidik, gemunshi a mugun gyare baida yawa sosai yana kyalli tsabagen gyaran dayaji, lips dinshi pink yirrr kaman zaka taba jini yafito look perfect a face dinshi and moist kaman ya shafa lip balm, gashi da dogon hanci idanunshi manya sosai yanada perfect black eyeballs, giran shi acike bakin kirin, gashin kanshi nada dan yawa ba chan chan ba gashin kanshi na kyalli kaman irin na larabawan nan, he don't really look Nigerian, dana ganshi kasama motsi nayi sai shi daya luradani yacemin cikin sassanyar muryan nan nashi Mummy na nan, Ammi sent me, yanda yake magana ko dole yatafi da imanin kine, yanada broadfull chest, that is it fa, bayan na karbi sakon da sauri mai dakin Mummy na nace Mummy waye wanan yaron, tacemin his name is Dr Waleed Warbai 28yrs of age, only son din Mrs Warbai kawata, yamin ina sonshi cus mamanshi naso tahadani aure dashi ne, wlh ko I was just blushing, I couldn't believe abinda naji bansan lokacin dana fada jikin Mummy ba ina murna dudda tsakanina dashi is just 2yrs ne cus 26 nake shikuma 28 ban damuba dan he looks older dan his age irin yaran yan gayun nanne dasuka ci dadi suka fashe, a hakan ma dan yana gym ne saisa kibanshi baiyi yawaba it looks perfect on him, shikenan aka bani number shi sanan yakanzo once in a while, this boy is rich, his late dad is multi billionaire, babanshi nada companies, yanada company building boat na ruwa, and his father was the first person dayakawo electronic car a Nigeria, baban shi mahaifin shi, that is his grandfather balarabe ne matanshi yar Nigeria saisa Waleed inji Ammi da babanshi yake kama, kanin babanshi daya a duniya yana Ukraine shima kudine dashi sosai but baida yara shima saisa Waleed keda gatan duniya, his uncle nasonshi kaman me, all kudaden da mahaifinshi yabarmai he use them yabude gidan marayu, akwai hospital agidan marayin da nakasassun, akwai school tundaga nursery har secondary kuma duk wanda wish to further yana kaisu University, insuka gama yabasu aiki in sunason suyi aiki gidan marayun yayi in a outside nema yabasu sanan yamusu aure, matan inhar sunada tsayaye yana aurar dasu tun kafin ma su shiga University, as small as Waleed but taimakon dayake ko mahaifina baya irinshi, na auri someone like Waleed na haifama family su magaji nida talauci har lahira saisa dazaran na shiga gwaranni zan dingayi ko Mummy ma haka tafadamin haka zan dinga yi, to shikenan labarin and I can't wait for tommorow muyi aure, can't wait to make luv to my Waleed, shagwabben mijina" dariya duk sukayi haka suka dinga hira har bacci yay awon gaba dasu.
***
Ance rana bata karya saida uwar diya taji kunya, yau asabar dubbannin jama'a ciki harda gwamnoni da representative na shugaban kasa, dan ansan marigayi mahaifin Waleed, sanan har gobe suna business da companonin shi aka shaida daurin aure tsakanin Waleed Warbai da Khadija Ilham Maifanko akan sadaki 3million naira.
