Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Dubi fa iriyar wahalar da ka ba ni ,kalli fa ciwon da ka mini.ni don Allah ka bari na warke . Janyota ya dada yi gaskiya kam naga alama kin sha wuyar ,kiyi hakuri kin ji ko ! Ni nasan kina sona ni ne da wawa mara hankali dana tsaya wasa da damata se Allah ya rahamace ni ya fargar dani da mata ta gari ki yi hakuri duk wannan whalar na dan lokaci ne . Ita dai kuka kawai take yi yace aa heart kukan ki bana so ni kadai nasan me nske ji in kina saukar da hawayen ki To naji kai ni nayi wanka Mu koma gida kafin a fara neman mu Ta kuma fashewa da kuka ni ka cuce ni kowa yanzu ze san me muka yi ka bani kunya ba seka bari se mun koma kano ba Ke baki da kirki wallahi in bari har se mun koma kano ai kafin lokacin ya rayuwata zata kasance? Da wa zan kuma lulawa wannan duniyar maji dadin.? Ta hararesa , _cike da shagwaba ta ce to ai ni bani da lafiya baka ga yadda nake ji ba_ To yi hakuri "oh!sorry, Na gani ayi hakuri a yafewa masdook mijin aisha Ranar se lallaba ta ya dinga yi ta shirya se azahar yace su zo su koma gida ta dinga surfa masa harara kamar idan ta ze sauko kasa Yo in kin harari masdook ai kanki kika harara dan kin zama ni na zama ke kima bari kar a mana dariya a ce mun samu sabani saboda na amshi hakkina na shekaru daidai har shekaru bakwai da yan wattani ina fama da ke Ya shafi mararta Allah sa a kokarin farko na samu na farke wasan dukan hannun sa tayi _Ayi hakuri hajiyta my heart!_ [6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨ *Aisha humaira* ✨✨✨✨✨✨✨ *Na* *Khairat up* *67* Hajiya Na'am ahmadu Hajiya jibi faruk da mubarak zasu dawo fa ah alhamdulilahi naji dadi kace na fara shiri Jikokina zasu dawo Wallahi kuwa hajiya ina tunanin zan je gun aunty maryama na sanar mata seta zo ta taya ki wasu yan ayyukan ko kuwa Ni ba wadda zata zo ta tari dana guda daya rak fa ehe ni da raina ba za a raba ni da dana tilo ba Wai mardiya yaushe zaki yi hankali Hajiya ina ganin girman ki kar ki shigo maganar da ba naki ba kin ji ko! Mardiya wa ya baki izinin zuwan min gida? Ta ja dankwalin ta gaba ta dan karkace yin kaina ne saboda naji dana zai dawo shi ne nazo na ji takamaimai ran da zai dawo Ai baki da d'a a gidana! Tayi shewa,weee ai ko kasuwa ta tashi dan koli dai ya ci riba Mardiya in kin gama haukan ki kina iya bar min gida na ban yarda dake ba sabida haka yi waje kiyi ta shirmen ki na sani ko bayan fita ta ki lahanta min uwa Lallai ahmad ban ga laifin ka ba Ko ki fita kona sa a fitar min dake daga gidana Dadin abun nima ina da gidan uba Nagode da kika tuna da haksn seki fita wannan gidan ahmad ne Tana kumbure kumbure ta yi waje ya yi sallama da hajiyarsa sannan ya fita. Hajiya ta zauna zugum tana tunani can hawaye suka zubo mata Allah jikan *aisha humaira* yarinyar kwarai me kirki me girmama mutane Allah ksi haske kabarin ki ban da rabon kuma ganin ki amma ina sa ran insha Allah zan ga takwarar ki alfarmar annabi da qurani. ****** Ya faruk! Na'am mubarak ya akai? Ya faruk wato ina son muyi shawara dakai muhimiya Ina jin ka , Ya faruk ina ganin in mun sauka a kano zan wuce katsina Katsina? Eh katsina Me zaka yi a katsina? Zan je gun yar'uwata ne Amma dea ya muka yi da kai da abba ina cewa mun wuce gurin an bar maganar Anyi haka amma zuciyata ta daure da yawa yanxu kuma ta.kai makura baxan iya jurewa ba ina son ganin