Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 5
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels BA DAI KAFI SONTA BA A story by Hauwa Saleh Written by Ayusha iliasu Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com 8:51 AM] Ayusha iliasu: BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng Written by:- Ayusha Iliasu. Story by hawwa saleh Dedicated to Abeeda n Baseera. A'uzu billahis samiul alim minashshaidanil la'inur rajim.Bismillahir rahmanir rahim.wassalatu wassalamu ala sayyidil kaunaini, sayyidus saqalaini(al insu wal jinnu) wa'ala alihi wa ashabihi waman tabi'ahum bi ihsanin ila yaumiddeen.Bayan hk:-Ina mai shaidawa yan uwa cewa wanna labari ba'ayishi dancin zarafin kowa b ,haka dukkan wani suna d akai amfani dashi yanayine yaxo d hakan, duk wnd yaga yai kama dashi yai hkr badan shi akaiba. Page 1 to 10 Tafiya take tana layi kmr zata fadi, kuka take wiwi kmr ranta zai fita ta nufi bakin titin unguwarsu,tafiya kawai take batare datasan inda zataba,tanabin gefen titi, wani mutum ne yai parkin gabanta ya fito dg ckn motarsa,maganar da yaimata ne ta tsaidata dg tafiyar d takeyi, baiwar Allah ina zakije ckn wannan daren haka? Kukan me kikeyi? Me yafito dake daga gida da wannan lokacin? Itadai bata amsa masaba kokarin cigaba d tafiyarta takeyi, saida y fusata y daka mata tsawa sannan tai firgigit cikin shashsheqar kuka tace 'yan gidan da nake ne suka koroni sukace nabar musu gidansu,jugum mutumin yai yace to yanzu ina zaki? ta amsa da nima bansan inda zaniba,innalillahi wa inna ilaihirraji'una shine abinda mutumin ya furta gami da cewa maza shiga mota mutafi, kin shiga tai saida yasha wahala kafin y shawo kanta saboda tsoron abinda zaije yaxo, sannan tashiga suka tafi. Wani tafkeken gida taga sun shiga,umarni yai mata dacewa tabiyoshi a baya, suna shiga palon gidan babu kowa ciki , cewa yai d yarinyar zauna anan ina zuwa, direct daya dg cikin dakunan da suka kewaye palon y shiga, shigarsa b dadewa yafito shi d wata mata abiye dashi, karasowa sukai suka xauna a kujerun da suke palon,har lkcn yarinyar bata daina kuka ba, mutumin ne yai gyaran murya sannan yace hajiya wnn yarinyar yanzu na ganta tana tafiya a bakin titi, matsanancin kukan da takene ya janyo hankalini gareta n tsaya danjin meyasameta, nan mutumin ya zayyanawa hajiya duk ydd sukai d yarinyar har ta yarda to biyoshi, hajiya ta tausayawa yarinyar, sannan yace abata makwanci kfn safiya muji me ya hadata da yan gidan datake,kasancewar hajiya mai biyayya d yarda d mijinta yasa batai masa musuba ta amasa da to alhj,yawwa hajiya yace gami d mikewa ya nufi daki. Abinci da ruwa hajiya tashiga kitchen ta kawowa yarinyar saidai takici kasamcewar bata cikin hayyacinta, hajiya tai tai d ita taci taki tace takoshi, hk hjy ta hkr ta maida abincin kitchen,umarni tai mata data biyota , wani daki takaita, wasu yarane kwance kan wani tafkeken gado,tashin daya dg cknsu hajiya tai tace g bakuwa nan, ckn bcc yarinyat tace to mama takoma bccnta,sannan hjy tace tahau gadon t kwanta ckn tsoro d firgici ta hau t kwanta. Hajiya tana shiga daki t tarar da mijinta yagama shiri harya kwanta, bakin gado t karasa ta zauna tace alhj wllh wannan yarinyar tana bani tausayi daga ganinta cikin tashin hankali