Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Arham nabude kofa ya shigo, dan juyowa yayi ya kalleshi saikuma yakoma kan kujera shi ya zauna batare daya nunamai wani abuba yace "ya akayi Mr P.A" yanda yake maganana shi adole fushi yake yasa Arham yay dariya yace "common baka iya fushi ba baima maka kyau shatwababben yaron Ammi, am sorry wlh Mama takira ni guess what?" ahankali Waleed yace "what?" dan dariya Arham yayi sanna ya nuna kanshi yace "waini Mama ke cema na auri wanan yarinyar yar kauyen nan niyama sunanta? Mtswwwww wlh nama manta, but just imagine wai nine zan aureta" tsareshi da ido Waleed yayi yace "to me aciki danka aureta I did see anything" dukan table din Arham yayi yace "na farko bazawara ce tafa taba aure a kauyen su, that aside gata yar kauye, kauyen ma kauyen kayayau, how can someone like me get married to yar kauye haba now" girgiza mai kai Waleed yayi yace "bahaka bane u are getting it all wrong Arham, yarinyar nan yar uwarka ce, idan ma aureta still kanka kataimaka, ko anje an dawo she will still be called your cousin, and kanacewa yar kauye ne, once you brush dat girl kanata kulawa ko shekara baza a dauka ba zata kile tadawo kaman kowa, your Mom likes her she spoke to me about it, kodakai bakaso do it for the sake of your Mom kaman yanda nima nayi" "bura'uba Allah ya kyauta, am not like you Waleed bazan taba iya auren abinda banso ba, ni inaso na auri mace yar gayu yarinya mai ilimi da aji kaman Ilham dinka" yay maganan yana kallon kwayan idon Waleed kaman yanda Waleed ke kallonshi Waleed yace "kaikuma abinda kakeso kenan?" gyadamai kai Arham yayi, dan tabe baki Waleed yayi saikawai ya girgixa kai yace "kawai kai addu'a Allah ya zaba maka mata tagari , but gaskiya you are due for marriage ka isa aure but ka kiyi" dan dariya Arham yayi yace "dudda banyi ba but trust me nafi wani mai auren ma morewa, I dey dive and scatter pussy" tsareshi da idanu Waleed yayi yace "I thought we've spoke about this thing tun muna school kacemin bazaka kara all this pre marital sex ba, ka komane kuma yanzu blood"? Waleed ya tambayai ahankali kuma ranshi adan bace idan akwai abinda ya tsana shine yaga Arham na aikin zunubi da suna school a kasan waje lokacin yabi wasu bad friends yan department dinshi dasuka sa yafara bin mata sosai, lokacin ne shida Waleed sukai having their first ever serious fight ganin Waleed yay fushi dashi sosai yasa yamai alkawari bazai jarayiba kuma yarabu da abokanen da yan matan yazo ya natsu kaman bashiba saikuma yau dayakeji yanamai magana haka, ganin yanda Waleed yay nisa yana tunani yasa ahankali Arham yatashi yazo ta wajen kujeranshi yace "hey tunanin me kake?" yadanyi dariya yace "wasafa kawai namaka, I was just joking bada gaske nakeba, ya za'ayi nakoma ma aikata zina bayan nasan haramun ne trust me ko lokacin danayi friends suka sani, yanzu ma kawai nafadi ne naga reaction dinka, but kasan wani abu"? Yay maganan yana kallon fuskar Waleed kaman zaiyi kuka yace "I use to wish inama nine nai auren nan da akama na auri Ilham sabida ko ni har yanzu banga wata mace datamin ba, Mama kuma fisabilillahi haka ake nomoma ma mutum mata, just take u now for example Ammi tanemoma mace daidai kai your standard ni kawai ta