By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalaminโ๏ธโ๏ธ
๐ซFa'eeh BG๐ซ
Firstlady ๐๐
Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai๐
------------------------------------------------------------------
--------------------------------------------------------------------
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCITION๐๐๏ธ*
*๐ซP.E.W.A๐ซ*
*Home of perfect essential writer's together we stand๐ค*
*ESSENTIAL WRITER'S๐๐*
*Pen๐๏ธ*is migthier than the sword *๐ก๏ธ*
*Free* ๐
EPISODE1๏ธโฃ
PAGE4๏ธโฃ9๏ธโฃ
TYPING๐ฒ๐ฒ๐ฒ
โ ๏ธโ ๏ธโ ๏ธโ ๏ธโ ๏ธโ ๏ธโ ๏ธโ ๏ธโ ๏ธโ ๏ธโ ๏ธโ ๏ธโ ๏ธโ ๏ธ
Kyakkyawan Mari ne ya sauke mata akumatun ta da hannu bibbiyu ajere,wasu taurari ne taga suna wulga mata jin Abunda batayi tsammanin jinsa ba,ba kowa bace face Baba Asabe,Wadda taji Marin kamar saukar arado Wanda Baba Adee yasauke mata sanadiyyar dukan da tayiwa Halee har sai da ta Suma.....
INA MA ITAMA KA SUMAR DA ITA๐น๐น๐นMUGUWA MAI KAN GWANGWANJ๐
Tsam ya rungumeta ak'irjinsa kamar wani zai kwace Masa ita yana sauke ajiyar zuciya tare da shafa dogon lallausan dogon gashinta da ya sauka har gadon bayanta..
Jin abun takeyi kamar amafarki duk da ayanzu taso fahimtar me wanene take tare dashi,musamman k'amshin turarensa da ya ziyarci hancin ta Wanda tasan agaresa kad'ai take jin irinsa kamar wani mayen karfe, Ahankali ta fara butsulniya da niyyar kwace kanta agaresa fahimtar hakan da yayi ne yasanya sa jaye ta ajikin sa da kansa cikin wani yanayi da ya riske sa ayanzu sandaiyyar rungumar da yayi mata,idanunta ta zuba Masa masu haske inda sai Kuma hawaye suu suka silalo mata,Dr.Ammar da ke kallon ta da rinannnun idanunsa ne ya Furta MISS MALINI WHAT'S HAPPENED??๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
WA KUKE TUNANI MALINI NA TARE DASHI....
YA HAKA KUMA ME KE SHIRIN FARUWA YAKUMA NAJI AN FURTA MALINI๐น๐น๐น๐ค
โฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธ
AM SORRY FANS ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐นโค๏ธ
THIS IS A FAKE PAGE PLS I BEG RELAX ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ด๐ด๐ด๐ด๐ด๐ด
FATAN KUN NISHAD'ANTU
MASU BP NASAN HAR YA TASHI,MASOYAN HALEE RAI YA B'ACI,DA MASOYAN DR.AMMAR IRIN SU OYI๐ฅฐ๐ฅฐ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ
I MADE IT FOR THE ANNOUNCEMENT PLS !!!๐ท๐ท๐ท๐ท๐ท๐ท
ASSALAMU ALAIKUM
MASOYANA โค๏ธโค๏ธ๐ฅฐ ABABEN KAUNA TA ,DUNIYAR MAFARKI NA๐ฅฐ๐ฅฑKUMA MASOYAN LITTAFIN AMAFARKI NASANTA ๐๐
INA MAI FARIN CIKIN SANAR DAKU ZANJE HUTU NA WATA D'AYA BANA UPDATE BECAUSE INA DA EXAMS A MAKARANTA IN UPCOMING 17 DAYS,INA BARAR ADDU,AR KU TA FATAN SA,A,SANNAN INA K'ARA BAKU HAK'URI AKAN YAWAN TSAIKON DA AKE SAMU,HAKAN YASAMO ASALI NE TA RASHIN SAMUN TIME DA BANA DA....INA GODIYA SOSAI DA KULAWAR DA KUKA BANI,INA ALFAHARI DAKU SOSAI KAUNAR KU TA DA BANCE ARAINA D'ARI BISA D'ARI๐นโค๏ธ๐ฅฐโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธ๐นNASAN ZAKU IYA JIRANA KODA NA SHEKARA NE๐ SHIYASA NAK'ARA FAD'A KU NA MUSAMMAN NE AGARE NI KUNE DUNIYAR MAFARKI NA ๐ฅฐ DOMIN NIMA A MAFARKI NASANKU๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ซ๐ซ๐ซHEART YOU ALL GUYS...โ๏ธโ๏ธโ๏ธ
FA'EEH BG
THE WRITER OF AMAFARKI NASANTA
THANKS TO YOU GUYS ONCE AGAIN๐๐๐๐๐๐๐๐๐
LIKE SHARE PLS AND COMMENT
KAR AMANTA AYI FOLLOWING DIN CHANNEL DINA๐
.............โ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธโ๏ธ```
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 22 Chapter of 22