Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 5
??ࡱ?;?? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ????  !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry????????????????????????????????????????????????????????????????????????  !"#$%&'()*+,-./01????34????6?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ???? ?FMicrosoft Word-Dokument MSWordDocWord.Document.8?9?q [Z??ZNormal 1$*$A$/B*OJQJCJmH sH PJnHtH^JaJ_H9F?FHeading ???x$OJQJCJPJ^JaJ4B4 Text Bodyd??? / List^J@""@Caption ?x?x $CJ6^JaJ]:?2:Index $mH?sH?nH?tH?^J_H?V?BVPreformatted Text ??OJ QJ CJPJ ^J aJ??????????? f??<\# (x,?0F5?9(>C0G?KlP?V?]?e&m?tH|????ґ֙?????f?l?????????B?????Z? ?Dt&?.?6n?0GO?UX]Rel?t}?^?????Ʀ?F??????f???:??????? ???'0h8?@?HQ@Ya?gn?x^???*?????@???h?f?F????.????? D?2#?*X3v<XD?L8[2e?o`z?? ???&?f???2?l?????&?????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxy????P G?Times New Roman5?Symbol3&?Ariali?Liberation SerifTimes New RomanO?Source Han Serif CNQ?Noto Sans DevanagariS&?Liberation SansArialM?Source Han Sans CNQ$?Noto Sans Devanagari_5?Liberation MonoCourier NewB??h?VC?tw ??w ?VC?tw w ' 0  0????????Oh??+'??0|8 @ L X d p??0@@@@????՜.??+,??D??՜.??+,??\?????M ??0??Caolan80 /?????????|??? "?'= b ?Gudun tsira Littafi na daya 1 Na Abdulaziz sani m gini Ebook creator::- Shuraih 99% You can download more hausa novels ebooks At http://shuraih.waphall.com Zaku iya downloading na wasu littatafan mu amatsayin ebook ta hanyar latsa wannan blue din rubutun www.shuraih.waphall.com GUDUN TSIRA Littafi na daya(1) Part A AYARI NE NA WATA KABILA wacce ake kira da BANU HANZAR.Shugaban wannan kabilar ya kasance Gwarzon Jarumi kuma sadauki na gaske wanda ake kira da SHARWAN IBN KILYIN.Itadai wannan kabilar asalinsu sun fito ne daga yammacin birnin Kisra ya zamana cewa rayuwarsu taci gaba a cikin zagaya duniya saboda neman inda tsuro da ruwa yake,domin kiwon dabbobinsu da kuma farauta.Masu bincike da hasashe na wannan zamani sun tabbatar da cewa a duniya kaf babu wadansu mutane wadanda suka lakanci iya kiwo da farauta sama da mutanen kabilar Banu Hanzar kuma su dama can tun farkon rayuwarsu a jeji suke rayuwarsu tun kafin ma birnin Kisra ta kafu don haka kabilar Banu Hanzar suna habaka a yawa kuma gashi suna da zaratan jarumai gwanayen yaki don haka yan fashi ko yan hari suna matukar shayinsu.Lokacin da kasar Kisra ta kafu kuma ta gawurta a zamanin wani azzalumin sarki wanda ake kira da suna RUGUZAN IBN MAULAS sai ya fara matsawa kabilar banu hanzar da biyan haraji mai yawa akan zaman da sukeyi a cikin yankin kasarsa.Ba komai ne yasa Sarki Ruguzan yayi haka ba saboda ganin kabilar ta banu hanzar take da yawa da kuma zaratan jarumai,yana tsoron kada wata rana suyi tunanin yi masa juyin mulki su karbe masa KARAGAR MULKINsa.A wannan lokaci Shugaba Sharwan ya fara manyanta shekarunsa sun haura sittin kuma Allah ya albarkaceshi da 'ya guda daya wata kyakkywar budurwa ta gaba kwatance mai suna SIYAMA.Siyama batafi shekara goma sha takwas ba a duniya kuma Allah ya hore mata tsananin jarumtaka da rashin tsoro fiye da mahaifinta sannan tana da matukar tausayi gami da jin kan makaskanci.A rayuwar Siyama babu abinda tafi tsana sama da zalunci da azzalumi.Tun da Siyama ta cika budurwa samarin kabilar sukayi caa?akan neman aurenta amma sai tayi watsi da kowa tace ita kam bataga gwani ba.Al'amarin daya dugunzuma hankalin mahaifinta shugaba Sharwan kenan ya kirata suka kadaita a cikin tantinsa da yake su basa gina gida saidai suka kafa tantuna a cikin daji saboda basa zama a waje daya.Idan sun gama cin gajiyar wannan dajin sai su matsa izuwa na gaba dashi.Lokacin da shugaba Sharwan ya kadaita da Siyama sai ya dubeta cikin tsananin damuwa kamar zai fashe da kuka sannan yace,yake 'yata inaso kiyi sani cewa ni