Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 6
kanada dakaru aljannu da mutane sannan kai gagarabadaune afagen tsafi amma kai wawane Sarki Kaushatu yakwarma ihu yace kai yaro xaka mutu Yaro yace amma sai karigani mutuwa lallai kasani ni Kairuf baxantaba Yarda Inxauna akarkashin wani axalumin sarkiba mutun ko aljan,adaidai wannan lokacinne Wani jibgegen tsuntsu yai Wuf yasunkuci Kairuf yai sama Kaiya Sarki Kaushatu yakwarma ihu yacilla wata takobi takobin tabi bayan tsutsun damasifar gudu kamar walkiya takobin takurema tsuntsun gudu takaimar sara tsuntsun yakauce amma ahaka saida takobin tasare katon Fiffikensa guda daya tsuntsun yakwarma ihu sai yabace asararin Samaniya inda takobin tarika kaikomo asama tarasashi dole tadawo kasa Sarki Kaushatu yace lallai wannen koma wanene yajama kansa da ahalinsa Bala,i bamakawa saina kashe nashi, yasaki linxamin dokinsa yai yamma yana cewa maxaje kubiyoni Al,amarin tsuntsunnan kuwa baidira akoinaba Sai gaban Sarki Raban inda yake tsaye agaban tarin dakaru kimanin Miliya goma yadira amatsayin Mutum yanarikeda Kairuf an yankemar hannu daya dakaru suka Saramai gamida jinjina yamikama Sarki Raban Yaro Kairuf Sarki yakarba yadafa kafadar Sadaukin yace dakyau Sarkin Yaki Kurban dukda cewa karasa wani sashi na jikinka toka tseratarda Dakarummu daga axabar mutuwa domin badan kaimin alkawarin cewa xaka kawomin wannan yaroba toda ko Jama,ar birnin Sharkure zasukare Sai na fuskanci Sarki Kaushatu da yaki Sarki Raban yakama hannun Kairuf yakwarara ihu yace yaro daga yau kaxama mallakina lallai xaka xauna afadata tsawon kwanaki talatin yadaga murya yacedaganan kuma naxama Sarkin Duniya baki daya Kwatsam Sai ajiwata murya nacew Kai wawa Sarki Lallai kasani baxaka taba xama Sarkin Duniya atare kuma alokaci guda Sarki Raban dadakarunsa sukaidububa ixuwa Inda wannan murya ke futowa dankari aisai sukai toxali da Dakarun xumunci su goma Shabiyu abisa Fararen Dawakansu Sarki Raban yakwarma ihu yace kai tsinannu suwayeku daxaku shigo cikin birnina sannan kukaryatani agaban jama,ata lallai sai kun gwammace kumutu amadadin kurayu yadaga murya yace tabbas abisa shishshigi dakaranbani daku,aita agarene sai na dandana muku bakar axaba Jaruma Miira tace kai wawan Sarki Kasani Sanin komu suwayebashida dawani amfani agareka kasaki Yaro Kairuf yaci gabada tafiyarsa shine samun saukinka kuma xama lafiyarka da jama,arka tadaga murya tace idanko kanaso kasan komu suwaye tokasabama umurnimmu domin sai munmuku mugunyar axava tayadda xakurika mutuwa kamar Kwarinda suka shaki guba Sarki Raban yafusata yakwararaihu yadakama dakarunsa tsawa yace kai maxaje ku yankumin kan yarinyarcan mai rashin kunya domin yazamo darasi ga yan uwanta Samada katti darine suka xaro makamai sukai kukan Kura sukaikan Miira saita murmushi tajijjiga mashin dake hannunta takwarara ihu tatunkaresu tana wani ihu suka hadu akai kwaram tashin farko tasoke katti bakawai atare taxare mashi tahallaka ashirin dakarun suka fusata suka xagayeta sukarika kaimata Sara dasuka itakuma tawanxu tana karewa gamida maida martani aikoda taixaiya sau uku acikin abokan gaba sai,takashesu bakidaya Ran Sarki Raban yabaci yakwarma ihu ya,umurci Dakaru dubu dasu dakama Miiraa Wawa dakarun sukai Kuwwa sunufi Miira afusace Kairuf yaceda Sarki Raban lallaifa kasani mutanenka dubu babu wanda xairayu xanbaka Shawar kodai katura daukacindakarunka kokuma kamikani garesu Ko Kallonsa Sarki baiyiba inda Miirata afkama dakarunnan dawani masifaffen yaki tarika kaimaxa kasa tana sare kawuna gamida datse kafafu kaiya aihakan nafaruwa sai Sarki Raban yai umurni dabakidaya Jama,arsa dasu afkama Miira kaiya Wannan shine babban