Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 4
kowannensu sihirinsa na tsafi ya lalace ya daina aiki don haka sai suka ci gaba da yaki da tsagwaron karfin dantse da kwarewa. Idan mutum ya ga yadda ake ragargazar dakarun birmin Lairuf suna zubewa kasa matattu dole ne lausayi ya kamashi har ya zubar da hawaye. Lokacin da Huraisu da Ishmar suka kara zage dantse alkan Muraisu sai suka samo lagonsa suka yi ta lafta masa sara, suka yi kaca-kaca da sassan Jikinsa Jiri ya kwasheshi ya fado daga dokinsa ya baje a kasa malacce. A wannan lokaci ne aka busa kahon samun nasarar yaki. Yarima Huraisu da Sarki Ishmar suka cika da tsananin farin ciki. Nan take aka 6alle kofar birnin Lairuf da karfin tsiya aka kamo mutanen birnin gaba daya aka tarasu a fada. A sannan ne aka gano cewa wasu daga cikin jama'ar garin sun sulale ta bayan gari sun gudu, domin an ga sawayen dawakansu. Nan take yarima Huraisu ya jagoranci wadansu dakarun yaki su dubu arba'in aka bi sawun su gimbiya Husnaila. Wannan shi ne asalin gudun hijirar da aka yi daga birnin Lairuf. Su yarima Huraisu sun riski wannan runduna ta masu gudun Hijira inda aka kacame da sabon yaki. Da kyar da sidin goshi barde Kurzal ya sami hanya ya gudu da gimbiya Husnaila akan dokinsa a lokacip da take cikin mawuyacin hali na nakuda har jini ya fara zuba a jikinta. Shi kansa barde Kurzal a jikinsa akwai saran takobi sama da guda ashiri. Ko ina a jikinsa jini ne ke zuba amma saboda naci da juriya sai da barde Kurzal ya kai Husnaila bakin dajin Kirzufa sannan ya fado daga kan dokinsa ya mutu, Itama Hsunaila saí ta fado daga kan dokin ta ci gaba da jan ciki har ta saní darmar shiga cikin farkon dajin Kirzufa, A dai-dai wannan lokací ne yarima Suraisu da sarki Ishmar suka karaso bakin dajin suka hango Husnaila a kwance tana nakuda Huraisu ya yunkura zai Sada cikin dajin Kirzula sai sarkí Ishmar yai wuf ya rikeshi ya Ce, "Kana shiga cikín wannan dají shí ke nan sai dai a dauko gawarka," Suna ji suna gani Husnaila ta haihu a gabans ta yanke cibi da hannunta kuma ta gyara jikinta, Nan take bakin ciki ya turnuke Sarki Ishmar ya fashe da kuka ya dubi husnaila ya ce, "Ya ke 'yar uwata hakika kin cuceni. Yanzu kí rasa wanda za ki haihu da shí saí babban dan makiyina," Koda jin haka sai hawaye ya zuhowa husnaila ta daga jaririnta sama ta nuno fuskarsa ga su Ishımar ta ce, "Kwarai kuwa ku je ku mallaki birnin Lairus, amma ku sani cewa komai dadewa wannan yaro sai ya kurbi birninsa, Tabbas an baifi jarumin da zai zamo annoba a dukkan SARAKUNan duniya Wanda zamo MAI kahon BUSA A MUTU" Cikin rudowa da rashin fahimta su Sarki Ishmar da yarima huraisu suka kalli junansu kuna suka kalli husnaila, domin basu gane ko mene ne kahon Busa a mnutu ba, kuma basu gane yadda Wannan jariri zai Zamo annoba ba a dukkan Sarakunan duniya! WACCE IRIN RAYUWA HUSNAILA DA JARIRINTA ZASU YI A CIKIN DAJIN KIRZUFA? IDAN DANTA YA GIRMA YA ZA A YI YA MALLAKI KAHON BUSA A MUTU? YAUSIIE NE DAN HUSNAILA ZAI DAWO BIRNIN LAIRUF YA KARBI MULKI WACCE IRIN ANNODA SARAKUNAN DUINIYA ZASU HADU DA ITA A DALILIN KAHON BUSA A MUTU? Mu hadu a littalin BUSA A MUTU kashi na uku don jin ci gaban wannan kasaitaccen labari Daga mai dcbe nuku kewa a kullum da ko yaushe. ABDUL'AZIZ (Sani Madakin Gini) Nine Dai Naku A ko yaushe AA Misau ke magana Ku danna blue din rubutun nan don kasancewa damu a WhatsApp Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/E0GMznXcaxwC0avNVdF30Q An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 4 of 4