Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
sha ba. NAJLAH wacce wahala halin ki ke ja miki fa. to zan gyara ta faɗa tana turo baki. da sauri tace '' yauwa yar albarka .., sallama su kayi ta kashe wayar har akai sallar isha'i tana zaune a gurin dan ko girki bata ɗora ba tun da ita matar sa kafar yawo ce da ita bata lura da abin da ya dace ta shige ta tafi ta baiwa masu aiki hutu ga baiwa ta zo. tashi tayi, ta cire kayan ta , tashi ga wanka bayan ta fito ta shafe jikin ta da turare ta saka sleeping dress riga da wando gaban rigar abude take dan haka ta balle boturan gaban rigar tata. kashe fitila tayi ta ta kulle kofar ta , ta kwanta lulluba tayi da blanket ta fara charting da yaya muneef tunawa tayi bata yiwa aunty safeera reply na da sauri ta shiga ta amsa sallamar ta tare da yi mata ya suka je gida ta ci gaba da charting bama ta online ci gaba tayi da charting din ta , ba ƙaramin farin ciki ya MUNEEF yake sakata ba duk wata damuwa tata sai taji babu kaso hamsin. da yake uban barkwanci ne.. har sha biyu suna tare kamar daga sama taga messages din ya Jawad da sauri ta kashe datar ta ta dafe kirjin ta yana zaro ido a hankali ta buɗa message din kamar haka *da ubanwa kike chatting a wannan lokaci....? ki kashe datar ki , ki zo ina jiran ki sauran kuma ki tsaya ɓata lokaci* a hankali tace '' na shiga uku yau shikkenan laifi kan laifi kunna bedside lamp tayi ta dauki hijabin ta ta saka zura slipper dinta tayi ta buɗe kofa ta fito tamkar wacce kwai ya fashe wa a ciki haka ta dinga tafiya jikin ta na rawa hawa sama tayi. saka hannu tayi za tayi knocking kofar sa , sai kuma taga a buɗe take turawa tayi a hankali ta shiga tana leke baya cikin barandar wajen ƙara shiga tayi baya cikin parlour sa to yana ina ..?haka tayi wa kan'ta wannan tambayar ganin ba me bata amsa ta nemi guri ta zauna tana cewa yaya problems ni gaskiya ba zan shiga bedroom din sa ba.. ganin shiru shiru bashi ba labarin sa ta ɗaga murya tace '' yaya yaya gani na zo da tun da zu.., shi kuwa tun shigowar ta part din nasa yana ganin ta har zaman ta a kan kujera ta cikin ƙatuwar plasma da take cikin dakin nasa sai kace TV ce amma ba abin da yake kallo da ita ya haɗa ta ne da CCTV CAMERA kashewa yayi ya tashi zaune daga kwanciyar da yayi daukan wayar sa yayi ya zoro kan'sa yace '' uban sa yake miki ki zauna anan me na faɗa miki shine kika zauna kina kwala min kira nazo na same ki ko..? kinfi karfin ki zo gurina..?, da sauri ta tashi tace '' dan Allah kayi hakuri , NAJLAH idan ban yi hakuri dake ba yanka ki zanyi. turo kamarin bakin ta tayi , tabi bayan sa tsugunawa tayi a kusa da inda ya zauna tace '' dan Allah kayi hakuri.. gani ina charting ne da su basma akan maganar bikin yaya TAUFIQ.., banza yayi mata yana danna wayar sa sai da ya gama abin da yake ya ajiye gyara zaman tayi tace '' yaya bacci nake ji ɗaya saura.., kallon a gogo yayi yace '' ai kin iya zama kiyi charting ko..?, da sauri ta girgiza kai tace '' dan Allah kayi hakuri.., NAJLAH NAJLAH NAJLAH hakuri