Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tazo tafi shi dauriya da tawakalli har ma daga karshe ta dawo bashi baki ,ummi ma tayi iya kokarinta dan gani ya samu natsuwa tare da bashi tabbacin za'a zo da yaran ,dady yayi wa kansa alkwarin ba zai sake takura ya'yansa akan karatun boko ba haka zalika yaransa mata duk aure zaYi musu ya hutawa rayuwarsa.... Su ummi basu dawo Lagos ba sai bayan da akram yayi wata biyu ,lokacin cikin muwaddat ya Shiga wata na takwas ,tun da suka dawo muwaddat bata sanya bunayya a idanunta ba, yana can yana fama cikucukun Shiga kasar Spain , sai data samu tsayin wata daya sannan ya zo mata da labarin tafiyarsa ,zuwa kasar span , shi da yaya alameen acikin satin tabbas taji dadin kwarai da gaske ,sannan taji rashin jin dadin kartazo ta haihuwa baya nan, sai dai ta nuna bata damu ba sosai , saboda gudun kar ya gane ya rusa tafiyar ,yace har sai byn ta haihu ,ita kuma abinda ba zata so kenan yaya ba,yaya akram ya wuce komai agurinta ,yafi komai a rayuwarta ,sanin inda yaransa har uku suke shine farincikinta Yau tsawon kwana Goma da tafiyar bunayya amman ko sau daya basuyi waya dashi ba ,tashiga damuwa sosai har damuwarta ta fito fili, kullun ummi na kwantar mata da hankali Wanda hakan ya rage mata tsananin tunanin rashinsa kusa daita ,hakan ba karamin dadi yakewa muwaddat ba gani yadda ummi ta sake maidaita yar gata ,bata aikin komai kayan data Cire sai dai a wanke Wanda zata sakawa jikinta ma sai dai ta gansu ,komai ummi ce ,shi yasa kullun take jin ummi ta zarce matsayin uwa gareta, ta zame mata komai na rayuwarta ,yanzu da ta gudu tabi uwa duniya a wannan ranar yaya rayuwar zatayi ? 'Allah nagode maka da ka arzurta ni da samun uwa kmr ummi ,allah ka ja da ranta, ka kara Mata Nissan kwana ,samun irin su da wuya a wannan lokacin... Tana kwance a d'akin ummi saboda gyaran d'akin da zaayi ,karar wayar dake gefen gadon ummi ce ta tasheta daga baccin daya soma d'aukarta mai dadi ,cikin tsaki da yatsina fuska ta d'auki wayar ta manna a kunneta tare da fad'a "Assalamu alaikum "daga can bangaren aka amsa mata da waalaikas salam ,tana jin sautin sanyayyiyar muryar tasan sanyi idaniyanta, burin zuciyarta tsayayen namiji abun tikaho, nmjin dake shirin tafiyar da rayuwarta da komai nata, Muhammed Auwal kenan cikin sanyayyiyar muryarsa yace "na tasheki a bacci ko ? Bari na kashe kar NASA ki Haifa min yaro mai mannen ido tunda NASA shima baby bacci zai yi, ya fad'a cikin farinciki "Kamar kasani har ma da yankakken kunne tayi maganar cikin muryar shagwa'ba "sorry love banyi zaton kina bacci ba, ganin rana ce a fuwa zuciyata, ya baby nah ki fad'a baby kar yayi fushi yanzu ummansa zata koma bacci yayi hakuri inzo inganshi da kunnuwansa da idanuwansa ,suka sa dariya ,"kai bunayya bakagajiya da soyayya wallahi ,ya bakunta da fatar kunyi nasara? Baki ai sun kusan dawo wa ,to dai da dan nasara zance ,domin dai an sanar mata da komai tayi kukanta ta hakura, batun zuwa da yaran ne kam babu sauki, wannan sai dai zuwa wani lokaci idan sun girma kenan.. Ni dai zanyi k'ok'arin ziyartasu akoda yaushe, saboda