kuskurensa Domin lokacin da curin dakaru miliyan goma sukai ruri gamida kwarara ihu sai sukaikan Miira afusace kaiya ai atare kuma alokaci guda Dakarun Xumunci surafka ihu sannan suka xare takubba sukadaidaita Sahuda Miira Sannan suka futa aguje suka fadama Dakarun Sarki Raban da Sarada Suka hoho bakyaubadadi maxa maganin maxaainan Sadauki Amirul jaishi yarika Faskare kan makiya kamar mai fasakwakwa dandatsa kasusuwa yake kamar mahauci dakashi Sarki Lukman yarika xarya atsakankanin makiya yana musu kisan gilla Inda daukacin Dakarun Xumunci surika saukema makiya BALBALIN BALA,I yaki yakaxanta KAI SHAYI{#BANGONDUNIYA PART 3C;;#3D} Bakin gumurxu yaci gaba wanxuwa tsakanin #Dakarun;;#Zumunci da Dakarun Sarki raban kura taturnuke ilahirin Gari ihun maxaje yacika Kunnuwa mutane Gimbiya Ela tarika Farautan rayukan maxaje tana ingixasu lahira duk inda tasa gaba mutuwa akeyi Shiko yarima Lurwan sai yarika amfani dawasu kananan wukake yana Farke makogwaran makiya kaiya Futuna bakyau tabbass Masifa akwance take kuma Allah yatsinema maitasota domin kisan yayi yawa barnan rayuka ya kaxanta bisa Tilas Dakarun kasarShark suka jabaya jini yabata ko,ina gamaxajenan kwance kamar m Kiyashi matattu gawasu akareraye wasu sun rasahannaye wasu antsire musu idanu,inda wasu bakidaya kafafunsu akasare Hankalin Sarki Raban yabaci yakalli tarin gawawwakin Jama,arsabirjik akasa Sai yakwarara ihu akarke ya murtuke Fuska sannan yakarema Dakarun Xumunci Kallo saikuma yabushe dadariya Kamar Xararre yanuna Dakarun xumunci yace kai Tsinannu tanbadadddu lallai kuba mutane bane annobace maifasa Gungun al,umma amma abisa kisan kiyashi dakukaima Jama,ata tabbas ayau kuma Zakumutu yadaga Murya yace inarantsuwa da Furfuran mahaifina kaf Saina Kasheku kawai sai yasabi Suburbudu TALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA . Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc, . A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja, . Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi . TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA . 1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31, 2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu, Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu, Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook, . Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar, Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa . Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99% Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg kalaman tsafitake yakama kumbura yana girma yana Fadi al,amarin yatsorata kowa domin tsananin kunburan da Sarki Raban yakeyi yanadabda Fashewane can sai yaibindiga Tass yafashe hoho tsafi gaskiya maishi ai yana tarwatsewa Sai gawasu Jaruman Fama sugoma shabiya sun bayyana Dukkaninsu kamanninsu daya da Sarki Raban sunacikin bakar Damar yaki Sunyi jugum kuma sunyi dirgija Kamar wasu Shaidanu atare Kuma alokaci guda Dakarunnan iridaya masu kamanni daya sukwarara ihu gamida xare takubba sikai kan Dakarun Xumunci su,afka musu da yaki maitada hankali tabbas awannan Karan Dakarun Xumunci sunji Sauyi domin sunsha mutukar wuya da hatsabiban mutanennan domin sun gallabesu sunkuma takura musu harma sun yanki Sarki Lukman da Jaruma Miihal koda Boka Barnuhu yaga al,amarin Xai kwabe Sai yatsala ihu Sannan yasabi Sambatu irinna mannya matsafa yana Sambatu yakallon Gilmawar dakarunnan Shabiyu masu kamada Sarki Raban aisai yalura dukcikansu irin yakidaya sukeyi kuma basa Iya aikata komai Sai wani guda daya acikinsuyamotsa wanda kuma Shine ke Kafsa yaki da Sadauki Amirul Jaishi kawai Boka Barnuhu yadaga muryayace yakai sadauki Amirul Jaishi lallai kasani kaine xaka kawo karshen wannan yaki Domin Kaine kake fafata yaki da Sarki Raban Sauran duk tasirin tsafine kawai kaiya aikoda Sadauki Amirul jaishi yaji Furucin Babban Boka Barnuhu sai yakwarara ihu yafara Saukema Sarki Raban masifar yaki Salosalo nantake yakuntata Sarki Raba yatakurash yagallabeshi yatoshema Sarki Raban duk wata kofan tsira tun yana iyakai Sara har yakasa saidai maida martani kuma bakidaya suma Dakarun masu kamadashi sunkasa aikata komai anacikin wannan yanayine Sadauki Amirul Jaishi yakwararama Sarki Raban wawani wawan Sara agadan baya bayan yadare sannan yabarke da jine tsananin masifar xafin Sara saida Sarki Raban yasaki takobinsa BAKIDAYA dakarun masu kamadashi sai suka bace Sadauki Amirul Jaishi yasakafa yabanke Sarki Raba yai Sama yafado kasa yai yunkurin mikiwa amma yamakara Domin tuni Dakarun xumunci sun kewayeshi kowannensu narike da Ta kobi tilas yamika wuya Boka Barnohu yace aikamakara lallai koda mun kyaleka araye to nangaba xaka hadakai da makiyammu domin kuyakemu Boka Barnuhu yadaga murya yace maxaje kusaukemar ajalinsa take suka sanya takubba Sukamai Ruwan Takubba nan tasa takare Sarauniya Atine yarmama tarungume yaro Kairuf tace kadaure yaro lallai damu dakai Axaluman Sarakuna baxasubarmu muhutaba kuma muma baxa mubarsu su hutaba tadaga murya tace lallai baxamu hutaba har sai munkai Sarkan Ajali BANGON DUNIYA awannan gari Dakarun xumunci suka Kwana biyu harda yaro Kairuf akwana na uku suka Shirya suka bar Garin suka nausa Kudancin Duniya Inda Kairu yabacemusu adokar daji yayi mutukar nisa atafiyarsa inda yashiga wani Dajimai dankaran kyau rairayine kasaryankin sannan akwai manyan itatuwa dogaye ga Koramu kota ko,inawata iska mai dadi tana kadawa ahankali tana bada nishadi Kairuf yacigaba da tafiya acikin wannan Rairayi har yariski wata katuwar Fadama maidaukeda kayan marmari kala kala nau,i Mangwaro,ayaba ,inibi kashu,abarba gwaba dadai Sauran yayan itatuwa masu dadi kaitsaye Kairuf yafada cikin Fadamar yakama cin yayan itace cikin Shauki kwatsam sai yaga wani katon tantikawai sai yashige dankari aisai yaga wani katon Teburi cikeda kayan Dadi Soyayyun naman kaji tsuntsaye dasauran dabbobi ga nau,in irin kowani abinci tuni yawunsa Kairuf yatsinke dama andade ba,ahaduba kawai sai yahaye Kujera yatasa kayayyakinnan daci tamkar damashi aajemar idansa yarufe yaci wannan yaci wancan to alokacinne wasu yara suka shigo cikin Tantin subakwai dukkansu Shekarunsu basu wuce nakairufba KAI NIMAFA XANTABA KAYAN DADINNAN#BANGON;;;;#DUNIYA;;#PART;;#3ELokacin da Kairuf yadagakai yaga Yara bakwai atsaye akansa sai yadakata dacin abincinda yakeyi yaxuba musu idanu kamar yaga bakin mayu afusace yara shida suka xareWasu kananan takubba sirara sukai kan Yaro Kairuf sai yamike Kafin su afkamar sai daya yaron dabaiyi yunkurin fadamasaba yadakamusu tsawa yace kai abokai kudakata Wannanfa bakommune yaran sukatsaya cik suka kalleshi suce wayeshi kuma ya akai yaxamo bakommu yaron yace kukalli wuyansa SarkanAjaline arataye ai yaran nakallon wuyan Kairuf sai bakidaya suka xube agaban Kairuf sunacewa barka daxuwa babban bakommu Kairuf yakallesu cikin rashin yarda yace kusuwaye yaya akayi naxama bakonku alhali bantaba xuwa wannan yankinba Yaron yace Kakwantar da hankalinka Ni sunana Yarima Lamir wan'yannan kuma abokainane Sunayensu Lahur Laxmir Lator Ratol Fakir dakuma Xamir, Lamir yacigaba dacewa mahaifiyata itace Sarauniyar Kasarmu maisuna Tambux babbar kasace mai daukeda mutane sama da miliyan dubu goma Mahaifiyata Munaya takasance tanaji dakarfin mulki da girman ixxa taka karya wanda taso tadora wandataso domin tanada karfin Rundunaxunxurutun maxajen