Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 6
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels BANA kAUnarka Hausaebooks Made:- by shuraih Usman Domin samun wasu kayatattun littatafan hausa amatsayin hausa ebooks sai ku ziyarci shafinmu na yanar gizo gizo akan wannan adireshin http://shuraih.waphall.com BANA KAUNAR KA! 1 WAHIDA! WAHIDA!! na"am gani nan d sauri na isa "salamu alaikum,yaya gani zauna magana zamuyi da ke na zauna ina kallonsa wahida tsakaninmu babu boye-boye babu munafintar juna saboda Allah me yasa ba kya son yayanki dan uwanki shahid (bom boy)? na sunkuyar da kai yaya zan iya fitowa in fada wa ya al'ami shahid na shaye- shaye?no ba zan iya ba na dago ganin yana kallona duk saina dabarbarce nace haka nan bai kwanta min ba ba kya sonsa kenan? na daga kai...magana zaki yi ni gaskiya bana sonsa...aka banko kofar yaya faruk ne cikin karaji yace ai kuwa dole kiso shahid ko kin ki ko kin so sai....ni dai gaskiya BANA KAUNARSA haka kurum sai a tura min ni wallahi...a fusace yayo kaina da gudu (bedroom) din yaya al,amin ina fadin yaya kai masa magana wayyo yaya al,amin yace kar ka duke ta faruq kar ka taba ta amma ina ya finciko ni yayi bool dani na wuntsila ya kuma kai min kafa al,amin ya rike shi da gudu na fita ina rusar kuka dakin abbanmu na nufa suna zaune suna kallon nigerian film ,mahida tai saurin mikewa ta rike ni sister waya taba ki? jikin mom na fada ina kuka tuni sister mahida ma ta kama kuka da kyar abba ya shawo kaina please i,m sorry baby waya taba ki? ba ya faruq bane mahida maza kira min faruq ta mike da sauri ta tafi ya kazo inji abba wata tsawa ya daka mata ke fita min daga daki ba zan zo ba wato keme yar uwa dan an dole tashi ne za ki shigowa mutane daki bako sallama to koma kiyi sallama ko in ci ubanki mahida ta juya tana gunguni koda tazo sai ta cewa abba ya ce yana zuwa ai kuwa ba ayi cikakken minti goma ba sai gashi yana zuwa yayi sallama abba ya kalle shi faruq me wahida tayi maka? nan take yaya ya fadi duk abin da ya hada mu abba ya kalleni wahida baki da gaskiya dan me zaki masa rashin kunya alhalin shine sama dake? nai shiru maza ki bashi hakuri ko in bata miki rai na durkusa don Allah ya faruq kayi hakuri yai murmushi dana fassara shi murmushin mugunta mahida ta kamo hannuna muka bar dakin suna fita alhaji sulainman ya kalli faruq yace abin da kake yi baka kyautawa ummaru yarinyar nan ka maida ita kamar jaka koda wanne lokaci kana dukanta me yasa? abba wallahi wahida bata da kunya tayi mugun raina ni to ai kai kaja ta rana ka tunda kai kuke wasa dasu me yasa basu raina al,amin ba? kaga ko kadan alamin baya dukansu."BANA KAUNAR KA!! 2 KAYI hakuri abba insha Allahu ba zan kuma ba shi kenan Allah yai muku albarka mon tace "wai ya amin ya fasa tafiyar? ai kin san jirgin sha biyu zai hau ko da naji WAYE NE ALH SULAINMAN WATO MAHAIFIN WAHIDA DA MAHIDA?? **** *** ***** **** alh, sulainman haifaffan katsina ne kasuwanci ya kawo shi garin kano kasancewar Allah ya sawa abin albarka cikin kankanin lokaci alh sulainman yayi gidan kansa sannan ya gina wani gida daban kasancewar mahaifinsa ya rasu sai mahaifiyarsa nana Aishatu da kanwarsa nana khadija sai yayansa mohd rabiu da kyar ya shawo kan mahaifiyarsa ta yadda ta dawo garin kano shi kuwa dan uwansa wato yayansa dama tuni ya saida shanunsa da gonakinsu shima yaja jari, alh sulainman ya hadu da matarsa haj, maryam can garin kano sun kulla soyayya wadda ta kaisu ga yin aure haihuwarta ta farko ta haifi yaya biyu hassan da hussaini,hassan shine (al,amin) inda usaini yaci (faruq) shekara goma sha shida ta kara haifar biyu hassana (mahida) inda usaina kuma suke kiranta (wahida) sai yayan alh