SHEDA TA WANNAN NUMBER 08141785374.
Yan niger 1000fcfah AMINA MUHAMMAD ALHASAN KANO
My nita sai kuyi screen shot Ku turo ta wannan number 08141785374
na kusan buɗe paid group me kike jira ne Hajiya ta..?
Ina sanar muku akwai complete document na dukka littafin nan
1:.JIKAR MAMMAN COMPLETE DOCUMENT 1K
2:.HAUWA KULU WOMEN LEADER COMPLETE DOCUMENT 500
3:.DESTINY LOVE 400
4:.BINTA YAR JAGALIYA COMPLETE DOCUMENT 300
5:.YAR HANNU A LAGOS 1K
6:.GIDAN MAGAJIYA Complete document 1k
7:.UWAR GAFALALLU COMPLETE DOCUMENT 1K
8:.BAƘIN SHAFI 1K COMPLETE DOCUMENT
9:.YAN ZAMAN MAKKAH 1K COMPLETE DOCUMENT
10:.MU ZUBA MU GANI COMPLETE DOCUMENT 200
11:. KIN CUCE NI 300
Dan Allah idan kinsan ba siya za kiyi ba karki yimin magana duk maganar da za kiyi idan ba receipt evidence na gani ba bazan amsa ba dan Allah mu kiyaye
Number iya WhatsApp take yi 08141785374 ban da kira
KARUWAN CIKIN GIDA
Ga channel dina kuyi min subscribe Dan Allah wai ina masoya na suke.
https://www.youtube.com/@nasreenminallah
https://vm.tiktok.com/ZSBRtRQmN/
Domin samun update kuyi following dina
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
Book ¹
EPISODE ¹⁵
Shiru aunty Hafsah tayi tana tunani can tace '' amin ya Allah..,
Hajiya tashi tayi ta fita jin sallamar Abba haka ma aunty Hafsah da kallo ya bisu yana cewa kaga uwa da yar'ta me kuke tattaunawa wa haka..
aunty Hafsah ɗurƙusawa tayi tace '' Abba sannu da dawowa..,
yauwa Allah yayi muku albarka ke da yan uwanki.
amin tace tana tashi zaune ta zauna a kan carpet Hajiya kuwa tace '' kasan damuwa ta bata wuce wannan maganar ba..,
dan murmushi yayi yace '' insha'Allahu ba zamu taɓa nadama ba ki dena damuwa..,
Allah ya yarda ta fada tana shiga kitchen buɗe fridge tayi ta dauko ruwa me sanyi sannan ta bude kitchen cabinet ta dauko glass cup ta fito buɗe mai tayi ta zuba mai tare da ajiye ragowar a kan Center table.
dai-dai lokacin najlah ta fito washe baki tayi tamkar me tallan ma-clean tace '' abba sannu da dawowa..,
ajiye kofin hannun sa yayi yana wara mata hannu yace '' daughter saukar yaushe..?,
da gudu ta tawo ta rungumshe shi cikin farin ciki tace '' dazu muku zo..,
ta faɗa tana zama a kusa da shi, tashi aunty Hafsah tayi tace '' hajiya sai da safen ku..,
Hajiya tace '' ba zaki ci abinci ba zaki tafi haka sa wuri..,
murmushi tayi tace '' ban tawo ba sai da naci abinci..,
najlah da sauri tace '' muje naga twins..nasan irfan yafi Arif girma ko..?,
ehmn sun girma dukkan su ba wanda yafi wani girma.
tashi tayi tace '' abba na tafi..,
okay sai kin dawo.
bin bayan aunty Hafsah tayi tun da suka fara tafiya ba wanda yace wa da yayiwa wani magana har suka shiga shashin ta najlah ita ce sahun gaba ta shiga bata rai tayi ganin ya jawad da yaya mutallab suna hira irfan a hannun sa yana mai wasa durkusawa tayi tace '' ya mutallab ina wuni..,
ɗagowa yayi yana cewa autar Hajiya ba zaki gyara halin ki ba , kin shigo tamkar an jefo ba sallama..
