Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 6
takubban nikam nai waje ina jiranku Boka Barnuhu yai waje inda yasha mamaki domin yatatda sarauniya Tune yarmama kura ajalin garke da Sadauki Amirul jaishi da yarima Marwan sunatsaye sun xurama kogon ido dukkansu sunarike da miyagun takubba BokaBarnuhu yai musu jinjina shima yabi sahu yaxubama Kogon ido can saiga Sarki Lurwan da Gimbiya Ela suma sunyo waje suka daidaita sahu suma suxurama Kogon idanu ajere sai ga Jaruma Miiira SARKIN YAKI Salkas YARIMA SAMAR da Ummi Mihal dakuma SARKI DUF aisuna gama futowa acikin kogonnan sai Kogon yaiwani girgixa akai wani tsawa take kogon yarugurguje yarufta kasa yashafe saikarantse ba,ataba yinsaba aduniyaba Dakarun xama lafiya Goma Shabiyu suncikadaidai Suka jeru sukai sahu Boka Barnuhu yakwarara ihu yadaga murya yace yaku Dakarun xumunci lallai kusani muda gidajammu da iyalammu abokammu munyi bankwana lallai baxamu kara waiwayan ahalimmuba harsai munkai Sarkan Ajali bangon Duniya sai yaciro Madubinsa na tsafi yakama simisimi dabaki yana damHam take sai Hoton gurmuxun da akeyi atsakiyar ruwa tsakanin Sarki Kaushatu dadakarunsa dakuma Miyagun aljannu da mutane suke arangama atsakiyarRuwa Saiga Sarki Kaushatu lokacinda yai haifarda Iska tai yaga yaga da gayyar aljannu yakwarara ihu yafalfala aguje daniyar kama Sandar Jajira wanda har yanxu tana tafiya asaman ruwa kuma har yanxu Sarkar ajali na rataye a Sandar dankari Sarki Kaushatu yatunkari Sandar inda miyagun aljannu da mutane suka dinga farmasa damiyagunhare hare amma haka yake sauke musu kwando kwando na bala,ii konesu yake kamar karmamida wutar tsafi har yacimma Sandar yamika hannu xai cire Sarkan kawai sai Sarki Kaushatu yaji wani wawan duka amuka mukinsa yai sama yafado acikin ruwa yanutse yatabo karkashin Ruwa yadibo yashin kasan ruwan sannan yakunnu kai waje kaiya sai yai arbada wani gabjejen aljani girmansa yawuce misali yanada wasu makamakan kaho akansa tsananin girman aljanin saidaKowani Mahaluki yatsorata aljannu da mutane sukaja baya aljani yadamki Wuyar sarki Kaushatu dan kan,ana yajijjigashi gamida shakemar wuya sarki Kaushatu yaji masifar shaka idanunsa sukai jawur yafara ganin taurarin mutuwa nunfashinsa yafara daukewa yatabbatar indai yakara dakika Goma ahannunwan Mahaukacin aljaninnam tabbas Mutuwa xaiyi Sai yagirgixa yar yatsansatake yatsan takara tsawo da kauri sannan Farcensa tarikide taxama tsinin mashi mai tsananin tsini dakaifi kawai Sai Sarki Kaushatu yasokama aljaninnan akuibin cikinsa take yaburma cikin jini yai futan burgu tsananin xafi da xugi aljanin yakwarma Ihu yai jifadaSarki Kaushatu sama inda aljanin yaxare Takobi daniyyar raba Sarki Kaushatu Gida biyu kaiyya Shaidanidai Shaidanine tuni Sarki Kaushatu yarikida yaxama wani koren Haske yashiga kunnin aljani tadama yafuta ta hagualjani yakwarma ihu Hasken yashige bakin aljanin yafuce ta duburan aljanin hoho aisai aljaninnan yakama kumbura yanacika yana fadi yanada Kumbura Jikake Dam aljanin yafashe yatarwatse wuta tawatsu acikin ruwan inda tahallaka gayyar aljannu da yawa sannan wutarnan takama Sandar tsafin Jajira kamar audiga haka tanade Sarkan Ajali tatsunduma cikin Ruwa tanutsedankari hatsabiban mutane da Shaidanun aljannu sukwarara ihu sukanutsa cikin ruwa Domin Kamo Sarkan ajali ,ai hakan nafaruwa Sai Boka Barnuhu yakwarara ihu yace yaku Dakarun Xumunci Sarkan ajalitafantsama cikin teku lallai aljannu da mutane babu maikara samunta kaitsaye awannan karon Sarkan xata Fada wuyan yaro Kairufne yadaga Murya yace kushir mutunkariTafkin Sulum dake yankin Najjwa tabbas Yaro Kairuf haifaffe wannan yankine kuma acanne xamu sameshi bakumamukadai muke nemansaba Axaluma daga Sarakunan aljannu da mutane bokaye da matsafa dodanni da miyagun dabbobi duk xasu sauka ayankin Najjwa domin mallakar yaro Kairuf yakara daga murya yace kuxo muje dominmugwaxa yaki maitaken Sai Jan Gwarxo Yasaki Linxamin