yar'uwata kar na mutu ban ganta ba ko sau daya Kana tunanin zasu amshe ka ? Zasu gane ka,ko ita xata maida ka wa? Ya faruk duk ban san wannsn ba amma ina ji a jikina yar'uwata bazata kini ba kuma karfa ka manta jinin mu daya Ya faruk nasan duk abunda ya faru kaddara ce wadda bawa baya wuce ta abba ma na son ganin diyar sa haka nima Nima ina da bukatar ganin ta yadda take yar'uwar ka haka take nawa ba sai ka fada min cewa ciki daya kuka fito ba ko ka tuna min *a sanadin* mahaifiyata hakan ta faru Aa yaya wallahi ban kawo haka ba kayi hakuri To tare zamu je da kai saboda haka yau zamu yi booking gobe mu tafi yadda zamu yi kokarin komawa da wuri kar abba ya farga yace mun raina shi. To amma ya xamu fara lalunben gidan? Shi ne ai Da sauri yace inna(maryama) To ya zaka yi tambayar ta fada maka Uhm shi ne matsalar Why not mu tambayi baba sunusi Owk Wayar kawunun nasu ya kira bugu biyu ya dauka Hello baba Hello,faruk ya shirye shirye? Lfy baba To madallh baba dan Allah tambaya zamu yi To Allah sa na sani Baba dama ina nemsn kwatancen gidan su mama na ne Amma mesa kk tmby? Kawai amma in bazai samu ba... Aa zan turo ma ta text Tom baba ngd. Meya ce? Ze min text din adress din To alhamdulilahi Amma Allah sa kar ya fadawa abba wannan maganar amin dai . ** Amira wai meya ke damun ki naga se amai kike kwana biyu lafiya dai ko Eh nima dai ban san dalili ba kullim yanzu kasala bacci da amai da zazzabi duk ke damuna Kin fadawa hamma? Aa To ki fada masa a duba jikin naki Tom bara ya shigo Aa ba wani bara na kira shi a waya nasan yana kusa ko hamma masdook Ki barsu fa Saboda me? Saboda nasan meke damuna Ah ah me ke damunki ? Ciki ne dani fa Wane irinc.....se kuma ta daka tsalle omg na shiga aljjana ciki oh dear na kusan zaman aunty Bakin ta ta kulle mata ki daina ihu kar a ji Aa to ai abun murna me bana tsiya ba Na sani ina kunya ne Tab baki ji kunyar daukar cikin ba se kunyar a sani Ke fa dadi na dake kennan shakiyanci To bazan fada ba amma zan gayawa my honey bee ya san maganin da za a baki Kin fiya kafiya wallahi mstw To naji ***** Kamar yadda suka fada haka aka yi direct motar katsina suka samu shata su biyu kawai zuwa dikko har inda suke nema . Tafiyar hour biyu ds rabi suka yi dake me motan gudun tsiya yake yi. Basu sha wuyar gano gidan ba dan an san su sannannu ne ba boyyayu ba a unguwan. Su baffa na gona su kuma mazan suna waje dam basu koma gun aikin su ba Faruk da mubarak suka karasa da sallama Wa'alaikum sallam Dan Allah nan gidan mal.mubarak dikko ne? Eh nan ne kunzo daidai dui jikokin sa ne a nan To alhamdulilahi mu baki ne Ai naga alama inji nas Yanzu gunwa kuka zo dan shi mal din ya rasu tuni sede matar sa *(dada)* Eh gunta muka zo To bara na mata iso. Shi ko yusuf kallon sa kawai yake yi se mubarak yace ina ni'imatullahi? Gashi nan shi ne ni'ima Kawai murmushi yayi nas kuma ya shiga gidsn dan fadawa dada tana da bako Salamu ailkum Wa'alaikum sallama Kai nasiru ya akayi tsohuwa gunki nazo kinyi samari a waje sun zo zance Jefan sa tayi da dakuwa dan banza su wsye samarin kasan cewa ni din ma fa yar gayu ce Ah sossea ma kin samo gredin samari Cene su shigo mana kun barsu a waje dan shashanci Au daga abun arziki Ku shigo To ya raka su har bangaren da dada take tana lazimi ne dama Yana shiga kawai tsayawa yayi ki kam.yana kallon ta itan ma shi take kallo Takalminsa ya cire