turo ƙaramin bakin ta tayi tana cewa zan gyara Insha'Allahu kayi hakuri..
ya mutallab yace '' hakuri hakuri yar lukuta..,
aunty Hafsah dariya tayi tace '' abin har da cin mutunci..,
mutallab yace "' mommy twins karya akai mata ne ga ta nan kamar bukka..,"
ba ƙaramin shaƙa najlah tayi ba idanuwanta har ya fara kawo kwallah tashi tayi ta hau kan kujera tace '' bani irfan..,
kallon ta yayi yace '' wannan arif ne irfan yana hannun Jawad..,
ikon Allah wallahi na zata shi ne to yaron ne gaba ki ɗaya kamar su ɗaya aunty hafsa kema kina gane su..?,
zama tayi tana cewa me zai hana na gane su..
jawad da tun da najlah ta shigo bece komai ba tamkar ma baya gurin sai operating wayar sa yake yi irfan ya zubawa screen din wayar sa ido yawa me fahimtar wani abu kallon sa aunty hafsa tayi tace '' jawad ba magana laifin me nayi..?,
ɗago sexy eyes din sa ya kalle ta yace '' bakomai na same mu lafiya..?,
uhmm yau sarautar ce ta motsa bara na saya kaina...anya kuwa Jawad a haka zan baka gaskiya da sake
murmushi yayi yace '' to ai ba tilas nayi muku ba hanya a buɗe take..,
dariya tayi tace '' kamar gaske da kuwa ranar ka kasa bacci..,
hmmm kawai yace yana ci gaba da operating wayar sa...
mutallab yace '' sai kace ba namiji ba kike faɗa mai wannan maganar...,
jawad yace '' yawa fada mata dai..,
aunty Hafsah tace "' akwai ranar kamu ne zan dawo muku da wannan maganar wallahi....,"
a'a riƙe abar ki basi kin dawo mana da ita ba ko Jawad....?
Jawad yace '' uhmm ani na ma rasa bakin magana sai kace wata kayan gabas..,
dariya tayi tace '' wallahi zan kama kune...,
najlah ta karbi arif da yake hannun mutallab ta shiga daki ganin ita ba gane zancen nasu take ba suna magana a juye
aunty Hafsah itama bin ta tayi tana shiga ta zauna Najlah kallon ta tayi tace '' wallahi aunty Hafsah kina da abin haushi ba sai ki kyale shi ba ya gama isar sa idan yayi niya yayi miki magana kinga sai wani wura hanci yake da wani hancin sa yawa butorami..,
dariya sosai aunty Hafsah tayi tace '' wallahi kamar ki ɗaya yadda kika san kaki yayi kema kenan haka hancin ki yake..?,
shafa hannun'ta tayi tace '' habawa ai hancina me kyau ne kina ganin sa yawa biro dai-dai misali ya samu irin hancina da wallahi ya caɓa.,
me ya saka bakya ganin kyawun jawad..?
aunty hafsa ta cillo mata wannan tambayar.
da sauri najlah ta ɗago ta kalle ta , tace '' bakin halin sa kinga komin kyawun mutum inhar yana da bakin hali mummuna ne kinga wallahi yaya MUNEEF ya fishi kyau kaf gidan nan fa shi a ka tarawa muni..,
zaro ido auntu Hafsah tayi tace '' uhmm akwai ranar da zan tuno miki wannan maganar idan kika ce idan ba Jawad ba sai rijiya..,
kai aunty ina neman tsari wannan idan ba matar sa ba wazai iya dashi ki dena ma yi min wannan zancen.