Fama samada miliyan dubu biiyu Babu abin Mahaifiyata takeso Face taga kasarta nakara fadada wannan daliline yasa take yakar kananan masarautuda manya tanahadesu acikin masarautanta tabbas Mahaifiyata Wato Sarauniya Munaya xata iya aikata komai kuma xata kashe kowaye saboda karagan mulkinta Yarima Lamir yace kasani yakai Abokina Kairuf kasar Tabux tanada manyan birane guda bakwai kuma sarakunandake mulki awadannan birane bakidayansu yayyinane Uwammu daya kuma ubammu dayaNine karaminsu amma sunyi mutukar tsanata saboda tsananin tsanata dasukayi saida suka haramtamin Shiga biranansu bakomai yasa suka hanani Shiga biranensuba Face ra,yimmu dasu yasha bambam domin su sunkasancene Axxalumai nakarshe suna mutukar gallaxama talakawa suna kwace gamasu dukiya sannan sunaauran matayen dasukeso koda matan basa sonsu tsananin xalunci laifi kadan sai ayankema hukuncin kisa sannan awashe gidanka tonikuma aduk lokacin danaji wannan danyan aiki tofa bana iya shiru shi yasa suka samin dokan shiga biranansu saidai inyatsa ababban birnin Tambux inda itama Mahaifiyata muke rikicida ita aduk lokacinda taiwani danyen hukunci saboda hakaitama mahaifyan nawa tatsaneni domin halimmu yabanbanta YarimaLamir yace kasani yakai Kairuf nina dauko haline na Mahaifimmu Sarki Samarax wanda shine asalin Sarkin Yakasance Sarkine Adali kumashugaba mai sun jamaarsa saboda tsanani adalcinsa saida anemi talaka akasarmu akarasa kowa kagani akasar tambutu yanada wadatarsa daidaishi wannan Adalici na Mahaifimmu yana mutukar konama Mahaifiyarmu rai itada yayyina subakwai suna matukar jin haushinsa suntsani rayuwansa akullun sunacikin yimar Fatan mutuwa kodasuga abin yakiKarewa kullum sunamai fatan mutuwa amma kociwonkai bayayi saisuka hadakai dabokaye sukamai tsafi suka sanyamar cutar mutuwar rabin jiki yakasance kullum yana kwance Mahaifiyarmu tahaye karagar Mulkinsa inda tasauke Sarakuna bakwai masu mulkin birane bakwai tadora yayanta bakwai suka fara gudanarda Mulkin kama karya tabba ahalin yanxu jama,ar kasanmu sunacikin bala,i,da musifayarima Lamir yaci gabadacewa dalilinda yasa nasanka shine Watarana mahaifiyarmu tashirya taron na xallan yayanta Muka taru aturakanta mutakwas biyar Maxane sai mata uku mahaifiyarmu tafara magana tanacewa yaku yayana nakirakune domin isanardaku cewa munadab da mulkan Duniya bakidayanta mamaki yakamamu inda babbammu yace ya Ummi Lamir mekikenufi dacewa munadab da mulkan Duniya Mahaifiyarmu tai murmushi tace kusani yayana Rikici yaballe aduniya adalilin bayyanar Sarkan ajali Sarkace wanda duk wanda yamallaketa to bamakawa Sai Sarakunan duniya sunmasa mubaya, jaruman duniya xasukasance suna musu biyayya bokaye da manya matsafa kai har aljanu bakake da Farare indai Kamallaki Sarkan Ajali tofa Sai kajuyasu kamar Waina Aikoda yayyina sukaji wannan labari saisuka mike sukace yake Ummi Lamir muna neman ixininki dakibarmu mushiga Duniya muma ai gwagwar mayan neman Sarkan ajali damuMahaifiyarmu tace aa yara abindanakeso daku shine kukasance cikinshiri domin ahalin yanxu Sarkan tana wuyan wani yaro mai suna Kairuf yatunkari BANGON DUNIYA domin maida Sarka maxauninta indamiyagun halittu aljanu da mutane ke farautansa domin duk wanda yainasaran kame Kairuf har yaikwanaki Talatin taredashi to Sarkan Ajali taxama Mallakisa Kuma yaxama Sarki Duniya bakidaya Hansaru tace ya Ummi Lamir,to tayaya xamu mallaki wannan Sarka inbamu shiga Duniyaba Mahaifiyammu tace Yaxama Dolene Yaro Kairuf yaratso takasammu tadaga murya tace inko yashigo to har abada baxai futaba saiyai kwana Talatin ahannunmu sannan mucire Sarkan awuyansa Muyankashi musha jininsa domin samun tabarakinsa nan yan uwana sukama Murna sunacewa