dokinsa yaikudu sauran Dakarun Xumunci suka dafamai baya suka rika gudu tamkar xasu tashi Sama suna cikin wannan gudune maikamada gudun karshee kwatsam Sai suka hango wata bakar Kura tatokare sararin Samaniya tatunkarosu Boka Barnuhu yaja linxamin dokinsa yatsaya suma abokan tafiyarsa suka tsaya Sannu ahankali kuran ta,iso gabansu kuran tacigaba da tsiri tana sama anasaki wani ihu dakururuwa gamida sakin wani tsawa maixanarwa can karan yalafa adainajin kowani irin kara Sannu,ahakali kuran tayaye abindake boye awannan bakar kuran yabayyana Dankari abinfa yafurgitani najitsoro Saina NEMI GURI NAXAUNA KUMA AKAWOMIN SHAYI MAIXAFI KADA AFIFITAFA inbakusani bakusani shan Shayi maixafi yanacire Tsoro{BANGON DUNIYA PART 2 E} Lokacinda kura ta yaye sai wata kasaitacciyar runduna tabayyana yawam mayakan wannan runduna yawuce irga gasunan fululu ba adadadi nanfa afara kallon kallo tsakanin dakarun xumunci da wannan tawaga Boka barnuhu yafuskanci wannan tawagar mayaka yadaga murya yana cewa yaku taron mayaka nawannan runduna kusani mubaaxxulumai bane kuma sam bama Fatan futuna tayadu awannan duniya lallai mumunkasacene dakaru Shabiyu masu burin samama Duniya sauki daga Hannu axxaluman Sarakuna tomenene uxurinku na taremu kawai sai akama babbaka dariya atsakiyar wannan tawaga can dakaru suka buda hoho aisai gawani Narkeken kato bakinkiri akan wata katuwar giwa yaketo wannan runduna yafoto Gaba yafuskanci dakarun Xumunci yakara bushewa dadariya akarshe yahadarai kamar yahango mutuwarsa yadakama Dakarun Xumunci tsawa yace kai tsinannu lallai kusani ni Sarki Xairutu nadade dashiri domin mallakan miyagun takubba amma yagagara kawai sai ggashi kun samosu lallai nafiku bukatan wadannan takubba saboda haka mutukar kunaso kuci gabada rayuwa toku mikomin Miyagun takubba nikuma xanbarku kurayu Hoho Kalaman sunkone Ranyukan Dakarun Xumunci Ransu yafaraTafarfasa Sarauniya atune yar mama Kura ajalin Garke takwarara ihu gamida xare Wani Gatari taceda Sarki Xairana Kai wawa lallai kasani da Maxaje da Matayen Duniya Xasu taru akammu Domun rabamu da takubbanmu tobazasu iyarabamu da miyagun takubbaba tadaga murya tace kaiwawa lallai kaida Jama,arka Kunada Zabi biyu Kodai kujuya akuje domin Kurayu kokuma muragargajeku tamkarSakone daga abin bauta Sarki Xaraitu yahassala yakwarma ihu yadubi tarin dakarunsu yace maxaje ku,afkama tsinannunnan kukar kashesu ku karbomin Takubban Hannunsu Dakaru suka Rafka Ihu gamida Ruri suka tunkari Dakarun Xumunci ahassale Suma dakarun Xumunci sukai Kuwwa xasu tunkari MakiyaSai Sarauniya atune Yar mama tace aa maxaje lallai kusani Mumuna tunkaran yakin Duniyace saboda ha kowani Dakare daya acikimmu yana daidaine da Dakaru miliyan Barkatai tadaga Murya tace Sabodahaka wannan yaki Nawane kuma bana bukatan tai makon kowa acikinku Dakarun Xumunci Sukai baya Sukai baya Sarauniya Atine takalli Cincirundan Mayaka dasuke tunkarota sai takwarara ihu tajada baya taku Uku sannan taiwani Futan Burgu tatunkari maxaje tana wani ihu da yacika kunnuwa mutane tsananin karfin Gudunta har wata guguwa kebin bayanta tana jujjuyagaturan hannunta takosa ta isaga makiya saida yarage Saura Kiris Suhadu Saita kwarara ihu gamida daka wani uban tsalle tadira atsakiyaabokan gaba kaiya fashi bannan aiki kuma wuyar aiki ba,afaraba domin dawani irin masifa tadira indatakama ragargaxan makiya tamkar barnan iska kisa takeyi irin naramukon gayya duk inda tasa gaba saika gawawwaki kwace akasa sai fili intaka sara saita kashe dakaru daribiyu tarika tsalle tana gunji gamida faskara kawunan makiya tahimmatu taxage damtse tarika dandatsan kasusuwan makiya turkashi lallai Jarumta abarsone kuma yaki masifane tabbas bayawa ke kawo nasara afilin dagaba face jajur cewa gamida Fuskantar Mutuwa gabadadagaba domin kisanda Sarauniya atine kema maxaje abin yamunana sukansu abokan gogawan nata suntsorata domin harbace musu takeyyi Saidai kaji ruwansara kamar daga Sama