Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sha sha ne to ni dai bari in tashi in baka guri dan naga baka da lafiya, shi kuwa kallan mom tashi ya keyi da tsananin mamaki, mom tana nufin bata gane meya ke nufiba kodai target ne dan ta shashantar da zan can ne amma indai haka ne mom dinshi ta zama makirar mace wadda shai dan yake buga mata ganga, lalai shi zai San yadda zayyi domin ceto Khadija daga halin da take ciki wannan kenan. Zau ne take kusa da wannan mata ta zuba mata idanu tana ganin tsan tsar kamar su da wannan mata kamar har ta bace, ga kuma wani tsan tsar tausayi ta da Allah ya dura mata batan San ganin wani Abu yasa meta ko yana cutar da ita, Kuma ako da yau she babban abin da yake daga mata hankali shine kukan da wannan mata take yi duk da har yanzun bata San wace agare ta ba, kamar daga sama taji kalaman wannan matar suna dakar kunnan ta my blood tafara lalube ahankali dama ako da yaushe idan tadawo hayya cinta abinda take fadi kenan sai kuma kuka Mara iyaka, ahankali ta kara matso wa kusa da ita ta kama han nun ta tahade shi da nafa tafara yi mata rubutu akan hannun kamar yadda tasa ba aikuwa ta rungu meta tace ina sanki my blood ke din jinina ce nice mahaifi yarki 'yata take tafashe da kukan ita kuwa bata Masan meta ke fada ba dan ita batasan magana bah idan ba rubutun han nuba, aikuwa da tafahimci hakan tuni tafara yimi ta rubutun ahannunta aikuwa tashiga fahimta sosai alokacin ne tasan wannan itace mahaifiyar ta amma bata gane komi daga wannan bah wannan kenan. Ban garen Yusuf fita yayi zuwa dakin shi yayi wanka bayan yagama kukan sa sannan ya zuba ran tsartsiyar shadda mai kyau da tsada sannan ya wuce fadar mai marta ba yana shiga fadah suka fara girma mashi suna gaisheshi har kasa yana amsawa tare da sakin fuska kafin ya dangana ga mahaifin na shi cikin girmamawa ya gaidashi sannan yayi mai sannu da fadah, sarkine ya tsura mai idanu kafin yace "dana mai yake damun kane haka", baga daya kasauya yan zun ko abinci cikake bakaci haba my son kafadawa mahaifin ka damuwarka cikin dan basarwa Yusuf ya dago ya kalli mahifin na shi sannan yace Allah Abu babu komi kawai dai sha'anine na rayuwar duniya, aa Yusuf baka saba yimin karyaba, Allah Abu to shikenan tun da kace haka Allah ya shiga lamarin ameen yace sannan yayi shiru yana kallan mahifinna shi, acikin zuciyar shi yake fada yanzun mom abinda kikayi kenan kina tunanin wannan hakkin zai kaiki, mutum da yarike maki danki da Amana amma shine Wanda zaki tarwatsawa farinciki why mom why, hawaye ne suka fuskar shi, gashi kinjefa shi wani yana yi Wanda shikan shi baisan meke damun shiba duk saboda duniya, shikuwa Abu arikice yake kallan dan nashi ya jawo shi jikinshi yace kafada min meke damunka my son kaki kasan nima halin dazan shiga saboda kaki sanarmin wllh bana san ganinka a irin wannan halin, Yusuf rushe wa ya kuma da kuka mara misali dan ya rasama ta inda zaifari Abu kayi hakuri kayafemin Abu na inacikin matsala amma kayimin addua saboda bazan iya gayamaka ba amma ina Neman adduar ka da kuma yimin fatan nasarah, shiru yayi yana jin tausa yinshi har ranshi kafin ya dago dashi yace to shikenan my son insha Allah zan ta yaka ya dago dashi ya gogemai hawa yanshi sannan ya zuba mai idanu ya dago yace Abu bari infita zuwa gidan su Habib to shikenan nan bari akira driver aa Abu zanje da kaina to shikenan Allah ya kiyaye