a bakinta, duk abinda sukeyi Amani na tsaye tana kallonsu, kasancewar duk sunyi nisa, babu wanda yasan da zuwanta, har ta gama yi musu Video ta koma part ɗinsu basu sani ba,
Tana shiga ta kirasu ɗaya-bayan ɗaya tana cewa "kuzo kuga abinda Abba yakeyi"
Aseela Amani Inaya Mahabob baya nan, dukkansu ukun suka fito, Amani ta nuna musu videon da tayiwa su Abba, cike da mamaki suka wangale baki, Amani tace "kunga tabbacin tanaso ta mallake mana Abbanmu, ko leƙowa dubamu beyi ba, bare yasan muna nan munyi kewarsa, Aseela tayi wani makirin murmishi kafin ta danna number Abba, har ring uku bai ɗaga ba, a zuciye tace "abu ya tabbata shikenan kashinmu ya bushe, ƙila ma da asiri tazo gidan"
Amani ta gwada kiransa a wayarta, cikin sa'a ya ɗaga, yana rungume da Batool hannunsa na cikin rigarta, murya a kasalance yace "yarana kuna lafiya, kuyi min afuwa yau na tashi da ciwon kai ne"
Amani tace "Abba Aseela ce a kwance babu lafiya har suma takeyi"
Cikin sauri Abban ya janye Batool daga kan cinyarsa yana cewa "Aseela babu lafiya"
Batool ta shige ɗaki da gudu ta sanyo hijabi tabi bayansa,
Suna jin motsin shigowarsa, Aseela ta lulluɓa da bargo, dama an riga da an ajiye mata, ta hau rawar sanyi na ƙarya,
Jikin Abba na rawa ya iso ɗakin hankali a tashe tun daga bakin ƙofar ya fara rangaɗawa Aseela kira,
Amani tayi kalar tausayi kamar zatayi kuka, Batool na shigowa Inaya tace "Abba ko abinci ban ciba"
Sai a lokacin Abba ya dafe kansa tare da matsawa ya kamo hannunta,
"Amani jeki kicin ɗin momynku ki kawo abinci"
Jikin Batool na rawa tace "dama nasa musu a kula, ina jira ka kammala ne sai in kawo musu, barin ɗauko musu"
Abba ya kalli Aseela kafin yace "tashi muje asibiti"
Aseela ta miƙe dafe da kai, tace "Abba naji sauƙi"
"No bana son wata matsala ta sake faruwa ki tashi kawai muje asibiti"
Amani tace "Abba na bata magani taji sauƙi"
Da haka Abban ya fara jan Amani da yaga fuskarta babu walwala da hira.
Washe garin ranar mahaukaciya ta tashi da matsanancin jin sanyi mai shiga jiki, zazzaɓin da takeji ya zarce na ranar,
Ta yayibo wata baƙar leda wacce ta ɗuri ruwan saman da akayi jiya, ta juye ruwan tare da farka ledar tayi riga da ita, a hakan tana nufin zeyi mata maganin sanyi,
Da ƙyar ta miƙe tare da ficewa daga cikin ginin ta fara tafiya tana surutai, lokaci zuwa lokaci idonta na dama yana tsiyayar ƙwallah, har tayi nisa, wani saurayi ya ce "mahaukaciya gashi kici"
Tasan sunanta kenan, ta waiga tare da ƙyalƙyale masa da dariya tana nunasa da yatsa, kana ta finciki ledar ta buɗe tana dariya, saurayin ya girgiza kai tare da Bin ta da gudu ya ce "mahaukaciya ina son taimakonki zaki amince?"
Kallonsa ta tsaya yi, daga bisani ta ruga da gudu har da gyara zaman ledar da tayi riga da ita, tana ci gaba da gudu, shima beyi ƙasa a guwaiwa ba ya bita, duk gudu da yakeyi sam ya kasa cimmata, har yarfe zufa yake, tare da durƙusawa dan tayi masa nisa, kuma yana hangota.