tarika Saukema makiya SaloSalo na bala,i da musifar Yaki kaiya al,amari ya munana gawawwaki Su yawaita jini yakama kwarara kamar ambaliyar teku sassan jikin dan,adam suka rika yawo asaman jini tamkar kadoji na biki kaiya ran maxa yabaci Sarki Zairatu yahassala yatunxura yacika yabatse daganin irikisan gilla da Sarauniya Atine kema Jama,arsa Yatattakura yakwararaihu gamidaruri yadaga murya yanacewa kai tsinanny lallai kuncika ragwage tanbadaddu ace mace daya ta addabeku tagagareku tana muku kisan kare dangi amma kunkasa mata koda kwarxanene tabbas ababen bauta na fushidaku sannan suna dabda tsine muku kuda ahalinku lallai karshenku baxaitai mukukyauba mutukar baku saro kan tsinanniyar nanba hoho ai Sai dakarun Sarki Zairaitu sukwarara ihu sukai ruri gamida Kuwwa suka Fusata sukai Kundun bala sukai kan Sarauniya Atine suna ihu da karajin Fusata hoho suka xagayeta suka yammyameta sukarika kaimata sarada Suka marasa kangado tsananin taruwa dadakaru sukai mata harba,a,iya ganinta saidai arrika jin ihunta da karajinta kuma ana ganin faduwar maxaje tareda tashin kawuna sama Dakaru sukara yammyameta har,adaina jin sautinta Hankalin Dakarun Xumunci yatashi domin komai na,iya faruwa sai suka Fara shirin kaimata dauki Kayyasa Aiki Saida kayan aiki aisai akaji takwarara wani ihu gamida tsawa wani haskemai baraxana kashe idanu yahaske ko,ina har saida idanu sudaina gani nadan wani lokaci hoho ai sai arika kanin maje asararin samaniya ana wurgidasu kamar anobar mutuwa jemagu maxaje suka tarwatse asama suka rika fadowa kasa matattu inda akaga Sarauniya Atine yarmama asarari Samaniya tana datse kawunan makiya kamar Shaidaniya tsananin masifa har rubu gida barkatai takeyi a idon makiyi KAI ABIN YABAN TSORO NAKUJI SAINA NEMI GURI NA XAUNA AKAWOMIN SHAYI MAIXAFI ATINE TARUDANI {#BANGON DUNIYA PART 2F} Lokacinda dakarun sarki Kufran suka yanyame sarauniya Atine yarmama sukataru akanta sukaimata kuri sukai Sara alokaci guda domin suimata Rufdu aisai takwatsatsa wani sakaran ihu inda akasaki wata tsawa gamida walkiya maifurtarwa kaiya sarauniya atine takai kora dama takaikora hagu tawawuri rayukan maxaje marsa adadadi aisai ga gawawwakin natashi asama maxaje naxubwa akasa sarauniya Atine taiwani tsalle tamkar aljana haka take shawagi akan makiya tana sarekawunansu da kafadunsu saida tadauki tsawon dakika shabiyar asama tana sada maxaje da ajalinsu to sannanne tatadiro kasa inda gawawwakima suka rika xuba kamar ruwan sama bakiya taiwanka dajini inganta saikadauka aljanace Dakarun Sarki Kufran suka tsoratada ita sukaja baya suna mata wani irinkallon natsoro da shiga Furgici Sarauniya Atine yarmama takwarara ihu tadakamusa tsawa tace kai tsinannu lallaifa kusani yaxama dolene ayaudinnan saikum mutu dominni Sarauniya Atine yarmama Kura Kura mai ajalin Garke dubu jiran mutun daya tadaga muryatace kai tsinannu lallai kunada xabi biyu kodai kujuya kugudu kokuma ku fuskancenida Yaki nikuma in karkasheku inturaku kiyama batareda Shara,aba Sarki Kufran yadakama Dakarunsa tsawa yace kai tsinannu lallai ku afkamata kukasheta kokuma dakaina Zankasheku dakaru suka fusata sukwarma Ihu suka karta takubba akasa sukai Kan Gimbiya atane yar mama suna ihu gamida kwarara kururuwa iItama tadanja baya taku uku sannan takwarara ihu tadaki kasa dakafarta na dama kasa tai girgixa kura tatashi ta lullubeta Dakaru suci gaba da tunkarota atsiyace ta afkamusuda masifan yaki tarika yimusu kisan gilla gamida kisan kiyashi duk intakai Sara saita kashe samada maxaje dubu uku intakai suka saita tasoke mutun dubu tarika kashewa gamida tatattakewa gamida feke kam maxaje bata barin Wani kai face tadatseshi sannan bata barin wani Tunbi face ta Farkeshi jini yarika kwarara kamar dam yabarke mazaje sukarika faduwakamar xubar kago Inda Sarauniya Atine Yarmama tarika kurdawa atsakanin makiyanta tana rabamusu kyautar mutuwa inda mutuwa tarika waftan rayukan makiya tana watsasu