Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 5
*105*πŸ’ Duk mutanen k'auyen Kimba sun shirya an yi mota uku har da dangin innar BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng sun nufi jega gurin auren BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng. Amma koda aka yima Gwaggo magana kan a shirya sai tace su tafi zata zo daga baya sai ta kar6oma d'iyar ta wasu abubuwa. Bayan sun wuce Gwaggo tayi gurin bokan ta, tace boka d'an dugaji na rasa ya Zan yi da wannan shegiyar yarinya nidai yanzu na yarda akashe ta ko a 6atar da ita. Hhhhhhhh dama tun farko nace ki bari ayi hakan kika k'i, amma yanzu tunda kin amince Zan baki wasu ruwa ki k'ok'ar ta kamin a fita da ita zuwa gidan mijin ki saka Mata su cikin ruwan wanka, hakan zai yi sanadiyyar 6acewar ta har abada. Da sauri ta tari mota tayi sa'a da saura mutum guda ta fad'a suka kama hanya. Har sun kusa isowa jega wata babbar mota tabi ta kan motar su, nan aka kwashe su sai asibiti wasu sun rasu, wasu kuma sun ji rauni. ********* *********** Lateefa na shiga gida ta fad'a saman jikin mamar ta sai kuka take yi. Umma tace lafiyar ki kuwa, wa ya rasu? Da k'yar tayi shiru ta gaya ma Umma meke faruwa. Nan Umma taja dogon tsaki tace in zai yi aure shine me, dama cewa aka yi dake kad'ai zai zauna sha- sha-shar banza da wofi. Kuma ni hakan yayi min dai-dai sai shegen kishi amma bakisan ya zaki gyra tumbin mijin ki ba, dama nasan hakan zai faru komi dad'ewa. Tana cikin yi Mata fad'an ne sai ga Abban ta ya sauko nan yake tambayar meke faruwa. Umma ta yi Mai bayani nan ya Fara fad'a yace Lateefa ta tashi ta shiga dakin ta, ya d'ora da cewa ba inda zata je yaje ya zauna da amaryar shi. Umma ta Kai duban ta zuwa gare shi tace ina fatar ba kashe ma y'ar ka aure zaka yi ba, gaskiya kana nuna ma yarinyar nan gatan da bai dace ba. Yace ko ke da kika haife ta nace Zan yima kishiya sai anga tashin hankali ballan tana ita, ai kishi a jinin Ku yake. Nan ya sa Kai ya fice yana ta faman fad'a. ********** *********** Can gidan su Shureim kuwa an ji Gwaggo shiru kuma ba waya take da ita ba har k'arfe goma bata zoba sai kawai aka yanke hukuncin aje akai amarya d'akin ta k'ila gwagg ta fasa tahowa. Hakan aka d'unguma Kai amarya, ciki kuwa har da Blkisu matar Muftah su lantana da Hindatu k'anwar margyayi. Nan dai aka yi Mata hud'uba kowa ya wuce sai Blkisu da Aisha Yagani. Sai k'arfe goma sha d'aya ango ya shigo shi da Muftah nan ya had'asu ya k'ara yi masu nasiha kan hakk'in miji akan matar shi da kuma hakk'in Mata akan mijin ta. Bayan yayi addu'ar zaman lafiya ya sa matar shi gaba, Shureim yace su sauke Yagani gida, bayan sun wuce ya rufe gida ya dawo ya taradda BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta wuce d'aki. Part d'in shi ya wuce ya watsa ruwa yasa kaya marar nauyi sannan ya fito ya d'auki kayan da ya shigo dasu ya shiga d'akin BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng. Koda ya shiga tayi wanka ta saka kayan bacci, nan ya aji ye kayan yaje kicin ya d'auko plate da cups ya dawo d'akin, ya zuba komai yace ta sauko suci. Cikin sanyin muryar ta tace yaya na k'oshi. Yace ki sauko kici ko kad'an ne, ganin cewa bata iya yimai gardama yasa ta sauko, kuma tun fil azal nauyin shi take ji sosai. Hakan suka ci suka k'oshi, sannan ya umurce ta da ta tashi tayi alwala suyi nafila. Nan ta rik'a soke Kai ta kasa magana, jin ya maimaita maganar ne yasa ta furta period take. Hakan yaji ba dad'i duk da bai k'udurta ma ranshi wata