su sani su shaku dani, shine kawai hanya mafi sauki da zanyi domin sadasu da sauran yan'uwa dan bakiga macen ba muwaddat wallahi kmr kece kika haifeta ,sak kamarku day'a sauran mazan kuma yaya akram Allah dai ya jikansa "ameen tayi mgnr tana goge hawayenta "ba kuka zakiyi ba muwaddat mu godewa Allah ,dayasa ta fahimcemu, bata takaryata cewar ba yaransa bane da me zamuyi ? Muna nan dawowa cikin satin nan, nafi son ki Haifa min baby nah ina nan ,ina son ganin haihuwarki ,naji ihun first nit dinki zanso naji na haihuwa, shi Kuma kowa za'a Kira? Suka sa dariya gabad'aya "bunayya kenan har kasa na harareka a waya "kai kai to ina dawo kuwa sai na biya kudin harara da kudin da bazasu kirgu ba tasan irin kudin da yake nufi ,dan haka ta'ajiye wayar kawai Yau ta kama ranar dawowarsa tun asuba ummi tasoma shirya masa abinda zasu ci idan sun sauka ,ita kuwa muwa at tayi wan ata gyara ji inta ta awo turarru a tabi jikinta dashi domin shirin tarbo mijin abun har yaso yabawa ummi mamaki ashe datayi k'ok'arin aurar da muwaddat ga wani , tabbas da tayi kuskure ,maganar abi daya ce da zasu bi junansu ,yanxu ma da basu tare ba, suke bare bare, ina ga sun koma gidansu , kusan tafisu matsuwa tana gama shiryawa tashige cikin Bargon ummi tare da kashe fitila d'akin ta kwanta wani bacci mai dadi ne ya d'auketa Karfe takwas da rabi na safe taji tashin sautin muryarsa a daf da shigowa d'akin ummi tayi saurin juyawa kofar baya a dole bacci takeyi . Tana jin shigowarsa har da mayar da kofar ya rufe da key a zuciyarta tayi dariya shi kuwa har wani sanda yake wai kar motsinsa ya tadata ahankali ya haye gadon ya zauna daidai inda ta mayar da fuskarta . Take zuciyarta tashiga dokawa ta dinga kokuwa da numfashinsa, lokacin dataji ya sumbaci lips dinta ,ya gangaro zuwa cikinta shima yayi masa kiss tare da Dan shafawa alamun ko yana cikin koshin lfy ,sai lokacin ta bud'e idanunta Dan kar ya zarce daga hkn, dan tasan hali, ita dai kam sai dai tabawa wani labarinsa ,ahankali ta tashi zaune tana yatsina fuska ,ya matso kusa daita sosai 'Sannu na tasheki ko ? Kafin tace wani abu ya rungumeta ajikinsa yana murnar ganinta da kyar ta samu tarabata da jikinsa ya kamo yatsun hannuta ",ya baby nah ? Ni na isa, ayi min afuwa ya kike kin tashi lfy? Lafiya lau ya kuka baro min yarana fatan duk suna cikin koshin lfy? "Alhamdullahi duk suna lafiya kmr mu barosu har airport suka rakomu su da mamansu abun tausayi . Yana maganar yana shafa fuskarta zuwa cikinta cikin minti ashirin tasoma jin bakon alamari na maganarsa da ta canza salo zuwa wasanin daita, ta soma Biye masa sukayi Amman acikin minti talatin taji bunayya na neman canja akalar wasa ,hakan yasa ta nuna masa alamar ba'a wasa biyu alokaci daya a kare lafiya ,amman take ya nuna mata shi mai iya wasa kala hudu ne a lokaci day'a, amman wannann wasan shima bazai iya ba adaidai wannan lokacin burinsa bai wuce ta haihu su tare a gidansu ba, ta tsura masa ido tana jin yadda soyayyarsa ta dawo mata sabuwa fil ta kai bakinta ta sumbaci fuskarsa," ina sonka mijina, kmr ta tsira masa allura yayi wani firgigib ya