Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ta shigo tana kwalawa Maman kira ... Harara ta sake mashi sannan ta zauna still tana kwalawa mamanshi kira ... mama ta fito tana fadin. ""Wannan kira haka Huda sae ko fasawa mutun kunne " "Mama na gajine mai napep din da ya kawoni zagaye yayi Dani" ..ta fada tana kallon Uncle din Wanda shima tunda ta zauna ita yake kallo .. "Yo garin ya ? ...ba tare dakuka taho dashi ba ...!! "Mama tambayarshi dae... har fa mun taho daga na mashi dariya shine ya saukeni ya tare man napep yace na taho ...!! Mikewa yayi ya shige ciki ba tare da yace komae ba ...mama kuwa dariya ta masu ..sannan Hudah ta mike suka shige ciki ... ••°°•• Kwanaki na kara ja....soyayya sossae ake tsakanin Hudah da Shehu da kuma dad dinshi ... duk sun dauki son duniya sun daura mata ...Dad address din gidansu wata kawarta ta bashi ...duk lokacin da yace zaya to sae ta shirya ta tafi .... Lokaci guda ta gama rikitasu ....Barister Shehu yace mata yana so suyi aure a wannan shekaran ... Ce mashi tayi "bara ta iya auren mai mata ba Wallahi sae dae idan zai saki matanshi sannan zata yarda ta aureshi ..!!. Kamar ta mashi asiri yace ya yarda zai saki maryam din yau ....Ita dae bata ce mashi komae ba sae murmushin da ta mashi ... Ranar da ya saki maryam din ranar yazo gidansu lubna gurinta .... Da kyar dama uncle Mahmoud ya barta ....bayan sun gama firansu ne ta rakoshi ....ko a wajen janta yake da fira sam idan yana tare da Sa'adah baya so ya rabu da ita ....murmushi kawae take mai cike da ma'anoni daban daban ....Karar motar Uncle Mahmoud taji ta juya da sauri tana kallonshi ...Ji tayi numfashinta na Neman barin jikinta ..da kyar ta tsaida natsuwarta guri guda..... Kallon kallo suke su duka ukun ....wanda barister shehu yafi maida hankalinshi ga Barister Mahmoud ...Hudah kuwa dukar da kai tayi kasa *FEEDOHM💞* 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *_HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *Na Feedohm*💞 *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS..._ *_63 to 64_* Ba tare da yace komae ba ya figi motar ya koma cikin gida kamar zaya tashi sama Barister shehu ya saki ajiyar zuciya yana fadin ... "Kin san wancan ne Sa'adah ? ... Girgiza mashi kai tayi tana murmushin yake .. " "kai ka sanshi ne ? ...ta tambaya tare da kura mashi ido " Yeah ...da gurin aikin mu daya ..Don shine ma babban mu ..but yanzu ya bar gurin aikin for morethan 5years ban san inda ya koma ba ...amma naga yana maki wani kallo ...ko ya kyasa ne ...? Murmushi tayi ba tare da tace komae ba ... " Kwalelenshi ...Sa'adah sae Shehu,! ...Ya fada yana murmushi ... "Jiya munyi magana da dad ...yace zaa turo gidanku ...!! Ba tare da tace mashi komae ba sae juyawa da tayi tana daga mashi hannu .... Dakin Lubna ta fada tare da fashewa da kuka ... "Damsel menene ? ...wani abu ya maki ...ko cewa yayi baya sonki ....please kiyi magana mana !!! ..ta fada a rude tare da rike kafadarta ... "Uncle Lubna ...Uncle ya ganni da mutumin da ya fi tsana a duniya ....!!! ..ta fada cikin kuka ... " Ina ya sanshi Damsel ? ...ya akai kika san baya kaunarshi ...? ..shin uncle din ya maki magana ne ? ... "I know everything a tsakaninsu lubna ...wanda shi kanshi uncle din bai san na sani ba ...!!! "Kinga damsel kije kiyi magana da Uncle din mana ...may be ma shi bai dauka da wata manufa ba ....!! Ba tare da tace komae ba ta dauki zunbulelen Hijab dinta ta saka sannan ta fita cikin sanyin jiki ...yarda taga yayi parking din motar sae da gabanta ya fadi .... Tana shiga falon ta iskeni tsaye hanne na tsugunne sae uban