Sosai idanunshi sukai jaa sosai, kasa amsa gaisuwan yan uwa da abokan arziki yayi, ga employees dinshi sun cika wurin sunamai Allah ya sanya alheri gyada musu kai kawai yake dan baijin zai iya bude baki yayi magana ba ayanda yakejin kanshi sai Arham dake tayashi karban gaisuwan cikeda fara'a kaman shine ango, ganin kanshi yasoma juyawa yasa kaman an tsikareshi ya mike tsaye hannunshi cikin aljihun Arham hakan yasa da sauri Arham dake magana dawani yajuyo ya kallai, Waleed bai damu da kallon da Arham kemai ba yazaro key mota yay gaba da saurinshi yana tafiya kaman zai tashi sama yakarasa wajen motan su yabude ya shiga mazahnin6direna da sauri rabon dayay tuki da kanshi harya manta, harya tada motan Arham yazo ta wajen glass din yana kallonshi yace "are you crazy x-man? Where do you think u are driving yourself too? Bazaka tsaya ka gama amsan gaisuwan mutane ba zaka gudu kana ango? Banda hakama kaine zaka tuka kanka katuna the last time you drive?" tsayawa yayi kallon Arham for few seconds inyace zai bude baki yamai magana he might cry hakan yasa ya dauke kanshi ya sauke ajiyan zuciya sanan yawani irin fizgan motan yay reverse da sauri Arham ya matsa baya, ganin yanda aka juyo ana kallonsu yasa yadan saki murmushin yake yace "ahhhhm mantuwa ango yayi gift din dazai bama amaryan shi na daurin aure" murmushi duk akayi banda uncle dinshi dayane nan fari fat kaman bature yana sanye da manyan kaya da farin glass a idanu, yataho inda Arham din yake, cike da girmamawa Arham yace "sannu Uncle" cikin fada yace "ya akayi kabarshi yay driving kanshi so kake ka kashemana d'a?" wani irin dukan zuciyan shi maganan Uncle Arham yayi hakan yasa yadago Kanshi ya kalli uncle din ahankali, cikin fushi uncle yace "if u can't take care of our son wats the point of being his friend eh? Wlh bansan shirme mtdww" yaja tsaki sanan yajuya ya kwalama direban bodyguard din Waleed dake chan suna cin abincin su da gudu yataho yace "Allah taimaki yallabai gani" cikin fushi Uncle yajuyo ya kalli Arham din yace "ina yaje?" ahankali kaman wanda yake rashin lpy yace "I think gida yaje" "you think! What an insolence" Uncle yafada cikin bacin rai sanan takalli direba yace "drive home in Waleed nagida call me ka sanar dani, be fast he just left" da sauri direban ya shiga mota yaja shikuma uncle yajuya yakoma wajen friends dinshi akabar Arham shikadai awajen a tsaye idanunshi sunyi jazur, ganin yanda yan wajen ajikinsu ke kallonshi yasa ya kakalo murmushi yamusu yataho inda suke yacigaba da hirada su.
Cikin ikon ubangiji ya iso gida lpy, ta Gate din bayan layi yay parking tareda kashe motan, ahankali ya sauko yana ganin jiri yabude Gate din ya shigo ya shiga flat dinshi bedroom dinshi yawuce direct yawuce bathroom ya shiga kwara uban amai gwanin ban tausayi, saida aman ya tsaya sanan yay flushing aman yabude tap ya kuskure bakinshi tareda wanke fuskan shi yajawo dan gajeren towel dinshi ya shiga goge fuska yana sauke ajiyan zuciya yafito, rage kayan jikinshi yayi jikinshi yadau mugun zafi ahankali yakarasa ya kwanta kan gado sai bacci.
