Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 5
daci saida n gama natashi n mikawa mai wnke wnken kwanon takarba, bakin famfon gurin n karasa n kafa kaina nasha ruwa sannan naimata godiya, na juya zan tafine naji wannan maigidan yana cewa ke yarinyar nan nidai banjuyaba saida yasa mai wanke wnken tabiyoni ta kirana. Karasawa mai gurin d yake tsaye n rissina na gaidashi d mamaki ya amsamin yazata ko mahaukaciya ce, tambayata yashigayi meyasa na shigo masa gida nan na zayyanamasa labarina ya tausayan sosae saida ya zuvar d hawaye,lokacin da namike zan tafi y hanani tafiya, gurin matansa y kaini suma sun tausaya min, take yaiwa mai wnke wnken umarni da muxauna tare a dakinta, ta amsa mada d to alhji batare d tamusa nasaba. *_Ayushailiasu.blogspot.com_* Ayushailiasu.blogsopt.com Ayushailiasu.blogspot.com Ayushailiasu.blogspot.com Ayushailiasu.blogspot.com Ayushailiasu.blogspot.com Ayushailiasu.blogspot.com Ayushailiasu.blogspot.com Ayushailiasu.blogspot.com [12/8, 8:51 AM] Ayusha iliasu: *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written by Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to Abeeda n Baseera.* *Ayushailiasu.blogspot.com* Page 86 to 90 Rayuwa mai cike d jin dadi d nusha d annashuwa n tsinci kaina a gidan wannan alhjin,duk safiya zanje n gaidashi d iyalensa sannan nadawo gurin iya ladi (mai wnke wnken gidan) na tayata aikace aikace idan tana wanke wanke zan mata sharar gidan sannan naje na tayata daurayar,sbd yawansa bata gamawa d wari,hk dai zanta taimaka mata d wasu ayyukan d tasaba yi sbd dadin zaman d nakeji d ita, bata taba yimin iyaka akan kayanta ba ko me zai tabashi kaina tsaye, suko matan gidan dg gaisuwa bana kara komawa gurinsu sai wata safiyar dan gudun fitina ko janyo magana shiyasa bana komawa. Haka yaran gidan muka saba dasu sosae dayake a gurin iya ladi suke wuni in sundawo dg makaranta inko kaga sunbar dakin iya ladi saidai malamin d yake musu lesson ko wand yake koya musu karatun addinine yazo amma haka zamuyita wasa d dariya dasu suna bani girma yadd yakamata, haka idan naji suna karatun kur'ani sun fadi wani gurin b daidaiba zan gyara musu har t Abdullahi Aliyu Alkas Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me 09038188199 Facebook.com/Abokinhira Page No. 7 kawo suna cewa n biya musu, haka zan karanta musu har sai sun iya shi kanshi malamin mamaki yadda suke iya karatuna nan danan yake b kamat shi dazaita nanatamusu b kafin su iya,alhji d matansa b karamin jin dadi sukai d hakanba. Ranar weekend d safe naje gaidasu kamar yadda nasaba kullin, bayan mungaisa ne alhjin yake cewa na baro dakin iya ladi dawo cikin gidan d zama km lokacin yake tambayata ajina nawa km wace makaranta nakeyi dan yanaso zai kaini makaranta,na fadamasa ajin d nake d sunan makarantar yace insha Allah monday mai zuwa zanfara zuwa , godiya nashiga yimasa b kakkautawa harsaida yace ya isa haka tamkar yar d yahaifa y daukeni. Haka zamana yaci gaba d kasancewa cikin iyalin alhjin cikin jin ddi, ashe sharrin ammi bazai daina bibiyata ba katsam watarana nawayi gari yaran gidan suka fara min rashin kunya tafi tafi takai gasuna zagina batare d naimusu komaiba, tin iyayensu n tsawatar musu har suka daina tsawatar musu ya zamo suma d kansu zagina suke d hantara ta b yadda zanyi saidai nai hakuri naita kuka, itama iya ladi idan taganni nafito waje ina kuka ko kallona batayi balle ta tambayeni dalilin kukan d nake, gori d cin mutunci kuwa ba wanda matan gidan d yayansu basayimin saidai in shiga daki naita kuka, amma duk wannan abun alhajin baisani b km ban taba tararsa nafada masaba sbd nasan duk sharrin matar ubane yake bibiyata b laifinsu