hanya duk abin da su keyi mom najinsu gaba daya hankalinta ya tashi saboda karya fada duk da ko yafadar balallai su tunu komiba hankalin ta be kwanta ba sai da taga Yusuf ya tafi sannan tashige dakinta kai tsaye ta dauko wayarta takira hajiya maryam tana dagawa tace hajjiya ba lafiya meya farune hajjiya suwaiba wallahi Yusuf ne yata mafarkin wannan yarin yar wadda muka salwantar tsawan shekaru goma sha uku gashi yanzun yana gab da tonamin asiri, hajiya maryam tace ke ai bazai iyaba Dan koya fada bayarda zasuyi ba aa inasan adai je a sashi shima yamanta shidin fargaba ne a gare ni, toh shikenan zanje wajen malam din asan yadda za'ayi, to zantura maki da kudi yanzun ki tafi to shikenan, duk abinda takeyi akunnan Abu amma sai dai be fahimci komi ba kawai dai yana saurararta ya shigo dakin da murmushi yace madam kinanan, arazane ta juyu tace mashi eh cikin furjici kallanta yayi yaga bata da nutsuwa ya karasa gabanta yace habba my wife ko na baki tsoru ne tadan daidai ta kanta kafin tace ohhh kabani tsoro ne!, toh sorry, ya fada a takai ce tashi yayi kusa da ita yake tanba yarta ko tasan meyake damun Yusuf tace mai itama bata saniba idan tanba yarce ai shi zata tan baya, Shikuwa Yusuf bai tsaya ko ina ba sai gidan su Habib yayi sa,a kuwa yana nan ya zauna ya kalli abokin nashi sosai ba tare da yace komi ba, Habib ne ya kalle shi yace Yusuf me yake damun Kane haka Habib ina cikin matsalah Dan Allah kabani shawarah ina jinka Yusuf nan take ya bawa Habib labarin komi be boye maiba sosai Habib aminin Yusuf to a makaranta sosai Habib ya yimamaki sosai saboda me mom zata aikata hakan take Habib yashiya suka fita yace yasan yadda zasuyi kai tsaye suka je wajen wani malami suka yimai bayanin komai yajin jina lamarin sosai kafin daga bisani ya dago yace masu insha Allah za,ayi adduoi insha Allah komai zai daidai ta sosai suka bashi kudi sukace ayita sadaka asamu afara dawo da hankalin mutane kanta suka yimai godiya suka tafi sannan suka kara daukan hanyar gidan wani malamin shima suka sanar dashi shima yajinjina sosai nan yatafi cikin gida ya dawo yace masu lallai lamarinku yana da girma amma insha Allah za,atashi tsaye as an yadda za,ayi amma aiki akayi da manyan bakaken aljanu shima kudin ya ajemasa sannan suka fito zuwa gidan, Habib yace kaima kuma kadage da addua Allah yana sane damu zai kawo mafitah wannan kenan. Abu yana fita daga dakinta tamike takara kiran tace akara nisan tata daga inda take aka ce mata angamah wannan taka she wayar tace daga ni sai Yusuf zamuci dukiyarka sadiq dukiyar ka mallakin muce nangaba kadan nakashe ka kaga komi ya dawo namu wannan kenan. Suna zaune ita da mamar ta a bakin ruwa tana yimata wanka bayan ta gama mata tamayar mata da kayanta sannan tayi ita ma bayan ta kammala ta kama hannun mamar tata suwa wani katun lanbu ta zaunar da ita akusa da wani flowers masu kamshi ta zauna agabanta tana taba mata kuma tunda ita ma tana taba mata nata har suna dariya ana ganin hakoran ta suna kuma cin kafan fruit wannan kenan. Hajiya maryam tana karasawa gurin wannan boka cikin wani kasan tsauni sai kuma dakin bukka tace masa ga abinda take tafe da ita yace to shikenan angama ammafa tasani wannan yaro ba za'a iya rufe mai baki ba sai dai tayimai wasu yan dabaru kalar naku na mata to shikenan boka hajiya maryam tafa da ta kuma ce akara nisan tata daga inda take to shikenan bari ma