Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 5
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ngH Na SDY JEGAL Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com  [10/28, 1:22 PM] +234 803 325 6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* 1-5🍒 Tana bacci taji saukar ruwa saman kan ta, take ta zabura tana rabon ido. Shegiya sai asamu damar tashi, waye bawan ki, koni Zan fita rafi d'ebo miki ruwanne? Nan ta tashi ta nufi buta da niyyar alwala, take ta Kai Mata duka, tana cewa wallahi ba zaki tab'a ruwannan ba har sai kinje rafi kin d'ebo, kuma in kika bari na taradda ke can na lahira zai fiki jin dad'i, shegiya Mai Kama da aljanu. BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta tashi tana kame-kame ta d'auki tulu ta fito daga gidan, koda ta fito wani gurin ko sallah ba atada ba, ga kuma yanayin gari da sanyi. Koda ta fito yana rakub'e k'ofar gidan, nan ya mik'o Mata hannu ya karb'i tulu yace muje. Tace Murtala da ka basshi, kaga kullum in ka rakani d'ebo ruwa baka samun sallar subahin, kuma kaga tana da muhimmanci da kuma d'inbin lada. Nan yayi murmushi yace ba komai BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng, wataran in mun dawo ina samun masallacin malam Atiku, kuma kinga ke Mace ce bai dace Ana barin ki fito wa da subahin ba. Nan take idon ta suka kawo ruwa tasa gyalen ta ta goge hawayen, tace na rasa me na tare ma Gwaggo lami, kullum da kalar azabar da nake fuskan ta. Murtala yace kiyi hak'uri komi yayi farko zaiyi k'arshe, watarana sai labari. Yace muje kar ki dad'e ki dawo ta hauki da duka. Nan suka Kama hanya sai rafi, ya mik'a Mata ledar hannun shi yace tayi sauri tayi sallah zai cika Mata tulun. Tayi alwala ta zazzage kayan Ashe hijab ne da dadduma, nan ta shimfid'a tayi sallah a gurguje ta gama, ta ninke kayan ta saka a Leda. Nan ya d'auko Mata tulun suka nufo hanyar gida, tace Murtala ka kawo tulun in d'auka kayi sauri kaje ka samu jam'i, sai in k'arasa gida. Yace to kije da kayan gida mana. Nan ta gwalo manyan idon ta tace wallahi Gwaggo zata iya yan kani akansu, kaje dasu kawai nagode. Yace Mata Ina ganin Maigari zai tura ni sokoto ne sayen wasu kaya kuma k'ila zanyi kwana biyu can. Kinga ba kida abin sallah in kin fito, kuma babbar damuwa ta ba Wanda zai raka ki rafi. Nan tashin hankali ya bayyana ga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng jin kalaman shi, sai ga hawaye shar sun wanke fuskar ta. Nan dai ya samu ya rarrashe ta kan cewa kamin ya wuce zai San abinda zaiyi akai. Jin tada sallah masallacin Mal Atiku yasa yayi saurin wuce wa saboda ya samu jam'i, ita kuma ta wuce gida. ® *SDY* *JEGAL* [10/28, 1:22 PM] +234 803 325 6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* 5-10🍒 Shigar ta gidan keda wuya Gwaggo lami ta sauke tulun daga saman kanta kamar abin arzik'i, sai ta hau ta da jibga tana fad'in shegiya kullum na aike ki rafi sai kin yi tsaye-tsayen ki saman hanya. Kuma kinsan Zan d'ora ruwan kunu, kina yimin bak'in cikin abinda Zan samu. Jin turo k'ofar gidan ne had'e da sallamar Mal salisu yasa ta rik'o hannun ta tana fad'in sannu BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng, Ina fatar bakiji ciwo ba, tashi in gani. In har da sabo BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta saba da wannan makircin na gwaggo duk azabar da take ga namata in har Baban ta na gida to zata yita tarairayar ta tamkar k'wai. Nan malam ya k'araso da saurin sa ya tada BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng yana Mai duba jikin ta, yace me ya sameki? Nan Gwaggo ta karb'e tana