kiyama guri yahargitse kuma yadame da karajin maxa gamida ihu da kururuwar mutuwa kai koda masifa tai masifa bala yai bala,i sai maxaje suka ja baya tsoro yakamasu suka rikama Sarauniya Atin yarmama kallon ba mutubace Takallesu tai dariya akarke tadaure Fuska takwarara ihu tace kai tsinannu shin xaku shigonine koni in afkomuku da balbalinBala,i insadaku da mutuwarku dakaru suka farajada baya sarauniya atine taikaraji ta afka musu takai Farmaki Dama takashe maxaje dubu takai kora Hagu takashe dubu biyu takai wani mahaukacin Samame tsakiya takashe makiya marasa adadadi dakaru suka tsorata gamida Furgita kawai sai suka xubarda makamansusuka fada daji aguje tsananin Furgita Sarki Kufran yakasa motsawa agunda yake tsaye Har Sarauniya Atine yar mama ta,isa gareshi tasa takobi tatsinke kansa kan yai Sama tasa kafa tabanke gangan jiki yaisama yafado tacafe kan tanufi yan uwanta dakarun xumunci suka sara mata gamida jinjinawa Sannan Boka Barnuhu yace dakyau Mace maikamar maza sarauniya Atine yar mama kura mai ajalin garke Yadaga murya yace yaku dakarun xumunci mushirya muci gabada tafiya mutunkari yakin Najjwa domin riskan yaro kairuf domin ahalin yanxu bakidaya Axxaluman Sarakunan duniya Suntukari yanki daniyyar Farauta Yaro KAIRUF Domin yanadafda mallakan Sarkan Ajali Dakarun Xumunci suka saki linxamin dawakansu sunausa daji acan Kogin bahar Najjawa kuwa yarane su bakwai bakidayansu basu wuce Shekaru gomaba aduniya Suka tube kayansu dagasu Sai dankamfai sukai tsalle suka afka cikin korama domin yin wanka yaran bakwai Ajit Ajif Kairuf Mohan, Matif,Marsuss, da Akil, sukarika Wanka suna ihu irin najin dadi suna watsama junansu ruwa alokaci guda Kairuf Yace kai abokai aigasan nutsewa acikin ruwa kuma karwanda yafuto Sai bayan dakika Goma atare kuma alokaci guda yaran bakwai sukunna nutso cikin ruwa tsawon dakika Bakwai Sannan yaran suka futo to alokacinne yaran sukai arba da Tarin cincirondon dakarun Maxaje aljannu da mutane sunkewa Koramar gasunan kamar gayyar Kudaje sai muxurai sukeyi gamida Xare idanu yara suka tsorata gamida Furgita suka saki Futsari acikin ruwa Sannan suka fasheda kuka Sarki Kaushatu dan kan,ana yakalli yaran yabusheda dariya yace nasami yaro kairuf tabbbas saina Mallaki Sarkan ajali alokaci gudu kuma aga Sarki Kaushatu yadaina dariya kuma yakwarma ihu sannan yafasheda kuka KAIKUKAN MAXAFA BALA,INE MENENE DALILIN KUKAN SARKI KAUSHATU DAN KAN ANA bari inje INSHA SHAYI INDAWO#BANGON;;;;;DUNIYA #PART 2 #J,,Lokacinda Sarki Kaushatu yakwarara ihu sannan yafasheda kuka sai guri yatsaya cik dakarun aljannu da mutane suka rika xaxxare idanu gamida hura hanci Sarauniya Amaliya takalli Sarki Kaushatu dan,kan,ana tace ya sarkin Sarakuna yakai hatsabibi uban hatsabibai yakai Jikan Sarki Kurungu Tunku maikai yaro makisa ina dalilin wannan kuka naka Sarki Kaushatu yakurma ashariya yadaga murya yace kai tsnannu kuduba wayan yarannan dake cikin ruwannan babu Wanda yake sanyeda Sarkan ajali awuyansa to asannanne Dakarundake kewaye da Koraman sulura sukwarara ihu sukai yunkurin Fadawa ruwannan amma sai Sarki Kaushatu yadaka musu tsawa yace lallai duk wanda yakuskura yashiga wannan ruwa xai hallaka Kowa yatsaya cik Sarki Kaushatu yace kumujuya bakidayammu mufada Birninsu domin xakulo yaro kairuf lallai baxai tsiraba take Rundunan Sarki Kaushatu tanufi Cikin Binin shiko yaro Kairuf tun lokacinda suka kunna Nutso acikin ruwa tareda abokansa Sai yaga wani haske acikin ruwannan Sannan sai yaji shigar wani abu wuyansa take yaji yanayin jikinsa yasauya dasauri yabude idanunsa wani abin mamaki sai kairuf yarika ganin duk wata halitta nacikin ruwan sannan yana hango duk abindake Faruwa abisa tudu yanajin kalaman Sarki Kaushatu, Kairuf yashafa Wuyansa Sai yakama Sarka Yaduba yashamamaki domin yasan shi baima taba sanya Sarkaba tsoro yakamashi yarasa abinyi, atudu gadakarun aljannu da mutane najiran futowarsa acikin ruwa kuma Miyagun