cakumota ya kwantar ajikinsa 'bunayya wai meye hk ? Sone aunty nah Bai barta haka ba sai daya auratayya daita ,iya murzuwa ta murzu a hannunsa . Wuraren misalin karfe tara na safe taji jikinta yana mata ciwo iri iri' Amman hakan bai hanata hirarta da ummi ba' da binta mai aiki ba' hkn kuma bata sanarwa da kowa ba har ta Mike tashige dakin ummi ta kwanta Cikin baccin Clwon mara a, al sa onu u a uguntaya ama ara da wani juyi ,baccin da bata koma ba kenan Cikin minti Goma sai gata a tsaye ciwo yayi tsanani wauta irintata, sai ta kwanta Amman ciwo ya gagara zama bare kwanciya cikin haka marata tayi wani irin Murd'awa ta saki wata razananniyar kara sai ga ummi tashigo a guje kmr zata fad'i tana ganinta tasan abun yazo. ta fita da sauri tsawon minti biyar suka shigo tare da bunayya, lokacin har faya ta fashe Sam ummi batasan ya biyota ba ",me haka bunayya ? Ko kulata baiyi ba ya ykarasa da sauri gurin da muwaddat take durkushe tana ciza lebe babu kunya bunayya ya kamota yana shafa gashin kanta zuwa bayanta " sannu kuwa yayi mata yafi sau Goma sha gabadaya amatsayinsa na likita kasa aiwatar da komai yayi ,ummi tace tashi ka fita waje kabarta taji da Abu daya da kyar ya bar d'akin ya Shiga kai kawo atsakanin d'akin da parlour'n Amman har lokacin shiru babu labari aiko ya sake shigowa yayi zaman Durshan agabanta, ita kuwa tuni ta manta da sha'aninsa ,har ma da ummi sai kiran sunan Allah take ,da yan adduo,i ummi ta fita cikin sauri ta sake dawowa da sauri tana bashi umarni ya fita ,shi kuma sai magiya yake mata kada a barta ta mutu ,ummi ki taimaka mata mana , mata dayawa gurin haihuwa suke mutuwa . "dan Allah ki taimaka karta mutu kalle yadda take shan wahala muje hospital "ko hospital din mukaje iya abinda zan iya mata kennan, yanxu ta soma nakudar fa sai zuwa nan da awa biyu zata haihuwa "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ya furta awa biyu ummi ? 'Ta Dan daga masa kai kawai ,ai awa biyu tazo ta wuce shiru da tafiya tayi tafiya ta Dan bud'e idanunta sai ganin bunayya tayi zaune a gefen gado yanata faman goge hawaye Muwaddat bata haihu ba ai data gama shan wahala, zuwa lokacin hatta ummi hankalinta ya tashi ,shinkuwa bunayya ma ya daina kuka ya zuba mata ido yana jiran yaji ance ta mutu domin ya sadaukar da mutuwa zatayi . Wuni zirrrr tayi durkushe tana abu daya Sai karfe Goman dare ta haifo yaronta nmj , acikin jinin da take tsugunne bunayya ya rarrafo ya rungumeta ajikinsa, yana mata sannu ,ya dinga furta sannu har sai da ummi ta rufe masa baki saboda yawon sannun dayake mata sannan ta d'auki yaron tayi bayi dashi. Da bunayya duk akayi aikin jini, sai da aka gama gyarata tsab ya ganta lafiya sannan yake tambayar ummi abinda aka Haifa ummi ta d'auko masa yaron ta mika masa . "Gsky Muhammed Auwal bashi da kunya ,lokacin da ya d'auki yaron sai ya soma murmushi yana cewa "aunty muwa kalleshi kiga da wa yayi kama dani ne ko? Ummi tace "oho ni yasu wannan yaron na rasa ina kasamo wannan rashin kunyar ,oya tashi maza ka bar d'akin nan, 'haba ummi karki min haka mana Dan Allah ,ke daya kamata ki tayani dubawa