na dena ta faɗa tana karbar arif da yake neman abinci zaro mamanta tayi ta soma bashi najlah zuba musu ido tayi tana tunani to wai aunty Hafsah bata jin zafi ne ko me ko ita dan dai ba yaro bane ko kuma na aljanu ne yafi zafi..kauda kan'ta tayi tana cewa aunty Dan Allah ki bawa su abba hakuri kar su mai dani gidan yaya wallahi bana son zama.
zuba mata ido tayi tace '' najlah ki kwantar da hankalin ki, Jawad ba zai taɓa cutar dake ba..,
uhmm najlah tace tana kwanciya kiranta jawad yayi shiru tayi mai har sai da ya kira ta sau uku tashi tayi tamkar wacce kwai ya fashewa a ciki ta fita dan nesa dashi ta zauna tace '' yaya gani..,
ki zama cikin shiru gobe idan na dawo da wuri zan mana booking ki cikin dare ne mu isa gida, na gama duk wani abu da zanyi sauran meeting shi ya zaunar dani da ace bashi da gobe da wuri za mu tafi..
ya mutallab ta kalla tuni idon ta ya kawo kwallah tace '' bafa inda naje ko gurin su basma banje ba balle gidan aunty rafi'at ta dawo hutu..dan Allah ya mutallab ka bashi hakuri shi ya tafi zuwa wani satin Allah zan dawo da kai na ai nasan hanya ko kuma sai na yiwa isa driver magana ya kai ni..,
ya mutallab dariya ce ta kubbuce mai Allah me iko wannan dreamer ta jawad da najlah besan lokacin da zata ƙare ba yawa masu ganin hanjin junan su najlah bata kaunar ganin ta kusa da jawad ko kaɗan yace '' a'a auta kunfi kusa tare ba ganku..,
najlah tana jin wannan magana ta saka kuka da sauri aunty hafsa ta fito tace '' Najlah lafiya kike kuka..?,
shiru tayi mata tamkar magana take yi da dutsai kallon Jawad tayi tace '' Jawad me ya faru dukan ta kayi...?,
tashi yayi yana zura wayar sa a aljihu yace '' kar Allah ya saka na dawo baki shirya ba kiga yadda zanyi dake a cikin gidan nan..,
tuni aunty Hafsah ta dauki haske dariya tayi ta , ta zauna tace '' kiyi hakuri kinji goben ki shirya duk inda zaki sai ki je kafin ya dawo ku tafi. ,
banza tayi mata taci gaba da kukan ta sai da tayi me isar ta , sannan ta tashi ba sallama ta bar shashin nata ji tayi an bangaje ta da sauri ta juyo nihilah ce daukan hannu tayi da zummar zata zabgawa najlah mari ya saif ya riƙe hannun ta yace '' ban da bangaje ta da kika yi har zaki dauki hannu ki mare ta me tayi miki ai ita ya kamata ta mare ki ba ke ki mare ta ba..,
saif ka cika min hannu na ina ruwan ka dani baka ga take min kafata yi ba tana tafiya tamkar wata ballagaza..,
dan murmushi yayi yace '' ko makaho ya shafa ya san najlah ba ballagaza bace tun da bata nufin kowa da sharri ko tana bin mazan banza..,
Wannan maganar da saif yayi mata baƙaramin ciwo tayi mata a raina cikin mamaki tace '' saif ni kake jifa da irin wannan kalaman..?,
ko baki jiba na ƙara mai maita miki..?
ya faɗa yana sakin hannun ta.
