muguntar kuwa nai ready yana ja na rikeshi ram,saida muka daidaita a kan kwalta sannan na sakeshi muka mika,
Muna isa kuwa saura minti sha biyar a tashi haka muka zauna mukaga kadan kafin a tashi muka nufi hanyar gida, nace don Allah ya kaini Gidan Mamee wata yarinyara tare mukayi Nursery and primary da ita tayi secondary nata daban anyimata Aure ita kadaice nake tunanin kawata da muke tare da ita muke dan shiri amma wani lokacin in ta kama mukanyi fadan don ni ban bar kowa ba,
Muka shigo layin nasu na duba kamin na gane kofar gidan, na nuna masa kofar ya cake machine din na dirgo nace ya tsyani ya daga kai ina shiga naji ya tayar da machine din ya tafi a zuciyata nace gantalalle jeka Allah ya so ai zan iya zuwa, wayata na ciro a jaka na kira Mama bugu daya ta daga nace mata "Mama naje gidan Mamee ancemin batada lafiya shine na biya zan gaisheta", ta ce "to karki dade inba haka ba kinsan halin yayyenki insuka tarar bakyanan ke dasu", na ce "to Mama sai na dawo", ta ce "ki gaida Mamee kimata ya jiki", na amsa sannan na kashe wayar na sanya a jaka, na karasa main parlon gidan nai knocking, mai aikinta ta bude min kofa ta ga ga nice taban hanya na shiga ta mayar da kofar ta rufe ta gaisheni kamin tace bara na kira miki ita,
Ta sauko a saman bene ta karaso da saurinta "wazan gani? dan Allah Ade kece dagaske?, Wallahi bakida kirki sam, nai murmurshi kawai ina dubanta ganin duk da wani kumbura ta zama katuwa da kiba nace "ke? Me ya sameki lafiya ko rashinta naga kin wani haye kin kumbura? Kaman wadda tasha Sha ka fashe?", Tai dariya "aa abinda yafi sha ka fashe jin dadi ya maidani haka Aure mai dadi, ke Ade kisa Allah a ranki kinki kiyi Aure sai gantali kika iya da kule kulen maza, nasan har yanzu kina nan da wannan mugun halin naki na shiga tsakiyar maza ko?", Na ce "kinga irin abinda yake hadani dake fa wallahi shiyasa bana son zuwa gidanki ahto zama ki daina ganina",
Ta ce "ai ita gaskiya daci gareta wallahi gaskiya nake fadamiki Ade ba don ina kinki ba duniyace ki bita a hankali in ba haka ba ta koya miki hankalin ah to, Rahma!? Rahma!", Ta kwallawa mai Aikinta kira ta zo ta kawowa bakuwarta ruwa da lemo,
Na mike nai sallah mukai firar yaushe gamo da ita na dan jima kamin na mike mukai sallama tai tamin godiya na fito a kafa na tattaka har gida na shiga naci saa kuwa Yan bala'in basu dawo ba sai Mama kadai a falon a zaune na gaisheta da mata sannu da gida nai wuff na shige nace mata zanyi sallar isha'i nai maza na tube JC na na maida doguwar riga kamin na daura Alwala na tayar da sallah ina idarwa ko shafa'i da wutri banyi ba na fito nazo na zauna saboda inaso muyi hira da Mama da maganar da nakeso nai mata.