Kamar wanda aka ƙarawa ƙarfi ya cigaba da Bin ta, tana ganin ya sake biyota ta bi wani lungu shima ya bita, haka suka dinga kewaye anguwa kamar masu wasan tsere.
Cike da tarin baƙinciki Juwairiyya ta dawo gida tana turo baki,
Baba ya fito ya ganta a wannan yanayi, "ƴar baba lafiya kuwa na ganki haka?"
Yana maganar ne yana miƙar da ƙafarsa da takeyi masa ciwo,
"Baba wani yaro ne yazo gurina, wlhi idan kaga kayan jikinsa kamar mai yawo a bola"
"Wlhi ƴar baba koni ban goyi da bayan ki auri wanda daga baya zamuzo muna nadama ba, banason in siyar da Akuya tazo tana ci min danga, da yardar Ubangiji sai kin auri mai faɗa aji a faɗin ƙasar nan, dole idan na samu lafiya zanje gurin malam mai Almajirai akan yayi mana istahara muga irin mijin da zaki aura, sannan kuma ya bamu maganin farinjini"
************
Yankin MARZUK dake ƙasar LIBYA yanki ne wanda ya ƙunshi mutane da dama, a cikin ƙauyen akwai wani yanki da suke yi masa laƙabi da SHAHAZAD FOREST, haka suke yi wa anguwar laƙabi.
Wasu irin mutane ne a yankin, Hausa sukeyi amma Hausar sai wanda yake da asalin fahimta ne zai gano mai suke cewa, yawancin ƴan matan garin haka suke rayuwarsu, inda ko wanne yake neman ɗan uwansa mace, duk namijin da aka haifa idan sukaji labari sai sun kashe shi, a cewarsu maza bala'i ne a tare da mutane, suma da suke rayuwa sunzo a sa'ar rayuwa kuma Ubangiji ya sanya musu albarka,
Yau ma kamar ko wanne ƙarshen wata, Mutanen Shahazad sun shigo ƙauyen, tunda mazauna yankin suka fara jin jiniyar motoci, ko wanne ya fara guduwa, masu yara maza suna ɓoyesu a cikin ciyayi masu yara mata wanda suka kai ƴan mata iyayensu zasu dinga ɓoyesu, saboda gudun fyaɗe,
Tunda motar ta yanko tsakiyar anguwar, suka hango wata mai ciki tana ta ihu, hannunta tallafe da mararta, sosai hawaye ke kwaranya a fuskarta, kuma tashin hankalin ganin waɗannan mutane ne yasa tashi ɗaya naƙuda ya kamata, suna daga nesa da ita, suna shirya makirci da zalunci da zasuyi mata, kawai sukaji kukan jariri"
Da sauri dukkansu suka sauko daga motar suka nufo gunta, Already da adda suka taho wasu Kuma hannunsu riƙe da wata kakkaifar wuƙa, cikin yanayi na rashin mutunci suka figota, ta runtse ido tare da buɗewa, ta fara magana da Hausar ta da bata fita "don Allah ka ƙyaleni karka cutar dani da abinda na haifa, wlhi ina sonshi babanshi ya kashe kansa saboda tsoronku"..
"Keeee!! banza marar hankali!!"
Babu abinda kakeji sai ƙarar wuƙa da Adda, sun kashe ta sun kashe ɗan da ta haifa, sannan suka jata suka wurgata ruwan tsafinsu dake tsakiyar garin, cikin halin ko ina kula suka bar ƙauyen tare da ƙarewa ko ina kallo sukaga babu komai.
