Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
suka yi tafiys ta kasance bakar rana a garem gaba daya suka shirya suka yi hsnyar gombe a lokacin dada bata da lafiya tana fama da ciwon asthma . Kwaan su daya abba ya ce ma sunusi ya bashi amanar humaira kuma ya bashi ita har abada ya riketa da kyau tamkar wasiya ya bashi kana da ikon bawa wanda kake so auran humaira amma me addini da tsoron Allah domin aisha humaira rayuwata ce ina mutukar kaunarta domin kuwa ina baka rayuwata ne saboda haka ka riketa da kyau Insha Allah hamma na rike. Ke kuma maryama aisha ta zama ysrki ke kike da iko da ita saboda haka gata nan Humaira ko ba a fada miki ba ki sani wannan sun zama ginshiki a gareki kuma iyayen ki banda rashin kunya bsnda rashin kirki in kin musu tamkar mu kika yiwa ki rike tarbiysr mu kuma kiyi abunda suke so ki kasance me hakuri da juriya a garesu Insha Allah abba zan yi duk yadda kace To alhamdulilahi idris kana da abun cewa ne Aa ai ka gama fadar komai mubarak To masha Allah muje ko Hamma sadeeq ga wannan a kaiwa ni'imatullahi Aa shi kadai? Kasan shi ne na wurina Lallai.kinyi kuskure ai masdook ma kinsan yana ji dake kullum aunty Dariya tayi to a basu dukkan su yaran hudu to humaira mu zamu wuce aa da wuri haka Ke kuwa kwanan mu biyu fa Allah ya kiyaye hanya amin. [6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨ *Aisha Humaira* ✨✨✨✨✨✨✨ *na* *khairat up* *66* Kwance take jikin masdook tana zubda hawayen ta yana jin sa ransa a duk a dagule yake jin hawayen humairarsa na xuba gashi bashi da yadda zai yi yasa tayi shiru ko ya hadata da mahaifin ta saboda dada da alkawarin da ta yi ma mahaifiyar ta. Mikewa tayi da sauri hamma yanzu shi kenan bazan ga dan'uwa na ba wanda muke ciki daya dashi? Kiyi shiru humaira ki daina kuka dan Allah ki bari kinji nima so kike nayi kukan nima Aa!hamma kawai ina kukan wahalar da mamana ta sha da rashin yardar da mahaifina ya nuna a gareta yanzu haka maza suke yi.idan suna da mata biyu se daya ta zamo bora daya kuma mowa? Shhh ba haka bane kinsan kowa da halin sa kuma in kin duba abinda ya faru duk rashin fahimta ne da makirci na mata mahaifin ki bashi da laifi sossai a lokacin ko nine aka fada min cewa kinyi wa mama haka bazan saurari komai ba zan dau hukunci a kan ki dan kuwa uwa ta fi kowa. Bare .....hamma yanzu bayan sa zaka bi saboda kaima namiji ne? No! Ba haka bane ina nuna miki ne Ni ba abunda xanji ai dama nasan kana son ka karo.aure ko ka auri tsohuwar budurwar ka zainab dan nasan har yanzu tana bibiyar ka bata barka ba kuma....hannun sa yasa kan lebbun ta aisha humaira ki daina min magansr ta domin kuwa zainab past dina ce ke kuma present dina na riga da na msnta da ita bana son zainab tun lokacin da ta ki mutunta dangina da kuma mutunta su tun ranar nayi watsi da ita na shafe babin ta a rayuwata ki dsina tunanin zan auro miki ita sam ba haka bane Ta mike tayi waje fuu Kan sa ya ksma yace *women i tell u* *Wuyar sha'ani!