Ahankali yaji ana kiran sunanshi sama sama ta cikin bacci, bude idanunshi yayi kadan ganin fuskar Arham yasa yabude idanun completely ya kallai, kafin ahankali yatashi ya zauna ya jingina bayanshi da bangon gado, zama Arham yayi agefenshi sanan ya fuzar da huci mai zafi kafin yadago kanshi ya kalle Waleed din yace "Waleed" Arham hardly call him da sunanshi saidai ya kirashi da Xman, yanda yakira sunanshi yasa ya kalleshi, anatse Arham yace "today is the last day dazan maka tambayan nan, wlh in bakaban amsaba bazan karabi ta kanka ba am telling you, bansan meke damunka ba, for god sake Waleed u weren't like this before, remember am your blood right, I know all ur worries, nasan anything that has to do with you, tun zancen auren nan naka ka chanza gabaki daya, I know magana dama namaka wahala but banda ni, amman this days harni din da kyar kake kulani, Waleed what is wrong? What's the matter with you? What is bothering you like this talk to me Waleed, talk! " Arham yadaka mai tsawa sosai, hannu yasa da sauri ya yatoshe kunnenshi saiga hawaye sun zubo, da sauri yasa hannu ya share, ganin hawaye akan idanun Waleed yasa jikin Arham yay sanyi ahankali ya matsa kusada shi yatsun shi biyu yakai kan fuskan shi ya dangwalo hawayen dayake kan fuskan shi ya kalli yatsunshi ganin hawaye ne da gaske yasa cikin wata irin muryan mamaki yace "t......tears X-man? Ar.....are you crying?" yay maganan da mugun mamaki dan zai iya cewa rabon dayaga kukan Waleed tun suna yara, cikin wata irin damuwa yace "Waleed wats making you cry like this? Baka rasa ci ba, sha ba, sutura ba, Waleed duk wata jin dadin zaman duniyan nan damuke ciki kanada shi, tari kadai zakayi sai sama da kasa ta kusan hadewa dan kawai asan dalilin dayasa kai tarin, look at your room" yabi ko ina da kallo adakin yace "dakinka ko dakunan 10star hotel albarka, everthing imported, designers kasa kaya mai tsada, kanada mesarati, ferrari, g wagon, brabus, benz, range rover wanan danake magana fa duk na 2020, kaci mai tsada, kahau mai tsada, ka taka mai tsada ka kwanta amai tsada, Waleed babu abinda kanema karasa aduniyan nan, kudi kaman zasu fasa account dinka, inda ace suna magana da naka harda fito zasu dingayi, banga abinda karasa awanan duniyan nan tamaliki yaumin deen ba u are loved banga wanda baya sonka ba, just look at how Ilham take sonka kaman zata mutu sometimes I use to wish inama nine kai dan banga wani abu dazai dinga damuna ba, koma abu nadamu na I can use my money na kauda duk wata matsala ta, money is problem solver and a joy buyer" cikin crying tone Waleed yace "you are wrong Arham! You are wrong! You are so wronggggg" ya karashe maganan muryanshi tai rauni sosai, hannu yasa ya share hawayen dasuka zubomai tass sanan yakalli Arham da jajayen idanunshi yace "dukiya komin yawanta bata iya siya maka farin ciki, kwanciyan hankali, money can't buy happiness Arham, and right now right here, at this current moment I am not happy, I am not happy, I am very sad, very sad, kasan menene?" yay maganan yana goge hawaye dasuka zubomai kafin ahankali yace "I am not happy with this arrange marriage ko kadan na Ammi, shekaru na is just 28 maisa akeso amin aure? Am too young for marriage, gajiya akayi dani? Why rushing to get me into marriage, Arham am not ready for anything marriage nor am I ready for anything family am too young, am not ready to settle down, inma aure ne baza abari na nemi wanda nikeso ba...." "to kanada wacce kakeson ne Waleed kaida baka kula mata? U don't even have their time, rayuwanka gabaki daya you've dedicated it to your orphanage, ina kake gidan marayu, ina