NAJLAH bata ce komai ba tabar gurin duk abin da yake faruwa akan idon jawada ne da yake tsaye a baranda hannun sa rike da magazine yana dubawa.
ganin najlah tabar gurin ya zauna akan kujera yana ɗora kafa ɗaya kan ɗaya wayar sace tayi ringing da sauri ya dauka ganin me kiran ƙarawa yayi a kunne yana cewa ummi barka da yamma..
ina ka tafi kai da najlah.
ko amsa gaisuwar sa ba tayi ba taje fo mai wannan tambayar da ta saka hanjin cikin sa kaɗawa.
cikin dakiya yace '' najlah kuma ummi waya faɗa miki wannan zancen..,
jawad kar ka mai dani ban san me nake ba tambayar ka nayi ina kuka tafi bance ka mai dawa farida yar ta ba, wallahi jawad idan na ji wata magana yasin zan iya tsine maka.
kan'sa ne yayi wani irin sarawa bakin sa na rawa yace '' ummi tsinuwa kuma..?,
da kyau tunda kaji abin da na fada maka ta faɗa tana kashe wayar ta.
bin wayar yayi da kallo ya dafa kan'sa besan ya zai ba yana cikin tsaka me wuya sai dai fatan da yake Ubangiji ya fidda fashi ummi uwa ce a gare shi haka hajiya ko wacce da irin nata matsayin.
besan me ya saka ummi ta tsani Hajiya ba duk da alkairin da tayi mai kamata yayi ta so ta ta kaunaci jinin ta.
*******ABUJA. OSOKORO..
Jawaher bata tashi ba sai bayan sallar isha lokacin abin da ta sha ya sake ta daukan wayar ta , tayi da sauri ta dafa kan'ta da yake juya mata kiran ummi ne sai kiran jawad su kaɗai ta gani sai wata bakuwar number...
ajiye wayar tayi tana cewa wannan jarababbiyar matar idan ban gama yi mata aikin ta ba , baza kyale ni na shaki iska ba ke mece makomar ki wata zuciyar ta jefo mata wannan tambayar lokaci guda.
gumi ne ya fara tsassafo mata ta dafa kanta a fili tace '' anyi kitso da kwarkwata tab wallahi akwai saki aini banyi wannan tunanin ba shikkenan na tashi a *ZERO* dole a sake saban lale.
tashi tayi tana dafa bango ta fita kai tsaye kitchen ta nufa tana zuwa ta buɗe fridge kamar wasa abin da take nema bata gansa ba gaban tane ya fada a fili ta furta na shiga uku kar dai ya gani da sauri ta shiga fito da komai na cikin fridge din sai da ta gama tas amma bata ga komai ba zare ido ta fara tana riƙe da kugu ko shugaban ma'aikatan gidan zata kirawo to amma ai ta bawa ma'aikatan part din ta hutu su saran da ba a kasan ta suke ba basu da hurumin shigowa part din ta tana cikin wannan tunani ne sunan Najlah ya fado mata a rai.
ranta ne yayi mugun ɓaci tasan nawa ta saka ta siya da zata dauke mata ita wata kila ma ta faɗa mai ko da yake ba lallai tasan mece ba ko dai sha tayi..?
bata da me bata wannan amsar haka ta , tafi tabar kayan da ta fito dasu zama tayi akan kujera tana tunani to yanzu me ya rage mata bata da wata dabara
bata sha'awar zuwa club saboda fuskar'ta ba boyayyiya bace.
gashi sunyi faɗa da eman balle ta kawo mata ji take idan bata sha ba , bata taɓa samun nutsuwa ba sosai ta lula duniyar tunani.
komawa daki tayi ta dauko wayar ta kiran Jawad tabi yana dauka ta fashe mai da kukan shagwaɓa tace '' wallahi nayi fushi yau fa na dawo ashe baka nan wallahi nayi maka tana din abubuwa da dama ina zuwa naga shiru shiru baka dawo ba jiki na duk yayi sanyi nayi missing din ka sosai..,
shiru yayi yana sauraren ta yace '' kiyi hakuri aiki ne ya taso yanzu haka ina Yola..,
da sauri ta tashi zaune tace '' Yola ina najlah..?,tare kuka tafi itama tun da na dawo banji koda motsin ta ba..?,
eh tare muku da ita gobe zamu dawo ta kusan fara zuwa lecture.
uhmm my mine wai can Yola babu makaranta ne naga kamar bata son zaman gidan nan my love be kamata a matsa mata ba ko dan a samu ta fito da sakamako me kyau..
ta faɗa tana addu'ar Allah ya saka ya amince da shawarar ta Allah ya gani bata kaunar ganin najlah gwara a kawo mata kowa da akawo mata wannan yarinyar.