doguwar mu'amala tsakanin su. Hakan suka kwanta saman shimfid'a guda ya janyo ta ya manna saman k'irjin shi. ********* ************ Lateefa kuwa tana gidan su sai juyi take yi saman gado zuciyar ta tamkar zata k'one saboda suya. Anyi-anyi ta koma d'akin ta tace Sam ita ta gama da Kimba don bazata iya had'a shimfid'a da shiba yaje ya had'a da wata ba. Ko su Anty Nafeesa sun zo auren Shureim duk yada ake bada baki sun bata kan ta koma d'akin ta amma Abu ya faskara. Daga baya ma munafukai ta rik'a ce musu tana cewa har da kwaso jiki suzo aure don za ayi Mata kishiya, kuma kishiyar ma data rik'a tamkar k'anwar ta shema. Anty Nafeesa tayi murmushi tace koda auren ki ko babu dole muje ma Mum auren Shureim. Duk yada ake bada baki Shureim ya yi amma tak'i sauraren shi, ko ya Kira waya bata d'auka, yayi text message har ya gaji ba reply. Kuma ko yazo gidan su data jishi take rufe k'ofar ta. Shi kuma Abban ta yace ba zai takura taba abar ta sai ranar da ta sauko da kan ta. Yau da safe aka yi bincike Gwaggo bata Kimba bata Jega nan hankalin mutane ya tashi kan rashin takamemen ina take. Shureim na breakfast shi da BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng yana tsokanar ta sama-sama kan cewa abinci ne bata ci sosai shiyasa tak'i yin k'iba. Ita ko sai murmushi take yi tana soke Kai, cikin hakan ne wayar Shureim ta hau ruri koda ya duba Dad ne ya Kira shi. Bayan ya d'auka suka gaisa yake ce Mai yayi sauri yazo yana Neman shi sai ya kashe wayar. Gaggauce ya gama breakfast ya d'auki key d'in mota har ya Kai k'ofar fita daga falon ya waiwayo idon su suka had'e sai ta soke Kai tana murmushi. Yace Mata dubo kigani, tana tayar da kan ta ya yima hannun shi kiss ya hura Mata iska ya wuce. Cikin ran ta tace Ashe haka yaya yake da dad'in zama. Yana shiga ya gaida iyayen shi, nan aka Kora Mai abinda ke faruwa take ya Kira Muftah yace ya bincika Mai asibiti koda akwai masu hatsari, hakan ya Kira sauran doctors na asibitoci da dama yana basu cigiya. Ba afi minti goma ba sai ga kiran Muftah yace Mai akwai su nan asibitin su kuma ance akwai y'an Kimba ciki. Nan suka d'unguma shi da Mum da Dad sai asibitin, cikin bincike ne aka gano cewa tana cikin masu rai sai dai k'afar ta d'aya ta karye d'ayar kuma k'ashin k'wauron ta duk ya tartse fuskar ta duk taji rauni. Nan Dad ya Kira direba yace yaje Kimba yazo da Baban BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng, shiko Shureim ya Kira wani friend d'in shi asibitin F.M.C Birnin kebbi kan cewa yanzu zai turo gwaggon shi aduba ta. (Fan's na gode sosai da kulawar ku, wasu sun Kira sun yimin ta'aziya, wasu sun yimin ta p/chart, wasu ta groups na gode sosai Allah ya bada lada.) Β© *SDY* *JEGAL* [10/28, 2:08 PM] +234 803 325 6478: πŸ’ *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* *110*- *115*πŸ’ Tana d'akin ta Shema'u k'anwar ta ta shigo tace Anty kin yi bak'i. Tace daga Ina, nifa banson takura wallahi. Ta ce Mata inaga kamar wannan mak'ociyar ki. Tace to ki shigo dasu, nan ta fita ta shigo dasu. Suna shigowa taga cewa maman Zahra ce da Mum zee, nan ta tashi ta taryo su cikin murnar ta da sakin fuskar ta. Nan Shema'u ta kawo musu kayan motsa baki da abinci. Bayan sun gaisa Mmn Zahra tace shikenan kin gujemu ko waiwaye babu. Tayi murmushi tace ba gamu tare ba yanzu, kuma muna waya. Mum zee tace wallahi baki kyauta ba wa yace maki ana tashi gidan miji saboda kishiya, shifa lamarin duniya sauk'i Gare shi sai Wanda ya wahalda kanshi. Kuma kishiya abokiyar