ya shiga ciki kawai dada ya rungume yana kuka [6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: [21:30, 01/03/2017] Khairat: ✨✨✨✨✨✨✨ *Aisha Humaira* ✨✨✨✨✨✨✨ *na* *khairat up* *70* *_daga fadar_* *Hikima writers _* *_association_* _wannan page din na ko wanne masoyin aisha humaira ne_ A haka suka koma gida dakinta ta shiga ta samu ta kwanta daga baya kuma zazzabi ya kamata me zafi sossea ita kanta dada bata yi tunanin ta dawo ba tana gun wata kawarta me kalwa a makota Da kan shi ya shigo bangaren dada ya leka ba kowa ya kara gaba zuwa cikin dakin ta a kwance ya sameta a rufe da bargo jikinta se rawa yake yi. Jikin ta ya taba yaji zafi rau tsabar zafi taba jikin yayi subahanallahi my _heart_ ya haka naji kina zazzabi Bata ce masa komai ba se kuma hawaye suka zubo mata ta juya masa fuskarta a ranta tace *kai ka jawo* Bara ina zuwa dakin sa ya koma ya dauko firat aid ya xo ya auna zazzabin yaga ya kai 120 ya zare idan sa ya kuma aunata da kyau Bara na samo miki magani kinji Uhm kawai tace masa yana fita ya hadu da mardiya matar hamma isma'il Ina zuwa baban mama? Wallahi humaira ce bata da lafiya zan je chemist na siyo mata magani zazzabi take Wayyo ina dada? Dada bata nan Bara naje to.kamin ka dawo Da kin kyauta min. Dakin ta shiga ta sameta sannu aisha sannu kin ji? Uhm Meya sameki ne haka Adda ba komai *(kina ganin ina zazzabi zaki wani tambayeni meya faru)*ta fada a ranta. Be jima ba ya dawo ya mika mata madarar youghrt bata ta sha se ki bata maganin nsn ta sha To me baban mama Ya fice ina zuwa. Maganin ta kalla ta kalli humaira wai kina nufin se yau? Hararta tayi a fakaice Ungo ki sha bara na samo miki dettol da ruwan zafi ki shiga Ni baxan wani shiga dettol ba yana da effect To sena sa miki gishiri zaki ji dadin jikin ki Komai ta hada mata ta shiga ruwan kina yi kinji se gurin ya warke To adda Bara naje na turo miki su amira dan basu san kin dawo ba To Ki dan ce ma hamma ya kawo min kifi kiyi mini farfesun kifi kinji? To bara na duba ko yana nan. Basu jima ba suka shigo dakin amira tana ganin ta tunsurewa tayi da dariya lallai yau bakin wata ya mutu amma hamma ya burgeni yau ya amsa hakkin sa Cikin rawar murya da kyar tace zan baki amsa duk sanda na samu sauki adda kuma gulma mtsw ni ku fita ma kawai Tohm. *** Da daddare suna hira a dakin tsakar gida dake waje maxan su da matan su tare da kamal yana bawa mubarak labari shi ko faruk yana danna computer din sa Mubark ya ga yadda aisha ke harar masdook shi kuma yana folding din hannun sa alamar tayi hakuri murmushi yayi kawai duk da yana son magana da ita su biyu kawai Ya gyara murya hakika naji dadin ganin dangina masu hadin kai da sanin ya kamata tabbas nayi.rashi amma ina sa ran da izinin Allah duk abunda na rasa zan same shi a iya dan lokacin nan Amma gobe zamu.koma kumo Aisha ta kyabe fuska hamma zaku koma kuma bamu fara hira da kai ba bamu ma xauna ba fa Eh kamawa tayi kanwata shi yasa kin san abba besan mun dawo ba kuma besan mun zo garin nsn ba Daga ina kuke to? Daga cairo muke Karatu? Aa aiki muka yi ma abba a can dama gobe ya kamata mu dawo amma saboda ina son ganin kanwata na karya dokar abba na zo nan nida ya faruk Kennan abba bsya so ka gani shi ma ya gani? Idanta ya ciciko da hawaye tayi kalar tausayi Shi kuma ysyi kasa da kansa Ficewa tayi daga dakin tana kuka Masdook ya mike ze bita Mubarak