zaka gidan marayu, daga ina kake gidan marayu, beside what is dere da bazaka iya son zabin Ammi ba? That girl is beautiful, she is gorgeous, bata nemi komi ta rasaba na y'a mace ba, gata she's educated, tai karatu abinta, karatun ma a kasan waje, lawyer fa, haba in baka godema Allah ba ai baka bijirema ni'iman daya maka ba Waleed, ur wife is too perfect" cikin zafin zuciya Waleed yace "tunda har kaga perfection dinta marry her now? Wait! Are you on my side or side din su Ammi? My parents did awful things to me and u are supporting them? Where is my Arham my blood that always support me through thick and thin?" dan fuzar da iska Arham yayi saikuma yamika hannunshi yakama hannun Waleed din yace "am right here Waleed, am right here and I will always support you, always, I will always be by your side kaji" shiru Waleed yayi baicemai komiba sai kallonshi dayake idanunshi jajir, ahankali Arham yace "am not saying su Ammi sun kyauta, kuma am not taking side dinsu all am saying is the gurl is okay guy, kasandai u are still a virgin ko" yay maganan yanadan cizan lips dinshi alamun neman tsokana yace "kai har yanzu bakasan kan dadin abinva trust me this gurl u will enjoy her, kobaka sonta kadinga biyan bukatun ka da ita make ur self a man jor dan har yanzu kai boy ne" dan yatsine fuska Waleed yayi irin na shagwababbun yaran yan gayun nan yace "I can't sleep with a woman I don't have feelings for" cikin takaici Arham yace "kai matsalan ka kenan andai daura muku aure hakkinta na kanka dolen kane wanan wlh, anyway mubar maganan tashi kaje kai salla, ni zanje gidan naje naji mai kawayen Amarya ke bukata kafin gobe mu rakakai daki wayaga su Waleed ango, am even picturing how u will be groaning kaman giw......" jefamai filo Waleed yayi Arham ya arce aguje yay wurin kofa yana dariya sanan .
[11/1, 11:46 PM] Re@lš¤ K@usy š: š« _TWO DIFFERENT WORLD_ š«
_*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_
āļø M SHAKUR
7ļøā£ & 8ļøā£
_*This novel is 500 Fanmily*ā¤_
_How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD_
_zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA, you can also send MTN card 500 idan bakida banki_
FREE PAGE
Fitowa tayi daga wanka daure da blue towel ganin Amah bata daki yasa tawuce tadau doguwan rigan da taciro ta shirya tsaf cikin rigan takarasa gaban dressing mirror taja kujeran ta zauna hannunta tasaka ta warware farin karamin towel din dake kanta gashinta ne yazubo daya saukan mata har waist gashin baki sidik dashi so silky irin gashinsu, wani brush tadauka dake gaban madubin tai brushing gashin dakeda sanstsi gashin nakara tsayi sosai brush kawai yawo yake acikin gashin, murmushi tayi ta kalli kanta dudda babu kwalliya akan fuskarta amman tai shegen kyau ribbon tadauka ta daure gashinta ta dunkule jelan gashin sanan ta mike tai wajen jakanta budewa tayi taciro mac book dinta da wayanta kiran iPhone wajen socket tayi ta makalasu ajikin chaji sanan tafito daga dakin kanta babu dan kwali, karasawa wajen mahaifinta tayi da duk suko juyo suna kallonta jin tafiyan ta murmushi tayi takaraso wajen ta zauna kusada Aby tana dafamai kafa tace "Assalamu Alaykum" "waallaikumu sallam" Aby ya amsata yana ijiye kofin shayin hannunshi akan farintin kofin, ashagwabe tace "Aby nikazubamin abinci na naci kasan ko I miss abincin gidanmu, abincin school baikai na gidanmu dadi ba, and a Egypt koda yaushe nikadai nakecin abinci kaman mayya, I miss eating abinci cikin yan uwana da babana da Amah, Amah ina Sabeeha?" Amah zatai magana sukaji sahun tafiya hakan yasa duk suka dago kai matar Aby ce tasauko daga stairs rike da dan