dake ne kadai muka rage a cikin dangin zuri'armu kuma tunda aka kafa kabilarmu muke sarauta.Shin ba kya tunanin cewa idan kika mutu ba kiyi aure ba shike nan sarautar nan ta bar gidanmu?Koda jin wannan batu sai Siyama tayi murmushi sannan ta dubi Sharwan cikin nutsuwa tace,Ya kai Abbana inason ka fahimci dalilin da yasa bani da gwani a cikin dukkan samarin kabilar nan tamu.Su duka suna so nane saboda abu guda biyu,Abu na farko shine saboda kyawuna.Abu na biyu kuma shine saboda matsayina na 'yarka.Duk wanda ya aureno yana ganin cewa ya sami damar da zai sami mulkin kabilar Banu Hanzar a sama.Na daukarwa kaina alkawarin cewa ba zan taba aurar wani 'da namiji ba sai wanda na tabbatar da cewat zai so ni SO na gaskiya ba don kyawuna ba ko don matsayina ba.Abu na biyu shine bazan taba yarda nayi aure ba har saina tabbatar dacewar kabilarmu tana zaune a cikin kwanciyar hankali wanda bama tunanin fuskantar wata barazana daga sarkin Birnin nan.Sharwan ya dubi Siyama yace,abinda kika fada gaskiya ne,amma ai bamu isa muyi Yaki da sarki Ruguzan ba.Saboda yawan mayakansa kuma gashi ya kasance Azzamuli mara tausayi.Mu kuwa a matsayinmu na kabila kawai ba kasa guda ba,babu wanda zai bamu gudunmawar dakarun yaki saidai ma a kuramu da matsayin 'yan tawaye ayi mana taron dangi a shafemu gaba daya.Yanzu dai abinda ya kamata ayi shine,mu zauna tare da yan majalisata da kuma tsofaffun kabilartamu domin ayi shawara bisa abinda muke ganin zai fishshemu.Koda jin wannan batu sai Jikin Siyama yayi sanyi tayi shiru batace komai ba.Kamar yadda shugaba Sharwan ya fada hala al'amarin ya kasance,wato saida aka zauana taron yin shawara aka shafe sama da sa'a bakwai ana kace nace kowa na fadin albarkacin bakinsa,sai daga karshe wani tsoho wanda yafi kowa yawan shekaru a kabilar wanda yaga zamani da yawa ana kiransa da suna Wamhas ya daga hannu alamar yana son yace wani abu,dama shi kadaine baice komai ba tunda aka fara taron.Koda shugaba Sharwan ya hango tsoho Wamhas ya daga hannu sai yayi tsawa akayi tsit sannan ya baiwa Wamhas umarnin yayi magana.Wamhasa ya yunkura da kyar saboda tsufa yana mai dogara sandarsa ya mike tsaye sannan ya fuskanci shugaba sharwan yace ya shugabana ina son ka sani cewar Yaki ko Hijira duk bazasu kubutar damu ba saboda duk sarakuna na wannan zamani basu da wani adalci,azzalumai ne duk inda muka je zamu tarar da abinda muke gujewa.Bamu da wata mafita face mu nemi sulhu da sarki Ruguzan.Dole ne mu tashi wakilinmu guda daya wanda zaije har fadar Sarki Ruguzan ya kaskantar da kansa ya nemi alfarmar ya sassauta mana wannan haraji izuwa yadda ba zamu rinka takura ba,sannan kuma idan za'aje gareshi aje masa da kyautar shanu da tumaki kamar guda dari dari,manya manya kuma kosassu.Tabbas idan aka je masa ta wannan siga a gaban fadawansa zaiji nauyin yaki amincewa da bukatarmu musamman daya kasance mutum mai son abin duniya.Ya shugaba na kai da kanka ya kamata kaje ka gana da sarki Ruguzan amma tunda yanzu bakada cikakkiyar lafiya kamata yayi ka tura 'yarka Siyama ta wakilceka yin hakan zaisa Sarki Ruguzan ya dauki abin da muhimmanci.Koda jin wannan batu sai Majalisar ta rude da kace nace,wasu suna goyan bayan shawarar da tsoho Wamhas ya kawo wasu kuma basa goyon baya.Kawai sai Siyama ta mike tsaye ta tako kafafunta ta zo gaban Sharwan ta risina cikin girmamawa tace Ya shugabana,Wamhasa ya gama magana,shawarar sa itace kadai mafita a garemu tunda idan baka manta ba kasha gaya min cewa abinda na gaba ya hango na baya ko ya hau kan tsaunin dayafi kowanne girma da tsayi a duniya bazai hangoshi ba.Sannan kuma ance Durkusawa wadai ba gajiya bane.Sa'adda Shugaba Sharwan yaji bayanin Siyama sai hankalinsa ya dugunzuma har ya budi baki zaice wani abu sai gaba dayan 'yan majalisar suka rude da cewa