Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ashagon sosai tana shiga yana fitowa ananne yaji yakamu da San Fatima sosai take yasaka akarakashi gidansu yayi magana da mahifinata yanashi damar magana da ita aikuwa Fatima tana dawowa taga wannan motoci tayimamaki sosai bayan tashiga gida babanta yayimata bayaninkomi, aikuwa taje suka gaisa mutumne maisaukin kai Wanda bedau kanshi waniba take taji halayansa sunmata zuwa daya biyu yaturu da magana tansa aikayi maganarar aure nanfa akahade bikin dana suwaiba, ansha sha,ani sosai akakai kowacce gidanta, suna zumunci sosai amma abinda suwaiba bata saniba shine shi Abdallah ma mijin Fatima yake taimakamashi saboda bashida karfi anahaka suwaiba tasamu ciki harta haifin da namiji amma Fatima shiru bayan shekara takwas Fatima Allah ya azurtata da ciki zukaga murna gun Sadiq da kuma mahaifinahi danshima shikadai Allah yabawa mahifinshi, Fatima tasamu kulawa sosai har Allah yasauketa lafiya ta haifi yar mace akasamata sunan mamar sadiq wato Khadija amma tunda Fatima ta haihu shikenan batada lafiya waje akafita akace masu cancer ce da ita kuma nanda watanni zata iya mutuwa, bayansun dawone ananne yake cemasu Allah yayiwa Abdallah rasuwa, Fatima tayi kuka tayi kuka dan hartafi suwaiba damuwa, ita kuma tadauko dan Abdallah wato Yusuf tarikeshi da Amana batare da tsangwamaba lokacin Khadija tanada shekara biyu aduniya ciwan Fatima ya tsananta annane takira suwaiba face mata Dan Allah ta auri Sadiq da taki amincewa amma ta amince tace saboda nasan Khadija bazatayi maraicin uwaba zakiriketa da amana ga Yusuf Dan Allah kidena nunamai kiyayya ailefin mahifinshi banashi bane umma shima mahaifinshi bemaki komiba Dan Allah kigera suwaiba har kuka suwaiba tasha sannan tatafi, shikuwa Abu yana zuwa tafadamai komi bayyi musuba yace idan zaisaki farinciki na ,amince mace tagari bayan haka da sati biyu aka dauramasu aure sosai taji dadi abun, kwanansu biyu da auren Fatima ta rasu aikuwa Abu yashiga damuwa, bayan share makoki yafadawa mahaifinshi zaitafi kasar wajen shan iska kuma da Khadija zaitafi nanfa sarki ya hana saboda idan yatafi da Khadija bazai dawo garin da wuriba yauwa tafi, ananne suwaiba tafara ganawa Khadija azaba kalakala kwanciya akan tayal gakuma shafamata barkono ajiki gayarinya fara, watarana sarki yagani yako maidata wajen kakarta anane tasamu sawaba Yusuf yansan Khadija Sosai Dan bayasan damuwarta, itakuwa suwaiba take tayiwa Abu asiri yadawo gida sannan kuma bayajin maganar kowa sai tata, ahakane mahifinshi yarasu akamaidashi sarki nanma Takara samun damarynikomi harda rabashi da mahifiyarsa, shikuwama Yusuf yatafi kasar wajen karatu kafin yadawone akayiwa Khadija aure wannan dalilinne yasashi gamuwa daciwan zuciya saida akayimasa aiki yawarke yakuma hakura da Khadija wannan kenan. Abu ne yayiwa Habib babbar kyauta mai tsoka dan satinshi daya dadawowa akayi bikinshi kuma hargida yaje danyiwa iyayenshi godiya. Yaune bikin Yusuf da zarah sosai ake sha,ani, zarah tanasan Yusuf sosai dan yayi mata duk da kankantar shekarunta sosai ake kaita gurun manya manya malamai tama suna sanarda ita menene aure dakuma hakokinshi, biki yazagaye ko,ina afadin kasar harma da wajenta dan Abu BBC news yakai wan asanar da abokanshi nanesa kasan BBC badai cika alkawariba dakuma girmama costormas ba. Ansha biki akakai amarya gidanta dare dayin alkawari awajen zaikata dumin tayi karatu banda kuma kwararrun malaman addini dana boko daya dauko mata, yau satinsu daya da aure dan haka zasuji gida domin duba Abu dakuma mami da Khadija ahanyarsu tatafiya Yusuf ya hango mom dinshi abakin wata bolah sai cinkashi takeyi aikuwa ya tsaida motar yafito itama zarah tatake mashi suka fito yayiwajen bilar yana kiran mom cikin kuka tataso tayo inda yake aitana kusa zuwa wajen shi saitayi titi take wata mota tamaketa tataketa wata gigitacciyar kara yaji yana juyawa yaga wata katuwar motace ta marka deta yayi da naga tayi daga-daga Wanda bazaka iya tantamce maceceba ko namiji,Yusuf yakarasa wajen yadinga kuka yasa aka kwasheta akasamu likafani akatatare namanta aciki aka yayafa ruwa aka kaita makabarta wajen, Yusuf yayi mata addua taneman gafara sannan suka dauki hanya jiki asalube sukaje gidan Abu ananne suke gayamasa bace komiba yace Allah yasa mudace wannan kenan.
Zarah watan ta daya tasamu ciki aikuwa zukaga murna wajen Abu da Khadija da kuma mahaifinta sai kuma mami kakarta, "wayaga Yusuf zai zama mahaifi inji zarah tafada tana dariya," "eh din yaranki yafada shima yana dariya", ai
na isa ne ko ban isa bah kiga tsiya, bakinta takama tace to ai shikenan inji zarah Allah yakawo dan Yusuf din lafiya mugani.

Alhamdulillah Nan nakawo karshen wannan littafi mesuna WACE CE ƳAR DAJI

Kuskuren danayi Allah yayafemin abun da nafada kuma nafadakarwa yabawa mutane ikon gerawah nagode

yace Allah yasa mudace wannan kenan. Zarah watanta daya tasamu ciki aikuwa zukaga murna wajen Abu da Khadija dakuma mahaifinta sai kuma mami kakarta, wayaga Yusuf zaizama mahaifi inji zarah tafada tana dariya, eh din yaranki yafada shima yana dariya, aina isane ko ban isabah kiga tsiya, bakinta takama tace to aishikenan inji zarah Allah yakawo dan Yusuf din lafiya mugani.

Alhamdulillah Nan nakawo karshen wannan littafi mesuna WACE CE ƳAR DAJI

Kuskuren danayi Allah yayafemin abun da nafada kuma nafadakarwa yabawa mutane ikon gerawah nagode


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment