Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 5
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels [4:33pm, 10/6/2016] Fatyma Zahra Too Nv: Fertymerh Usman > fertymerh xarah novels 1) TAGWAYEN MAXA Na fertymerh xarah A hankali cikin nutsuwa ta kutsa kanta cikin dakin, acan ta tsinkayota kishingide ta isa gefenta ta tsugunna tace na kammala momy duka na jera a dianing tace kije ki sanarwa yan biyu sufito suci abinci jikinta a sanyaye ta tashi tana fadin tor shikenan,ta fito ta nufi sashensu duk jikinta ba kwari part din Hussien ta fara xuwa tayi sallama ta shiga falonsa acan ciki ya amsa ba tare da ya juyo ya kalletaba tace momy tace kufito an kammala komai, yace kingayawa hassan ne sai da gabanta na fadi ta girgixa kanta tana kallonsa shima ita yake kallo 2 Tace dan Allah kaje ka gayamasa ko naje baya saurarena, ya tashi yana fadin i knw jeki kawai xamuxo ta juya ta fice xuciyarta wasai dama sashen hassan ne bata qaunar xuwa a rayuwarta. Tana mopping a falo duk suka shigo jere da juna, kamar kullum xaka ga kayansu iri daya colour ce kawai banbanci, komai nasu xai xama iri daya bnda kala saboda halinsu bai xo daya ba yan'biyu ne amma kowa da ra'ayinsa musamman a wurin kala tana ganinsu ta kawarda kanta gefe tana cigaba da mopping amma dan tsabar mugunta hassan sai da yabi ta gefenta ya taka mata qafa da takalminsa ta rumtse idanuwanta saboda axabar da taji ,duk falon ba wanda ya kula da abinda yayi mata hr yaje ya xauna, taja qafar ta cigaba da mopping din 3 Asalin lbrn Hassan da Hussien ya'ya ne ga Alhaji Ahmad da Hajiya Amina shekara biyar da aurensu basu sami haihuwa ba sai daga baya inda ta sami cikin twins, cikin nada wata bakwai Alhaji Ahmad ya rasu batare dayaga burinsa da farincikinsa ba [11:29AM, 11/5/2015] Pherty: momy tayi baqin cikin haka sosai saboda duk gatansu da arxikinsu sun tattara sun dora akan cikin sai gashi burin mahaifinsu bai cika ba h lokacin da aka haifesu momy ta cigaba da kula dasu sosai tabasu tarbiya gwargwadon iyawarta hr lokacin da suka girma ta turasu waje karatu Yan biyune sun taso gida daya komai daya basuda bancin a gun ahafisu sai dai halayya da aqidarsu ta banbanta Hassan mutum ne daya fiye tsanda da kyankyami musamman akan talaka ko a skul idan baka kasance dan mai kudin gske ba baya qawance dakai kuma shi mutum ne miskili dabai fiye hayaniya ko shiga mutane ba haka abu mai wuya ne kaganshi yana murmushi ko dariya,ba qaramin abu kesashi hakan ba, sannan duniya bashida wani buri kamar chtng, olways on chtng bai dauki karatunsa da daraja ba kamar ynda ya dauki chtng,ga wata muguwar dabi'a dayake a boye ta shaye shaye inba hussien ba ba wanda yasani a family dinsu sai mai aikinsu Hussien kuma Allah yayisa a faraa da tausayi shi kowa nasane koda yaushe fuskarsa na dauke da murmushi illah abu daya daya bata halinsa neman mata, shima kansa mahaifiyarsa duk batada wannan lbr sai mai aikinsu Amma a tsakaninsu idan gefen ibada ne ba gwani domin basa wasa da sallah ko karatun qur'ani da sauran littafai hrma hussien yakan xaunar da mai aikinsu yana koya mata wani abun, amma da hassan ne sai dai ta bushe a xaune tunda suka dawo gida nigeria mgn bata taba hadasu ba 4 Hassalima da badan taxamo mai kula dasuba ynda yakeji da kansa tasan bata isa ta raba inda yake ba although dama ko kallonta baya yi basu taba hada ido