bala'i yake mata .....fuskarnan tashi jawur kamar an saka mashi ruwan zafi . ... bai bari ta shigo sossae ba ya shakareta tare da wurga ta saman kujera ...kafarshi yasa ya take mata ciki ...Uban ihu ta sake tana hawaye ... "Kinsan Uban waye kike tare dashi !!! ...ya fada cikin tsawa ... ihu ta sake ta kasa magana saboda wuyanta da ya shake ...hanne ta taho tana rikeshi tare da kuka .. "Dan Allah ka barta " ...kar ka kashe masu yarinya " ...haba ya....Wani uban mari ya sake mata tare da hankadata gefe guda ...!! "Bansan baki da hankali ba sae Yau Hudah ...kin san da uban wakike tare ...fada man tun yaushe kike soyayya da wannan banzan ....!! Batace komae ba sae uban kukan ta take mashi .....dukanta ya fara yi yana tambayarta ...amma bata masa magana ba ... Ganin kamar kara haukacewa yake yana sabbatu ya sata kokarin kwatar kanka ....fa kyar ta mike daga inda take ....da gudu ta ruga zata shige daki ...kafa ya saka ya tadiyeta ta fadi kasa da karfi ...bakinta ya fara fitar da jini ...still fizgarta yayi da karfi ta mike tsaye ya hadeta da karfi ...Hanne kuwa Kuka take iya ranta ...gani take kamar yazauce .... "Wane irin so kake mata Yaya ...wanda yasa zaka iya kasheta don ta tsaya da wani namiji ? ...Hanne ta fada tare da rike mashi hannu tana kuka ... ita da Hudah ya hade guri Guda ....Kamar garwashi haka Hudah ke ji a ranta ...barata iya daukar wannan dukan ba anymore ....bata san tana da karfi ba sae yau ....Hannun Uncle Mahmoud din ta rike tana kallonshi tare da angazashi baya da karfi ... "ka daina Uncle !!! ....ta fada cikin tsawa ...tuni idonta ya bar zubar da kwalla ya bushe tare da sauya kala ... Yarda tayi tsawar ya sakashi kallonta shima ... "Ka dauka ban san Waye Barister Shehu ba ? ...to na sanshi ...sanin da shi kanshi wawan bai wa kanshi ba ...ko ka dauka soyayya nake dashi ...!!! ...ta kareshe maganar cikin tsawa ... Daga Uncle Mahmoud din har Hanne tsayawa sukayi suna kallonta ... "Mutumin da yayi sanadiyar rabani da Mahaifiyata ya rabani da yaya sa'ata ...a tunaninka shi zan so uncle ? ...Juyar da kanta tayi ga barin kallonshi . ..."ya ma yayata Fyad'e ..mukaje gidan Ubanshi yace ya sake mata idan yaso....a gaba suka wulakanta ta ...Anan Mamarmu ta rasu tsakar titi Uncle ...yaya Sa'a ta samu cutar HIV..shin kasan wacece yaya sa'atah? ..sannan kake tunanin ya ci bulus Kenan ? .. *_A DALILIN YAYATA_* na ke tare dashi ...hakan yasa na rasa Mamata ...Uncle shine ya kawo mana dukiyarmu ta gado sannan ya biyo dare da yan fashi suka sace *Harda kai ciki Uncle*!! .....ta fada tare da nunoshi da karfi.... *FEEDOHM💞* 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *_HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *Na Feedohm💞* *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS.._ *_65 to 66_* Baya yayi tare da fadawa saman kujera yana kallonta ... "Hudah ...!!... ya fada a firgice .. "Quite Uncle !!! .....ko zan manta idon kowa baran mata idon mutumin da na fada jikinshi ba lokacin da Shehu ke kokarin dauki jikkar kudin ... .Da zoben dake hannunka na kara tabbatarwa lokacin da kazo gidanmu da safe Uncle ..idan har zaka lura har zoben na taba lokacin da ka daura hannunka saman jikina..!!! ... Har inda yake ta tako tare da dukawa kasan kujeran hannunta saka ta dago hannunshi ta zare zoben dake jikinshi tare da sakawa cikin dusbin ....sannan ta dago fuskarshi ... "Uncle aka pictures kadae ? ...ka shiga gidan marayu? ...haba Uncle ...na sani kana son Abbanka amma Uncle bai kamata kaso naka ka tarwatsa wasu ba ...kowa Uncle idan shi aka ma haka na tabbata hakan zai aikata ..Uncle na goge pictures din duka....!! ..Nagode sossae Uncle har yanzu baka canza ba a raina !!! "Hudallah" ....ya fada ahankali ... Hannunta ta daura saman lips dinshi tare da mikewa taja Hannun Hanne da tayi mutuwar tsaye tana kallonsu .... ••°°•• Soyayya kuma da mutanen bata fasa ba ...sae dae bata kara yarda wani yazo gurinta ba cikinsu .... Kusan kwana uku bata ganshi ba .. .. tana so taje taga ko lafiya amma tana kunyarshi. . yarda ta dinga mashi tsawa ranar da abun ya faru sae take ganin kamar bata mashi halacci ba ... A hankali ta dan kalli Hanne dake cin abincinta hankali kwance..... "Aunty Hanne wae Uncle baya garin ne ko baya lafiya ? ...ta fada tare da dan goge hawayen da suka zubo mata da bayan hannu... Ta dade tana kallonta kafin ta girgiza kai tace .. "amma dae Hudah baki da zuciya mutumin da ya dakeki kamar jaka shine kike tambayarshi ...cab wallahi ni ko magana bana mashi ..." Aunty baki san waye Uncle ba ko?.. ...ta tambayeta tana kallonta ..."Dan Allah ki yafe mashi kinji!!! "Ke ai kin sanshi.. sakara mara zuciya anan falon ya gama cin ubanmu amma dan kina banza shine zakice na yafe mashi..." ...ta mike tare da shigewa daki abunta ... Ita kam bara ta iya fushi da Uncle dinta ba..kwana biyun nan ma da bata ganshi ba Allah kadae yasan yarda take ji ...Uncle dinta ya riga ya zama wani sirri azuciyarta wanda ba kowa ne zai fahimta ba .. ... mikewa tayi ta nufi dakinshi tare da turawa a hankali dauke da sallama..... Zaune yake ya hade kai da guiwa ...kneeldown tayi kusa dashi tare da dafa kafarshi da hannunta ... Ko bai dago ba kamshinta ya sanar dashi wacece ... "Uncle "...ta kira sunanshi a hankali .. Dagowa yayi yana kallonta ....da alama kuka yayi yarda idanuwanshi suka canza kala ...itama kukan ke niyar kwace mata ... "Uncle me ke damunka ? ..ta fada a hankali .. "Am sorry Hudah ...dan Allah ki yafe m"... saurin toshe mashi baki tayi da hannunta tana girgiza mashi kai .... "Dan Allah ka bar fadin haka uncle..wallahi baka da wani bashin yafiya da kake bani ..ni ce nake dauke da bashin alkhairinka a tare dani ...!!! "Tashi muje Uncle ..please kawae ka biyoni Uncle am assure baka ci komae ba Uncle..!! ...hannunshi taja ba tare da ta jira abunda zai ce ba ... *FEEDOHM💞* 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *_HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *Na Feedohm💞* *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS..._ *_67 to 68_* Kitchen ta ja tana fadin "uncle zaune..!! "Me zan dafa maka uncle ? Shiru ya mata yana kallonta ..."Zakaci indomie ko, Na dafa maka irish da sauce? ... Shiru ya mata ...juya idanunta tayi tana turo baki .."Uncle su kadae na iya fa !! Dan murmushi ya mata ba tare da yace komae ba ... Attarugu da Albasa ta mika mashi tace yayi mata grinding dinsu ....irish ta dafa sannan ta hada mashi sauce da taji albasa da kifi busasshe sae kwai .... Lallabashi take tana so ya saki jiki da ita kamar da ...bayan ya gama ci ta hada mashi ruwan wanka sannan ta fita ta barshi ... ••°°•• Tana ganin ya tafi office ta cewa Hanne zata je ta dawo ....general hospital ta nufa ...direct dakin da masu karbar maganin HIV ta nufa ...duk da baa barin marasa cutar su shiga da yake sirri ce ...sae da ta ba masu tsoron gurin 20k suka barta ta shiga ta zauna tana kallon yan matan dake zuwa karbar maganin ... Da sauri ta bi bayan wata yar kyakykyawa bayan ta fita daga gurin ..sallama ta mata ta amsa tare da juyowa sukayi musayar murmushi ... "Mu dan samu guri mu zauna please muyi wata magana !!! ...huda ta fada dauke da fara'a.. Cikin asibitin suka koma suka