kama takawomin wata bazawara yar kauye" yaja tsaki kafin yadaura hannunshi akan forehead dinshi, hannunshi Waleed yakama yarike yace "Hey listen, aure lokaci ne don't pressure yourself, idan lokaci yayi zakayi, idan bakason yarinyar is fine talk to Mom kamata explaining politely sanan kadinga kyautata mata kama faranta mata hakan zaisa you will prosper and excel in this life, iyayenmu dakake gani are the gateway to our success abinda yakamata shine mu gyara zamanmu dasu" Waleed yashiga mai wa'azi yanamai fada batare daya nunamai cewan Mama takawo mai karanshi ba sun dade ahaka saida aka kira salla sanan suka wuce suka fita salla. Suna dawowa Waleed yace "I've been wanting to talk to you about something, ka tuna dan kunen dana tsinta a Coffin dinan a Yankari"? Da sauri Arham yace "eh natuna, what's with the earring"? Shiru Waleed yayi yabude office dinshi ya shiga yabude dakinshi ya shiga yaciro dan kunnen daya cire daga kunen Widad sanan yatura hannunshi a aljihu yaciro wanda ya tsinta daga yankari ya ijiyema Arham duka biyun agabanshi akan table, dawani irin sauri Arham yadago kanshi ya kalli Waleed yace "how did you get the second earring"? Zama Waleed yayi yace "now listen, ba ankirani ina yankari nazo emergency ba, so apparently dana iso na tarar wata aka tsinta achan hanyar lokoja a Murtala Muhammadu Bridge dinan, she was unconscious, sanan kanta ya barke ta wajen keya to the extend saida namata aiki namata stitches, now the thing is this girl yasami brain damage ruwa yashiga kanta, da jini, I was able to get some out saura dan kadan wanda with time tana taking magani zasuzo sui draining kansu da kansu su fice, dazaran sun fita zata dena abnormal behaviour datake yi, sai the second problem is tasami memory lost, wanda for now bazan iya mata komi akaiba harsai fluid din kanta ya fice tatas, I saw this particular earring a kunnenta guda daya, now do you know my problem"? Da sauri Arham ya girgiza kai, dan ajiyan zuciya Waleed yasauke yace "inhar jirgi zai dauko yarinyar nan, jirgin da dudda yasauko kasa kasa but maguna sunanshi ba basuna jikin jirgin, sanan abude kofa a yarda yarinyar nan a akwatin gawa cikin ruwa sanan jirgin yabace, koda muka bude akwatin ai munga jini sosai this clearly means this girl is in serious danger, all the bruises na bugewa da kurjewa ajikinta, da wanan fashewan kan I believe duk yimata shi akayi, my biggest problem ko dazai iya jamin matsala anan shine, one of the policy da akai establishing gidan marayu akai shine, inhar aka tsinci abu aka kawoma kanada right ku ijiye yaron with you, kubashi shelter inbaida lafiya a lura dashi, but dole ne ka sanar da gwamnati cewan an tsinci wane an kawoshi gidan marayu ne, kabada any information akan yaron harda hoton yaron, kamai file ka aikadashi ya zamto gwamnati sunada copy na information din yaron, bayan nan za'a bada sanarwa dan zai iya yuwa yaron nada family yanada yan uwa he's not homeless kuma ana chan ana nemanshi, da sanarwan nan yan uwanshi zasuzo a dauke shi su tafi da kayansu, koba gidan marayu ba ko gidan mai anguwan aka tsinci yaro haka akeyi, but in the case of this girl my heart and mind is strongly telling me not to do it, najira harta sami lafiya tafadiman dakanta