hakuri ke kuma bakya gyara halin ki ko..? insha'Allahu zan gyara tashi yayi ya miƙo mata leda yace '' ungo na manta ban kawo miki ba naga ba kiyi abinci ba na yi mana take away.., yaya naƙoshi.......... da sauri ya kalle ta , yace '' me kika ci..?, nasha yogurt ta bashi amsa tana wasa da hijabin ta. haɗe rai yayi yace '' ina wasa dake maza karba ko ranki ya ɓaci anan kuma za kici..., share kwalla tayi ta buɗe take away shawarma ce sai kidney souce da chip's buɗe fridge din sa yayi ya dauko mata 5alive me sanyi kadan taci shima ɗan dai yayi mata dole ne. kofi ya dauka ya tsiyaya mata lemo ya miƙa mata amsa tayi tasha kaɗan tayi gyatsa tace '' wallahi na koshi cikina tamkar ya fashe.., Okay fita da su ki kai kitchen ki dawo zaki taya ni aiki.. tashi tayi tace '' to.. daukan kayan tayi ta fita zuwa kitchen tayi ta ajiye su ta buɗe dakin ta , kai tsaye toilet ta nufa ta wanke bakin ta sannan ta fito.. hawa saman tayi ta shiga bakin ta dauke da sallama ɗagowa yayi ya amsa sallamar ta , baƙaramin bacci take ji ba ko idanuwanta sun nuna haka zama tayi nesa da shi, wata uwar hamma ta saki tace '' yaya bacci nake ji.., okay tashi ki tafi ki kwanta da sauri ta miƙe tana murna tace '' sai da safe.., JAWAD yace '' Allah ya tashe mu lafiya fita tayi tana cewa amin tana saukowa da gudun ta, ta karasa dakin ta toilet ta shiga tayi alwalar kwanciya bacci bayan ta fito ta kwanciya tayi tare da shafe jikin ta da addu'a mantawa tayi bata rufe kofar ta ba tashi tayi ta saka key ta ajiye a kusa da kanta ta kashe komai ta kwanta. lokaci kan kani bacci yayi awan gaba da ita. bangaren JAWAD kuwa misalin karfe 2:00 dai-dai ya gama duk wani abu da ya zame mai dole slippers din'sa ya saka ya bude drawer key's ne da yawa ɗaya ya dauka a cikin su tare da duba suna cire shi yayi ya saka a aljihunsa ya janyo kofar sa. a hankali yake saukowa dan karamin tsaki yaja ganin tabar kwan ko ina a kunne kashewa yayi na ko ina ya rufe kofa a hankali ya saka key ya buɗe dakin ta..., mai da kofa yayi ya rufe dum light ya kunna blue a hankali ya saka hannu ya yaye mata blanket din'ta tayi nisa da bacci baby face din ta , tayi fayau inner cap din ta , ta cire gashin kan'ta duk ya barbaje a kan pillowcase. botir din rigar ta ya fara budewa ajiyar zuciya ya sauke ya kwantar da kan'sa a saitin zuciyar ta da alama baƙaramin dadin bacin nata take ji ba domin a hankali bugun zuciyar ta ke fita tamkar an tsara shi.... ɗauke kan'sa yayi ya cire slippers din'sa ya hau kan gadon ya kwanta jan blanket yayi ya rufe su tare da juyo da ita tana facing din sa..... *OUMYASMEEN...* FREE PAGES YA KUSAN KAREWA KU HANZARTA BIYA DOMIN CI GABA DA KARANTAWA CIKIN KWANCIYAR HANKALI.. IYA YAWAN REACTING DIN KU DA COMMENTS DIN KU IYA YAWAN READ MORE........ Wannan littafin na kudi ne duk meson 1k amina alhasan Muhammad 8141785374 opay KU TURO DA SHEDA TA WANNAN NUMBER 08141785374. Yan niger 1000fcfah AMINA MUHAMMAD ALHASAN KANO My nita sai kuyi screen shot Ku turo ta wannan number 08141785374 Ina sanar muku akwai complete document na dukka littafin nan 1:.JIKAR MAMMAN COMPLETE DOCUMENT 1K 2:.HAUWA KULU WOMEN LEADER COMPLETE DOCUMENT 500 3:.DESTINY LOVE 400 4:.BINTA YAR JAGALIYA COMPLETE DOCUMENT 300 5:.YAR HANNU A LAGOS 1K 6:.GIDAN MAGAJIYA Complete document 1k 7:.UWAR GAFALALLU COMPLETE DOCUMENT 1K 8:.BAƘIN SHAFI 1K COMPLETE DOCUMENT 9:.YAN ZAMAN MAKKAH 1K COMPLETE DOCUMENT 10:.MU ZUBA MU GANI COMPLETE DOCUMENT 200 11:. KIN CUCE NI 300 Dan Allah idan kinsan ba siya za kiyi ba karki yimin magana duk maganar da za kiyi idan ba receipt evidence na gani ba bazan amsa ba dan Allah mu kiyaye Number iya WhatsApp take yi 08141785374 ban da kira KARUWAN CIKIN GIDA Ina yiwa daukacin Al'ummar musulmi Barka da sabuwar shekara Allah ya sada mu da alkairan da ke cikin ta ya raba mu da sharrin da yake cikin ta duk abin da zai zama fitana a gare mu Allah ya kare mu ya tsare mu Allah ya albarkaci neman mu alfarmar annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama. https://www.youtube.com/@nasreenminallah https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k EPISODE ¹² Limshe idanuwan'sa yayi yana jin wani sanyi na ratsa gangar jikin'sa addu'a yayi ya kashe dum light ya lulluɓe su wayar sa ce tayi ringing ganin sunan jawaher da sauri ya ɗauka yana tashi zaune ƙarawa yayi a kunne cikin tashin hankali yace '' jawaher lafiya kike kuka me ya faru..?, ci gaba da kuka tayi tace '' wani mugun mafarki nayi wai kai min kishiya wallahi Jawad da kai min kishiya gwara na kashe ka na kashe kaina bazan iya jure ganin ka , kana mu'amala da wata mace bayan ni , babban abin tashin hankali yadda na baka yarda ace kaci amanata Jawad bansan irin son da nake maka ba.., a hankali ya juya ya kalli NAJLAH da take bacci cikin kwanciyar hankali zuciyar sa ce tayi wani irin rawa tashi yayi ya buɗe kofa ya zauna a kan luxury sofa yace '' Jawaher kinsan dai mafarki ba gaskiya bane..? akan kinyi wannan mafarki sai kuma duk kibi ki ɗaga hankalin'ki karfa ki manta ni mijin mace hudu ne idan naga zan iya har nayi kwarkwara..., wani irin zabura tayi tace '' sweet wallahi da kuwa ka sake ka aikata haka ka , wacce ka auro ka faɗa mata ta fara kirgen ranar mutuwar ta wallahi Jawad bazan iya jurar ganin ka da wata ba me na rage ka dashi duk wani farin cikin ka ina ƙoƙarin na baka shi, JAWAD ka dinka tuna baya..., murmushi yayi yace '' Hassim zan tuna ko me.., wani sauti cikin ta yayi ta shiga cikin ruɗani lokaci ɗaya tamkar tana gaban sa cikin dari dari tace '' sweet na kiraka Ka kwantar min da hankali bawai ka ɗaga min hankali ba.., dan murmushi yayi da ya tsaya iya kan lips din sa yace '' okay yanzu dai ki koma baccin ki, to kai min alkawarin duk wuya duk rintsai ba zaka guje ni ba ko da ace wani ne ya kawo maka aibuna zaka toshe hanyar nan ka nuna mai yardar da kayi dani ba zan taɓa ha'intar ka ba a ko da yaushe ka zamo me yafiya mijina...... Shiru yayi yana nazarin kalaman ta sannan yace '' jawaher akwai wani abu da kike ɓoye min ne ...?kike wannan zance sanin