dashi ba idan ma sun hada tor yayi shaye shayensane amma idan yana cikin hayyacinsa ko kallon inuwarta bayayi balle yasan da ita a wurin a dan xaman da suke da hussien yana koya mata karatu sai shaquwa tashiga tsakaninsu hr yafara sonta, tunda ya sanarda ita yana sonta ta rasa sukunin xuciyarta cos ita bashi xuciyarta keso ba hassan takeso amatsayinta na mai aikinsu hrtaba kanta wani matsayi nason taxama matar hassan hakan kesa ta xauna taci kukanta acikin dare dan tasan mafarkinta baxai xama gsky ba momy baxata amince ta auri ya yanta ba dan tasha jin momy na fadin twins dinta sai ya yan masu kudi baxasu taba kawo mata talaka a gidaba 5 Dukkansu kyawawane farare sol dasu kasancewar sun dauko momy ne,dogaye masu matsakaicin jiki, sunada manyan danu da dogon hanci,bakinsu jajir kamar masu shafa jambaki, haka fuskarsu na dauke da mans pride,suna kula dashi saboda suna sonsa sosai gashi baqi sidik ya kwanta a gefen fuskarsu [11:37AM, 11/5/2015] Pherty: haka suke basuda banbancin jiki da fata,idan ba kasansu sosai ba baka babanta kamanninsu, illah banbanci daya hassan yanada dimple hussien bashi da, sannan fuskar hussien tafi ta hassan faraa, shine kawai banbancinsu baxasu taba sa kayan daban daban ba sai dai su banbanta colour ko a skul ana darga dasu kafin a ganesu sai anyi da kyar ga yan mata na rububinsu amma hassan baya kulawa sai dai hussien... 6 Hermyder itace mai aikinsu tana xaune a qauyen ingawa tare da mahaifiyarta kasancewar itama mahaifinta ya rasu tun tana qarama amma ita tasanshi lokacin da akaxo da ita birni a kaduna aiki tayi mamakin yanda take qanqanuwa da ita ace duk xatayi aikin gidan sannan ta kula da twins duk ita kadai sai dai ba laifi ana biyanta albashi mai tsoka kuma matar gidan na kyautata ma mahaifiyarta hakan yasa ta xauna ta qudira a ranta yanda matar gidan tabata amanar kula da ya'yan xata kula dasu ciki kuwa hrda hanawa hussien neman mata shikuma hassan shaye shaye tasan xata iya tankwasa hussien tunda ko banxa aynxu sonta yake amma hassan fa dako kallo bata isheshi, tayama xata soma ta ina xata fara wanda a kullum qara tsoronsa take kuma yana qara mata kwarjini shiyasa takejin sonsa ta ko ina [12:40PM, 11/5/2015] Pherty: yau ma kamar kullum misalin qarfe daya na dare ta fito daga dakinta ta upstairs take kallon bakin gate din tanaso taga waxai fara shigowa tsakanin su biyun tana nan tsaye hr kusan qarfe biyu ba alamar ko daya daga cikinsu hankalinta yayi matuqar tashi dan tasan basa gidan ta sauko a hankali kada mony taji motsinta ta nufi sashensu 7 duk iya bincikenta basa dakinsu, jikinta hr rawa yake ta fito harabar gidan tana xirga xirga ta kasa kwanciya tana adduar Allah yasa lfy suke qarfe uku da rabi mai gadi ya hangame gate din tana xaune tana barci hasken motar na tadata ta tashi tsaye tana bin motar da kallo hrtayi parking, nan tagane hussien ne ya shigo tana tsaye bata motsa daga inda take ba, hr ya fito daga dayan bangaren wata yarinyace ta fito ta xagayo inda yake tsaye ya riqe qugunta gab da xai shiga sashensa ya ganta tsaye idanunta kyam akan nasa,yana ganinta sai da gabansa na fadi amma sai ya daure fuska yana wani dubanta qasa qasa yace k lfy meya hana maki barcine da kyar idanunta sun kawo kwallah tace ba komai ya dubeta hr tsakiyar idanunta yaga kamar tanaso tayi kuka sai yaji ba dadi a jikinsa amma sai ya tabe