suwaye iyayebta saina kaita har gidansu dakaina, gidan nan ba gidan marayu bane kadaiba this house is also gidan kariya, we have to protect kowaye damuka lura is in danger and helpless ayanzu koma waye keson kashe yarinyar nan suma sameta ahaka ai bazata musu wuyan kashewa ba, hala koda suka yarda ita sun zaci tamutu neyanzu suna gano she's alive zasuzo har nan su dauketa ne su kasheta, I've never ever done this before but this time am willing to do it to protect the helpless girl, what do you think blood"? Gyadamai kai Arham yayi cikeda gamsuwa da bayanin shi yace "I support you Waleed, inhar kan abinda is right ne ina bayanka dari visa dari, abari harta warke tafadi mana da bakinta su waye iyayenta sanan waye ke kokarin kasheta kafin muyi taking next step for now let's keep her living her a secret" gyadamai kai Waleed yayi yana sauke ajiyan zuciya sai yanzu yaji ya natsu, tashi yayi yace "muje na dubata saika ganta" tashi Arham din yayi suka fita daga office tare sukai clinic, shiga clinic din sukayi yau Dr Kemi na off, Dr Ayo ne a duty, gaisawa dasu Waleed sukayi sanan suka wuce ward din da Widad ke akwance hannu Waleed yasa yabude kofar ahankali ya shiga Arham biyeda shi abaya yana kallon gadon, Widad na kwance kan gado tana bacci an lullubeta dawani bargo tana baccin ta looking so peaceful, gashinta yadan rufe mata fuska amman ba sosai ba, Arham dake bayan Waleed ne ya matsa gefe shima ya kafe Widad din da ido tamai bala'in kyau, ahankali Waleed yakarasa gaban gadon yana kallon fuskarta yakai yatsunshi biyu wuyanta yadaura danyaji temperature dinta wani irin firgita tayi da sauri yazare hannunshi yakoma baya. [11/1, 11:47 PM] Re@lšŸ–¤ K@usy šŸ”: šŸ’« _TWO DIFFERENT WORLD_ šŸ’« šŸ’«šŸ’« _*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_šŸ’« šŸ’« āœļø M SHAKUR 2ļøāƒ£5ļøāƒ£ FREE PAGE Ganin yanda Waleed ya matsa baya yasa Arham yazo wajen da sauri yana kallon fuskarta da kyau yace "blood wanan mutum ce ko aljana? Omg I've never in my life see mutum mai kyau hakaba, wai itace"? Yatambayi Waleed yana matsawa gaban gadon yana kallon yanda ta kankame Teddy, hannunshi yamika ahankali zai daura kan gashinta danya matsar ya kalli fuskarta Waleed dake bayanshi ne yace "don't touch her" da sauri Arham yajuyo ya kalleshi gyadamai kai Waleed yayi yace "mutafi, ba'a tashin ta in tana bacci she needs this sleep" yajuya yay kofa hakan yasa Arham yabishi abaya haryakai kofa zai fita yakara juyowa ya kalleta. "Arham" Waleed da yafita ya kwalamai kira hakan yasa da sauri yajuyo yafito yabishi abaya suka fita daga clinic din. Kwanaki sunja, tafiya tasoma nisa, amman haryau wanan so dinan Waleed baitaba jima Ilham shiba, banda haka she is so lazy, gyara gida wahala yake mata, Ammi ta turo mata da yar aiki ya nuna mata shi kar yar aiki ta gyaramai daki in bazata iya gyarawaba tabarshi danshi baida takura, bata gyaraba hakan yasa kullum dasafe saiya gyara yake wanka yatafi aiki. Kwanan nan koya nemeta bata bashi saita dinga nunamai bataso ta gaji hakan yasa ya tattare lamarinta shima ya jingine waje daya, daman yana neman ta ne sabida karya shiga hakkinta tunda ya lura bataso ya share ta shima bai kara neman ta ba saidai yana kulada ita danya lura tana fama da laulayin