da wa yayi kama shine zaki koreni ",ungo nan jairin mara kunya kawai ,da ubanka yayi kama ,maza tashi ka fitar min a d'aki bunayya ya saki murmushi sannan ya tashi ya fita Yana fita yashiga sheidawa abokansa zance haihuwar da'akayi masa, yana murna, sannan ya d'aura a duniya, saboda jin haihuwar yake tamkar amasa albishiri da gidan aljanna. ,cikin awa daya kira suka dinga shigowa wayoyinsa da sakonni ,duk Wanda ya kira yayi masa barka sai kaji yana masawa da ameen ameen ,abunsa har ya daina ba wa ummi mamaki Da daddare ummi da mai binta mai aiki ,suna zaune a parlour'n suna hirarsu ,ita kuwa muwaddat tana d'akinta ta tasa jaririnta gaba ta tsura masa idanu tana kallon kyautar da Allah yayi mata Wanda ko da wasa bata ta'ba tunanin zata iya samun ba soyayyar yaron ne ke fixgarta ,ta sauke ajiyar zuciya, ta Dan gyara zaman domin kara gyarawa yaronta kwanciya ahankali yashigo d'akin ya zauna akan kujera ya kura mata ido yana kallonta 'ke ma kina son baby ko ....? Tayi murmushi kawai sannan tace "Ni fa ban iya abinda ka iya ba Ya matsota sosai yana aika mata da wani tsumammen kallo "wani na iya dake baki iya ba? ' ,duk abinda na iya ,kin iya fiyye dani , dukkanin mu muna son baby nan but ki tattara soyayyarki ki ajiye gefe saboda nawa yafi naki "tunda Kai ka min na kudar ba ? 'Ko ban Miki nakudar ba ,na tayaki rabi suka dariya . Ranar safiyar suna yaro aci suna Ibrahim wanda bunayya ne ya zabi sunan,ba'ayi wani abu daya danganci bidia ba bunayya ya bukaci a bashi matarsa su tare agidan da abi ya gina masa ,amman ummi tace ya bari tayi koda kwana arbain ne "A daidai wannan lokacin akayi biki al'ameen da faiza ,inda amarya ta tare a gidan da dady ya mallakawa al'ameen ,faiza dai ta rungumi kaddarar auren a'lameen ne kawai ba dan ranta yaso ba,amman asalin soyayyarta naga bunayya ,daman kuma haka duniya take ,ba komai kake so, kake mallaka ba ,sai abinda Allah ya ga damar baka ,Wanda hakan shine mafi alkhari Byn shekara biyu Ibrahim Wanda ake kira da akram yayi girman ban mamaki saboda kulawa da gatan da yake samu agurin iyayensa da kakaninsa ,domin wata irin soyayya suke nuna masa na fitar hankali inda ummi taso kwarai su bar mata shi ,Amman kememe bunayya yaki yarda ,kullun sai saka ranar kawo shi yake, Amman yaki har ummi ta fahimci bai son basu yaron ne , ta hakura sai dai duk weekend din duniya a gidan ummi yakeyinsa...shima Dan ya samu damar sakewa da muwaddat ne Sosai muwaddat take bawa yaronta kulawa tare da taka tsansar aikata wani abu akan idanunsa ,duk da kasancewarsa yaro karami bata yarda su aikata wani abu akan idanunsa, koda kuwa kiss ne sai bayan idanunsa, idan yana gidan ummi kuwa cin karensu suke babu babbaka iskanci iri iri bunayya na biye mata Mmn sudais ce MUWADDAT Page 46 shekarar akram uku da haihuwa , amman har alokacin muwaddat bata sake samun wani ciki ba ,kuma bunayya ya kai ta gurin likitan daya danganci fannin haihuwa an tabbatar masa da lafiya lau mahaifatar take.. Alokacin har da kuka muwaddat tayi saboda tuno da lokacin da tayita kuka ummi ta zubar da cikin akram, yanzu da an zubar da