Jawad yace '' Jawaher tambayar ki nayi kin fini sanin abin da ya dace da ita ne..,
daman sarai tasan za'a rina wai an saci zanin mahaukaciya domin Jawad yana da wuyar sha'ani ba ayi mai gwanin ta.
cikin kwantar da kan'ta tace '' Allah ya baka hakuri mijina ba haka nake nufi ba dama shawara na baka idan ka dauka fine idan kai rejecting fine bawai nace dole bane my love girman kujerar ka ..,
ta faɗa tana dariya.
okay yayi cewar Jawad
Jawaher tace '' yanzu yaushe zaka dawo..?,
Insha'Allahu gobe.
tamkar yana ganin ta , ta saki murmushi tace '' to Allah ya dawo da kai lafiya..
amin ya Allah yace sallama yayi mata ya kashe wayar sa bin wayar tayi da ido ranta duk a ɓace wato sai ya kara dawo da najlah insha'Allahu ba zata dawo ba haka kurum tazo tana saka mata ido a cikin sha'anin ta.
bakuwar number nan ta kirawo bugu ɗaya aka dauka tare da yi mata sallama amsawa tayi tana cewa am ban gane me kira ba idan ba damuwa zan iya sanin da wa nake magana...
wanda kuka haɗu a tiktok har nayi miki magana ta DM kika bani number ki, wancan satin kin dawo ne..?
dafa kan'ta tayi tace '' ooh wallahi na manta eh wallahi na dawo yakake..,
alhamdulilah wallahi na matsu ne kin dawo ki faɗa min address din ki duk inda kike zan zo ko ni ne zan baki address dina..?
dan shiru tayi tace '' zuwa jibi sai muyi maganar yanzu ina wani abu ne..,
dan Allah ki temaka wallahi tun da kika turo min video din ki na kasa samun sukuni ko kallo nake sai na ji na jiƙe ki temaka min..
shiru tayi tana saurarar sa ita bawai ki tayi ba gyaran da ta batar da kudin ta , tayi wa jawad ba shikkenan ya yashi aban za wani can ya mora tana cikin wannan tunanin ne taji yace '' kin yi shiru sweet heart baki ce komai ba..,
gaskiya yau bani da lokaci kamar yadda na fada maka a farko yanzu ma haka abin yake ina da wani uzuri amma tabbas jibi zamu haɗu idan Allah ya kai mu.
to ya na iya amma ban so haka ba naso na danɗani zumar ki...
murmushi tayi tace '' dayau da goben ai duk abu ɗaya ne..,
hakane sweet heart naso ace na jini akan ki kai wayyo Allah ranar sai na kusan suma saboda dad'i..
gyara zama Jawaher tayi tace '' indai nice abin da yafi suma ma zaka yi..,
yihuuuu ya saki wani ihu yace '' wallahi ni sheda ne kallo ɗaya nayi wa hantsar ki nasan ke kankana ce uwar ruwa.....,
jawaher tace '' dan ma baka ji abarka tana juyi a ciki ba..,
Allah ko ya ce mata haka..
