da lahira, kuma idan kasake kirana to hukuma ne zasu rabamu dakai.
Mommy takashe wayar tana kuka me cin rai.
"Bash yayi shiru yana kallon Ahmad, wanda yake ta kukan dana sani, Yace haba gaye ya zaka tsaya kana kuka akan maganar tsohuwa kasanfa tsofinnan surutun bala'i ne dasu ka manta kawai kaɗansha ko kwalba ɗaya ne, idan babu kuma a frij ɗin zan iya saya maka da kuɗina"
*note*
(ana cewa aboki baya ɓata aboki, wannan magana ba gaskiya bace wani abokin ma ze iya kashe ko nawa ne dan ganin kaima ka ɓata rayuwarka kun zama daidai akiyaye abokai da bakai ba gindi ko kawayen dabasu da natsuwa Allah yatsaremu Ameen🙏)
Ahmad yace Aa akwai a frij ɗaukomin kwalba ɗaya, da Bash yaga Ahmad ya shanye kwalban giya me tsada ɗaya sai ya ƙara ɗauko waniyabashi haka Ahmad yayi ta ɗurawa har bacci yaɗaukeshi.
Da Bash yaga Ahmad yayi bacci saiya fita a ɗakin yakira numban wata yace hello polinah kina inane? Ok kizo anguwar sarki yanzu kisame ni yabata numban gidan.
Polinah wata sheɗaniyar yarinya ce wanda ta ƙware a bariki, sau da dama Bash yanayiwa Ahmad tallanta amma yaki, itama polinah tanason Ahmad sosai kamar ranta, yau ta samu dama.
✍️🗒️ *jiddah S mapi*
[6/23, 12:48 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
_Story/written by_
*jiddah S Mapi*
_Dedicated to my lovly friend *ELHAM*_
*KAINUWA WRITTERS ASSOCIATION*
{United we stand and succed, our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
Page 27&28
"Bayan wasu mintuna Bash yaji ƙaran tsaiwar motar polina, ya tashi ya fita a falon yaje yaƙaraso da polina cikin ɗakin, polina Big girl ce ko ta ina ta haɗu tana da shape wanda ake kira cocacola shape,
Tana shiga ɗakin tahango Ahmad kwance agado yana bacci Alaman ya sha abu sosai,
Bash yacewa polina Babe nasan ke kaɗai zakiyi mishi maganin abinda yake daminshi, polina tace that way i love you Bash kai kaɗai kake gane damuwata har kayi mini magani, kuma zanyi mishi magani yanzu yanzu ma kuwa kai dai kawai ka jiramu a falo,
Bash yace nabarku lafiya ita kuma polina ko kunya babu tafara kwaɓe kayan jikinta, jikinta har rawa yake"
Ɓangaren Mommy kuma tinda Bash yakirata taji hankalinta yatashi, idan Ahmad yamutu ya zanyi? Nayi rashin mahaifinshi, yanzu kuma in rasa shi? Kai anya kuwa abin zaiyi? Baradai nakira Bashir ɗin na tambayeshi awana gida Ahmad yake, ay hanunka baze taɓa ruɓewa ka yanke ka yar ba, duk maganannan Azuciyarta takeyi, sai kawai taɗau waya takira Bash, tace kai Bashir awana gida Ahmad yake? Bash yace a gidanshi na unguwar sarki, Mommy takashe wayar taɗau hijabinta da makullin motarta tayi gaba.
