Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 4
sai gashi ni da sarki baskar babu wannan rashin yarda tun daga har izuwa lokacin da muka gaji iyayenmu. Lokacin da na zamo sarki, shi kuma ya zamo sarkin yakina sai da kowannenmu ya shekara biyar akan mulkinsa ba tare da munyi aure ba. Haka yasamo asali ne da tsoron irin matan da zamu aura don gudun kada a hada baki dasu a ci amanarmu. Sau uku yan majalisar kasar suna zaman taro akan yazama wajibi mu nemo matan da zamu aura domin mu sami magada, in ba haka ba kuwa saidai muyi murabus akan mukamanmu. Nan take majalisar ta yanke hukuncin cewa ta bamu watanni uku kacal mu nemo matan aure in ba haka ba kuwa mu ajiye mukamanmu da hannunmu. Lokacin da muka ji wannan hukunci da majalisa ta yanke sai hankalinmu ya dungunzuma ainun, muka rasa abinda ke mana dadi. Typing. Suleiman zidane. Sai da muka shafe sa'a uku muna nazari da tunanin inda zamuje mu nemo matan aure. A karshe dai muka yanke shawarar cewa zamu tafi izuwa wata nahiyar ta daban, mu Inda basu da al'ada ta zalunci da rashin amana, mu samo matan aure mu dbwo kafin cikar wa adin da aka dibar mana wato wata uku ya cika. Ba tare da bata wani lokaci ba sai muka sanar da majalisa hukuncin da muka yankewa kanmu. Koda jin haka sai yan majalisar suka kamu da tsananin farin ciki. Nan take aka shirya mana guzuri muka hau ingarmun dawakai aka yi mana rakiya har izuwa karshe gari. A wannan lokaci kusan gaba dayan mutanen gar ne suka yi mana wannan rakiya, maza da mata, yara da manya. Yan mata da zawarawa kuma kuka suka rinka yi sbd babu wacce ta zama gwana a garemu, bare mu zabeta a matsayin matar aure. Bisa tarihin wannan masarauta tamu ba'a taba samu masu mulkin da suka auro baren mace ba daga wani garin koda wata nahiyar dabam, don haka ni da sarkin yaki baskar mun zo da sabuwar al'ada ne. Haka dai muka yi ban kwana da jama'ar tamu muka sakarwa dawakanmu linzamai muka nausa cikin daji. Abinka da zaratan jarumai wadanda suka takama da sadaukantaka iya Yaki gami da karfin sihirin tsafi, kai tsaye muka rinka kutsawa cikin dazuzzuka iri-iri ba tare da shakkar wata halitta mai rai ba. Sai da muka shafe kwanaki goma sha daya muna keta dazuzzuka bata re da mun riski wani gari ba kuma duk sa'adda muka hadu da wani mugun abu walau mugayen dabbobin daji ko wasu gawurtaccin yan fashi ko mugayen aljannu, farat daya muke tarwatsasu mu kashe na kashewa, masu gudu kuwa su tsere..... DALILIN DA YASA FARIN CIKI GIDA KODAN INTSIRA DA RAYUWA.. To Kuma shin inkuka gana juya zaku jiyo ne kokoh sai kun ganu makamu azabban yaki dazai faru.. Saikuma anjima... Kuyi comment................. BIRNIN AZZALUMAI 2 PART -B- Na Abdul AZIZ SAni. Typing. Suleiman zidane. Daya muke tarwatsasu mu kashe na kashewa, masu gudu su tsere. Mahaifin baskar ne ya koyar damu yaki tun muna kuruciyarmu kawo izuwa girmanmu. Tsafi kuwa mahaifina ne ya horar da mu. Nida baskar bamu taba yin cacar baki ba bare mu jarraba jarumtakarmu akan juna. Kai sbd tsananin kauna da son juna, dayanmu a shirye yake ya sallama rayuwarsa don kare ta dan uwansa a duk lokacin da wani mugum abu ya tunkaro mu. Kowa a cikin birnin azzalumai yana mamakin irin amanar dake tsakaninmu gami da kaunar juna alhalin muna rayuwa a garin da kowa bai yarda da kowa ba. Suleman zidane kenan. Komai yawan dukiya idan muka sameta, burin dayanmu ya barwa dayan. Duk tsananin hadarin wuri idan muka zo zamu shige sai kaga gardama takarke, kowannenmu na cewa shi zai fara shiga dan kare lafiyar dan uwansa da rayuwarsa. Bisa wannan dalili ne labari amanarmu da abotarmu ta bazu ko'ina a nahiyar tamu, ya zamana cewa babu inda lbri nmu baikai ba. Nahiyar da muka tunkara bamu santa ba kuma bamu taba zuwanta ba, don haka a lokacin da muka fara shiga cikin dazuzzukan nahiyar sai muka kamu da matukar mamaki gami da farin ciki bisa tsintar kanmu a cikin dazuzzuka masu irin yanayin da bamu saba gani ba. (to nima fa haka zai kasance cikin farin ciki idan naga kunayi comment dan hakane zakara min kwarin gwiwa dan irinka cigaba da muku post wanda yafi wanda nakema ku abaya yawa..) Tabbas wadannan dazuzzukan sun fita dabam da irin dazuzzukan dake nahiyarmu sbd tarin arzikin dake cikinsu bishiyoyi da koramai da tsirrai masu yawan gaske. Tun a farkon shigarmu nahiyar muka tsaya cak muna kallon irin tarin ni'imar dake cikin dajin muna mamaki da murna. A wannan lokaci ne sarkin yaki baskar ya dubeni yace, yakai abkna, kayi sani cewa tabbas ba za a rasa mafarauta ba a cikin wannan daji daga nahiyoyi dabam-dabam sbd tarin wannan ni'ima dake cikinsa. Nikaina da ban kasance mafarauci ba sai naji ina sha awar ace na zauna a wannan wuri iya tsawon rayuwata. Koda naji wannan batu sai na tuntsire da dariya sannan nace, ai komai dadin dake anan bai kai gari ba. Ni a matsayina na sarki mai mulkin mutane ya za'ayi na ji dadin mulkar dabbobi da aljanu? Da jin haka shima baskar ya bushe da dariya yace tabbas kayi 2nani mafi kyau ya shugabana. A wannan lokaci da muke yin wannan hira rana ta fadi, magariba ta doso kai, don haka sai sarkin yaki baskar ya dubeni yace ya shugabana ina ganin cewa zai fi kyau mu yada zango a cikin wannan daji mu kwana anan sbd akwai alamun hasken farin wata, in yaso da safe sai mu cigaba da tafiyarmu. Koda jin wannan shawara sai nayi na.am da ita na dube shi nace, to ai sai mu dan kara gaba domin mu nemi wurin da ya dace mu yada zangon. Ba tare da wata gardama ba sai baskar ya amince da wannan shawara da na kawo. Nan take muka kara gaba muna tafiya a hankali, dawakanmu na sassarfa tamkar bama sonyi sauri. Tafiyar da mukayi bata wuce ta dakika dari hudu da s 3ittin ba sai kawai muka hango wata bukka a tsakiyar dokar daji. Koda hango wannan bukka sai muka ja linzamin dawakanmu muka tsaya cak. Tsowan yan dakiku sannan baskar ya dubeni ya ce waccan bukkar ta wani mafaraucin ce kuma gawurtacce mai ji da kansa. Dubi yadda ya bar bukkar tasa a bude ko rufeta bai yi ba kuma ga alama bbu wata halitta da tayi yunkuri shiga. Duk yadda akayi mashahurin matsafi ne koda jin haka sai nayi dariya na ce, ai kuwa yau wannan mafarauci ya gamu da gamonsa. Phone number. 