take,nisawa alhjin yai yace wllh hjy ni kaina bakiji ydd takeban tausayi b yarinya yar karama batafi sa'ar sumayya bafa cikin talatainindare (11:00 na dare) batasan inda zataba wnn wace irin musiba ce?ajiyar zuciya hjy tai tace wllh fa, Allah y kaimu gobe maji meyake faruwa d ita, amin yace sannan suka gyara kwanciya. Tinda hjy t juya tabar dakin yarinyar tacigaba d rero kukan d takeyi dan bcc barawo kasa daukarta yai a wannan daren sabida tinanin halin d zata tsinci kanta aciki dan mai yiyuwa ne nan gidanma su koreta. Tashi tai ta zauna tana cigaba d tunanin ydd rayuwarta zata kare dan tasan tai kaura da farinciki d jin dadi a rayuwarta tasan cikin kunci d wahala zata kare har takoma ga ubangijinta, suko yaran hajiya bccinsu suke hankalinsu kwance sai taji dama itace a ckn wnn yanayin. Kwanciya tai tin tana kuka d hawaye harsaida hawayen suka daina fitowa sautin kukan y daina bayyana har akai kiran sallah asuba tana kwance idonta biyu bacci ya gagara ,hjy ce tashigo dakin ta tashesu dan suyi sallahr asuba aladar gidance dole suyi sallahr asubar a lkcnta,alwala suka dauro a tare suka gabatar d sallahr,alqurani suka janyo dan jajjada haddar karatunsu n islmyy. Suna gamawa suka shiga wanka kasancewar ranar juma'ace akwai skul, sun shirya tsaf ckn uniform dinsu sannan suka nufi palo dan gaida iyayen nasu da yin breakfast,sun gaida iyayen nasu sannan sukai breakfast din suka nufi harabar gidan driver ne y daukesu sai skul. Ita kuwa bakuwa tinda ta idar d sallahr bacci y dauketa ,ganin shurun d hjy taji yai yawa bata fitoba yasanyata zuwa dakin,samun ta tai tanata bacci, juyawa tai batare data tasheta ba tabar dakin. Zaune suke a dining suna breakfast Alhjin ke tmbyr hjy ina bakuwar, sanar dashi tai bacci take d alamun jiya d daddare batai bacciba,alhjin yace to inta tashi lkcn nadawo dg kasuwa ma tattauna tace to Allah y dawo dakai lpy,mikewa yai yace ni zan tafi a kula d yarinyar nanfa karta fice, to ta amsa masa gami d yimasa adduar adawo lpy. Aikace aikacen hjy tashigayi kama dg kitchen,palo,bedroom, toilet duk t kammala gyarasu, palo t dawo t zauna tana kallon wani film d akeyi a mbc action da karfe , lkcn bakuwar ta tashi dg bcc idonta duk y kumbura yai jawur dashi ta fito palon, ganinta yasanya hjy katse kallon d takeyi ta taso tace muje kiyi wanka,hjyce d kanta t hada mata ruwan wankan t bata soso d sabulu sannan t rufo mata toilet din,wata atampha yellow n red colour dinkin skirt d riga ta zabo mata dg ckn kyn sumayya tasan zasuyi mata daidai dan kusan kansu daya d sumayyan,hajiya bata baro dakin b saida t tabbatar ta shirya tsaf sannan suka nufo palo,breakfast hjy t kawo mata nanma saida tai dagaske sannan tafara ci ,tanaci tana kuka a hankali. Abdullahi Aliyu Alkas Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me 09038188199 Facebook.com/Abokinhira Page No. 1 Hajiyace ke cewa d ita meye abin kuka kuma? Kodan na tilastaki kici abinci ne? Itadai shuru tai batace komaiba, Ki kwantar d hnklimki nanma gidanku ne lkcn take tmbyrta sunanta, ta amsa mata da sunana SARAH,sunan kuwa mai dadi, nan hjy taci gaba d lallamita har tasamu ta daina kukan da takeyi. BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng Written by Ayusha Iliasu. Story by Hawwa