sun amince da shawarar tsoho Wamhas.Don haka sai ya kasa cewa komai.Nan take aka yanke hukuncin kashe gari da safe Siyama tare da dakaru arba'in zasu tafi izuwa fadar saki Ruguzan dauke da shanu da tumaki dari dari.Kashe gari kuwa da sassafe Siyama da dakaru arba'in suka hau dawakai kuma suka tusa dabbobin a gaba suka nufi cikin birnin Kisra.Bayan tafiyar rabin sa'a kacal suka iso fada.A wannan lokaci Siyama da dakarunta duk sunyi shiga ne da fatun dabbobi.Siyama tana sanye da riga da wando na fatar damisa wadanda suka kasance matsattsu don haka duk suka fito da kyawun surar jikinta.Babu wani 'da namuji dazai ga Siyama a wannan yanayi bai kidime ba saboda tsananin kyawun kirar da Allah ya bata.Siyama ta kasance doguwar mace mai madaidaicin kaurin jiki,wato ita ba siririya bace kuma ba mai kauri bace.Tana dogon hanci da kuma dan karamin baki tamkar da wuka aka yanka mata shi.Kirjinta a cike yake kuma kugunta a bude yake,cikinta a shamule kamar bata ciin abinci.Gashin kanta dogo ne kuma baki sidik yana haske da walwali tamkar madubi.Siyama bata kasance Farar fatar jiki ba,kuma bata kasancewa baka ba,ita dai madaidaiciya ce a haske,.Wani irin launin fata gareta na musamman mai tsananin ban sha'awa wanda irinsu a duniya ma kaf basufi a kirga ba.A wannan lokaci Siyama na rike da wani dogon mashi a hannuta,a kuibin cinyarta ta hagu kuwa ta daure wata zabgegiyar takobi.Su kuwa gaba dayan Dakarun dake take mata baya su arba'in sunyi shigar yaki ne suna rataye da Takubba da Garkuwoyi.Da isowarsu Siyama kofar gidan sarautar birnin kisra tare da wadannan dabbobi sai dakaru suka taresu suka hanasu wucewa akaje aka gayawa sarki Ruguzan zuwansu.Jim kadan sai ka manzon ya dawo,da zuwansa sai ya dubi Siyama yace,Sarki yace na kaiku gareshi amma dole ne ku ajiye dukkan makaman dake jikinku anan sai kum fito da kayanku.Koda jin wannan batu sai jikin dakarun Siyama yayi sanyi kuma hankalinsu ya dugunzuma suka rasa abinda zasuyi.Ita kuwa Siyama sai ta dubesu tayi murmushi batace komai ba,kawai sai ta fara mika mashinta sannan ta cire takobinta ta bayar.Bisa dole suma dakarun suka bayar da dukkan makamanus sannan akayi musu jagora izuwa gidan sarautar har aka iso cikin fadar Sarki Ruguzan.Fadar ta cika makil da mutane duk inda mutum ya duba saidai yaga kawunan bil'adama fululu,babu masakar tsinke.Sarki Ruguzan na zaune akan Karagar Mulkinsa yana ta nishadi bisa kallon wadansu 'yan mata dake faman tika rawa,makidansu suna gefe daya suna ta buga ganguna.Sarki Ruguzan sai kyalkyala dariyar farin ciki yake domin shi a rayuwarsa babu abinda yake so sama da mata.Saboda tsananin son matansa nema ya kasa zama da matar aure daya,a shekara daya yakan auri mata kala ashirin.Da zarar mace tayi sati biyu ko uku sai yaji ta isheshi don haka sai ya saketa ya auro wata saboda da ruwan idonsa.Koda Siyama da dakarunta suka shigo cin wannan fadar kowa yayi arba da ita akaga tsananin kyawunta sai kowa ya kame.'Yan matan da suke rawa ma sai suka daina,masu kida suka kasa ci gaba da kidansu.Shi kuwa Sarki Ruguzan dimaucewa yayi bai san sa'adda ya mike tsauye ba ya kurawa Siyama idanu jikinsa na Tsuma ko kifta ido ba yayi sai kace Gunki. Ko kifta ido bayayi sai kace gunki.har Siyama da dakarunta suka iso daf da karagar mulkin tasa suka zube kasa gabansa suka kwashi gaisuwa bai iya cewa komai ba.Siyama ta mike tsaye ta dago kanta sukayi arba ita da Sarki Ruguzan a lokacin da da fuskarta ya cika da annuri gami da murmushi mai taushi tace ya kai wannan sarki mai daraja gami da cikar mulki kayi sani cewa mu kabilar Banu Hanzar mun kasance talakawanka masu rauni da kaskanci don haka mun zone neman alfarama a wajenka bisa harajin da muke biya a duk wata guda. Muna son Sarki yayi mana adalci ya rage mana kaso biyu daga cikin