Suna tafiya kowa ya fara fito da yaransa, duk iya kaf-kaf ɗinsu babu maza a ciki sai zallar mata, ƴan mata kuwa sunyi girma sosai amma dole suke rayuwar da suke tunanin itace ƙwarai, babu batun musulunci ko kwatankwacinsa,
Bayan nan basusan mutunci ba, haka duk wasu kayan more rayuwa na alatu basu sanshi ba, abinda suka sani noma da aihuwa, wanka ba damuwarsu bane sai mutum yaso kaya kuwa, na jikinsu yayi wata basu sauya ba, wasu ma sai sun yage, maza suna ɗaura zani suyi shi kamar wando, mata kuma suna ɗaura zani a kwankwaso a samansu ma suna ɗaurawa su rufe nonuwansu, abinci basu damu su ci mai kyau ba, sunfi ga cin ganye wanda suke shukawa a ɗanyensa, idan kaga rayuwar mazauna yankin , abin tausayi ko ince abin tsoro.
Hajara na tabbatarwa da Shahazad ya dawo ta koma ɗakin dake mazaunin nata a yanzu, kai tsaye ɗakin Mona ya wuce, cikin sa'a yana tura ƙofar ta buɗe, tana nan tana aikin nata wato tunani, kukanne kawai batayi ba, a hankali ya ƙarsa ya miƙar da ita ta zauna akan cinyarsa, tare da cewa "haba Mona, tunda mukayi aure babu abinda ya taɓa shiga tsakaninmu to meyasa?"
Cikin gautsin baki tace "saboda baka cancanta ba, kai ba mijina bane, ka mayar dani gurin iyayena, bai saurareta ba, yaci gaba da shafa sumar kanta yana shinshina, da sauri ya miƙe sakamakon tura wasu muhimman abubuwa da zeyi,
Ya shige bedroom ɗin ta, a hankali Mona ta ɗauki wayarta ta fara yi masa Video, wasu yanki na ƙasar yake neman mallakewa, ita kuma taɗau alwashin sai ta tona masa asiri sai tasa yayi nadamar abinda yake aikatawa, cikin sauri ya gama cike takardun tare da hotunan mutanen da za'a kashe, duk ta ɗauka, tare da bom da za'a jefa a gurin, bayan anyi kisan, a tsorace take ɗaukar, da sauri ya juyo sukayi ido huɗu dashi, hankalinta in yayi dubu ya tashi sbda bata taɓa tsinto ɓacin rai irin na yau ba a ƙwayar idonsa, a tsanake yaci gaba da makawa wasu mutane jan biro, daga ƙarshe ya tattara takardun ya fice dasu, kai tsaye ya koma ɗakinsa...!
Tofa gwarama?
Comments da shar'hi shine burina idan anayi posting kullum insha Allah
Mom Islam
*💋MU RAYU A TARE💋*
Mom Islam
Masu nema daga farko ko masu son shiga group suyi min magana ranan👇
http://wa.me/08141799224
27-28
Mona ce ta faɗo masa rai, sai kuma yayi murmishi mai tarin ma'anoni da yawa,
Kamar inda ya gindayawa Hajara sharuɗa da ayyukan da zata dinga yi musu, kallon ɗakin da take tayi, a fili ta furta "Aljannar duniya, ban taɓa tunanin zanzo wannan duniyar ba ko ince haɗaɗɗen gida wanda ya gaji da kyau"
Kafin ta miƙe tsaye, Mona ce ta faɗo mata, ta fara tunanin ta ina zata ganta?