kan kine ina son ki ina kaunar ki me zai saka na juya miki baya idan kema ba juya min baya kikai ba.., ajiyar zuciya ta sauke me karfi sannan tace '' HONEY ba abin da nake ɓoye maka kawai dai na faɗa ne kasan dan adam tara yake be cika goma ba duk abin da kaga baka so a shirya nake ka fadan shi ni kuma zan gyara ina kaunar ka mijina.., Murmushi yayi da har sai da wushiryar'sa ta fito yace '' nima ina sonki Allah ya bar mu tare.., amin ya Allah dare yayi ka huta lafiya.. kema haka ya faɗa yana kashe wayar tashi yayi ya koma dakin ya kwanta kwantar da Najlah yayi a jikin sa ya rungume ta yana shakar daddaɗan turaren ta wanda har yau ya kasa tantance wanne irin kamshi yake yi gashi da kama jiki shekaran jiya ma kayan sa gaba ki ɗaya kamshin turaren ta yake. haɗe bakin su yake ƙoƙarin yi sai dai ta kasa bashi damar haka duk da tana cikin mayen bacci akwai abin da take iya fahimta kuka ta saka mai kamarin sauti tana matsar da kan'ta. kura mata ido yayi ya saka hannu ya matsar da gashin ta da ya rufe mata fuska , lokaci ɗaya tausayin ta ya durar mai gyara mata kwanciya yayi, tashi zaune yayi ya dafa kan'sa da yake tsakanin sara mai , yana rikon Ubangijin da ya bashi juri da hakuri abin da yake ganin ko giyar wake ya sha ba zai taɓa aikawa ba ko kallo be ishe shi ba sai gashi lokaci ɗaya zuciyar sa na neman bijirewa daga kan tsarin da ya dasa ta , duk da waccan din zabin rabin jikin sa ce be ƙi ba ya amshe ta yana fatan ta zame mai alkairi cikin rayuwar sa , wannan fa wata zuciyar ta yi mai wannan tambayar bashi da amsar bayar wa dan haka yaja bakin sa ya kulle. wayar sa ya duba karfe uku saura cije lips din sa yayi tabbas idan ya ci gaba da zama haka batare da ya nemawa kan'sa mafita ba akwai matsala tamkar me amfani da wani magnet inhar zasu kasan ce inuwa ɗaya tabbas mafarkin rayuwar sai ya canza salo duk kan wani gini da yayi sai yaji yana rugujewa tamkar ba da kyakkyawan tubali ya gina shi ba. yana so ya koyi sarrafa rayuwar sa ba tare da an sarrafa mai ita ba ta hanyar bashi doka da oda tun daga bayyanar ta yake tunanin komai zai sauya ashe ba haka bane rayuwar dadin da yayi a baya zata juya ta zame mai ruwan zafi duk da a wani ɓangare tana nan a matsayin ta be canza mata ba guri ba a duk lokaci da ya ɗaga ido ya dube ta sai yaji wani irin matsanancin farin ciki....... ada yana tunanin ba wanda ya fishi sa'a amma a yanzu komai ya rushe abubuwan da yake kallo sune hasken rayuwar sa ashe ba haka ba ne wa'yanda yake tunanin sune dubu a rayuwarsa kafin bayyanar ɗaya daga cikin dubu ashe su ne hasken nasa me ya saka rayuwa ta zaɓi tayi mai a haka shin wai shi bashi da Sa'a ne ko me rintsai ido yayi ya cije lips din'sa tunani na shirin haukata mai rayuwa inhar be bar sa ba dawowa yayi ya kwanta tare da canza salon kwanyar tasu. a zafafe yake yin komai da yake baya cikin hayyacin sa. a wannan lokaci kuka ta saka da karfin ta saboda yafi na jiya ciwo ganin numfashin ta yana fusga ga kuma lalurarta sai ya dakata tashi yayi ya dauki key din sa