halittun ruwa na tsoratashi yainiyyar Futowa tudu sai yaga wata tsohuwa tanacemai yakai Kairuf lallai idan kai kuskuren futa acikin ruwannan xaka jefa duniya cikin bala,i da Mummunan hadari, masifa xata yawaita jini xaixuba Rayuka xasu Salwanta tadaga murya tace tabbas saboda tsananin yake yake kisa xai yawaita saboda tsananin kisan Jama,a Sai an Samar da kogin Jini adoran Duniya Yaro kairuf yace ke wacece Kuma me yasa Jama,ar aljannu,da mutane suke Farautata Matar tadakamai tsawa tace kai Wawa sanin koni wacece bashine abu mai mahimmanciba kasan mahimancin Sarkan dake rataye awuyanka shine abu mai mutukar mahimmanci yabude baki xaiyi magana tadakatar dashi tace yaro kasani Sarkar dake rataye awuyanka Sarkace ta Sarki Kurungu tunku mai kai yaro makisa Kura mai cefanen almuru birida gatari kashe mai gona koya yabika xaiyi asara inbaiyi tadukiyaba to xairasa Ransa, tace alokacinsa yashaharne adalilin wannan Sarka yagallabi maxajen duniya aljanu da mutane yahana kowani Jarumi motsi aduniya yahadakan Sarakuna sukama yimasa biyayya akarke SHAFAR mutuwa tadibishi yatunkari Birnin Askandariya da yaki Biirni daya tak aduniya da yagagari aljannu da mutane Inda Jaruma Axifa ta jagoranci Samarin Askandariya sugoga yaki da Sarki Kurungu maitaken yakin Duniya akarshe Awannan yakine Sarki Kurungu Yarasa rayuwansa Sakamakon Ficewar Sarkan a,wuyansa Duniya tasamu sauki komai yakoma daidai, tsohuwa taci gaba dacewa bayan gushewar yakin Duniya bayan mutuwar Sarki Kurungu da Dubaban Shekaru sai bokaye sukai binkice sugano cewa Sarkannan tanana aduniya Kuma duk wanda yamallaketa to sai yasami karfi da hatsabibanci fiyedana Sarki Kurungu sai yagagari mutun da aljan sai yamallaki Sarakunan duniya xaijuya duniya yadda yagadama Tsohuwa tace kasani yakai Kairuf tunda bokaye suka furta wannan xance Manyan sarakunan Duniya da matsafa bokaye da jarumai makasa maxanfama aljannu da mutane da Dodanni suka watsu asassan duniniya neman wannan Sarka mai suna Sarkar ajali wanda acikinsu harda Sarki Kaushatu dan kan,ana Tunku maikai yaro makisa Shi yakasance Jikane na Sarki Kurungu anrasa rayuka awajen neman Sarkan inda akarke wani fitinannen aljani yakwakulota daganan yaki yasoma duk wanda yamallaki Sarkan baya kwana daya aduniya sai ankasheshi tabbas Bokaye suntabbatar dacewa Sarkan baxata taba kwanadaya ahannun waniba, mutun ko aljaN Saikai kadai sannan kuma bokaye suntabbatarda cewa duk wanda yainasaran kamaka alokacin dakake sanye da wannan Sarka har ya,iya tsareka nakwanaki talatin ahannunsa tokuwa sai yaxama Gagarabadau aduniya to Kasani yakai Kairuf kafin Sarkannan takawo ga Wuyanka ankashe Rayukan talikai marasa adadi Yaro Kairuf yace Toni ina xankai wannan sarkan koko haka xandauwama ana Farautata, Tsohuwa tace ai ita wannan sarka tanada maxauninta kuma kaine xaka kaita Kuma maxauninta nacan yankin modo tsakiyar Duwatsu masu aman wuta dasuke bangon Duniya Yaro yace meyasa saini Xankaita Tsohuwa tace Wannan kaddararkace daga uban gijin Gaskiya yaro yace to inada Matai maka koko nikadaine xankaita Tsohuwa tace Akwai dakarun Xumunci masu kokarin Samama Duniya sauki Sune xasu baka kariya Kuma suimaka Rakiya Zuwa Bangon Duniya Yaro yabude baki tsaiyi magana Tsohuwa tadakamai tsawatace yaro babu lokacin tambaya kuma babu lokacin amsata Maxa kakama hanyarka taxuwa ba BANGON DUNIYA tsohuwa tabace yaro yarintsa ido yakwalla kara ai lokacinda yabude idanunsa sai yagansa atsakiya wasu Furda Furdan Dodanni masu kamada bishiyar rimi suka kewayeshi suna muxurai gamida lashe baki Nanfa yaro Kairuf yatsorata yasaki Futsari awandansa yaKwalla kara NIMA NATSORATA SAINA NEMI SINADARIN shayi kona saitu BANGON DUNIYA Littafi na uku 3 Na Ibni Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com #BANGON DUNIYA PART #3A Lokacinda yaro Kairuf yatsinci kansa atsakiyar makamakan dodanninnan sai yakwarara ihu yakama jada baya Sai shugaban wayannan dodannin yaceda