sulainman mai ha daya jal wadda aka sa mata sunan kanwar alhaji sulainman wato khafiya suna kiranta mamy sai kanwarsa khadiya ma wadda take auran wani babban ma,aikacin gwamnati mai suna alh aliyu haidar, haifuwarsu daya jal inda ta haifi yaya biyu hassan shine (shahid) usaini kuma suna kiransa haidar amma sunan ubansa gare shi tsakaninsu Al'amin da su shahid tsiran kwana goma ne dukkanin yaran sun taso cikin tsantsar kulawa sannan sun samu ingantaccen ilimi inda al'amin yake matsayin dan kasuwa domin sana'ar mahaifinsu ya fada sa faruq ma'aikacin kwastam (costom) a turanche shahid soja yake son zama,haidar doctor,sai matan mamy wadda take bautar kasa,mahida da wahida kuma karatun likita suke sai dai yanzu sun dakata ko meye dalili kwaji nan gaba. mahida ta kalleni kema duk abin da akai miki keki kaja,wai me yasa ba kya son shahid din? kinga mahida kai ki dameni bana sonso ko ana dole a so..? ya Al'amin ne ya shigo yayi shirinsa tsaf ya zauna kusa dani sister zan tafi na kalle shi cikin kulawa yaya sai yaushe kuma zaka dawo? sati biyu zanyi ku taso ku raka ni air port na mike muka daura after drees akan kayan jikinmu muka rufe dan kwalin rigar ya faruq shi yai mana direba domin shi da mahida suna gaba nida ya amin muna baya ya kalleni ni me zan siyo miki? yaya irin man wanke kan nan da ka siyo min wancan zuwan sai kuma sabulai masu kyau koda zai tafi kuka na dinga yi ya rungumeni yana lallashina da kyar muka rabu a motar ma ban yi shiru ba ya faruq ya daka min tsawa.BANA KAUNAR KA!! 3 KE malama rufe mana baki ina kuma binsa zaki yi mu samu labari na tabbata da nine zan tafi ko kishi ba zaki yi ba mahida tace ya faruq muje gidan su small boy tana nufin gidan su shahid nai tsaki ni gaskiya ba zani ba ai kuwa jin nace ba zani ba yace ai kuwa sai munje koda muka isa gidan kin fitowa nayi nace kaina ke min ciwo sukai ficewarsu shahid da haidar da mamansu wadda suke kira anty suna zaune a falo suna (break fast) anty tace a,a mahida faruq sannunku da zuwa shahid yace ni ban muku magana ba tunda baku zo da wahida ba tare muke tana mota wai kanta ke ciwo da sauri ya mike bari in shigo da ita tasha magani ina zaune na kifa kaina kan sitiyarin ya bude motar ya shigo da sallama tuni kamshi turaransa ya cika ni banda gobe shiru na minti goma na san in na biye ta miskilin mutumin nan sai muyi minti hamsin na dago abin mamaki idonsa fea a kaina cikin sakan biyar na masa kallo sanye yake da farar t-shirt da wando (3 coter) kin tashi lafiya? nace lafiya na maida kaina na kwanta ya kalleni ba zaki shigo ku gaisa da anti ba? banyi magana ba wahida? mahida tace eh kanta ne yake ciwo oh sannu kinji na zauna kan (carpet) ina gaida anti,anty ta ce wai ina Al'amin ne? yanxu muka raka shi airport ya tafi china bom boy yace oho shi yasa wahida take kuka anty tace bom boy kawo mata paracitamol,ya kawo min magani tuni na soma hawaye domin bana son shan magani kasancewar duk sun san halina sai ya ajiye maganin ya kama min kan koda muka koma gida abba baya nan kuma mon ta tafi unguwa muna zaune muna hira mahida tace gaskiya sister ina son small boy...nai saurin katse ta ai ki ta sonsa ni dai nace bana son bom boy amma kin san aure tsakaninku bbu fashi.........to Abba sai ka aura masa ni kamar kin sani ko ban aura masa ke ba zan sanar da abba irin matsannancin son da bom boy.........kan ta karasa na finciko ta na tsinka mata mari maganar ya faruq naji la! la!! la!!! kika mare ta me tai miki? dan me zata dinga raina min hankali cool down wahida da kyau wai ke wacce irin yarinyace mara kunya iye! mahida ba yayarki bace? ke wallahi ko sunanta naji kin kara fada sai na babbala ki"...to ai saika fada min shekara nawa