da wayar sa ya bar dakin. Lokacin karfe hudu tafiya nasa part din yayi, ya shiga toilet ya sakarwa kan'sa shower kifa kansa yayi a bango yana jin yadda ruwan sanyi ke ratsa kan'sa wani irin ciwo da radadi zuciyar sa ke masa , wanda bashi da masaniyar me hakan ke nufi wasu abubuwa yake hangowa dafa Glass shower cubicle yayi zuciyar sa na tsananin bugu dakyar ya karasa wankan da yake lokaci ɗaya zazzaɓi da ciwon kai suka rufar mai. buɗe wata haddiyar Glass door yayi fararen towels ne jere sai kamshi Shaghaf oud by Swiss Arabian suke ɗaukan ɗaya yayi ya daura sannan ta dauki na tsane kan'sa ya fito zama yayi a dressing mirror dauko *RITUAL HOMME 24H HYDRATNG* ya shafa tashi yayi ya buɗe wardrobe dinsa ya dauko jallabiya feshe jikin sa yayi da turaren Musik Maqam addu'a yayi ya kwanta bacci karfe biyar da rabi dai-dai ya tashi da sauri ya shiga toilet ya dauro alwala ya fito a cikin sassarfa yake taka stair case domin an kusan kiran sallah. dakin Najlah yaje yayi knocking tamkar da dutsai yake ko motsi ba tayi ba jan ƙaramin tsaki yayi ya kalli agogon hannun sa besan ko ta fara sallah ba amma bara yaje ya dawo yau ba zai zauna zaman har sai rana ta fito sannan ya dawo, da yake dazu ko da wasa be kallo kasan ta ba balle yasan halin da take ciki....... duk bidiran yayi, yi asama yayi shi. tafiya ya fara yana tasbihi a cikin ransa sai dai ka kula sosai sannan zaka ga yana motsa bakin sa. ana idar da salla ya dan jima kadan sannan ya taso duk zaman da yayi tana ransa yana shigo ya buɗe dakin ko sallama be tsaya yi ba samun ta yayi ta haɗa kai da gwuiwa tana kuka jin motsin sa da sauri ta taso ta rungume shi tare da sakin wani kukan har da shashsheka idanuwanta yayi jajir haka fuskar'ta ma abin ka da farar fata. cikin tashin hankali ya ɗago fuskar ta yace '' Najlah me yake faruwa baki da lafiya ne..?, ba bakin magana kai ta girgiza mai domin bata san ta yadda za tai mai baya ni ba. kamota yayi ya riƙe hannun ta suka fito daga cikin dakin bataimai gardama ba ta bi shi har dakin sa zaunar da ita yayi a kan gado sannan yace '' ki faɗa min me yake damun ki, kinsan ba abin da na tsana sama da ina yi wa mutum magana yayi shiru.., ƙara fashewa tayi da kuka tayi ƙasa da kan'ta zamewa tayi ta zauna akan carpet. taci gaba da kukan ta zuba mata ido yayi yaga iya gudun ruwan ta, tashi yayi ya fara shiryawa domin tafiya aiki yau akwai cases da dama a gurin sa dan haka insha'Allahu takwas a court za tayi mai... ganin yana ƙoƙarin cire kaya da sauri ta kurawa kafar wandon ta ido tana ci gaba da kukan ta. tashi tayi ta fara tafiya tana murza idanuwan ta tana ci gaba da kukan ta dakatawa yayi da saka wandon sa yace '' NAJLAH.., juyowa tayi hawaye na ci gaba da bin fuskar ta , tamkar an buɗe fanfo miko mata hannu yayi a hankali ta kalli gaban rigar ta ashe a bude yake kuka ne ya ƙara kwace mata ganin kusan botira uku a buɗe kuma na saman wuyan ta wajejan kirjinta miƙa mai hannu tayi ta karaso gunsa riƙe hannun ta yayi ya zaunar da ita kwantar da murya yayi