lallai idan duniya taxamo akarkashimmuba,dan,adamba aljannuma da dabbobi sai sundandani axabarmu tabbas sai kowani Halitta yagwammace mutuwa amaimakon yarayu Tsam namike hankalina atashe xanfuta sainaji Mahaifiyamu takira sunana tace Lamir nasan hankalinka yatashi jin Duniya zata shiga masifa ahannumu tokasani awannan karanbubu dagin kafa duk wanda yace xaishiga tsakanimmu da burimmu to xamu kaudashi adoran kasa kowaye, wasu hawayen takaici sukwararo afuskata nafice adakin kaitsaye dakin Mahaifimmu na nufa inashiga Sainasha mamaki Domin axaune naganshi yanacin abinci da hannunsa babu wata alamar cuta ataredashi Makaki yakamani mutuminda koxama baya iyayi to tayaya yasami wannan lafiyar, KAIKAI YAU DARIGAMA ANKIFARMINDA SHAYI [#BANGON;;;;DUNIYA #PART #3F] yarima Lamir yacigaba daba Yaro kairuf labari yace alokacinda nashiga dakin mahaifimmu sai nasha mamaki ganinshi axaune bisa kujerayanacin abinci da hannayensa cikin sanyin jiki nakarisa gareshi nadurkusa agabansa nadafa kafafunsanace ya babana ya,akai kaida komaisai ammaka saboda cutar mutuwar tsagin jiki datasame naga kana,iya aikata komaida kanka Mahaifinayaiwani murmushi maikamada,Yake yace kasani yakai dana nadade dawarkewa to,amma inatsoran mahaifiyarka da yan uwanka domin mutukar suka sanna sami lafiya to bamakawa sai sunkasheni kodanaji wannan magana sai nafasheda kuka nakama hannun mahaifina inacewa kayi hakuri babana banida Karfin da xan iya kareka daga sharrin yan uwana Mahaifiyana yace karkadamu dana komai xaiwuce akamme kashigo gurina naga alama,akwai tashin hankali afuskanka takenabashi labarin Sarkan Ajali dakuma irin shirin da mahaifiyammu da yan,uwana sukeyi domin kamakaSai mahaifina yacemin to aikaine xaka taimaki Kairuf Sanna wannan tafiyama dakai xa,ayi lallai wajibine karaka Kairuf Bangon Duniya nabude baki xanyi magana sai yadaka tardani yace kamaida Rayuwanka alanbun Gabar kaida abokanka lallai watarana xaku hadu daKairufacikinta Sannan xaka iya ganeshine tahanyar Sarkan Ajali dake Rataye awuyansa domin itanadabanne aduk lokacin dakakalleta tosai taxamo maka wata halittan Xaki giwakura damusa dadai sauransu sannan tana sauya kala tamkar Hawainiya tokaji Dalilin da yasa muka kiraka abokimmu sannan bakidaya abokammu xasu rakaka xuwa Bangon Duniya Kairuf yace ina wannan tafiyace bisa umurni Sannan ba,acemin intafida kowaba saboda haka lallai baxan aminta dakaiba Kafin sukara cewa wani abu Sai sukaji karan tafiyar dawakai dakuma ihun maxaje koda Kilxam yaleka waje sai yai toxali da RundunanMayaka Fiyeda miliyan biyu summa Fadamar kawanya aguje yadawoyaceda abokansa lallai munacikin Hadari domin Sarauniya Nufayace dakantataxoda dakaru masu yawa kawai saimai Sanarwa yafara Sanarwa yakai Yarima Lamir lallai kasani bakidaya Wannan lambu tana xagayaneda maxajen Fama bakuda wani hanyar tsira saboda haka Mahaifyarka Mai girma Nufaya Sarauniya kasar Tubax tana umurtanka dakai dayaro kairuf da abokannka kufu kokuma idan dakaru sudaka muku wawa lallai saikun dandana mugunyar axaba nanfa hankalinsu yatashi Sai Yarima Lamir yacekukwantarda hankalinku Nida Kairuf da Kilxam dakuma xamir xamufuta takofan Sirri lallai baxa,akamamuba sannan yanuna abokansa guda biyar yace kukuma xaku futa xuwaga mahaifiyata daya bayandaya lallai kada kufutada sauri domin mu yaudaresu har mui nisa tuni Kairuf Lamir Xamir Kilxam sukabi wata boyayyiyar hanya tasirri saida sukainisa sannan suma yara biyardin sufara futa,Kairuf Lamir Xamir Kilxam sukaita gudu inda suka shiga wani ramimaikama darijiya Sukaita gudu kaman ransu xai futa saida sukai sa,ahudu suna xula gudu sannan suka fuce araminnan sai suka tsinci kansu nesa dabirnin Tunbax Lamir