Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 8
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels 𝗦𝗔𝗨𝗬𝗜𝗡 LAMARI 𝐏𝐆 1. K'aton gida ne dake d'auke da part ɗai-ɗai har gudu uku. Haɗeɗɗen gida ne na gani na faɗa abun sai wanda ya gani. Daga d'an gefen gate d'in gidan k'aramin flat house ne mai d'auke da d'aki biyu. Ciki da falo sai banɗaki. Flat d'in na da y'ar baranda da aka kewaye da tayels gefen sa kuma fanfo da aka yi masa d'an semint aka zagaye wajen fanfom. Yarinya ce da bata wuce shekara 17yr durkushe gaban fanfom da kwanaku gaban ta tana wankewa. Hijabina a jikinta Ash colour mai hannu daya kai mata har gwiwa. Daga gefe cikin barandar babban mutum ne a kwance kan tabarma gefen sa radio na aiki. A hankali ta d'ago karo na ba adadi ta kalli mahaifin ta dake kwance. Kwana biyu yana fama da d'an zazzabi da ciwon k'afa. Dogayen yatsun hannun ta ta kai goshin ta dake cike da gashi yala-yala da suka kwanta . Gumi ta sharce saboda rana yau da ake mai zafin gaske. Yanayin garin na hunturu. Ana cikin tsakiyar zafi musamman yau daya kama ranan juma'a. Cike da nutsuwa ta maida kanta ta cigaba da wanke-wanke da take tana Allah-Allah ta gama ta d'ora musu abincin rana. Horn da akayi daga can bayan gate d'in gidan yasa ta ajiye kwanan da sauri ta miƙe har tana tuntu'be ganin mahaifin nata na k'ok'arin miƙewa. Da muryar ta mai tsananin sanyi tace "Baba bari na buɗe " Murmushi ya yi yana kallonta ta nufi katon gate d'in ta fara k'ok'arin buɗewa. Yasan zata iya buɗewa tunda wani lokacin tare suke buɗeshi. Gate d'in irin mai biyu ne da k'ofar in an buɗe ta ta tsakiya sai ta buɗe kaman littafi. Yana kallo ta cire sakatar taja b'ari d'aya gefe ta koma d'aya b'arin shima taja shi gefe. Dankareriyar Prado jeep ce ta sawo kai cikin gidan bayan ta k'ananan motocine Honda sports biyu. Da ido tabi shegun motocin da suka shigo gidan har wajen k'aton parking space dake cike da motocin na kece raini. Numfashi taja ta juya tana k'ok'arin maida gate d'in ta rufe. Daga can b'angaren parking space d'in Bodyguards ne suka fito daga cikin k'ananan motocin ko wanne sa sanye da suit bak'i. A hanzarce d'aya daga cikin su ya matsa jikin prado d'in ya buɗe gidan baya. Hamshakiyar macece ta fito daga cikin motar da a k'alla zatayi shekara 40 zuwa da biyar. Duk da shekaru da suka fara ja, saboda kuɗin da jindaɗin rayuwa baza kace takai haka ba. Wani arnen less ne a jikin ta da yake kudan kuɗi an kashe shi da d'inki da kana gani kasan yaci Naira. D'an yololon mayafine a jikinta pink colour daya shiga da leshen jikinta. Mayafin yane yake gefen k'afad'ar ta. Wuyan ta zuwa hannun ta shegun gwala-gwagwalai ne kaman wacce tayi wanka dasu. Dankareriyar Louis VUITTON jakace a hannun ta da had'addiyar Samsung galaxy Fold. D'aya b'arin da aka buɗe. Kaman wannan data fito itama hamshakiya ce taci ado kaman mazu zuwa gasan kyau. Tunda ta fito daga motar idon ta ke kan Jadwah dake k'ok'arin maida gate ta rufe. Da wani irin yanga da kasaita ta juyo ta kalli d'aya matan . "Wai Hajiya Balaraba wacece wancan yarinyar ne?" Wadda aka kira da Balaraba ta d'an yatsina fuska tana k'ok'arin wucewa ta shiga cike tace "Yarinyar maigadi ne" Kallon ta matar ta k'ara kaiwa kan Jadwah da yanzu ta matsa can wajen wanke-wanken ta