induba yan zun kiganta take ya hau buge bugensa amma yakasa ganin komi aikuwa yace akwai matsala baba amma kice takara kiyayewa dan duk sanda wani yajita tana maganar to fa aranar zata koma mahauka ciya to shikenan tashi kitafi amma zan kara nisan tata daga inda take a yanzun to natafi tafito tatafi, shikuwa boka take yakara buga abubuwansu ya kuma cillata duniya danshi bai taba sanin akwai wata yartaba wannan kenan. Dariya take yi irin tasu ta mahauka ta har kana ganin hakoranta can kuma ta mike zunbur tsaye take idanunta suka canza zuwa bakake takwa Zaburah tazura aguje irin gudun mamaki dinnan tashi yarinyar tayi ta bita tana kiran sunanta tana gudu itamah amma kafin aje ko ina tanemeta tarasa haka tacigaba da tafiya tana kuka tana wata irin kara har dare yayi gashi sunbar dajin dasuke haka ta dane bishiya har gari yawaye, yau kimanin kwana biyu kenan baita ba dalilinta gaba daya yarin yar tashiga tashin hankali mara missali, kamar dai yadda malaman nan sukayi alkawari da su Yusuf sunfara addua sosai ba kama hannun yaro sosai sukeyi tare da almajiransu ko barci basayi, yau tana zau ne abakin bishiyar daga nesa sai tafara ganin wata inuwa na gaba tota tadaga kanta dan ganin wane amma sai taga mahaifiyar ta aikuwa ta tashi dagudu karasa inda take ta fashe mata da kuka tafara yimata rubutu ahannun itama ta rungu meta sannan suka nemi waje suka zauna bayan sun gama hutawa ta mike suka fara tafiya dan zuwa dajin dasuka bari wanda yaza memasu gida wannan kenan. Yau kima nin sati daya kenan anata addua sosai tana samun sauki dan tunaninta yafara da wowa kadan kadan har takan iya furta kalamai na magana yanzun ta kanyi wanka da kanta sannan taci fruit da kanta. Shikuwa Abu yanzun akullum idan ya zauna ajikinshi yake ji cewa kamar yarasa wani Abu muhimmi ajikinshi amma yarasa me nene sai kuma zuciyar shi da take yimasa nauyi akullum gaba daya duniyar bata mai dadi, meki wa yayi Dan zuwa bangaren mamarsa take fadawa suka take mashi baya har zuwa bangaren ta yana shiga ya nemi waje ya zauna saka makon bata falon, sai kuma ya juyo yace wa fadawanshi suje sujirashi awajen yamike zuwa dakinta yabude dakin dauke da sallama yashiga tana zaune tayi tagumi da alamu tunani take yi sosai saida ya kara sallama da karfi sannan ta dago tace my blood kai ne, eh nine mom harkasa ya tsugunna ya gaidata sannan yakoma kusa da ita ya zauna kallanshi sosai takeyi yace yaushe rabon da inganka my blood sai yayi kasa da kanshi, amma mene yake damunka ne nunfashi ya dauke sannan yace wllh mami narasa meke damuna cikin tsananin nan zuciyata wani nauyi takemun gashi tayitamin wasu irin tuna nunnuka shiru tayi fatin yace wllh nima haka ne dan jinake kamar narasa wani Abu babba ajikina Allah yasa dai lafiya ameen ina Yusuf jikana yaune kawai ban gamshi ba amma kullum sai yazu sai dare sosai yake barinnan. Yaune Yusuf da abokinshi suka koma wajen malaman nan dayan yana kwance ba lafiya Dan tunda yafara aikin bashida lafiya sukayi mai sannu ananne malamin yace mashi gaskiya wannan aikin baban aikine dan haka zakuje wajen wani malamina dan ni bazan iya aikinnan bah zakuyi kwana biyu ahanya amma bazaku dawoba zakuji yar uwarku da izinin Allah take ya rubuta masu address ya basu sukayi mai godiya sannan suka bashi wash kudade masu nauyi sannan suka tafi, dazuwan jibi idan Allah ya kaimu zasu tafi zuwa wajen malamin, abinda basu