ciki sosai bana wasaba yana kulada ita bana wasaba. Yau ta tashi da sassafe dan tunda tasami ciki bata iya tashi da wuri saidai ta tashi taga Waleed yadade da tafiyanshi aiki, ahankali ta daura hannunta kan katon cikinta dayay girma yana motsi ta lumshe ido tana yan tunani, Ammi tafi kowa murna da wanan cikin, kaman tahadiyeta takeji ta kwallafa ranta akan cikin, dan ajiyan zuciya tasake saukewa tabude idanunta ta kalli saman dakin tana tunani tana shafa cikin, idan za'a kasheta yanzu bazata iya cewa takamaiman cikin wayeba cikin Waleed da Arham, all she knows is yanda take having frequent sex da Arham bata having that sex da Waleed, tunda Waleed ya aureta batai MP ba, dan asatin da za'ai bikinta daman tai MP, kuma tun bayan sun fara sex da Arham bataga ranan duniya da Arham bazai zo yay sexing dinta ba saidai intaje gidansu kokuma intaje gidan maman mijinta shine kawai bazatazo ba, gashi wani irin so yanzu takema Arham kaman me dan son na neman fin yanda ma yake sonta ko cikin jikinta ne yasa haka oho, duk randa bata ganshi ba adaddafe takekai ranan, cikin yasa gabaki daya Waleed yafita kanta, bamataso yazo kusada ita dan kamshin turarenshi daga mata hankali yake, bata iya komi, ko girki bata iyayi saidai yar aikinta tamata akawo taci shi daman Waleed baruwanshi da abincin gidan yanada inda zaici abinci dayawa, gidan Mom, gidan Ammi, da gidansu Maman Arham. Duk wata da zaran Ammi ta tura mata 300k salary zatama Arham transfer dinsu sabida kawai she want to see him happy shima yabude business ko company kanshi yadena aiki karkashin Waleed. Mika hannu tayi ta dauki wayanta ta, number Arham tai dialing saida wayan yakusa katsewa sanan yadauka, cikin wani irin kashe murya tace "Kafi Zabo zaka shigo dawuri ko?" dan yatsine fuska yayi yace "babe kinga kin kusan haihuwa cikinki yay girma dayawa bai kamata kina sex yanzu ba, banda hakama kindan soma budewan haihuwa I don't enjoy it down there is a bit wide" yafadi in I don't care attitude, wani irin dukan zuciyanta maganan tayi amman saita danne batace komiba, saikuma chan tace "shikenan abari saina haihun, bye" takatse wayan da sauri hawaye ya cicciko idanunta, maganan ya mugun sosa mata rai, batason tai fada dashine danko taso tayi bazata iyaba, kwanan nan yanga yanga yake mata tarasa mesa yake mata haka, she don't know, gashi mugun son taganshi take kamshin jikinshi samata kwanciyan hankali yake, tana kwance taji kara alamun Waleed yafito da sauri tajuya baya taja bargo alamun bacci take dan tasan zai leko, bude dakin yayi ya leko ganin tana bacci yasa yamaida kofan yafice, ya sauka ya shiga motarshi yabar gidan, saida taji karan maida gate aka rufe sanan ta tashi da katon cikinta tabude kofan bayi ta shiga wanka tayi tafito tasaka wata yar short gown tadauko kasa kan dinning ta zauna tana kallon abinci amman duk taji ta tsani ci gashi tariga tace ma yar aikinta tana mata breakfast ta tafi sabida tasaran da Arham zaizo yau dan kullum in zaizo sata take ta tafi gidansu dan bata kwana daman, tana zaune gaban dining tana kallon abincin har karfe shadaya taji anbude Gate, zabura tayi ta tashi tsaye tai wajen window da sauri ta tsaya ganin motar Arham ne yasa tashiga tsallen murna, parking yayi yagaisa da mai