kaso ukun abinda muke biya saboda tattalin arzikinmu ya fara lalacewa.Koda Siyama tazo nan a jawabinta sai Sarki Ruguzan ya bushe da dariyar farin ciki a lokacin da yaji wani irin girman kai ya shigeshi.Lokaci guda kuma ya hade fuskarsa ya dubi Siyama cikin nutsuwa yace,yake wannan budurwa ma'abociyar kyawu.Ke kuma wacece a cikin mutanen Banu Hanzar kuma me kuka zo mini dashi wanda zai sa na amince da bukatarku?Siyama ta dukar da kanta kasa tace Sunana SIYAMA BIN SHARWAN 'ya ga shugaban kabilar Banu Hanzar.Nazo ne bisa wakilcin mahaifina.Ya shugabana ba komai muka kawo maka ba face Shanu da Tumaki guda dari dari kacal don amfanin miyar gidanka. Bamu da wani abu wanda zamu iya baka amma muna neman aldalcinka da jin kanka.Koda Sarki Ruguzan yaji wannan batu sai ya bsue da dariya a karo na biyu sannan ya dubi wani babban hadiminsa yace dashi a kai Siyama da jama'arta izuwa masauki inda zasu huta kafin ya zauna da 'yan majalisarsa su tattauna dangane da bukatar datazo masa da ita.Koda jin wannan batu sai hankalin Siyama dana dakarunta ya tashi suka fara tunanin cewa lallai akwai wani abu wanda Sarki Ruguzan yake so yayi na yaudara a garesu. Nan take Siyama tayi dan guntun tunani sannan ta dubi dakarun nata tayi musu inkiya dasu kwantar da hankalinsu babu abinda zai faru.Nan take aka tafi dasu Siyama izuwa wani gida na musamman inda ba a saukar kowa sai manyan sarakuna da manyan attajirai.Shi dai wannan gida an kawata shi ainun ya cika aljannar duniya babu abinda babu a cikinsa na jin dadi.Da shigarsu suka iske an kawo masu abinci na alfarma irin wadanda ma basu taba ci ba sama da kala ashirin an shirya shi akan tebur sannan ga kayan shaye shaye ma iri iri cikin tambulan- tambulan wanda akayi shi daga 'ya'yan itatuwa nau'i nau'i.Koda ganin wanna daula sai dakarun Siyama suka dimauce basu san sa'adda suka hau kan teburin ba suka dasawa abincin wawa.Kawai sai sukaji Siyama ta daka mus tsawa. Cikin razana suka mike tsaitsaye suka sunkui da kawunansu kas.A sannan ne Siyama ta dubesu a fusace tace shin a tunaninku Sarki Ruguzan zai yi mana wannan kyau tane a banza?Ku tuna cewa iyayenmu da kakanninmu basu taba shigowa gidan sarautar nan ba fiye da shekaru dari da suka gabata.Basu taba dandanar abinci mai dadi ba irin wannan kuma sunyi zamaninsu tafiya sun tafi.Mu hakura da irin yanayin rayuwarmu da muka saba da ita kada a rudemu da dadin duniya a cutar damu.Na lura da wani irin kallo wanda Sarki Ruguzan ya dinga yi mini,kallo ne na sha'awa don haka idan harma zai biya mana bukatarmu bada zuciya daya zai taimakemu ba.Lokacin da Siyama tazo nan a zancenta sai dakarun nata suka shiga taitayinsu sosai.Babban cikinsu wanda ake kira da Ilmar ya dubeta yace,ya shugabata yanzu mene ne abinyi kenan?Siyama ta numfasa tace zamu jira daga nan zuwa yamma muji irin shawarar da sarki Ruguzan yayi da jama'arsa. Idan ban gamsu da ita ba nasan abinda zanyi.Amma abinda nake so daku shine dayanku ya zauna a cikin shirin komawa can daji sansaninmu nan da cikar dakiku kadan bayan na gama rubuta wasikar dazan bayar a kaiwa mahaifina.Koda jin wannan batu sai su Ilmar suka cika da tsananin mamaki kuma suka kasa gane abinda Siyama ke kokarin shiryawa.Har Ilmar ya budi baki zaiyi mata tambaya sai ta daka masa harara tace kada kuyi mini tambayar komai kawai ku zamo masu bin umarnina.Tana gama fadin hakan ta bude jakarta ta fata ta fiddo alkalami da tauwada gami da takarda ta koma nesa kadan dasu Ilmar ta zauna ta rubuta wasika. Bayan ta gama rubuta wasikar sai ta nannadeta ta mikawa daya daga cikin dakarun ya karba sannan ta dubeshi tace Ya kai Muzaru ka boye wannan wasikar a jikinka yadda duk duban da za ayi baza a ganta ba a lokacin da zaka fice daga cikin garin nan.Lallai ka ruga izuwa sansaninmu ka kaiwa