"Bash yana gama wayar yatafi siyan musu abinci a restorant,
Polina kuwa tana bedroom ita da Ahmad sunata aikata masha'arsu duk da Ahmad ba'a hankalinshi yake ba"
Mommy gidan Ahmad ta nufa tayi parking na motarta awaje,
Tanata sallama ba'a amsaba tarinƙa kiran Bashir taji shiru, atake taji zuciyarta ta buga saita shiga cikin falon, tana sallama babu wanda ya amsa tace Allah yasa lafiya, takama hanya zata tafi taji muryan mace ƙasa ƙasa tana cewa i love you so much my Ahmad, tafara addu'a aranta kawai saita kama banyan bedroom, Ahmad kuma alokacin yafara dawowa hankalinshi yafara kiran sunan polina polina mom taji muryan Ahmad yana cewa polina Ita kuma polina tana cewa Ahmad I love you so much, da polina da taga Ahmad yana son yadawo hankalinshi, saita haɗa bakinsu wuri ɗaya, alokacin mommy ta buɗe kofa, sai kawai taga Ahmad da mace kwance kan gado ba kaya bakinsu ahaɗe ay kawai saita zube awajen....
Muje zuwa
✍🗒️ *jiddah S mapi*
[6/23, 12:48 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story/written by
*jiddah S Mapi*
_Dedicated to All my fans💋_
*WATTPAD*
Jiddahpretty
Page 29&30
"Polina tana ganin mutum ta buɗe ƙofa kuma ta faɗi kasa take, sai kawai tadiro akan gadon ta tsala ihu,
Alokacin Bash yadawo daga siyan abinci yaji ihun polina amma shi yazata iskanci ne kawai"
Polina takara zabga ihu tana cewa azo ataimaketa, Bash yatashi da sauri yaje bedroom ɗin, yaga mom akwance ƙasa kamar ba rai, ai da gudu yaje frij ya ɗauko ruwan sanyi yazo wajen datake kwance.
*BINTU*
"Bintu ce kwance akan gado tana chatting awayarta kirar samsung, yayinda Beebah take kwance agefenta tana bacci.,
Bintu ce tanaɗawa Beebah duka tace ke tashi kiga nayi saurayi sabo Haɗaɗɗe, Beebah ta tashi tana matsifa
Waike bakida hankali ne Bintu? ya mutum yana bacci zaki tadashi? Bintu tace ke dallah tashi kiga wani saurayin dana haɗu dashi a IG. Beebah ta tashi tana tsaki".
Bintu tace kalleshi fa gayen ya haɗu wallahi yashiga raina lokaci ɗaya.
Beebah taga hoton gayen ya haɗu gashi kamar ɗan india, atake taji zuciyanta ya buga,
Sai kawai tayi tsaki ta tashi tabar ɗakin
Bintu kuwa tayi shiru tana mamakin halin 'yar uwar tata.
*******************
"Bash ya zubawa Mommy ruwan sanyi ahankali tasauke ajiyar zuciya, tafara buɗe idonta tana salati.
polina kuwa sai rarraba ido take,
Ahmad kuma baya hayyacinshi amma yaji an fara lasa mishi zuma kuma an daina, kawai saiya fara kiran sunan Polina a hankali, dayaji shiru saiya tashi akan gadon yana dafa bango har ya iso inda polina take ita dasu mom.
polina tace my Ahmad sai kawai Ahmad ya rungumeta yafara shafa jikinta, polina tanajin haka tafara biye mishi a idon mommy,
mommy kuwa tana ganin Ahmad abuge yana neman mace a idonta takara sumewa awajen".
Bashir yatsaya sokoko yana ganin ikon Allah, yakara zubawa mommy ruwa afuska tana farfaɗowa tacewa Bash yakaita Asibiti, da kyar take iya tafiya harta shiga motarta tabawa Bash makulli suka ɗau hanyar Asibiti.
Suna zuwa Asibitin Doctor yagwadata yace "gaskiya Hajiya am sorry to say kinada hawan jini wanda yayi chronic ajikinki idan har kikasa damuwa aranki zaki iya rasa rayuwarki!"
Mommy tace nagode Doctor insha Allah zan kiyaye.