cikin yaya zatayi ? "Ga bunayya da jarabar son ya'yan tsiya, Sam baya kara a ta wannan bangaren ,acikin wannan shekarar bunayya ya yanke hukunci zasu koma Spain domin cigaba da karatu shi da muwaddat , da kuma kulla halaka mai karfi a tsakanin yaran marigayi akram da zasu tafi ummi tace abar mata akram Amman bunayya yaki, kmr zatayi kuka tace ",ka d'auke min yarinyata, gashi zaka sake nisanta da ita ,Dan jikan nawa da nake kallo nake ji dadi a raina shima zaka nisanta dashi yanxu ka kyauta min kenan bunayya? "Yayi shiru yaki cewa komai sai idanunshi daya zuba mata , "shikenan ka tashi ku tafi Allah ya kai ku lafiya 'ummi . Ta saurin katse shi ta hanyar cewa "karka ce min komai bunayya ,guduna dai kake yi da akram kmr wata Mayya? "da itace ni da yanzu nagama daku iyayensa , "ummi bazaki fahimci abinda nake nufi ba "tabbas bazan fahimta ba muddin ba bar min shi kukayi ba, muwaddat dake zaune tace "ummi ki daina damuwa idan dai akan akram ne gashi nan, za'a kawo kayansa tunda bunayya yaji ta fad'i hk. ya dinga zabga mata harararta yana take mata kafa ,amman ta sharesa. Ummi ta numfasa kana taja naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana dubanshi ,sannan tace "ka daina harararta ni yakamata ka harara ba ita ba , wai ni na ta'ba gani irin hk "ni fa na haifeka, muwaddat kuwa haihuwarta ce kawai banyi ba ' "gashi nan ummi Allah ya ta yaki riko nima ki bar gani laifina ,daman itace tace kar abar miki shi, muwaddat ta kalleshi a firgice cike da matsanancin tsoro," rabu dashi mamana nasan shirinsa ne kawai , bazaki ta'ba fad'ar hk ba "wallahi ummi ",yi shiru abunki ,Allah dai ya tsare mun ku yayi muku albarka ya azirtaku da zuria na gari . Cikin watani bakwai datayi cikin a kasar Spain , tabbas ita kanta tasan idanunta sun k'ara bud'ewa, Wanda yasa ta kara wayewa ta d'auko darasi daban daban ban da kyau da yar kiba data kara sanye take cikin wasu had'd'adun fararen kayan bacci riga iya cinyarta masu sharara dan babu abinda ya boye ajikinta hatta kan nipples dinta ana iya hango tsayuwarsu ,gabad'aya jikinta banda fitar da shekin hasken hutu ,babu abinda suke,tayi kya osai cikin kayan ,sai kamshi take zubawa. tana gama k'arasowa inda yake taja ta a akansa tare da rike kungunta da hannu day'a tana girgiza masa kirjinta dake cike bammmm. tana dubansa cike da matsanancin so, ahankali ya lumshe idanunshi saboda daddan kamshinta daya kaiwa hancinsa ziyara ya kai hannunsa ya kamo hannuta ,ya rike cikin nashi yana messaging ahankali ahankali ,batare daya d'ago ba ,har lokacin idanunsa na kan screen din system muryarta cike da shagwa'ba tace "my lolo ....tun kafin ta fad'i abinda take son fad'a ya d'ago ya zuba mata tsumammun idanunsa yana kare mata kallo, matsowa tayi sosai ta matsar da system din gabansa gefe , ta fad'a jikinsa tana fitar da wani numfashi,take numfashinsa ya nemi d'aukewa zuciyoyinsu ne yashiga dokawa cikin kasalalliyar muryarsa yace "sorry my baby ,my aunty my everything kin kasa bacci ko? ta kashe masa idonta day'a, ala'mun eh "na sani a irin sabon da muka yiwa juna ba zaki iya bacci batare dani