Kairuf yakai Kairuf kakwantarda hankalinka lallai mubaxa mucutarda kaiba kawai xaka xaunane ataredamu domin baka kariya kada Axxaluman duniya sucutarda kai, Kairuf yace aa lallai bani kukesoba so kuke kukarbe Sarkan dake wuyata kuma baxan bakuba Dodo yafusata yadakama Kairuf tsawa yace tokuwa xaka mutu domin duk duniya babu wanda ya isa yadakatardamu ga Karban Sarkan Ajali agareka Dodo yadakama wani dodo tsaya yace kai Sairud maxa kasa takobi kasare kan yaronnan kadaukomin Sarkan Ajali Dodo yaxare takobi yadaga daniyyar Sarekan Yaro kairuf saura kiriss takobin yasauka awuyan Yaro Kairuf, Sai wata Kibiya tafasa kirjin Dodon tsananin Karfin sukan Kibiyar saida Dodan yai Sama sannan ya fado matacce koshurawa baiyiba dankari Dodannin sukakwarara ihu sukama waige waige amma basuga kowaba Kwatsam sai akwarara ihu saiga Tawagar dakarun xumunci sugoma Shabiyu a sukwane akan dawakai afusace Dodannin suka tunkaresusuna ihu, Dakarun xumunci Suka xare takubba akafara dauki badadi kayya fashi bannan,aiki kowa yagajji bai sababa domin haka dakarun xumunci ke sassabe kawunan dodanninnan kamar karya Jaruma Miraa tarika gunji tana Farke cikin dodannin gamida datse kawunanansu Sadauki marwan ya addabi dodannin da sara da Suka kamar marnan iska haka Dakarun Xumunci suke kashe Dodannin Inda Gimbiya Ela tarika xarya tana tsagesu gamida datse kafafuwansu dodannin sukarika kaisara dasuka afusace amma sai yakasance abanxa Domin akowani lokaci su,ake kashhewa Inda Boka Barnuhu yakafa yatsare awajdaya yana yakar Dodannin dakofofin tsafi inda yarika babbakesu da wata koriyar wuta maitsananin kuna dakarun xumunci sutakura dodanninn sukuntatasu suka toshemusu duk wata kofa tatsira surika turasu kiyama bashiri,ai kafin kace haka sunkarar dasu bakidaya Yaro Kairuf yakarema Dakarun xumunci kallo sai yayunkura xai futa aguje tuni Dakarun xumunci sukewayeshi suka rika xagayeshi da dokunansu Kairuf yakwala ihu yacekai kusuwaye kuntaimakeni yanxukuma kuna niyyar cutardani Boka Barnuhu yace kai yaro kanatsu mune Dakarun xumunci masu burin Samama Duniya Sauki Kairuf yace kenan Kune xakuimin rakiya xuwa bangon Duniya boka Barnuhu yace mune Kairuf yace gaku manya sannan kunkware afilin daga meyasa baxaku karbi Sarkan ajali kukaita Bangon duniyaba dakanku, Boka Barnuhuyace domin sarkan ahannunkane kawai xata xauna lafiya amma duk wanda yarike Sarkan sabanin kai to baxaiyi kwana biyu arayaba domin Masuson mallakan Sarkan sune ajalinsa Yaro Kairuf yace tome yasa Sainine Sarkan xata xauna ahannuna Boka Barnuhu yace Wannan kaddarace daga ubangijinka Kairuf yabude baki xaikara tambaya Boka Barnuhu yadakama Kairuf tsawa yace Kai yaro babu lokacin tambaya kuma babu lokacin amsata maxa kakama Hanyarka natafiya Bangun Duniya atsorace yaron yakama tafiya da kafarsa gunin ban tausayi Gimbiya Eela tadubi boka Barnuhu tace meyasa baxamutafi tareda yaro Kairuf ba Boka yace aa dole shikadaine xaitafi mukawai xamu kasancenne masu kubutardashi aduk lokacinda axxalumai sukamashi, Sarki Lukman yace to menene illar tafiya taredashi Boka yace mutukar muna taredashi tafiyar baxatai sauriba domin Axxaluman sarakuna daga jinsin mutun da aljan xasu matsamana damiyagun hare hare wanda hakann xai sa nubata lokaci wajen maida musu da martani amma shi yaro kairuf yakasancene maitsanain Sa,a,da shashatau aduk lokacinda wata halitta tatsareshi daniyyar cutardashi to wata halittarce xataxo tataimakeshi daganan Dakarun Xumunci suka tsunduma cikintaya subi bayan Kairu asukwane koda sukai tafiya mainisa Sai mamaki yakamasu domin axatonsu xasu riski Kairuf ahanya domin shi yana tafene akasa Sukuma suna bisa Dawakai amma sai suga bashi ba,alamansa Sarauniya Atine yarmama Kura mai ajalin Garke tadubi Boka barnuhu tace yakai babban Boka ya,akai bamuga yaroKairuf ba alhali akasa yake tafe Kodajin wannan tambaya sai Barnuhu ya bushedadariya yace lallaikisani mutukar Sarkan Ajali natareda Kairuf