"Alokacin da Ahmad yadawo hankalinshi sai yaga Bash bayanan amma yaji karan ruwa a toilet, kuma yasan Bash bazeyi wanka ahalin yanzu ba sai dai idan 'yammata yakawo. Yana wannan tunanin yaji karan buɗe kofa a hankali yaɗago kanshi yana kallon kofan, nan yaga polina tana fitowa daga ita sai towel, taƙaraso kan gadon tana yauki, tace "well done my Ahmad gaskiya yau ka jiyar dani daɗi sosai"
Ahmad yayi shiru yasan polina ba karamar karuwa bace ba abunda bazata iya ba gara yayi maganinta tunda wuri.
"Yatashi akan gadon kamar be damuba yaje wajen kayanshi yacire belt"
Polina tana son tamaida kayanta taji duka kamar tayi hauka tsabar zafi Ahmad yadinga watsa mata Belt tana ihu,
Dataji zafi yakai zafi ta kwasa da gudu tayi hanyar waje, Ahmad yasa mata ƙafa tafaɗi ya taka ruwan cikinta sai kawai ta suma yaje frij yaɗauko ruwan sanyi me ƙanƙara yazo ya buɗe marfin goran yana tsaye yafara watsa mata ruwan, ta buɗe idonta da karfi tana ihu yakara watsa mata belt yace kimin shiru.
Ubanwa yakiraki? Tace Bash ne, yace me kikamin? Tayi shiru ya kara watsa mata belt, dataji azaba saita fara faɗa mishi duk abunda yafaru,
Ahmad yanajin haka ya haukace da dukan polina idan taji azaba saita suma idan yawatsa mata ruwan sanyi ta farfaɗo yakara fara dukanta, da kyar polina taja jikinta tafita agidan.
"Yana ganin tafita yaɗau makullin mota yanufi hanyan gidan Mommy,
Yana zuwa yayi parking a kofan gidan domin yasan ko yayi horn megadi baze buɗeba dan Mommy tahana"
Yana fita a motanshi yaga motar mommy ma ta tsaya abakin kofar, sai kawai ya daƙe ze wuce cikin gidan, yasa kafarshi na dama kenan yana shirin sa nahagu acikin gidan yaji muryan Mommy tana cewa
"idan ka kara taku ɗaya daga inda kake kashiga gidannan Allah yatsine maka Albarka!!!
Ahmad yatsaya da ƙafa ɗaya asama ɗaya akasa, ya kasa sauke ɗayan kafarshi.....
✍️🗒️ *jiddah S mapi*
[6/23, 12:48 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story/written by
*Jiddah S Mapi*
_Dedicated to all my fans_
*WATTPAD*
Jiddahpretty
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
Page 31&32
"Ahmad yakasa juyawa, mommy tace Ahmad ta sanadin baƙin cikinka mahaifinka ya mutu, ka kashe 'yar mutane yarinya me hankali, sannan nima yanzu naje an gwadani ance inada hawan jini, kaga saura ni idan ka kasheni, saika kashe Fareedah ko? To baka isaba, kayi kaɗan bazaka kasheni ba! Ahmad idan ka kara taka gidannan Saina tsine maka! Kafice kabar anguwannan ma gaba ɗaya banson ganinka,
Ahmad ya durkusa akasa ya rike kafan mommy yana rokon gafara".
Mommy ta tureshi tashiga gida tana me taƙaicin Ahmad,
Haka Ahmad yatafi gida yana kuka kamar ranshi yafita,
Yana zuwa gida ya buɗe frij ya ɗauko kwalban giya yafara sha kamar ba gobe.
*HABEEB*
Habeeb tin ranan daya bar gidan Ahmad yashiga bincike kullum yana hanyan gidan marayu yana tambayansu ko akwai wacce aka tsinta? Domin shi jikinshi yana bashi Fateemah bata mutu ba! Ko Mommy batasan yana bincike ba haka ze shirya yace ze tafi makaranta Amma yana fita ze tafi nemawa Ahmad Fateemah, karatunshi yaɓaci baya attending na class, yazama busy wajen nemawa abokinshi matarsa.
Duk da shima yanada nashi damuwan amma yana ganin damuwan Ahmad yafi nashi.