ba.. "wallahi har tunani nake randa zakayi min nisa ,dan bansan yadda zan yi da rayuwata ba? ,ya kai bakinsa ya bata hot kiss "don't worry my baby duk inda zani kafata kafarki, kece dadina zumana , rayuwata ,duniyata, komai nawa idan babu ke a cikinsa babu jin dadi rayuwa , wannan zumar taki mai dan banzar dadin nan ,yaushe zan iya barinki , ai na ridaga nazama bita zaizai tayi murmushi tace 'kai my lolo kaima fa ba baya ba gurin "Gurin me ? nnea akirjinsa, Ya tambayeta yana juyo daita ya bombom dinta akan joystick dinsa ya tura hannunsa duka cikin rigarta "uhmmmmmm Ina jinki baby ? Murmushi kawai tayi ta waske tare da canza a kalar maganarta " wai ma na tambayeka cikin mace da namiji wa yafi wani jin dadi ne? "A Ina kenan ya amsa Mata da hakan ,duk da ya fahimci inda maganarta ta dosa kana ya lumshe idanunsa yana shafa brest dinta hade da murza kan nipples dinta dake tsaye tamkar bata ta'ba haihuwa ba Sai data sake manne bayanta zuwa bombom dinta da suka baje akan joystick dinsa sannan tace " agurin sex mana' "Sake Juyo daita yayi suna fuskantar juna sosai ,while numfashinsu na gauraya guri day'a ,kafin daga baya yace "gaskiya namiji yafi mace jin dadi, ko kuma ince.. kai kuma fa kuna jin dadi fa, dan ace wai kamar mutun ne ya d'auki abun soso kunne yana soso kunnensa, "kunnane yake jin dadi ko kuma abun soso kunnane yake jin dadi ? "to kinga kunnanen yake jin dadi ,wannan ne ya tabbatar da mata sun fi maza jin dadi a lokacin jima'i ,amman fa mazan ma suna jin dadi soso dan wallahi idan ka hau mace , yadda zaka ke ji kanka zaka dinga ji ne gabad'aya jikinka ya d'auki wani canji, kai kanka baka san a ina kake ba, zaka dinga jin wani irin dadi wallahi har inda baya felling ajikin mutun, kamar misali gwiwar kafa ,kinga gwaiwar kafa shine koda ka ta'ba babu dadi anan gurin ko ,amman lokacin da kake having sex har gurin zaka dinga jin dadin yana kaima ,musamman idan zakayi relexing wayyo Allah dadi ya k'arasa fad'ar haka hade da rungumeta sosai ajikinsa yana shafata "allah mun gode mak ka sanya mata acikin rayuwarmu.. sosai tashige jikinsa tana aika a wasu sakoni na musamman wanda ke neman tarwasa masa kwalkwaluwa ,dan gabad'aya ya rasa yadda zai yi da rayuwarsa dan dadi, hannusa yasa ya d'agota yana kissing dinta har sai daya zautar daita kamar yadda take k'ok'arin yi masa ,daga bisani ya had'e bakinsu, idanunta ta lumshe tana k'ok'arin rabasa da yar singlet din jikinsa har tayi nasarar rabasa dashi ta daura harshenta akan nipples dinsa tana lasa kmr tasamu sweet, ban da fitar numfashinsu ba kajin motsin komai a parlour'n , aikin da bata barshi ya k'arasa kenan ba ,suka fad'a duniyar soyewa ,gyara mata kwanciya yayi anan kan kujera had'e da zare yar rigar baccin jikinta anan kan kujera suka lula duniyar ma'aurata, sun dade akan kujera suna gurzar juna ,sam baya gajiya daita ,sabutu kawai bunayya yake zubawa dan dadi dake Kai masa ziyara, ahankali ya dinga binta had'e da tallabo bombom dinta sama ,yayinda ita Kuma hannuwanta duka ke faman aikin murza kan nipples dinsa.... Tsawon a wa daya Yana gurzata gashi Sam bata