yace hamma can i? Komawa yayi ya zauna a kasan carpet din. Shi kuma ya bita Rabi'atu ta kalli faruk gaba daya burgeta yake yi miskilancin sa ya tafi da ita gaba daya Fadima ta zungureta me haka? Ba komai A kunne tace fada min ko de mr.miskili ya miki ne? Hararta tayi suka sa dariya [09:09, 02/03/2017] Khairat: *71* Shi kuma yana gefen ta yana jin su se ya gyada kan sa yana murmushi dan yaji su sarai ya cigaba da aikin sa. Humaira a dakalin dake bakin bangaren su baffa ibrahim ta hade kai da gwiwa tana kuka se shassheka ta ke yi Ya xauna ya mika mata hanky din sa ta amsa tana shsn majina ta dinga gogewa To kanwata kukan me kike yi kuma? Bsyan ga wan ki a kusa dake ? Uhm ni ba wani kusa dani bayan tafiya zaka yi ka bar ni kai baka sona abba ma bsya sona ina zan kama ni kam? Kiyi hakuri humaira ba haka bsne To yaya ne? Hamma babana baya son ku ganni ta kuma fashewa da kuka ta rungume shi tsna kuka Shi ma hawayen yake yi Amma yayi sauri ya goge hawayen sa humaira abba ba kin ki yake ba kullum cikin kewarki yake To amma me dalilin sa na kin zuwa inda nake.kusan shekaru nawa? Hmm !circumstances ne ya jawo ba laifin kowa ba ne kaddarar mu ce da jarrabawar Allah ki daina cursing din kan ki ko.kina ganin laifin abba a wannan lokacin ko waye aka fadawa wannan maganar zai yarda uwa fa humaira uwa! Hmm banga laifin ki ba humaira amma ki daure a cikin wani kwana na zuciyar ki ki yafe ma abba bazan ce ki yafe ma umma ba amma zan iya neman wa abba na alfarmar nan inji faruk Gefenta ya zauna ta zamo tana tsakiyar su ya share mata hawayen ta kinga duk bamu san dadin kanwa ba se yanzu kuma kina ta kuka baki bari mun sha hira ba haka kike so mu tafi ko laifin su abba ne ya shafe mu ko kuma ni ne baza ki kula ni ba saboda umma na Uhm'uhn ni kukan zaku tafi nake To ba kya so mu tafi mu dawo miki da abba da hajiya kaka? Da gaske? Ya gyada kan sa hmm Ta yi ihun dadi amma zan yi kewar ku Muma haka ko zski bimu can? Wooo ya faruk ai hamma bazai bari ba ai kuma dada tace se abban yazo tukuna zanje kumo se Allah ya kawo ku Toh kice akwai kewa a gaba Gaskiya kam Amma hamma mesa baku zo da matan ku ba? Dariya suka sa gaba dayan su faruk yaja hancin ta ke muke jira ki nemo mana matan Haba ! Sossai ma amma ya fada yana sosa keya kamar mubark ya samu mata a dikko fa Ta ware ido haba dea yaushe yazo yaushe ya fita dazai samu yar dikko, A gidan dada mana fad.... Mubarak yayi maxa ya kulle masa baki haba ya faruk ka bari mana Hannun sa ta janye daga na ya faruk fada min hamma bar me sunan tsohon nan Da gaske nake gaya miki fa ya gano rama daidai dambun sa a gidan takwaransa Ta jijiga kai lallai kam *zumunci dangin kauna* Ai kar ka damu bari komai ya saisaita zan fadawa dada Ke kam kin biyewa ya faruk ko wasa yake Au baka son fadimatu? Yayi shiru yaki tankawa dariya suka sa masa suka dinga hira a tsakanin su Hamma masdook dake jikin bango yana kallon su ya dinga murmushi lallai ba abunda ya fi dan'uwa dadi yau dai ga humairar sa tana tare da yan'uwan ta na jiki suna wasa da dariya suna sa ta nishadi ba karamin dadi yaji ba Komawa daki yayi ya kwanta dan yana bukatar hutu dan kuwa humaira ta shaysr dashi jindadin duniya Allah miki albarka *_aisha humaira_* [6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨ *aisha humaira* ✨✨✨✨✨✨✨ *na* *khairat up* *72* *_Daga fadar_* *©* *_hikima writers association_* 