ta bani ko wata nawa ko kai ba ka fadar sunan ya amin.....da sauri ya finciko wayar soket abin haushi ko gezau ba tai ba ya finciko ta ya cilla kujera ya shiga dukanta tana ihu tana kiran mominta mahida kankame ta tai suka shiga kukan tare, by muhd abba gana, na mike ina fadin wallahi ba gaji gidan zan bari don an ga ya amin baya nan dole aci zalina ina kuka na hada kayana na datse na shiga jan akwati mahida naja gidan kakarmu na nufa wadda ta haifi babanmu ina shiga na tadda mamy' yar baba rabi,u tazo hutu da gudu muka kankame juna,atu kakarmu ta shiga murje ido wa zan gani kamar wahida? atu kenan ni sunana mahida!!! August 13 at 7:30am · PublicBANA KAUNAR KA!! 4 KODA mum ta dawo tace ina auta? mahida ta kwashe labarin duk yadda akayi ta fada mata ran mom ya baci tace shikenan shida abba koda abba ya dawo mahida taje yi masa sannu da zuwa yace ina wahidar? mahida ta fede masa biri har wutsiya ya girgiza kai shikenan maza kije gidan sister khadija ki gano ko tana nan mahida ta shirya tsaf sai gidan anty bata same ni ba daga nan tai gidan baba rabi'u nan ma bana nan a gidan atu muna zaune da mamy muna hira ta fado tayi wujiga wujiga domin bata kawo zata same ni gidan atun ba,duk a tunaninta ko na gudu katsina,ta fado jikina dalla can ni kin ban wahala, wallahi ban zaci kina nan ba nice har gidan su mamy.........to ni na aike ki ta kalli mamy tace anti mamy yarinyar nan bata da kunya kin ganta ko yaya faruq bata ragawa ba mamy tace in an bi ta barawo to fa abi ta mabi sahu, in wahida nada laifi ya faruq na da laifi.....ki daure mata gindi nan kenan to ai shikenan abba ne ya turo ni ki tashi mu tafi na mike wallahi babu inda zani in kin ganni a gidannan to dan uwana ya dawo....haka kika ce? yes bbu inda zani shikenan mamy na tafi oho ki gaishe su umma ta gaida aisha zasu ji amma ki sani abba na nan zuwa tai ficewar ta ina jin tashin motarta da yamma muna zaune nida mamy muna hira sai ga su bom boy shi da small boy muna gaisawa na tashi na shige dakin atu ai kuwa banyi cikakken minti goma ba ya shigo ya ya tsunguna gabana yayi kusan minti goma na dago lafiya nace cikin sanyin murya,hannuna ya kama ya murza "my sweet heart, na lumshe ido tare da zare hannuna tunaninme kikeyi?,tunanin big brother okey ni ba kya tunanina haba dai gaka me zai sa inyi tunanin ka shima don baya nan,anya sister har yanzu ba kya sona? haba kana dan uwana in ki sonka ina sonka ainun,zaki aure ni kenan? tambayar tayi min tsauri nace haba dai kana yayan nawa? oh my god me yasa kike wahalar dani kina wahalar min da......" kai dai kaso ka wahalar da kanka domin ban mumafice ka ba na fada maka gaskiya ya dafe kansa wahida gaskiya na ji dadin yadda ya furta sunan kamar a bakinsa aka rada min sunan. please help me wahida,help me,billahillazi ina tsananin sonki son ki zai iya zama sanadi ajalina.......bana fata kayi hakuri bom boy bani da niyyar yaudarar ka domin sam a yanzu bani da lokacin soyayya asalima ni karatu nasa a gaba ban jira ya kara magana ba na barshi a nan.kwance nake ina tunanin irin son da bom boy ke min tun ina mitsisiya ta har kawo yanzu ba zan taba mantawa ba lokacin muna makaranta primary 5 lokacin ina da shekara tara min fito breakfast a wannan lokacin shekara shida ya shahid baya nan yana kasar Rasha,ina zaune ni da wata yar class dinmu sahura mannir sai ga mahida da gudunta wahida ga yaya shahid wallahi ya dawo gashi can yazo ganinmu na kalle ta shine kike wannan uban gudun kamar wadda akaiwa bushara da kujerar makka??" ------------------------------------------------------------------- gargadi: ban yarda wani koh wata ya canza koh ta canza wani wani abu diga cikin littafinnan ba, kari koh ragi