yace karmu tsaya muci gabada tafiya nanfa sukaci gabasukai nisa sosai kwatsam sai sukai kicibis da Sarki ShamruXu daya daga cikin yayyin Yarima Lamir datawagarsa na maxaje miliyan guda nanfa Yara sukai Cirko cirko dakaru Suka kewayesu Sarki Shamruxu yakeceda dadariya akarshe yadaure Fuska yace kai kanina Lamir nagode maka dakakawomin Kairuf Dama nasan Mahaifiyarmu baxata iya kamakuba shi yasa nakafa natsare awannan wuri Yarima Lamir yace aa Yayana lallai kasani babu abinda xaka,iyamana gwara kakyalemu mui tafiyarmu inko kaki tofa Kaida Jama,arka xakuhallaka SARKI SHAMRUxu Yakeceda dariya yace kaiyaro ninafi karfin kaimin Baraxana daMutuwa domin kasanni Ajaline maikashe kowa Yaitsawa gaDakarunsa yace kukamemin yarannan muigaba dakaru Sukayo kansu Sai Lamir yace Abokai kukama hannuna dasauri suka rirrikeshi kawai Sai yaran suka xamawata guguwa subi iska sukai Gaba Sarki Shamrux yakwarara ihu yacewannan yaron saina kasheshi ahaduwarmu tagaba Awani kungurmin daji suka bayyana mai tsananin Sarkakiya nankuma yuwa tasasu agaba Gashi babu guxiri ataredasu Lamir yadubi Kilxam yace Kaine Mafarauci saikashiga daji kasamo mana abinci take Kilxam yamike yashiga Daji dakikai Sittin saigashi yadawo da wata karamar barewa sukai murna take Xamir yafotoda duwatsun kyastuwa yahada kirare yatashi wuta suka gasa barewannan suci Sukoshi sukasha ruwa abinkada Gaji yayyu aisai sukama barci tamkarmatattu Sudai sunfarkane Sugansuawasu Katon keji andorasu bisa Wata katuwar giwa suna tafe awata Katuwar Runduna tamutun miliyan goma Hankalin yarannan yatashisukakalli juna Kairuf yace wananna kuma suwaye sukamemu YarimaLamir yace nidai bansansuba Sai XAMIR yace nasansu rundunan majusawane masu bautan wuta karkashi Sarki yaki Kanwar bashida tausayi kuma basu hada hanyada imaniba Lallai muna cikin hadari Kawai sai sukaji ankwatsatsa ihu mairaxanarwa cik akatsaida tafiya Saiga tawagar Sarki Kaushatu danka,ana suna tuttudowa kamar tururwa bakidayansu suna sanyaneda bakaken kaya damiyagun makamai yawansu yawuce kima makamansu abin tsorone nanfa sukai sahu Sufuskanci rundunar majusawa masu bautanwuta nan afara kallon kallo gamida hararan juna Yarima Lamir yace wayannan kuma Suwaye Kairuf yace tawagace ta Sarki Kaushatu dankan,anaTunku maikai yaro makisa jikan Sarki Kurungu mugun kifi kada naganinka yakwana da yunwa birida gatari kashemai gona Kura mai cefanen al,muru kowa yajadakaixaiyi asara kobaiyi takudiba to xairasa ransa Dankari koda YarimaLamir Kilxam Xamir sukaji cewar Rundunan Sarki Kaushatune Sai hankulansu yatashi sukama kyarma suna xuma domin sunada labarin tsinancewarsa,GIRKI YASAUKA #BANGON,,,DUNIYA,,,PART,,,#3G Lokacinda rundunan Sarki Kaushatu sukai Sahu sufuskanci Dakarun Majusawa sai akama KallonKallo gamida hararan juna Can Sarki Kaushatu Tunku maikai yaro makisa yafuto gaban Rundunarsa yai kururuwa yadakama Majusawa tsawa yace kai Majusawa yan bautan wuta lallai kusani Nine Dakaina basakoba kuma bukata dayanakesodaku Shine Kumiko Yarannan guda uku cikin Ruwan Sanyi Nikuma nai muku alkawari Zambarku Kurayu kuda iyalanku, Wannan Kalma taharxuka xuciyar Dakarun Majusawa inda suka fara tsuma suna Cixan baki Shiko Sarkin Yaki Kanwar ransa yadagule kawai sai yakwarara ihu yanuna Sarki Kaushatu da tsinin Mashiyace karyane lallai da akwacema yaro riga to gwara ayagata yadaga murya yace lallai akam mumikama yarannan tofa Saidai murasa Rayuwammu bakidaya Sarki Kaushatuyakwarma ihu yaima jama,arsa tsawa yace kai Maxaje kumutstsikemin kananan Kwarinnan dakarun Sarki Kaushatu sukwarma ihu sukaikan Rundunar Majusawa Inda Suma Majusawan Sukwarara ihu gamida xare takubba sukafalla aguje kaiyasa, aka hadu atsakiya