zama ce don wani lokaci zaka ci amfanin ta itama zata ci naki. Mmn Zahra ta kar6e tana Mai cewa har fa kullum kina yabon halayen BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng kuma kin fad'a da kan ki cewa kullum kina yi Mata addu'a Allah ya bata miji nagari. In kin manta in tuna maki har cewa kika yi da kina da d'an Uwa namiji da kinsa ya aure ta. Me yasa ba zaki yarda cewa mijin ki shine mafi alkhairi a gareta ba. Yanzu mum zee ba zata zama ishara gareki kisan cewa ba duka aka taru aka zamo d'aya ba, gasunan suna zaman su lafiya tamkar ya da k'anwa. Nan Lateefa ta saukar da wata nauyayyar ajiyar zuciya, tace nifa kar kuga abinda ke tayar min da hankali tamkar Amarya ta shigo cikin gida ta nemi fitar da uwargida. Wata ma in kina da yara zata nemi hanyar da zata bi ta wulak'antar da su ga ubansu. Mmn Zahra ta kar6e tana Mai cewa yarda kika San amare da tasu matsalar to ko uwayen gida suna da tasu matsalar, saboda wata uwargida ba zata fitar da Amarya ba amma wallahi zata yi silar wulak'anta ta yarda ko y'ar aiki zata fita daraja, ke dai kawai muyi fatar Allah yadatar damu da kiyoshi na gari masu zuciyar imani. Mum zee ta kar6a da ameen tana Mai cewa kuma gaskiya kinga wani lokaci uwayen gida Nada tasu matsala. Abu na farko zaki ga wata da zarar ance za ayi Mata kishiya to zaki ga ta Fara hauka tana sakin maganganu da zasu fita har sukai ga kunnen amarya kinga girma ya fad'i. Abu na biyu azo ayi aure uwargida ta k'i kama girman ta, shima hakan na kawo raini tsakanin zama saboda kin sake taga makwancin ki. Amma gaskiya muddin kika rik'e girman ki koda Amarya ta shigo bazata raina kiba kuma in kin dace da tsayayyen miji saboda ko su da tasu matsala. Mmn Zahra tace yanzu miye ribar ki kinfita kinbar gida, kuma hakan bai hana auren ba don yanzu haka suna Dubai shida Amarya, kinga kuwa kin d'aga musu k'afa susha amarcin su hankali kwance. Nan tashin hankalin Lateefa ya k'aru saboda batasan sunyi tafiyar ba, Umma ta hana agaya Mata saboda ko y'an gidan ta rage mu'amala dasu ko yaushe tana d'aki. Nan take ta mik'e ta lalabo layin ta data d'ebe ta saka shi a waya saiga text message d'in shi na shigowa na ban hak'uri, sai ga wasu zafafan hawaye na sauko wa daga idon ta na tausayin kan ta. Nan dai suka rarrashe ta har ta sauko kuma tayi masu alk'awari zata ba Kimba mamaki don zai dawo ya taradda ita d'akin ta. ******************* A can Dubai kuma su Shureim sun shirya sai asibiti domin su duba jikin Gwaggo. Suna shiga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta had'a Mata tea Mai kauri tasha sannan ta jik'a towel ta shafe Mata jikin ta. Nan Gwaggo ta rik'a kuka tana cewa y'ar Baba ki yafemin na cuce ki na zalunce ki yanzu gashi dake da mijin ki ke wahala dani. Malam yace ki daina wannan kukan bayada fa'ida. Tace malam dole in yi kuka nan ta rik'a zayyano irin cutar da ta rik'a yima BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng har zuwa yanzu data so 6atar da ita Allah ya nuna Mata abinta. Ta d'ora da cewa ko mahaifiyar ta nice nayi silar zuwan ta barzahu, saboda ciwon ta na tashi malam ya fita kasuwa ni na saka filo na danne ta saida ta daina numfashi. Nan BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta fad'i sume, malam ko yayi mutuwar tsaye inda Shureim ya bita da kallon tsana ji yake yi tamkar ya k'arasa gundule k'afar ta d'aya. Sannan ya durk'usa yana jijjiga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng da k'arfi yace _Heeja_. Β© *SDY* *JEGAL* [10/28, 