bakinsa yaja yarinyar suka shige ya barta nan a tsaye 8 ta bisu da kallo hr suka shige kafin taja ajiyar xuciya ta maida kallonta bakin gate tana share kwallah tabbas gidan na buqatar gyara, tanaso ta gyara rayuwarsu amma bata da hali cos sunfi qarfinta ba huruminta bane nata shine ta kula dasu kawai hr xata juya ta fice sai ta tuna hassan bai shigo ba dama duk yau bata gansa ba tanaso ta gansa ko xata sami sukuni a xuciyarta Bai shigo gidan ba sai kusan asuba yanayin parking dinsa kawai xai gayama a buge yake dai dai lokacin taga budurwar hussien ta fice daga gidan ya fito yana tafe yana layi kamar xai fadi a qasa, tabi bayansa tana sharar kwallah idan xai fadi itace k tarosa hr suka iso nan falonsa inda ya xube qasa shakaf [12:47PM, 11/5/2015] Pherty: ta duqa ta cire masa takalmansa batada qarfin da xata kaisa hr daki anan ta tsallakashi ta fice ta nufi nata dakin sai datayi sallah kana ta kwanta 9 koda ta tashi idanunta sun kumbura rashin samun isasshen barci da kyar ta shiga kitchen ta soma kiciniyar hada brk fst, sai da ta dora ta fito tayi shara tafara mopping kenan hussien ya shigo sanye da doguwar jallabiya kanta a qasa ba tare da ta kallesaba ta gaidashi ya matso gareta hade da riqe mopper yace kiyi haquri hermyder wlhy inason aure sosai, inaso na daina wannan dabiar amma kinji momy tace baxata mana aure ynxu ba dan Allah karki tsaneni akanki xn cnxa xn daina tunda bakyaso bata tankashi ba tacigaba da share hawayen fuskarta yace pls hermyder [2:11PM, 11/5/2015] Pherty: ta kauda kanta gefe ya riqo hannunta da sauri ta fisge hannunta tana yarfewa kamar wadda taga abin kyama tace banaso karka sake niba yar iska bace kamar ynda kake tsammani ya rumtse idanunsa cike da jin haushinta badan yana sonta ba dayayi qasa qasa da ita ynxu tana mai aikinsa xata tsaya gayamasa mgn haka 10 ya juya hannayensa sarqe a bayansa yana furxar da iska daga bakinsa ya juya ya fice batare da ya tankataba haka ta yini sukuku gidan ba walwala hrta soma jin xaxxabi kafin kace me jikinta ya dauki xafi rau taje ta sanarda momy tana son taje asibiti bata jin dadin jikinta tace driver na gidan kuwa ta girgixa kanta tana hawaye alamar ya fita momy ta fito dayake tanada tausayi musamman da takeson hamida saboda kirkinta da ladabi kuma bata da qeta a rayuwarta shiyasa take qaunarta koda suka fito ba kowa driver baya nan tace ko ina yaje ne ta dubeta tace bara na dauko maki kudi kishiga taxi kije tunda bayanan, dai dai lokacin hassan ya fito daga sashensa cikin shirinsa na qananan kaya yayi matuqar kyau amma fuskar nan tasa a murtuqe momy tace hassan fita xakayi ne ya gyada kansa batare da ya tanka ko ya kalletaba tace hermyder ba lfy koxaka kaita asibitine ya tsaya cak ya juyo yana kallonta yace wacece hermyder kuma momy tayi kasake tana kallonsa tace bakasan hermyder bane mai aikin gidannan ya yatsina fuskarsa yace oh tor motata bata daukan masu aiki kuma kinsani momy tace baka ganin batada lfy ne, ciwo ai ya kauda komai hassan ballantana ma hermyder na iya qoqarinta akanku ka tausaya mata yayi shiru yana naxari kafin yace tor baxata xauna min a seat din mota ba sai idan xata tsugunna a qasan seat din inkuma bataso shikenan ya tabe bakinsa hade da daga kafadunsa ya fice momy tace ki barshi duk ynda yace ki haqura yakaiki asibitin kinji hamida ta gyada kai tana sharar kwallah suka nufi