"Yau takama ranar juma'a babbar rana Habeeb ne yayi shiri yacewa mom ze koma makaranta mommy dasu Beebah suka haɗa mishi kayanshi, suka rakashi wajen motarshi yatafi"
Habeeb gidan Ahmad yanufa A Kaduna yana zuwa yatarar da Ahmad yana bacci Alamun yashawu, haka ya zauna yayi musu girki ya zuba a flask yashiga toilet yayi wanka yayi alwala, yana sallah Ahmad yatashi daga bacci, yace wow suprise Habeeb agidana yau kai naji daɗi, shima yatashi yashiga toilet yayi wanka yayi alwala yazo ya tada sallah, bayan sun idar da sallah ne Habeeb yakalli Ahmad yace "Ahmad kayi min alkawarin bazaka kara shan abu ba! amma nazo naganka a buge meyasa? Ahmad yayi shiru, Habeeb yace tambayarka fa nake?
"Ahmad yace Habeeb bazaka ganemin bane, haka yabashi labarin duk abinda yafaru, Habeeb shiru yayi dan Ahmad yamugun bashi tausayi, yaƙarasa dacewa Habeeb mommy ta tsane ni! Gara nayi ta shan giyar ina neman matan ko zanji sauki a raina.
Aa Ahmad karkace haka shan giya ko neman mata baya ragewa mutum baƙin ciki da damuwa karatun kur'ani shine idan kayi zaka samu sauki aranka."
*BINTU*
Bintu sunyi nisa a soyayyarsu da saurayin data haɗu dashi a IG a halin yanzu har maganan aure yafarayi mata, inda tace mishi yashigo gidansu asanshi tukunna. Yace mata insha Allah zai shigo ayi magana.
Beebah idan taga Bintu tana chat da mutumin sai taji ranta yana ɓaci tarasa meyasa
Gashi kuma Bintu kullum suna tare awaya.
Yau suna zaune afalo da mommy, Bintu tacewa Beebah zokiga hotunan my Abdul kinga yanda yayi kyau, Beebah tamatsa kusa da ita tana kallon hoton,
taja tsaki tace "kiga yanda yake dariya kamar ɗan tsintuwa yasamu gidan masu kuɗi"...
Afirgice Mommy taɗago kanta tana kallon Beebah.....
✍️🗒️ *jiddah S mapi*
[6/23, 12:49 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story/written by
*Jiddah S Mapi*
*dedicated to my Eeshart❤️*
*WATTPAD*
Jiddahpretty
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
Page 35&36
"Tana zuwa ɗakin tashaƙo wuyar Beebah ta rinƙa zabga mata belt tana huci, Beebah taji wuya sai zazzare ido take ihunma takasa"
Suna cikin haka Mommy tashigo ɗakin, taga Beebah a hannun Bintu sai zare ido take, ita kuma Bintu sai huci take tana zaneta, Mommy tayi saurin shiga ɗakin tana ƙoƙarin kwatan Beebah Amma takasa,
Dataga Beebah tana jujjuya idanu Alaman zata suma, tafita a ɗakin da gudu tana ihu takira Baba me gadi da driver.
Tace kuzo zata kasheta ranta yaɓaci dama haka take idan ranta yaɓaci, da gudu suka shiga ɗakin, sukayi kan Bintu suna ƙwatan Beebah Amma ina Rikon da Bintu tayi mata bana wasaba!
"Da kyar da suɗin goshi suka ƙwaci Beebah, ai kuwa tanajin an saketa ta kwasa da gudu tayi cikin toilet ta kulle ƙofar"
_Ahmad_
Ajmad ne yake tambayar Habeeb meyake faruwa awayar? Habeeb yace wallahi Ahmad narasa ganewa Bintu wani irin zuciya ne da ita idan ranta yaɓaci, tanada hakuri sosai Amma idan ranta ya ɓaci ba'a gane kanta, yanzu fa dukan Beebah takeyi kamar 'yarta, Ahmad yace ay dama haka me hakuri yake idan ranshi yaɓaci ba kyau, saidai kuyi ta mata Addu'a.......