09064179602 mu shiga cikin bukkar tasa muyi abinda muka so sarkin yaki baskar yayi murmushi ya ce, an gama ya shugabana. Nan take muka durfafi wannan bukkha kai tsaye ba tare da shakkar komai ba. Kafin mu sami nasarar shiga cikin wannan bukkar sai da mukayi bakin gumurzu da wadansu bakaken aljanu har kowanenmu ya sami dan rauni a jikinsa. Ni akan damtsen hannuna na dama shugaban aljanun ya yankeni da farcen hannunsa, take wurin ya dare, jini yai tsartuwa. Cikin fushi na fill e masa kai. Shi kuwa baskar akan cinyarsa ta hagu aka sare shi kurma ihu sakamakon zafin da yaji. Suleiman zidane. Kuringa comment and like. Hakan ne ya fusatamu muka ragargaje aljamun a cikin dakiku kadan sai kususuwansu muka zube a gaban bukkar. Nan take kuma muka shige cikin bukkar. Amma ni suleiman zidane sainaki shiga sbd tsaro. Da shigarmu muka iske dukiya ta dinare mai yawa tsubi.tsubi kuma muka ga lafiyayyen abinci da gasasshen nama mai dumi ga dukkan alamu ma ba'a dade da gasa naman ba. Danasa ni ni zidane na bisu dadani za aci dadi nan amma rashi sani yafi dare duhu.. Abkai. Nan dai muka shafa magani sannan muka afkawa wannan abinci muka cinye komai. Hatta kashin naman sai da muka tsotse. Bayan mun gama kimtsawa sai muka kishingida muna hutawa tamkar a cikin idan sarautarmu muke ba tare da shakka ko tsoron komai ba. Abinka da wadanda suka sha doguwar tafiya sannan muna dauke da matukar gajiya, sai nan da nan barci ya sace mu.... kaico! rashin saniyafi dare duhu..... A Nan zai tsaya sai kuma in Allah yakai mudasafe zakuji cigaban kurin ga comment dan irin ga yi post mai yaw a...... Happy Juma.at Khareem BirNIN AZZALUMAI 2 Part C na abdul aziz sani, typing. SuleimanPart C na abdul aziz sani, typing. Suleiman zidane tex ya isawa zidane cewa.. Kawai sai muka ji kamar a mafarki an daka mana tsawa mai matukar firgitarwa tamkar saukar aradu. A firgice muka farka muna masu mikewa zaune zumbur. Koda muka yi arba da wanda ake tsaye gabanmu a kofar bukkar, sai muka kame tamkar wasu gumaka. Ba komai bane yasa muka fada cikin wannan hali ba face tsananin mamaki gami da dimaucewa ba wai tsoro ba. Wata tsaleliyar buduwar ce ta gaban kwatance wacce za'a iya kiranta da sunan shugabar kyawawa ta duniya. Tsaye a gabanmu fuskarta a murtuke har tana gatsine sbd tsananin fishi tana sanye da riga da wando na fadar damisa. Matsattsu wadanda suka tona asirin kyawon surar jikinta. Surar da bbu wani lafiyayyen namiji da zai yi arba da ita batare da ya dimauce ba. Tana ruke da wani baka na musamman mai matukar kyau da tsadar gaske. Ko a sarakai ba kowa ke da mallakin irinsa ba. A gadon bayanta kuwa ta goya Jakar kibbau. A kallah za a iya samun kibiyoyi dari a cikin jakar. A kuibin cinyarta ta hagu wata zabgegiyar takobi ce a daure, wadda kufenta ma da zinare aka yishi. Wohoho! Idan mai kyau yayi ado da abu mai kyau sai kaga kyawu ya kure kansa. Nidai suleiman zidane kamewa nayi nakasa daina typing.. Dan banma san kome nake rubutawa sbd da tsabage kyauwunta. Duk da irin tsananin jarumtakarmu da rashin tsaronmu sai da muka dan firgita sbd kwarjinin wannan kyakkyawar jaruma da kuma irin kirarta ta manyan sadaukai. Mun sha haduwa da zaratan mazaje wadanda suka fita kwarjini da kirar sadaukantaka amma basu razanamu ba kamar ita ba. Cikin kakkausar murya, duk da cewa akwai zaki a cikinta tamkar zuma, ta dubemu ta ce, su waye ku? Menene takamarku har zuku zo ku kashe masu gadin bukkata kuma ku cinye mini abincina? Don samun wuri da