akai kwaramkwatsam nan Masifa takullu bala,i yawanxu akafara misayan takubbaafara asaran Rayuka jini yafara Kwarara nanfa kawuna sukarika tashi Sama jikkuna surika xuba akasa yaki yakaxannce akowani bangare kisa akeyi Saidai Majusawa sunnuna cewa sufa ma,abota bautan wutane Domin suna kisa datakobine kuma suna kone makiya dawuta nanfa suka rika ma Dakarun Sarki Kaushatu kisan rashin mutunci kayya maza suke maganin maxa domin Sarkin yaki Kanwar yafurgita maxa domin da masu biyu yake wannan yaki duk inyakaiSuka sai yasoke samada maxaje arba,in dankari Nanfa yaxamema makiya annobar mutuwa yarika Saukemusu Salo salonamasifar yaki tamkar wutan daji haka yake babbake jama,ar Sarki Kaushatu duk inda yajuya saikaga gawawwaki na xubewa kasa jini yarika malala ihun maxaje yacika ko,ina Karan haduwan takubba yayawaita Wuta kama asassan filin yakiduk wannan Masifa da akasaukema Juna Sarki Kaushatu na gefe yana kallo shida Sarauniya Za,uma koda yalurada kyau sai yafahimci wasu abubuwa biyu dake Faruwa awannan yaki abu nafarko shine Dakarun Majusawa Samada dubu gomane kexagaye da katuwar Giwannan daSu Khairuf sukekai dakarun sunkafa sun tsare basabarin wani makiyi yakusanci Giwannan face sunturashi kiyama ahaka suke tafe awannan yaki aikinsune sukare lafiyar Giwannan dakuma Kairuf da abokansa koda Sarki Kaushatu yafahimci Fasalin yakin Sai yakwarma ihu yadubi Sarauniya Za,uma yace yake Xa,uma lallai tsinannun Majusawannan sunshiryama wannan yaki kuma babban burinsu shine sugududa yarancan uku tokitunkari Giwarkitarwatsa masu bata tsaro sannankijuya akalan Giwan tanufi Kudu amaimako Yamma yadaga murya yace lallai duk waniHalitta mutun ko,aljan mutukar yaikokarin shiga tsakaninki da burinki tokisadashi da,ajalinsa nikuma xantunkari Sarkinyaki Kanwar dake kashemin Jama,a kamar Karya wohoho aisai Sarauniya Za,uma tabarka ihu wanda yatsorata kananan Jarumai suka Furgita ta,afka Filin daga nanfa tafarama makiya kisan gilla tamkar wutar kara haka take babbake maxajetana bude hanya har ta,isa gurin dakarun majusawa masu ba Giwar tsaro kaiya aikoda Sukai ido biyu da ita suka fahimci niyyarta nason Kwaton Giwannan aisai sukayo kanta suka yamyameta surika kaimata miyagun sarada suka inda itakuma tawanxu tana karewa gamida maida martani tana musu kisan Gilla shiko Sarki Kaushatu dan,kan,ana sai yakwarara ihu yadaka tsalle yatashi sama yarika taka wuyan maxaje yana karyawa gamidasa Mashi yana burma kawunan makiya ahaka har ya,isa gurin Sarkin Yaki Kanwar Yasa kafa yadaki Kanwar akirji tsanani xafin Dukan da karfin Dukan da Sarki Kaushatu yaima Sarkin Yaki Kanwar Saida Sarkin yaki yai Sama Sannan yakife akasa wannan lamari shine yai Sanadiyar yaki yatsaya cik Dakarun Sarki Kaushatu suka rika huci Inda Dakarun Majusawa idanunsu yakomaKan Sarkin yakinsu dake kwance jini tabaki ta hanci tsammaninsu yamutu tsoro yafara ratsa xukatunsu Sukuma Jama,ar Sarki Kan,ana Sufara Murmushin Samunnasara amma sai Tunanin kowa yacanxa al,amarin yagirmama lokacinda Sarkin yaki Kanwar yamiki tamkar mashi yakwarma ihu yasa kafa yabanke Sarki Kan,ana, sarki Kan,ana yai Sama amaimakon yafado kasa Sai yamakale asama yakama babbaka dariya tamkar xararre, can yadaure Fuska tamkar yahango mutuwarsa yace kai majusawa lallai shugabankuyakira muku masifa yakuma Gayyaci mutuwarku bakidaya sarkin yaki Kanwar yadaga murya yace Karyanka tsinanne lallai baka isa kakashemuba saidai mutuwar kasko wohoho ran Sarki Kaushatu yabaciyakama gunaguni yana Sambatu gamida ambaton wasu hardaddun kalmomi nasurkulle kawai sai asaki wani kara,maitsanain karfi tamkar Fashewar Dutse dif haske yadauke duhu maitsanani yamamaye ko,ina jama,asushiga cikin