*. Dakin mama ta koma ta kwanta a kan gadon ta se hawaye ne suke zuba mata wani irin haushin maza ma take ji gaba daya Mama humaira ta shigo nsn ne? Eh tana dakina naga ta shigo tana kuka Amma baki bita ba mama Baba humaira nasan tana bukatar tayi kukan a halin da take ciki yanzu Amma mama? Hannun ta ta daga masa ya isa baba kaje ka huta ka barta ta huta tayi kukan ko ta ji sanyi a ranta! Mama ya xan iya barin ta tayi ta kuka To se ka yi ai kaje din Zaunawa yayi a kan kujera kusa da ita yana rike da kan sa Mama wai mesa mata basa da zurfafa tunani kin san ko humaira nima tana min kallon abunda mahaifin ta ya ma aunty nima zsn mata saboda zainab Ina tunanin zainab dun kun rabu? Eh mama ni na rabu da ita amma ita har ynzu tana nema na a waya Kai ka jiyo soko kawai kai ka jiyo mama nifa bana kulata wallahi ban san yadda akai humaira tasan ta ba Baba ka tashi kayi wanka ka tafi massalaci kar ka cika min kunne da surutu Ficewa yayi dakin sa ya koma direct wanka yayi ya fito ya shirya cikin kaftan ya sa turare ya daura agogo sannan ya sa takalmin sa hular sa ya saka a kan sa ya shiga gun mama tana falo har a lokacin amma kallo take Mama xan wuce To a dawo lafiya Amin. _ni zan wuce massalaci ina fata ki huce kafin na dawo dan in ba haka ba zan shigo har dakin mama na lallaba ki with my own style seki zaba na lallaba ki cikin gidan surukai ko kuwa?_ _MMD_ Yq fice yana murmushi Tana jin shigowar sakon ta duba ta karanta tana daga kwance lokacin ta karanta tsaki tayi hade da smiling ta tura masa in short _ni ba ruwana da kai ba ma seka san inda nake ba harda tura masa harara_ _AMD_ Yana mota yusuf ke tukin ya ga sakon murmusawa yayi yana shafa sajen sa Yadai man?inji nas Idon matambayi Maida wukar _akwai inda ruhina zai shiga na kasa nemo shi ne?mrs.MMD?_ Ta fito daga alwala ta ga sakon dariya ya ba sossai wai ruhin sa _ruhin ka ai sede zainab me ruwan aisha humaira 😏_ _aisha humaira_ Hmm ya ajiye wayar a aljihun sa saura se hira suke yi a tsakanin su amma gogan ya tafi wata duniyar ta tunanin masoyiyarsa Wayaga fushin masoyi hutu . *** Wasa wasa har dare bega humaira ba kuma mama ta hana shi tsallake fallon balle ya shiga dakin nata kan dole ya zauna a falon _haba my humaira hukuncin ya min tsauri da yawa ki fito koda fuskar ki ce na gani msma ta kafa ta tsare na ganki kema kin bada gudunmowa me kike so nayi ki yarda cewa na rabu da zainab tun kan nasan zan fara soyayya dake ki tausayawa bawan Allahn nan me son ki da gaskiya_ Sallah ta idar taga sakon nasa se kuma tausayn sa ya kamata Dankwalinta ta daura ta fice falon bakin ta a zumbure Nesa dashi ta zsuna tana kumbure kumburen fuska Ya msnta ma a falon msma suke da sauri ya je ya rungumeta tsam ksr ki.kums nesanta kan ki daga gareni humaira *it hurt's* Hamma me haka mama fa na kallon mu! Barta ta kalle mu seta kuma yarda da yadda nake kaunar ki na ke son ki gobe bazata kuma hanani ganin ki ba gwara tasan aisha ta maida masdook majnoon Lallai baba to ja matar ka ku tafi can ku ksrats ni dama ina ruwana ai yar kallo ce ni Kin ji ko korar mu take ya ja hannun ta tana mutsu mutsun kwacewa amma ya mata rikon tsauri haka suka fita daga bangaren mama dakin sa ya nufa da ita ya kullo kofsr dakin kan kujera ya dora ta yw tsuguna shi kuma kallon ta yake yi kswai can tace hamma mesa kake min wannsn kallon? Kawai ina kallon iko na Allah daya bani ke matsayin mata ta ta sunnah me hankali da nutsuwa ni nasan matata is *brave* kuma ina son ki daina damun ksn ki insha Allah zaki ga mahaifin ki da danuwan ki da nayi.tunanin zuwa cam garin na taho dasu sede dada ta hana amma zan yi tracking nasu se... Aa kar kayi lets respect dada's emotion zsn hakura har se ya kawo kan sa inda nake ya neme ni ina son amsoshin tambayoyin da suka taru a zuciyata Uhm as u wish ma lady! Amma xan miki warning kar ki kuma boye min ksn ki ko ki guje ni in ba haka ba ya ja kunnen ta Am.sorry my _MMD_ to tell me nine wa? 