to tafiyarsa ta uni daya yanadaidaine da tafiyar ingarman doki na tsawon kwanaki uku kuma baxai taba gajiyaba abu ukune xasu rika tsaidashi Yunwa barci Sai bayan gida dankari aisai Sukaci gabada Tafiya ,acan kuma kauyan su kairuf bayan Sarki Kaushatu da jama,arsa summa kauyan dirar mikiya Suka binkice kauya cikinsa da bayansa basuga Kairufba Sai Sarki Kaushatu yakwarara Ihu yadauko wani madubin tsafi yakama ambaton kalaman Surkulle gamida tsatsuba yashafi Madubin Tsafin aisai Ga Kairuf natafiya adokardaji shikadai Sarki Kaushatu yakwarma,ihu yace maxaje mushirya, yaro yatunkari bakar Sahara lallai muhanxarta kada mubarshi yakai ga bakar Sahara domin akwai Bakar aljana da rundunanta Sunuyi kwanto suna jiransa yakariso garesu sukameshi aiSai runduna tai kudu asukwane yawansu yawuce irga kai inka gansu Saika dauka Dakarun Duniyane mutane da aljannu Sukaiyo ayari DANKARI NIKAM NAYI RUMFARRRRR ;;#BANGON;;#DUNIYA;;#3B Kairuf yarika ketagudu asararin Sahara dukda baisan abinda xaitarar agababa kwatakwata bayajin tsoron komai saida yakwashe Samada Makwanni uku yanaratsa Saharannan batareda yaga iyakantaba watarana daga cikin ranekun tafiyarsa sai yaunwa takamashi kishin ruwa ya addabeshi yafara tagayyara neman ruwa yake ido rufe tsananin jinkishida Kairuf yakeyi har gixo,ruwa yakemasa kawai saiyarika ganin korama agabansa sai yanufi gurin Sai yaga tarin yashine ahakadai yaci gabada tafiya kwatsam sai yaga watarijiya maidan karan kyau abin mamaki ga mutane abakin rijiyar sunata diban ruwa yawan jama,andake gurin tamkar anacin kasuwa kawai Sai Kairuf yanufi gurin domin yasha ruwa kaisai wani tunani yafado aransa yace kai nifa nakasance abin Farautane ga Mutaneda,aljannu kadafa mutanennan yaxamanto tarko sukadana min sai yainaxarin jama,ar gurin yaga bakidaya jama,an dake bakin rijiyar Idansu na kansa Take Yaro Kairuf yatuna dakalaman mahaifinsa alokacinda yake koyamasa Karatu daga littafi Sarrafa rayuwa domin karekai daga abokan gaba mahaifinsa kecemasa kasani yakai dana samun ruwa asahara abune mai matukar wahala sannan idan kasamu to kainaxarin kafin katunkari ruwa domin xai iyakasancewa akwai makiya abaya domin gamawa da rayuwarka Sannan yace kasani yarona duk lokacinda kaga wata hallita ta yawaita kallonka tolallae kaikokarin nisanta daga gareka domin Xata,iya cutardakai ai Kairuf nagama wannan tunani sai yaji yakoshi kishin ruwanda yakeji yagushe yaji wani Sabon karfi yashigeshi dankari aisai yafuta agujee tamkar Futan kibiya wohoho aibakidaya jama,arda Bakin rijiyarnan sai sukai Girgixa suka rikida sukoma wasu bakaken aljannu masu tsananin muni sunada bindi kamar birai Sugaban aljannun Sarauniyar bakaken aljannu masubindi Za,uma takwarara ihu taceda jama,arta kai tsinannu abin harinmu yagane shirimmu kada kubari yakai Labari lallai kukamaminshi aisai aljannu sukabi Kairuf da masifan gudu nanfa sukasa tsere naban mamaki domin gudune maitaken gudun mutuwa aljannun sukurema Kairuf gudu sunaneman kamashi amma abin yagagara domin sai sunzo dafdadafamma sai yabace musu saidai suhangeshi candanisa yana tsallake duwatsuda koramu komai girman Rami indai Kairuf yadaka tsalle tofa sadai kahangeshi yakai daya ballin yada futa aguje suma aljannun babayaba domin sunkasancene suna gudu dafdadaf Koda Sarauniya Za,uma taga wankin hula xaikai jama,arta dare sai tadauki wani katon dutse ya seta bayan Kairuf tacilla dutsen aaune dutsen yaje yakifardashi Kairuf yakwalla kara yabaje a yashin Sahara Runudunan bakaken aljannu masu bindi sukai dafifi akansa alokacinne Sarauniya Za,uma tadiro daga sama takalli yaro kairuftakeceda dariya tace kai shu,umin yaro lallai yaxamamaka wajibi kaxauna taredani tsawo kwanaki talatiKairuf yamike yafara jada baya Sarauniya Xa,uma tamika hannu xatadamkeshe sai akwatsatsa wata tsawa mai raxanarwa tilas tafasa Shirinta takama xaxxare idanu itada Jama,arta dankari aisai gagayyan dakarun Sarki Kaushatu