motar, momy ta bude gidan gaba xata sanyata ya fito a firgice wait wait wait momy,ina xaki sanyata ne badai a gaban motata ba sai dai ta xauna baya ko taje bayan booth momy ta saki baki tana kallonsa tace sai kace wani dabba [7:43PM, 11/5/2015] Pherty: ta bude mata gidan baya ta shiga ta xauna a qasan seat tana xubar da kwallah da qarfi yaja motar yana tsuki sai da kanta ya bugu, haka ya riqa sharara gudu hr suka iso asibitin yaja wani uban birki sai da ta fadi tana ganin ya tsaya jikinta na rawa ta fita tana sharar kwallah, shima ya fito yana gyara space dinsa fuskarsa a murtuqe batare da ya kalletaba yace ki tsaya a bayana kada mutane su xata muna tare ne, yasa kai yafice sai da yayi dan nisa saanan tabishi a baya lokacin da suka iso inda likitan ya dubata sosai ba komai k damuntaba sai rashin barci da tunani wanda ya haddasa mata ciwon kai da xaxxabi ya dubeta yace xai mata allura tace Dr. kabani magani kawai bana son allura hassan na xaune yana chtng yana jinsu bai tanka masu ba likitan yace dole sai an hada maki da allura kiyi haquri ba wani ciwo gareta ba ta soma hawaye dan aduniya idan da abinda ta tsana bai wuce alluraba ta soma roqansa tana bashi haquri tun bata qarasaba taji saukar mari a fuskarta ji kake gauuuuuu sai dataga gilmawar duhu a idanunta tayi tangal tangal xata fadi likitan yayi saurin riqota yace haba haba batada lfy fa rarrashine yafi dacewa ba duka ba yace tana batamin lokacine likita inada abinyi yace shikenan tunda bataso xn ubuta mata magani hassan yace noooo sai anyita koda xata mutu sai anmata allurar, ya kalleta idanunsa jajur karo na farko a rayuwarsa kuma cikin hayyacinsa daya soma hada ido da ita cikin tsawa yace k nake jira fa ba shiri jikinta na rawa ta gyara likitan yayi mata allura yaja dogon tsaki yaciro kudi ya ajiye ya fita da sauri, itama jikinta na rawa ta biyoshi tana sharar kwallah amma me kafin ta iso tuni ya figi motarsa fuuuuuuuu ya fice ya barta anan tsaye..... 26 November 2015 at 12:49 · fertymerh xarah n... More [4:35pm, 10/6/2016] Fatyma Zahra Too Nv: [5:16PM, 11/28/2015] pherty: 11 TAGWAYEN MAXA Na fertymerh xarah A hankali take tfy batare datasan inda take jefa qafafuntaba , ga jiri datake gani saboda allurar da aka mata, tayi nisa cikin tfyrta kamar daga sama taji tsayuwar motarsa a kusa da ita, hrtayi banxa kamar baxata shiga ba sai kuma ta bude ta shiga baya ta xauna a qasa kamar farko, yaja motar da qarfi xuciyarsa cike da bacin rai, suna gab da shiga gida ya tsinkayo motocin frnds dinsu bakin gate din, yaja wani burki sai da ta fadi taa dubesa a tsorace shima idanu jawur yake kallonta yace kifita pls get out kada frnds dina su rainamin wayo, da sauri ta fito motar jikinta na rawa shima ya fito ya xagaya inda ta xauna da tsumma yana gogewa yana jan tsaki duk tana tsaye tana kallonsa cike da mamaki hrya gama ya shiga motarsa yajata da qarfi ya fice, lokacin da ta iso gidan duk suna harabar gidan ganinta yasa hussien ya qaraso da sauri yana kallonta yace lfy hermyderh meke damunki ne? Ta soma girgixa kanta tana sharar kwallah tace banajin dadin jikina, ya riqo hannunta duk ya dabirce yace hope kinje asibiti,ta gyada kanta, duk suna tsaye suna kallon ynda hussien ya rikice akan village girl, hassan shima abin yayi matuqar bashi mamaki amma sai ya boye, yaja hannunta suka shiga ciki suka taradda momy falo