Tana tsoron shige mata da yawa wannan mai kama da aljanin ya illata ta, tana tsaka da tunani taji Mona tana cewa "Hajarr"
cikin ɗaga murya ta amsa, jiki na rawa ta fito, Mona tana zaune kan kujera mai zaman mutum ɗaya, hannunta riƙe da waya tana kallon video ɗin da tayiwa Shahazad ɗazu, jin ƙarasowar Hajara ya sanyata ajiye wayar tare da kashe hasken ta kalleta tace "uhm karki damu da wannan mugun ya fice, inaso ki rakani wani guri"
A tsorace Hajara tace "Hajiya me gidan ya san
"Eh"
Mona tace a taƙaice,
"Jeki shirya nima ina nan fitowa"
Mona ta faɗa tare da miƙewa ta haye saman bene,
Kamar daga sama taji ana bubbuga ƙofa, batayi tsammanin shiɗinne ba, tai sauri zuwa ta buɗe,
Da sauri ta fara ja da baya, har sai da takai jikin gadonta, kafin ta tsaya cak,
"Gudun me kikeyi bayan gani nazo gareki"
Har yanzu Mona bata dena ci gaba da ja da bayan ba, yanzun ma sai da ta ƙure jikin bango kafin ta tsaya, shiko dariya ma ta bashi, har sai da ya dara, kafin ya tattaro ƙarfinsa ya fincikota ta faɗo jikinsa, cikin salo irin nasa yai kissing ɗin goshinta, kafin ya fincike ƴar yaloluwar rigarta, dama ba wasu na shanu ne da ita ba sosai, sai kuma ƙyalƙyale da dariya, kafin ya zuge zip ɗin sikel ɗinta ya zame ƙasa, ya cire mata pant.
A taƙaice dai tsirara yayi mata, Mona kuwa tun tana kuka ƙasa-ƙasa ta koma yi da ƙarfi har sai da kunnen Hajara yaji, ita dake zaune a parlo tana jiran fitowar Mona su tafi,
A tsorace Hajara ta miƙe jikinta babu inda baya rawa, tunda tayi ido biyu da Mona take jinta kamar ƴar cikinta da ta haifa, sbda idan da Allah ya bata aihuwa da tuni ta ajiye budurwar ƴa,
A hankali ta hau steps ɗin, tana tafiya tana waigen bayanta gabanta na ci gaba da dukan uku-uku,
"Yau rana ce da nayiwa zuciyata Alƙawarin kasancewa dake, bakya ganin nayi ƙoƙari da auranmu wata ɗaya kenan ko rungumarki ban taɓa yiba, ai abin kizo ki tambayeni ne shin na dena sonki ne ko ya?"
"Meyasa zan tambaye ka, ka ƙaddara nabar rayuwarka, wlhi Gara in kashe kaina da inci gaba da zama a gidanka"
Abin mamaki, Shahazad bai damu da kakkausan kalaman da Mona take danƙara masa ba, sai dai yana kici-kicin cire mata hannu a ƙirji,
Yana cire hannun yai saurin kai bakinsa kan nipple ɗinta yana fizga kamar wani kare, a zabure Mona ta ƙamƙameshi tana cewa "wayoo zai kasheni babu kowa ne?"
Hajara da ta iso yanzu ta toshe bakinta a tunaninta shirin yankata yakeyi,
Sai kuma taji Shahazad yana cewa "ai zasufi saurin fitowa, wahalar sha zasuyi min a haka"
"Nikam bana so ka ƙyaleni mugu"
Yana lakatar hancinta ya cire bakinsa, tare da zura hannunsa gabanta yana wani turawa sai kace wanda ya samu bebin roba, Mona ta zabura saboda zafin da ya ziyarceta tun daga tafin ƙafarta har tsakiyar kant, ƙoƙarin ƙwacewa takeyi amma sam ya tattara ƙarfinsa ya matseta yanata tura mata hannu a gaba, ita kuma ko saurarawa ta kasayi sai ihu take,
Yana riƙe da ita ya cire kayan jikinsa ya zamo tsirara,
Mona ta runtse ido tare da matse jikinta, tsoro firgici tunanin ta mutu an gama, duk da batasan abinda yake shirin yi ba, duk suka dirar mata, batayi aune ba taji ya shigeta da masifar ƙarfi wanda ko yanke wa tayi bata taɓa jin kwatankwacin zafin ba, ihu iya ihu tayishi, Hajara kam ɗakinta ta koma ta rushe da kuka, a fili tana cewa "bazan iya zama a gidannan ba"
Yanzu ne ma Mona take ihu mai tushe, saboda sam yaƙi ɗagata sai sukuwa yake a kanta, a take jini ya ɓalle sai kwarara yakeyi, Mona kuwa harta sume babu numfashi, hankalin Shahazad a tashe ya fara kiranta amma shiru, duk da hakan bai yarda babu numfashi a jikinta ba, sai da ya buɗe freezer ya ɗauko ruwan sanyi ya watsa mata yaji shiru, gashi har yanzu jini yaƙi tsayawa, da sauri ya buɗe ƙofa ya fito, kasancewar yasa gajeran wando, ya fito hankali a tashe "Hajarr.."
