ya shiga message din da ya ga ta rubuta kamar haka "No Drugs... Just stay relaxed, get enough rest.... I mean, sleep like a baby, and dream of me" Ya maimaita message din yayi sau uku, thinking if it's really coming from her or wani ne ya rubuta mata, ya dai yi murmushi, yayi mata reply kamar haka "Not when u are not by my side" Yana tura mata text din ya ajiye waya ya shiga bandaki feeling a bit relieved.... Ko da ya fito bandaki goge jikinsa yayi da towel ya shirya cikin pajamas dinsa, sannan ya kwanta saman gado ya dau wayarsa, ya ga tayi masa reply kamar haka "Let the count down begin from today...." Dialing numberta yayi har ya gama ringing bata daga ba, ya kuma kiranta still no response, and yasan she will neva respond.
Ranan asabar, Ammi na dakin da ke cikin parlor tare da sister dinta Aunty Mariya, makota ne yan shigowa ganin lefe cike a parlorn babu masaka tsinke, yan uwan Ammi na nesa da na kusa da matan Brothers din Abba sai aminiyar Ammi Hajiya Safiyya su ma duk suna parlon zaune suna monitoring kayan tunda duniya ta dawo babu gaskiya, tun jiya Ammi bata samu sun yi wata maganar kirki da er uwarta ba warce take aure a garin kaduna, sai dai ita Allah bai taɓa bata haihuwa ba, ita ma jiya wajen karfe sha biyu ta iso gidan, kuma bazata koma ba sai bayan biki, dama su hudu Hajja ta haifa, Ammi, sai marigayiya Rukayya warce ta haifi Badiyya, sai kaninsu namiji da Allah yayi ma rasuwa kusan 8 years back ko aure bai yi ba, sannan Aunty Mariya warce ita ce autarsu, Aunty Mariya dake kallon Ammi ta sauke ajiyar zuciya tace "Allah dai ya fishsheta don kam gaskiya ban ga mutunci tattare da dangin mijin nan da zata aura ba, abu babu arziki??" Ammi tace "Shi yasa abun ya dameni.... Ga Mayraah kin ga ba magana take ba, baza ta iya kwatan kanta ba, kar su je suyi ta cutar min da ita" Aunty Mariya tace "In sha Allah hakan ma bazai faru ba Ammi, komai zai zo da sauki, za mu yi ta taya ta da addu'a" Ammi tace "Hatta kayan fa ba iya su kenan ba, Ita Hajiya Safiyya ai ta sani don su suka hada kayan, sun cire abubuwa sosai daga cikin lefen nan" Aunty Mariya ta bude baki tace "Haba dai?" Ammi tace "Akwatunan ma da ta nuna min ya tura mata ta WhatsApp ai ba iyakarsa kenan ba, ke dai Allah ya rufa asiri ya sa gidan zamanta ne" Aunty Mariya tace "Ikon Allah, amma kamar babu dangin Mamarsa gun yan kawo kayan ko?" Ammi tace "To ban sani ba dai" Aunty Mariya tace "Ki kwantar da hankalinki Ammi, in sha Allahu gidan zaman Mayraah ne, babu me cutarta da izinin Allah tunda mijinta na sonta kuma yana da ilimi bazai bari a taka masa mata yana gani ba" Ammi tace "Allah ya sa hakan" Aunty Mariya tace "Kin sanar ma Mama Ladi bikin nan kuwa?" Ammi tace "Na gaya mata tun sanda aka sa rana, da har tace bazata iya zuwa ba kuma daga baya ta kirani wai ai bata san har da na Mahir ba tana nan zuwa" Aunty Mariya tace "Allah dai ya rufa mana asiri kar ta zo ta addabi jama'a ta wargaza mana taro" Ammi tace "Wallahi nima fargaban da nake kenan, da tace bazata zo da farko ba baki ga farin cikin da nayi ba wllh, ban son komai ya hadani da baiwar Allahn nan gaskiya, ni wllh da ta hakura mun yafe zuwanta" Aunty Mariya tace "Hajja za mu yi ma magana kawai su yi taronsu a gidanta don gaskiya abun bazai yi kyau ba idan baiwar Allahn nan ta sauka gidan nan" Ammi tace "To ki gaya ma Hajjan haka" Aunty Mariya tace "In sha Allahu, ai anjima Maheer zai je ya kawota ganin kaya zan mata magana idan ta zo, wai Badiyya fa? ba naji some weeks ago kince ta dawo gidan nan ba" Ammi tace "Uhm Badiyya taki zama wllh Mariya"