Mai cewa "kasan halin ta da son aiki, tana sauri ne zata d'auki tulu zuwa rafi taci Karo da ice shine ta fad'i. Mal yace BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ki dinga yin abubuwa a hankali duk da nasan ki da natsuwa. Tace to Baba, tana Mai kakkab'e jikin ta. Yace tashi kiyi wanka kamin Gwaggon taki ta gama kunu. Ta ebi ruwa duk da taga mugun kallon da Gwaggo ke binta dashi, ta wuce toilet saboda in har zata tuna yau kwanan ta hud'u rabon ta da wanka. Dama in har ta samu wanka gidan to Baban ta ke gidan. Hakan ta fad'a ta darji jikin ta da ita kanta kejin tsamin shi. Koda ta fito Gwaggo ta dama kunun, agurguje ta d'auko wasu kod'add'in kaya Nata Zane daban Riga daban ta saka. Shigowar Gwaggo taji, nan take ta zabura. Nan ta Kai Mata rank'washi ga Kai, tace wallahi dakin dawo sai kin ebo ruwan da kika d'iba, wato gaki y'ar gata Mai uba ko. To wallahi bud'e kunnen ki da kyau kiji abinda Zan gaya maki, duk kika kuskura yau kika dawo min da ragowar kunun wallahi na lahira sai ya fiki jin dad'i, shegiya Mai Kama da mujiya. Nan BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta fito daga d'akin jikin ta na rawa, ta d'auki bokitin kunu ta fita zuwa in da take Kai kunun. Cikin ikon Allah kamar ita ake jira mutane Nata zuwa saye, saboda BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng akwai farin jini ga Sana'a. Hakan ta had'a kan kud'in ta tayo hanyar gida, nan ta had'u da Murtala suka gaisa. Yace yau baki ajiyemin kunun ba? Tace na jika shiru ne, na zata ka wuce sokoto d'in. Yace wallahi tafiyar ce bata yuyu ba inaga sai wani sati, don haka gobe Zan zo muje rafi tare, nan tayi murmushi tace baka gajiya Murtala, nagode sosai da kulawa. Nan ya rako ta har suka kawo k'ofar gida sannan ya wuce. Tana shiga gida ta damk'a ma Gwaggo kud'in, sannan ta durk'usa ta gaida Baban ta, har ta tashi zata wuce akurkin d'akin da take zama. Yace zo kisha kunu y'ar Baba, hadda k'osai na fita na siyo muna. Nan ta zauna suka karya tare da Baban ta, nan yace to zai fita kasuwa sai ya dawo. Tana shiga akurkin ta ta zauna kenan, sai ga Gwaggo ta fad'o tamkar wadda aka jefo. © *SDY* *JEGAL* [10/28, 1:23 PM] +234 803 325 6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng*10-15🍒 Gwaggo na shigowa d'akin ta hau ta da jibga, wato ke gaki y'ar gata, har da mik'e k'afa kisha koko da k'osai tare da uban ki, ni sai dai bani kad'an ga hannu. Wayyo Gwaggo kiyi hak'uri bazan k'ara zama da Baba in karya ba. Rufemin bakin ki shegiya Mai Kama da aljanu, tashi maza kije rafi ki d'ebo min ruwa na da uban ki yasa kika iba kika yi wanka, ke ga Mai tsafta ko, ta koma kaima rank'washi ga Kai. Nan ta zabura jiki na rawa ta fito ta d'auki tulu. Gwaggo tace zo nan, nan ta Fara yarfe hannu tana dire k'afa k'asa tamkar Mai jin fitsari. Tsawar da ta daka Mata ne sai gata gaban ta durk'ushe bata shirya ba. Nan ta Kama Mata kunne ta murd'e sai da ta sako fitsari kad'an, tace wallahi muddin kika fita kika dad'e sai na kusa yanka ki a gidannan. Kinga ga tukunyar wake can saman wuta tana jiran ki zaki fita talla. Nan ta tashi tana rawar jiki tana kuka, sai murza kunnen ta take yi Wanda take ji tamkar zai cire daga mazaunin shi. Tana fitowa taga k'awar ta lantana waje tana jiran ta suje rafi. Lantana ta tarbo ta ta karb'i tulun daga hannun ta, tace har Zan shiga gidan Ku naji waccan masifaffiyar matar na maki kashe di, shiyasa na dawo daga waje na tsaya. Kinsan ni bama shiri da ita, don Ina Mai tabbatar miki in Ina shiga gidan ku watarana sai an karb'e ta hannu. Nan BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng tayi murmushin dole, tace ni abinda ma keban mamaki da ita, wallahi gaban Baba sai ta dinga tarairaya ta tamkar ta had'i yeni. Lantana tace gaskiya inni ce sai na gayama Baban abinda take yimin. BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng tace da wataran sai ta yanka ni, kesan bata da imani Ko kad'an. Haka suka yita tad'i har suka je rafi suka dawo. Lantana tace kiyi sauri ki d'auko wake da shinkafar ni ko Zan d'auko alale sai muje tallar. Tace to Allah yasa kar in taradda wani aiki, da saurin ta ta fad'a gidan. © *SDY* *JEGAL* [10/28, 1:23 PM] +234 803 325 6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* 15-20🍒 Sun fito suna tafiya suna tad'in matsalar Gwaggo lami, kowa da abin Sana'ar shi saman Kai. Dai-dai zasu karyo kwanar inda suke ajiye abinci saiga mota ta karyo aguje, nan ta kwashe BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ita ko lantana ta samu ta kauce. Ai ko Mai motar ya fito da sauri ya nufosu, daka kalli BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng kasan tana cikin tashin hankali. Gashi duk man waken ya b'ata Mata jiki, kuma ta d'an goge a gwuywar hannun ta da kuma yatsan ta dake fitar da jini. Mutane sun taru saman kanta ana duba jikin nata, amma ita cewa take yi ta shiga uku yau sai Gwaggo ta yanka ta, nan lantana ta k'araso kusa Gare ta tana fad'in ya jikin naki? Tace ki taimaka min lantana yau zata kashe ni, ta d'ora hannu a ka tana na shiga uku. Nan Shureim ya bita da kallon mamaki, yace baiwar Allah ki bari agani in baki ji ciwo ba. Ta bishi da kallo tana cewa zata kashe ni wallahi. Lantana ta Kama ta ta mik'e amma daka ganta kaga zararra, nan ta ja ta suka yi gefe, shima Shureim ya bisu. Nan yake basu hak'uri kan kuskuren da aka samu, ya d'ora da cewa wallahi akasi aka samu Ina sauri ne. Lantana tace ba komai bawan Allah sai dai gaskiya akwai Matsala babba, nan ta kwashe komai ta gaya Mai. Yace ba matsala, Ina ne chemist d'in garinnan sai muje ayi Mata dressing d'in raunin da taji. Lantana ta bashi amsa da cewa yana kan hanyar da ya biyo, can baya kad'an. Yace to Ku shiga mota muje a duba ta. Nan lantana ta zaro ido tace kaje mu zamu biyo bayan ka, amma ya zamu yi da wa'annan kayan? Yace kinga waken ya zube duka ba abinda zai amfanu daga ciki kawai Ku had"a kayan Ku, nan ya Kira yara yace lantana ta raba masu alalen. Bayan sun je an Mata dressing d'in ciwukan ya basu kud'in da shi kanshi bai San adadin su. Nan suka had'a kayan su suka yi mar godiya suka nufi hanyar gida, shi ko yana k'ara basu hak'uri. © *SDY* *JEGAL* [10/28, 1:23 PM] +234 803 325 6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* 20-25🍒 Gidan su lantana suka zarce, suna shiga Inna Habiba ta buga taslima tace me ya faru BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng kika yi wujiga-wujiga haka? Lantana tace wallahi Inna wata k'addara ce muka gamu da ita, nan ta kwashe komi ta gayama Inna. Inna tace ai anyi arzik'i, tunda abin ya tsaya iya nan, injin jikin naki da sauk'i? BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng tace eh Inna sai dai yatsana dake min zogi. Tace to Allah ya sauk'ak'a, ta d'ora da cewa gaskiya kun samu mutumen arzik'i, saboda y'an birnin nan ance wulak'anci ne dasu. Lantana tace gaskiya Inna wannan yanada mutunci, kinga ma kud'in da ya bamu ina ga har sunfi k'arfin kayan mu. Nan Inna ta karb'i kud'in ta Saki baki bayan ta irga, tace yo ni duka alalen d'ari uku da hamsin na d'ora maki, kefa BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng? Tace duka cemin tayi Inna kawo k'asa da d'ari takwas sai