mahaifina ita a cikin kankanin lokaci kuma ka bashi wannan wasikar a sirrance ba tare da kowa ya sani ba.Koda jin wannan batu sai Muzaru ya risina yace An gama.Nan take Muzaru ya shiga cikin bandaki ya kimtsa kansa sanna ya fito da sauri yana fitowa sai Siyama ta dubeshi tace duk wanda ya tuhumeka dalilin tafiyarka yanzu ka gaya masa cewar nice na aikeka wajen mahaifina domin ka gaya nasa halin da ake ciki don kar yaga mun dade bamu dawo ba ya zata ba lafiya. Muzaru ya sake risina yace An gama.Kawai sai ya juya ya fice daga gidan gaba daya da sauri.Kafin Muzaru ya fice daga cikin gidan sarautar saida ya ratsa ta cikin kofofi tara,kuma duk inda ya iso sai an caje ko ina a jikinsa ba aga wannan wasika ba da Siyama ta bashi,kuma sai an tuhumeshi dalilin dayasa ya fito shi kadai ba tare da sauran abokan tafiyarsa ba,daya basu amsar kamar yadda Siyama ta umarceshi sai a bude masa kofar ya wuce.Yana fita daga cikin gidan sarautar ya zaburi dokinsa da gudun tsiya ya nausa izuwa cikin daji,bai tsaye a ko ina ba saida ya iso sansaninsu inda suka kafa tantuna.Tun daga nesa aka hango Muzaru shi kadai ya dawo daga cikin Birnin Kisra,sai hankalin kowa ya dugunzuma aka fara tunanin ko wani abu ya sami siyama da sauran mukarrabanta.Koda isowar Muzaru sai ya tsaida dokinsa a daidai kofar tantin shugaba Sharwan ya sauka,wani badakare ya kama dokin nasa yaje ya daureshi. Nan take akayi masa iso ya shiga cikin tantin.Da shigarsa sai ya iske Sharwan tare da mahaifiyar Siyama a zaune sunyi jugum fuskokinsu a cike da alamomin matukar damuwa da tashin hankali.Koda ganin Muzaru sai mahaifiyar Siyama ta mike zumbur ta tareshi tana mai rike kafadunsa a lokacin da idanuta suka ciko da kwalla kamar zatayi kuka tace,ya kai Muzaru ka gaya mini iyakar gaskiya,menene ya faru ga 'yata?Muzaru yayi dan guntun murmushi yace,Siyama tana nan lafiya kalau kamar yadda kuka ganni,yanzu haka itace ma ta bani sako na kawowa shugaba,amma tace sai na kadaita dashi.Koda jin wannan batu sai shugaba Sharwan ya dubi Matarsa Ilela cikin murmushi yace barkanmu.Yanzu hankalinmu ya kwanta.Yake matata bamu wuri na gana da babban hadimi Muzaru.Ba tare da gardamar komai ba kuwa Ilela ta mike tsaye ta fice daga cikin tantin.Fitarta ke da wuya sai Muzaru ya kwance kitson kansa guda ya fiddo wata takarda wadda take a kanannade ya warwareta sannan ya mikawa Sharwan cikin sauri kuma hannunsa na karkarwa.Shugaba Sharwan ya warware takardar ya karantata.Yana gama karanta wasikar sai ya kurma uban ihu ya durkushe kasa bisa guiwoyinsa.Koda jin ihunsa sai Mahaifiyar Siyama ta shigo cikin tantin a firgice,ta rungumeshi sannan ta fashe da kuka tanace yakai mijina mene ya faru?Shugaba Sharwan ya dubeta fuskarsa cike da damuwa yace,yake matata kisani cewa damu da dukkan 'yan kabilarmu muna cikin babban tashin hakali. A wasikar ta Siyama ta rubuto tace dukkanmu mu hada inamu inamu mu bar wannan daji mu kara gaba,sannan tace mu hadu a wajen wannan katon dutsen,so take mu bar wannan nahiyar gaba daya.Bansan abinda take shirin shiryawa ba,amma naji a jikina abin ba dadi,in bamuy da gaske ba 'yan kabilarmu guda daya bazata tsira da ranta ba.Don haka yanzu mu fara shirye shiryen barin wannan waje.Koda jin wannan batu sai Ilela ta sake kankame Sharwan tana mai fashewa da matsanancin kuka. WANE ABU SIYAMA TAKE SHIRIN AIKATA WA? ME ZAI FARU A ZAMAN DA SARKI RUGUZAN ZAIYI DA 'YAN MAJALISARSA AKAN YANKE WANNAN HUKUNCI? KABILAR SU SIYAMA ZASUYI HIJIRA KO ZASU ZAUNA,IDAN SUNYI HIJIRAR MAI ZAI FARU DASU A GABA. Muhadu a GUDUN TSIRA kashi na biyu don jin ci gaban wannan kasaitaccen labari Gudun tsira Littafi na daya 1 Na Abdulaziz sani m gini Ebook creator::- Shuraih 99% You can download more hausa novels ebooks At http://shuraih.waphall.com Zaku iya downloading