Har kusan karfe sha daya na safe Mayraah dake dakinta taki fita ko nan da corridor saboda mutane taga Musharraf bai kirata ba, ta saba during weekend yawanci before 9 yake kiranta, sai da ta ga karfe sha daya har da minti goma sannan tayi deciding ta kirasa, ta dau wayarta dake Caji tayi dialing numbersa, har ya katse bai daga ba, ta dai ci gaba da karatun da take don on Monday suna da test har biyu, tana zaune kan darduma bayan ta idar da sallan azahar Aunty Mariya ta shigo dakin da sallama, Mayraah ta mike ta linke darduman da tayi sallah tana amsa sallaman Aunty Mariya, Aunty Mariya tace "Ki sakko ki debi abinci Hajiyata" Mayraah ta marairaice tace "Aunty mutane sun yi yawa a gidan" Aunty Mariya tace "Babu wasu mutane duk sun tafi sai imu imu, ki fito ki zuba abinci" a hankali Mayraah tace "Toh" Aunty Mariya tace "Ko kuma bari in sa Sabira ta kawo maki kawai" Mayraah ta ɗan yi murmushi tace "Yauwa Aunty Nagode" Juyawa Aunty Mariya tayi ta fita daga dakin Mayraah ta xauna kasan carpet din dakin tana duban agogo dake nuna karfe daya da yan mintuna, har sannan kuma Dr Musharraf bai yi returning call dinta ba, or did he travel today? Ta kasa hakuri ta kara dauka wayar ta sake kiransa nan ma no response, or is he still sick, ajiye wayar tayi nan da nan taji she is disturbed da ta tuna yace mata baya jin dadi jiya, tana ta zaune har Sabira ta shigo mata da abincin ta ajiye mata ta fita, kasa cin abincin tayi, ta ci cokali biyu kawai ta rufe ta mayar gefe, ta mike ta kwanta kan gado, tana ta kwance bayan kusan minti talatin wayarta yayi vibrate ta dau wayar duk tunaninta shi ne sai ta ga Hamida ce, Ta daga bayan sun gaisa Hamida tace "Amarcy za mu zo ganin lefe da su Amina yanzu" a hankali Mayraah tace "Hamida baza ku bari gobe ba?" Hamida tace "Zaki fita ne?" Mayraah tace "Akwai mutane da yawa gidan ne, i won't be comfortable ko kun zo, ku bari idan an rugu zuwa gobe pls" Hamida tace "To Allah Ubangiji ya kai mu, ke har fa na amso anko na wajen tela, sai kin ga dinkin yayi kyau wllh in gaya maki, Amina ma sun amso nasu, saura lace din ne ba a karasa ba" Mayraah tace "Ohk shikenan" Hamida tace "In ji dai sun saka maki kayan fitar biki a akwati ko sai next week zai kawo maki?" Mayraah tace "Yace min an sa, ni kinsan ban ga kayan ba ma har yanzu" Hamida tayi dariya tace "Idan muka zo duk za mu gani tare" Mayraah tace "Allah ya sauwake, ni ce zan ga lefe da ku, ba wani lefen da zan gani" Hamida tayi dariya tace "Ke dai sai mun zo" Daga haka suka yi sallama, Mayraah ta ajiye wayar ta koma ta kwanta. Har tayi bacci ta tashi wajejen karfe uku da rabi Musharraf bai kirata ba, nan taji ta shiga damuwa sosai, bandaki ta shiga tayi wanka tayi alwala sannan ta fito, sai da tayi la'asar bayan lokaci yayi sannan ta sake kiransa, sai da ya kusa katsewa ya daga, Nan da nan ta hade rai kamar yana ganinta tace "Why are u not picking my calls since morning?" Yace "Ba na ce maki bana jin dadi jiya ba" cike da damuwa tace "Har yanzu? Did you go to the hospital?" Yace "Ban je ba" Tace "Toh wani magani ka sha?" Yace "Ban sha ba" Shiru tayi sai kuma tace "Baka da lafiya kuma baza ka sha magani ba?" A hankali yace "Babu maganin" Tace "Mami fa?" Yace "Tana gida" Da mamaki Mayraah tace "Kai kana ina?" Yace "Bana gidan" Ta ɗan yi shiru, sai kuma tace "Why are you answering that way?" Yace "How am i answering Mayraah?" Ta dan buda ido tace "Kana ina yanzu?" Yace "I need rest so i am not at home..." Tace "Nasani, cewa nayi kana ina?" Yace "Nan din da nake ma gida ne...." Tace "Ohk, now tell me how you are feeling" Yayi shiru, hakan yasa tace "Hello" Yace "Ina jin ki" Tace "Kayi shiru" Yace "I should tell u how i am feeling?" Tace "Eh" Yace "Ohk i am not feeling fine Mayraah" Da damuwa sosai tace "Don Allah ka gaya min how you are feeling, idan bazaka gaya min ba kuma ka aika wani da prescription ya siya maka magani ka sha" Yace "Wa zan aika?" Tace "Kai kadai ne a gidan wai?" Yace "Yeah" Tace "Amma me yasa zaka zauna gida ba kowa bayan baka da lafiya?" A hankali yace "U said i should get enough rest Dear, shi yasa na zo nan" Mayraah tace "Ni bance kaje inda babu kowa ba" Yace "Ohk ai ban sani ba" Tace "To yanxu ka ci abinci?" Yace "Wa zai bani?" Ta zaro ido tace "Since morning?" Shiru yayi bai ce komai ba, tace "Can i go out and get u some food now?" Bayan shirun few seconds yace "Ohk, with the drug" Mayraah tace "In sha Allah" Daga haka ta katse wayar. Mikewa Mayraah tayi ta ciro kayanta a press, within few minutes ta shirya ta saka Hijab dinta har kasa sannan ta saka Nikab, ta dau handbag dinta ta duba ciki to make sure her Atm card is inside, ta zura wayarta a ciki sannan ta fita daga dakin, tsaye tayi bakin kofa tana tunanin inda zata ce ma Ammi zata je, gashi ita in dai zata yi ma Ammi karya sai ta kamata don bata iya karyan ba ma, A hankali take tafiya zuwa Bedroom din Ammi gabanta na faduwa, tayi sallama a bakin kofar sai da aka amsa mata sannan ta shiga, Ammi da Aunty Mariya kadai ne a dakin suka daga kai suna kallonta, da mamaki Ammi tace "Ina za ki?" Mayraah tayi karfin halin karasawa kusa da su gabanta na ci gaba da faduwa sosai, ta durkusa kasa tace "Ammi zan je in siyo abu in dawo yanzu" Ammi tace "Me zaki je ki siyo?" Da kyar tace "Wani material na karatun mu" Ammi tace "Karya kike yi Mayraah, gaya min inda za ki dai" Mayraah ta marairaice tana tunanin inda zata ce mata zata, Aunty Mariya tace "Ko dai wajen kawayenki zaki?" Nan da nan idea ya zo ma Mayraah ta sunkuyar da kai tace "Ammi kiyi hakuri, wajen Hamida zan je" Ammi tace "Shine sai kin min karya tukun, kuma tun safe baki ce zaki gidansu Hamida ba sai bayan la'asar kina ganin gari na neman lullubewa da hadari, bayan kuma kinsan unguwansu da nisa sosai daga nan, ki bari kawai gobe idan Allah ya kai mu" Mayraah ta daga kai tana kallon Ammi with pleading eyes tace "Nayi alkawarin bazan dade ba Ammi" Aunty Mariya tace "Kawai ki bar ta Ammi tunda tace bazata dade ba, kilan shirye shiryensu za su yi, kawai dai kar ta wuce karfe biyar a gidan" Ammi tace "Wani karfe biyar, Allah sa zuwa biyar din ta isa gidan, can fa gaban unguwa uku ne, kuma ai ita Hamidan ya kamata ta zo, ba wai ta bi ta gidansu ba" Aunty Mariya tace "Ke dai kiyi hakuri ki barta Ammi, nasan dai Mayraah ba fita take ba idan ba kwanan nan ta canza ba, tunda tace sharp sharp zata je ta dawo kawai ta tafi, Allah ya tsare" Ammi dai tayi shiru, can tace "Amma me yasa baza ki bari gobe ba Mayraah?" Mayraah tace "Ina son inje yau ne don akwai reading material dina da zan amso wajenta ran monday muna da test kuma ban yi karatu ba" Ammi tace "Shikenan, Allah ya tsare, amma kar ki jima Mayraah kinga yamma tayi ga hadari, kina gama abinda zaki yi ki kira Maheer yaje ya dauko ki, kar ki wani ce zaki shigo adaidaita sahu" Mayraah tace "To Ammi nagode" Ammi tace "Kina da cash dai ko?" Mayraah tace "Eh" Ammi tace "Toh sai kin dawo" Mikewa tayi ta ma Aunty Mariya sallama sannan ta nufi kofa duk suka bi ta da kallo.