raini harma kuma barci a cikin bukkata! Na rantse da darajar tsafaffina yau sai kun raina kanku kuma sai kunyi nadamar wannan babban kuskure Da ganganci da kuka tafka. Koda jin wannan muka bushe da dariyar mugunta a lokaci da guda. Ko lala bata ce mana ba sai kawai ta zuba mana ido tana kallonmu gami da sauraron abinda za muyi. Kawai sai na mike tsaye na dubeta nace, ni sunana sarki husam mai mulkin birnin azzalumai. Wannan kuma sunnansa baskar kuma shine sarkin yakina. Yake wannan mafarauciya! Kiyi sani cewa sarki a duk inda yake yana da ikon taba dukiyar kowa. Don haka sai kiyi godiya bisa amfanin da nayi da bukkarki da abinciki kuma ki nemi gafarata bisa daga muryarki a garemu kafin fishina ya tabbata a gareki. Ki sani cewa idan kika yi ladabi da biyyaya zan biyaki da dukiya ninki dubun wacce kike da ita a cikn wannan bukka.. Kafin nagama fadin abinda ke bakina tuni kykkawar buduwar ta tari numfashina tana mai daka mini tsawa a karo na biyu ta ce, kar kudameni db surutun banza. Idan kun cika mazaje to ku fito ku kare kanku. Tana gama fadin haka sai ta zare takobinta, ta yafutomu da hannu. Sai baskar ya sha gabana ya tare ni da hannunsa, ya ce haba ya shugabana! Ai sai ta gama db yaronka sannan zaka sa hannu. Yana gama fadin hakan sai shima ya zare takobinsa ya tunkari budurwar ya nufeta gadan-gadan da dukkan karfinsa ya kai mata wawan sara. Tab injan rashi sani yafi dare duhu daya san abinda zai biyo bayada baiyi wannan gangaci ba inji zidane nedai ina cin kan bishiya iya na leke kumai ke farawa ina rubuta muke hata in asukayi tari ina rubutawa gaskiya ni mafa jarumine bansaniba... Cikin bakin zafin nama ta kaucewa saran takobinsa ta shafci kasa. Kafin yayi wani yunkurin ta makeshi da karfarta ya kife kasa sumamme. Sbd tsananin kaduwa da mamaki sai nakasa motsawa. Ban taba ganin mace mai zafin nama db karfin duka ba kamar taba. Lokacin da jaruma zamirata ta make sarkin yaki baskar ya kife kasa sumamme, ya zamana cewa an fara kallon-kallo tsakaninta da sarki husam. Cikin zafin nama sarki husam ya mike zumbur yana mai gyara tsayuwarsa ya fito daga cikin bukka yana mai taka sawunsa a hankali cikin sanda tamkar barawo na neman sa'a. Hmm nidai zidane abin dariya ya ban... Sai daya samar da tazara a kallah taku goma a tsakaninsa da jaruma zamirat sannan ya tsaya cak ya fuskanceta sosai koda ganin haka sai zamirat tayi masa dan gundun murmushi tace a ranta... GA DUKKAN ALAMU WANNAN SARKI ZAIFI SARKIN YAKINSA JARUMTAKA DA IYA YAKI. DON HAKA BARI MU ZUBA MU GANI DON SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARA.. Kafin sarki husam ya sake fadin wani abu, tuni zamirat ta dako tsalle sama daga inda take tsaye tamkar daga cikin baka aka harbota ta kowa masa mugun sara akan kafadarsa da nufin ta gargeshi gida biyu. Cikin zafin nama yasa takobinsa ya kare sara. Sbd nauyin saran da karfinsa sai da ya durkushe kasa bisa gwiwarsa a lokacin da tartsatsin wuta ya tashi sakamakon ya dago sama ya danna takobinsa iya karfinsa akan tata sai gashi yana tarata baya kafafansu na tura kasa tana kokarin dagowa sama gami da tsaidasu amma ta kasa. Nan take ta gane cewa tabbas ta gamu da gwarzon namiji. Haka dai muka cigaba da baya