sani ba shine wadannan mutananne suke kokarin kaishi lahirah, wannan kenan, suna zuwa gidan wancen malamin shima yana kwance ba shi da lafiya shima yayi masu bayani sosai yace masu kunga wannan rashin lafiyar da nake fama dashi to harda wanya wanyan aljanun da nake fada dasu amma tabbas tana cikin matsalah Dan haka kugaggauta zuwa nima inata yi maku addua wannan kenan. Yusuf yana koma wa gida yasanar da Abu zaiyi tafiya zuwa wani aiki Abu yace Yusuf yanzun tafiya zakayi yace kasan banasan kana nesa dani nafiso indinga bude idona ina ganinka, Abu kasamin albarka natabbata zakayi alfahari da abinda zan dawomaka dashi insha Allah to shikenan tonda kace haka Allah yakaika lafiya kaida Habib zaku tafi ko,eh masha Allah amma kagayawa mami eh nagaya mata to shikenan my son. Zaune suke akogon bishiyar saka makon wata gigitacciyar iska da ta tasi wadda ko hannunka bazaka iya ganibah gaba dayansu jikinsu bari yakeyi Dan hatta bishiyar da suke ciki mutsawa takeyi ita kuwa matar jitakeyi kamar anabude jikinta iskar tana fita daga jikinta gakuma wani gurnane da takeji Wanda shiyafi komi daga mata hankalin andau awanni ana haka kafin daga baya komi ya lafa take barci mai nauyi yadauke su Dan dama bakaramin gigita sukayiba wannan kenan. Bayan sallah asuba Yusuf ya gama komi yashiga yayiwa kowa sallah ma ananne mom dinshi ta tureshi da tanbaya wai ina zakajene my son baka gaya minba mai yasa kacan zamin ne kwana biyu menene haka bakomi mom zamuje aikine nida Habib kwana hudu zamuyi ya juya zaifita, haba my son kasanfa bazan iya jute rashin ganinka ba har na kwana hudu, juyowa yayi yawa samata wani kallo Wanda said a tasha jikin jikinta kafin daga bisani yacigaba da tafiya abunshi mar mota Abu yarakashi itakuwa mom dinshi jitayi tafiyar bata gamshe taba amma sai kawai tabasar dan tasan Yusuf mutumme wada baya Karya aduk kan lamarinshi, sosai Abu yayi mai adduoi sannan yatafi zuwa gidan su Habib ya daukoshi suka dauki hangar garin suna zuwa wani address ananne suka kwana Sannan suka cigaba da tafiya har zuwa wani address din shine suka nemi wadda zaikaosu gidan malamin basu sha wahalaba wajen gidan malam musa yayi masu tarba ta musamman sannan suka huta sannan suka dauki hanyar zuwa tsangayar zakawanu bakaramin tafiya suka shaba wannan suka shigo garin gaba daya garin babu gidan bulo sai dai nakara da bukkoki suna shiga garin akafara kallansu dan tunda suke akauyen mota bata taba shigowa ba sai yau, abaki gidan suka yi parking suka fito tare da hamdalah sannan suka shiga bakin tsangayar suka zauna babban dalibinshine ashiru yashiga yasanar da malam sannan yace masu sukaraso bayan sun gaisa ya kalli malam Musa yace harda kai kenan eh malam dama malam Aminu Baki ne ya aikosu to shikenan bari akawo maku abinsha, bayan sungama kammala komi naciye ciye dama sunyi sallah insha to ahanya sannan Yusuf ya shiga rerawa malam bayani, malam ya jinjina lamarin sosai yace amma ayau da daddare kowa zai tuno da ita insha Allah, bayan sungama tattaunawa yace zaku iya zuwa kukanta malam Yusuf ga dakinan ya nuna masu daki shikuma malam Musa ya nuna masa nashi kowa yashige nashi, shikuwa banganen malam zakawano betaba jin lamarin daya fusata shi irin wannan ba amma zayyiwa wanan mata sassaucine saboda mahaifiyar Yusuf ce amma banda haka saiya nuna mata hankalin, daki yashiga ya kade buzunshi ya daura da alwalah sannan yayiwa