gadin da tun yana mamakin zuwan shi gidan harya dena, yawuto wanshi cikin flat din, bude kofan yayi ya shiga yay kyau sosai yana kallonta, ahankali yamaida kofan yarufe sanan yay murmushi yabude mata hannu alamun tazo dawani irin gudu tai wajenshi tafada jikinshi ta rungume shi tsam tsam, shafa bayanta yashiga yi yace "sorry nasan joke dina got you angry, I love you matata uwar d'ana" yay maganan yana dagota ya shafa cikin jikinta, hararan shi tayi tace "tayaya kasan danka ne?" shiru yayi kaman bazai amsata ba sanan yace "sabida ni nasan nafi karfin mijinki Waleed, sperm dina ya shiga jikinki nashima ya shiga jikinki but am sure nawa yafi karfin nashi, and u will see bayan kin haihu ko danwa kika haifa" yay maganan yana tsugunnawa ya sakinma cikin kiss sanan yace "muje indan ciki sabida fita zanyi akwai very important place din dazani da kyar nasamu mijinki ya barni nafito" ahankali duk jikinta yay sanyi ganin baya wanan rawan jikin dayakeyi mata da idan zasuyi sex, yanzu yi yake kaman yana mata favor dan yaga she's addicted to him, da ace zata iya data cemai bataso, sama sukaje yabude dakin Waleed ya shiga da ita yashiga yan wasanni da ita dake haukatata dayasa tafara mai minshari sanan yay sexing nata, tabude dayawa yasa he don't enjoy her at all now yawani irin gaji da ita, ko 30min baiyiba yakawo sanan yasauka daga kanta, kana ganin idanunta kasan bata koshiba zaiyi bayi tarikeshi kaman zatai kuka tace "please Arham second round cikin nan yasa ban koshi dan Allah zan baka wasu kudaden da babanmu ya raba mana na end of the year" daure fuska yayi yace "kinma maidani mayen kudi" hawaye ne ya gangaro mata hakan yasa cikin fushi tace "wai Arham where is our love, nabar mijina ban damu dashi ba, babu abinda ke shiga tsakanina dashi, I hate him now sabida kai, and yanzu kana kokarin kadinga wulakanta ni after all that aI've done for you, kafadamin mena maka wani laifin namaka ne eh?" tamai tambayan tana kuka, mikewa yayi yay bayi batare daya damuba yace "is like yau baki tashi in good mood ba, is not your fault ciki kesaki ganin abu ba'a yanda yakeba, nidai ban dena sonki ba". Dan nisawa yayi yace "I will always love my lawyer, kinsan ciki babu hormone din dabaya tabawa ajiki, to harda na brain dinki yake tabawa saisa kike ganin abu ba'a yanda yakeba, akwai inda very Important zan lallasheki inna dawo" ya shige bayi yafara wanka, yana cikin wanka taji anbude gate, dawani irin sauri ta zabura ta tashi ta yaye labulen dakin Waleed taga motar yayarta Anty Hussaina ya danno cikin gidan, gefenta kanwar Maman su ne dasuke kira da Yakolo, sai back seat dabata gane wayeba tadai tabbatar Anty Hassana ce, salati ta buga. "Innalillahi wa innailaihi raji'un" da sauri tai wajen bayin ta bubbuga tace "Arham please kafito da sauri kasaka kaya su Anties dina sunzo" da sauri Arham yadauraye jikinshi yafito daure da towel, kayanshi Ilham ta tattara ta mika mishi daidai yayinta na kwarara sallama a falo, Anty Husai tace "karkuyi mamaki tanachan sama tana bacci abunku damai ciki kumuje saman mutadota" da sauri Yakolo tace "nifa banison shirme in mijinta na nanfa" "miji, ai mijinta Anty Yakolo tun safe yake tafiya aiki, daman tun bayan jere baki kara ganin gidaba kumuje