tashin hankali datsoro domin Saboda tsananin Du kotafin Hannu mutun bai,iya gani Nanfa Jama,ar Sarkin Yaki Kanwardana SarkiKaushatu bakidaya sukashiga rudanin rashinSanin mexai faru acikin wannan Bakin Duh shiko Sarki Kaushatu saiyarika ketadariya Yanama kansa kirari yanacewa Wane mutum wane aljan karyan yaro karyan uban yaro ni Sarki Kaushatu dankaN,ana yarafka ihu gamida ambatun wasu kalaman tsafi take asaki watatsawa da walkiya kayya ai saijama,asuga wasu kananan Gatura masu tarinyawa suntunkarosu Kankace haka gaturan sunfada cikin bakin Duhunnan nanfa akarika jin ihun maxaje gamida feshinjini can,akaji Shiru Sannan duhu yayaye Haske yagauraye ko ina kayya aisai ga Ilahirin Majusawa Kwace ammusu kisan wulakanci amma akwai abu daya da ya furgita Dakarun Sarki Kaushatu, yakuma hassala Sarki KAUSHATUN KANSA shayi,ya,isofaTALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA . Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc, . A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja, . Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi . TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA . 1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31, 2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu, Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu, Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook, . Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar, Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa . Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99% Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg BANGON DUNIYA Littafi na hudu 4 Na Ibni Abdullahi Abdullahi Ebook created by Shuraih Usman Publish @ www.hausaebooks.com.ng ;;;;#BANGON DUNIYA;;;;;;0;;;;;#30 Bakomai yafurgita dakarun Sarki Kaushatu ba yakuma Hassala SarkiKaushatuba Face ganin ilahirin Dakarun majusawa Sunmace amma Shi Sarkin yaki Kanwar yana tsaye yaja daga saihuci yakekamar bakin maciji Ran Sarki Kaushatu yabaci yace kaitsinanne shinkai baxaka mutubane lallai Kamar yadda Jama,arka suka mace tofa kaima Saika mutu Kawai Sai Sarkin Yaki Kanwar yakeceda dariya kamar mahaukaci akarshe yakwarara ihu yanuna Sarki Kaushatu da tsinin Mashi yace kai Wawan Sarki Fandararre lallai kasani Sarautan Sarkin yaki ba,abanxa ake Samuntaba saboda haka kafin kakasheni lallai kana bukatan Jarumai kamata guda dari hoho kalamansa sunbatama Sarki Kaushaturai yaceda dakarunsa kai maxaje Ku,afkama tsinannan kusarami ilahirin Sassan jikisa wohoho afusace gayyar aljannuda Mutane harda dodanni sukwarara ihu duu sukai kan Sarki Yaki Kanwar Shima yamaka ihu yajefar da takobin dake hannusa yadaga hannayensa Sama yana wasu sambatu gamida ambato kalaman tsafi takewasu xabga xabgan takubba suka bayyana ahannunsa yafalfala aguje yatunkari makiyarsa suna ihu shima yana ihu saida yarage Saura kiris suhadu Sai yadaka tsalle yaisama tamkar tsutsu yadira atsakiyar makiya nanfa makiya sukarufeshi Suka yamyameshi kamar xasu cinyeshi amma da SarkinYaki yararika ihu yakai wani wawan kora damada hagu yasalam aisaiga,kawuna natashi sama jikkuna naxuba kamar rubabbun kago jini yafara watsi ko,ina kaiya lallai maxasuke Maganin maza domin wani irinkisa mara kyangani duk inda Sarki yaki yatasada Sarada suka sai yatarwa maxaje yaxamo kamar wanishaidani yakasa yatsare yai rumfa inda yarikaRabana maxaje Mutuwakyauta Ida Mutuwa tarika bin bayansa tana Wafce Rayukan masu karan Kwana ihun maxaje yayawata gawawwaki yayawaita jini yarika kwarara tamkar kogi yabarke Sarki yaki yarika Ragargaxan dakarun Sarki Kaushatu bamutun ba,aljan ko Dodo duk wanda sukai kwaram tofa kwanansa yakare kai al,amarinyamunana

Chapter 4 of 6