samu wani guri safe da babu koma suka zauna bisa fararen kujeru ... "Wani aiki nake so kiyi man sister please" ...huda ta fada tare da kamo hannunta ... "Wane irin aiki yar'uwa? ...itama ta fada dauke da murmushi ... " Ina so kiyi sex da wani mutumi ...please !!...ta fada a hankali .. Da sauri budurwa ta kalleta ...zatayi magana hudah tace "please zan biyaki ko nawa ne " .. Idanuwan budurwa suka kawo ruwa ...tace "me yasa Yar'uwa .. kema sun tabaki ne ? ... Hudah tace "Sun man babban tabone"....idanuwanta suka ciko da kwalllah .. Sauke ajiyar zuciya tayi ..."Zan maki ko ba kudi sister ...kin ganni nan wallahi yanzu banki ace duka lalatattun maza suna dauke da cutar da nake tare da ita ba ..kadan cikinsu ne na kirki ...Ina da saurayi har an sa mana rana dashi ..ana gab da bikinmu don har sadaki yakawo ..yace na rakashi unguwa ...wani gida ya kaini yace ai yanzu na riga na zama matarshi tunda har an bada sadaki ...ya yaudareni sossae har yayi amfani dani ...wallahi tundaga lokacin bai kuma zuwa gidanmu ba ...ashe yana dauke da cutar ..shine asalin lika man ita".. Murmushi Huda tayi tare da fito da wayarta ta fara kiran number dad din shehu ...rejecting yayi ya kirata ... "Please kana ina ..? "Ina nan Guest House dina lafiya Prety? ... "Zamuyi discussing wani serious issue ne yanzu ..." "To bara bazo gida na sameki yanzu ..just ki bani 5mints ganinan zuwa Pretty" ....ya fada cikin sauri "No bani adress din nima na fito ina hanya man ..".. "Ok pretty ...Sardauna estate No 6 dandume road ....'" katse wayar tayi tana kallon budurwar ... "Hudallah Ibrahim" ..ke fa ? " Shafa'atu kabir" ....ta fada dauke da fara'a ... "Please kinsan maganin da zaiyi raising fellings din mutun lokaci guda ? Shafa'atun ta bude jikarta ta fito da wani abu ta mika mata .."Kinga wani nan nima banishi akayi na kaiwa hajiyarmu ..gashi " ...ta mikawa Hudahn .. Dae dae kofar gidan suka tsaya ta kirashi tare da fadin Sun iso ... Fitowa yayi da babbar riga da alamun ko dogon wando babu ciki ... Suna Shiga suka zazzauna ya bude fridge tare da fito masu da fresh milk ya zuba masu a cup ya mika masu .. "Prety wannan special visit haka ? ...bakuwa barka da zuwa . .!!. *FEEDOHM💞* 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *_HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *Na Feedohm💞* *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS.._ *_69 to 70_* Lumshe ido Huda tayi ..."sweetheart bakuwata bata shan fresh milk a bata coke ..'" ..j Mikewa yayi yana fadin.."to to pretty " ...da sauri ta zuba abun cikin cup din dake hannunta tare da girgizawa ahankali ...har ya narke ... Yana zama ta koma bisa hannun kujeranshi tare da kanga mashi cup din a baki tana murmushi ...yana kallonta har ya gama kwankwadewa sannan ta koma kusa da Shafa tana kallonshi ... Mika yayi ...yana kallonsu ...kadan kadan take dan janshi da fira ...tun yana bata amsa har ya fara gyada kai yana mika ....cire babban rigar yayi ..da sauri ta kauda kai gefe ...ganin pant ne a jikinshi ...ga stick dinshi ta mike ... K'yarma ta fara ganin ya nufo gurinta ....nannade siket dinta tayi ta kwasa da gudu tana fadin ..."Shafa'atu please kiji dashi ..!!.. A bakin kofar gidan ta zauna har lokacin gabanta bai bar faduwa ba .... Kusan minti talatin tana jiranta sae uban tsaki take zabgawa bata ga abun dadewa a ciki ba ... Cikin gidan ta koma ga mamakinta sae taga Shafa'atu tana soka mashi allura a hannun .da jini a ciki ... Ido ta waro "Ke shafa'atu ya haka karfa ki kashe mutun gaskia" ... Dan juyowa tayi tare da jefa mashi rigarshi saman jikinshi sannan ta