mai dakinshi sallama yashige nashi dakin ya zauna kan buzunshi yafara aiki dama hausawa suna cewa 'bafada da malam ba dare: aikamdai yau ga malam ga boka saita Allah wannan kenan, yajima sosai yana aikin gaba daya yayi gumi dan rigar jikinshi tuni ta jike sosai, candai yasaki hamdalah tare da tashi dan zuwa dakinsu Yusuf aikuwa yana zuwa yaji Yusuf yana ta salloli ya tsagaita yace malam lafiya kuwa be bashi amsaba aka kirashi awaya Abu ne yagayawa malam yace dauki kaji mai zaicemaka, my son kasan inda Khadija take kuwa katunata son ina 'yanta Khadija Abu ka kwantar da hankalinka insha Allah Khadija tana hanyar gida kaji fashe mai da kuka yayi yace dan Allah Abu sai yayi shiru yakashe wayar take yan fada suka dinga shigowa dakin sarki suna tambayarshi Khadija amma yakasa gane komi suna haka sukaji amuryar tana magana mijin Khadija ne Auwal yace Abu ina Khadija Abu ina take ina cikin dake jikinta dan Allah Abu kamin sassauci wllh inasan matata Abu ya dagoshi yace kai zan tambaya Auwal ina 'yata shiru suka yi kowa nakallan kowa, kafin Abu yace muje zuwa dakin mamina Dan asan yadda za,ayi anazuwa akaganta abakin farfajiya tanata safa da marwa tana ganin Abu tace mai ina Khadija mami abinda nazu tanbayarki kenan to tabbas akwai gagarumar matsalah da shekara nawa mukayi batare da itaba mami ta fada, inalillahi wainna ilaihirraji,un tabbasa muna cikin damuwa da tashin hakanli mara misaltuwa amma akira malamai asasu sufara addua ko Allah ya kawo mana dauki sunjima sosai suna tattaunawa kafin daga bisani suyi sallah ma kowa yatafi neman mafitah adarendai babu wanda yayi cikakken barci kowa addua yaketayi hakama Yusuf da Habib basuyi barci ba sunata zuba adduoi da salloli wannan kenan, Bangaren Abu ko takan mom bebi ba wadda da baya iya awadaya batare da yasa ta,a idon sabah amma yau yama manta da lamarinta amma yau ko nemanta awajen kwanciya beba, ita kanta mamaki yabun yabata tace tabbas akwai gagarumar matsalah, kardai ace aikinta nashekara dashekarune yake kokarin warware wa dole tafita zuwa gobe dan bazata bar wanna gagarumar matsalabah hakadai barci yadauke dasake sake azuciyarta. Washe gari da safe bayan su Yusuf sun dawo daga masallaci malam ya zauna agabansu bayan sun gama karyawa yace tabbs Yusuf abinda zan fadamaka nasan bazai yimaka dadiba amma balaifina bane dole bayadda za,ayi sai mahifiyarka ta haukace kuma Mara warkewa amma da izuni Allah yau dinnan Khadija zata dawo cikin ahalinta dan yanzun nasaka manya aljanu suyi fada dana jikinta sukawomin ita amma bani zangantaba zaku dauki hanyar gidane yau da izunin Allah to fa ananne Allah zaiyi ikonshi ya hadaku da ita insha Allah, Yusuf yaji badadi sosai amma sai yace to malam Allah yayafe mana kurakuranta amin duk suka amsa dashi sosai sukayiwa malam alheri sannan suka dauki hanya amma Yusuf jiki ba kwari tagiya sukeyi cikin manyan dajuka masu duhuwa har dukazu garin su malam Musa suka ajeshi sannan gida sannan yayi masu fatan nasarah suka cigaba da tafiya, sosai dare ya tsalah tafiya sukeyi babu kakkautawa saboda suna cikin daji sosai sunata sheka gudu, Ita kuwa wannan barcin dasukayi sai yanzun suka tashi atare sai kowa yake kallan kowa Khadija ce tafara magana inane nan, ita kuma yarinya tace WACECENI, kallanta Khadija takeyi sosai kafin tace wa yarin yar waceceke, itakuwa bata gani komiba tayimata shiru Khadija takara da cewa inane