🤔uhmmm Ya dunkule hannun sa kamar wanda yake shirin yin dambe seta yi kissing din hannun nasa tace nice *Aisha humaira matar masdook dikko his only mata my only miji* Dariya yayi ya rungumeta ita ma ta rungumesa love u suka fada a tare! [6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨ *Aisha humaira* ✨✨✨✨✨✨✨ *na* *khairat up* *63* Hanyar su ta dawowa birkin su ya lalace kuma ga wata mota na zuwa katuwar mota sunyi kokarin kaucewa amma Allah be nufa ba tayi out da yan motan babu wanda ya shura a cikin su gaba daya yan cikin motar malam,idris,sadeeq,mama,yafindo,du basu yi rai ba haka aka kawo mana gawar su gida ba karamin gigita aisha tayi ba har aka yi arba'in suna garin katsina. Watan ta biyu garin ta koma saboda makaranta se ya xamana komsi na gidsn ya koma hannun dada ds baffa idi domin kuwa ysnxu sune manya shi da abbi se ibrahim dake binsu.sun tsaya tsayin daka wajan ganin komai na gidan su na tafiya daidai babu wani gargada ko takura sun yi kokari wajan basu tarbiya da kuma basu ilimin islsma babu takura in ksna son boko za a saka in baka so baza a saka ba ya rage naka Allah ya azurta familyn dada da yara maza duk da basu da wani yswa sossai cam.amma alhamdulilahi sun godewa Allah ko wannen su yana girmama na gaba dashi a familyn har sha'awa suke bawa mutane ga harkokin nomam su alhamdulilahi ana samu ba laifi. Baffa idi yaran shi biyar tun kafin mutuwar malam Isyaka,yusuf,nasir,fadimatu da rabi'atu. Baffa iro kuma nada hudu shi kam duk mata se namiji daya Asiya,firdausi,asma'u da kamal. Shi dama baffa sadeeq kwansa daya a duniya kamin rasuwar sa shi ds mstar sa ni'imatullahi wanda dada ta raine shi tare da inono wato matar baffa idi. Se muhammad (abbi)da ke da guda biyu rak Masdook da kuma zainab (amira) *gombe* Humira na gama sakandare kanin mijin sunusi ya aureta amma yana da mata kuma gidan sa ya gina ya dauko mahaifiyar sa da kuma uwargidan sa mardiya wadda bsta kaunar aisha ko kadan shi kuma ahmad ba abunda Allah ya dora masa son sa kamar aisha tun kafin ya auro aisha komai zeyi zece aisha komai zai yi zai ce aisha komai ita hakan ba karamin bakantawa mardiya rai yake ba seta dau wa ksnta alkawrin ba abunda ahmad zai ki nsn gaba kamar aisha . Farko farko ta nuna tana son aisha dan ta nunawa mijinta its daga gurin ta ba za a samu matsala ba dan ya ysrda da ita haka ma gwagwon sa. Shi me yawan tafiye tafiye ne sabida harkar kasuwancin sa ba garin da baya zuwa yana kawo musu kaya komai iri daya Se kwanan aisha zata fara cutsr.karys aisha bata cewa komai don hakuri gareta Ran girki kuma abincin ta kamar ta roka haka ake bata shi amma bsta magana ranar da gwagwon ta tayi magana ranar mardiya ta kisisine fuska haba gwagwo me kike nufi ina cutar yarinyar nan? Ke aisha kiji tsoron Allsh kefa kika ce abincin nan ya isheki kuma seki kawo karats gun gwagwo saboda bakin hali ta fashe da kukan karya Ni aisha bsta fada min komai ba nina lurs da hakan ki dai dinga jin tsoron Allah dan duniyar nawa take? Gwagwo salamu alaikum Gwagwo meya faru ? Aa mardiya lafiya kike kuka? Ka tambayi gwagwon ka mana duk nan nan da nake da matar ka ina lallabata naga yarinya ce amma gwagwo bata gani ita matar ka munafuka ce seta dunga fadawa