Hajara ta amsa tare da fitowa da sauri,
"Jeki gyara min Mona barin ɗauko key muje asibiti"
Gaban Hajara ya faɗi, yana wucewa ɗakinsa ta wuce na Mona, ta dinga jijigata amma babu numfashi, ga jini yaƙi tsayawa, da sauri ta wangale ƙafafun Mona ta hango aika-aikar da Shahazad yayi, cikin takaici ta girgiza kai tare da ɗaurayewa mona ɗin inda ya sauwwaƙa, kafin ta samu leda babba ta naɗeta a ciki, sbda kar jinin ya ɓata guri.
Riga da wando yasa masu kamar Pakistan ya fito yana gyara sumar kansa,
Sai da ya ɓata lokaci kafin ya fito suka riƙe Mona akasa a mota,
Ma'aikatan gidan sai Allah ya kyauta sukeyi.
A ɗari ya figi mota hajara na riƙe da Mona suka wuce.
Kai tsaye ya wuce da ita (Tripoli international hospital healthcare Libya)
Kasancewar assibitin ya samu ƙwararrun ma'aikata, suna isa aka wuce da ita ɗakin gaggawa, a gigice suka karɓeta, saboda a ido kawai zaka gane jini yayi ƙaranci gashi ko numfashi batayi,
Tunda suka shigar da ita, sun hana Shahazad shiga, babban doctor na fito yaga Shahazad, har ƙasa ya durƙusa ya gaishe shi, kafin yace well come to (TRIPOLI INTERNATIONAL HOSPITAL HEALTH CARE)
Shahazad yayi murmishi kafin ya gyara tsayuwarsa yace "mata ta ce na kawo saboda sun rainani basu cemin komai ba"
Doctor ya zaro ido, sbda yana cikin tsoro yai saurin zuwa ɗakin da aka kwantar da Mona, abu na farko da yayi ido huɗu dashi, gabanta ya wani daddage kamar wace aka faffasa, doctor yace "menene asalin damuwar ne?" Shahazad ya shigo a hassale ya cakumo wuyan mutum biyu kafin ya gwara kansu, a fusace yace "zaku kulamin da ita ne ko sai na kaiku lahira?"
Tuni babban doctor ya saka kayan aiki ya fara ceto rayuwar Mona, tana aikin hankalinsa a tashe yana tunanin da wuya Mona zata rayu, gefe kuma ledar jini ne ake sanya mata, da yake sun siyo wanda zeyi dai-dai da nata a Lab,
Dole Hajara ta nemi guri ta keɓe ta dinga kuka kamar wata ƙaramar yarinya, larabawan gurin sai kallonta sukeyi, wani farin Balarabe ya kamo hannunta tare da miƙa mata hanky ta share hawaye, ga mamakinta sai taji yana cewa "kiyi haƙuri, mutuwa dole ce sai dai idan lokacin mutum beyi ba"
"Shikam musulmi ne"
Hajara ta faɗa a zuciyarta.
Shahazad ya fito hannunsa riƙe dana doctors biyu yana tafiya dasu yana gwara kansu, ya hango Hajara tsaye da wannan mutumi, kan Hajara yayi kamar wani mahaukacin zaki har wani kamar zai tashi sama yakeyi, kan kace me ya kamo Hajara ya shaƙo wuyanta, idanunsa sunyi jajir, sai cewa me kike yakeyi gaya masa? Tunda balaraben yaga Shahazad ne yai saurin tattara iyalansa, harda matarsa da tazo a duba lafiyar babynta kasancewar ciki ne da ita, suka gudu.