yin hakan din Almuntahana ne wato haramcaccene, kuma duk wanda yayi ba tare da izinina ba ba,Allah ya isa ,ban yafeba, kuma bazan yafeba. sai sa nake alfahari da tall gate dan Zamu hadua candin da matashin/budurwar.kuma sai an saka min...BANA KAUNAR KA!!! 5 SAHURA ta cabe ai ina ganin ko kujerar makka ba zata yiwa rawar kai kamar....kar ku takura min ba dole inyi murna mutumin daya tafi tun ina yar mitsitsiyata yace kixo na mike muka jera nai sallama yana zaune a mota na bude na shiga yaya sannu da zuwa ya zuba min ido ko meye abin kallo a jikina,oho nace ya shahid gani kaina rame ko? ai zazzabi nai. WACECE WAHIDA?? wahida yarinyace kyakkyawa ajin farko domin mahaifinsu bafulatani ne mahaifiyarsu ma bafulatanar kamaruce a wajen ta kuma suka samo tsantsar kyau tana da manyan idanuwa masu tsananin haske kamar takadda tana da hanci sannan tana da wadataccen gaashin gira baki sidik zara zaran gashin idanu,karamin baki mai dauke da jajayan lips hakoranta masu daukar hankali tana da gashi sosai sannan tana da kyandiri son bata ki ba amma akwai abubuwan jan hankalin namiji kai a takaice de zan iya cewa irin sune qurun ini na duniya inka samu ka huta,(amma fa idan mai hankakice),hannunta ya kamo taushin hannun kar flourn dangote wanda yakan gamsar da mutum, a hankali yace waya yi miki kunshinnan mom ce tai mana nida mahida duk abin dana lissafa muku wahida nada shi to mahida ma haka domin kamarsu daya ko malamansu basa gane su sai dai banbancin su nutsuwa,mahida tafi wahida rawan kai wahida akwai langwai da jan aji sannan tsiwa ita kuma mahida tsokana.wahida kina jina wahida ta daga kyawawan idanunta ta kalleshi ya shahid ka fasa zama sojan? yayi murmushi wahida kenan kina so in zama? ta girgiza kai ina tsoran soja la! daga yau ki bar tsoron soja domin yayanki ma soja ne yaya amma dai baka harbin mutane ko? ina harbin masu laifi mana.....karararrawar da aka kada ne yasa mahida fita da gudu tana fadin nina tafi wahida sai kin taho wata leda ya dauka yace gashi ku raba na amsa nai masa godiya naceya shahid ka gaisar min da anti zata ji ina tsaye har motarsa ta kule ina shiga class na tadda malami yace zo nan daga ina kike? kan in yi magana mahida ta taso taja hannuna muka wuce malamin ya girgiza kai haka nan yaran suna birge shi.ana tashi direba yazo daukar mu na nemi mahida na rasa koda na tambayi kawarta a ina sai ta ce min suna ofis fada sukayi ita da wata haushi ya kamani ina fita na nufi ofis din ina shiga na gansu tsungune gaban malamai na finciko ta na wanke ta da mari nace wallahi kamar a kunnen abba abba fada ko zaki sani nina tafi in kun gama fadan kya taho kuma wallahi zan cewa direba kar ya sake ya dawo daukarki na juya ina jin guntun kukanta malam ne ya kirani zo wahida ki tsaya ta fada mana gaskiya mallam ba zan iya tsayawa ba zan fadawa ya faruq yazo ya dauke ta to shikenan ku tafi gobe kwa dawo. a mota tace wahida don Allah karki fadawa abba kin ga fa ita ce fa ta fara jana,dallacan rufe min baki da dai ace ban san halinki bane ni dai karki fadawa abba ai kuwa sai na fada masa muna zuwa bangaranmu muka wuce mukai wanka mukayi sallah sannan muka nufi dakin mom da gudu muka karasa muka fada jikinta,BANA KAUNAR KA!!! 6 TA rungume mu tana shafar tattausan gashin kanmu ta kalli mahida waya taba min ke? ba wahida bace ta mareni ke wahida ba antinki bace kike dukanta mon fada sukai duk da haka in kun kuma sai na fadawa abbanku nai raurau,Allah mom na daina tace yauwa autata ya amin gaba daya muka fada masa ya rungume mu yana fadin I miss u la! mahida me akayi miki kila yi kuka? ba wahida vace ta duke ni wahida ashe baki da kunya lalle zan miki bulala yaya tsaya kaji fada fa sukai a