dankan,ana sundurfafo inda yaro Kairuf ketsaye Sarauniya xu,ma tai ihu dakarunta sukai Sahu inda suma Dakarun Sarki Kaushatu suka jadaga afara hararan juna can sai Sarki Kaushatu yabayyana yadakama Za,uma tsawa yace ke yarinya lallai kadaki kuskura kitabi yaronnan domin keda dakarunki xaku hallaka Sarauniya Xa,uma tabusheda dariya akarketadakama Sarki Kaushatu tsawa tace kai wawa lallai sharafar mutuwa nadibanka lallai kasani nina wuce Saninka kuma naxarce tunaninka lallai babu wani abuda xai hanani tafiya da yaro Kairuf ruwa da iska Mutun da aljan Koda yaro kairufyaji ana misayen yawu akansa sai yakwalla ihu yace kai bakaken Shaidanu badai nikukeso ku mallakabato nima nayarda xan xauna ahannun daya daga cikinku amma bayan kun gwabxa yaki atsakaninku domin asan waye xaiyi nasara kumawaye xaifadi Karuf yadaga murya yace xankoma gefe inga yanda xata kaya tabbas wanda yainasara xantafi taredashi Aisai Sarki Kaushatu yabusheda dariya yace dakyau yaro inasom hatsabibin mutu tundaka hada bala,i maxa koma gefe guda kaikallo Kairuf yakoma gefe yahaye bisa wani tsohon kwaure yaxauna Sarauniya Xa,uma takalleshi tace dakyau yaro kajirani Ingamada tsinannun nan dake gabana taima jama,arta tsawa Sukai ruri sukaikan Dakarun Sarki Kaushatu sumasuka fasa kururu suka afkamusu take yaki yakullu masifa tawanxo wohoho ai sai Bakaken aljannu sukarika yagalgala Dakarun Sarki Kaushatu kamar baranan iska haka suke Fatalidasu suna turasu kiyama Kaiya Sarki Kaushatu yafusata yakwararaihu yabuso wata mahaukaciyar iska take iska tarika sunkutan bakaken aljannu tana juyi dasu asama tana kakkaryasu hankalin Xa,uma yatashi tasabi karonto wasu kalaman Surkulle take iskan taya cakJama,arta sudawo kasa amma dayawa sun mace ranta yabaci takwarma ihu sannan tafidda wani garin magani tawatsa sama gamida ambaton wasu kalaman surkulle garin maganin yaxama hayaki yaratsa Sansanin Sarki Kaushatu kayya tsafigaskiyar maishi asai ga jama,ar sarki Kaushatu na kumbura suna fashewa damm kamar tsiya haka sukarinka fashewa namfa afara asaran Maxaje mutane da aljannu Sarki kaushatu yakwarma ihu yasabi karanto dala musan tsafi take wata iska mai Sanyi yatsa sansanin Jama,arsa tuni sukadaina fashewa ammafa dakarunsa sunmace da yawa kamar igiya yamika ahannu xararara yadamko Xa,uma yadagata sama yamaka dakasa yadaga takobi xai Datse kanta saita bace bat Kawai sai yadamko acikin Iska take yashako Wuyanta tabayyana idanunta sunyi Jajaju saboda xafin Shaka Dakarunta sukwarma ihu sukayo Kan Sarki kaushatu yanunasu da yatsa ta ke suka kafe acikin Kasa TOFA#BANGON;;#DUNIYA;;PART (#3B) Lokacin da Sarki Kaushatu yashakeSarauniya Za,uma idanunta sukai Jajur nunfashinta yafara daukewa ai sai Dakarunta sukakwarma ihu suka Zare takubba suka tunkaro Sarki Kaushatu afusace Sai Sarki Kaushatu yanunasu da sandar tsafi tareda ambato wasu kalaman Surkulle take kasa taburma dasu tashanyesu iya Kugu Sarki Kaushatu yabusheda dariya yaceda Za,uma yanxunnan xan sanya wuta takone jama,arki agaban idanunki sai yadaki kasa dakafarsa take wata shu,umar wuta tabayyana tatunkari Dakarun Sarauniya Xa,uma wadanda suke kafe akasa nanfa sufara ihu dakururuwan neman ceto koda Sarauniya Za,uma tatabbatar intai sakaci jama,arta xasu hallaka sai taikururuwa taceda Sarki Kaushatu kai sarkin Sarakai natuba nabika lallai nida jama,ata xamu xamo bayinka nahar,abada Sarki Kaushatu yabushe dadariya yace wane yaro kuma wane uban yaro yanuna wutarnan da Sandar tsafinsa take wutartamutu kasar tasaki dakarun Za,uma bakidaya sukai mubaya,aga Sarki Kaushatu dankan,ana jikan Sarki Kurungu mugun kifi kada naganainka yakwanada yunwa koda Sarki Kaushatu yainasara akan Sarauniya Xa,uma da jama,arta sai yakalli yaro kairuf yace,To yaro nine nakasance mai gala saboda haka xaka xauna ahannu tsawon kwanaki talatin afadata dake Birni ZHUMM sai yaro kairuf yabusheda dariya yaceda Sarki Kaushatu lallai kanada karfi

Chapter 3 of 6