Saleh. Dedicated to Abeeda n Baseera. Page 11 to 20 12:00am hajiya ta tashi ta shiga kitchen dan dora abincin rana tabar sarah a palo a zaune, ganin hajiyar ta shagala d aikin girki yasanya sarah cigaba da rera kuka,takurewa tai jikin kujera ta dukunkune fuskarta a tsakanin cinyoyinta, jin wani sauti me kama d sautin jiniya ne ya tabbatarwa d hjy lallai sarah cigaba tai d kukan, cikin hanzari ta baro kitchn din zuwa palo, ganin ta tai ta takure kmr kaza d sauri ta karasa gareta gami d janyota jikinta ta rumgume tana cewa haba 'yar mama kukan bai isaba ashe,nace kibar kukan nan hk kinki sai kanki yai ciwo aimiki allura ko? Cikin tsoro t dago kai ta kalli hjy kasancewar ta da tsoron allura, a'a ni banason allura, tace to kidaina kuka inba hakaba allura zanmiki ynx d sauri tace nadaina gami d share ragowar hawayen d ke fuskarta. Misalin karfe 2:00 driver yai horn get man ya bude get din gidan, direct parking space din gidan y nufa yai parking, su sumayyane suka fito dg ckn motar d sauri suka nufi ckn gida,shigarsu yai daidai d fitowar mamansu dg daki dagudu sukaje suka rungumeta suna cewa mama yau mun gaji d tsaiwa,malamin chemistry ne yasamu practical a lab km a tsaye har 1 hour, hajiyace tace kaikaikai zamuci tarar malam tinda y tsaidaku har awa daya cikin barkwanci d xolaya take mgnr kasancewarta mace mai son barkwanci,dariya su sumayya sukai gami d zaro ido d rufe bakinsu d hannunsu sukace mama malam nefa, tace malam din fa, suka kara kwashewa d dariya dukkansu. Daki suka nufa suna shiga sukaga sarah na kwance idonta biyu amma ta luluka duniyar tunani batasanma sun shigoba,kayansu suka shiga cirewa batare d sun kula sarah b, wanka sukai tare d gabatar d sallahr azahar, surayya ce kecewa d sumayya wace waccan?, tace mama tace min bakuwace,dan tabe baki surayya tai ta mike tanufi inda sarah ke kwance, xama tai kusa da ita tace ya sunanki? tace sarah itama tace kema ya sunanki?tace surayya,amma kina da kyau inaso ki zama kawata kinji sarah, mamakine y kama sarah ya akai surayya takeson kawa d ita alhali batasan ita wace ba batasan daga inda take ba "su sury anga kakkyawa xaa manne mata", jin shurun d sury tai b amsa yasanya ta taba sarah gami da cewa ko bakyaso ki zama kawatane? tabatan d taine yasa t dawo dg tunanin d takeyi,a firgice t amsa da inaso, murmushi suka yiwa junansu lkcn sumy tace sury zomoje muci abinci, to tace gami d cewa sarah kema zomuje muci, ni naci tin dazu tace to bari naje muci na dawo muyi hira. Isarsu palo suka tadda mamansu a zaune sannu d aiki sukai mata ta amsa gami d sanya musu albrk, dining suka wuce suka tarar anjera abinci take suka fara serving,sunci sun koshi sannan suka dawo gefen mamansu suka zauna,sury ce ke tmbyr hjyrsu kasancewar tafi sumy surutu tace mama ina kika samo wannan kyakkyawar matar? tace bakuwace, abbanku yakawota, to a ina ya samota?hjy tace dadina dake kincika tmby kibari y dawo ki tmbyeshi,shuru sury tai can ta kara cewa wllh mama tana da kyau inasonta nidai, dariyace ta kubucewa hajiyar batare datayi niyyar yiba tace to kinsamu ai. Tashi tai tsam d sauri tace natafi muyi hira da kawata,tsawatarwa sury hajiya tai t hanyar cewa batason surutu d yawan tmbye tmbye dan tasan halin sury kmr yar jarida take. A wannan