Shiko ya shaƙeta sai cewa yakeyi, me kike gaya masa sannan meye tsakaninki dashi?"
Sam ta kasa cewa komai, sbda iya shaƙewar da yayi mata ko magana bazata iya yi ba.
NIGERIA***
Bayan kwana biyu da maganar da Hakeem yayiwa Dady ya kira Hajiya ƙarama da Hajiya babba,
Hajiya ƙarama ce ta fara zuwa, ita da Iffat, bayan ta zauna ta zaunar da Iffat,
Hajiya babba nacan ɗaki faɗa ya kaure a tsakaninta da Fawziya sam sun kasa fahimtar junansu, daga ƙarshe dai dole hajiyar ce ta kashe wayarta duka, tare da sake kumnawa tace "Ni yaushe na rubutawa Fawziya saƙo?"
Daga ƙarshe ta miƙe zuwa ɗakin Dady.
Tana shiga tahau rarraba idanu,
"Badan komai na taraku ba sai dan in gaya muku zan fitar da Eshat waje sannan zan tafi da mutum ɗaya"
Yana gama magana, Hajiya babba tace "dani za'aje ko?"
Sanin halinta da son abin duniya yasa ko kallonta neyi ba, bare ya nunar mata da yaji maganar,
"Gobe ki shirya zamu wuce Algeriya daga nan akwai wasu muhimman aiyuka da zan yi"
Hajiya ƙarama tace "haba Alhji da kaje da Hajiya babba"
"No banyi ra'ayi ba, idan kema kin fara canza hali ne ki sanar dani?"
"Allah ya huci zuciyarsa, wlhi badan komai na faɗi haka ba"
Hajiya babba ta miƙe cike da masifa tace "nuna banbanci da nuna kafin son wata shine damunka, nidai abinda na sani Allah sai ya saka min, sau nawa kake cewa ta shirya ku tafi, kodan kuci amana ta"
Daga dadyn har hajiyar babu wanda yace mata komai.
Aslamu alaikum saƙon godiyata ga masoyana, nayi farinciki da naga kun amshi littafin cikin aminci, dan Allah ina roƙon alfarma a tayani sharing ɗinsa, sannan masu yawa. Kawo ƙorafi akan lokacin yin posting yayi yawa, to ina tunanin ince kamar ƙarfe takwas zan koma posting, insha Allah sannan yawan comments yawan typing.
Insha Allah daga gobe zamu fara fatan dai adinga shar'hi Nagode masoyana.
Mom Islam taku ce💋
*💋MU RAYU A TARE💋*
Mom Islam
29-30
Kafin ya basu umarnin tashi, Hajiya babba ta miƙe tana ci gaba da surutu har tabar gurin.
Dady ya kalli Iffat kallo na tausayi kafin tace "Hajiya yarinyar nan tausayi take bani"
Hajiya ƙarama ta janyo Iffat kusa da ita, kana tace "babban abinda yake damuna bai wuce, iyayenta da suka jita shiru ba, amma basu nemeta ba, bayan haka ga yarinyar kyakkyawa wlhi nikam tana burgeni, gashi ko sau ɗaya bamu taɓa jin muryarta ba"
Dady bai ce komai ba, sai "kuje ku shirya tun da wuri ki bani passport ɗinki sauran abubuwan da za'a nema duk suna gurina"
Hajiya ƙarama ta miƙe tare da kamo hannun Iffat, "kuna kula da cin abincinta kuwa?"
"Eh Alhji"
Kafin suka wuce.