gwogwo karya a kaina ita kuma gwagwo seta yarda da haksn kullum in na zuba mata abinci sta ce kadan shi ne xata hadani ds gwagwo Ke aisha bana son fitina fa kina ji ko ita ba yayarki bace mena ki na fadawa gwogwo salon hada fitina Budar bakin ta cewa tayi yays kiyi hakuri bazan kuma ba Shi kenan ni dama kin san ban dauke ki kishiya ba se kanwa ki daina halin ki mu zauna lafiya To Ki bani ruwa na sha dan na gaji daga ganin ka ai kam. Ina ga gwagwo kawsi ko wacce ta dinga girkin ta haksn ma yafi ahmadu haksn yayi Haba dea a raba girki ki bari zan dinga yi ni ba damuwa ko har yanzu kina ganin ina kwarar ta ne ? Gwagwo ba komai fa ta dinga yi ba matsala Kin tabbata aisha eh To shi kenan ai. *** Ai kindinga ganin masifa kala kala ba boka ba malam se kisisina mara mutunci kawai ki kwacan miji kina wani simi simi da iyayi kamar munafuka zaki yi bayani . Cikin wata biyar ta samu juna biyu hankalin mardiya ya tashi lokacin mijin yana umara shi da gwagwo ta dinga hada mata shirme wai magani a haka cikin ya salwanta ya lalace tayi bari Shekarar ta uku a gidan daga a sace mata kaya ko a dauke wari da wari a bar wani ko a dauke takalmi ko dan kunne ko sarkar ta amma bata taba yin magana ba ko ta nuna hakan Mardiya kuma ta haifi namiji umar faruk A lokacin ciki ne da aisha amma ita ma bata sani ba seda ya fito lokacin ba yadda mardiya xatayi ba karamin dadi gwagwo da ahmad suka ji ba da wannan rabon. Haka ta haifi namiji abu ya tsaya mata a rai bakin ciki kamar me ai seta hada tuggu aisha na wanka kuma yan barka basu fara zuwa ba ta shiga dakin ta kira gwagwo daga dakin wai taje ta huta zata kula da yaron bata kawo komai ba ta koma dakin ta Ashe allurai ne a hannun ta kusan guda hudu ta bude bakin yaron ta zuba masa su a bakin sa . Ta koma waje Aa mardiya ya kuma naga kin fito? Eh zan duba faruk ne To bara naje ni Tana shiga taji ysron nata kuka aisha ta fito kenan sega gwagwo seta ki daukar yaron se gwagwo ta dauke shi rarrashin duniya yaki yin shiru se kuka yake yi ksmar ransa ze fita ke aisha bashi mama muga ko zsi kama? Uhm Ungo shi ta amshe shi gwagwo kinga jini ke fitowa daga bakin sa Jini? Eh jini Aa subahanallahi kirawo ahmad a waya yaxo maza maxa a kai shi asibiti a duba shi Baban faruk ka zo da sauri yaron nan bashi da lafiya Aah bashi da lafiya meya same shi Jini ke fits ta bakin sa haksn nan Innalillahi wa inna illahir rajun gani nsn zuwa Mardiya ta shigo yana ji yaron nsn na kuka haka ins aisha din ne? Subahanalahi yana ga haka? Ta amshe shi zuciyrta fal murna dadi take ji sossea. Be wani dade ba ya dawo gida asibiti direct ya wuce da yaron likita ya duba shi ya kwantar dashi a kan gado don ya duba shi Ya gano allurai ne kuma sun huhuda shi a makogwaro gurin ya kumbura sosssi shi yasa jini ke fitowa ya masa allura ya samu ya kwanta Bayani yayi wa ahmad kan abunda ya gani kokarin kashe yaron aka yi What! Allurai a cikin bakin sa garin yaya To dai gashi nsn aiki za a masa a ciro masa su kuma se an kai shi babban asibiti tukuna likita kafin nan ai yaron ya jigwta ka taimaka kayi masa ni ba surgeon bane wannsn aikin se surgeon amma bani ba [6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨ *AISHA HUMAIRA* ✨✨✨✨✨✨✨ *na* *khairat up* *69* *_daga fadar_*:- *©* *hikima writers assosiation* Da sauri ta matsa kusa dashi ta riko hannun sa ta shafa fuskar sa ta taba hancin sa da kuma