yinin ranar sury d sarah sun saba d juna kasancewar sury tana da son mutane inda sarah km keda saurin sabo d mutum,hirar d sukai tadan debewa sarah kewa ta rage mata tinanin d takeyi n ydd rayuwarta zata kasance, hakan ya dadadawa hajiya rai ganin sarah tadan sake dasu ta daina kukan d takeyi har tana dariya. Haka sukaci gaba d hira ckn nishadi batare d kowa y tmby sarah meke damunta ba km dg ina take ba, a wannan rana sarah saida taji batason sury tai nisa d ita sbd tana debe mata kewa. Karfe 5:00 na yamma alhji y dawo dg kasuwa,cikin farin ck hajiya t tareshi tanai masa sannu d zuwa, tayashi rage kayan jikinsa tai tare d hada masa ruwan wanka a toilet yaje yai, lkcn d yafito dg wanka y tarar hajitar ta fitomasa d kayan d zai saka dariya yai y gyada kai yace yau km wnn kayan hajiya keson taga nasa, y shirya tsaf ckn kayan rigace yar shara d wando na wani yadi maikyau mara nauyi laurin ruwan madara,sbd lkcn zafine, palo y fito y zauna lkcn hjy t kawo masa juice da ruwa mai sanyi sbd baya cin abinci inya dawo dg kasu sai byn sallahr magriba,zuba masa tai a cup t mika masa y karba yana zolayar d yasaba yimata yana cewa sannu d aiki uwar gida ran gida,uwar gida sarautar mata daga ke ba kari, murmushi tai tana cewa alhji kenn banda zolaya dai, yace Allah dgske na kulle kofa dg ke, tace Allah y yarda yace to ba aminba d alamar tsokana yace dm ku mata bakwa son abokiyar zama, hmmmmm tai gami d cewa b ita muke guduba halinta muke gudu yace hakene Allah y hadani d nagari na karo uku, bata rai hjy tai tace banason irin wnn zolayarfa kar taxama gskiya, kyalkyalewa d dariya yai yace to naji sarkin tsoro tace eh naji tsoro ko gsky, to shikenan abar mgnr. Hira suke ckn nishadi yace hjya ina bakuwarmu d yaran nan suke, sbd yasaba duk lkcn d yadawo dg kasuwa tare suke irin wnn zaman a palo kfn ai kiran sallahr msgriba,ai alhj tinda ka fita take kuka dakyar nashawo kanta tai shuru dan abinci m dakyar taci saida lallami, ajiyar xuciya alhji yai yace ikon Allah ta daina kukan? eh ta amsa masa yace ynx ina take tace ai tinda su sumayya suka dawo dg mkrnta surayya tasata gaba d hira ynz bakaga ydd tafara sakewa b har ta saba da surayya kasan yar taka d surutu, dariya yai yace alhmdllh haka akeso ai. Jin kiran sallahr mgrba ne ya katse musu hirar da sukeyi suka tashi domin suje su sauke farillah. Lokacin d alhji y dawo dg masallaci zaune yatar d hjy a palo tagama jera musu dinner a kan table mat, sabon alhji ne indai zasuyi dinner a palo sukeyi shida iyalinsa, breakfast ne kawai ke kaishi dining km shima in ranar weekend ne tare d iyalin nasa sukeyi, karasowa yai kusa d hakiyar y zauna yake cemata ynx hjy yazaai d wnn bakuwar, mirmishi tai gami d gyada kai tace sarah yace au sunanta kenan tace eh baka tmbyta bane yace eh,hajiyar ce kecewa yanxu dai tmbyarta xaai maya barota da gidansu d daddare hartake kuka batasan inda zata nufaba, kwarai kwarai alhj yace d hjy kin kawo shawara, serving dinsa tafarayi saida t gama yace kinga yarannan yau sun samu bakuwa sun manta dani ko sannu d zuwa basuyimin ba yana mgnr yana er dariya, dariya itama hjyr tai tace aikuwa suna can sun tsareta d hira bari n kirawosu ta mike ta nufi dakin. Sannu d dawowa abbah, lkcn y dago kai ya wurga musu harara