ga alamun zai barta ba ,yasa tasoma tutturesa "my Lolo ni fa gaji "0k ai na kusa ,ya kusan sai daya sake d'aukar wani 30 minti gabad'aya kasanta zafi yake mata ,juya yayi ya rike bombon dinta da hannuwansa ya dinga zuba mata sai da yayi realize sannan ya barta byn suka yi wanka suka shige cikin bargo manne da juna ,can cikin dare tasoma jin Yana lulubarta "meye ma my Lolo tayi mgnr cike da shagwa'ba ? "Zan Kara ne . Bacci nake ji plz Kai fa likita ne kasan to much of sex abinda yake janyowa yanzu ma zanyi samun ciki ya zamoto yawon kusantata da kake cikin yaki zama 'babu wani illa kawai idan dai dai bazaki barni nayi ba na barki " 'To ka barni dan nagaji wallahi " Tana fad'ar haka ya juya Mata baya kallon bayansa kawai tayi ta matsa can nesa dashi tayi kwanciyarta ,wannan shine farko da suka nisanta junansu Aiko bunayya yaji haushi dan haka ya shareta bai sake nemanta a shimfida ba ,sai dai tsiro mata da iskanci iri iri sai suna zaune akama kiransa a waya Wata rana da misalin karfe tara na dare suna zaune a parlour'n suna kallon American film ,wayar bunayya ta d'auki k'ara ,kusan sau uku kenan ana Kiran wayar Amman yaki picking ,Nan take zuciya ta kawo mata wuya saboda ta tsani akirasa yaki d'aukar waya ,agurinta alamun bashi da gaskiya ne ,jin har lokacin yaki d'auka tace "malam baka da gaskiya ne kana jin wayarka tana ringing amman kaki d'aukar wayarka ? Yace "naji mana "And pick your call now "take yace "bazan d'auka ba friend ne " "Friend dinsa Kuma babu Wanda batasan sunansu ba ,wasu tasansu a zahiri wasu Kuma bata sansu a zahiri ba sai sunansu kawai ' Muryarta a sanyaye tace "wa ga cikin ? "Baki san wannan ba Gashi still ana cigaba da Kiran w yar Amman yaki picking tsam ta tashi daga inda take zaune ta koma kusa dashi sosai aiko ya d'auki wayarsa caraf ya jefa cikin aljihu take tace "a'a meye mening din yin haka ? 'Malam fito da waya ka bani naga waye ya kiraka" Ya hade rai yayi sosai tare da cewa "sannu ummi "this is not your phone is mine dan haka no need sai kin ga Wanda ya kirani " "Ai kuwa idan kana neman zaman lafiyarka Dani ka fito da wayar nan ka bani ,yayi banza daita ya cigaba da kallonsa ,"my Lolo ka fito da wayar nan ka bani ,sai juyo ya tsura mata ido kawai Yana kallonta da tsumammun idanunshi dan haka zuciya ta kawo Mata wuya ta tashi tashiqewarta d'aki tare da banko kofa da karfi. karfi. Ko cikekken minti goma ba'a yi da shigarta d'aki ba, ya tashi ya biyota ,yana bata hakuri "kiyi hakuri bafa abinda kike tunani bane ,menene haka muwaddat ? "Da Baki sani da wanna halin ai yanzu Zaki ce wai wai kina tunanin Killa ko ma e eta kirani, Kinga fa kalli Wanda ya kirani tana d'a a anunta a kan screen din wayar sai taga sunan ab kins najeeb ,tsurawa wayar ido tayi ,saboda hango ku nta da bata dage kan lallai sai taga Wanda ya kirashi a lokacin ba kafin ta baro parlour, tasan wata Killa barinta parlour ya shirya haka ,shine zai wani zo Yana nuna Mata aiko yayi juyin duniya Yana bata hakuri ta fahimceshi "shi fa ba mace ta kirashi ba ,bai da wannann time din ,wallahi bata sauraresa ba aiko yaji haushi