Kafin yakarasa yaji wayarshi tana kara, daya duba saiyaga sunan Abdul ne, yayi dariya yaɗau wayar, yace "hello dude ya kake?" ɗayan bangaren akace lafiya ya jikinnaka? Ahmad Yace da sauki, Albishirinka? Ahmad yace goro, nasamu matar Aure anan Adamawa, Ahmad yace kai banason ƙarya, yace wallahi nake faɗa maka kuma Aurenta zanyi insha Allah.
kaima ina maka Addu'a kullum Allah yabayyana maka Fateemahnka idan har tana raye, idan kuma bata raye Allah ya musanya maka da mafi Alkhairi,
Ameen cewar Ahmad cikin sanyin murya yayi maganar sukayi sallama.
"Abdul abokin Ahmad ne yakasance me bashi shawara ako da yaushe, bayason damuwar Ahmad ko kaɗan, sannan yana taƙaicin yaga Ahmad yana tafiya da Abokanan banza, shima yana daga cikin masu bincikowa Ahmad Fateemahn shi".
_Bintu_
Bintu takicin abinci taki yiwa kowa magana agidan, har na tsawon kwana biyu, abun yadami Mommy sosai yau ta tarasu a falon ta tanason ta sasantasu, zaman dasukeyin baya mata daɗi ko kaɗan.
kuma haka akayi dan Bintu ta sakko Beebah kuwa tabata hakuri komai yawuce.
Yau friday Bintu ce ta dami Abdul sai yazo gidansu, shikuma Abdul yana gudun wulaƙancin Beebah yace mata gaskiya yau bazan zoba Babyna, tace mishi dan me? Yace babu, tace idan badan wulaƙancin da Beebah tayi maka ba nasan bazaka ki zuwa ba!
Yace mata Aa wallahi bahaka bane, tace to kazo, da Abdul yaga ta nace yace mata to zanzo Amma sai bayan juma'a tace tom.
Haka akayi kuwa bayan juma'a saiga Abful yazo, yayi kyau yasa brown na shadda da hula brown yayi kyau sosai,
Bintu kuwa tasa Abaya pink da gyallenshi tasa flat shoe pink tayi kyau kamar asace a gudu.
Tana zuwa wajenshi yaji ƙamshin turarenta a hankali ya lumshe idonshi, ya buɗe yace
"Tsarki ya tabbata ga ubangijin dayayi wannan halitta"
Bintu tayi dariya har kumatunta ya lotsa tace godiya nake masoyina.
Abdul yayi dariya yace ranki ya daɗe dolene yau nayi snapping naki ko ɗayane Bintu tarufe fuskanta tace banason hoto, Abdul yayi yayi ta ɓuɗe fuskanta taƙi, ahaka ya ɗauketa hoton ta rufe fuskanta da hanunta, tana dariya.
Haka sukaci gaba da hirarsu cikin farin ciki, suna cikin hiranne Abdul yanata dariya, dan Bintu yau tana ta bashi labarai,
kawai saiga Beebah tazo wucewa,
da Alama mommy ce ta aiketa.
Bintu tayi shiru zuciyarta tana bugawa tana tsoron kar Beebah ta wulaƙanta Abdul irin na rancan.
Beebah tana isowa wajensu ta tsunkuya har ƙasa tace "ina wuni yaya Abdul"....
✍🗒️ *jiddah S Mapi*
[6/23, 12:49 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*dedicated to my love ❤️*
*WATTPAD*
Jiddahpretty
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
Page 33&34
"A firgice mommy taɗago kanta tana kallon Beebah tace ke Beebah bakida hankali ne? Ya 'yar uwarki tana nuna miki saurayinta zaki faɗi maganan banza akanshi? Idan nakarajin irin wannan maganan daga bakinki saina ɓata miki rai tashi kibani waje"
Beebah tafita a ɗakin, mommy tace kiyi hakuri Hassana na kinga 'yar uwar taki batada hali me kyau, bani hoton nashi nagani, Binta tace to saita nunawa Mommy hoton mommy tace kaii amma gaskiya sirikinan ya haɗu masha Allah ya sunanshi? Abdul inji Bintu, masha Allah Babban suna Allah yabarku tare, kuma Allah ya nunamin ranar Aurenku Ameen.