ta b'allani. Inna tace to kinga shi dubu biyar ya Baku, nan suka zaro ido suna kallon Inna. Tace yi sauri BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng kisa kayan ki ruwa ki wanke in suka bushe kisa ki wuce gida. Tace Inna banni a hakan in naje gida na wanke. Inna tace ga kud'in na cire nawa na alale wa'annan sai ki kaima Gwaggon ki. Tace a ah Inna ki ajiye muna gurin ki nida lantana, ni Zan wuce gida. Nan ta d'auki kayan ta ta nufi hanyar gida, jikin ta sai b'ari yake yi, tana shiga ta hango Gwaggo zaune gaban murhu tana hura wuta. Taje gurin ta tace Gwaggo barka da gida, bata ko ansata ba saita mik'o hannu alamar ta bata cinikin, nan ta damk'a Mata, ai ko sai ga haurun Gwaggo waje sai dariya take yi. Tace hala wani dan arzik'i kika had'u dashi ya yi maki juye? Nan ta bata labarin abinda ya faru, har tana nuna Mata ciwukan da taji had'e da maganin da Shureim ya bata. Take ta warce maganin har tana had'awa da yatsan ta da akayi mata dress d'inshi. Nan ta Saki wata k'ara takai zaune dab'ass. Gwaggo tace da kisha wannan maganin k'ara in saka shi wuta, shegiya Mai shegiyar fuska, aini naso ace da motar ta d'auke ki kar ta dire ki sai lahira in huta da jaraba. BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng na nan zaune tana kuka jikin ta duk ya fara tsami saboda ciwon da gab'ob'in ta keyi, ga kuma yatsan ta da takeji tamkar zai gundule. Gwaggo tace tashi maza ki b'ace min da gani, kin tsare ni da idon ki masu Kama dana mage. Tana d'aga hannun ta zata kai Mata duka, sai ta tsin kayo sallamar Malam. © *SDY* *JEGAL* [10/28, 1:24 PM] +234 803 325 6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* 25-30🍒 Hannun ta sauke ta ringa goge Mata jikin ta, tace BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ki dinga kula da hanya kina tafiya a hankali. Nan Malam ya k'araso yana fad'in meke faruwa? Gwaggo tace wallahi wani Mai mota ne ya kad'e ta, duk tayi b'arin kayan kaga jikin ta duk Mai ne. Tace sannu kin ji tashi ki cire kayan in wanke maki. Tace basshi kawai Gwaggo Zan wanke. Malam yace y'ar Baba garin yaya hakan ta faru? Nan ta kwashe komi ta gaya Mai, Gwaggo ta d'ora da cewa ai mutumen yana da mutunci don ya biya kud'in har chemist ya Kai ta. Nan Malam yace ni dai wannan tallar na soke ta, banga abinda na rage ku da shi ba a gidannan, y'ar Baba na neman halaka garin yawon talla. Ko yanzu da Allah bai tak'aita ba da sai dai mu rasa ta. Nan Gwaggo ta d'ora hannu saman Kai ta fasa kuka, oh ni lami! Naga ta kaina. Babu komi dama nasan duk dad'ewa sai an goran tamin rashin haihuwa. Yarinyar nan tun tana k'arama nake wahala da ita, sai yanzu da zanci moriyar ta za a nuna min bani na haife taba. Kuma duk Sana'ar nan da nake yi ita nake ajiye ma kayan d'aki koda auren ta ya tashi. Ita dai BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta bita da kallon mamaki, in har da sabo ta saba da wa'annan abubuwan. Ganin take yi duk duniya babu makirar macce sama da lami. Malam yace kiyi hak'uri lami, BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng dama y'ar kice halak malak, kuma ban rai nama kulawar da kike bata ba. Allah ya saka maki da mafificin alkhairin sa, kiyi hak'uri kin ji lami. Nan ya Kama hannun BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ya Kai ta d'akin shi, yace bara in Kai maki ruwa kiyi wanka zaki d'an ji damar jikin ki. Ya cika roba da ruwa ya Kai Mata toilet, tana shiga ya d'auko kayan da ta cire yasa ruwa. Gwaggo ta taso tace kawo Malam in wanke. Yace jeki huta Zan wanke, gashi na b'ata maki rai. Nan tayi murmushin mugun ta, tace ai