bane. Wata rana d daddare alhajin bayanan ina zaune a daki ina tunanin kuncin rayuwar d nake ciki ne naji an turo kofa anshigo ko sallama babu daga kai nai dan ganin waye muka hada ido d matan alhji komar d kaina nai kasa naji sun fincikoni sun rufeni d duka batarr da nasan laifin d naiba, saida suka gama dukana sannan suka koroni waje suna cewa n barmusu gidan b irin hakurin d banbasuba sukaki hakura suks dankado ni nafadi d sauri n mike nacigaba d basu hakuri amma sukaki har kofar gida suka rakoni bayan nafito inaji suna cewa mun huta d masifa suka sa sakata, kuka naci gaba dayi ganin babu mafita gashi lkcn karfe 10:30 tawuce n dare ne yasa nace innalillahi w inna ilaihir……………… wannan itace duniya dama? Haka ashe dama duniyar take? Inata tambayar kaina ina kuke, ganin dare na karayine yasanya na nifo hanya nafito titi naketa tafiya batare d nasan inda zani ba shine ka ganni ka tsaya,lokacin d kace n shigo motarka naki ne dan na gwammace n shiga duniya dan nasan kaidin kishiyar uwa bazai daina bibiyata duk inda naje zaa koreni,amma ganin k takuran ne yasa nashiga har k kawoni nan gidan naka. Sautin kukane ya cika palon baga hajiya b baga alhi baga su sumayyaba ba gani ayusha b balle uwa uba sarah d take fadin dan Allah karku koreni. *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written by Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to Abeeda n Baseera.* *Ayushailiasu.blogspot.com* Page 91 to 95 B wanda y kara magana tsawon wani lokaci a palon, alhji yusuf yana son yai magana saidai ko yayi b wanda zaiji sakamakon sautin kukan d ke tashi haka y hakura har tsawon wani lokaci, jin sautin kukan y sarara ne y sanya alhji yusuf yin ajiyar zuciya gami d gyaran murya yace hakika sarah kina cikin kuncin rayuwa amma nayi miki alkawarin zan taimakeki kmr yadda Allah y taimakeni kuma xan rikeki gwargwadon yadda Allah yabani iko zan rikeki duk tsanani baxan bari kibar hannuna ba dan haka kiyi hakuri ki share hawayenki zan zame miki uba ,ga hajiya nasan zata rikeki tamkar yar d ta haifa dukkan wata dawainiya d uba zaiwa yarsa nadau nauyi saidai nai fatan Allah ya dafamin kuma ya cika min burina akanki, amin hajiya tace, wani farinciki ne ya kaiwa zuciyar sarah ziyara da batasan lokacin d ta taso takaraso inda alhji yusuf yake xaune b,durkusawa tai daf dashi ta shiga kwararo masa kalmomin godiya cikin kuka wanda ita kanta baxata iya hakikance na meyeba. Duk mutanen d suke palon kasa maga sukai b abinda sukeyi illa jimamin labarin sarah, maganar d alhji yaci gaba dayi ce ta dan dawo musu d hankalinsu kanshi lokacin daya nuna hajiya d hannu yace hajiya g amanar sarah nan na dankata a hannunki daidai da rana daya kikaci amanarta amana zata ciki kuma kisani Allah bazai barkiba, hajiya tai murmushi gami dacewa insha Allah alhji zan riketa amana kamar yadda kabani kuma kamar yar da nahaifa saidai katayani da adduar Allah ya bani iko, alhjin ne yace to Allah yabaki iko gabadaya sukace amin,kauda dubansa yai kan sumayya d surayya yace kukuma g sarah nan inason ku dauketa tamkar uwa daya uba daya banda nuna banbanci banda fada kuma ban yadda wani ya tason da abu kwaya daya dg cikin labarin da tabamuba, kuma wallahi duk sanda naji wani dg cikinku yai mata rashin kyautawa zan saba masa fiye d yadda baya zato, sudai kansu na kasa sunajin duk abinda abban nasu yake fadamusu batare da sum dago kai sun kalleshiba saida ya daka musu tsawa t hanyar cewa ko badaku nake ba? a tsorace suka dago sukace munji abba km insha Allah zamu kiyaye, Allah yai muku albarka ya hade kanku yace sukace amin, tasowa sukai suka karaso inda sarah ke zaune tana sharar hawaye rungumeta sukai suna nuna