07087865788 WhatsApp only
*Kiya kiya a zo ayi abinda ya kamata kar aji ni tsit kamar an aiki bawa garinsu, free pages har guda sha biyar nayi maku fa, to a zo a sallameni kar in koma gefe inyi shiru* 🙄
[6/2, 4:59 PM] Khaleesat Haiydar💖: 💖💖 *MAYRAAH*💖💖
By _Khaleesat Haiydar_📚✍🏻
8.....
Mayraah na fita gida ta fara tunanin abincin da zata siya ma Musharraf, sannan a ina ma zata samu abincin har ta siya, tayi deciding ta fara fita daga area dinsu tukunna don ba lallai ta samu eatry da zata siya masa abinci me kyau a nan ba, after leaving the area ta samu wani babban eatry ta siya masa abincin with bottle water da drink sannan ta fito, tana fitowa wayarta dake jakarta ya fara vibrate, ta ciro wayan tana duba me kiranta taga Ya Maheer ne, ta ɗan yi jim, yanzu fa kilan tana dagawa idan ta gaya masa abinda ta gaya ma su Ammi sai ya iya cewa ta koma gida, sarai ta san halinsa, taki daga kiran har ya katse, zata mayar da wayar cikin jaka sai gashi ya sake kira, bayan ta ɗan yi nazarin abinda zata ce masa sai ta daga ta kai kunne tace "Yayana...." Yace "Ina kike haka nake jin noises din vehicle haka?" Mayraah ta ɗan buda ido tace "Gidansu Hamida zan je yaya..." Yace "Hamida? Zaki je ko zaki dawo?" Ta ɗan turo baki tace "Zan je dai" Yace "Are you serious?? Since morning baki je gidansu Hamida ba sai yanzu that everywhere is busy? Almost five o clock now" Mayraah ta marairaice tace "Yaya ba dadewa fa zan yi ba" Yace "I see, yanzu kina ina?" Ta ɗan kalli inda take, sai tayi saurin cewa "Nima dai ban sani ba ina cikin adaidaita sahu amma nasan mun kusa, ina amso reading material dina zan juyo, we are having test on Monday" Yace "Ohk, amma baki ga hadari ba?" Ta kalli sama tace "Ba sosai ba, abinda ya ma fara washewa" Yace "Toh Allah ya tsare" Tace "Ameen, Me zaka gaya min ka kirani?" Yace "Wanted telling u kiyi min stirred fried spagh....." Mayraah tayi murmushi tace "Ai dama nasan girki zaka ce in maka, baka taɓa kirana sai in kana son in ma girki, but don't worry yayana idan na dawo zan maka in sha Allah" Yace "Take care, and do not stay long" Tace "In sha Allah" Daga haka ya katse wayarsa, ta ɗan yi jigum kamar me nazari, to ma dai tukunna a ina ma za su hadu da Musharraf ya amshi abincin, ko tambayarsa ma fa bata yi ba ta fito daga gida, sannan bata ma san maganin da zata siyo masa ba tunda bai gaya mata ba, Tana kokarin dialing numbersa sai ga kiransa ya shigo wayarta ta daga ta kai kunne, yace "Where are you?" Tace "Yanzu na fito eatry, wani Drugs zan siya maka?" Nan ya gaya mata drugs da zata siyo tace "Toh, amma ta yaya za a kai maka abincin da maganin? Dispatch rider?" Musharraf yayi shiru jin abinda tace, jin shirun yayi yawa tace "Hello?" Yace "Dispatch ridern zaki ba abincin da zan ci?" Ta ɗan hade rai tace "To ya za mu yi, do u have the strength to drive ka fito ka amsa?" A takaice yace "I don't have" Tace "To ai ni ban san inda kake ba, and beside i can't say...." Ya katse ta yace "I will send u d address of my location" ta buda ido da mamaki tace "Sae na je har can kake nufi?" Shiru yayi, cike da damuwa tace "Am i suppose to come to ur location?" A hankali yace "Toh shikenan ki samu dispatch rider din ki basa magungunan kadai ya kawo min" tace "Abincin fa?" Yace "Bazan ci ba, it is not proper for a dispatcher to deliver my food" Tayi shirun few seconds, a ranta kuwa tunani take, how is it wrong for a