ba komai Malam ya wuce. Bakasan ya nake jin BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng a raina bane shiyasa, haka nake jin ta tamkar ni nayi nak'udar ta. Nan dai suka yita hira har ya wanke kayan ya shanya. BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng na fitowa Gwaggo ta bita da kallon zamu had'u ne. Nan ta fad'a d'aki jiki sai rawa yake Mata, ga zazzab'i ga tsoron gamon ta da Gwaggo. © *SDY* *JEGAL* [10/28, 1:24 PM] +234 803 325 6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* 30-35🍒 Shureim na shigowa gidan Dad d'in shi na saukowa daga stairs, yace Dad na Kai mashi kuma jikin nashi da sauk'i sosai. Dama na gaya ma wannan tsohon ba wani ciwo ke damun shi ba face kwad'ayi. Dad yace son ubanka ne Mai kwad'ayi ba mahaifina ba, nan Shureim yayi dariya sosai. Mum tace Kai dai kayi rok'on Allah mahaifan ka su kai tsufan shi da nagartar shi, suna tare da Kai. Shureim yayi murmushi, yace Mum yau naga ikon Allah. Wallahi yarinya na kad'e da mota kowa ya taru ana jimamin abinda ya faru, amma yarinyar nan kukan waken da ya zube take yi. Mum tayi murmushi tace kai mutumen k'auye sai a barshi, baiwar Allah yana yuyuwa shine hanyar cin abincin su. Yace Ina tunanin wadda ta d'ora Mata tallar kamar kakar ta ce ko kuma kishiyar mamar ta. Mum tace wasu mutanen basu da imani, duk yada aka basu amana sai sun yi zalinci, Allah dai ya shige muna gaba. Ya amsa da Ameen, har ya tashi zai shige Mum tace Lateefa tazo muna Hutu d'azu, tana ta Neman ka. Nan ya had'e fuska yace yayi kyau, kawai ya wuce d'akin shi. Koda ya watsa ruwa ya fito daga toilet ya taradda ita zaune saman gado. Tace S.S kimba kwana dayawa, in har bani nazo ba Kai ka Saki zumuncin. Sai da ya k'ara had'e fuska sosai, sannan ya cemata get out of My room. Jin maganar da yayi cikin tsawa ya bata tabbacin bada wasa yayi maganar ba. Nan take ta fito falo taga Mum zaune na kallo ta fad'a saman jikin ta tana kukan sangarta. Mum tace waya tab'a min ke Latee? Shureim yace Mum har yaushe Zan gaya ma yarinyar nan ta daina shigomin d'aki ba excuse, na gaya Mata duk abinda take so ta Bari sai na fito falo muyi maganar. Lateefa tace gaskiya ni nagaji da wulak'an cin Kimba, yau Zan tattara kaya na in koma gidan mu inda Nafi gata da tarairaya. Bayan ta wuce fuuu d'aki, Mum tace haka kakeso ko son? Yace wallahi Mum don kun sangar ta tane, kamar wannan k'atuwar zata rik'a yiwa mutane Abu tamkar y'ar sha biyu. Mum ta karb'e da cewa sai ka bita d'akin ka rarraso ta ko zata sauko. Yace Mum ni rashin tarbiyar Latee ne bata yimin ba, haba dube ta ta saka wasu kaya tamkar gidan inyamurai. To ka rik'a yi Mata a hankali zata gane, cewar Mum. Nan ya haura sama ya tunkari d'akin da take sauka in tazo gidan, yana tura d'akin zai shiga da k'arfi ya janyo k'ofa yana maida numfashi. Sai da ya k'wank'wasa k'ofa ta bashi iznin shigowa sannan ya koma. Koda ya shiga ta saka kayan ta, dama abinda ya fitar da shi Karon farko, koda ya shiga ya taradda ita daga ita sai bra da mini siket. Ya samu wuri ya zauna yace "Latee kiyi hak'uri, ba wai bana son kusanci na dake bane, shigar da kike yi ce bana so. Kinga bai dace ace duk yanda kika so hakan kike zama ba, dubi ko yanzu shigar da kika yi. Ya nuna ta da yatsa yace dube ki wai wannan Riga ce kika saka, cibiyar ki sake gaban ki ma hakan, siket ke kan ki baki samun tafiyar walwala, haba Latee ya Kama ta ki gyra d'abi'un ki. Nan ta bishi da kallo cikin muryar ta ta sangar ta tace nifa Kimba kasan bana iya d'aura Zane takuramin yake yi. Yace to ki rik'a saka dogayen riguna mana ko kuma irin Pakistan