yace '' yanzu NAJLAH kuka kika zaɓa akan ki faɗa min me yake damun ki, idan ni ba ki dauke ni a matsayin dan uwa ba ina wayar ki kirawo Aliyu ko taufiq ko aunty rafi'at ko aunty Hafsah ko MUNEEF ko saran family wa'yanda kika dauka yan uwa, wa'yanda zaki iya sharing farin ciki ko bakin ciki ko kuma ga tawa wannan kirawo wanda kikai niya.., ya ƙarshe maganar sa yana ajiye mata wayar sa a kan cinyar ta kuka ta fa tashe da shi tana girgiza kai kifa kan'ta tayi a kan gado cikin dashewar murya saboda kukan da ta yi tace '' kayi hakuri yaya ba haka nake nufi ba bansan yadda zan maka baya ni ne wallahi bazan iya ƙara kwana a cikin gidan nan ba kirjina ciwo yake min haka lips din'na duk sun kumbura suna yi min zafi baki na wani irin kamshin mouth spray yake kullum cikin dare kamar ina baby feeding...two day's kenan.., tamkar be san me yake faruwa ba ya dan shiga tunani na wani lokaci sannan yace '' baby feeding fa kika ce..?, cikin dare ake baki yara kike basu abinci suna da girma ko basu dashi yan shekara nawa ne..?, kanta ta dago tana kuka tace '' bafa yara bane kamar babba ne yana taɓa min breast din'na.., kai ya jinjina yana tunani sai kuma can yace '' daman kina da breast, kallon sa tayi sai kuma kunya ta kama ta ƙasa tayi da idon ta dan murmushi yayi yace '' okay kina addu'a idan zaki kwanta..?, wallahi har alwala nake yi amma baya fasa zuwa kuma anan gidan na fara haka dan Allah ka mai dani gurin Hajiya ta wallahi bazan iya ba ciwo yake min sosai... okay mu gani ina ne yake miki ciwo JAWAD ya faɗa yana tsare ta da idanuwan'sa. da sauri Najlah ta ɗago ta turi bakin ta tace '' a'a ba sai ka gani ba.., kai ya jin jina yace '' yau ina tunanin zan tafi Yola akwai case din da nake bincike acan ina tunanin zani gida baki da abin da za a tawo miki dashi..?,ina tunanin zan iya kwana uku zuwa biyu.., Ihu ta saka tare da buga ƙafafuwan a ƙasa kamar wata ƙaramar yarinya tace '' dan Allah ka tafi dani kar ka barni wallahi bazan iya kwana ni kaɗai ba a gidan nan yayi min girma dan girman Allah ka tafi dani yaya.., kura mata ido yayi tabbas NAJLAH yarinya ce a ko yaushe wautar ta da yarintar ta ƙara fitowa suke ga uwa uba kuruciya da take diban ta ban da haka mene na wani yin buri har da buga kafa a ƙasa , bayan yanzu ta gama kuka yanzu kuma ya dena ta manta da wannan maganar dauke idon sa yayi yace '' idan kuma da gidan kine ya za kiyi kike cewa yayi miki girma bakya ganin bake kaɗai bace akwai cleaner's akwai security ba abin da zai cutar da ke idan ba ikon Allah ba.., yaya to ai kaga ban girma ba idan na girma nayi gida sai na kwana ni kaɗai amma dan Allah ka tafi dani.. haɗe rai yayi domin ya lura ta mai da maganar sa wasa yace '' ba inda zani dake au shi ya saka kike taɓa kenan ke har yanzu baki girma ba amma ai kin iya soyayya har kike zabar wanda zaki aura.., Kuka ta fara tace '' wallahi ba saurayina bane shi ɗan Allah kayi hakuri ka tafi dani...bazan iya zama ba ni kaɗai ba .., Oh kenan idan kika tashi aure me mata zaki aura..? shiru tayi