2:12 PM] +234 803 325 6478: πŸ’ *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* *105*- *110*πŸ’ Koda aka je da ita asibiti duk bata San in da take ba, nan suka yi aune-aunen su Dr Musa yace gaskiya sai an fita da ita Dubai. Nan take Dad yasa aka yi biza uku ta tafiya, da malam salisu ya Gan ta sai da yayi kuka sosai, yace lallai tabbas rayuwar duniya ba bakin komai bace. KO kamin su wuce Dubai sai da yaje gidan su Lateefa tak'i Bari ya Gan ta ta shige d'aki ta rufe, abin har ya Fara bama Umma haushi tace ma Shureim ya je kawai ya k'yale ta. Hakan suka d'unguma da Gwaggo sai Dubai, har suka shigo k'asar BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng kuka take yi saboda tausayin halin da Gwaggo take ciki, nan Shureim ya Kama musu d'aki biyu su d'aya Baban BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng d'aya. Bayan ya ajiye su masauki ne aka wuce da Gwaggo asibiti, bayan gwaje-gwajen su suka ce dole d'ayar k'afar wadda k'wauron ta ya tartse sai an yanke ta, d'ayar kuma za ayi Mata d'orin kariya na asibiti, hakan Shureim ya yi duk abinda ya Kama ta sannan ya koma masauki saboda baije da BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ba akan kukan da take yi. ********** ******** Yau kwanan su BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng uku da tafiya Mum ta shirya taje gidan su Lateefa. Tana shiga suka gaisa da Umma tace gani nazo bikon y'ata. Umma tayi murmushi tace ke kike wahalda kan ki akan wannan sha-sha-shar kawai Ku saka Mata ido har ranar da duniya ta yimata fad'a. Mum tace ai ba ayi haka ba, suna maganar ne Shema'u ta kawo ma Mum kayan motsa baki, bayan ta ajiye ta durk'usa ta gaida ta. Mum ta amsa tace shiga ciki ki Kira min Lateefa. Suna cikin hira ne sai ga Lateefa ta iso nan ta gaida Mum ba yabo ba fallasa. Mum tayi murmushin su na manya tace Lateefa har yanzu ba agama fushi Dani ba? Nan ta had'e rai tayi shiru bata ce komai ba. Mum tace Lateefa kiyi hak'uri shi aure nufi ne na Allah, kuma wannan matar kinsan ba Shureim ya furta cewa zai aure ta ba Dad d'in Ku ne ya yi wannan had'in, kiyi hak'uri ki bar ma Allah kuma kinsan waye BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng bata da matsalar zama kiyi hak'uri kinji y'ata. Tace to shikenan Mum sai na shirya Zan koma. **** **** **** **** A can Dubai kuma an yi aiki cikin nasara saura jiran shan magani da sauran warkewar Gwaggo. Kullum da safe zasu je su duba jikin Gwaggo sai marece su koma masaukin su. Kullum BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng kesa towel ruwa ta shafe ma Gwaggo jikin ta, sannan ta zauna ta rik'a ba ta abinci. Koda Shureim ya dawo daga masallaci ya taradda BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng na sallah, bayan ta idar ne suka zauna suka ci abinci suna k'arasawa yakai duban shi zuwa Gare ta yace Sister shine ba ko sanarwa. Fahimtar inda ya dosa yasa ta soke kan ta. Yace na kusa fitar da wannan kunya taki saboda tana takura min. Nan tayi murmushi tace yaya ka Kira Anty Lateefa? Yace Antyn ki bata sauko ba har yanzu tana fushi kin k'wace Mata sankacecen saurayi. Nan take ta zare ido dai-dai ya tada kan shi sai suka had'a ido ita ko ta sunne kan ta tana murmushi. Hakan ya taso ya rik'a hannun ta ya mik'ar da ita ya yi mata rad'a cikin kunne, da sauri ta fizge hannun ta tayi cikin d'aki. Yana shiga yace taje tayi alwala zasu yi sallah, hakan tayo alwala sai gaban ta ke dukan uku-uku. Bayan sun gama ya yi Mata tambayoyin da