tafi karfin SADAKA, ni fa dagaske nake", Abba ya ce "to ni da wasa nake rufamin asiri yanda hajiya take ganin mutuncina ta ce dani aka hada baki ka jamin bakin jini haka kawai ka rufamin asiri", yai dariya "Matsoraci dai baya tu zama gwani ko shi waye ahto", Abba yace"naji ba komai", sukasha hira sosai har kusan maghriba sannan yai shiri suka mike na fito mukai sallama yadanmin barkwanci mutumin nada kirki sosai yabani wrapper kudi yan dari biyu na dubu goma da har bazan karba ba ya ce "aa ba kyau maida hannun kyauta baya nasa hannu biyu na amsa nai godiya", suka fita shida Abba zasu masallaci daganan zai rakashi airport,
Na koma falonmu na nuna ma Mama kudin ta karba da godiya ta ce bara Abbanmu ya dawo a nuna masa na ko bata don dama ni duk abuna ban saba da kudi ba bansan dadin kudi ba saboda baa bani a hannuna a ce na kashe saidai duk abinda nakeso na ce asaimin to komin tsadarshi zaa saimin saidai kawai naganshi bansan zafinshi ba,
Da dare bayan Abba ya dawo ya shiga bangaren Iya gaisheta don dazu da ya dawo bata nan ta fita sai yanzu ta dawo ya gaisheta ya bata tsarabarta suna dan hira Samarin gidan sun dawo sunji Labarin ya dawo dukansu sai da sukazo suka gaisheshi Yaya Mahmud ya Amir Ya Umar Ya Walid yan Sasan Baba Hadi sai Yan bangaren Baba Kalla Yya Ishaq Yaya Abdul Yaya Zakariyya a bangaren su Yaya Deen ne kawai baizoba wai be dawo ba wayasan ma ko yana can yawon gantalinsa su Yaya Safullahi da Yy Abbas da Uy Ubaid sai Yy Junaid, dukansu su sun zo an hadu ana ta masa sannu da zuwa su Yaya Auwal ma suna dawowa suka wuce bangaren nan hira ta barke har iyayensu suka dawo aka hadu aka zauna aka bude sabon shafin hira da naji shuru Abba bai shigoba nace duk yanda akai yana Sasan Iya na mike nasa hijab na fita Ilai kuwa duk sun Hallara, na shiga na gaishesu dukansu Na zauna kusada Iya.
Baba kalla yace "shugabar marasa kunyar gidan nan wannan wannan yarinyar shedaniyace bata da kiriki sam da kake ganinta nan Abba yai dariya have "Yaya ai kaida yar taka ne yar wajenka ce", yai sauri ya ce"aaaa kowa dana ne a Gidan nan banda wannan marajin maganar me kunnen kashi",
Iya ta ce "Sa'a kunnen kashi ai akwaishi kam,", Baba Kalla ya ce "ai salahu duk kai ka bata dama tayi duk abinda ta ga dama take raina mutane", Iya ta ce "aa shi bazai sata ba kam saidai ma ya hanata saidai ko uwarta", Baba Hadi ya ce "aa fa iya karki yanke hukunci baki sani ba kedai",
Naji raina na neman baci na mike tsalam na tsallake na fita a dakin ina shiga Mama ta ganni raina a Bace take tambayata me ya faru ban boye mata ba na kora mata jawabi bata cemin komai ba ta ce "naje kawai", ban jima da dawowa ba sai gasu duka sun dawo har Abba an gama hirar yazo ya zauna sannan ya kirani nazo na zauna can gefenshi kasan kafet ina addua A raina,
Ya ce "Yanzu Sa'adatu bakiji abinda nake fadamiki ko? Kinajin abinda su Baba suke fada nasan bazasu taba yimiki karya ba kinyi din ne ashe fadan da namiki kikace kinji ash karya kike ko?", Na ce "wallahi Abba nayi na rantse da kur'ani Abba naji maganar ka ni babu abinda nayi", ya ce "oh yayi miki karya kenan?", Na ce "aa Abba kayi hakuri", ya ce "kin manta ni ko? Kin manta halina ko?",. Na ce "aa Abba kayiwa Allah da Annabi kayi hakuri bazan sake ba", ya sake maimaitawa a fusace "kin manta halina ko Sa'adatu?", Na rude ina rokonsa sosai kan yayi hakuri kuka katatan nakeyi kaman wadda akama tsinannnen duka, Yaya Sani ya taso kaman zai mangareni na matsa gefe "bazaki bar barewa mutane wannan shegen bakin naki ba?", Abba ya girgiza kai yanayin kwafa "zamu hadu dake wallahi zaki bayani tashi ki baw a m u t a n e w u r i s h a s h a s h a k a w a i " , a g u j e n a d i b a n a i d a k i n a . .
'?
* P A I D B O O K 3 0 0 O N L Y *
* S E N D V I A T H I S A C C O U N T =?G?*
* S A F I Y Y A G A R B A M U K H T A R *
* J A I Z B A N K *
* 0 0 0 7 6 8 8 7 5 3 *
* E V I D E N C E O F P A Y M E N T H H E R E =?I? 0 9 0 4 2 6 8 4 3 1 5 s i y a n n a g a r i m a i d a k u d i g i d a *
* A U R E N S A D A K A B Y S A F I Y Y A M U K H T A R G A R B A *
# S h a r e '?
# c o m m e n t '?
# E d i t i n g L'
* A U R E N S A D A K A 1 1 &