bata ce komai ba tashi yayi yace '' ki fita zan shirya na riga da na gama magana.., fita tayi a guje tana kuka tana shiga dakin ta kayan ta , ta soma haɗawa a trolley din'ta hijabi ta saka idan taje gida tayi wanka ko wanke fuskarta ba tai ba duk jirwayen hawaye jin alamun saukowar sa da sauri ta fito tana jan jakarta tana nishi... turus yayi haɗe ran'sa yayi ya daka mata tsawa ihu ta saka mai ta durkusa ƙasa tana hawaye haɗe rai yayi yace '' ga kudi nan akan dining idan kina da bukatar wani abu sai kiyi amfani da su idan sun yanke miki kiyi min magana zuwa jibi zan dawo..., banza tayi mai tana kuka ganin bata da niyar magana ya dauko bandir din kudin ya ajiye mata a kusa sa da ita ture kuɗin tayi tana ci gaba da kuka ce mai a kayi tana bukatar kudi zai bata, tafi son zuwa gida... ajiye briefcase din'sa yayi ya lura idan be tauna tsakuwa ba domin aya taji tsoro Ba zata denai mai wannan iskancin ba yawa wata yarinyar goye daukan cable din caza yayi yayo kan'ta da sauri ta tashi amma bata bar gurin ba duk tabi ta wahalar da kan'ta tausayin ta ne ya kama sa. zama yayi yace '' zo., hawaye ta goge tace '' dan Allah kai hakuri ka tafi dani.., kizo na miki... Ko ranki ya ɓaci. zuwa tayi tana raragefe duban agogon'sa yayi yace '' ki gyara gidan nan zuwa karfe uku zan dawo sai mu tafi zan mana booking na jirgi ayanzu office zani.., kallon sa tayi tace '' dan girman Allah da gaske kake...?, na taɓa faɗa miki karya ne kina ɓatan lokaci NAJLAH. da sauri ta tashi tana jin dad'i tashi shima yayi ya dauki briefcase din'sa cikin jin dad'i tace ''a dawo lafiya Allah ya tsare hanya ta bada abin da ake nema.., murmushi yayi ya girgiza kai ya fita yana fita ta dafa indomi taci Sannan ya yi wanke wanke abincin da taci jiya ta ajiye ya lalace. zuwa tayi a cikin dustbin harta saman sa sai da ta gyara ta dawo ƙasa dakin Jawaher ne dai bata taɓa ba, ba ruwanta wanka tayi ganin jinin ya ɗauke tayi wankan tsarki ta fito shiryawa tayi cikin wani material milk colour da adon flowers gold rigar bubu ce da wando falazo. Lokacin karfe ɗaya sallah tayi ta zauna tana kallon agogo a hankali ta furta lokacin ma , baya sauri. kwanciya bacci tayi da yake bata jin yunwa ɗaukan wayar ta tayi tana charting basma CE tayi mata magana Mutanen abuja ganin ko sai ancike form da wowar ku, kuwa sai baba ta gani. dariya NAJLAH tayi da taga wannan messages din shiga tayi ta tura mata sticker dariya 😂🤣 bata ce komai ba kashe datar ta , tayi ta kwanta bacci ne ya dauke ta. ƙarfe 3:02 ta tashi da sauri ta kalli a gogo jikinta ne yayi sanyi tana tunanin anya kuwa zai zo zuba ta gumi tayi jin karar buɗe get da sauri ta fito harabar gidan tun daga nesa ta hango shi washe baki tayi tana murmushi ma'aikatan gidan zuwa sukai suna mai sannu da zuwa ƙarasawa tayi tana biye dashi a baya ne nuna ya ganta ba suna zuwa wajen kofar da za ta sada su da parlour gidan ya janyo ta ya shigo da ita cikin faɗa yace '' NAJLAH bansan wanne irin kunne ne da ke ba wallahi bakya ji yanzu haka

Chapter 8 of 20