makaranta mom ce ta kwala mana kira da gudu muka fito ku zo kuci abinci bana so yunwa ta kama min ku nace mahida jekiki dauko mana abincinmu lalle ma wallahi sai dai in kar aci wacece babba? mom ai dai nice babba ko? mom ta girgiza kai tace kinga mahida aka fara haifa ita a gida ke kuma sai da muka je asibiti mahida ta shiga tsalle na mike ina zumbura baki dakin ya alamin na koma yana zaune yana cin abinci na zauna kusa dashi ya kalleni me kuma aka yi miki? ba mom bace tace a hospital aka haifeni shine kuma abin jin haushi yi hakuri zomuci abinci na dau dan spoon ya janyo flet gassassun kajine ya dinga yagowa yana daura mana kan abinci sai dana ji nai hani an ya zuba min madara me sanyi nasha tuni sanyin AC ya kwashe ninna kwanta bacci me nauyi yayi awon gaba dani Al'amin ya kalleni yayi murmushi yace wahida sarkin rigima kenan. BAYAN SHEKARA TAKWAS lokacin da mukayi candy gaskiya mun fito da sakamako me kyau don haka mun samu kyaututtuka gun yayanmu da iyayanmu a bangaran arabic kuwa munyi sauka yanzu hadda mukeyi. wayar mahida ce ke ta ruru ina dubawa naga yaya Al'amin salamu alaikum wa alaikas salam,yaya al'amin kaki dawowa ko oh sister bako gaisuwa? la! na manta kina so in dawo ko? eh mana to kizo airport da gaske? eh mana to kizo gobe airport da gaske? mahida ta warcewa yar ya amin da gaske in sanar da mom eh ki sanar mata insha Allahu gobe zan dawo shahid ma yayo min waya wai iya suka zauka amma yana legas sukayi sallama ta kalleni ke shahid ya dawo to ina ruwana,ta kai min duka kar kiyi ruwan,da guduna ina fadin wallahi sai na rama dakin ya faruq taje ta kankame shi tana fadin yaya ka mata magana ya buga min haraea tare da fadin ki kazo nan sai nayi boll dake,wallahi sai na rama wayace a dokeni duk kurarinsa sai da naje na kai mata duka ya dauko belt ya shiga lafta min ina kuka mahida ta rike belt din haba yaya me yasa zaka dinga dukata wallahi kai mugune what nine mugu?? mahida ta tsunguna kalli yadda kaji mata ciwo sai kawai tasa kuka muka dinga kuka yai mana banza ganin kukan namu bbu sauki sai ya daga niyi shiru kinji wahida ta mom ta shigo wai faruq me kai wa yarannan mom wai danna duki daya shine dayar ma ta kama kuka to me dayar tai maka??BANA KAUNAR KA!!! 7 mom fada suke yi shine na mike mom ya faruq ya tsane ni baya kaunata baya son bude ido ya ganni ni wallahi gidan zan bar masa mahida tace wallahi nima bin ki zan yi mom ita tai ta lallashinmu da kyar ta shawo kanmu ya faruq ne ya shigo da gudu mom na shiga uku kunama a dakina oho kai ka jiyo alhakin yaranan ma ai ya ishe ka wahida mahida kuyi hakuri abu kamar wasa har abba ya dawo kunaman nan suna nan yai tai wa abba magiya yazo ya cire masa amma abba yace bbu ruwansa,kuma kar ka sake ka kashe su tun daga wannan lokacin muka samu saukin cin zalin da yake mana washe gari ina zaune dakin ya amin shahid ya shigo ya tsunguna gabana ya zuba min ido na kalli kaina ni ban ga abin kallo ba shi dai haka Allah ya yo shi da kallo yaya me yasa kake kallona? gani nai kin girma kinyi kyau nai murmushi na mike na tafi dakinmu a falo na same ta ita da small boy suna hira abinsu kamar su cinye juna dan sona gaishe shi na wuce daki na kwanta ya amin ya shigo sister me ke damunki? me kaga ni gani nai kin kwanta bbu abin da yake damuna to tashi kije inji bom boy na narke ina faman lumshe ido ni wallahi bacci zanyi ki daure kijr kinji kanwata na mike zan fita ya janyo hannuna dawo kisa hijabi ya fice na kallo kaina riga da wando ne ruwan madara rigar ta dan kama jikina gashi masha Allah kirjina ya tumbatsa na yafa mayafi na fita nai sallama ya zuba min manyan idanunsa na sunkuyar da kai sai daya gama jan ajinsa ganin bani da niyyar