Ina idarwa na fito kamin yayanta suzo itama ta fito kenan daga dakinta ta zauna kan kujera na zauna kasa na ce "Mama dama wata Magana nakeson fada miki tace "to Auta ina jinki",
Na ce "Mama zancen makarantar mu ne dama kinga mun kusa fara Waec shine Malamanmu suka ce Oxford University zasu fara bada Admission kowa yaiwa iyayensa magana inda mai so shi ne nace dan Allah Mama ki fadawa Abba kinji"?,
Tunda na fara magana bata katseni ba sai ido data zubo min sai d a n a g a m a t a s t a c e " s a n n u n k i t o k i n j i ? S a n n u n k i n i z a k i j a w a m a g a n a d a b a r b a d a a g a r i d a b a k i n j a m a a k i t u r a n i w a j e n s a ? K i j a z a m i n B a l a ' i b a n j i b a b a n g a n i b a ? T o W a l l a h i k i n y i k a d a n a i k i n s a n h a n y a r Wa k i n n a s a m a z a k i j e k i f a d a m a s a s h e g i y a , w a t o a b i n n a k i y a b a r n a n d a a k e f a d a k a s a r w a j e z a a k a i k i k i y i y a n d a k i k e s o n a n m a k a k a a k a c i k a b a r e g a k i n j e w a j e n d a u w a b a b u k w a b a u b a k o d u n g u r i k i n a g a n i k o y a y a n s a M a z a b a i k a i b a s a i k e s h a f a f f i y a d a m a i m a z a k i j e y a j i k i n s a n H a l i n B a l a ' i n s a y a b a l l a s h e g i y a y a z u bar tashi ban waje shasha mara hankali",
Na mike ina tunzura baki nai daki na na fada kan gadona kuka ya tahomin inajin wani tukuki a raina bansan me yasaba na zama tamkar mujiya a cikin mutane anayimin wani irin kallo na zargi da tuhuma komai nai sai a hantareni komai nai zagi cin mutunci ban iya komai ba babu mai iya min nasiha sai zagina abin yanamin ciwo a raina kuma ni banga ba daidai din da nakeyi ba a ganina komai nayi daidai ne,
Nayi juyi naji wayata tana ringing na duba Mamee ce, na ajiye wayar ina doka tsaki, tana yankewa ta sake kira na daga ina tambayrta Lafiya? Ta ce "wa ya batamin ran Gimbiya duk yanda akai ranki a bace yake me akayi Miki? Na ce "Bakomai", tasan tunda nace ba komai to bazan fada din ba kuwa yasa ta bagarar da zancen ta ce "ya kika zo gida?", Na ce "Lafiya", ta ce "to Allah ya huta gajiya mai gidan yana gaisheki muna godiya", nace "ina amsawa", taimin saida safe mukayi sallama, na kashe wayar na kwanta ko Online ban hau ba jina nake raina a bace nai addua naja bargona ina karanta wasikar jaki har bacci ya saceni.
Washe gari ta kama Ranar Juma'a Babbar rana ta kama da wuri zamu dawo a makarnta sha daya sabanin sauran ranakun da muke dawowa daya da rabi zuwa biyu,, muka fito kamar yanda aka saba duka yan gidan wanda suke zuwa makaranta sun shirya an fito masu zuwa aiki suma sun shirya school bus ta gidan ta fito duk aka shishshiga nikuma driver na ya fito da mota, Yaya Auwal har zai shiga mota ya hangoni ya fito da sauri ya zo ya kamamin kunne ya murde na dafe saida wajen yayi kas ya ce "wallahi wallahi naji wata Magana karama ta tashi kika dawo sai naci Ubanki Allah tom", ya juya kansa "malam habu don Allah duk abinda tayi maka inkun dawo ka fadamin don Allah kaji?", Ya daga kai "To yallabai", ya amsa ba don zai fadaba saboda in ma ya fada b a t a c a n z a z a n i b a s a i d a i y a j a n y o w a k a n s a w a n i r u w a n d a z a i l a k a d a m a s a d u ?a , y a n a w u c e w a n a z u m b u r a b a k i n a s h i g e m o t a r n a j a n a k a m e i n a j i r a m u b a r g i d a n ,
M u n k u s a i s a m a k a r a n t a r n a c e " D a k a t a ! T s a y a ! T s a y a ! , A u z i y a c e t a s u b u c e a b a k i n s a s a b o d a y a s a n h ali yasan zaa rina gashi a tsakiyar titi ya kusa rikicewa zai saki kan mota ya matsa gefe yayi Parking, na ce "Ai? Ni shedaniya ka maida ni zakai min wannan auziyar? Shedaniya ka maisheni? Yau koni ko kai wallahi fito fito dan Kutumar Ubanka", na balle mur f i n m o t a n a f i t o h a r i n a b u g a t u n t u b e n a z a g a y o n a b a l l e m u r f i n m o t a r g a b a n a c e " f i t o m a n a W a l l a h i y a u m a i r a b a n i d a k a i s a i A l l a h d a M a l a m a n g a r i W a l l a h i b a k a i m a r a m u t u n c i b a ? Y a u z a n n u n a m a k a a s a l i n k a l a t a z a k a g a k a r y a r t a s h a n c i d a n k a n U w a r k a , . .
'?
* P A I D B O O K 3 0 0 O N L Y *
* S E N D V I A T H I S A C C O U N T =?G?*
* S A F I Y Y A G A R B A M U K H T A R *
* J A I Z B A N K *
* 0 0 0 7 6 8 8 7 5 3 *
* E V I D E N C E O F P A Y M E N T H H E R E =?I? 0 9 0 4 2 6 8 4 3 1 5 s i y a n n a g a r i m a i d a k u d i g i d a *
* A U R E N S A D A K A B Y S A F I Y Y A M U K H T A R G A R B A *
# S h a r e '?
# c o m m e n t '?
# E d i t i n g L'
* A U R E N S A D A K A 7 &