wannan tashi tayi yafito yarinya nabiye da ita, aikuwa dataga inda suke take tasaka gudu yarin yar nabinta abaya gudu sukayi sosai Wanda subasu saniba bayin kansubane malam zakawanune yake umartarsu, sukuwa Yusuf tafiya suka farayi ahankali har suka I so wani waje ananne Habib yace Yusuf zamu kwana anan da asubah sai mucigaba da tafiya to kawai yace mashi danshi haryanzu yana cikin tashin hankali, sukuwa wata babbar hanya suka iso sunata gudu Wanda ko gabasu basa gani wani haskeni ya kashemasu idanu wanda basu ankaraba sai ji sukayi sunfadi kasa a gigice Yusuf ya dago yacewa Habib baka gani munbuge mutane Habib cikin tsoro yace Yusuf karmu tsaya adajinnan mugudu dan Allah aa Habib mufita kawai musa Allah aranmu kai kana tunanin akwai dan Adam airin wannan waje kai wllh Habib sai nafita, aikuwa sukasa kai suka fitan sukakarasa suka kunnan fitulun wayarsu bana mota aikuwa Yusuf ya kafesu da ido sukuwa Kansu nakasa yace sannu munbugeku bamusaniba cikin tsoru yake maganar basuke komiba harsuka kara magana, Khadija ta dago tace dan Allah kutaimaka mana jin muryarne yasa Yusuf hasketa tabbas idan ba gizu idanunshi suke mashiba wannan Khadija ce, kafin ya ambata Habib yarigashi da cewa Khadija ta dago kanta sosai tana kallanshi, take idanunta suka zuba da hawaye tace yaya Yusuf na,am Khadija aikuwa sunci kuka awajen kafin daga bisani sukashige mota anane yarinya tasakai zata shiga motar Khadija tace ina zakine wadannanfa 'yan uwanane,kallanta sukayi da ammaki Khadija wannan aikece ba 'yarkibace ni bansantaba, itakuwa yarinya bakinta ne yafurta WACECENI, Habib ne yabude mata gaba tashiga dama Yusuf Yakima baya tazauna sannan suka hautafiya bakama hannun yaru, sai dai gaba daya motar wari dauda takeyi saboda su dasuka shigo, har,asuba sannan suka shigo gari inda zasu dauki hanya garinsu annanne Habib yace sukama daki awani hotel haka kuwa akayi suka kaisu sukace suyiwanka suna zuwa kaitsaye boutique sukaje suka suyomasu kaya sannan suka kaimasu suka kawo masu abinci sannan suka yiwanka anasu dakin sannan suka fito sutafi suma sungama komi karkaso kaga yarin yar nan yadda wata abaya tayimata bala,in kyau amma ita takicin abincin ruwa kawai tasha sukazu suna jiransu anannune Yusuf yakalli kyakkyawar yarinyar nan gaskiya wannan Khadija ce zam dan hartafi Khadija haske, tagayamasu taking cin abinci gashi bata magana sai dai WACECENI kawai taiya fadi, sukajijina lamarin sannan suka dauki hanya gida, yarinya ta kwanta ajikin mota babu abinda yake damunta sai yinwa Khadija tafahimci hakan nandanan tausayinta yacikata ta dago ta kalli Yusuf race yaya Yusuf yinwa takejifa to me za,asemata komi ansiya takici kafan fruit to aikuwa suna rufe baki saiga masukayan fruit nan aikuwa akasiya mata masu yawa sosai aikuwa jiki narawa tafaraci harsaida sukatausayamata dama tanajin yinwa harhaka Khadija kuma tasaki hawaye, batasantaba amma tanajin tausayinta, sukan tsaya suyi sallah sannan sucigab da tafiya sannan kenan sunshigo unguwarsu yanzun suna gabda gida. Shikuwa Abu yauranshi a bace yashiga dakin mom yakai kanshi kenan yaji tana cewa nagaya maku bazan bar Khadija ta dawo gidannan ba tatafi kenan daga ita har abinda ke cikinta aibazan jure ganin wani akan dukiyar mijina ba, aikuwa take yadaki kofar saida tafadi kara ballalliya tana ganinshi kuwa takwashe da wata irin dariya kajiko eh hakane nice nakaika Khadija