kafadar sa sai ta juya ta kalli faruk ma ta taba shi ta juyo ta kalli masdook Kai ya gyada mata alamar da gaske ne yan'uwan ta ne Rungume me sunan malam tayi tana kuka ta fashe da kuka mara misaltuwa na cika burina yau naji dadi nagodewa Allah yau gani ga yanuwana dada yan'uwana ne da gaske ta rungume shi sossai Ya dagota ki daina kuka dan Allah ki daina ki barni na ga kanwata da kyau na kalli kwayar idan ki naga kammanina dake naga kamanin ummi na a tare da ke naga halayan ta da suke tare da ke wallahi nayi kewar ki yar'uwata kullum da tunanin ki nake tashi Ya faruk ga aishan mu nsn me sunan ummi na ina ma ina da rabon da zan kuma ganin ta ina ma ina da rabon dazan rungumeta na kira ta da *ummi* Sede ban da wannan rabon haka Allah ya tsara mana tamu kaddarar kuma na yarda da ita Aisha ki manta da komai kinji mu yayyan ki ne Haka ne ni dama ban rike ku ba kawai ni mahaifina na rika kuma... Hmmm ysnzu dai ki nuna min kowa ki fada min matsayin su gurina kinji Tana share hawaye tana jan majina tace to zan nuna maka kowa Wannsn baffa idi,baffa ibrahim,da kuma abbi sune yayyan ummin mu To ashe kice baffan mu dai ba ke kadai ba kin sha kulawa me yawa lokacina ne yanxu fa . Hah lallai ma hamma mubarak Au me sunan malsm kar dada ta bige min bakina na kira sunan mijin ta. Aka sa dariya gaba daya to kuma na dawo gareka Hamma yusuf,hamma nas,hamma masdook,,hamma ni'imatullahi duk yayyan ka ne su Se wannan hamma kamal ta fada tana dungure masa kai shekara daya ya bsni kanin ka ne sakona ne To kice ni din dan dangi ne ina da yanuwa da yawa ah sossai ma Wayanan yan matan duk sakokna ne fa kannen ka ne su din fadimatu zahra'u,mariya,ni , rabi'atuda kuma amira dukkan mu kannen ka ne. Wai kice nima bsbba ne uhm man To hamma ina matan ku? Tukuna dai hajiya amma yanzu tunda mun zo gida se ayi yar gida ko kuwa ya faruk? Faruk murmushi yayi kawai dan shi din miskiline komai sede yayi murmushi baya wani uhm bare uhm uhm kawai aishsn yake kallo yana godewa Allsh daya bashi kanwa Shi kennan ma baffa in ka tashi aurar dasu hamma nas seka hada da hamma faruk da mubarak au me sunan malam ko dada Ni de ki bsrni kawai nayi ta kallon ku kuna shakiyanci kuna raha yadda zan kuma yarda cewa *zumincinmu* ya d'ore in kara kallon ku in kuma godewa Allah da ya d'ayyaba min zuri'ata ta kara ha'baka. Amin dada Masdook ya mike ya yi bakin kofa yace ke xo mana! Yayi waje ta mike tace ina zuwa hamma to se kin dawo. Ya zauna cikin yan'uwan sa yana hira shi ksm ya zage se zuba yake ana bashi labari kala kala shi kam se kallon fadimatu yake yi a fakaice a ransa yace niksm nayi mata a kumo da izinin Allah Yayi murmushi kawai ita ma tana lura dashi wani irin kallo yake mata ta kasa nutsuwa. Yusuf yace amira kije ki huta haka naga kwana biyu ba kya bacci da wuri saboda waccan akun me shegen surutun tsiya Dariya tayi kai hamma hira muke kawai a tsakanin mu ta yan'uwa kasan in muka koma se kuma wata haduwar! Ni de kije ki kwanta dada ki mata magsna ina lura da ita bata hutawa ga uban sanyi da take sha kwana biyu bata jin magana ta Ke amira uwata tashi kijeki ki kwsnta ki dinga jin maganar mijinki kin ji ko To dada Dada wai mijin ta ne? Eh man mu ina xamu bar yara su fi haka girma bs a dakin mijin su ba Gaskiya ne kennsn dukksn su sunyi aure ? Da gayya yayi tambayar dan yaji.ko fadima ma nada aure Eh su biyun ba da aishan da amiran