dauki gyalenta ...suka barshi sae uban nishi yake taja hannun Hudah suka fita ... Hudah ta kasa hakuri ..."Alluran me kika mashi wae ? ... "Jinina ne na zuba mashi a ciki ...ko bata shigeshi da sex ba ta shigeshi yanzu ...sai nan da six month zata yi mugun kamashi ...karki damu ..dama muna haka .mafi yawancin abunda zaki saya gurin masu cutar suna zuba jininsu aciki wallahi ...!!! ••°°•• Suna zaune da Hanne tace ..."Hudah Yaya na nemanki ...!! Ji tayi gabanta ya fadi ...bata san dalili ba ...ta mike ta zata tafi ji tayi hanne na mata dariya tare da fadin ..."bara ki shafa powder ba da lip gloss .?.. bata san dalili ba sae ta sami kanta da hararan Hannen .... Har zata shiga dakin sae kuma ta shige dakinta ...samun kanta tayi da shafa powder har da janbaki sannan ta fito ... Bata shiga can cikin master din ba sae tsayawa tayi daga dan falon inda kujeru suke tana fadin ... "Uncle gani....!!! Bai ce komae ba har sae da yaga ma sa shaddarshi light blue da akawa aiki da zare baki ....ya daura agogo sannan ya fito ... Suna hada ido ta sakar mashi murmushi don ba karamin kyau kayan suka mashi ba ... "Eyeh Uncle daurin aure zaka je ne" ...ta fada tana murmushi ... Shima murmushin yayi tare da zama kujeran dake kallon tata .... "Hudallah ."...Ya kira sunanta ... " Na'am Uncle kayi kyau sossae kamar a saceka ..."....ta langwabe kai .. "Ko" "Huh ,baka duba mirrow bane ?...ta fada yana murmushi .. " Sanin nayi kyau dinne yasa na kiraki na tambayeki .. Zaki auri Uncle din kin? ...ya tambayeta kai tsaye ..ba tare da tunanin komae ba ... Da sauri ta rufe idonta da hannayenta tare da mikewa zata gudu ...carab ya cafke hannuta guda .. tsaye tayi ba tare da ta juyo ba ...mikewa yayi shima ya rike kafadunta ya juyo da ita .... A kunnenta ya rada mata ..."Answer me please "....tsigar jikinta ta tashi tayi saurin matse jikinta gam tana kallon kafafuwanshi... "Please uncle ka sakeni ..." ...ta fada a hankali ... "Sae kin amsa man.. .this time biscuit din da kaina zan sawo maki yarda zaki ji dadin zama cikakkiyar matar Uncle dinki ..."...ya karashe maganar cikin zolaya ... Fizge hannunta tayi ta ruga da gudu tana rufe bakinta ..... Daki ta shiga tare da fadawa saman gado tana mirgina ......pillow ta janyo tare da kankamewa ...murmushi ya sake yana kallonta ...farincikin da ya gani a idon Hudah shiya tabbatar mashi da tsantsar soyayyar da take mashi ... "Ki daina Hugging pillow haka mana ' dani kika yi hugging may be da kinfi jin dadin sossae" ....ya fada cike da zolaya .... Pillown ta wurgo mashi tare da lullube fuskarta da zanin gadon tana dariya ....yafi minti 10 yana kallonta sannan ya shiga gurin hanne ya mata bankwana tare da kissing dinta a baki ...for the first time kenan a rayuwarta ....sae yanzu ta gane Hudah haskene ga dukkanin gidan... dakin Hudah ta fada tana zolayarta wae "amaryar Uncle" ...kallon mamaki Ta bita hannen da shi a tunaninta zatayi kishi sae ma taga kamar tana cikin farin ciki da abun . Mahmoud kuwa gidan liman ya wuce...da yake duk wani abun Huda sae ya gaya mashi ....magana suka je Sukayi .. liman yayi farinciki sossae da jin Mahmoud din zai auri Hudah ...ce mashi yayi duk lokacin da ya shirya yazo a saka rana .... Duk da bata da kowa ..amma duk wani abun alada sae da Mahmoud ya kawo aka saka rana wata 8 ...ba yarda Mahmoud din baiyi ba akan a barshi wata biyu ...amma liman yace " So yake yama Hudah duk wani abunda Uba kewa diyarshi ...nan da wata takwas yake tunanin kudinshi zata su fito don Haka yayi hakuri ya jira.". .... Ba yarda Uncle Mahmoud din ya iya haka aka barshi ...Hanne ya