🌹for someone close to mah hrt🌹 Komai na rayuwar aysha da masdook ya canja komai daidai kamar ba su ba kullum se tayi waya da faruk da mubarako ta video ko ta waya Hakq ma suna gaisawa da hajiya ta waya. Kamar yau da wuri ta shirya dan tana da papper ta safe ta shirya ta samu masdook yana jiran ta a dinning bata ma ci abincin ba ta riko hannun sa tana ja ka taho mu tafi am getting late Ok mrs.kin dau komai na shiga exams din ne? *eh na dau komai* To muje matata Suna tafe suna hira wayarsa na gun humaira game take yi wata sabuwar num ta shigo ta mika masa yace dauka mana ina driving How can i ? To barta tayi ta ringing amma ba dadi hamma to ya kike so nayi shld i stop driving? To bara na dauka . Hello, Hello ina me wayar? Aka tambaya daga daya bangaren Kirjin humaira ya buga ta kalli masdook Ya? Kai ake nema Na sani aisha ai wayata ce in bani ba wa za a nema ? Uhm Waye a layin? Nima ban sani ba in mun sauka ka yi redailing num ka ji waccece! Ta ajiye masa wayar nsn da nan mood dinta yayi off kamar ba humairan sa ba. Se yayi shiru yasan sauran Yana sauketa bata tsaya wata wata ba ta fita ta doko masa kofar Yace wow! Yau ina cikin wani hali. Da kyar ta rubuta exams din ta na jin bakin ciki takaici duk ya isheta ranta har wani suya yake yi mata muryar wannan yarinyar kawai take ji na mata yawo Da kanta ta koma gida ranar ta yi wanka ta ci indomie da kwai ta kwanta kan 3 seater ta lumshe idanun ta Tana jin saukar motar sa amma ta sha mur ta ki bude idan ta Ya harde hannayen sa a kirjin sa To wai ke ba abun dadi bane mijin ki yayi kasuwa? Hararsa tayi to ni ina ruwana? To mesa kike damuwa? Ba ruwanka da damuwata _Ya zaki ce bnda damuwa da damuwarki bayan damuwarki tawa ce tawa kuma taki ce_ Tsaki ta buga ta mike stop flattring me? To ni a su wa? Zata yi dakin ta ya ce sorry matas kiyi hakuri khadijatul iman ce ta kira ni Khadija kuma? Yep khadija ce ta kirana wai tana kano kuma zata zo anjima IT taxo yi a asibitin nasarawa Kuma kin san dangantakar mu da ita bazan iya ce mata aa ba sabida matsayin umman su gun mama *(yar kanwar mama ce)* Kuma ta rasa inda zata zauna se a nsn ina fa sane da irin kallon da take maka in tazo dikko nidai kawai.raina min hankali zaku yi sabida ga banza ko? Oh God humaira ki...dakin ta ta shige ta kullo masa kofar a fuska _zaunawa yayi a kasa kawai ya dau robar ruwa ya kwankwada ya dau wayarsa ya kira khadija din yana tambayarta tana ina ki ta kusa karasowa?ce masa tayi ta bata ya tambayeta tana ina ta masa kwantace ki jira zan turo nas zan miki sending num sa kuyi contacting juna ya kawo ki na riga da na dawo gida kuma kin min nisa to hamma ina jira kar ki damu yana ajiye wayar kira num nas ya masa bayanin inda take basa num ta ita ma ya tura mata num_ Kuka ta fashe da shi ita kanta tasan yadda take jin kishin masdook a ranta musamman ma khadijan nan ta rabu da zainab ta samo iman. Mtsw mutum se kyan tsiya mutum ayi ta rububin sa amira ta kira a waya ta mata warning To ni ina ruwana Da ruwan ki kawai ki kirata a waya ki mata warning a kan ta nesanta kanta daga wajan mijina To aunty ayi hakuri ni mijina ya dawo zan masa girki. Wayar ta watsar a kasa ta shiga ta kuma yin wanka tasa riga doguwa pink ta daura gashin ta da blue ribbon ta fesa turaren ta me kamshi ta dauko orbit ta sa a bakin ta falon ta koma ta zauna tana gani har wanka ya sake Ta