_Ahmad_
Habeeb ne yasashi agaba yayi ta mishi nasiha, Ahmad yace nagode Habeeb Allah yabar zumunci.
_HABEEB_
"Habeeb kuwa acikin zuciyarshi yana tunanin yafaɗawa Ahmad damuwarshi amma yana tsoron kar ayi mishi mumunan fahimta, azuciyarshi yace kai garadai nafaɗa mishi ko zai nema min mafita,
Wani abu yace mishi Aa karka faɗa ka riƙe sirrinka, ba lalle bane kowa yayi maka kyakkyawan zato"
Yana cikin tunanin yaji an dafashi, Ahmad ne yace "abokina kasan bana ɓoye maka komai a rayuwata? Habeeb yace eh, to kaima banason ka ɓoyemin komai inason kafaɗamin damuwarka,
na lura tin Wancan zuwannaka kana ɓoyemin wani abu"
Habeeb yace babu komai Ahmad dama wata 'yar matsalace agida amma in Allah ya yadda za'ayi solving nasu very soon.
To Allah yasa Ameen
_Bintu_
Yau ce ranan dasukayi da Abdul zaizo wajenta dan haka tasha wanka tasa atamfa ja da jar gyale sai jar takalmi tayi makeup, idan kaganta kamar kasace ka gudu.
Abdul yazo gidansu Bintu anyi mishi tarba me kyau, Bintu ta ajeshi a babbar falo suna hira sai Abdul yace
"Babe tinda nazo banga twins nakiba ki kirata mana mu gaisa".
Bintu tace tom, saita ɗau waya takira Beebah tace kiseni a falon Mom, Beebah tace ok
Jim kaɗan saiga Beeba tasha doguwar rigar material ja itama jar gyale tasa, tana zuwa falon ta tsaya akan Bintu tace gani,
Bintu tace Abdul ne yakeso ku gaisa, tace to bagani ba! Bintu tayi shiru Abdul yace ya kike ƙanwata? Beebah tace Aa niba ƙanwar ka bace ni ƙanwar Habeeb ce, Abdul yayi dariya yace toya kike ƙanwar Habeeb? Tace lafiya
"Yace ok saiya cire kuɗi yace gashi ko ƙanwar Habeeb,
Beebah tace Aa ai gidanmu ba'a yunwar kuɗi.
Ta juya tayi tafiyarta Bintu tayi shiru tarasa yazatayi,
Abdul yace karki damu my dear nasan yaranta ne yake daminta karkiji komai.
A rayuwar Bintu ba abinda tatsana kamar wulaƙanci haka suka ƙarashe hiransu da Abdul tarakashi wajen motarshi tace mishi sai yaushe Kenan yace gaskiya ba rana Babe, tace dan Allah kayi hakuri da abinda twins nawa tayi maka yace ba komai babe, haka sukayi sallama yatafi tana ɗaga mishi hannu.
Tajuya tashiga cikin gida ta samu Beebah kwance suna waya da Habeeb, tana zuwa ta wupce wayar ahanun Beebah Tace "bakida hankali Ko? to yau zan koya miki hankali har Zaki wulaƙanta Abdul kuma kinsan shi zan Aura? Beebah tace bani wayata! Baza'abada ba! Ki ƙwace Beebah tafara ƙwatar Wayar suka kwashe da dambe!
_HABEEB_
Habeeb suna waya da Beebah yaji duk Abinda sukeyi yanatayi Musu magana su daina amma ina sai ihun Beebah yakeji alamun tana dakuwa, aranshi yace me hakuri fushinshi babu kyau!