muna tirjiya akan kasa muka tayar da kura a wajen har muka dbngana izuwa jikin wata bishiya. Damar da zamirat ta samu ta tsaya cak, sai ta wurlila jikinta suka yi katantanwa a tare suka ci gaba da azababben yaki ya zamana cewa muna kaiwa junanmu sara da suka cikin tsananin kwarewa da jarumtaka ta ban al'ajabi. Wohoho! Idan gwani da gwani suka hadu suna gumurzu kallo yafi dadi, amma kuma cikin tashin hakali da firgici... Dalilin dayasa ni suleiman zidane kenan nasauko daga kanbi shiyarda nake kallon gumurzu kenan na falfala da gudu ne cikin daji kenan... Sai kuma kura talafa zuwa anjima zandawo.......kuyi comment...fa. Inkuna so nadawo da wurin inba haka ba sai ta allah kuma dan bazadawo ba dan kar tsautsayi ya gifta dani..... ... BIRNIN AZZALUMAI Littafi na Uku 3 Na Abdulaziz Sani M Gini Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com Birnin azzalumai 3 Complete book 3 Na abdul aziz sani.. Typing suleiman...xidanee..... Bayan mun gama fahimtarr juna ni da zamirat sai na dubi baskar nace yakai abkna tunda dai yanzu ni na sami mata saura kai don haka sai mu ci gaba da tafiya domin mu nemo wacce ta dace dakai ka aureta... Ya yin da baskar yaji wannan batu sai yayi murmushi yace, ai tunda dai sarkina ya sami tasa matar tafiya ta kare daga nan. Sni bawanka don haka bukatarka na gaba danawa... Dole ne na hkr mu koma gida in yasi na zabi matar aure a cikin garinmu... Nan fa gardama ta barke takarke a tsakanina da baskar, nace banyar daba da hakan ba.. Sai da muka dade muna gardama har sai da baskar yafara kuka kuma ya durkusa a gabana yayi rokona akan na aminchi... Hakan neyasa zuciyata takaraya na amincheeee..... Suleiman xidanee kenan page littafan yaki by suleiman.... Batare da bata lokaciba sai zamirat ta shiga cikin bukkarta tadebo dukkanin kayyakinta masu amfani..... Koda tafito daga cikin bukkar sai kawai ta cinna mata wuta muka tafi tana waigen dajin tana zubda hawaye tasan cewa shikennan tara buda wannan daji har abada indai ba wata khaddara ba...... Haka dai muka ci gaba da tafiya ba sassauci har muka isa BIRNIN AZZALUMAI....... DA ISARMU SAI GABA DAY JAMA.AR GARI SUKA FITO KWNSU DA KWARKWATARSU DON TARYARMU...... ZIDANE KENAN... Ya yin da yan majalissa suka gani na dawo da matar da zan aura, shikuma baskar a dawo babu mace, sai ransu ya bace suka ce lallai dole ne majalissa tayi zama na musamman..... Bayan mun ci mun sha mun huta,,sai majalissa ta zauna an farkon dare....... ALLAH YASA NI SULEIMAN ZIDANE BAYI BARCHIBA A LOKACIN...... Shugaban majalissar ya mike tsaye yace ya ku yan majalissar wannan birni namu mai albarka, kun sani cewa duk sa,adda muka yanke hukunchi bubu sauyi don haka tunda dai baskar yadawo babu matar aure dole ne ya sauka daga kan mukaminsa na sarkin yaki.... Da jin haka sai na mike tsae zumbur nace,,banyarda hukunchiba dole ne abaiwa baskar dama ta karshe ya nemi matar aure anan gida. Nan take rigima ta karke aka yi ta kace nace a majalissata........... Koda ganin haka sai baskar ya sake durkusawa a gabana ya kama kuka yana rokona akan na hkr na aminche da hukunchi yan majalissa.... Cikin tsananin bakin ciki na hkra kuma na rungume baskar ina kuka muka shiga rarrashin juna.... Nima suleiman zidane na fara kuka dan haka sai kulalashi da comment and likeeeee..... Kash! Hakika masu ia magana sunyi gaskiya da sukace makashinka na jikinka.... Ashe shi baskar yana saneee ya hkr da matsayinsa na sarki yaki badon komai ba sai domin ya sami damar da zai shirya mini juyin mulki.... TAB IJAM ........ WANNAN WANI IRIN CIN AMANANE GASKIYA BAZAN IYA CIGABADA WANNAN STORY BA SAI ANJIMA TO INASOCOMENTCOMMENT OVER DOMIN INKOWO MUKU DA SAURIIII BA SASSAUCIIIIIIIII BY SULEIMAN ZIDANEE........ PHONEEE NUMMMMBBBEEEERRRRR 09064179602 PAGE LITTAFAN YAKI BY SULEIMAN......BYEE COMENT BIRNIN AZZALUMAI 3 LITTAFI NA UKU PART B NA ABDUL AZIZ SANI.... TYPING... SULEIMAN ZIDANEE... KASHA GARI DA SAFE AKA DAURA AURENA DA ZAMIRAT AKA SHA SHAGALIN BIKI AMMA HAR AKA YI BIKIN AKA GAMA BANGA BASKAR BA... Al;amarin da yai matukar bani mamaki kenan kuma ya dugunzuma hankalina kenan.... Koda nasan a nemo baskar sai aka sanar da ni cewa anga yayi shiri ya fice daga gari nan fa hankalina ya kara dugunzuma fiye da ko yaushee..... Nan take na fara shiri zan tafi nemansa da kai na aka shiga rarrashi ni kuwa nace dole sai na tafi.... Ana cikin wannan hakane amarya tazo gareni ta kama hannuna tajani izuwa cikin turakarta muka zauna.... Sai da ta bani ruwan inibi nasha zuciyata tayi dan sanyi sannan ta dubeni a natse tace yakai mijina inaso kasani cewa cikin wannan duniya tamu bbu wani abu wanda yake da tabbas musamman ma mutum domin akwai cin amana da butulci... Na yarda da irin kaunar dake tsakaninka da baskar... Na yarda amma ka tsaya kayi tunani akan wane daliline zai sa ya hakura da mukaminsa na sarkin yaki kuma akan wane dalili zai ki tsayawa ya tayaka farin ciki aureka dani?.... Lallai ruwa baya tsami banza.. Akwai wani abu a karkashin zuciyarsa kuma wannan tafiya da yayi akwai abinda ya tafi shiryawa domin ya cutar da kai.... Ni ina da cikkakiyar hujjar da tasa na fadi hakan kuma yanzu nan zan nuna maka hujjar tawa.... Suleiman zidane kenan.... Tana gama fadin hakan sai tashafi bangon dakin da hannunta, nan take sai ga hoton baskar yana bisa kan doki yana tafiya a cikin daji ya nufi gidan wani azzalumin boka.. Nan take mamaki ya turnukeni kawai sai ji nayi jikina yayi sanyi kalau tamkar dagu cikin kogin kakara aka tsamoni kuma zuciyata ta karaya... Haka dai na ci gaba da kallon hoton don naga abinda zai faru... Tafiya dai sannu sannu har baskar ya iso kofar gidan boka zarmus wanda ke tsakiyar dokar daji...... Boka zarmus ya shahara ko ina acikim nahiyarmu kuma bbu wani boka mai karfin sihirinsa kuma baya yiwa kowa aiki face sarakai, manyan jarumai gami da manyan attajirai... Sbd tsananin zaluncin boka zarmus su kansu sarakunan dake nahiyar basa son bashi aiki sabd tsadarsa... Lokacin da baskar ya iso kofar gidan boka zarmus sai ya iskeshi tsaye a kofar gidan ya rike kugunsa da hannayensa biyu.. Suleiman zidane kenan... Fuskarsa cike da murmushi na farin ciki tamkar wanda aka yiwa busharar biyan bukatunsa kaf na duniya... Cikin murna gami da kuzari boka zarmus ya tarbi baskar ya ruke masa doki ya sauka yana mai cewa lale marhabun da sarki gobe na birnin azzalumai..... Koda jin wanna batu sai baskar ya kamu da tsananin farinciki