ta cigaba. Kallo d'aya tayiwa yarinyar ta hango tsantsan kyau tattare da ita gata da k'ananan shekaru. Kai ta jinjina ta wuce ta shiga ciki. Katon falon k'asa ta samu H Balaraba zaune kan kujera gabanta lemo ne mai sanyi tana d'an kurba. Falon babu wani tarkace a ciki amma kayan da aka zuba masa kayane na mak'udan kuɗi. Guri ta samu ta zauna yarinyar dake kula da cikin gida ta dawo d'auke da ruwa da lemo cikin jug ta ajiye gaban ta. Lemon ta tsiyaya cikin cup ta fara jika mokogaron ta ,kafin ta maida hankali kan Balaraba dake ta faman danna waya tace "Wai ya akayi ban taɓa ganin ta ba tunda nake zuwa gidan nan?" D'agowa tayi daga kallon wayar da take ta watsa mata ido cike da tuhuma tace "Wai menene ya dame ki da yarinyar nan ne. Na gaya miki yarinyar maigadina ce. Bata dad'e da dawowa gidan nan ba bayan Mahaifiyar ta ta rasu wata bakwai da suka wuce. Na sanki Suwaiba. Yarinyar is off limits kaman Asiya. Kar ki zubarmin da mutunci. Kiyi duk abunda zakiyi da wasu amma banda ita. " Wata y'ar dariya H Suwaiba tayi tace " dole na kyasa yarinyar tayi. Kin ganta kuwa?. Gaskiya baza ki yimin katanga da nama na ba. Tunda ke kin k'i ki shiga wannan harkar. Baki san abunda ki ke missing ba wlh. Akwai sugar yanda baki tunani" Baki Balaraba ta tab'e rai a d'an b'ace tace " eh bana ra'ayin hakan. Muyi duk abunda zamuyi amma banda wannan harkar taki. Ina k'ara gaya miki ki kyale yarinyar nan kar ki zubarmin da k'ima wajen Ubanta dake ganin girmana" Baki Suwaiba ta tab'e bata ce komai ba, cikin ranta tana kyestima abubuwan da zatayi wajen cimma manufarta. Zama Balaraba ta gyara fuskarta very serious tace "Wai kinsan d'an iskan yaron nan duk d'awainiya da nake dashi har yanzu ya gagara d'aukata uwa. Mene ban masa ba? , ni naci kashin sa ,naci fitsarin sa tun yana tsumma. Duk wannan abun bai gani ba. Ganin sa ma kawai idan zanyi sai nayi ta masa magiya da roko?" "Taya ki ke so ya gani tunda baki gina shi kan tarbiya mai kyau ba. Baki d'ora shi kan sanki da tsoron ki ba?,Ki gaggauta dai ki san yanda zakiyi ki mallakeshi kaman yanda ki ka mallake uban sa kafin ya hau kan kujerar nan. Idan Asiya ta aure shi kinga ko ta ina kece a sama. Kin riƙe uba kin riƙe d'a sai yanda ki ka yi" Numfashi Balaraba taja mai zafi tace " dalilin kenan da yasa nace kizo. Zanyi duk yanda zanyi na shawo kansa yazo Nigeria yanda aikin zaifi tafiya da kyau. Ina so jibi ki rakani wanjen JALLI yamin aiki" Murmushi Suwaiba tayi "angama" kai Balaraba ta d'aga ta miƙa hannu jikin kan tebir ta d'auki wayarta ta dannawa wata number kira. Babu jimawa saiga d'aya daga cikin masu tsaron ta ya shigo a sukwanne. Yana shigowa ta miƙe ta kalli Suwaiba dake zaune tana murmushi. "Bari na shiga daga ciki na d'an matse gajiya" Da y'ar dariya ta shak'iyanci tace " a fito lafiya". Da ido ta bisu har suka haura sama. Kai ta k'ara girgizawa tana tunanin da ita da Balaraba wa yafi shed'anci?. Kaman wadda ta tuna da abu ta miƙe da sauri ta haura sama tayi wajen balcony dake da clear view na compound d'in gidan har k'ofar d'akin Baba Maigadi. Zaune ta hango ta tana tankad'e fuskar ta d'auke da murmushi. Da alama maganan da mahaifin nata yake mata ne yasa ta wannan murmushin. Tana gamawa ta miƙe ta shiga d'aki bata jima ba ta fito riƙe da d'an