ckn wasa yace sai yanxu d namemeku zakumin sannu d zuwa banaso, sumy ce tace ayi hakuri abbanmu yayin d sury d sarah suke yar dariya a boye, to nahakura sumyn abbah ku zauna muci abinci Allah yai muku albrk hada baki sukai gaba daya harda hajiya sukace amin. Abdullahi Aliyu Alkas Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me 09038188199 Facebook.com/Abokinhira Page No. 2 Sunci sun sha kowa y koshi, hjyce t umarci sury t kwashe kayan takai kitchen ckn hanzari batare d musuba ta kwashe takai sannan ta dawota zauna, alhjine yai gyaran murya yace sarah, dasauri t dago kanta dake sunkuye a kasa ta kalleshi tace naam, yace inason kifadan abinda yasa kika baro gida d daddare kina kuka? Kwallah ce tacika idon sarah takasa magana take taji kuka ya subuce mata,d mamaki hjy t kalli alhj tace ikon Allah dg tmby sai kuka,hannu y dagawa hjyn alamar tai shuru, shuru ne y ratsa palon tsawan mintuna bakomai kakeji b sai sautin kukan sarah data gagara magana,andau lokaci sannan alhj ya umarcesu sutashi su shiga daki sabida yaga sarah batada alamar yin mgn, haka suka tashi suka tafi tana kukan. Haka sarah takwashe tsawon sati a gidan alhj cikin kulawa d jin dadi batare d sunsan ko ita wace b dg ina take b me yasa tabaro gdnsu, kullin aka tmbyta bata iya magana sai kuka. *BADAI KAFI SANTA BA? *Written by Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh* *Dedicated to Abeeda n Baseera* Page 21 to 30 *WAYE ALHAJI?* Alhaji Yusuf Sulaiman haifaffen garin kano ne, a wata unguwar da ake kira hausawa cikin karamar hukumar tarauni, mahaifinsa malam sulaiman wanda akafi sani d malam sule yana d mata daya wato halimatu d yaya uku namiji daya mata biyu,yusuf shine babbansu sannan maryam da hadiza,Allah yaiwa malam sule rufin asiri daidai gwargwado yana kula d iyalinsa yadda ya dace, yabasu tarbiyya kwatankwacin yanda addinin islama y tanada , ilimin boko da arabiyya Alhj yusuf ya halarci makarantar firamare dake unguwarsu wadda akafi sani d hausawa model primary schl, dg nan ya tafi mkrntar sakandire mai suna govt senior scndry schl sabuwar kofa, ganin tafiyar d yakesha dg unguwarsu zuwa sabuwar kofa ne yasa mahaifinsa y saimasa wani dan akwalar keke,wanda kullun cikin wahalar dashi yake, yau in taya t sace koyai faci a hnyar tafiya gobe insha maka Allah a hanyar dawowa gd zaici karo d matsala har Allah y taimaka y gama mkrntar y sami sakamako mai kyau. Ganin yusuf ya kammala sakandire d sakamako maikyau ne ya zaburar d malam sule wjn ganin dan nasa ya cigaba d karatu,haka yaita fafutuka har Allah ys yasamu gurbin karatu a sa'adatu rimi college of education kano,inda y karanci history/islamic studies, akwana a tashi b wuya ya kammala karatunsa ya samu kyakkyawar shaidar karatun NCE (National certificate of education),ba karamar murna d frnciki malam sule yaiba ganin dansa y kammala krtn ba bata lkc, ganin sakamakonsa yai kyau ne yasanyashi neman aiki koyarwa,Allah baisa y samu n gwamnati ba sai a wata private schl , hk y hakura yake xuwa suna biyansa dan abinda bai taka kara balle ya karya ba. Lokanci daya yusuf y tsinci kansa d shaawar komawa karatu take ya yanke shawarar sanarwa d mahaifinsa, bai kasa a guiwaba ranar lahadi ya sami mahaifinshi Zaunee akan dakalin gidansu