mata kauna tajini a gaban iyayensu, dadi d farincikin d sarah taji yasa ta kankamesu tana kara kokawa kanta, sha'awa yaran suka baiwa mahaifin nasu y gama tabbatarwa bazasu bashi kunya b wajen kyautata mu'amalarsu d sarah nan take y kara samusu albarka. Nasiha mai ratsa jiki alhji yusuf ya kara yiwa sarah kan hakuri d duk halin d ta tsinci rayuwarta tare d yimata addua Allah y kareta daga sharrin ammi idan tana d rabo kuma Allah y shiryar da ita idan kuma bata d rabo Allah yai maganinta, hakika sarah taji dadin wannan nasihar d adduar dan kasa magana tayi saidai kuka kawai, sanna alhjin ya kara d yiwa iyalinsa nasiha d gargadi akan zamansu da sarah. Bayan yagama nasihar ne y cewa sarah,adan tsorace ta amsa masa d na'am abba yace a wace unguwa kike kuma zaki gane gidanku? gaban sarah ne ya yanke y fadi dataji haka saida tai jimmm sanna ta ce eh zangane kuma a shagari quarters ne, yace to alhmdllh bamuda nisa ma ashe soase yakamata idan ankwana biyu muje kikaimu mugani,kuka mai tsanani sarah tasaka tana cewa abba dan Allah karka maidani gidan abbanmu wallhi ammi kasheni zatai kamar yadda takashe khalid, tausayi tabashi yace ba maidake zanyiba zamuje dai mugani ne saboda gaba kuma ba shiga zamuyiba kawai nuna mana gidan zakiya dan yadace musani ko bahaka b hajiya? Eh hakane kam hajiya tace, jin alhjin yafadi haka ne d sauri sarah tace to abba zan nuna muku,yace to Allah y kaimu ranar d zamuje sukace amin. Yinin wannan ranar gidan ba wani walwala kowa tuna labarin sarah yakeyi a zuciyarsa, bangaren sarah kuwa farinciki takeji kamar ranar ta diro duniya musamman idan ta tuna d alkawarin da alhji yusuf yai mata nazai riketa d gaskiya kamar 'yar da ya haifa acikinsa, haka idan ta tuna gargadin d yaiwa iyalishi akanta na zamowa tsintsiya madauri daya da kaunar da yayansa suka nuna mata a zahiri, haka taita nishidi tana godiya g Allah da yasa zatai rayuwar gidan alhji yusuf.tamkar t taka rawa Abdullahi Aliyu Alkas Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me 09038188199 Facebook.com/Abokinhira Page No. 8 *BADAI KAFI SONTA BA* *Written by Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to Abeeda n Baseera.* *Ayushailiasu.blogspot.com* Page 96 to 100 Rayuwar d sarah bata taba tinanin zata samu a duniya b ta tsinci kanta aciki sakamakon xamanta a gidan alhji yusuf yadda take samun kulawa a gurin hajiya dasu sumayya abin baa magana saidai fatan Allah y saka mus d alkairi y tsare wata fitina d zata afku a tsakaninsu. Yau d safe ne su sumy suka shirya cikin uniform kamar ydd suka saba a rakanakun makaranta, kare musu kallo sarah tai na dg kwance akan gado tace sisters gsky uniform dinnan yai muku kyau dan hararar wasa sury t jefa mata cikin dariya tace banda tsokana fa tace Allah kedai baki ganiba dan matsa kusa d mirror ki ganki kinfi kyau dashi akan other wears sumy dake tsaye a gefe tana kallonsu tana murmushi batare da tace komaiba kasancewarta batada magana hk km yadda sury d sarah suka shaku b kamar itaba,dariya sury t saki tace gskiya sis sarah akwaiki d zolaya ina wani kyau a uniform dan bakisan yadda nagaji da sasuba ne wllh ni d abba zai yadda aimin double promotion na koma SS 2 da zanyi murna,kallanta sama d kasa sumy tai tana tabe baki tace tabb amma bakida hankali sury dallah malama zomu wuce karmuyi latti ta janyota suka fito dg dakin. Dining suka nufa danyin breakfast bayan sun kammala ne suka nufi dakin mama dan yimata sallama,suna shiga suka kara gaisheta ta amsa gami d cewa ina yar uwar taku dftn tare kukai break din? Tana daki tace sai anjima zatai tace to, sallama sukaiwa mama,tace to yayan mama adawo lafiya Allah y bada ilimi mai amfani amin sukace