karamin tray dake dauke da dabino da olives, murmushi ta sakan musu tace "Assalamu Alaykum, ahlan bikum" tai maganan tana ijiye tray agaban Aby, ahankali Aby yace "ahlan bik" murmushi Umm tayi ta zauna kusada Aby tanadan satan kallon Widad data sunnar da kanta kasa tana wasada flowers din kayanta kaman ba itace mai uban surutun nan yanzun nan kafin tazo wajen ba, maganan Aby ne taji akanta yace "yauwa Hibba zoki zubama yarki abinci yunwa takeji dan rigima kuma wai ni zan zubamata" yar dariya Umm tayi tajuya ta kalli Widad din tace "mezan zuba miki yar gatan baban ta?" faduwa gaban Widad yayi hakan yasa ahankali batare data dagokanta ba tace "Umm kibarshi dama wasa nake" ganin yanda tai magana yasa da sauri Aby yace "yaushe za'ai haka, bari nazubamana sai muci tare ko yarinyar babanta" baijira cewanta ba yazuba musu yadebo yashiga bata, shiru duk akayi kowa ya shiga cin abincin, dayake ka'ida ne basa magana in anacin abinci saida suka gamaci tsaf sanan ta tashi zata shiga tattare kayan Aby yace "leave it mamanki da yan aiki zasuyi, Ke magana zanyi dake zoki zauna, Hibba tashi ki gyara wajen nan" ba karamin ciwo maganan yama Umm ba amman saitai kaman bataji su ba yan aiki ta kwalama kira suka shiga kwashe kayayyakin abinci tana ga yamusu inda zasukai saida suka gyara wurin tsaf sanan yadan numfasa yakalli Widad dinda hankalinta yay nisa tanachan tana kallon wayanda ke raye raye a tsakar gidansu yace "Widad" juyowa tayi da sauri ta kallai da dara daran idanunnan nata, ahankali Abby yace "family Ahmad sun zo last week, although nina hana Ahmad karya fadamiki sabida nafison nafada miki dakaina, iyayen Ahmad sunason dansu wato Ahmad yay settling down, yariga yagama karatu dadaddewa so suke amuku aure inyaso shi Ahmad din can follow you chan Egypt din kicigaba da rayuwan ku kina karatu, nima nafison haka Widad so nake kiyi aure hankalina ya kwanta yanzu you are 20 this is just the right time, sai mukai deciding on yau ranan dakika dawo tunda dasafe zaki sauka da daddare sai ai engagement ceremony din in one week time kuma ai biki yakika gani yar albarka?" wani irin kunya ne taji ya lullubeta batasan lokacin data boye fuskarta a bayan Aby ba tanadan murmushi, Amah tahau dariya tana tafi tace "wanan ayanda suke son juna itada Ahmad koyau kace zakai bikin su bazata taba cemaka a'a ba" akunyace ta tashi da gudu tai sama dakinsu ta fada tamaida kofar dakin ta rufe ta daura hannunta kan kirjinta dake bugawa da sauri da sauri, turo baki tayi saikuma ta harari system dinta tace "kojiya da daddare we did video call shine bai fadamin bako" tai kwafa saikuma tace "mun ma bata baran kiraka ba" ta daure fuska tabude kofa tawuce tafita chan rooftop din gidansu tahau babu kowa awajen sai gari dakeke gani ga iska na kadawa tako'ina, ahankali ta zauna tareda tan kwashe kafa ta lumshe ido tana feeling yanda breeze ke dibanta mamaki take dan she never thought of at this stage Aby zai mata aure, tazaci za'a bari tagama school kafin tai aure tunda duka duka saura mata shekara biyu, sosai tai nisa a tunani taji andafa mata kafada, da sauri ta dago kanta Aby ne, ahankali tace "Aby" zama yayi agefenta shima ya ta tankwashe kafa kaman yanda tayi yana kallon garin yanda mutane ke hayaniyan su cikin kwanciyan hankali yace "naje dakinku banganki ba nasan zan ganki anan saisa nabiyoki, Widad" Aby yakira sunanta anatse, dago kanta tayi ta kallai ahankali tace "na'am Aby" dan shiru yayi yana kallonta kafin yamika hannunshi ya shafa lallausan gashin kanta yace "inaso kifada min gaskiya karki
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 4 Chapter of 20