yana shan hantsi, sallama yai masa suka gaisa yake sanar dashi yazo d wata muhimmiyar maganace,mamakine y kama mlm sule a xuciyarsa yana cewa Allah ys yaron nan b aure y daddagoba mana ba, nisawa yai yace inajinka yusufa Allah ys alkhr ce yace insha Allah alkhrce babah yace to madallah, take yake sanar masa d bukatarsa t son zurfafa karatunshi, mlm sule yai frnck d hakan sosae amma y katseshi d cewa wani hanzari ba guduba yusuf kasan krtn digiri ba kmr wnd kai abaya bane wahalarsa tafi wancan ni bazanma alkawarin daukar nauyin krtn digiri b saidai xan taimaka ma d abinda y samu, godiya yusuf y shiga yiwa mahaifin nasa d cewa dama dan albashin d ake biyana ina cire wasu kudi dg cknsu n ajiye dasu nakeson fara krtn, mlm sule yai mirna sosae ganin dan nasa d hnkl har yana tara wasu kudade bayan hidimar gida dayake musu da kudin mkrntar kannensa, nan yasamai albrk d adduar Allah ys afara a saa. Cikin ikon Allah yusuf y samu admission a jamiar bayero ta kano inda y samu shaidar degree a history,har a lkcn bai fasa zuwa koyarwar d yakeyi a private schl dinba, lkcn d ya kaiwa shugaban makarantar result dinsa n degree yatata shi murna sanna y kara masa matsayi d albashi,mlm sule b karamin frn ck yai d hkn b har mkrntar yaje yaiwa shugaban mkrntr godiya. Haka rayuwar yusuf taci gaba d kasancewa cikin kwanciyar hankali da sanya albarkar da mahaifinsa yake masa,har zuwa wannan yanata fafutukar samun aikin gwamnati yake amma abin yaci tira, ya zauna jarrabawar daukan ma'aikata da dama amma baya ganin sunansa sabida komai yaxama na yayan masu da hanya, interview kuwa har kaduna,abuja Da sauran garuruwa yaje amma Allah baisa ya samu aikin gwamnatiba,ganin wahala tana dada yawa akansa tinda yanzu su maryam suna daf da shiga babbar makarantar sakandire ne bukatar karatunsu zaifi nada yasashi shawartar mahaifinsa kancewa yanason ya dinga zuwa kasuwar kwari a ranakun asabar da lahadi ko dako ya dingayi,mahaifinsa bai musa masa ba kasancewarsa mutum mai hangen nesa, kuma ga tsufa ya fara zuwa masa karfinsa na raguwa shiyasa ya goyi bayansa tare damai adduar Allah ya taimaka,Yusuf yaji dadin adduar da mahaifinsa yai masa. Alhamdulillahi yusuf yafara zuwa kasuwar kwari yai kamakai (kwadago) abin da yake samowa a weekend yayi rabin albashin da ake bashi,amma duk d haka bai saki aikin koyarwarba haka ya hada biyu g kasuwa ga koyarwa,akwana atashi ba wuya gurin Allah yusuf ya saba da manyan yan kasuwa, daya daga cikin mutanen da yusuf suke xama a bakin shagunansu ne mai suna alhj ya'u ya lura da nutsuwa gaskiya da amanar yusuf daga nan ya fara janshi a jiki ya zama kamar yaron shagonsa, wata ranar lahadi bayan antashi dg kasuwane alhj ya'u ya tsaida yusuf yake cewa yanason ya bude masa shago sabida ya yaba da nutsuwarsa da gaskiya d amanarsa amma sai sunje gun mahaifinsa idan ya amince sai yabude masa,farinciki gurin yusuf baya misaltuwa batare da musuba ya amince suje gun mahaifin nasa,alhj ya'u yai farinciki take ya dauki yusuf a motarsa sai gidansu. Lokacin da suka isa gidan ne yusuf ya shiga domin sallama d mahifin nasa ya tarar bayanan,fitowa yai domin fadawa alhj ya'u bayanan sai ya hangeshi ya taho. karasawa yusuf yai yacewa alhj ya'u ga baban nawa can ya taho, jira sukai ya