Jawaher tace '' uhmm..,
yanzu beb turo min account number ki ladan jiyar dani dad'i da ke Kai yanzu zan baki tukuici...
zaro ido Jawaher tayi tace '' harda tukuici bayan ba ayi komai ba..,
waya faɗa miki ba ayi komai ba , domin kinga mutuniyar sai zubda ruwa take saboda jin muryar ki da nayi..,
karyar da wuya tayi kamar yana ganin ta tace "'to godiya nake ...,"
abubu haka tsakanin mu amma dollar account zaki bani..
wani dad'i jawaher taji wato ba ƙaramin kamu tayi ba , wannan yar hirar da suka yi shi ne har zai bata dollar kai ji tayi kan'ta ya kara girma gaskiya ita me sa'a ce , shi ya saka ko sau ɗaya ba zata taɓa yadda ta dena gyara kan'ta ba duk wanda ya dandana ta sau daya baya barin ta wanda be dandana ta ba so yake ya ji dadin yadda take..
sweet ya naga kin yi shiru ko dai na ɓata miki rai ne..
jawaher tace '' a'a baka batan rai ba hallaɓai..,
dariya yayi yace '' haka nake so baby na karki damu da tsofa na wallahi ras take har yanzu tana aiki yadda kika san ta dan shekaru 25..,
dan murmushi Jawaher tayi tace '' ba damuwa sai an jima ko..,
to nabar ki lafiya abar kaunata.
ya faɗa yana kashe wayar ciro ta tayi daga kunne ta , tana shiga cikin gallery din wayar ta password ta saka a inda tayi hide wasu picture shiga cikin wani folder tayi ta danna kan wani hoto kura mai ido tayi tsoho ne sosai dan akalla yayi shekaru 60 zuwa 70 years abin ka da kudi jikin sa be wani lalace ba ta gumi tayi tana kallon bakin sa da wani gurin ba haƙora Allah me iko shi kuma wannan me yake nema a duniya idan ba Allah yayi masa rahama ba shekarun sa sun ja.. kamata yayi ace ya rungumi carbi da karatun Alkur'ani...me girma to sai dai shi tsohon dan bakiri ne wasan da kuruciyar sa me ya aikata fita tayi tana jan ƙaramin tsaki ajiye wayar tayi tana tashi zaune da sauri ta dauki wayar tayi mai text messages din account number din ta ,
ta zauna ta shiga cikin WhatsApp din ta Kai tsaye ta shiga cikin group din su na diamond classis ladies ganin irin messages din da yake shugowa da alama yau akwai sabon update abin mamaki ga group din mayan matan da ba kataba tunanin suna wannan harka ba zaka gansu a ciki....
Sai mace takai ta kawo ake saka ta aci buɗe video da taga ana ta magana akan sa tayi tabe baki tayi ganin yadda suka haukace musamman ma masu yin lesbian a cikin gidan wata sabuwar bakuwa suka yi wai ita baby crystal iya kyau tana da nata kyawun tsaki ta ƙata ja tana cewa ko mene abin rudewa a jikin ta mmwwssss gani tayi anyi tagging dinta duba sakon tayi wannan baby din nan ce tace aunty admin me zan samu kallon dp din ki nayi naji kin tafi dani..
da sauri tace '' Allah ya tsari gatari da saran ciyawa me zan yi da yar uwata mace emojis ta saka na 🙄😲 duk randa kika shirya tana bata amsa ta fita daga cikin group din har zata kashe datar ta , taga dollar din da wannan mutumin ya sako mata zaro ido tayi dollar dubu biyu ce ji tayi kamar ta tashi ta , taka rawa dan dadi gaskiya ita me sa'a ce..
afili tace gaskiya malami na ya iya aiki ko da yaushe sai samin nasara nake duk abin da naso samu samu nake na mallaki jawad a lokacin da kowa yake min kallon bamu dace ba wata dariya ta saki har da shewa ba tare da tayi sallah ba ta kwanta ita kanta ta manta yaushara bonta da tayi sallah.
bacci ne ya kwashe ta.
Allah ka tsare mana imanin mu amin summa amin..
washe gari da safe taci kwalliya tamkar zata gasar sarauniyar kyau sai zabga kamshi take zama tayi a parlour ta ɗora kafa ɗaya kan ɗaya gaba ki ɗaya ma'aikatan gidan ta kirawo kafin kace mai kowa ya hallara mazan su da matan su, sai da ta gama shan kamshin Sannan ya ajiye wayar ta da take dananwa tace '' nata raku ne akan cewa duk wanda ya san ba zai iya aiki ba zai iya ajiye aikin sa..,kofa a bude take..
kowa kallon kowa yake anya kuwa matar nan kanta ɗaya yawa wacce ta sha kwaya suna bakin aikin su ta saka aka kira su amma take musu wannan zancen..
dafa kan'ta tayi daya ci uban nail tace '' yauwa wannan daman shine Abin da ya saka na tara ku kowa zai iya zama tafiya ke rose ki gyara min kitchen ki dora min break fast...,
rose ta rusuna tace '' Madam na gama komai kin manta nakai miki kinci ko wani za a ƙara dafa miki..?,
okay I forget sorry..
jikin su na rawa suka bar mata parlour suna mamakin Hajiyar tasu yau yawa wacce ta sha kwaya tafi ƙarfin kan'ta..
JAWAHEER kuwa bayan tafiyar su tashi tayi tana tan gadi shiga bedroom tayi zubewa tayi dakyar take iya gane inda take yau kwayar da tasha tana da yawa shi ya saka har take wasu abin da ya huce hankali..
kwanciya tayi tana numfashi tare da mike wa tana buga ƙafar'ta wani irin ihu taka saki sai kuma ta saki dariya tamkar mahaukaciya..sabuwar kamu..
dakyar ta tashi ji tayi dakin na juya mata dafa kan'ta tayi tana cewa dan girman Allah karka fado min ka tsaya zan fita a hankali ta faɗa tana nuna pop din dakin...
gani tayi *swarovski* a hankali ta fita tana dafe kan'ta a kofar dakin ta zube tana mai da numfashi kallon saman dakin tayi tana ganin kamar zai fado mata dakyar ta kara tashi da rarrafe ta hau sama ta shiga dakin ta tana mai da numfashi buɗe fridge tayi ta dauko wata allura a hannun'ta ta tsira Allah ne ya rufa asiri bata karya allurar ba a jikin ta tamkar ba jikin ta tsira ba haka ta caka ta tare da danna ta cikin naman hannun ta tana mai da numfashi...
da kallo tabi jinin da yake zuba a hannun ta..
lemon tsami ta dauki ta sha ta dade tana mai da numfashi Sannan ya fara dawowa hayyacin ta allurar ta cire tana yago tissue paper ta saka akan hannun ta gaskiya kwayar nan yau taku san toma mata asiri ya kai doctor ta bata me karfin haka ne bayan tasan bata shan irin wannan gwara wacce zata lula da ita gaji mare a hankali yanzu da jawad yana nan tace mai shikkenan kashin ta ya bushe daukan waya tayi ta kara a kunne ana dauka ta soma faɗa tace '' wannan wanne irin hulakanci ne yanzu da na rasa raina kinsan gram nawa kika bani...? dakyar na dawo dai-dai..
cikin tashin hankali Jawad yace '' innalillahi wainna ilaihir raji'un..,
da sauri ta zaro wayar akunne tana mustsuka idon ta da sai taga kamar number doctor ya kirawo ashe ta jawad ce ta shiga uku shikkenan kashin ta ya bushe da sauri ta kashe wayar ga baki ɗaya gaban ta ya shiga dukan uku uku to me zata ce mai innalillahi wainna ilaihir raji'un tashi tayi dakyar tana haɗa hanya ta shiga toilet cire kayanta tayi ta sakarwa kan'ta shower amma ina bata samu sauki ba sai ma wani zafi dakan ta ya ƙara dauka batare da ta saka towel ba ta fito jin sallamar zeey tayi dakyar ta iya amsawa ta zauna akan gado zeey shigowa tayi tana cewa Jawaher lafiya na ganki a haka..?,
ta faɗa tana zama tare da kamo hannun ta...
sister sannu da sauri ta ɗago kai wanne baby din
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 11 Chapter of 20