sai da gabanta ya fadi ganin yanda hussien ya riqota amma sai ta kawarda tunanin tace meyiwuwa yana tausaya mata ne saaboda tana qoqarinta akansu, tace hamiida ya jikin tace jiki da sauqi ta miqa mata takarda magani, Hussein ya karba jikinsa na rawa yace bara naje na siyo mata baijira cewartaba ya fice da sauri, abin yayi matuqar bawa [6:12PM, 11/7/2015] Pherty: Momy mamaki, hamida tayi shigewarta dakinta ta kwanta, barci mai nauyi ya dauketa koda ya yadawo ya sameta tana barci ya shafa fuskarta kawai ya fice, 12 lokaci lokaci yake xuwa dubata bata tashiba, momy ta kasa boye damuwarta lokacinda suke xaune su uku a falo ta dubesa, tace hussien na kasa ganema ko menene damuwarka da hamida daka damu da ita haka ko nice ke ciwo baka damuwa haka, hassan ya tsura masa ido yana so yaji amsar da xai bayar amma ga mamakinsu biris yayi dasu kamar baiji ba, tace dakai fa nake mgn, ya shagwabe fuska ya tashi yana fadin itama ai tana kula damu so ba laifi bane dan na kulata ya fice, hassan ya tabe bakinsa yana kallonta yace momy tor meye ne na damuwa tunda itace mai kula damu, meyiwuwa yana tausayinta ne kinsan sun shaqu fa, tayi shiru kawai dan tasan a duniya ba yanda xa,ayi tayima daya mgn daya bai shiga ba, basu taba yarda daya yayi laifi ko kuma aga laifin daya sai dai dukkansu, tace idan hakane kai myasa bnganka ko sau daya kayi mata sannu ba ana hakane hassan kulawarta fa na qarqashinmu amanace agaremu itama fa tana kula daku, ya tashi idanunsa akan iphone dinsa, yace noooooo momy haba dai na rasa waxanje dubiya sai yar qauye mai aikina haba dai momy,Allah ko asibiti dana kaita nakai xuciyata nesa ne, bakiga nadaina hawa motar bane, hrna tura kudin motocinmu amana odar wasu nida hussien, tayi kasake tana kallonsa, tace dadina dakai hassan bakason talaka shiyasa nake burin naga irin matar da xaka aura ko yar gidan wacece amma saboda hamida bai kamata ka ajiye motar kaba yarinyar tana da tsabta gata kuma kyakkyawa, ba tare da yayi mgn ba ya fice warsa, tayi shiru kawai tana naxarinsu. [6:18PM, 11/7/2015] Pherty: Kwana biyu tsakani ta soma samun sauqi, tana samun kulawa daga momy da hussien, ganin ta dan murmure yasa taje inda momy kan cewa tana so taje ingawa ta gaida mahaifiyarta kusan wata shidda rabon da taje, 13 momy tace kiyi haquri hamida hr wani watan idan yan biyu sunje cameron ynxu idan kinje waxai kulamin dasu, tayi shiru kamar bataso haka ba tace shikenan ta tashi ta fita kamar xatayi kuka, garden ta nufa tasami wuri ta rakube tana kallonsa, shi wannan kullum baya gajiya da chtng olways akan waya daga gefensa whisky ce a ajiye ta qarasa inda yake ta xauna tana fuskantarsa ba alamar tsoro a tare da ita, kusan minti goma da xamanta idanunsa akan wayarsa amma kamar baisan da xamanta wurinba a xuciyarsa yana mamakin wannan yarinya dakeson takura rayuwarsa lokaci da yawa takan shiga harkarsa yana basarwa..... muryarta na katse tunaninsa, tace Allah ya haramta shan...... Ya katseta da manyan idanuwansa batare da yayi mgn ba, ya salam ta furta a xuciyarta saboda kyawunsa ta dan matsa baya, tace kayi haquri baxan sake ba, idanunsa jawur yace k wacece k talaka k banxa hr kin isa kigayamin abinda yafi dacewa dani, ta girgixa kanta kuskure ne nadaina, yaja dogon tsaki ya tashi yana hura iska a bakinsa ya fice ta bishi da kallo kawai, ta san yafi qarfinta nesa ba