ya rungume zarmus shi kuwa ya jashi suka shige cikin gidan.... Gidan ne dan karami wanda aka ginashi da zallah duwatsun wuta amma daga cikinsa an malale ko ina da farin lu,u.lu,u kai dagini wanna gida kasan cewa aikin aljanu ne ban a bil,adama ba. Cikim wata yar karamar fada suka shiga.... Nan ta Ke boka zarmus ya nunawa baskar wata kujera ya zauna. Zamansa ke da wuya sai zurmus ya dauko wani farin kwagiri ya mikawa baskar yace, ungo wannan ruke shine kadai makanin da zai kareka daga sharrin abkinka sarki husam kuma ko duniya nan kaf zata taru sai ka zama sarkin birnin azzalumai kuma sai ka mallaki wannan mace daya aura amma dole ne kayi hkrin lokaci nan da kamar tsawon shekaru bakwai masu zuwa.......... Koda jin wannan batun sai takaici da bakin cikin ya kama baskaryace yakai wannan boka mai daraja kayi sani cewa na kamu da tsananin son jaruma zamirat kuma domin na mallaketa kuma na mallaki birnin azzalumai ne naci amanar abkina shekara bakwai ina ji ina gani husam yana tare da ita tsawon wannan lokacim?... Koda jin wannan batu sai boka zarmus ya takarkare ya bushe da dariya mugunta.. Lokacin guda kuma sai ya turnuke fuska ya dubi baskar a fusace ace yau shekarana goma sha daya kenan ina jiran wannan rana ta yau da za ka zogareni da wannan bukatar don me baza ka iya jira na shekara bakwai ba? Ai biyan bukata nagaba da lokaci.. Zan biya maka bukatarka bisa sharadi guda.. Sharadin kuwa shine baan ka zama sarki kuma ka auri zamirat zaka bani damar duban dukiya lu u lu u a cikin kogin bahar tallas amma ban taba saniba... Boka zarmus ya kyallkalle fa fariya yace ai nine kadai nasan da wannan sirri sai kai yanzu a halin yanzu haka suna kallonmu kuma suna sauraren duk abinda muke tattaunawa... Cikin hanzari zamirat ta sake shafar bangon da hannayenta hoton komai ya dauke sannan ta dubi sarki husam a lokacin da idannunsa suka ciko da kwallah tace zamana da kai zai yiyu ne kawai a iya tsawon shekaru bakwai kacal... Kuma zamu sami haihuwar ya guda daya jal.. Idan muka rabu saduwarmu zata yi matukar wuya sai dai tsananin rabo... Tabbas abokinka baskar zai yi maka juyin mulki kuma zai mallekeni amma muddin kana tare da wannan kwagiri zan baka yanzu irin wanda boka zarmus ya baiwa baskar, har abada baskar ba zai iya sanina ya mace ba ma,ana bazai ia tarawa dani ba face ya rabaka da kwangirinka kuma kai ma bazaka iya rabashi daniba face karabashi da nasa kwagirin... Wanda kuma baka isaka shiga cikin wannan fadar rashina tasa ba shima kuma bai isa yaje inda kake ba.. Inaso ka daukar mini alkwarin guda daya... Sa,adda zamirat tazo nan a jawabinta sai hankalim sarki husam ya dugunzuma ainun fiye da ko yaushe, ya dubi zamirat cikin tsananin tashin hankali yace yanzu babu yadda za ayi ki sauya wannan kaddara da karfin sihirin tsafinki??? Zamirat ta share hawayenta sannan ta ce babu abinda da zan iya yi akan wanna al,amarin face kawai mi kira wannan lokaci... Daga wannan rana muka cigaba da rayuwarmu nida zamirat cikin jindadi da wanwala amma duk sa,adda na tuno da abinda zai faru a gaba sai hankalina ya dugunzuma na kasa sukuni sai kyar zamirat keina da kwantar min da hankali.. . Kayi hkr wlhgaba daya page din ban ga sauran ba