suka fita d hanzari. Misalin 8:30 na safe sarah t tashi tana mika alamar bataso tashi dg bccin ba saboda yai mata dadi saidan lokaci da taga yaja duk d tasan mama bazata tasheta b koda zatakai karfe daya, toilet ta fada d sauri tai wanka sannan tai brush ta fito,cikin sauri tai simple make up b wani mai yawaba dg powder, lips gloss d eyes liner tasa, wata gown yellow colour tasa ta amshi jikinta ta daura black head sbd design din jikin rigar d black stones akayishi, kallo daya zakai mata kasan ta hadu,futowa tai cikin nutsuwa tana tafiya tamkar wahainiya, straight dining t nufa ta zauna ta fara hada abin d xatai breakfast,a hankali take cin abinci har ta kammala sannan ta hada kayan d aka bata n kan dining din ta kai kitchen dan wankesu sbd ta saba tin d tasake a gidan kamar gidansu ita takeyin wanke wanke d sharar palo d moppin sannan ta koma dakinsu ta share ta gyara musu gado idan zaa canja bedsheet t canja sannan t gyara musu toilet dinsu, idan t gama wanna ayyukan km ta kamawa mama aikin girki tana wancan ita tana wannan, hk xatai ta tayata aikace aikacen gida har sai su sury sun dawo dg schl sannan su zauna hira km kfn su tafi islamiyya kasancewar ita bata zuwa makaranta. Kammala wanke wanken tai ta fito domin gyara palon sukai ido hudu d abba d sauri ta sunkuyar d kai ta rissina tace abba barka da asuba, fuskarshi dauke d faraa yace barka dai yar mama ina fata kinajin dadin zama damu? Murmushi sarah tai wanda saida dimple d wushiryarta suka bayyana tace sosaima abba yace haka akeso ai,mikewa tai tace adawo lafiya tare da karasawa inda xata dakko tsintsiyar, kallon mama dake biye da shi yai yace gaskiya uwar gida ran gida kin iya kula d yarnan taki Allah ya saka,dariya mama tayi tace zaka fara zolayarne shima dariyar yai tare d cewa zolaya ko gaskiya tace zolayar dai murmushi ya sakar mata mai dauke d sakonni daban daban yace ni natafi to,kashe masa ido tai gami d maida mishi d martani tace adawo lafiya Allah ya tsaremin kai ya bada kasuwa mai albarka yace amin amin shiyasa nake kara sonki tawan. Ni ayusha d nake gefe ina satar kallonsu nace kaga tsofaffin ma'aurata suma wai sun iya soyayya dan nasan badan sarah dake karkade kan kujerun palon xata fara shara b har kissin n huggin abba zaiwa mama yadda naga ta kasheshi d idanunwanta tai masa kallo mai cike d soyayya karara lolllllll. *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written by Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to Abeeda n Baseera.* *Ayushailiasu.blogspot.com* Page 111 to 115 Kullum su sury suka shirya zasu tafi makaranta sarah sai taji dama itama tana zuwa saidai baxata iya tarar abba ta fadamasa ba haka idan suna hira d su sury bata taba nuna musu tana d shaawar komawa ba, tasan indai ta bincina musu zasu fadawa abbansu km wane irin kallo zai mata n mara hakuri ko na me haka ta hakura sai wata rana d safe bayan ya shirya zai tafi kasuwa , yakirata yake tambayarta a aji nawa take yanson ya bincika mata makaranta dan bazatai ta zama haka ba yan uwanta suna tafiya ,dadi ne ya cika sarah a wannan rana jira kawai take su sury su dawo ta labarta musu, suna shigowa gida ko uniform bata bari sun cireba t baxa musu labari kmr wdd aka biyawa makka nan suka cika gida d shewa kamar zararru. Zaune suke suna hira a palo byn sallahr isha, sury d sarah na kujera daya sun hada kai suna kuskus wanda koni banace ga abinda suke fadaba,maganar d abba yaice ta dakatar dasu dg hirar da sukeyi yace yayan mama hadakan me akai ne haka baason muji abinda ake fade yar dariya sukai tare d cewa abba secret ne, jinjina kai mama tai tace kwaji da gulmarku dai abba ya ce idan tai wari maji gabadaya