sama" sukai stairs rawa jikin Ilham yadauka tace "na shiga uku na lalace, nabani Arham mezanyi yanzu sunzo sama" daidai lokacin yakarasa saka riganshi yace "calm down I will handle it" yay wardrobe din Waleed yabude wani jallabiyan Waleed yadauko yamika mata dan tsirara take yace "saka wanan kiga" sakawa tayi ya agurguje ya saukan mata har kasa sanan murya chan kasa yace "calm down" ijiyan zuciya tasauke ahankali sanan yashiga kalle kalle adakin, wani file din Waleed yagani akan side drawer dinshi yadauka da sauri yay hanyar kofa yace "muje" bude kofa sukayi daidai su Anty Hussaina sun hayo saman turus dukansu sukayi suna kallon Arham da Ilham dasuka fito daga dakin yay kaman bai gansu ba yace "mijinki ya isheni da aike, kidinga dubawa kina tabbatar da baiyi mantuwa kafin yatafi ba" dan dariya tayi tace "ai baby sai......" daidai ta juyo tahada ido dasu Anty Hussaina wani irin tsalle ta daka da ihu tai wurinsu. "oyoyo Anty Yakolo" tafada jikin kanwar Maman su datai turus tana kallonta, ganin haka yasa yataho shima ahankali yace "sannunku da zuwa" sanan yawuce yaraba ta gefensu yasauka kasa abinshi boldly and majestically yabude kofan falo yafice, yana fita Anty Yakolo ta fizge ta daga jikinta tace "dan ubanki wanan wani kato ne yafito daga dakin mijinki, sabida ke dakikiya mahaukaciya ce jibi gashinki bako dan kwali ya hargitse kaman na mahaukaciya, dan ubanki waye shi?" kaman zatai kuka tajuya ta kalli Anty Husai, Anty Husai ranta abace tace "badake ake magana ba, dakina Amarya ma haka mukazo gidan muka ganshi, kifada mana uban meyake kawo shi nan gidan, tuntuni muna sallama ba amsa" kaman zata fashe da kuka tace "me kuka nufi da wanan irin tambayan dakuke min? Wani tunani ne aranku? Sabida kun ganni busu busu ahaka? Nima tashina daga bacci kenan, shine ma yatadani daga bacci Waleed ya aikoshi ya daukomai wani abu adakin, shine fa nabude mai dakin ya dauka, banmasan kaina ba dankwali ba" tafashe da kuka sosai dayasa dukansu jikinsu yay sanyi, Anty Yakolo ne ta katse shirun tace "nidai tashi bar kukan ba kyau me ciki na kuka, je dauko dan kwali kisaka, kukuma mu koma kasa kawai" juyawa sukayi itakuma ta tashi tana kuka kaman gaske ta shige dakinta har lokacin gabanta faduwa yake tana godema Allah datasha da kyar. [11/1, 11:47 PM] Re@lšŸ–¤ K@usy šŸ”: šŸ’« _TWO DIFFERENT WORLD_ šŸ’« āœļø M SHAKUR 2ļøāƒ£8ļøāƒ£ FREE PAGE Direba ne yace "Waleed kikeson gani Hajiya"? Gyadamai kai tayi hakan yasa yarike ma Ammi hannu yar aikin ma tarike ta suka dagata da kyar ta iya tsayuwa a feet dinta, mai gadi yacema yar aikin. "kawo mata mayafinta da jaka da takalmi" da gudu yar aikin tai sama dakinta ta shiga tadauko mata hadadden mayafinta da takalmin ta da jaka ta sauko kasa yafama Ammi mayafin tayi akan tsadadden lace din dake jikinta sanan tasa takalmin, ta karbi jakan dan tasoma dawowa daidai sukai waje da ita motar ta direba yabude ta shiga baya ta zauna suka rufe ta sanan ya shiga gaba yatada motar gateman yabude gate suka fice, suna ficewa motar Mom na sawo kai tabi motar Ammi da kallo daya wuceta da gudu yar aikin tafita waje taje wajen motar Mom cikeda girmamawa tace "sannu da zuwa Mom, Mom please jibi Hajiya, ankirata awaya bansan me aka fadi mataba amman saida ta