na wasu littatafan mu amatsayin ebook ta hanyar latsa wannan blue din rubutun www.shuraih.waphall.com ??Gudun tsira Littafi na biyu 2 Na Abdulaziz sani m gini Ebook creator::- Shuraih 99% You can download more hausa novels ebooks At http://shuraih.waphall.com Zaku iya downloading na wasu littatafan mu amatsayin ebook ta hanyar latsa wannan blue din rubutun www.shuraih.waphall.com &GUDUN TSIRA& Littafi Na Biyu (2) Part A &A-H Physicist& A CAN gidan sarautar sarki Ruguzan kuwa bayan tafiyar Muzaru sai Siyama ta umarci sauran dakarunta su talatin da tara dasu dauko abincin guzurinsu dake cikin jakunkunansu su ci.Ba tare da gardamar komai ba kuwa suka cika umarnin suna ji suna gani suka hakura da wannan abinci mai dadin gaske na alfarma wanda aka shirya musu.Itama Siyama nata abincin guzurin taci bayan sun gama cin abincin kowa ya kimtsa sai Siyama ta dubesu cikin nutsuwa tace,abinda nake so daku shine lokacin da sarki ya turo a kirawoni ku biyoni a baya amma kafin mu iso inda zan gana da shi,ku sulale ku fice daga cikin gidan sarautar nan gaba daya ku nausa daji,zan hadu daku a can Dajin Zamhar inda kabilarmu gaba daya zasu yi zaman jiranmu na tsawon rabin sa'a kacal.Idan har muka wuce sa'a daya bamu riskesu ba a can to abu ne mayuwaci ni daku ya kasance mun tsira da rayuwarmu.Koda Siyama tazo nan a zancenta sai hankalin gaba dayan dakarun nata ya tashi ainun domin a sannan ne suka gane abinda take shirin yi.Cikin alamun firgici daya daga cikinsu ya dubeta yace haba ya shugabata saboda me zaki durfafi wuta alhalin kinsan cewa baki sha maganin konewa ba?Siyama tayi ajiyar numfashi sannan tace,ai abinda ya koro bera ya fada cikin wuta yafi wutar zafi.Sau tari sai mutum yayi kundumbala ya tari fadan da yafi karfinsa sannnan yake fita daga wata masifar.Nasan irin jarumtakarku kuma nasan iyakar irin abinda zaku iyayi.Ku jajurce duk wuya duk rintsi ku fice daga cikin garin nan a raye,kada ku damu dani don nasan duk yanda zanyi na kare kaina.Ku sani cewa daga yanzu mun daura damarar yakin ceto rayuwarmu data jama'armu gaba daya da kuma gyara rayuwar 'yan bayan mu don haka ranmu da lafiyarmu ba a bakin komai suke ba.Siyama ba gama fadin haka sai suka an kwankwasa musu kofa.Take Siyama ta dubi daya daga cikin dakarun nata tayi masa inkiya yaje ya bude kofar saiga hadimin Sarki Ruguzan wanda ya kawosu masaukin ya shigo da sauri fuskarsa cike da annuri.Koda yaga alamar su Siyama basu ci abincin da aka kawo musu ba sai nan take fuskarsa ta sauya yanayi ya dubi Siyama cikin alamun tsananin damuwa yace yake wannan ma'abociyar kyawu da kwarjini mene ne dalilin da yasa bakuci wannan abincin da aka kawo muku ba alhalin sarki ya karbeku hannu biyu a matsayin manyan bakinsa ya karramaku kuma ya baku masaukin da yake baiwa sauran abokansa sarakai.Koda Siyama taji wannan batu sai tayi murmushi mai taushi ga hadimin wanda ya kidimashi ya sukurkuce bisa ganin yadda kyawunta ya karu ainun tace,yakai wannan babban hadimi na sarki ka sani cewa mu mutanen daji ne wadanda suka saba da abincin 'ya'yan itatuwa da naman tsuntsaye da dabbobi,bamu saba da irin wannan abincin naku ba don haka idan muka cishi da yawa zai iya lalata mana cikinmu.Yanzu menene ya kawoka garemu?Hadimin ya maidawa Siyama martanin murmushin yace,Sarki ne yace nazo na tafi dake izuwa inda zaku gana dashi,domin ya gama zantawa da 'yan majalisarsa.Koda jin haka sai Siyama da dakarunta suka mike tsaye suka fito daga cikin dakin,amma sai wannan hadimi ya yasha gabansu ya dubi Siyama yace,ai ke kadai sarki yake son gani don haka dole ne masu tsaron lafiyarki su jiraki a anan.Koda jin haka sai Siyama ta sake murmushi tace,ai bazasu shiga cikin dakin da zan gana da Sarki ba saidai su tsaye a waje.Koda jin haka sai Hadimin ya juya ya wuce gaba