dispatcher to deliver someone's food? a hankali tace "Let me get the drugs, sai ka turo min address din location din naka, ina isowa unguwan sai ka fito ka amsa" Yace "Alright tnx" Katse wayar tayi, ta nemi nearest pharmacy ta siya masa magungunan da ya gaya mata, tun kan ta fito pharmacy din address dinsa ya shigo wayarta, bayan ta fito ta samu adaidaita sahu ta gaya masa inda zata sannan ta shiga, nan kuma gabanta ya dinga faduwa, what if ta hadu da any of her family members or relatives? tunanin hakan yasa gabanta ya tsananta faduwa and she became so uncomfortable, sae kusan biyar da minti talatin da biyar suka isa layin, mai adaidaitan yace "Nan ne unguwar Hajiya" Mayraah dake ta bin unguwan that is so quiet da kallo tace "Pls kayi hakuri yanzu zan mika sakon nan sai ka maida ni, ban ga alamar zan samu adaidaita sahu a nan ba" Yace "To, amma kiyi sauri kinga yayyafi ake" tace "To Nagode" Da sauri ta shiga dialing number Musharraf, yana fara ring ya daga, tace "I am at the street, ka fito ka amsa pls, mai adaidaita sahu yana jirana kar mu bata masa lokaci kaga an fara yayyafi" Musharraf yace "Ki basa kudinsa, zan ajiye ki gida" Ta wani zaro ido tace "I don't understand? Kai da baka da lafiya, pls i am going back together with the Tricycle" Yace "I will try and take you back Mayraah, bana son ruwan nan ya taba ki" Ta sauka daga cikin adaidaita sahun don she is not comfortable making call in front of the owner, A bit worried tace "Don girman Allah ka fito ka amshi abincin nan da magani in koma gida, wllh ce ma Ammi nayi zanje gidansu Hamida, da kyar fa ta bar ni, don Allah ni dai tsoro nake ji kar ayi finding out inda na je kayi hakuri ka zo ka amshi abincin in wuce gidanmu" Musharraf yace "Mayraah..." Kamar zata yi kuka tace "Ina ji" Yace "Ki sallami mai tricycle din nan nace, ba ni nace zan ajiye ki gida ba?" Tace "Am sorry I can't, kayi hakuri ka fito ka amshi abincinka in koma gida" Yace "Ohk" daga haka ya katse wayar, ta koma gun mai adaidaita sahun tana basa hakuri, tana ta tsaye jikin tricycle din duk da yayyafi da ake ba me yawa ba, sae ga Musharraf ya fito daga gate din dake opposite dinta, ita bata ma san nan ne gidan ba kawai sun tsaya ne ita da ɗan sahun, tun da ya fito take kallonsa, bata taɓa sanin he is this vast and broad ba sai yau, ko don bata yarda ta kallesa a school ne saboda kunya, bashi da haske a inda take, ma'ana tafi sa haske sosai amma kuma shi ba baƙi bane, duk hancinta kuwa ya fi ta, and he have got a very beautiful eyes with thick eyebrows that one can ever imagine, lips dinsa look so cute on his face, duk a cikin few seconds Mayraah ta kare masa kallon nan kafin tayi saurin dauke idonta, nan kuma taji gabanta na faduwa sosai, har ya karaso inda suke, da kyar tayi karfin halin cewa "Good evening sir, ga abincin da magani, i don't know if you will...." Kasa ci gaba tayi da mamaki ganin kudi yan dubu dubu da bata san nawa bane ya mika ma mai adaidaita sahun yace masa zai iya tafiya, Mai adaidaita sahu bai ko kalleta ba ya fara kokarin reverse da machine dinsa, Mayraah ta kasa cewa komai cause she became so confused and lost of words lokaci daya, da kyar ta kallesa tace "What is the meaning of this?" Yace "Ke baki da aiki sai yin musu da ni ko? ban taɓa ce maki abu kinyi direct ba sai kinyi musu, is that how u will be treating me after the marriage?" Kamar zata yi kuka tace "I told u i lied to my Mother about where i am going to, me yasa baza kayi considering dina ba sir, i did this because i was so worried about you" Shiru yayi yana kallonta, Lokaci daya hawaye ya cika idonta ita ma tana kallonsa, babu abinda ke kara karyar masa da zuciya sae hawayenta duk da Nikab din fuskarta he can see the tears in her eyes, yayi kasa da murya yace "I promise u in just 10 mins time zan maida ki gida Mayraah, i appreciate ur care and concern toward me, the rain is going to make u wet, mu shiga ciki in shirya sai in kai ki gida, kiyi hakuri" Tana goge hawayen idonta tace "I will wait outside, zan jira ka a nan" Yace "Bana son ki kara min musu, since ni nace zan kai ki gida, just do as i say" Yana fadin haka ya juya ya nufi gate din gidan da ya fito, hawaye ya dinga sauka idonta tana bin sa da kallo, nan da nan ta jika Nikab dinta, don ma babu kowa a Unguwan, bayan few seconds ta bi sa zuwa cikin gidan tana shiga gate din gidan ta zauna ɗan dakalin dake kofar dakin da aka yi ma Mai gadi, ya kulle gate din, ita dai sai kallonsa take gabanta na wani irin faduwa, dukawa yayi gabanta yana kallonta a hankali yace "Mayraah kinsan saboda ke na shiga wannan halin da nake ciki yanzu? Throughout yesterday night i couldn't sleep, ban taba shiga damuwa irin damuwar da na shiga daga jiya zuwa yau ba Mayraah, i am so disturbed" Kasa ci gaba yayi, yayi shiru yana kallonta, Maganganunsa suka dinga mata yawo a kai, ya shiga damuwa saboda ita kuma? As how? To me tayi masa? Dage Nikab din fuskarta tayi tana kallonsa for some seconds, can ta marairaice tace "Did i offend you in anyway? Ka gaya min don Allah ko wani laifin nayi maka, me yasa zaka shiga damuwa saboda ni?" Sunkuyar da kansa yayi bai ce mata komai ba, nan taji hankalinta ya kara tashi, cike da damuwa tace "Don girman Allah kayi hakuri ka gaya min sir, wllhi ban san me nayi ba, how did i offend you?" Nan da nan wasu sabbin hawayen suka ciko idonta, Yayi gathering courage, da kyar yace "Baki min komai ba Mayraah, baki taɓa min komai ba, asali ma u are the most nicest, Pious, gentle lady i have ever come across all my life, samun mace irinki sai an tona, i am always proud u accepted me after all the up and downs, ina alfahari da ranan da na fara haduwa da ke, amma ina son ki min wani alkawari Mayraah" Ta zuba masa ido tana kallonsa and he could see the confusion in her eyes, ya kamo hannunta yace "Ki min alkawarin duk runtsi, duk tsanani, no matter d situation no matter what is going to happen baza ki taɓa rabuwa da ni ba!" Mayraah ta kasa cewa komai, ganin yanda ya kafeta da ido tayi karfin halin cewa "Amma ban taɓa cewa zan rabu da kai ba, me yasa kake fadin haka?" Yace "Baza ki gane ba Mayraah, nasan baki taɓa cewa baki sona ba, but ban san ko zaki iya canza ra'ayinki at anytime from now, may be because of pressure or whatever, amma ina son ki sani as far as ni Abdallah ban ce zan rabu da ke ba kuma ban guje ki ba baki da hujjan bari na no matter what, i mean no matter anything Mayraah" Ta sauke idonta tace "I have no intention of leaving you, bani da wannan niyyar, ban taɓa irin wannan tunanin ba, ta yaya zan ce zan barka bayan aurenmu saura yan kwanaki? Me kayi min?" Ya ɗan yi murmushin karfin hali, yayi kasa da murya yace "I know u won't get it right Mayraah, amma ina son
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 8 Chapter of 14