palon yadau sautin dariya. Abban ne yace sarah ta kalleshi kafin ta amsa ya kara d cewa end of d week xaki fara zuwa schl dan naje nayi miki registration, murna d frnciki ne suka cika sarah taimasa godiya d cewa Allah y kaimu yace amin ammafa bordin schl ce yafadi haka ne danya tsokani sury tinda y fusksnci batason suyi nesa d juna, yar halak maradinta baya kunya, kuwa a tsorace sury ta kallai abba cikin shagwaba d marairaicewa tace plxx abba karka kaita bordin schl sai kwalla shaaaa, itama sarah bataji dadin cewa bordin zaa kaita b, saidai kawai ta danne ne ba yadda zatai ina yar karere ina zabi,dafa sury tai tace sowiee swit sister don't worry ai muna tare ko kin manta abin a jini yake? dariya mama d abbah suka kwashe d ita sannan abba yace oh!!! dama n gwada Ki ne naga reaction dinku, in kunyi murna nace to ashe bakwason zama d yar tawa d sauri sury tace haba abba harnaji dadi wllh to wace schl xatafara xuwa? abba yace nan SHEIKH BASHYR EL RAYYA SCHOOL tinda naga yar tawa ta hada boko d arabic ko ina b damace a fannin km kinga schl din 2 section ce,godiya suka karayiwa abba sumy dake gefe tana kallonsu tana dan tabe baki sai lokacin tai magana, amma rashin maganarta bai batawa abba d mama raiba sbd sunsan halin yar tasu miskilace wadda tafi mahaukaci ban haushi. Sury d sarah ne suka tashi dg palon rike d hannun juna sukace abba mama Gus nyt ,iyayen suka amsa musu da Allah y tashemu lafiya amin suka ce suka wuce dakinsu batare da sunbi takan wata sumy ba tinda sarah dm ta fiskanceta miskilace bata fiya kulataba. *AFTER TWO MONTHS* Wasa-wasa sarah angama zama yar gida komai zatai a gidan kanta tsaye takeyi batare d shakkaba,yadda takewa mama d abba biyayya d girmamawa tamkar iyayenta tadau alkawarin zatai duk abinda suka umarceta komai wahalarsa muddin bai sabawa umarnin Allah d mamxonsa b. Abdullahi Aliyu Alkas Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me 09038188199 Facebook.com/Abokinhira Page No. 9 Abba yatara dukkan yayansa da ke gidan miji ya gargadesu akan zama da sarah su dauketa tsintsiya madauri daya karya sake yaji wata magana wadda zata sosa ran sarah kuma Alhmdllh kasamcewarsu yaya masu biyayya sunji maganarsa kuma sun daukar mishi alkawarin hakan. *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written by Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to Abeeda n Baseera.* *Ayushailiasu.blogspot.com* Page 116 to 110 Kwanci tashi b wuya gurin Allah d fara zuwa makarantar sarah har yau zaai hutun karshen zangon karatu n biyu (2nd term),bayan driver y sauke su sury a schl ne ya zarce ya kai sarah itama tinda b schl daya sukeyiba dg nan yadau hanyar garin gwarzo dan dakko su abdullah suma. Haka shima kamal (wato dan kanwar abba d ta mutu) yau zai dawo dan sun sami hutun 2nd semester. Tinda su sumy d sury sukaji yau yaya kamal zai dawo suketa murna dan sun dade basu ganshib,sarah ma d labarinsa ya zame mata jiki son ganinsa takeyi dan kullin in suna hira d sury ta ringa bata labarinsa kenan har sai taji ya isheta. Shirye shieye mama take tayi tinda garin Allah y waye sbd ranar jumaa ce lokaci saurin yi yake,hk taita faman aikace aikace ta dafa wancan ta sauke ta dora wancan, abunci d abinsha kala kala tayi dan tarbar yayan nata musamman auta da take mutukar kewarsa,karfe 11:00 n safe ta kamma komai ta jerasu a saman dining. Wanka tashiga tayi byn tafito ta zauna tayi kwalliyar ta daidai ydd tasabayi, wata green din super Sheraton tasaka tare d fashion din sarka d dankunne d abin hannu,kai d kaganta kasan tana jin dadi yadda kalar fatarta ta nuna kasam b karamar cima takeyiva dan gaskiya tayi kyau mutuka. Palo tafito ta zauna dan jiran