haka, tunda sune Riga da wando. Yace kishirya mu fita in siya miki, amma fa ba zaki Bini hakan ba ace an ganni da Wata k'abila, yana maganar had'e da murmushi a fuskar shi. Tace yanzu Kimba nice k'abilar? Ta had'e fuska tana buga k'afa sai wani turo baki takeyi. Yace yi hak'uri k'anwa ta tashi muje, nan ya nufi trolley d'in ta ya duba kayan ba wasu kayan arzik'i a ciki. Da k'yar ya samu wani dogon wando ciki, ya koma d'akin shi ya d'auko wata suit d'in shi ya bata yace ta saka. Yana falo zaune ta shirya ta fito da dama ba laifi, ta d'ora wata hula saman kan ta. Nan Mum ta bita da kallo tace sai Ina Latee? Ba Kimba ne ya yita yimin fad'a ba, har da cemin ina Kama da k'abila. Nan Mum tayi murmushi tace k'yale shi Latee ai kinfi shi kyau shiyasa yake k'yashin hakan. Tace Mum za muje shago ne wai zai yimin sayayyar kaya ne, kinsan saura k'iris ya zama ustaz, duk yada ka saka kaya bakayi dai-dai ba. Nan ya bita da harara yace komai zaki ce kice, amma ba ke ba saka k'ananan kaya a gidannan. Nan dai suka fito Mum tace sai kun dawo amma fa kar Ku fita ka yita takura ta. (Masu kiran ojoro wannan ya isa ko ak'ara? _lolx_😜) © *SDY* *JEGAL* [10/28, 1:25 PM] +234 803 325 6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* 35-40🍒 Gwaggo na shigo d'akin ta hango BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng lullub'e cikin Zane jikin ta sai kyarmar sanyi yake yi. Duk da hakan saida ta Kai Mata rank'washi ga Kai, tace zaki tashi ne kuma zamu gamu dake, Mai Kama da bebin roba. Mal ya shigo yace ya jikin nata? Gwaggo tace da sauk'i sai dai akwai zazzab'i, sannu kinji y'ar Baba. Yace bara inje chemist d'in hamisu in Kira shi yazo ya bata magani, in ya dace ayi allura duk ya had'ama ta da ita. Yana fita Gwaggo tace tashi zaune, hakan tayi k'arfin hali ta tashi sai addu'a take jerawa a zuciyar ta na neman kariya da muguntar Gwaggo. Kamar addu'ar ta Kama ta sai kuma tace koma ki kwanta zamu had'u ne in kika samu sauk'i, sai ta juya ta fita daga d'akin, Saida BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta Saki ajiyar zuciyar da ni kaina sai da na jiyo ta. Jin sallamar malam shida hamisu ne ya sa Gwaggo tayi saurin dawowa d'akin, saboda tana tsoron kar asirin ta ya tonu cewa an bada magani ta karb'e ta k'one. Bayan sun shigo ne ya duba ta sai yakai duban shi ga malam yace ai d'azu Wanda ya kad'e ta da mota yaje da ita guri na har magani an bata, naso in had'a Mata da allura tace bata so. Nan BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta Kai duban ta zuwa ga Gwaggo, suna had'a ido da ita ta watsa Mata mugun kallo cikin sauri ta kauce fuskar ta. Nan ta Kama in-ina tana fad'in immm ina.. Nidai, Baban ya bita da kallo yace ki natsu y'ar Baba ki gayamin ina maganin. Cikin muryar ta tsoro da kuma zafin ciwon da ke damun ta, tace Ina ga Mai motar ya manta ne ya wuce da maganin don bai bani ba. Hamisu yace lantana fa ta karb'a da kanta. Cikin ran Gwaggo tace wannan shegen Mai bin k'wakk'wafi tamkar d'an jarida yana so ya tona min asiri. Tsinkayo muryar BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng tayi tana cewa ai bayan mun fito ne ya karb'a yace zai duba in maganin bai lalace ba, daga hakan inaga mantawa yayi bai bamu ba, nima mantawa nayi. Nan Gwaggo tayi wata b'oyayyar ajiyar zuciya, hamisu yace to yanzu bara ayi Mata allura sai abata wani maganin. Nan idon ta ya kawo ruwa tace "Baba bana son allurar abani magani Zan sha. Yace kiyi hak'uri y'ar Baba ayi allurar bana son zazzab'in nan ne, kuma kinsan yada zazzab'i ke wahalda ke. Nan ma Gwaggo tasa baki

Chapter 1 of 5