magana yace min kin wuni lafiya? lafiya ina antinmu? tana gaishe ki ina amsawa na mike ina kuma zaki ba lumshe ido ya shahid bacci nake ji ya miko min wata karamar akwati na amsa nace an gode Allah kara mana dankon zumunchi yace amin,nima na gode da addu'arki gare mu Allah ya amsa,ina shiga daki na bude kayan make up masu tsananin kyau da tsada sai dogayan riguna da takalmi da jaka gaskiya na yaba na kuma gode wa yayana bom boy.ina kwance mahida ta shigo ta zauna kusa dani sister ara min kaset din ki nace gata can dauki ta dauka ta dawo ta zauna hello,ta fada cikin kwantar da murya haba my love kai fa kace min gaka nan kuma naji shiru kiyi hakuri my dear kin san akwai cinkosan ababan hawa amma yanzu na iso ina nan shigowa okey Allay ya kawo ka ta sumbaci wayar tare da fadin i love you,i love you na kalle ta waye kuma my love? wakika sani banda masoyina ya haidar kin san shine zaina shina zaba a matsayin aboki....ya ishe ni tashi ki fita tai dariya wahida kenan ke wa kike so? ya al'amin nake so ko nayi karya? keso fa nace so din al,amin nakeso keso fa na aure nake nufi,oh sai dai a tambayo wa kuka za,a tambayo alhalin kece abar tambaya? ohi miki ya al'amin ya shigo ke mahida small boy na kira kai yaya sunansa fa haidar to ni small naga damar cewa ta kara gyara fuskarta ta fita tana fadin duk ke kika shantakar dani zaki sa in batawa my love nabi ta da kallo baki bude,, August 13 at 7:48am · PublicBANA KAUNAR KA!!! 8 ya alamin ya zauna tare da cewa ke naki ba zai zo ba ne ,ni rufa min asiri ni bani da kowa asalima ni yanzu bani da lokacin soyayya yace kamar ni kin gani aure baya gana ni kan ba yanzu zan yi aure ba nima gaskiya nafi so nayi karati sosai gaskiyarki my sister amma naga shahid yana sonki sosai ko ba kya son soja ne? ni dai gaskiya yanzu bazan ce ina son shi ba domin karatu nasa a gabana to Allah ya taimaka mana,da safe kamar kullum na shiga dakin mom nagaishe ta nace mom ya zancan karatunmu? a,a sai dai ki tambayi abbanku na mike da sauri [10:07AM, 1/27/2016] A. GANA: na shiga dakin abbanmu nayi sallama ya amsa min yana zaune kan abin sallah na zauna kusa dashi nace abba ina kwana lafiya lau sister usaina na bata rai gaskiya abba bana so acemin usakina to ya sunanki? ni sunana fa wahida abba ya zancan karatunmu? haba sister wahida wanne irin karatu kuma eh abba to kia min yar uwarki inji raayinta ina shirin fita ta shigo bayan ta gaida abba yace dama yar uwarki ce take so kuci gaba da karatu amma yaya kika gani? ta sunkuyar da kai sannan ta soma magana abba gaskiya ni aure zan........na zabura na mike mahida kina da hankali aure! aure fakikace? kuka ne ya kwace min ni kaina ban san dalilin kukan ba abba ne yai ta lallashina har nai shiru amma zuciyata kamar ta fashe don bakin ciki abba yace mahida menene hujjarki na kin karatun sannan batun aure wakike so? dan waye?aina kuma yake,abba munyi dashi zai barni na cigaba da karatuna nace waye shi? abba ya haidar ne dan anty....da kyau mahida Allah yai muku albarka. kefa wahida wallahi ni ba zan yi aure yanzu ba har nawa nake ni gaskiya karatu zanyi mahida ta katse ni da cewa abba wallahi ya shahid yana tsananin son wahida cikin kuka nace shi ya fada miki yana sona? don ni bamuyi dashi ba in ma ya fada miki to ki bashi hakuri dan bani da lokacin soyyaya a yanzu ina gama magana na fice wata dakinmu na shiga na kulle na fada gado kuka nake sosai me yasa mahida zatai mana haka? menene aibun karatun meyasa zata so aure akan karatu muddin ta tauye mana karatunmu wallahi ta cuce mu tuni wani irin rikitaccen zazzabi ya rufe ni kaina na sara min.maganar abba naji yana kiran sunana na mike jikina n karkarwa na bude ya amin

Chapter 1 of 6