yayanta, bata fi minti 10 d xamaba su sury suka shigo, d gudu suka karasa inda take suna fadin wowwww mama kinyi kyau gaskiya bamu taba ganin kinyi kwalliya kamar yauba, dariya mama tayi tace kuko auta zai dawo dole nai kyau ai,kuje dining ma kuga abinda n shirya masa, sumy sarkin kishi xunguro baki tai tace gsky mama kinfison auta da mu to ai muma yau yaya kamal dinmu zai dawo kuma nice zan masa delicious dishes d ginger lemon nasan yana sonsa,yar dariya mama tayi tace Allah y taimaka, amin sukace gami d tashi su nufi dakinsu. Suna shiga a zatonsu zasuga sarah ta rigasu dawowa tinda yau b driver bane yaje y dakkosu sukaga ba ita b alamarta d sauri sury t fito tana kwallawa mama dake palo a zaune kira, mama……mama……,atsorace mama tace lafiya kike kurmamin kira haka kmr makauniya? Kara kiranta ta sakeyi mama ina sistr sarah? Dan tsaki mama tayi mtswww tace kefa dadina dake har yanzu bakida hankali baxaki karaso inda nake ki tmbyeni b saiki ringa kwalan kira haka to bansani b, marairaicewa sury tai tace plxx sorry my mum,kallonta mama tayi tace tinda ke har yanxu baxaki hankaliba shikenan tana rufe bakinta sarah tai sallama, dagudu sury t karasa tarungumeta tana tsalle gami d cewa wllh sistr sarah yanzu nake tmbyr mama kindawo shine tacemin bata saniba t karasa maganar d turo baki (kujimin yarinta d wauta irinta sury ai sai sarah tace dama mama batason t dawo ) basar da zancen sarah tai ta janyo hannun sury suka karasa inda mama take xaune tayi wiki wiki d idanuwa tana jimamin wauta da rashin hankalin sury,sarah ce tace sannu d aiki mama, akasalance ta amsa da yawwa sarah andawo lafiya tace lafiyalau,masha Allah mama tace gami d cewa maxa aje ashirya dan yau kunsan muna d manyan baki, to sukace suka kwasa d gudu sukai dakinsi. Wanka kowaccensu tasakeyi sannan suka fara kwalliya, ganin ydd sarah ke tsantsala kwalliya ne yasa sury cewa tabb wllh sistr ke zakimin kwalliya nima,kallonta sarah tai sannan ta maida dubanta kan sumy tace kalli inda ake kwalliya can gun sumy kamar meenat make over,harara sumy ta watsa wa sarahtace ni sa'arku ce karku kara sakoni a zancenku, ( kaga su sumy manya harda tsare gida bayan sarah ta girme mata wai a lallai ita batason raini) murmishi sarah tai n mugunta dama tana sane tafadi haka dan kwalliyar ko alamar kyau bataiba tace Allah y baiwa manya hakuri sury batasan lokacin d dariya ta subuce mata b tace tonidai taki nakeso tare d tashi ta fada toilet ta wanko fuskarta. Shiri tsaf y kammala a bangaran su sumy inda sury tasa wata atampha dinkin skirt d riga masha Allah sunmata kyau, sumy km wani material tasa itama skirt d riga b laifi sunyi mata kyau, ita kuwa hajiyar kyau wato sarah wrapper zani d riga n atampha tasa, kallo daya batare d ka karaba zakasan ta hadu koda baa fadaba, palo suka fito suka yiwa kansu mazauni kusa d mamansu, ita kuwa hajiya miskila waro sumy kitchen aka nufa aka fara kiciniyar girkin d xaa birge yaya kamal. *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written by Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to Abeeda n Baseera.* *Ayushailiasu.blogspot.com* Page 121 to 125 Kallon agogon dake maqale a palon mama tayi tace ya akai har yanzu su Abdullah basu dawoba gashi har 1:00 tayi, sury tace gaskiya mama sun dade Allah yasa lafiya dai ba mota ce t lalace musuba,amin sukace gaba dayansu harda sumy da taho dg kitchen,mama tace badai har anga girkinba tace eh,sury tace no wonder shiyasa naji aroma ya cika gidan t karasa maganar tana mata gwalo alamar tsokana, tsaki sumy tayi mtswwwww aikin banza mutum sai shishshigi kawai to ko a harshenki bazaki dan danaba,dariya sury tayi tace aikuwa mutum bai isaba