karaso, bayan sun gaisa ne alhaji ya'u yafara sanar dashi makasudin zuwansa,cikin farin ciki yai masa iso kan dakali yana cewa ai alhj magar bata tsaye bace,zama sukai kan dakalin ya warware mishi dalilin zuwansa,nan take mlm sule ya amince da abudewa yusuf shagon, cikin murna da farinciki mlm sule ya dingayi yiwa alhjin godiya da fatan alkhairi gami da gargadi da nasiha ga yusuf ya rike gaskiya da amana,ya kara da cewa alhjin duk wani abu dakaga ba daidaiba kaxo ka sanar dani zandau duk hukunci da yadace akan yusuf, hakika alhj yai farinciki da irin gargadi da nasihat da mlm sule yaiwa dannansa, daganan alhji yaiwa mlm sule kyautar kudi sukai sallama, har gaban mota yusuf ya rakashi tare da kara yimasa godiya. Cikin ikon Allah aka budewa yusuf shago inda aka makareshi d kaya kama dg shadda, yadiddika, atampopi dadai sauransu,ciniki gadan gadan ake a shagon ,kasuwa ta bude dan har anfi ciniki a shagon akan shagon alhjin,ba karamin jin dadi alhj ya'u yayi ba da hada kasuwancinsa da yusuf dan dukiyarsa ta kara yalwata d bunkasa har gida yake zuwa yaiwa mlm sule godiya tare da yimasa alheri d hasafi n kudi,haka shima mlm sule bai gaxaba a kullin safe da dare wajen yiwa dannasa Addua da gargadinsa banda cin amana da ashararanci da dukiyar wanda y baka amana haka kuma banda hurda da abokan banxa da zasu sashi a hanyar banza,ya kara da cemasa muddin ya kiyaye wannan nasihar da gargadin zaiga cigaba a rayuwarsa, hakika yusuf ya kiyaye maganar mahaifinsa baya taba kwandala daga cikin kudin shagon sai abinda aka bashi dan haka ya bar aikin koyarwar da yakeyi batare da shugaban makarantar yasoba dan yanajin dadin aiki dashi kuma students suna gane karatunsa amma ba yadda ya iya dan yusuf kullin yana kasuwa dole sukai handing over ya daina zuwa, su kansu daliban sunyi bakin cikin hakan dan suna jin dadin koyarwarsa. *Littattafan marubuciyar:-* *AMAL* *DUNIA MAKARANTA* *RAYUWAR AYSHA* *MIJIN HAJIA* Abdullahi Aliyu Alkas Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me 09038188199 Facebook.com/Abokinhira Page No. 3 *BADAI KAFI SONTA BA……* *A yanxu haka zaku iya samun littafin RAYUWAR AYSHA,MIJIN HAJIA d BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng a blog dina kmr haka:-* *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written by Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to Abeeda n Baseera.* Page 31 to 40 Yusuf ya hada hankalinsa baki daya kan kasuwanci baida lokacin kansa balle nahira da abokai, idan kagansh.i tofa da yamma ne yadawo daga kasuwa ko kuma ranar lahadi da basa bude shago, zama suke a gida su huta,Alhmdllh kuma kasuwancin ya karbeshi cafcaf komai yana tafiya daidai. Bayan shekara biyu da budewa yusuf shago ne watarana yusuf yaje gidan alhaji ya'u domin ya gaisheshi, bayan sun gaisa ne alhji ya'u yake cewa d yusuf yakamata yanxu ace ya ajiye iyali, hakika yusuf yaji dadin maganar dama yanason yai aure saidai inya jewa da mahaifinsa maganar yana katseshi da cewa ya kara hakuri dan yanzu inyace xai aure kar alhj ya'u yace kudin shagonsa ya kwasa yai aure, jin maganar da mahaifinsa ya fadane yasa yusuf ya hakura da maganr aure karshe ma ya daina zuwa gurin budurwar da yakeso, jin shurun d yusuf yai ne yasa aljhin ya

Chapter 1 of 5