kusa ba amma hrga Allah tana jin sonsa kamar mutuwarta, tana jinsa fiye da hussien duk da hussien yafisa kirki da tausayi da son talakawa. A daren ranar misalin sha biyu na dare ya shigo gidan ya fito daga motarsa yana tafe yana tangadi, da sauri ta sauko ta nufi sashensu lokacin hrya shige part dinsa, koda ta shiga ta samesa yanata kwarara amai ta qaraso da sauri ta dafashi tana masa sannu, sai da yagama tayi qoqarin gyara wurin amma sai me gani tayi ya jawota xuwa jikinsa yana qoqarin rungumarta, tabbas tasan baya cikin hayyacinsa dan yanda hassan k kyamarta ba ynda xaayi ya taba jikinta, sai ta soma kiciniyar kwace jikinta suka soma kokuwa da kyar tasamu ta kwaci jikinta ta tashi jikinta na kyarma duk a tsorace take ta juya xata fice tsantsin amai na jata shuuuuuuu ta fadi ragwaf, qararta yayi daidai da shigowar hussien gidan da sauri ya fito motarsa ya nufi part din hassan inda yajiyo qarar, yanda ya ganta yayi matuqar tsorata ga hassan daga gefe a yashe ya taba ta ba alamar numfashi a tare da ita sai ya dauketa cak ya fita da ita kai tsaye asibiti ya nufa da ita [6:26PM, 11/7/2015] Pherty: Sai da ya tabbatar an bata gado kana ya dawo gida yaje ya sanar da momy, ta tashi a firgice, tace bn fahimceka ba hussien acikin wannan daren mai yakai hamida dakin hassan, (dama baxasu taba tona asirin junansuba koda xaa kashesu koda yaushe cikin rufar asirin juna suke shiyasa ko mahaifiyarda ta haifesu batasan cikinsu ba) 14 yacee hassan ne ba lfy yayi amai ya kiratane ta gyara sai tsantsi yajata ta fadi, tace subhannallah hassan ba lfy ta sauko da sauri xataje sashensa yayi qoqarin hanata, yace momy hassan yasami barci kada ki tadasa kixo muje asibiti kiga hamida fuskarta duk ta kumbura, ba dan tasoba ta shiga motar sukaje..., washe gari da hussien yaxo karban brkfst yasami hassan xaune yanata faman chttng, yace amma fa bakada kirki bakaji kowa a gidanba bayan masu aiki amma baka nemi sanin inda muke ba, ya tashi idanunsa a wayarsa yace tor menene damuwata da sanin inda kuke nima ynxu natashi daga barci fa, hussien yace hamida ce ba lfy tana asibiti, yaja dogon tsaki na dauka wata mgn mai muhimmanci ce ynxu saboda yar aiki bata da lfy kuka damar da kanku haka, hussien yace saboda kaine fa hassan yakamata ka riqa tausayinta mana(sai ya gayamasa komai)ya qara da cewa ni wlhy ita xn aura kome momy xatayi sai dai tayi amma talakar nakeso kuma xn aura, hassan dai baice uffan ba ya tashi ya fita hussien yabi bayansa suka nufi asibiti. Lokacin da suka isa asibitin yanda ya sameta yaji tausayinta sosai karo na farko a rayuwarsa hr ya kasa boyewa fuskarsa ta nuna damuwa sosai koba komai yarinyar na qoqari akansa kuma bata taba yunqurin tona masa asiri gun mahaifiyarsa ba, bayanin da hussien ya masa na sanadinsa ta sami wannan rauni a fuskarta yasa yaji matuqar tausayinta. Duk sukayi shiru hr lokacin bata farfadoba, momy na kallon yanayinsu alamar xaratan maxanta na cikin damuwa tor menene abin damuwa tunda yar aikice ba wani gata takeda ba, meyasa tagwayenta xasu riqa damar da kallonsu, tace hassan, hussien meke damunku ne sai faman xagayen dakin kuke kamar nice ba lfy, hassan yayi murmushin da dimple dinsa ya lotsa kyawunsa ya qara fitowa, yace momy hamida ce damuwar mu ai ranar kin gayamin na riqa tausayinta tunda tana qoqari akan mu shiyasa muke damuwa akanta ynxu, hussien