sume kuma yayyafa mata ruwa ta farfado tace a kaita wajen Waleed agidan marayu yanzu sun tafi, please kibata I don't want wani abu ya saman mini Hajiya" cikeda tashi hankali Mom tace "karki damu bari na bita" kwana tayi da sauri tabi bayan Ammi itama. Motar Ammi na zuwa gate kasancewan security sun santa suka fara ihu. "Hajiya Don come Hajiya Don come, open the gate" sukahau jin dadi dan bata cika zuwa gidan marayun ba but duk randa zatazo ruwan kudi take musu, dan yake ta musu ta saka hannunta cikin jakan da yar aikinta tabata rapas din yan dubu sababbi ta dauko guda biyu ta mikama babban su, ihu sukahau yi suna mata godiya direba yaja motar ciki, kafin su rufe gate saiga second Mom, dadi kaman yau ana baki itama kyautan tamusu mai tsoka sanan ta shiga ciki, har gaban office din Waleed inda yake parking motarshi direba yay parking, tsabagen yanda jikin Ammi ke rawa kasa bude kofan tayi saida direba yafito yabude mata tasa kafafunta tafito tana fitowa motar Mom na sawo kai wajen, parking tayo tafito da sauri tai wajen yayanta data tsaya chak tana kallonta tace "Adda meya faru?" kasa magana Ammi tayi tajuya kawai Mom biyeda ita, itama Mom ganin yanda mutane suka taru a tsakar wajen yasa taji gabanta yafara faduwa, ana ganinsu aka fara gaishe dasu. "Barka da zuwa Hajiya, barka da zuwa Hajiya" kasa amsa kowa sukayi Ammi tai gaban asibitin daidai Mama Iyami dake kuka sosai tafito tawani irin zube agaban Ammi tace "Hajiya ku shiga yana ciki, wayyo Allah na mun shiga uku, gatanmu na kwance a asibiti raga raga, rai na hannun Allah" tsallaketa Ammi tayi tasa hannu tabude kofan ta shiga ciki Mom biyeda ita, Nurses din data gani charko charko tsaye agaban reception din tawani irin dakama tsawa. "kuna kallo na bazaku gayamin inda d'ana yakeba" arude duka nurses din suka mata pointing dakin da aka rubuta emergency asama, yanda Ammi ke ihu yasa Mom takama mata kafadar Ammi alamun tai calming down, kabar da hannunta Ammi tayi tai hanyar dakin, tana zuwa batai watawataba tabude kofan tasa kanta ciki, Dr Kemi da Dr Ayo ne akan Waleed din dahar lokacin bai farfado ba, ancire mai riga da singlet, dagashi sai dogon wandon jikinshi da belt anmai dauri akafada ta wajen hammata an hade da hannunshi kaman wanda ya karye, fuskarshi tai jajajir, gefen idon damanshi dama idanun duk sun kumbura, gefen bakinshi ya tsage yanadan jini tsabagen marin dayasha na Arham, wuyan shi tsabagen matsan da riga da necktie din wuyanshi sukamai har ciwo suka jinmai jini nafita wuyan yay jajir kaman an zaneshi da bulalan inji. Hawaye ne suka cika idanun Ammi takasa rikesu suka shiga zubowa har zafin dukan takeji ajikinta tsabagen tashin hankali, tunda ta haifi danta incident makamancin hakama baitaba samun dantaba, daidai Dr Ayo yagama gyara jinin wuyan yajuyo ganin Maman Waleed yanda jikinta ke rawa tana kuka yasa yace "calm down ma, bawani abu babba bane kashin kafadarshi tadan goce ta sanadiyan buga bayanshi da akayi da bango, saikuma bruises din wuyan nan dakuma na ido, dan jini yataru acikin idanunshi but with time zai washe, calm down Hajiya, nan da dan anjima kadan danki zai farfado" da sauri Dr Kemi data karaso wurinsu itama ta gyada kai tace "yes ma calm down please Ma"

Chapter 16 of 20