Beebah bakaramin duka takesha ba awajen Bintu, gashi bakinta baya shiru, tana ta zagin Abdul, da Bintu taga Beebah ba shiru zatayi ba saita fita falo ta tsinƙa sucket na TV tashiga ɗakin da gudu...
✍️🗒️ *jiddah S mapi*
_pls share🙏🏻_
[6/23, 12:49 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story/written by
*Jiddah S Mapi*
*dedicated to my love❤️*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*Wattpad*
_Jiddah S Mapi_
Page 37&38
"Abdul ya saki baki yana kallon Beebah a Azuciyarshi yace wataƙila ma sabon salon iskancine takoya zatayi mishi, taƙara cewa ina wuni yaya Abdul, Abdul yace lafiya kanwar Habeeb ya kike ya gida? Tace lafiya lau yaya, Yace ina zuwa haka? Beebah tace Mommy ce ta aikeni G.R.A zan kai aika, yace ok dama nima tafiya zanyi me zai hana na sauƙe ki acan? Tace tom nagode,
Abdul sukayi sallama da Bintu yashiga motar Beebah ma tashiga suka tafi"
A hanya Abdul yake tambayar Beebah yace
"ƙanwar Habeeb meyasa kika sauya alokaci ƙanƙani? " Beebah tanason tayi mishi rashin mutunci Amma tana tsoron karya faɗawa Bintu takara shan dukan mutuwa.
Tace mishi babu komai
yace "ok"
yaje ya ajeta a G.R.A yayi tafiyarsa.
_Ahmad_
"A kwana biyun da Habeeb yazo wajenshi yaɗan samu sauƙin abunda yake daminshi, Amma har yanzu bai dawo daidai ba, yau yaɗan buɗe data yace bazi yaɗan ganin Abunda yake tafiya a social media, yana buɗe datan yaɗan aje wayar sabida messages ɗin sugama shigowa, bayan wasu 'yan mintuna yaɗauki wayar yana duba messages na abokai da kuma 'yan uwanshi saiya shiga message na Abdul wanda yaga hotone yatura mishi, yana buɗewa yaga hoton wata faran yarinya doguwa tsiririya ta rufe fuskanta tana dariya da Alama batason hotonne aka ɗauketa,
Duk yanda yaso yaga fuskarta yakasa"
Yabuɗe voice chat ɗin da Abdul yayi mishi yaji Abdul yace "dude ga hoton matana danake Auran" Ahmad yayi mishi reply da Allah yasa ka Aureta dude, yatura mishi.
_Bintu_
"A duniya ba abinda takeso sama da Mommy dakuma Abdul yanzu har maganan Aure yashiga, domin Abdul yaturo iyayenshi anyi magana,
ansa rana,
wata biyu masu zuwa, idan an ɗaura Aure kuma a kaduna zasu zauna".
*************
"Yau Da daddare mommy tashiga ɗakin Habeeb Tanason tambayarshi maganin ciwon kai, Amma me? Tana zuwa ɗakin taga Habeeb yarungume hoto yana kuka Kamar ƙaramin yaro, be maji shigowarta ba!
"A hankali tajuya tafita a ɗakin ta tsaya a window tana leƙanshi, sai kuka yake harda sheshsheƙah, yana kukan yatashi yaje wajen kayanshi, ya ɗauko wani frame pink colour me kyau yasa hoton aciki ya buɗe kayanshi yasa frame ɗin ya fesawa kayan turare ya juya yashiga toilet".
Mommy tana tsaye tana kallon ikon Allah, nan ta tuna wata rana datazo takamashi yana kallon hoto, yana ganinta yayi sauri ya ɓoye hoton abayanshi,
Mommy tagaza ganewa Habeeb wani irin mutum ne? Idan tace ya kawo matar daze Aura sai yace mata "A GIDANMU TAKE" tarasa gane me kalman yake nufi.