duniya ita da abinda kecikinta nakusa kuka manta da ita nanfa tafara zayyano bayanai kalakalah shikuwa Abu yakaimata wasu lafiyayyun Marika amma saiyaji ta fashe da dariya tace karamana harka gaji take tafara yage kayan jikinta tafadin kalolin sharrikan data aikata tayiwaje Ashe kowa yanajinsu duk abinda yake faruwa nanfa tafito gidan sarkin tsirarah tanata hauwa kowa sai kallanta yakeyi anahaka saiga motar Yusuf tashigo idanuwan Yusuf sukayi tozali da mahifiyarshi sosai yafashe da kuka yafita adaga motar tunbata tsayaba, take Habib yayi parking duk sukafito mom sunayi ido biyu da Khadija tayo kanta tace Khadija nina haukatakifa wannan babarkice Khadija kika haifeta saikuma tasa samata duk aikuwa akarirtiketa Yusuf yafadi kasa yafashe da kuka take akaje akagayawa Abu da mamki da kowa dukkan family din gidan sarkin kowa yafito, Abu yana zuwa ya rungume yarshi tare da fashe wa da kukan tausayinta mami ma hakan tayi kowama haka sannan akashiga gida annanne mijin Khadija yazu shima yaci kuka yana ganin yarinya yace wllh "wannan jininaice", aban angama komi anhuta, ananne Kadija tabasu labarin komi Wanda tasani amma banda labarin yarnan,malam zakawanu yana gida amma yana ganin komi yaturu wata aljana yace ta haukan Khadija tayi bayanin wannan yarin yar hanakan kuwa akayi ananne yarinya akace aringa kiranta da sunan kakarta wato Fatima zarah wannan kenan, saidai bata magana kuma bata gane komi dan haka malam zakawanu yaturo mata wata jinjirar aljana yace tadinga koyamata komi harzuwa randa zata iya saitbar jikinta, tofa annanne yarinya tafara magana dakuma cin abinci, Abu bakaramin so yakeyiwa zarah bah saboda sunan mamarsane, Yaketa godewa Yusuf tare da cewa kasa Wanda yakuma tunanin Yusuf badanshi baneba danshine nahar abadah, dakuma yafahimci Yusuf yanaran zarah take yace yabashi ita halak malam kuma za,ayi gagarumin biki alokacin zarah tana da shekaru sha hudu aduniya, Abu yacewa mijin Khadija sai dai yadawo gidan sarkin abasu waje indai yansan Khadija aikuwa ya amince saboda yanasan marshi wannan kenan. Wanine Yusuf ? Yusuf dane ga hajiya suwaiba wadda takasance aminiyar mahaifiyar Khadija to suna yara ba,ajin Kansu komi nasu daya Fatima mahaifiyar Khadija mahaifinta maikudina tare yakeyiwa Fatima komi da suwaiba sakamakon ita kadai ya Haifa aduniya kuma mahaifiyar ta tarasu, duk wanda yasan Fatima yasan suwaiba saboda Fatima tanasan suwaiba sosai zakumata iya mallakamata komi idan farincikin suwaiba ne, bayan sungirma sosai Allah yakawowa Fatima wani saurayi kyakkyawar waishi Abdallah Fatima tana masifar sanshi amma suwaiba batasanshi kullum suwaiba acikin kushe Abdallah take data gadai Fatima tayinisa shine ta janye jikinta daga Fatima, Fatima tadamu taje tanbayar ko lafiya ananne take gayamata itace wadda takesan Abdallah Fatima tashiga tashin hankali sosai saboda saura sati uku bikinsu amma yace bakomi suwaiba nabar maki shi zansameshi nayimai bayani, data koma gida tayi kukanta mai isarta sannan takira Abdallah tafadamai komi yaki yarda amma saboda san dayakewa Fatima yahakura, tafadawa mahaifinta shiya dayar yararda saura sati biyu biki Fatima taje wani waje siyayyar kayan bikin suwaiba taga wash motoci ludi market din nanefa akecemata yarima Sadiq ne yake suyan kayan akahanata shiga dakyardai akabarta saboda tana siyayya

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment