Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

WACE CE ƳAR DAJI Complete Hausa Novel Document by WACE CE ƳAR DAJI


WACE CE ƳAR DAJI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 13276



WACE CE ƳAR DAJI

Reading Time: 1 Hours

Added On: 22, May 2025

Author: Fatima Alaramma F.M.Y ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09163774774

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 75.94 kb

File Type: txt

Views: 7+

Download: 0+

Last download: 19 hours ago

Description/Story: WACE CE YAR DAJI

Written
BY
FAtima Alaramma Alaramma
(Falaramma)


Kyakkyawan lafazi wajen runutu.
Ina san rubutu sbd rubutu muradi na ne.

*Gajeran labari ne wannan*





Na sadaukar ga wannan book din ne ga kai na, ina roƙon ubangiji yayi min jagorah arayiwa ta yaku sa na dace.








Bismillahi,rahamanurrahim


pg 1 - 50 completed

Yau ma kamar kullum, ahankali nafara bude idona dan ganin aina nake cikin nutsuwa nabude idona ban saukeshi ako inaba sai awata katuwar bishiya, danake kasanta wadda yawan reshanta yacika gaba da bayan ta cikin, dimau cewa name ke zaune tare da dafe kai na wajen da idanu na ya kai ne naga , da jin Allah ne Wanda ba kowa kuma bakomai acikinshi face manyan duwatsu da kuma manya manyan bishiyu, tun danake bantaba ganin gigitaccen daji mai duhu irin shi ba take idanu na sukacika da hawaye na tausayin kaina, wannan wacce irin kaddara ce nake cikinta ni sabrah, tasha kuka sosai sannan tamike daga kasan bishiyar tafara tafiya ahankali gakuma tsoro dayake mamaye azuciyarta.
Ta ƙasan bishiyun takebi har tafita, ƙasan wannan bishiya tashiga wata, daidai wata katuwar bishiya ta tsaya chak sakama kon wani motsi da takejih acikin bishiyar nan take jikin ta yahau tsuma cikin ta yahau kugi, gumi yafara ketu mata tako'ina. Ta kuma kasa ko motsawah, ahankali taga gefen bishiyar dake gabanta wani katan kogo nabishiya ta kurawa wajen idanu dangani takeyi kamar daga cikin bishiyar motsin yake fitowa.
Ai kuwa cikin nu tsuwa na hango wata matashiyar yarin ya tana fitowa daga kogon cikin tsoro nake kallan yarin yar dan gani nake tamkar ba mutum bace, tayama za,asamu dan Adam awannan dajin gaskiya banyarda ba,sabrah ta faɗa, sosai nake kallan yarin yar har takarasa bakin wata bishiyar nan ma hankali na yaƙara tashi dan wata mata nagani azau ne abakin wata bishiyar yarin yar nagani ta tsugun na a gaban matar ta dauki hannun ta tana tayimata wani abun bata jima tana yima ta ba naga tamiƙi tabi wata bayan bishiya ahankali na karaso wajen matar dan gane wa ida nu na abinda yake gani daga nesa.
Sai alokacin ne ma nafahimci matar makauni yace batagani dan harda sanda nagani agefenta, kallo daya zakayiwa matar kasan ba wani cikakken hankali ne da ita bah gashi kuma duk jikin ta dau ɗace gakuma kanta da yayi kurah wannan kenan.
Da hanzari nabi bayan wannan yarin ya dana gani ina ta sauri ina bin shatar kafar ta harna kai bakin wani katan dutse na han gota zata shiga cikin shi dasauri na kuma binta har tashige kasan du-tsen ni kuwa ina kaiwa bakin dutsen zan shiga naga wani irin duhu Mara misaltuwa Wanda ko hannu baka iya gani take tsoro ya mama ye min zuciya da kuma tu na nuka da ban da ban dasuka shiga zuciyata.
Amma sbd ina san sa nin wace ce wannan yarin ya da kuma waccen matar sai kawai wani kwarin gwiwa ya zumin sai kawai na saka kai, na bita nayi tafiya mai ni san ba tare da na san inda na kesa kai na ba ko ƙafa ta kafin daga bisa ni nafara gani haske kadan kadan.
Ahankali nafara kallan ko ina acikin dutsen ba komai a ci kishi sai wasu irin bishiyu masu ban tsoro, ahaka dai har na kara so bakin kogon a nan ne naga haske ya mamaye ko ina sai kuma nafara ganin kyawawan bishiyu masu saka nishadi da farinciki na shagala da kallan bishiyun ne ban aune ba naga yarin yar a gaba na tareda tarin kayan fruit ahan nun ta.
Take tsoru yacikani jiki na yadauki rawa marata tacika da fitsari saboda irin kallan da yarin yar take min ita kuwa yarin yar kallan da takeyi saboda abin da yabata mamaki shi ne bata taba ganin halitta irin ta taba dama akwai mai irin su aduniya? dama basu kadai ne suke rayuwa ba?.
Ni kuma sai alokacin nake kallan ta sosai, yarin ya ce karama wadda bazata wuce shekara goma sha biyu ba amma kyakkyawar gaske ce tahadu tako ina duk da ƙan- ƙantar shekarun ta amma behana fito da kyau din taba. Sai dai babu wata suttura ajikin ta sai ta ganyayakin bishiya Wanda su suka zame mata sutturah. Ahankali ta kara matsowa inda nake tare da daga han nun ta zata shafamin fuska nan ne hankalina ya dauke nakasa gane komi, ita kuwa yarin ya kawai ne ma ta tayi tarasa dan wa'yanda suka kawoni sun dauke ni.
Ita kuwa yarin ya girgiza kai kawai tayi taci gaba da tafiya amma aran ta lamarin ya bata mama ki, to wacce wannan yarin ya? Kuma waccen matar? Meyasa bata gani? Menene ya kawo su wannan dajin? Shin muta ne ne su? Meya sa basa magana? Wane yake kawo sabrah dajin? Wane ya dauke ta? saboda me zai dauke ta? Dan amsa wadan nan tan bayoyi ku biyu ni kuji yadda zata kaya.
Ahankali taci gaba da tafiyar ta harta kara so bakin bishiyar wadda tazame musa tamkar daki tashiga bata jima ba tafito tare da wannan matar tariko han nun ta, ta kawo ta bakin bishiyar ta zau nar da ita sannan ta koma dakin ta dauko wannan fruit din tasoma bata abaki tanaci cikin nutsuwa.
Daga Baya can kawai wannan mata ta fashe da kuka mai abin tausayi takuma taune har shenta take Jini yafara zuba sosai, yarin yar nagani ta zubamata idanu tana kallanta saboda idan da sabo tasa ba ganin kullum idan tana bata abinci sai tayi wannan kukan nan tsananin kukan ne yasan ya idanun ta suka dena gani amman kullun idan yarin yarnan ta tan bayeta dalilin kukan nata sai tace nima din bansan mai yasa nake kuka ba.
kuma akoda yaushe yarin yar takan tanbayi wannan matar tace "wai wacceni"? Kuma kema "wacce awajena"? Amma amsar daya ce akullum nima bansaniba abinda matar take gayamata ke nan ,acikin kowanne karshen wata na ranar Friday hanka linta yakan iya dawowa jikinta har tayiwa yarin yar magana amma daga ranar ta wuce tofa shikenan babu magana sai dai sudinga yin magana ta hannayensu, sai da tayi mai isarta sannan tayijn shiru itakuwa yarin yar ta tashi ta dauko maganin da take sakawa matar tazo tabude bakinnata tasaka mata sannan ta mike takoma gefenta itama taci fruit sannan ta dawo takwanta akan cinyar wannan matar. tayi shiru tana tunanin abinda ya faru jiyah wannan kenan. Katafaran falo nashigo Wanda yaji kayan alatu acikinshi ba karamar tafiya naciba a falon kafin inkaraso inda wata lafiyayyar hajiya ke zaune ba Karya, taci wani arnen lace sarka da dan kunnan da agogon hannunta duk na diamond ne takalmin dake kafar tama anyimai ado da diamond din harta gilas din idon ta, sai zuba uban kamshi ta keyi tana latsa wayar ta ahankali gefe wasu mutane ne azaune sun baibaye ta duk kan nunsu kan su akasa yake suna dan fifitata ahankali, daga gani batan baya wannan gidan, gidan mulkine dakuma sarauta amma gidan ya hadu ba karya, yauma kamar kullum Yusuf ne yashigo agigice da alama daga barci ya tashi yafadu falon ahauka ce bai tsaya ko inaba sai kan cinyar wannan hajjiya yakuma fashe mata da kuka, dago watayi tace wa wadannan bayinnata kutashi kuje aikuwa take suka fuce, shikuwa Yusuf din kara kukan yayi yace mom why why me yasa mom, dagowa tayi tana kallansa cin nutsuwa Yusuf nagaji da lamarinka ya kake so nayi kasan zan iya komi akanka Dan Allah kafadamin meke damunka yau kimanin wata daya kenan agigice kake tashi daga barci kadinga fadamin irin wannan magan ganun anya ba aljanune suka fara taba kaba, alokacin ne Yusuf ya dago jajayen idanunsa yafara magana mom kinyi abinda baki kyau taba mom meyasa kika aikata hakan mom kinsan wanne haline take ciki kawai dan duniya haba mom yana kaiwa nan yakara fashewa da wani kukan tamkar karamin yaro, me kake nufi Yusuf menene abun da kake nufi ban fahim ce kaba pls mom karki nuna baki gane ba nasan kinsan mena kenufi amma kike nuna kamar baki sani ba, mom wllh kiji tsoran Allah wllh baki yiwa mama Fatima adalci ba duk abin da tayi maki aduniya ko maki yinta ba zaiyi mata haka ba dan Allah mama ki warware abindaba ika aikata haba mom, kara fashewa yayi da kukan wannan wacce irin rayuwa ce mom kika dauka, nasani Allah yayi Khadija ba matata bace kuma har yanzun inasan
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download WACE CE ƳAR DAJI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album