yana mai yiwa su Siyama jagora suka nausa izuwa wani bangaren dabam na gidan sarautar,suka rinka shiga loko loko,sako sako masu kwanoni da lunguna masu zurfi wanda komai kular mutum bazai iya dawowa baya yabi ainihin hanyar da aka biyi dashi ba,amma Siyama tana haddace hanyoyin a cikin kanta tamkar akan takarda ake rubutasu da alkalami.Saida sukayi tafiya mai tsawo sannan suka iso kofar wani katon gida mai tsananin fadi da tsawo wanda indai mutum ya shiga cikinsa zaiji kamar an jefashi a RIJIYA GABA DUBU ne.Siyama na ganin wannan gida ta sake aiyana zargin abinda ta ayyana a ranta.Sarki Ruguzan ke shiryawa akanta taji ta sami tabbacin hakan babu wani kokwanto.Da isowarsu sai Hadimin ya waigo domin ya gayawa Siyama cewar dakarunta su tsaya anan yayi mata jagora izuwa cikin gidan,kawai sai yaga babu mutum ko daya daga cikin dakarun nata guda talatin da tara sai ita kadai.Abinda yai matukar bashi mamaki kenan ya dubeta yace,ina masu tsaron lafiyar taki?Siyama tayi dan guntun murmushi tace,Ai tun a can baya kafin mu fara shiga cikin sakon nan masu zurfi suka tsaya don kada su bace.Koda gama fadin hakan sai ya murda kofar gidan wacce ta kasance ta bakin karfe zalla mai nauyi da kaurin gaske.Take kofar ta bude suka kunna kai ciki.Cikin gidan iya hangen idanun mutum babu komai a cikinsa face ciyawa mai taushi wacce aka shukata a kasa ta zama kamar kilishi.A can nesa suka hango Sarki Ruguzan zaune akan wani gadon Sarauta ya dora kafarsa daya akan daya kuma yayi shigar yaki fuskarsa cike da murmushin farinciki.Koda Siyama ta hango Sarki Ruguzan a cikin wannan hali taga irin kirar da Allah yayi masa ta katon sadauki mai murdadden jiki gami da tarin kwarjini sai zuciyarta ta da karfi tsoro ya shigeta,amma data tuno da irin hadarin da take ciki ita da kabilarya sai taji zuciyarta ya kekashe ga barin tsoron kuma koda Girman Sarki Ruguzan yakai na tsauni bazata kasa tunkarasa ba.Lokacin da wannan hadimi ya hango Sarki daga inda yake zaune sai ya tsaya cak ya juyo ya dubi Siyama yace to nifa nazo iyakata zan juya na fita na barku keda sarki.Siyama na jin haka sai ta dubi Hadimin tayi murmushi tace,idan ka fita ka rufe kofar da kyau yadda ko ni ko Sarkinka babu wanda zai iya budeta ya gudu har sai dayanmu ya kar daya.Koda jin wannan batu sai hadimin ya firgita kuma ya kamu da tsananin mamaki bisa yadda akayi Siyama ta gane cewa akwai wani tuggu wanda sarki ya shirya mata.Cikin rawar jikin hadimin ya ruga da baya ya kulle kofar gidan ta waje yasa kuba ya dada rufeta sosai.Ita kanta kubar da aka kulle kofar ta isa abar kallo domin katuwa ce sosai don yaro dan shekara tara zuwa goma bazai iya rabata da kasa ba saboda girmanta.Sarki Ruguzan na zaune bisa wannan gado ya kurawa Siyama idanu yana mata murmushin mugunta kawai sai yaga ta tunkaro inda yake kai tsaye itama tana yi masa murmushin mugunta ba tare da shakkar komai ba har saida ya zamana cewa tazarar dake tsakaninsu bata wuce goma ba sannan Siyama ta tsaya cak ta rike kugunta da hannayenta biyu kuma ta murtuke fuskarta.Koda ganin haka sai Sarki Ruguzan ya takarkare ya bushe da mahaukaciyar dariya kamar bazai daina ba.Daga can sai ya turbune fuskarsa ya mike tsaye yana mai dakawa Siyama tsawa yace,ke yarinya kiyi sani cewar duk wanda ya rigaka kwana dole ne ya rigaka tashi.Na dade da samun labarinki kuma na dade ina jiran zuwan wannan rana wacce zamuyi GABA DA GABA domin na gama dake yadda ko a tarihi ba za a sake tunowa dake ba kuma baza a tuna da kabilarku ba tamkar ma baku taba wanzuwa ba.Yanzu kin kawo kanki cikin RIJIYA GABA DUBU inda IHUNKI BANZANE,banga wanda zai iya kubutar dake ba daga sharrina yanzu zan sumar dake sannan na kawar da kimarki ta 'ya mace alhalin babu wani 'da namiji daya taba samun wannan dama a gareki sai ni.Bayan