bokiti a hannun ta mai murfi ta kalli Mahaifin nata. "Bari na kai mana markad'e Baba. Nasan yanzu an sakko daga masallacin" "To a dawo lfy. Allah ya tsare" Cike da tsananin jindaɗin Addu'ar sa ta amsa da Amin fuskar ta d'auke da murmushi . Murmushin da tayi ya bada daman ganin dimples nata da suke lub'awa koya ta motsa fuska. Harta fice idon Suwaiba na kanta tana kissima abubuwa da dama. K'oda ta fito a hankali take tafiya cike da nutsuwa har gidan da zata kai markad'en dake d'an gaban layin su kad'an. Layin data tarar yasa ta ajiye nata, ta fito tayi bakin kasuwa tasan yau juma'a kasuwa naci sosai. Chanjin dake hannun ta ta siyo musu magi ,gishiri da d'an sauran kayan kamshi don wanda ta siyo ya k'are. Hardasu daddawa da busheshshen kifi. D'an canji daya rage ta siyo musu d'an nama na dubu d'aya tana tunanin yaushe rabon data ga nama da ido bare a miya. Musamman ma saboda rashin lafiyar Baba bakin babu dad'i tasan zaiji dad'in tuwon sosai. Bata jima ba ta fito daga kasuwar ta koma gidan markad'en ta tarar har anyi mata nata. Dauka tayi ta fito bayan ta biya kuɗin. Tana fitowa ta tsaya cak tana kallon bak'ar motar dake fake k'ofar gidan data lura tun data fito daga kasuwa motar ke binta amma bata bawa abun muhimmanci ba. Kyakkyawan saurayi ne d'an fari jingine jikin motar cikin manyan kaya. Yana ganin ta ta fito ya saki murmushi ya d'an matsa daga jikin motar ya matso ida take tsaye. Fuskata ta b'ata tana kallon sa yana mata sallama. "Assalamu'alaikum warahmatullahi wa barkatuhum" Saboda sanin muhimmancin sallama yasa ta amsa masa fuska babu walwala Ciki-ciki. D'an murmushi ya yi mai k'ayatarwa yace "Kiyi haƙuri baiwar Allah nasan na takura ki, amma bazan iya barin ki tafi ba tare da nasan sunan ki da gidan ku ba. Sunana Junaid" "Hmm, kayi hak'uri bana tsayawa a waje" Tana gama fad'in haka ta wuceshi da sauri bata jira abunda zaice ba. Murmushi ya yi ya shiga mota yabi bayanta. A ransa babu abunda yake cewa face yaga matar Aure. Har k'ofar gidan Balarabe ya bita. Mamaki sosai ya kamashi ganin ta buɗe k'aramin gate d'in gidan ta shige. Kai ya jinjina k'afin yaja mota ya tafi tambayoyi kala-kala cikin ransa. Dama bayan ASIYA DA ISMA'IL ya'yan Hajiya Balaraba dake zaune cikin gidan nan akwai wata budurwar ne da bai sani ba?. In haka ne menene alakarta dasu?. Batun yau yasan wacece Hajiya Balaraba da yaran ta ba. Sai Babban yaron Alhaji Balarabe SHAZALI dake zaune k'asar waje. MUHAMMADAN BALARABE SHAZALI da akewa lakab'i da MOHA ko BIG BROTHER. A da zai iya cewa lokacin da suke samartaka sunyi abota da Moha. Bayan tafiyar sa jam'ar Oxford karatune abotar tasu ta dakushe. Kowa da burin daya sa gaban sa. Rayuwar da Moha ya d'auka ne zai iya cewa tayi sanadin da zumuncin su ya b'aci. Kan idon Suwaiba ta shigo. Murmushi tayi tana k'ara gyara zama burinta dai taga ta cire hijabin dake jikinta ta samu daman k'are mata kallo. Ajiye bokitin tayi ta d'an sunkuyo tana cewa Baba "Na dawo Baba. Na d'an shiga kasuwa ne shi yasa na d'an jima" Murmushi kawai ya yi yana kallonta cikin matsananciyar soyayya da tausayi. Gani yake a matsayin sa na Mahaifin ta ya kasa sauke wannan nauyin da Allah ya d'ora masa kan ya'yan sa, sai ita keta d'awainiya dashi. Da ido ya bita yana k'ara alfahari da Allah ya