suka shafi addini kuma tana da ilmin ta gwargwado. Hakan taje tayi wanka ta feshe jikin ta da turare, shima hakan. Suna kwanta wa ya Jan yota saman k'irgin shi ya yi Mata kyakkyawar runguma ya ja masu bargo. (Nidai Jegal nace Allah ya bada d'an Dubai, *LOLX*) ~~~~~~~~~~ ~~~~~~~~~~ *WASHE* *GARI* Yana tashi daga bacci yaje yayi wanka sai da yayi sallah sannan ya had'a ruwa masu d'imi yazo ya yaye bargon da ta rufa dashi ya sunkuce ta sai toilet. Shi ya yi Mata wanka ya gasa ta, tana cewa nidai yaya banaso tana soke Kai. Sai da ya gama sannan ya d'auko ta ya nad'e cikin towel ya ajiye ta ya d'an fita. Ko kamin ya dawo ta lalla6a tayi sallah har ta shirya. Ashe gurin Baban ta ya shiga suka d'an ta6a hira saboda k'a idar asibitin da aka Kai Gwaggo Mai jinya bai kwana can. Yana shigowa ya iso ya zauna gefen gado yakai dubanshi zuwa Gare ta sai kuma ya Jan yota ya Kai Mata kiss ita ko duk kunya ta ishe ta. Yace Heeja Ina son in yi maki wata tambaya d'aya. Tace Ina jin ka yaya, tana Mai Kai duban ta zuwa gare shi. Yace ya akayi na same ki budurwa bayan kuma kin yi aure sama da shekara biyu sannan Allah ya kar6i ran margyayi? Nan idon ta suka yi rau-rau tamkar ta yi kuka. Ya k'ara Jan yota saman jikin shi yana bubbuga bayan ta cikin rarrashi yace kar kiyi kuka. Tace ka bari in mun yi breakfast mun je dubo jikin Gwaggo mun dawo Zan gayama. Ba hakan yaso ba saboda ya matsu yaji ya akayi hakan ta kasance, sai dai baison takura ta. (Nima dai na matsu in ji yadda hakan ta kasanceπŸ‘‚πŸ») Β© *SDY* *JEGAL* πŸ’ *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* *110*- *115*πŸ’ Tana d'akin ta Shema'u k'anwar ta ta shigo tace Anty kin yi bak'i. Tace daga Ina, nifa banson takura wallahi. Ta ce Mata inaga kamar wannan mak'ociyar ki. Tace to ki shigo dasu, nan ta fita ta shigo dasu. Suna shigowa taga cewa maman Zahra ce da Mum zee, nan ta tashi ta taryo su cikin murnar ta da sakin fuskar ta. Nan Shema'u ta kawo musu kayan motsa baki da abinci. Bayan sun gaisa Mmn Zahra tace shikenan kin gujemu ko waiwaye babu. Tayi murmushi tace ba gamu tare ba yanzu, kuma muna waya. Mum zee tace wallahi baki kyauta ba wa yace maki ana tashi gidan miji saboda kishiya, shifa lamarin duniya sauk'i Gare shi sai Wanda ya wahalda kanshi. Kuma kishiya abokiyar zama ce don wani lokaci zaka ci amfanin ta itama zata ci naki. Mmn Zahra ta kar6e tana Mai cewa har fa kullum kina yabon halayen BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng kuma kin fad'a da kan ki cewa kullum kina yi Mata addu'a Allah ya bata miji nagari. In kin manta in tuna maki har cewa kika yi da kina da d'an Uwa namiji da kinsa ya aure ta. Me yasa ba zaki yarda cewa mijin ki shine mafi alkhairi a gareta ba. Yanzu mum zee ba zata zama ishara gareki kisan cewa ba duka aka taru aka zamo d'aya ba, gasunan suna zaman su lafiya tamkar ya da k'anwa. Nan Lateefa ta saukar da wata nauyayyar ajiyar zuciya, tace nifa kar kuga abinda ke tayar min da hankali tamkar Amarya ta shigo cikin gida ta nemi fitar da uwargida. Wata ma in kina da yara zata nemi hanyar da zata bi ta wulak'antar da su ga ubansu. Mmn Zahra ta kar6e tana Mai cewa yarda kika San amare da tasu matsalar to ko uwayen gida suna da tasu matsalar, saboda wata uwargida ba zata fitar da Amarya ba amma wallahi zata yi silar wulak'anta ta yarda ko y'ar aiki zata fita daraja, ke dai kawai muyi fatar Allah yadatar damu da kiyoshi na gari masu zuciyar imani. Mum zee ta kar6a da ameen tana Mai cewa kuma gaskiya