dole naci,sumy tace to basai kici,da gudu sury ta mike ta nufi dining tana cewa bari ma n dandana naji bayanta sumy tabi a fusace tana cewa kinganta ko mama, itadai mama batai musu magana b balle sarah da take jinsu b tace musu qala tinda dama b wani shiri sosae sukeyi d sumy ba. Abdullahi Aliyu Alkas Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me 09038188199 Facebook.com/Abokinhira Page No. 10 Misalin karfe 1:30 driver yai parkin a farfajiyar gidan, da gudu su abdullah suka fito suka fada cikin gida, mama dake zaune batai auneba sai jitai sun fado mata a jiki sun kankameta, itama murnar ganinsu yasa t rungume yayan nata cike d farincikin ganinsu tana yimusu sannu d xuwa, bala driver ne yai sallama rike d akwatinansu a hannunsa, ajiyesu yai dg byn kujera gami d rissinawa y gaida mama,amsa masa tai tare d yimasa sannu d kokari,yawwa sannu y amasa mata tare d yimata sallama, da sauri mama ta dakatar dashi t hanyar cewa katsaya kaci abinci man,keya yadan shafa yace to hajiya,umartar sumy tayi d takawo masa abinci d ruwa.Hakika su sury sunyi murnar ganin yan uwan nasu hk sarah ita ma,ganin bakuwar fuska dasu abdullah sukai yasa su tambayar mama d cewa wace wannan? Mama tace sister din kuce tare d cewa kuje kuyi wanka maxa g delicious dishes can na shirya muku, rungume mama sukai sukace wowwww dats our momma ,mama shiyasa muke kara sonki mikewa sukai d gudu suka fada dakinsu d aka gyara musushi tas. Bayan su abdullah sunyi wanka suka nufi dining kujerar d mama take zaune akai auta mujahid yace lallai a kanta zai zauna dakyar t lallabashi t janyo masa wata kusa d ita ya zauna, bayan sunci sunsha cikin raha d barkwanci suka tashi kowa yaje y sauke farali. Dukkansu suna zaune a palo ba abinda su abdullah suke sai hirar rayuwar boardin schl dariya kawai su sarah ke kwasa , suna tsokanarsu d suna almajiran gwamnati saida mujahid yakusa kuka sannan suka daina tsokanarsu dan mama na daki balle t tsawatar musu,sukaci gaba d hirarsu cike d nishadi, sallamar d sukaji anyine ya maida hankalinsu bakin kofa dan ganin mai sallamar, ido hudu sukai d yaya kamal gaba dayansu suka tashi d gudu suka rungumeshi sunai masa sannu d xuwa, sarah kuwa kallonsu kawai takeyi tana dg zaune. Yaya kamal da aka cukuikuye anai masa oyoyoyo gaba daya hankalinsa baya kan su mujahid,abdullah, sury d sumy, ya tattare hankalinsa baki daya kan sarah d take zaune ya shagala d kallon ta, ita kuwa bama tasan yanai ba dan tinda suka hada ido dashi t kauda kallonta dg gareshi,sumy ce tace yaya kamal wai me kake kallone munata yimaka oyoyo? A dan tsorace y dawo d hankalisa garesu tare d janyosu suka karaso palon suka zauna, baibayeshi sukai suna taimasa surutu chakaiii……… chakaiiii……… chakaiiii……… Sarah dake gefece tace sannu d xuwa yaya kamal, jin zazzakar muryar yai kmr a mafarki ne yasashi jin wani zarrrrr a ckn jininsa a sanyaye y amsa mata,shafo kan mujahid yai batare d ya dauke idonsa dg kan sarah b yace autan mama ina maman taka ne? Tana daki yace,suko su sumy d suka shagala d murnar ganin yayan nasu basu lura d yanayin kallon d kamal kewa sarah b,kamo hannun mujahid kamal yai ya kalli su sumy yace bari na karasa mu gaisa d mama ko y karasa maganar yana tafiya sumy tace yawwa yaya in kun gaisa kazo kaga delicious dishes din d naimaka yace thank u my sumy shiyasa naji kamshi y cika gidan tinkan naci nasan yayi taste dariya sumy tai tace saima kaci kaji yaya,daga mata gira yayi yace ko? Yeah tace yace ok ya shige dakin mama rike d hannun mujahid. *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written by Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to Abeeda n Baseera.*

Chapter 3 of 5