bashi y'a d'aya tak, tamkar dubu. Abunda take yi ko wasu mazan Albarka. Komai nata irin na mahaifiyar ta ne. Hak'uri, juriya, sanyi da d'aukan komai ba komai ba. Ita gaba d'aya rayuwar nan bata gabanta. Bata d'orawa kanta son abun duniya ba bare har ya kaiga shagalar da ita. Tuwon masara ta d'ora musu miyar d'anyen k'ub'ewa. Ita kanta H Suwaiba dake can nesa dasu kamshin tuwon har inda take zaune sai had'iyar yawu take ranta ya yi matuƙar biyawa dashi. Musamman yanda taga tuwon nan tas-tas dashi ya tuku. Tana kallon yanda ta zuba musu cikin kwano mai kyau ta miƙawa Baba dake zaune fuska d'auke da murmushi sai shi mata Albarka yake. Suna gama cin tuwon ta had'a kwanukan ta wanke sannan ta gyara gurin ta d'orawa mahaifin ta ruwan wanka ta kai masa bayi. Ita ta taimaka masa ya miƙe ta kaishi har k'ofar banɗakin sannan ta juya ta shige d'aki bayan ta d'aura alwala. Har cikin ran Suwaiba rayuwar su ta birge ta matuƙa. Gashi dai basu da komai, amma suna cikin nustuwa da kwanciyar hankali. Haka ta lalace tan aikin kallon Jadwah da Mahaifin ta da basu san tana yi ba. Babu azahar bare la'asar ga magriba, amma sam bata damu ba, kuma babu alamun zatayi. 𝔸𝘚Η𝔸𝑵𝚃Ⲩ 𐐛૦𝚅𝞔.♡︎ O8140754777. Chat me up wannan number ga duk maison payment. 𝐏𝐆 2. Da wuri ta kwanta saboda makaranta tahafiz da take zuwa duk ranan asabar da lahadi. Tana yin sallan isha ta taimakawa Baba ya shiga d'aki ya kwanta yana lazimi har baci ya kwashe shi . Allah ya taimake su suma suna da wuta kman sauran gidan don har fanka ce dasu ciki da falo. Maganin sauro kawai ta kunna ta k'ara jawa mahaifin nata zanin gadon ta rufe shi zuwa kugunsa kafin ta mik'e ta fito falon inda ta shimfiɗa y'ar tabarma tayi shimfiɗa a kai. Babu yanda Baba baiyi da ita ba kan ta koma d'akin ta dinga kwanciya kan katafir tak'i. Ita tafi son kwanciyar k'asa. Zama tayi ta cire hijabin dake jikinta ta cire riga atamfar dake jikinta ta musanya da y'ar doguwar riga mara nauyi, kafin ta mayar da hijabin ta samu guri ta kwanta tana Addu'a. Bata jima ba kuwa barci ya yi awon gaba da ita mai nauyin gaske. Wajejen shabiyu na dare ta farka a d'an firgice saboda wani gigitaccen horn da ake a k'ofar gidan. A hanzarce ta miƙe daidai Baba na k'ok'arin fitowa yaje ya buɗe. Da sauri ta tare shi tana cewa "Jeka kwanta Baba bari na buɗe " Kafin yace wani abu ta juya ta fice da sauri. Daga ita har Baban sunsan masu dawowa cikin wannan lokacin na talainin dare. Ya'ya Hajiya Balaraba ne da suke da shegen yawon tsiya. Har mamaki take idan taga irin rayuwar da Asiya da Isma'il suke. Sau biyu kawai ta tab'a had'uwa da Isma'il saboda yawo sai ya yi wata ma baya gida. Asiya ce dai ita duk inda take zata dawo gida koman dare. Koda yake d'aga dan lokacin data dawo gidan bayan rasuwar mahaifiyar ta. Ta lura gidan sam babu tarbiya . Shi yasa take duk iya bakin k'ok'arin ta wajen ganin ta guje wa abunda zai had'ata dasu. A hanzarce ta fito tana k'ok'arin buɗe gate. Had'addiyar BMW ce baka wuluk ta sawo kai cikin gidan. Wani irin fakin motar tayi harbar gidan kafin wata kyakkyawar budurwar ta fito daga cikin motar sanye cikin wando na jeans da farar riga da suka kamata matuƙa. Kannan nata yasha uban gashi doki had'uwawu. Farcen dake hannun ta kuwa sai kaji kaman kayi amai yasha uban