nan sai nayi miki KISAN GILLA na cire kanki na aikawa da mahaifinki domin yasan cewa duk beran dana danawa tarkona bai isa ya iya tsallakewa ba.Lokacin da Sarki Ruguzan yazo nan a zancensa sai Siyama ta tari numfashinsa tana mai kyalkyalewa da dariya tace,yakai wannan tsohon azzalumin sarki kayi sani cewa kamar yadda ka dade da sanina gami da yin bincike akan komai nawa nima na dade da sanin komai akanka,kuma na dade ina tanadin hanyoyin dazan bi na kawo karshen zaluncinka a kasar nan.Ina mai tabbatar maka da cewar koda zaka sami nasarar tarawa dani to saidai ka tara da gawata.Yau kuma yanzu ko ni ko kai saidai a dauki gawar daya a cikin wannan gida.Na fito da nufin RAI KO MUTUWA.sai kayi shirin kare kanka.Siyama na gama fadin hakan sai ta zare takobinta ta ruga izuwa kan Sarki Ruguzan,shi kuwa saibua sake kishingida yana murmushi kamar ba hari za akawo masa ba.Koda ya rage saura baifi taku uku ba su hadu sai Siyama ta tako tsalle a sama ta kawo masa mugun sara da nufin ta cire masa kai.Cikin tsananin zafin nama sarki Ruguzan ya mirgina can gefe daya.Koda takobin Siyama ta dira akan gadon saita tsargeshi gida biyu tamkar ansa zabira an yanka kabewa an rabata gida biyu.Cikin ZAFIN NAMA sarki Ruguzan ya zare tasa takobin ya afka mata suka ruguntsume da azababben yaki ya zamana cewa sina kaiwa junansu SARA DA SUKA cikin tsananin zafin nama,juriya da bajinta ta ban al'ajabi. Cikin tsananin zafin nama,juriya da bajinta ta ban al'ajabi.Koda Sarki Ruguzan yaga cewa Siyama tana da horon yaki matuka gashi har sun shafe 'yan dakiku suna gumurzu amma bai sami nasarar koda lakutar jikinta ba sai ransa ya baci nan take ya shammaceta yasa kafarsa ya doki kirjinta.Saboda karfin dukan saida tayi can gefe daya tamkar an janyeta da majaujawa ta kife kasa da rub da ciki tana aman jini.Koda ganin haka sai Sarki Ruguzan ya bushe da dariyar mugunta.Kawai sai yayi jifa da takobin hannunsa ya tofawa Siyama yawu akan fuskarta yace zan more wannan jiki naki mai kyau sannan na muje kyakkyawar fukskar taki..Kafin ya gama rufe bakinsa sai yaji Siyama ta bushe da dariya kuma ta mike tsaye zumbur kamar sifirin tana mai goge jinin jikinta.Itama sai tayi jifa da takobin hannunta ta nunashi da dan yatsa tace,yakai wannan tsohon azzalumin Sarki,kayi sani cewa ina tabbatar maka da cewa karfin bashine komai ba a fada,naci,sa'a da juriya ma suna kaiga samun nasara.Tana gama fadin hakan sai ta afkawa Sarki Ruguzan suka sake kacamewa da sabon fada suka rinka naushi da bugun juna.Ai kuwa ana fara wannan gumurzun ne Siyama ta gane kurenta domin Sarki Ruguzan ya fita karfin damtse da zafin nama nesa ba kusa ba kuma duk irin naushin datayi masa shanyeshi yakeyi,amma da zarar shi yayi mata naushi daya sai kaga har layi take yi tana neman faduwa,tsananin juriya ne gami da sabo da gumurzu yasa bata zuwa kasa.Koda Sarki Ruguzan yaga Siyama taki zuwa kasa kuma bata fasa gabza masa naushi ba a fuska harma ta fasa masa hanci da baki jini na yoyi sai ya fusata ainun ya daka tsalle sama ya gabza nata wawan naushi a fuska da dukkan karfinsa.Siyama ta kife kasa sumammiya ko kyakkyawan motsi batayi ba tamkar ta zama gawa.Cikin tsananin farinciki sarki Ruguzan ya cire rigarsa ya tsugunna akan Siyama ya juyo da ita yasa hannayensa biyu ya farke rigar jikinta.Koda ya yunkura zai afka mata sai kawai yaji ta soka masa wani abu a wuyansa,take jini ya kama kwararowa kasa.Sarki Ruguzan ya mike tsaye yana yin baya taga taga yana mai dafe abinda ta soka masa,kawai sai ya zare abin a lokacin daya kwarara uban ihu,sai yaga ashe kashin wata dabba ne ta soka masa.Nanfa jini yaci gaba da kwararowa daga jikin wuyan nasa amma yana tsaye bai fadi ba,sai ya rugo izuwa kan Siyama yana mai bude hannayensa da nufin ya damketa ya shaketa

Chapter 1 of 5