hararesa au harda canja mata wanka?sabida ta ga iya dashing din ka? Ko kallon ta be ba ya cigaba da dane dane a wayarsa ta kuma kufula dashi seta shiga kitchen Dariya yayi kasa kasa yana zaune nas ya shigo da khadija suka zauna ya masu sannun da hanya Ruwa da lemo da snacks ta kawo musu ta zauna suka gaisa da khadija din kowacce ta ciki na ciki barema humaira da taji kamar ta maketa dan takaici se wani yauki take tana wani iyaye shi kuma dan tsokana ta dinga mata wani salo ai se aisha ta fashe da kuka ta shige dakin ta nas da masdook suka sa dariya suna tafawa *_women i tell u_* Khadija da daki a can side din gefen wancan ki shiga ki huta kamin anjma na dasa briefing dinki aikin To bara na huta tukuna Nas wallahi akwai daru a gidan nan har se na samu aisha ta yarda ba komai tsakani na da khadija kyaleta in dai humaira ce seta saka hawan jini kai ai kila in an auna yanzu za a ga ya hau ba mamaki ma ya yi high da yawa Haba dan Allah sa wasa Nan suka dinga hira a tsakanin su. [6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨ *AISHA HUMAIRA* ✨✨✨✨✨✨✨ *na* *khairat up* *71* *_daga taskar_* *_hikima writers* *_association_* Da asuba suka shirya dan timing din su yayi daidai da lokacin flight dinsu na cairo zuwa gombe din. *_kumo_* Shirye shirye sossai suka yi dan zuwan yaran nasu biyu da maryama da hajiya suka yi shirye shiryen kaysn soye soye da kuma abinci kala kala Abban nasu yana office yana duba consinment na takalman da za a tura can cairo din ya buga waysr yayan shi sunusi ya fada mishi imformation na flight din da zasi biyo da karfe nawa zasu sauka dan ayyukan sun masa yawa office din nasu *(AISHA HUMAIRA&SON'S SHOE'S FACTORY)* wannan reshen su dake kumo kennsn akwai ma a katsina,kaduna da zaria yanzu kuma suna yin import export da kasassashen ketere kamar su us,cairo,london da turkey dalilin zuwan su faruk garin kennan. *katsina* Kinyi kyau fa hajiyata Uhm ina kukan ne nayi maka kyau To na gaji da cewa kiyi shiru se kuka kike yi mubarak din in ce ya ce miki zasu dawo da abba? Uhm! To me kuma na kukan? Kawai ina kewarsu ne Kai humaira u re immpossible duka duka hour su nawa da barin garin namu? Two Then? Ba komai It better be ba komai din zan fita amma ki kasance cikin shiri daga yau zuwa gobe zamu ko na bar ayyuka kin bar makaranta. To seka dawo Allah sa. *~some hour's later~* *~4:30~* Suka karasa garin gombe baba sunusi yana jiran su a airport yana ganin su ya washe bakin sa dan dadi tare suka shiga mota motsr ta daga zuwa gari kumo Ya hanya? Alhamdulilahi baba To masha Allah ai naji daga bakin abbsn ku anyi singing contract din ko Eh anyi jibi ma muke sa ran maida musu kayan ma kila ya faruk ne ze kai musu . To Allah ya yarda Amin. Ina ma yau aisha na nan da ranta data ga yadda yaranta suka zama Hmm baba Uhn ina jinka? Baba sunusi munje katsina Munje dikko Ya juyo baya yana kallon mubarak And who on earth gave u guys the order? Baba ....ina kewar yar'uwata da yan'uwana zuwa wannan lokacin shi yasa naja... Munje tare nida shi kuma decision dinmu ne mu biyu dan muga yar'uwar mu Amma kunsan in ahmad yaji wannan maganar seya ji ba dadi ya hukunta ku Baba a wana littafin aka rubuta cewa kar dan'uwa yaje gun dan'uwan sa saboda wasu dalilai marasa kwari ? Hmm faruk kayi min shiru in yar 'uwar ku ce mu iyayanta ne Laifin ku daya for hiding it. Ba

Chapter 11 of 14