Wani wawan burki ya taka, tare da yin salari, jikinsa na ɓari yai parking mota, ya fito hankali a tashe yayi kanta yana ambaton "Innalilahi wa inna ilaihir raji'un"
Cikin ƙanƙanin lokaci mutane sukayi caaa a gurin kowa na tofa albarkacin bakinsa, kafin Mahabob ya tallafo kanta yasa a mota, wani mutumi ya riƙe shi cikin masifa yace "wato dan kaga bata da gata shine zaka sanyata a mota ka gudu da ita ko? wlhi tallahi bazamu yarda ba sai munyi ƙararka"
Mahabob ya dafe kansa, rai a ɓace yace "haba malam, duk rashin imanina bazanyi wasa da ran ɗan adam ba, dan nasa ta a cikin mota shine zakuyi min mummunar fahimta, idan har kuka nemeni kuka rasa ku nemo Alhaji Auwal"
"Alhaji Auwal dai, kake nufi wanda sunansa yayi shura?"
Mahabob ya hararesu cikin sauri ya shige mota yaja sai hospital,
Tare dashi aka shigar da ita emergency room, sosai zuciyarsa ke bugawa, a hankali yasa yakai hannunsa saitin zuciyarsa tare da lumshe ido, doctor ya kamo hannunsa ya fitar dashi zuwa Office ɗinsa,
"Mara lafiyarka zata farka nan bada jimawa ba, Alhmdulilah batayi mummunan jin ciwo ba, sai dai rauni da taji a ƙafarta, karka damu"
Mahabob yai murmishi kafin ya zaro wayarsa a aljihu, ya danna number mu lovely sisna, Amani ta ɗaga cikin yanayin damuwa tace "bro lafiya kuwa, tun asuba da ka fice har yanzu gashi ƙarfe biyar 5:pm?"
Murya babu daɗin sauraro Mahabob yace "wlhi na bige wata yarinya tazo tsallaka titi, a halin yanzu dai muna asibiti"
Cikin tashin hankali Amani tace "barin sanarwa da Abba, ko Kuma inzo"
Cikin sauri Mahabob yace "ba sai kinzo ba zan dawo zuwa anjima"
Yasan ba lallai ya dawo anjiman ba, kawai ya faɗi hakanne dan ya kwantar mata da hankali.
Kiran sallahar magriba ne ya sashi miƙewa ya fito zuwa masallacin dake cikin asibitin, bayan yayi Sallah ya roƙawa mara lafiyarsa sauƙi a gurin Ubangiji, kana ya miƙe tare da sanya takalmin ya dawo cikin asibitin, haske ya gauraye ko'ina, idan kana ciki bazakayi zaton rana ba ce, office ɗin doctor ya koma, ya sameshi yana cike ƴan takardu, jin shigowar Mahabob yasa doctor ɗagowa yace "Barka da dawowa, yarinyar da ka kawo ta farka, zaka iya zuwa ganinta"
Jikin Mahabob na rawa yace "Tom Nagode"
Dama abinda yake sonji kenan.
Fita yayi daga asibiti ya nufi shagunan da suke jere, ya kalli masu girke-girken gurin, duk mutanen gurin basuyi masa ba, saboda akwai shi da ƙyanƙyami,
Madara ya siya ta gwangawani sai maltina da Apple juice kafin ya siyi sabon cup, yaje gurin masu siyarda kayan marmari, lemu abarba Apple kankana gwanda da ayaba duk ya siya, aka sanya masa a leda ya kamo hanya hannunsa niƙi-niƙi da kaya,
Kai tsaye room ɗin da aka kwantar da ita ya nufa, kafin ya ƙarasa ciki, tana jingine da pillo goshinta ɗaure da bandeji, "sannu"
Mahabob yace cikin nuna kulawa,
"Yauwa dan Allah ka mayar dani gurin Ummana"
"Am sorry ki duba halin da kike ciki bakiga kinji rauni bane?"