polish sai shek'i yake. A zafafe tayo kan Jadwah dake k'ok'arin shiga d'aki bayan ta gama rufe gate d'in. Wani irin fisgota tayi ta dawo baya tana juyowa ta d'auke ta da mari daidai Baba na fito. Hannu Jadwah ta kai kuncin ta ta dafe ranta a matuƙar b'ace tana kallon Asiya dake zuba uban huci. "Ke don ubanki minti nawa nayi tsaye k'ofar gida ina horn. Saboda baki da mutunci har kaman ni zanyi ta horn sai kinga dama zaki zo ki buɗe min k'ofa" Numfashi taja mi k'arfi ta buɗe baki zata mayar mata Baba ya yi saurin katse ta "Kiyi haƙuri Hajiya. Akasi aka samu" Wani irin kallon kyama ta watsawa Baba da Jadwah data ji kaman ta shak'e ta. Zata iya jurar komai amma banda cin zarafin mahaifin ta. Mugun tsaki taja ta tofar da yawu gefe d'aya kafin ta juya a zafafe tayi cikin gida. Da wani irin kunan rai Jadwah ke kallonta zuciyar ta na tarfasa. Muryar Baba taji yana cewa. "Zo ki wuce ki kwanta. Babu komai, kiyi haƙuri " Numfashi taja mai zafi ta fesar. Badan Baba na gurin ba da yau sai ta yagawa Asiya rigar mutunci. Shiru ba tsoro bane. Wucewa tayi d'aki ya biyo ta ya tsaya har ta kwanta kafin ya wuce ciki. Ta jima idonta biyu kafin ta samu barci ya kwasheta. In banda suya babu abunda ranta yake. Shigar Asiya ciki ta tarar da Maman ta dake saukowa sanye da kayan barci fuska babu walwala. Tsayawa tayi kan benen daidai k'afar karshe tana kallon Asiya dake zuba uban huci tace "Menene ki ke fushi" "Wai Mummy kamanni nazo ina horn sama da minti d'aya k'ofar gida ,wannan y'ar iskan yarinya da Baban ta an rasa wanda zaizo ya buɗe min k'ofa saida suka gama shanyani a waje" "Shine ki ke fushi?, amm kinsan dare ne yanzu ko?, daga ina ma ki ke?" A d'an tunzure irin na sakalallun ya'yan tace "Aina gaya miki k'awata Jojo ce tazo daga SOUTH AFRICA. Muna tare da ita " Hamma tayi cike da k'osawa da maganan da suke da y'ar tata tace "To sai kije ki kwanta dare ya yi. Suwaiba na nan kiyi hankali kar ki tashe ta" Kai kawai ta d'aga tana kallon Mummy ta data haura saman d'akin ta. Saida ta tabbatar ta shiga d'aki ta juya da sauri d'akin da take tunanin Suwaibar na nan. A hankali ta d'an kwakwasa kaman minti biyu H Suwaiba ta buɗe sanye da kayan barci a jikinta. Suna had'a iso suka sakarwa juna murmushi da wani irin zalama Suwaiba ta kaiwa Asiya cafka suka rungume juna suna sumbatar kansu. D'akin suka shiga da sauri suka mayar da k'ofar suka rufe harda muk'ulli. Cikin d'an k'ank'anin lokaci suka raba kansu da suturar dake jikin su. Jikin Suwaiba na rawa take cin Asiya kace miji da matane. Banda ihun su da gurnanin su baka jin komai cikin d'akin dake sound proof. Bayan komai ya lafa ne tana kwance kan k'irjin Suwaiba dake cike da uban nono kaman silifas. Sai shafa kanta take zuwa bayanta. Can kuma ta yunƙura daga jikin Suwaiba ta d'auko wandon ta ta fiddo taba ta kunna tana sha Suwaiba na kallon ta kaman ta had'iye. "Na tambaye ki mana Asiya?" Saida ta zuki tabar ta ta juyo tana kallon H Suwaiba "Ina jinki Mom Subee" "Wannan yarinya Maigadin , taya ki ke tunanin zan sameta don yarinya tana da kaya. Tunda na ganta kuma raina ya biya yanda baki tunani. Kinsan ina son yara k'anana kaman ku?" Baki Asiya ta tabe tana zuk'ar tabar ta cikin tsananin gwanan cewa tace "Akwai abunda ya rage ki mata ruwan kuɗi. Irin wannan