ma murmushi yayi (itadai tasan mahaifiyarsu ce amma baxata banbancee wanda yafi kyau acikinsu ko hasken fatar jikinsu dayace farare sol banbancinsu dayane dimple din hassan wanda ko yayi murmushi ko baiyiba akwai sign dinsa ko mgn yake wurin na lotsawa) ni momy ba wannan ne damuwata ba ni sonta nake so nake ki auramin ita,,,, kyam ta tashi a firgice jikinta hr bari yake tace wakake sone hussien? Yace hermyderh momy, karo na farko a rayuwarta tun haihuwarsu da ta dora hannun akansu ji kake gau ta dauke shi da mari, tsananin mamaki yasa duk suka xuba mata idanu dai dai lokacin hamida na farfado, tace qarya kake hussien baka isa ka auri yar talakka ba mai aikin gidana idan ma mafarki kake ka farka, hassan ya qaraso yana yatsina fuskarsa yace joke apart momy Allah dan wannan tausayin nata danaji hr naji nima ina sont........, bai qarasa ba shima ta daukeshi da mari, hussien ya juya yana kallon hassan cike da mamaki ido a waje. Hausa novel [5:18PM, 11/28/2015] pherty: [7:43PM, 11/8/2015] Pherty: 15 TAGWAYEN MAXA Na fertymerh xarah Hermyderh dake kwance tana saurarensu ta sauko daga saman gado duk hankalinta a tashe abinda bata taba xato ba hussien yace me nakeji kake fada ne hassan, yace abinda kunnuwanka yajiyo ma, idanun hussien na kada nayi jajur yace qarya kake hassan, hamyderh baxata so kaba ni take so ba kaiba, kaida ke cutuwarta kana muxguna mata, duk bakinda ya furta qi ko ya dawo ya furta so qaryane dan haka soyayyarka qaryace, momy ta soma salallami (tun tasowarsu musu ko gardama bai taba hadasu ba ballantana fada sai gashi yau xaratan maxanta na fada akan macce maccenma talaka yar aikinta) hassan ya soma yatsina fuskarsa yace tor meye ne abin damuwa tunda ynxu nace inaso kuma xan aureta(ya kalli momy)hermyderh nada kyau tana da kyau halayya, ta iya kula da namiji kuma ta iya boye sirrin kanta dana wani saboda haka nake sonta domin itace macce tagari tafi duk wata diyar mai kudi da kike so na aura,ni momy inason hamyda koda kasheni xakiyi ina sonta ya juya ya fice, hussien hr ya buda baki xaiyi magana sai kuma ya fasa saboda bacin rai ya juya yabi bayan hassan [8:03PM, 11/8/2015] Pherty: Momy iya rudewa da tashin hankali ta shigeshi ta juyo tana kallon hamida dake kuka cikin tsawa tayo kanta, qarya kike munafuka baxaki auri ko daya daga cikin ya,yana ma idan ma mafarki kike ki farga idan kuma kin asircemin yarane tor wlhy kisaki kurwarsu kona qasqantaki dakeda qaxamar mahaifiyarki, hankalin hamida na tashi ta soma kuka sosai tana bata haquri kada ta taba mahaifiyarta, momy tasa qafa ta shurata can gefe cike da bacin rai tace ada ina sonki ina tausayinki saboda kina kulamin da yan biyu ashe bnsaniba kinbi kin asircesu tor wlhy kije ki warware wannan abin kona halaki kwana uku rak na baki kuma daga nan karki koma gidana kije qauyenku xnxo na sameki, ta xaro idanu waje tana kallnta tace haba momy...., rufamin baki kona tattakaki anan, kifita rayuwata da tagwayena daga yau, ta finciki jakarta ta juya a xuciye tabarta nan a durqushe tana kuka [8:05PM, 11/8/2015] Pherty: Lokacin da yan biyu na fita kowa barikinsa ya nufa cike da bacin rai, 17 hassan gun shaye shayensa shikuma hussien gun yan matansa, ranar hr kusan dare basu dawo gidan ba hankalin momy ya tashi matuqa amma tana jin tsayuwar motarsu batare da ta duba halin da suke cikiba tayi

Chapter 1 of 5