Amma koba komai yau saitaga hoton dayake ɓoyewa ko ta halin ƙaƙa!
Tajuya tayi tafiyarta takoma falo.
Habeeb yana shiga toilet ya wanke fuskarshi yayi alwala yazo yayi sallah, yana idarwa yatafi falon mommy yana zuwa yatarar da ita da 'yan biyunta suna hira, yafara murmushi yace kaga Mommy da 'yan biyunta, mommy tace eh wallahi Habeeb Amma meya sameka naga kamar kayi kuka? Habeeb yace wallahi mommy yau bacci nayi tayi, Mommy tace ok.
"Da safe Mommy takira Habeeb awaya tace yazo falo zata aikeshi, Habeeb yana zuwa
Mommy tace GRA zakaje ka karɓomin saƙo yace tom Mommy, Habeeb yana fita agidan Mommy taje ɗakinshi ta buɗe kayanshi daidai inda taga jiya ya ajiye hoton,
Tana ganin hoton ta ɗauka ta tafi ɗakinta dashi, tana zuwa ɗaki ta buɗe frame ɗin.
Ta ɗauko hoton tana gani.
Amma me? Tana kallon hoton jikinta yafara rawa hanunta yakasa rike hoton kawai sai hoton yafaɗi.
itama tabi bayan hoton a sume...
*Share, vote and comment🙏🏻*
✍️🗒️ *jiddah S mapi*
[6/23, 12:49 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story/written by
*Jiddah S Mapi*
_Dedicated to My love_
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*Wattpad*
_jiddah S mapi_
Page 39&40
"Mommy takai minti talatin Asume, kafin Beebah tashigo falon tana sallama taga Mommy Akwance ƙasa ba Alamun numfashi, Ta tsala ihu tana kiran Bintu, dagudu Bintu tashigo ɗakin ganin Mommy asume tayi gudu taje frij ta ɗauko ruwa suka shafa mata afuska"
A hankali tasauke Ajiyar zuciya, tafara buɗe idanunta.
Ganin Beebah da Bintu tsaye akanta cirko cirko, tafara Addu'an Allah yasa basuga hotonba.
Tajuya tana dube duben inda hoton yake Amma bata ganiba, ta rikice tana neman hoton can taga hoton Agaban Bintu daidai ƙafarta, Bintu kuma bata lura da hoton ba burinsu suji me ya sumar da mom?
Mommy dataga Alaman basuga hoton ba tayi sauri ta kwanta rub da ciki akan hoton tana cewa wayyo cikina! Tafara ja da cikinta har ta iso wajen gado tatura hoton babu wanda yagani.
Bintu da Beebah suka rinƙayi mata sannu harta samu tayi bacci, Beebah ce takira Habeeb tace mishi "yaya mommy ba lafiya harta suma"
Habeeb yace meya sameta? Tace babu komai muma dai haka muka shigo muka ganta a sume, yace "ok" ina izuwa.
Habeeb yana zuwa yaga mommy akwance tana bacci yafara tambayan Bintu meya sameta?
Bintu cikin sanyin murya tace nima dai haka nazo naganta a sume! Amma naji tana cewa cikinta ne yake ciwo!
Yayi shiru yana kallonta yace "ok".
Habeeb yazauna awajen mommy harta tashi daga bacci, tana tashi tacewa "yaushe kadawo?"
Yace mommy ay tin Ɗazu nadawo tace ok cikin sanyin murya tace inason kaje kasiyaminmagani yanzu yanzu basai kawani canza kaya ba!
Yace tom mommy, yatashi yafita mommy ta tsunkuya taɗau hoton a ƙarƙashin gado Kana tasa a frame ɗin ta ɓoye a rigarta tabi bayanshi.
Tana fita taganshi yana ƙoƙarin buɗe ɗakinshi, da sauri ta ƙarasa wajenshi tace kai Habeeb mezakayi kuma a ɗaki bayan kasan banida lafiya harda suma?