da ki ke gani mayun kuɗi ne, babu abunda baza suyi ba idan da Naira. Ki kashe mata dukiya tuni zakiga ta bada kai"" Wani irin murmushi Suwaiba tayi na gamsuwa da maganan ta. Asiya ta juyo tana fuskantarta sosai tace "Ya maganan aure na da Big brother ,mom Subee" Y'ar dariya Suwaiba tayi tana gyara kwanciya tace "Wani lokacin sai na rasa me ki ke so tsakanin mace dana miji. Kina son mata kuma kina son Moha?" Wani irin lumshe manyan ido Asiya tayi tana kyestima irin kyau na Moha kafin tace. "Duk ina son su Mom Subee, amma nafi son Big Brother. Big Brother k'arshene wlh. Zan iya barin wannan harkar in har ya aure ni,nasan shi kad'ai zai sauke min dukkanin wata ishin ruwa. Kinsan kuwa yanda mata ke haukawa ce kansa?" Kai Suwaiba ta jinjina tana murmushi. Tabbas kuwa shegen yaron ya yi ta ko ina. Amma ita da yake tayi nisan da bata jin kira had'uwar sa bai d'ad'ata da k'asa. "Kisha kurimin ki. Moha kaman kin sameshi kin gama" Wani irin ihu Asiya tayi ta daka wani uban tsalle ta d'ane Suwaiba . Tuni suka kara dilmiyawa cikin duniyar alfasha. (Allah ya tsare zuk'anta mu dana ya'yan mu da dukkanin y'an uwa musulmi). Sun jima suna murje juna ko mata da miji albarka kafin su saurara ma kansu, Asiya ta tashi da sauri ta saka kayanta ta fice daga d'akin don kar asirinta da Suwaiba ya tono wajen mahaifiyar ta. Washegari k'arfe takwas ta fito sanye cikin dogon Hajabi na makaranta daya kai mata har k'asa. Y'ar jakata ce a hannun ta ta thank you data saka Qur'ani da y'an littafan ta a ciki. K'ofar d'akin ta sami Baba zaune kan benci yana lazimi da charbi a hannun sa gefen sa kuma radio ce yana jin labarai. Durkusawa tayi cike da ladabi tana gaida mahaifin nata. "Ina kwana Baba an tashi lfy ya k'arfin jiki?" Murmushi ya yi mata soyayyar ta na ratsa shi. "Lfy lau alhamdulillah Jadwah, ya naki kwanan?" "Alhamdulillahi Baba. Zan wuce makaranta ga abincin can na had'a maka a d'aki. " "To Allah ya yi Albarka. A dawo lfy" Da Amin ta amsa masa ta miƙe tana k'ok'arin ficewa ta k'aramar K'ofar gate. Kafin ta kai hannun aka turo k'ofar tayi saurin ja da baya ganin Isma'il ne . Fuska a had'e ta wuceshi ya bita da wani mayan kallo bai damu da Mahaifin ta dake zaune gefe yana kallon sa. Tunda Jadwah tazo gidan nan yake bala'in son yarinya, amma sam taki bashi fuskar ma da zaiyi mata magana . Duk hanyar da zaibi don ganin ta kulashi ya yi abun ya faskara. Ga mahaifin ta da in har yana gida to sosai yake sa ido kan y'ar tasa don kareta daga sharrin sa. Numfashi kawai yaja bayan ta fice ya juyo kaman wani yaro arziƙi har inda Baba ke zaune yana kallon sa. Durkusawa ya yi har k'asa cikin girmawa yace "Baba ina kwana?" Tsananin mamaki da tu'ajjabi yasa Baba ya saki baki yana kallon sa ya kasa amsawa. Abune da bai saba gani ba. Yaushe ne Isma'il ya yi hankali?. Kai akwai wata a k'asa. Da kyar ya tattaro y'ar nutsuwar sa yace "Anyi haka Alhaji?. Barka da zuwa bari na buɗe maka gate " Da wani irin sauri kaman yaron kirki Isma'il ya tare shi yana cewa "A'a yi zamanka Baba zan buɗe " Harda wani munafukin murmushi. Shi a ganin sa idan ya nuna musu ya chanza hali, Jadwah zata amince dashi ta kulashi kaman yanda yake buri. Kallon sa kawai Baba yake har ya buɗe gate ya shigo da mota ya fakata kafin ya

Chapter 1 of 8