kawaimuha du a littafe na hudu 4. Naku Suleiman Zidane kd.. WhatsApp 08161272634 BIRNIN AZZALUMAI Littafi na Hudu 4 Na Abdulaziz Sani M Gini Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com  BIRNIN AZZALUMAI 4 Littafe na Hudu. Complete book . Typing.. Suleiman zidane kd... WhatsApp 08161272634 Shekaran bugan littafe 2018: Page 1 Page 2 Page .3 Lokacin da aka runguntsume da azzabben yaki a tsakanin su jarumi zaunal da waddannan dakarun guda dubu sai gidab gaba daya ya hargitse ihun mazajen ya cika dodon kunnne jinni yarinka fallatsi kuma aka rinka lalata komai na gidan sakamakon kai sara da suka.. Gaba dayan hadiman gidan kowa tuni suka cika wandunansu da iska suka tsere don kubutar da rayuwarsu. Duk inda zaunal ya samu lasmir da suka kai sara sai dai kaga waddannan dakarun suna me zubewa kasa matattu tamkar ana sassabe a gona.. Duk da tsananin jarumtaka irin tasuu zaunal sai da suka shafe sama da sa a guda suna famar artabu da dakarun kafin su samu nasarar kashe kaso biyu acikin uku.. Page 4 . A wannan lokacin zaunal ya sallamawa husam bisa ganin irin gagarumar jarumtakar da yake yi wacce tafi wadda sukeyi shi da Lasmir. A lokacin guda kimanin dakaru dari biyu ko fiye na lallabe Husam amma da zarar yayi babban yunkuuri sai dai kaga ya xubar da su gaba dayansu.. Bayan ga haka kuma tsawon lokacin da aka dauka ana gumurzun ko kadan babu alamar gajiya a tare da husam amma lasmir da zaunal sun fara gajiya har sai da kasuka fara hada karfi da karfe shi da ita sannan suka iya kare kansu da kuma kashe dakarun. Lokacin dakarun sukaga anyi musu wannan babbar barna sai ga badayansu suka ja da bayan a lokacin guda.. KUYI HAKARU MATSALA PAGE YAZU BABU KOMAI A JIKI..... PAGE 6. Amma ku sani cewa zamu sake haduwa a karo na biyu. Lalle sai munsami nasara kasheku.. Kafin su zaunal suyi wani yunkuri tuni shugaban dakarun yayi wa sauran yaran nasa wata inkiya nan take suka duka suka daka tsalle sama tamakar daga cikin kibiya aka harba su suka tsallake katangar gidan suka dira a wajen kuma suka falafala da azababben gudu izuwa cikin daji.. Cikin hanzari Husam ya dakawa zaunal da lasmir tsawa yace me kuke jira ne maza kure musu gudu mu cafke su dole mu kama dayansu a raye mu azabtar da shi ya sanar damu wanda ya aiko su garemu, kafin Husam ya gama rufe bakinsa tuni duk su ukun sun ruga izuwa wajen gidan sun isa inda dawakansu suke sun kwance sun haye kuma suka zaburesu da gudu suna masu bin sawun dakarun sumammen... Page 7 Sulei man zidane kd... Inda ba don karfin gdun dawakan su zaunal ba da ba su isa su cimma dakarun sumammen ba sbda suma akan wadadansu kasassun dawakai suke na musamman duka bakakee shugansu na sune kadai akan wani jan doki... Daya bayan daya suka rinka cimma dakarubn suna karkashe su, amma sai suka kasa riskar dakon shugaban dakarun.. Nan fa Husam lasmir da zaunal suka karawa dawakansu kaimi iyakar kokarinsu amma duk da hakan abanza domin nan da nnan dakinsa ya bai wana su dakarun tazara mai yanwan gaske , tun suna gango shi har sai da ya bace musu da gani ya kule acikin dajin... Page 8 zidane kd... Haka dai zaunal suka yi ta duba acikin dajin suka rasa inda shugabamn dakarun yashiga , domin

Chapter 2 of 4