kinga wani lokaci uwayen gida Nada tasu matsala. Abu na farko zaki ga wata da zarar ance za ayi Mata kishiya to zaki ga ta Fara hauka tana sakin maganganu da zasu fita har sukai ga kunnen amarya kinga girma ya fad'i. Abu na biyu azo ayi aure uwargida ta k'i kama girman ta, shima hakan na kawo raini tsakanin zama saboda kin sake taga makwancin ki. Amma gaskiya muddin kika rik'e girman ki koda Amarya ta shigo bazata raina kiba kuma in kin dace da tsayayyen miji saboda ko su da tasu matsala. Mmn Zahra tace yanzu miye ribar ki kinfita kinbar gida, kuma hakan bai hana auren ba don yanzu haka suna Dubai shida Amarya, kinga kuwa kin d'aga musu k'afa susha amarcin su hankali kwance. Nan tashin hankalin Lateefa ya k'aru saboda batasan sunyi tafiyar ba, Umma ta hana agaya Mata saboda ko y'an gidan ta rage mu'amala dasu ko yaushe tana d'aki. Nan take ta mik'e ta lalabo layin ta data d'ebe ta saka shi a waya saiga text message d'in shi na shigowa na ban hak'uri, sai ga wasu zafafan hawaye na sauko wa daga idon ta na tausayin kan ta. Nan dai suka rarrashe ta har ta sauko kuma tayi masu alk'awari zata ba Kimba mamaki don zai dawo ya taradda ita d'akin ta. ******************* A can Dubai kuma su Shureim sun shirya sai asibiti domin su duba jikin Gwaggo. Suna shiga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta had'a Mata tea Mai kauri tasha sannan ta jik'a towel ta shafe Mata jikin ta. Nan Gwaggo ta rik'a kuka tana cewa y'ar Baba ki yafemin na cuce ki na zalunce ki yanzu gashi dake da mijin ki ke wahala dani. Malam yace ki daina wannan kukan bayada fa'ida. Tace malam dole in yi kuka nan ta rik'a zayyano irin cutar da ta rik'a yima BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng har zuwa yanzu data so 6atar da ita Allah ya nuna Mata abinta. Ta d'ora da cewa ko mahaifiyar ta nice nayi silar zuwan ta barzahu, saboda ciwon ta na tashi malam ya fita kasuwa ni na saka filo na danne ta saida ta daina numfashi. Nan BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta fad'i sume, malam ko yayi mutuwar tsaye inda Shureim ya bita da kallon tsana ji yake yi tamkar ya k'arasa gundule k'afar ta d'aya. Sannan ya durk'usa yana jijjiga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng da k'arfi yace _Heeja_. Β© *SDY* *JEGAL* πŸ’ *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* *115*- *120*πŸ’ Da sauri Baban ta shima yayo kan ta. Nan Shureim yayi sauri ya Kira Dr yana shigowa ya bada umurnin a shigar da BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng wani d'aki na kusa da Gwaggo har zuwa lokacin bata numfashi. Dak'yar likita ya samu ta farfad'o sai numfashi take Mai dawa sama-sama. Dr ya dubi Shureim yace a daina tayar Mata da hankali don ta razana sosai. Shureim yace za a kiyaye inshaAllah. Baban ta na ganin ta farfad'o yayi hamdala, yace ma Shureim su tashi su koma masauki. Shureim yace Baba lokacin komawar mu bai yiba fa. Yace to ni kasa akaini Ku Ku zauna, hakan Shureim ya rik'o hannun BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng suka samu taxi sai masaukin su. Har suka je idon BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng basu daina zubar da hawaye ba. Shureim yakai duban shi gare ta yace Heeja ki daina kukan hakan nan ya isa, ko hakan Gwaggo ta rayu taga k'ask'anci. Lallai duniya abin tsoro ce yanzu akan kishi mutum zai iya kashe d'an uwan sa. BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta nisa tace banzaci k'iyayyar da Gwaggo ke yimin har takai