Harda aishata? Eh Kennan hamma masdook ne mijin nata? Eh shi ne fa ashe mun girma dai Eh ksm Ke fadima ku gysra dakin yusuf su huta haka sun sha hanya to dada,bara na gysra musu dakin. Ya bita da kallo faruk ya masa wani murmushi dsn ya fara dago dan'uwan nasa. Shi kumma ya sunne kan sa. **** Hannun ta ya kamo yana murzawa ya jata har bakin motar sa ta a ciki shi ma ya zagaya ya kunna motar ya jasu Ta juyo tana kallon sa hamma ina zamu haka? Siyar dake xan yi Ta kulle bakin ta tayi masa gum Mutum da matar sa a tambayesa ina ze kaita Kayi hakuri Shiru ya biyo baya . Farka motar yayi ya fita ya zagaya ya fito da ita muje mu ko Hamma Ni ban san gsrdama muje mu Binsa ta dinga yi ya bude wani gida suka shiga ts juyo tana kallon sa a ranta tace ikon Allah Daki ya shigar dakin ya sa ma dakin key yana kallon ta ita ma shi take kallon dan karin bayani take nema daga gurin sa Biris ya mata ya shiga toilet dan yayi wanka zaunawa tayi zugum tana kallon kasa Wayarta ta dauko ta kira amira taji ta a kashe bata da carji Tsaki tayi yafi a kirga ya fito daga shi se towel ta juya masa baya ya bude drower ya dauko short da singlet ya zura ya fesa turare ya shafa mai me tsada ya kalleta ki je kiyi wanka Ni ba wani wanka da zan yi gida xani To nan a daji kike ? To ni dai ksna ganin danuwana yaxo memakon muyi hira seka wani dauko ni nan Kefa aisha naga alama baki da tausayi baki da imsni ko Ni mena ma Ba kya tausayina dubi yadda kike kiba ni kuma dubi yadda nake ramewa shekaru nawa ina kallon ki kawai kamar hoto bazaki ji tausayina ba ki bani abunda nake so ki maidani namiji ko! Hamma ai ban da wannan karfin Mtsw kin san Allah bazan barki ba yau ki gama tsaretsaren ki da kumbiya kumbuyiyar ki amma kin gama zuwa hannu Yau sena amshi sadakina kums na nuna miki *sakomakon kauna* Aisha humaira dai kawai kallon sa take yi kawai cike da mamaki Da tsoron masdook din. Ke banda abunki abunda kike gudu ai a ksn sa auren ya ta'allaka dashi ya dogara Hawaye suka zubo mata a kuncin ta Ki daina kuka muyi addu'a Allah ya barmu tsahon shekarun da zamu ga jikokkin mu Kice amin. Ta masa banza Kinga ki je kiyi wsnka ki zo muyi sallah _bayan wasu mintuna_ Wankan tayi tasa wata riga da ya bata ta fesa turare sallah suka yi ya ksma kanta ya mata addu'oi sannan ya mata tambayoyi Daukarta yayi cak ya dora kan gado ya dinga raba ta da kayan jikin ta ita kam idan ta a kulle yake taki kallon sa se hawaye da take zubowa Rungumeta yayi ya dinga aika mata da sakonni kala kala masu rikitarwa da rudarwa da rikita wanda ake yiwa numfashi kawai yake fitarwa ita kuma kuka kawai take dan ba karamin gurzuwa take yi ba a gun sa gaba daya ya gama kashe mata jiki tun dare ake sbu daya be barta ba seda yaji kiran assalatu shima dan sallah ba dan ya gaji ba Da ya dawo ma gun ya sameta ya ita ko tunani take yi girman daren farko duk yadda zata fassara daren farko bazai fassaru ba wata irin kauna da soyayya da ba a taba sanin bil adama yana yiwa dan uwan sa bil adama ba,ita ce yau hamma ya nuna mata. Tun farkon daren har zuwa karshen sa . Ji tayi ya rungumeta a kirjin sa cike da wata kauna ,ta sa hannu tana goge hawayen ta ya na taimaka mata yana mata fatan alkhairi . _ina son ki aisha humaira kin yadda ke din zuciyata ce ,my heart kin yadda?_ *a sanyayye ta amsa ,na yarda* Murmusawa yayi ya dada rungumeta Ta hankada shi

Chapter 10 of 14