Kafin ya ɗauko cup ya haɗa madara da maltina guri ɗaya ya miƙo mata, sai yanzu ta tabbatar da rabonta da abinci tun safe, ta karɓa hannunta na ɓari, ta fara kurɓa ko cire kofin batayiba, har sai da ta shanye ta miƙa masa kofin, murmishin jin daɗi yayi, kafin ya buɗe babbar ledar tare da ɓare su Ayaba da lemu da duk sauran kasancewar an yanka lemun da gwanda, ya miƙa mata, aiko taci bana wasa ba, sbda sai da tayi gyatsa kai kace ba mara lafiya ba, kafin ta ture,
Mahabob ya kalli screen ɗin wayarsa da yake ƙoƙarin rufe layin saboda Amani damunsa zatayi,
A aljihu ya sanya wayar, kafin ya ɗago idanuwansa yasa anata kafin yace "kozan iya sanin sunanki?"
"Sunana Huda"
A ransa ya mai-maita "Huda"
A fili yace "suna mai daɗi"
Huda tayi murmishi sai kuma ta haɗe rai, tace "ina kular tallan shinkafa ta?"
Mahabob ya dafe kai, kana yace "wlhi nidai banga kula ba, amma insha Allah idan aka sallameki zan siya miki duk abinda babu"
"Kiyimin kwatancen inda kike?"
Huda tace "Sabon layi"
Mahabob yace "muna sa ran gobe insha Allah zasu sallameki sai dai ina tunanin mahaifiyarki da batasan abinda ya faru ba"
Kiran sallahar isha'i ne ya sanya shi fita, yayo sallah ya dawo,
Ya samu har tayi barci,
Allah Sarki akan dogon bencin dake can nesa da gadon Huda ya kwanta, shima rabonsa da abinci tun na safe, kasancewar ba ma'abocin yawan cin abinci bane, barci mai nauyi ya ɗauke shi,
Kasancewar alnyi mata allurar barci bata wani farka ba, sai gab asubha, lokacin shikam barcinsa yakeyi.
Kiran sallahar asbha da akayi ne yasa Huda cewa "ɗan gaye an kira sallah"
Sai da ta mai-maita sau uku sannan yaji, yayi salati kafin yasa takalmi ya shiga bayan gidan ɗakin yayi alwala ya tafi masallaci.
Ita ko tunanin ummanta ya addabi rayuwarta, a inda take jin ƙarfi a jikinta ko yanzu akace ta tashi ta tafi, tafiya zatayi,
Tana cikin wannan tunanin har ya shigo ya gaishe ta, ta amsa tana ɓoye fuska, kafin ya nemi guri ya zauna, yana tsoron ya ciro wayarsa ya kunna Amani ko Abba ko Aseela su tayar masa da hankali,
"Zaki iya miƙewa kiyi alwalah kiyi sallah?"
"Eh zan iya"
Huda ta zuro ƙafafunta ƙasa, tare da sanya takalmi ta sabo wanda ya siyo mata a daren jiya ta nufi banɗaki, ta ɗauro alwalah ta cire ɗankwalin kanta ta kabbara sallah, beyi yunƙurin hanata ba, tunda babu abinda zata shimfiɗa.
°°°°°°°°°°
"Ganin idanuwan Hajara sun fara kakkafewa ya sanya shi sake mata wuyan, da sauri ta faɗi ragwab ga wani irin tari daya sarƙeta, da sauri ya koma ɗakin da aka kwantar da Mona, cikin isa yace "ya ake ciki?"
"Fyaɗe akayi mata, amma ya kamata kuɗauki mataki akan hakan"
"Ubanka ne yace anyi mata fyaɗe?, to bari kaji she's my wife"
Da sauri doctor ya kalli Shahazad, a zuciyarsa kuwa yana jinjina rashin Imani irin nasa, da har zai illata yarinya haka, Aiko Tasha ɗinki sosai, a razane ta farka tana cewa "shine zai kasheni ku taimakeni babu mutane a gidanne?"
Cikin fusata Shahazad ya daka mata tsawa, kafin yace "idan matata ta samu matsala sai na kasheka"
Kafin ya dawo waje inda yabar Hajara a zaune, cikin bada Umarni yace "wuce muje mota zaki tahowa da Mona ruwan zafi
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 5 Chapter of 16