gaya mawa..Sae a gurinta ma Hudah ke ji ... ••°°•• Barister Shehu na gida aka bugo mashi waya wae shagonshi na zinarai wuta ta kama ...ba'a samu aka fitar da komae ba duk sun narke .... Sae da ya kwanta asibiti kwana 8 sannan aka sallamoshi ....Hajiya tayi ta wahala dashi don dad yanzu hankalinshi yana ga Hudah ....ko ya kirata waya bata dauka sae ta ga dama ...sannan yayi nacin yazo gidansu ta hanashi ..... Bayan an sallamo shi da gardadin a guji abunda zai bata mashi rai saboda yana da ciwon zuciya ga kuma hawan jini ...Part din hajiya ya koma ...dama safina na can tunda ya saki maryam .... Da marece ya shirya yaje gurin Hudah ...satar hanya tayi ta iskeshi gidan su lubna ... Yana zaune saman kujera duk ya rame ....ta dan kalleshi tare da kau da kai ... Yana ganinta ya mike har kyarma yake ..don kwana biyun nan da baya ganinta sae yaga ta kara wani bala'in kyau .... B'ata fuska tayi kamar zatayi kuka ....Tana gaidashi .... *FEEDOHM💞* 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *_HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *Na Feedohm💞* *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS.._ _Na rigaya na sadaukar da wannan book din ga exclusive da babu abunda zai hanani sadaukar maki da wannan page din Sweet Farida ... Amma duk da haka ina maki fatan alkhairi tare da addu'ar samun zuri'a ta gari ...._😘 *_70 to 71_* "Bakomae ."...ta fada tare da kawar da kai gefe guda tana matse hawaye .... "Ya zaki ce ba komae damsel ....Allah ki fada man meke faruwa ne ...indae ba so kike nima nayi kukan ba ..!!.. A hankali tace ..."ina yaron da na aiko farkon zuwanka nan gidan ya shigo da kai....? "Eh na tunashi ..wani abu ya sameshi .?... "Eh ..ya samu neotrophy ne _ita kanta bata san abunda kalmar take nufi ba ..jikin kwalin sabulu taga neotrophy din_ ...shine muke so mu fitar dashi india a masa aiki ...ga dad baya nan ...bama so mu fada mashi saboda yana da hawan jini ...to kudin ne sun tsaya cak ...ban san yarda zaayi ba!! ....ta fada tare da goge kwallah da suka zubo mata ... "Haba damsel akan kudu kike kuka ...duk da shagona ya kone bayan na gama zuba dukiyata hakan bara ya hana na samo maki kudi ba duk inda suke ....nawa ne kike bukata ? .. "ka barsa sweetheart" ...ta fada a hankali ... "No dan darajar Allah ki fada man nawa kike bukata ...." "Kudin na da yawa fa ...ka barshi kawae nagode!!! .... "Aa dan Allah wallahi ko nawa ne zan baki !!.... "ok 20m "....ta fada tare da kura mashi ido tana karantarshi ... Cikin sauri yace ..."ba matsala damsel insha Allah zan kawo maki zuwa jibi ..... "Ina zaka samesu bayan kace shagonka ya kone " .... "Takardun gidan da muke ciki yana hannuna ...zan sayar dashi ba da sanin dad ba ...na tabbata nan da one year na tara kudin sae na mayar masu da kudinsu na karbi gidan ....ba tare da kowa ya sani ba !!!! tasowa tayi tare da kissing nashi a goshi sannan ta koma suka cigaba da fira .... Bayan ya tafine ta kira dad dinshi tace tana bukatar 20M ...tana so ta sayi mota da dan karamin gida ..saboda friends dinta sun fara mata gori cikinsu itace batta da mota da gida ....suna gama wayar ya mata transfer kudin da yake akwae su ... ••°°°•• So take ta tashi tayi inserting farin pure miskin da lubna ta bata tun da aka samata rana tace duk one month da ta dinga inserting...satar kallon Uncle din tayi taga ya maida hankalinshi ga news yana kallo ....Hanne dama ba gwanar fira bace ...ya shige daki abunta.. Mikewa tayi da sauri tare da fadawa daki ta shige toilet ta dauki cotton kadan ta dangwalo .....wani uban ihu ta sake tana dire dire ...

Chapter 7 of 10