ya barta ya dawo parlour, ya gama kallonsa ya kashe tv ya dawo daki ya kwanta ,juya Masa baya tayi tana kad'a Masa bombom dinta ba tace ta tafasa balle ya kone " shima yayi banza daita ya janyo bargo ya lullu'be musu rabin jikinsu ,aiko abun yayi mugu mugun Cima rai Dan Sam batayi tunanin zai Mata haka ba a yadda yake maitar sonta " Koda suka tashi da safe yayi Mata mgn dan shi a tsarinsa bai yarda da gaba tsakaninsa da iyalinsa ba ,Amman tayi Masa banza da shi ,sai dai duk abinda take Wanda danganci abinci da Sauran ayyukuna gida duk tayi ,shi Kuma daya ga haka Koda yayi breakfast sai yaki fita koina ba ,sai gurin 4 ya sake cin abinci ,yayi wanka ya d'an tsaya a d'aki yaki fitowa ya sake Mata mgn ,tayi Masa banza shine ya kama hanya yayi ficewarsa ,aiko wannan fitar da yayi tasa taji zuciyarta kmr ta buga, duk sai taji babu Dadi yanzu idan gurin wacce ta kirashi ya tafi fa ? Take hawaye ya gangaro mata "Kai mata Mata mu rage kishi fa muna son maza ,amman kishinsu zai kashe wasu daga cikinmu ," Allah mu rage kishi sannan mu daina Sanya idanunmu akan movement dinsu da wayoyinsu, domin kwanciyar hankalinmu. Muryarta cike da kuka tace "to me yasa yaki d'aukar wayarsa a gabana ,? "ldan dai ba rashin gaskiya ba ,ida na da gaskiya ya d'auki wayar mana " " Kuna dam n agida to meye abun zuwa , shin shine a waje? a mgnr tana kuka.. Mmn sudaisbr /> Ko cikekken ti goma ba'a yi da shigarta d'aki ba, ya tashi yabi ta ,yana bata hakuri "kiyi hakuri bafa abinda kike tun i bane ,menene haka muwaddat ? 'Da Baki sani da wanna halin ba, i yanzu Zaki ce wai wai kina tunanin Killa ko mace ne ta kirani, Kinga fa kalli Wanda ya kirani tana d'aura idanunta a kan screen din wayar sai taga sunan abokinsa najeeb ,tsurawa wayar ido tayi ,saboda hango kuskurenta da bata dage kan lallai sai taga Wanda ya kirashi a lokacin ba kafin ta baro parlour, tasan wata Killa barinta parlour ya shirya haka ,shine zai wani zo Yana nuna Mata aiko yayi juyin duniya Yana bata hakuri ta fahimceshi "shi fa ba mace ta kirashi ba ,bai da wannann time din ,wallahi bata sauraresa ba aiko yaji haushi ya barta ya dawo parlour, ya gama kallonsa ya kashe tv ya dawo daki ya kwanta ,juya Masa baya tayi tana kad'a Masa bombom dinta ba tace ta tafasa balle ya kone shima yayi banza daita ya janyo bargo ya lullu'be musu rabin jikinsu ,aiko abun yayi mugu mugun Cima rai Dan Sam batayi tunanin zai Mata haka ba a yadda yake maitar sonta Koda suka tashi da safe yayi Mata mgn dan shi a tafasa alle ya kone shima yayi banza daita ya janyo bargo ya lullu'be musu rabin jikinsu ,aiko abun yayi mugu mugun Cima rai Dan Sam batayi tunanin zai Mata haka ba a yadda yake maitar sonta Koda suka tashi da safe yayi Mata n dan shi a tsarinsa bai yarda da gaba tsakaninsa da iyalinsa ba ,Amman tayi Masa banza da shi ,sai dai duk abinda take Wanda danganci abinci da Sauran ayyukuna gida duk tayi ,shi Kuma daya ga haka Koda yayi breakfast sai yaki fita koina ba ,sai gurin 4 ya sake cin abinci ,yayi wanka ya d'an tsaya a d'aki yaki fitowa ya sake Mata mgn ,tayi Masa banza shine ya

Chapter 39 of 40