hakan ba, na zata abin nice bata k'auna Ashe ko mahaifiya ta tasha wahala Gare ta. Yace *Heeja* kiyi hak'uri wannan tsakanin ta da ubangiji ne ko zata mutu ta taradda abinda ta shuka, ranar da na kad'e ki da mota na hango tsananin tashin hankali cikin k'wayar idon ki Wanda har Mum sai da nagaya ma. Nan dai ya yita rarrashin ta tare da nuna Mata salon tashi k'auna zuwa gareta. Yace *Heeja* ki d'an bani tak'aitaccen tarihin zaman ki da margyayi. Nan ta nisa tace zaman mu da margyayi zama ne na tausayawa da kuma k'auna irin wadda ke tsakanina dashi, don tun muna k'auye yake tausaya min sosai akan ganin uk'ubar da nake ciki. Silar kuma samu na da kayi cikakkiyar budurwa wannan ya faru ne sanadiyyar alk'awarin da ya d'auka kan cewa ba zai sadu daniba har sai na mallaki hankalin kaina nasan miye aure. Saboda ga wannan lokacin kawai na zata Mace ta yiwa mijin ta girki yaci shine aure. In har ban manta ba akwai lokacin da muna kallon wani film na Hausa naga wata Mata nata kwarara amai har na tambaye shi mike damun ta. Yaba ni amsa da cewa ciki ne da ita, sai na cemai to naga mijin baima bata abinci ya aka yi har cikin ta yayi k'ato. Nan yayi murmushi yace lallai BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng kina da saura ko yanzu. Ana saura kwana biyu ya rasu yaso ya cika burin shi akai na to ganin cewa na tsora ta sosai yasa ya k'yale ni. Wannan shine babban tashin hankali na da aka ce ya rasu sai Ina ganin tamkar ban kyauta mashi ba, nan wani kuka yazo Mata. Har cikin ran shi yaji zafin kukan nata sai yake ganin cewa tamkar tafi son margyayi akan shi. Wata zuciyar tace Mai to dama cewa ta yi tana son ka, in har baka manta ba ai Dad ne ya had'a Ku aure. D'ayar zuciyar tace to ai tun ranar da ka Fara d'ora idon ka akan ta ka Fara jin tausayin ta, kuma lokacin da margyayi ya gaya ma ita zai aure ka tuna da damuwar da ka shiga. Ganin cewa ta yima nisa ne yasa ka ya kice ta daga zuciyar ka. Amma hak'ik'anin gaskiya yadda yake jin *Heeja* har cikin ran shi baya jin son Lateefa hakanan, saboda Lateefa ita ta nuna soyayyar ta zuwa gare shi har ya amince Mata suka Kai ga aure. Jin kukan ta ya tsanan tane yasa ya dawo hayyacin shi, hakan ya kori shaid'an daga zuciyar shi dake ingiza shi kishi da matacce. Ya Jan yota jikin shi yana rarrashi daga hakan suka Lula duniyar ma'aurata. 🌸🌸🌸 🌸🌸🌸 Yau ne Lateefa ta koma gidan Shureim domin ta bi shawarwarin k'awayen ta data Kira aminnan k'warai. Da taimakon Mum Zee da Mmn Zahra ta jajirce gurin koyon girke-girke, sun saka ta group na koyon girki ta whatsap, kuma sun had'a Mata da littafai su ma na girki domin su k'ara taimakon ta. Amma fa can k'asan zuciyar ta ta d'aukar ma kanta wani k'udiri Wanda ita kad'ai tasan dashi. Yau kawai taji tana son zuwa gidan Mum, bayan ta shirya ta cema Bizzy ta shirya suje tare. Suna shiga Mum ta tarbe ta tace Lateefa kin gama fushi da Mum d'in ki? Tayi murmushi ta soke Kai nan ta zauna suka yita hira da Mum har ta taya ta aikin dare tace Mum don Allah kar ki gayama Kimba cewa na dawo inaso inyi surprise d'in shi ne. Mum tace ja'ira kawai kina zaman ki lafiya da mijin ki kishiya zata fitar da ke saboda shegen kishin ki na tsiya. Cikin ran ta tace Mum dake San k'udiri na da baki yi murnar ganin na sauko ba. Da hakan tayi sallama da Mum suka wuce ita da Bizzy. (Anya kuwa wahalar BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta k'are ko kuma zata fad'a ta kishiya neπŸ™† 🏼) Β© *SDY* *JEGAL* [10/28, 2:17 PM]

Chapter 4 of 5